google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duk kafar da zata sadasu kaucewa take, harta zaman parlor daina yinsa tayi a"

"lokutan da ta gane yana zama, babu abinda take sai karatunta na boko da na islama da ta sa gaba"

"Ta ziyarci ™auyensu sau biyar a cikin shekaru biyu da rabi inda Mom ta kaita, sosai kuwa Isuwulle da Hansatu sukayi murnar ganinta da canzawarta domin ta goge ta waye ta kumayi"

hankali sosai sai dai ´an halayyarta na rashin kunya ba duka ta yasar ba

"A Sangaren Sadeeq hankalinsa a kwance yake domin iya kula da tattali gamida biyayya yana samu daga wajen Fatima, abinda dai ke Wan damunsa shine rashin haihuwarta amma bai nuna mata ba ya fawwalawa Allah yana masu addu'a da fatan alheri, zancen Abulle kam tsaf ya mance"

da ita gabaWaya domin harkokin gabansa kawai yakeyi

"Yau ta kama ranar dasu Abulle zasuyi last exam Winsu ta junior waec, a gurguje ta sakko domin ta"

makara

Wajen Mom ta ™arasa ta karSi kuWin mota da na makaranta cikin sauri

"Mom ta dubeta tace ""ai na Wauka kin ha™ura da exams Win ne na yau"""

"Turo baki Abulle tayi cikin shagwaSa tace ""Mom kina jina shiru baki tasheni ba"""

"Mom dubanta tayi ta harareta tace ""wanne tashin kuma Zainab na nawa"""

"Abulle karSar kuWin tayi tace ""ni dai sai na dawo"""

"Ta nufo ™ofa shikuma ya kawo suka bugi juna, cikin sauri Sadeeq ya janye ya bi kyakyawar black"

beauty Win da kallo yana ™o™arin tuna inda ya santa

Abulle duba Waya tayi masa ta Wauke kanta ta raSe ta gefensa tayi wucewarta

"Sadeeq bin bayanta yayi da kallo yana duban yanda surarta ta ™ayatu, ga kuma uniform Win"

"jikinta da alama an matse mata su, wandon ma anyi pencil da shi, guntuwar hijab Win jikinta iya kacinta kafaWa"

"Mom ganin hankalinsa ya Wauku da kallon Abulle tace ""Sadeeq lafiya dai kayi sororo a nan ™ofa"""

"Sai a lokacin ya dawo hayyacinsa, Wan sosa ™eya yayi ransa fal tunanin inda Mom ta samo"

budurwa dan sam hankalinsa bai taSa hasaso masa Abulle bace

"Mom ce tace ""yau kuma matar taka da ka watsar itace kake ta kame kame kanta?"""

"Cikin borin kunya yace ""matata kuma, wace matar?"" Cikin mamaki"

"Mom watsa masa harara tayi tace ""au ka saki ita Zainab Win ne bansani ba, shugaban marasa"

"adalcin duniya"""

"Sosai Sadeeq ya shiga ruWu dan shi har ga Allah sam ya manta da wanzuwarta a doron ™asa, daa yakan Wan tunata har yayi mamakin yanda ta Suya shiru amma yanzu kam ya ma mance da ita"

dan ko batunta baiji wajen Mom

"Haka dai yayi ´an kame kamensa, sannan ya tashi ya nufi asibiti"

"Misalin takwas na dare Sadeeq ya shigo parlor, zaune ya tadda Mom tana kallon sunnah tv, waige"

"waige ya fara ko zai ga Abulle amma shiru haka ya ha™ura ya bar abin a ransa, suna tsaka da hira"

Sultana ta faWo sashen da sallama

"Bayan sun gaisa ta dubi Mom tace ""Mom ina Zainab ne rabona da ita yau kwana uku kenan"""

"Mom Wan taSe baki tayi tace ""tana chan sama, yau ta gama exams sai hutu"""

"Murmushi Sultana tayi tace ""Masha Allah, saura sakamako da boarding, bari na kirata"""

"""Ta dai dage boarding wai chan Amira zata tafi, ki kira wayata ba sai kin wahala ba tana"

"hannunta"" cewar Mom"

"Sultana wayar Mom ta kira aikuwa Abulle ta Waga da ""hello Anty wayar bata wajenta bari na kai"

"mata"", bata saurari Sultana ba ta datse kiran"

"Babu jimawa ta fara sakkowa cikin pyjamas Winta baby pink wanda sukayi matu™ar yi mata kyau,"

"sai hular kanta itama baby pink irin buzu buzu Win nan, tana ganin Sultana ta taho da gudu, faW awa tayi jikinta tana faWin ""oyoyo anty amarya"""

"Dariya Sultana tayi tace ""ai Anty Zainab naji ki shiru ne kin yada zancen bikin nace bari nazo naji"

"ba'asi ko laifi nayi"""

"Dariya itama Abulle tayi tace ""wallahi ni yanda nake Waukin auren nan har ™ila na fiki, kuma ki"

"daina cemin Anty ni banaso"" ta ™are tana turo baki"

"Sosai Sadeeq ya shagala da kallonta, dan sai tazama irin classy ladies Win nan yanda take magana"

da komai nata da skin kala nata is very attractive

"Abulle ji tayi ana kallonta, Wago idonta tayi suka sauka cikin na Sadeeq. ......"

"[8/14, 11:53 AM] Mss Flower : *46*"

"Alhamdulillah anyi biki lafiya, an kai amarya Sultana gidanta dake garin katsina, ´an biki duk"

sun watse gida ya rage iya mutanen cikinsa na baya

Abulle da Sadeeq friendship ne sosai ya ™ulla tsakaninsu dan duk faWan da sukeyi a baya sun

daina sai ma mutunta juna da sukeyi

"Yau ta kama ranar da Mom ta bawa Abulle kan taje ™auye hutun sati guda, sosai Abulle ke murna dan tunda ta baro ™auyen in taje ziyara bai fi tayi awanni ba su dawo. Mom Sadeeq ta sanya ya"

kai Abulle

"Misalin goma na safe suka fito, Abulle rungume Mom tayi harda ´ar ™wallarta, haka suka fito"

"Tafiya sukeyi suna Wan taSa hira suna dariya, Sadeeq ne ya dubeta yace ""yaushe zaki dawo"

"gidanki ne"""

"Da mamaki ta kallesa tace ""wani gidan"""

"""Gidan mijinki"" ya faWa a ta™aice"

"TaSe baki tayi tace ""nayi yarinya sai nagama university"""

"Cikin sauri ya dubeta yace ""kiyi addua Allah ya sanya na bari ki gama secondary ma"""

"Dariya Abulle tayi ™asa ™asa sanan tace ""Mom dai bazata taSa cewa nakoma ba"""

"""Ko bata ce ba ni mai Waukoki ne nadawo dake, ko nayi abinda zai sa dole ta bani ke"" ya faWa"

"""Mai kenan"" Abulle ta tambaya cikin rashin fahimta"

"""Zaki bayani ne"" ya faWa yana Wan murmushi"

Hira suka sha sosai duk akan dawowarta har suka ™arasa gida.

"Suna parking Abulle ta fice a guje tana ""Mama Hansatu nazo"""

"Hansatu dake bisa tabarma tana cin Wumame tayi maza ta mi™e jin muryar gudan jininta,"

"Da gudu Abulle ta faWa jikinta tana faWin ""Mama Hansatu nayi kewarki"""

"Hansatu rungume Wiyarta tayi itama tana jin ™aunarta, chan ta raba tace ""ina Hajiya ne, bata shigo"

"ba"""

"""Ba tare muke ba, ni da Ya Sadeeq ne, amma naji yace ma ba zama zaiyi ba ana nemansa asibiti"""

cewar Abulle

"Hansatu cikin fara'a tace ""toh shigo dashi mana mu gaisa"""

"GyaWa kai Abulle tayi tana mi™ewa gamida tambayar ""ina Baba"""

"""Ke dai jeki shigo da ba™o kafin nan"" Hansatu ta faWa tana Wauraye hannunta tareda zura hijabi"

Tare suka shigo cikin fara'a suna Wan hira fuskokinsu Wauke da murmushi yana ri™e da traveling

bag Winta

Hansatu wani daWi ne ya kamata ganin yanda Abullen ta ta waye ga kuma haWaWWen miji suna

"kuma zaman lafiya da alama, cikin fara'a ta tarbi Sadeeq"

"Sadeeq cikin kunya ya gaidata har ™asa, sosai yaji nauyinta shekaru da dama sun bashi auren ´ar"

su amma bai taSa zuwa ko gaidasu ba

"Hansatu ce ta dubi Abulle tace ""je ki duba randa Wazu nayi kunun aya ki kawo masa"""

Abulle mi™ewa tayi ta Wauko Waurin kunun aya guda uku ta Woro bisa plate ta kawo masa duk da

bata tunanin zai sha

"Sadeeq Wauka yayi ya zu™e Waya sannan ya ™ara, bai wani jima ba ya mi™e ya dubi Hansatu"

"tareda cewa ""Mama ni zan wuce"""

"Hansatu tace ""toh Allah ya maidaka lafiya, sai anjima zaka zo Waukar matar taka ne?"""

"""A'a nan zan barta zuwa wani makon"" ya faWa yana saka hannu aljihu, sabbin kuWi ´an Wari biyar"

biyar ya ajiye na dubu ashirin sanan ya fice

Abulle rakiya tayi masa har bakin mota

"Sadeeq Wan dubanta yayi ya Wan langaSar da kai tareda cewa ""ni ya zanyi yanzu"""

"Cikin rashin fahimta tace ""da me fa?"""

"""Da kewarki"" ya faWa yana Wan Sata fuska"

"Dariya Abulle tayi tace ""daa yaushe muka saba Win"""

"Šan langaSar da kai Sadeeq yayi yace ""ki bari muyi ko sau Waya"" cikin shagwaSa"

"""Me zamuyi ne Wan autan Mom"" ta faWa cikin tsokana"

Nuni yayi da lips Winta sannan yayi pointing nasa ya kashe mata ido

Dariya Abulle ta saki tana rufe fuska sannan ta ruga cikin gida

"Da murmushi ya bi bayanta da kallo, sannan ya tada mota ya bar wajen"

"Misalin huWu Abulle ta dubi Hansatu tace "" bari na zagaya gidansu Bintalo, Allah yasa tana nan"

"batayi aure ba"""

"""Aikuwa tayi aure amma sai mijin ya rasu, yanzu tana gida"" cewar Hansatu"

"""Ayyah, Allah ya bata wanda ya fisa, bari naje"" cewar Abulle"

"Tafe take cikin doguwar rigar atamfa sai mayafi Wan daidai na ´ammata, duk inda ta wuce sai ta"

saki murmushi in ta tuna gwagwarmayar da akayi a wajen

"Wajen dandalin samari ta zo wuce da keta hirarrakinsu irinta majalisa, suna ganinta suka fara"

nunata irin dai yanda samari keyi in sunga budurwa

"Wani daga cikin samarin mai suna Wan talle ne ya biyota, yana gyara tazuge da karkata hula wai a dole shi ga saurayi yanata wani ™wa™wambarewa tareda cewa ""baby wallahi tunda na ganki naji"

"yes kece the one, ki duba ni dake ai kinsan munyi to match"""

"Abulle da surutunsa ya isheta sai ta dakata, juyowa tayi ta zuba mai manyan idanuwanta"

"""Kaiiiiiii!!!"" Ya faWa yana zaro ido, a guje ya she™a yana faWin ""wallahi Abulle ce"", ai nan da nan"

samarin suka fara rantar na kare

"Dariya Abulle tayi da taga kowa nata zuba gudu, ta ta™ar™are tace ""kai ku dawo"""

Ai suna jinta suka ™ara ta™ar™arewa bakin fama harda masu hantsilawa

"Dariya sosai ta sha harda ciwon ciki, sannan ta gangara gidansu Bintalo"

"Da gudu Bintalo ta rungume Abulle cikin farinciki, ™arasawa ciki sukayi cikin farinciki da ganin"

juna

"Hira suka sha sosai gamida tuna rayuwarsu ta baya, dariya Abulle tayi tace ""ni ko Yagwalgwal na"

"nan"""

"Karaf Bintalo tace ""tsohuwa ´ar yi ba, tana nan wallahi kullum na le™a gidan sai ta Webe mana"

"albarka, dariya ma take ban Qur'ani"""

"""Aikuwa zani mu gana da Mai gari nawa, ja'iri"" cewar Abulle tana dariya"

"Šan murmushi Bintalo tayi tana "" ai tun barinki dai garin nan in munyi kayan mata kwantai yake,"

"´an jar uba sun gaji da siyan kashin shanu da karara"""

"Dariya Abulle ta kwashe dashi tace ""™awata kan na koma ai zamu Wan tuna baya"" ......."

"[8/14, 11:53 AM] Mss Flower : *49*"

*3 years later*

"Abubuwa da dama sun faru a shekarun kamar samun ™aruwa da Sadeeq da Fatima sukayi ta Wiya mace, gama makarantar Abulle, zuwan mahaifiyar Sultana wajen Mom ta nemi gafararta bisa abubuwan da tayi mata tun wata jinya da tayi kamar baza tayi rai ba, shiryawar Abulle da Fatima dalilin yarinyar Fatima mai suna Khadija dan Allah ya jarabci Abulle da ™aunar yarinyar kusan"

kullum tana wajenta wanan ne musababbin shirin nasu

"Yau ta kama ranar da Mom ta shirya ´ar ™warya ™waryar walima domin Abulle da Sadeeq, dan yau za'a kaita gidanta, gidane Sadeeq ya dan™ara musu mai Wan karan kyau two section Waya nata"

Waya na Fatima

"Abulle ce tsugunne gaban Mom tana ta sharcar ™walla tana faWin ""ni dai Mom na fasa zuwa"

"bazani ba"""

"Sultana ce wadda take goye da Wanta na biyu ta ri™eta tana faWin ""kiyi ha™uri Anty ki dai je"""

Haka Abulle aka kaita gidanta wanda Mom ta ™ayata mata section Winta da kaya tsadaddu masu

"kyan gaske, kuka ta fashe dashi da taga Sultana tana haramar tafiya"

Sultana zama tayi ta mata nasiha sosai mai ratsa jiki haWe da tausarta sanan ta bar gidan

"Abulle dafe cikinta tayi dake kukan yunwa, mi™ewa tayi tana faWin ""ni bari naji na sama ma kaina"

"abinda zanci, dan bansan ranar dawowarsa ba"". Kitchen ta nufa sanan ta koma store cikin sa'a taga kwalin indomie, guda biyu ta Wauko ta koma kitchen"

Dafawa tayi abunta sanan ta koma parlor ta baje ta fara kwasar abincinta

"Misalin tara da rabi Abulle ta faWa wanka, fitowarta keda wuya ta tadda Sadeeq zaune bisa gado"

"yana danne danne a waya, a guje ta juya tana faWin ""haba sharukhan ba sai kace min kana ciki ba"""

Sadeeq dariya ma ta bashi dan tun da yake bai taSa jin amarya ta shige wanka ba amma gata

"itakam ba abinda ya mata zafi, chan yace ""ina na san wanka kikeyi toh"""

"""Ni dai mi™omin hijab tukunna"" ta faWa tana mi™o hannu waje"

"Hijab Sadeeq ya mi™a mata yana faWin ""zaki bayani"""

"Bayan Abulle ta shirya ne Sadeeq yace ""je kiyi alwala muyi sallah kici abinci nasan kina jin"

"yunwa"""

"Dariya Abulle ta ™yal™yale da ita sanan tace ""ai tuni na dafa indomie, jiranka zanyi da ka dawo"""

"Shima Sadeeq dariya ya kwashe da ita yana faWin ""girman kujerarki amarya kuma uwargida"""

"Murmushi tayi tareda nufar toilet, alwala ta Wauro, sallah suka gabatar raka'a biyu sanan ya kama"

kanta ya dinga kwararomata adduo'i

"Sadeeq na cika Abulle ta janyo leda, bai ko ce taci ba ta fara tura kaza tareda Sarke kwalin"

"hollandia, Sadeeq cikeda ™aunarta da burgewa yake kallonta har ta gama ta ture"

"Abulle zama tayi kan gado tana faWin ""gaskiya na ™oshi dayawa, ji yanda cikina yayi tulluwa"

"kamar ´ar yaye"""

"Sadeeq shima hawowa yayi tareda cewa ""tunda kin ™oshi sai ki biyani kayana"" ya faWa yana ri™e"

hannunta tareda murzawa

"Abulle dariya tayi tace ""ba abinda zan biya wallahi ai harda ciyarwa ka yadda ka Wauka"""

"Janyota yayi jikinsa yana Wan shinshinarta, duk da sun saSa Wan wasanan sai yau jikinta yayi la™ was, bakinsa ya kai kan bakinta ya fara sucking a hankali, hannunsa ya kai kan. ya fara wasa"

"dasu, a hankali ya rabata da kayan jikinta"

"Sosai ya shiga romancing Winta duk ya burkice, daganan ya koma abin nan, kuka sosai Abulle ta shiga rairawa, sun jima suna abu Waya kafin su rabu, ™an™ameta yayi jikinsa yana saka mata albarka, wanka ya cicciSeta ya tayata sanan ya dawo ya shiryata cikin free riga da wando na bacci cotton, blanket ya rufa musu ya kuma ™an™ameta kamar za'a ™wace masa ita, haka dai bacci yayi"

gaba da su

"Washegari Abulle ko da ta tashi bata jin daWin jikinta, bayan tayi sallah taci ragowar kaza da"

hollandia lokacin Sadeeq bai dawo ba

"Sadeeq na shigowa ya ganta kan kujera, ™arasawa yayi jikinta ya rungumeta cikeda tsantsar ™"

"aunarta, yayinda itakuma ta hau zuba masa shagwaSa"

Wunin ranar haka Abulle da Sadeeq sukayi ta tana shagwaSa yana rarrashi cikin tsantsa da

madarar ™auna

*5 years later*

"Abulle ce zaune tareda ´an yara guda biyu wanda kallo guda zaka musu kasan ´an biyu ne, homework take koya musu inda sai faman faWa takeyiwa ´ar macen da ta zumSuro baki tana harare harare, hannu Abulle ta saka ta sakar mata ran™washi tana faWin ""wallahi in baki maida"

"hankali kan karatu ba sai nayi ™asa ™asa dake a gidan nan"""

"Kuka yarinyar ta fashe dashi tana faWin ""baza'a maida Win ba, kuma sai na faWawa Daddy kin"

"dakeni bana sonki nafison Mamy"""

Fatima da ta shigo tareda Khadija ga kuma wani cikin da yayi nata tulele ta janyo yarinyar jikinta

"tana faWin ""yi shiru Nanata, bari Daddy ya dawo mu faWa masa"""

"Fatima duban Abulle tayi tace ""Mommy a dinga yi wa yarinyar nan ha™uri"""

"Abulle hararar Nana tayi tace ""wallahi Yaya sam ita batajin magana kuma kayi mata gyara sai ta"

"hau yi maka rashin kunya"""

"Sadeeq da shigowarsa kenan yace ""ni dai a daina dukarmin mamana in tayi rashin ji ma ai ba"

"karambani tayi ba"""

"Da gudu ´an yaran guda biyu mata sai namiji guda suka nufi Sadeeq suna ""oyoyoo Daddy"", W"

aukarsu Waya bayan Waya ya farayi suna dariya

"Nana ce da ya sauketa tace ""Daddy ni gobe ka kaini wajen Kaka Hansatu"" ta faWa tana hararar"

Abulle ta ™asan ido

"Sadeeq haWe rai yayi yace ""bazan kai ki Win ba, in kinason zuwa kije ki bama Mommynki ha™uri"

"sanan ki daina harararta"""

"Turo baki yarinyar tayi tace ""chabb"""

"Sadeeq yace ""toh sai ki zauna a gida"""

"Šan bubbuga ™afa tayi sanan ta ™arasa gaban Abulle ta turo baki tace ""i'm sorry"""

"Girgiza kai Abulle tayi tace ""Allah ya shiryeki"" ....."

"[8/14, 11:53 AM] Mss Flower : *48*"

"""Assalamu Alaikum munzo sana'a ba sata ba"" Abulle ta faWa cikin Waga murya sanan ta kutsa kai"

cikin gidan

Matan gidan da Yagwalgwal nan da nan suka juyo a firgice suka zubawa ™ofa idanu

"Abulle murmushi ta saki gamida ´ar shewa tace ""jama'ar gidan nan ga nifa nazo, kwarankwatsa"

"baya tsohuwar ´ar bala'in nan"" ta faWa tana nuna Yagwalgwal da keta zuba mata harara"

"""Kinyi da uwarki Hansatu, ni wallahi banga wace masifar ce ta dawo dake garin nan ba, da kika tafi rayuwa tai mana sa™at, ™auye ya Wau shiru, farinciki da zaman lafiya"" ta faWa tana ™arewa da"

tsaki

"""Tau, gani nan nadawo tada muku hankali kuwa"" ta faWa tana kai kanta kan uwargida da amarya tace ""ku kuma ku taimaka min na haWa maganin mata ku saya, nasan kun kwan biyu ana jinku"

"lami gara na gyareku kan nakoma"""

"""Alhamdulillah ashe dai zaki tafi, tau barka dan ni babban ba™incikina zamanki ™auyen nan Wiyar"

"aljanu kawai"" cewar Yagwalgwal"

"Abulle ce ta Wan sha™i ™amshi tareda cewa ""uwargida ™amshin kaji nakeji fa, Wauko min"""

"Amarya ce tayi maza tai caraf tace ""Mai gari zaiyi ba™i yasa a soye zabbi huWu, ke kam kiyi ha™"

"uri na ba™i ne"""

"""Tau, sa ci kashin shanu tunda baku bani"", ta faWa tana jan tsuka tareda cewa ""ke Bintalo tashi"

"muje, gidan nan kwarankwatsa yau basa rintsa ba tunda ni suka wula™anta"""

"A guje uwargida ta ri™ota tace ""dan Allah kiyi ha™uri, wallahi akwai zabbi bara na kawo miki ki W"

"iba"""

"Zama Abulle tayi bisa kujera ´ar tsugunno tace ""tau yi maza dan ´an cikina har sun fara bada ™"

"uuu"""

"Yagwalgwal ta dubeta tace ""Wiyar mayu kawai"""

"""Na kula Yagwalgwal kinyi kewar cinnaku, to billahillazi kika kuma tankawa sai na aza miki"

"dumar aljanu bisa baki kuma baki iya cireta har gaban abada"""

Yagwalgwal zaro ido tayi zatayi magana sai kuma ta gimtse ta koma harare harare

Uwargida ce ta ajiye mata kwanon zabbin sanan ta koma jikin bango inda amarya ke jingine ta

tsaya suka fara aika mata harara ta ™asan ido

Abulle bata wani ci dayawa ba dan cinya biyu ta ci sai kuma Bintalo data Webi yanka huWu ta ri™e

"a hannu, Abulle duban uwargida tayi tace ""toh na ™oshi hakanan, kin kuma ceceku bilahillazi"""

"Yagwalgwal ce ta dubi Abulle tace ""Ab uhm uhm"" ta faWa tana ri™e bakinta da sauri dan da alama"

mantuwa tayi zatayi magana

"Abulle harararta tayi tace ""Allah ya taimakeki"""

Yagwalgwal hannu ta watsa mata tayi mata da™uwa tana Sallamata harara

"Abulle ce ta dubi matan tace ""ni fa da zan daka kayan mata amma ya gani"""

"Cikin sauri da haWa baki suka ce ""ai ki barshi ki huta kawai"""

"Dariya Abulle tayi tace ""toh shikenan na fasa, ni bara na wuce, saduwar alkhairi "" ta faWa tana mi™"

ewa

"Haka suka kamo hanyar dawowa gida, sunata tsayawa hanya suna neman magana har suka kai"

gida

*********

"Yau ta kama ranar da Abulle zata koma gida, sosai take jin zatayi kewar iyayenta da aminiyarta"

"wadda suke yawon tsokana. Misalin sha Waya Sadeeq ya iso garinsu, kaya sosai ni™i ni™i kama"

"daga shinkafa, macaroni, taliya, mai, maggi da sauransu ya kawo musu, murna sosai suka shiga yi tareda masa godiya, cikin ™an™anin lokaci Hansatu ta tura Isuwulle siyo kayan miya, cefane yayi mai kyau ya taho da salak da nama, shinkafa da miya Hansatu ta dafa mai rai da lafiya, sosai suka ci sukayi nak, hira Sadeeq da Isuwulle suka shigayi kamar tun can sun saba. Misalin uku motarsu ta tashi Abulle harda ™wallarta dan sosai takejin zatayi kewar mahaifanta da yanzu suke janta"

"tareda nuna mata gata, Sadeeq a mota haka yayita rarrashinta da ™yar ya samu tayi shiru."

"Suna isa gida bai gama gyara parking ba ta Salle murfin ™ofa tana kwaWawa Mom kira, da gudu"

"ta faWa jikinta tana faWin ""nayi missing Winki Mom Wita"""

"Mom cikin ™aunar yarinyar ta rungumeta tana faWin ""welcome daughter"", haka Sadeeq ya taddasu suna rungume da juna, murmushi yayi sanan ya dubi Abulle yace ""wato ke dole nema kike ki ™"

"wace min uwa ko"""

"Gwalo Abulle tayi masa tace ""eh Win "" ta ™are da dariya, suna tsaka da hira Fatima ta faWo Wakin,"

"gaida Mom tayi sanan ta dubi Sadeeq tace ""ashe kun dawo"""

"Murmushi yayi mata sanan yace ""eh zo ki zauna"" yayi mata nuni da kusada shi, ™arasawa wajen"

"tayi tana cewa ""Abulle sannu da zuwa, an sha hutu"", Abulle banza tayi mata"

Hira suka Wan fara taSawa banda Abulle da dai Fatima da Sadeeq kawai take aika ma harara har

suka idasa hirar

"Misalin takwas na dare tana zaune a kan carpet ta bararraje tana kallon arewa ita kaWai, Sadeeq ya"

turo Wakin

"Kallo Waya tayi masa ta Wauke kai ta turo baki, Sadeeq ganin ta Waure masa fuska ya sanya ya"

nufeta

"Zama yayi ™asa shima ya Wan ri™e hannunta yace ""sarauniyata ya dai"""

"Turo baki tayi tace ""ai ba nice sarauniyarka ba, waccan kake so"" ta ™are hawaye na cika mata"

idanu

"Janyota yayi jikinsa yana faWin ""kece sarauniyata mana, kece dai naga kamar bakya sona"""

"Murmushi Abulle tayi ta kwanta luff jikinsa tana faWin ""ina sonka mana mijina"""

Cikin jindaWi ya bararraje bisa carpet tareda ™an™ameta jikinsa yana sha™ar daddaWan ™amshin

dake tashi a jikinta

Mom da ta fito kallo idanunta ya sauka a kansu kunya ta isheta tana ta mamakin randa wannan sha

"™uwar har haka ta ™ullu tsakaninsu, juyawa tayi tana faWin ""Allah nuna min ranar da zaki"

"kammala secondary na maidaki wajensa dan da alama bazai bari kiyi university Win nan ba"""

************

"Sha™uwa mai tsananin ™arfi da soyayya ce ta shiga tsakaninsu inda Waya baya iya rintsawa sai yaga Wan uwansa, haka suke laSewa a farfajiyar

Please Login or Register in order to submit comment