google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yamike yarigata ya saka sakata gudun karta tara masa"

"jama'ah,"

"Wallahi nafasa auren tinda daman Kai Dan iska ne, ni ba yar iska bace,"

"Babu kalar majiyar da maigari beyiba ba Amman Abulle tace Sam ita ba yar iska bace,"

Share kwalla yayi ya maida wandonsa ya koma kasa ya kwanta yana tura abunsa a tsakanin

"kafafunsa Dan yasamu sauki Amman Ina abu saigaba yake, ranar yanda yaga rana haka yaga dare,"

"Washegari tinda safe tatashi tashiga ta feso wankanta wata jar atamfa ta dauko wacce ake cema matso kaji kunya wato atamfar roba ta buga abunta, kwalliya ta caccaba tacika wannan uban leben da Jan janbaki taff gawata uwar gira ta lafta da baki, haka de tagama ma fuskarta dige dige sannan"

"ta tsikara Dan kwali tayo waje,"

"Turmi tasamu tasaka a tsakar gida tazauna tana karkada kafafu, ya gwalgwal ta kwallama kira"

"daga Inda take,"

"Fitowa tayi tana zabga ma Abulle harara don tasan ba kiran lpia bane wannan,"

"Abulle ta yamutsa fuska tana cewa ""yagwalgwal ya banga kin aza girki ba?"""

Wani kallo tama Abulle irin na kinma raina ni dinnan

"""Ko danki baigaya miki bancin abincin gayyaba, don Abulle bata cimar banza Dan haka daga yau"

"ke zaki rinka min girki a gidannan"" tafada tana hararar yagwalgwal,"

"""Sannan yau shinkafa dafa duka zakimin ta tiya buyi don kawayena su Bintalo zasu zomin yawo"""

"Yagwalgwal ji take kamar tafashe da kuka, Amman ba halin musawa ""yanzu yarnan tsofai tsofai dani Amman ni zan miki girki kuma Ina zaki Kai tiya biyu. "" zancen ne ya makale ganin mai gari"

"yafito lebensa yayi himmm ya sauya kamanni,"

"Salati yagwalgwal ta rafka tana ""lpia meya sameka a lebe haka yayi wannan mugun kunburin"""

"Maigari da daman kyas yakejira yafashe da kuka yana ""yagwalgwal zamewa nayi a bayi jiya"""

Abulle da sai lokacin ta taga lebe maigari yasa ta tuntsire sa uwar dariya harda faduwa kasa tana

"Angona yanzu da girmanka bakajin kunyar karya, soyyaya ce fa muka sha, ai yau ma zamu sake koh tafada tana kara kwashewa da dariya mai cin rai,"

Tsayawa tayi da dariyar tace Ina fatar baka mantamin da Zabina ba don uwagidace zatamin Dabge

"dasu,"

"""Yanzu Abulle da wannan leben kike son nafita kowa yaganni yadingamin dariya"" yafada yana"

sharbar majina

"""Wannan kuma can ta matse maka"" tafada tana kwalla ma Amarya kira,"

"Fitowa tayi tana zunburar baki, ""shiga ki gyaramin dakina yanzu"" Abulle ta fada,"

"Yagwalgwal tsaki taja tana wannan masifa har Ina, sai tsine ma Abulle take tana kwashe mata albarka bata Kai kofar dakin ta ba wani uban tsantsi yajata jikake jigib tafadi tana kwalla kara ga jini ya balle ta hanci......"

"[8/14, 11:46 AM] Mss Flower : *22*"

"""Haba Jannu in aka matse zai saki fa ji yanda yayi kamar an aza maka aramin tulu"" cewar"

Abulle tana oarin jawo Mai gari

"Mai gari dake kuka kasharSam ya fyace majina da hannun rigarsa sanan yace ""ni wallahi barmin"

"abuna in ma randa zai zama barshi kawai"" ya faWa yana oarin miewa"

"""Jannu kai dai wallahi ka fiya raki, bara na gyara maka gado ka hau ka kwanta to"" cewar Abulle"

tana miewa

"Gadon ta kakkaSe tace ""Jannu zo ka kwanta"""

Mai gari dake jinsa kamar cikin aya ya mie da yar ya kwanta bisa gadon yana jan majina

*Hours later*

"Misalin arfe shida da rabi ya farka daga bacci, da salati ya mie ganin har anyi la'asar"

"Wani takaici ne ya cikasa ganin Abulle kwance gefensa ta bararraje tana sharSar bacci, ga wata wawuyar kwanciya da tayi, ga uban munshari da take saki kamar rago ga kuma yawun bacci da ya"

jia matashin kan

"""Tirrrr"" ya furta yana kyaSe kumburarren bakinsa haWe da girgiza kai yana oarin miewa"

"""Jannuuuu!! Ka tashi"" cewar Abulle da ta mie tana mutsitsika ido"

"""I"" ya faWa cikeda takaici"

"Ware hannu Abulle tayi tana cewa ""Jannu zo ka Waukeni toh"" tana kyaSe fuska ita a dole shagwaS"

a

"""Gaskiya ni Abulle banison irin wannan iskancin, kinga dai ni babba ne kuma zaman aure muke"

"yanzu bai kamata muyita sakarci ba"" ya faWa"

"""Jannu haka fa akeyi a film Win Indiya"" ta faWa tana turo baki ita dole shagwaSa"

"""Kinga dai arna ne mukuma musulmai ne ai"" ya faWa yana ficewa domin kallon Abulle baanta"

masa rai yake

"""Mtswww wallahi dai Jannu baauye ne, in abun ya isheni kwarankwatsa barin wannan garin zan,"

"ba gaira ba dalili mutum a haifeshi a auye, iyi aure a auye, i haihu a auye, ya mutu a auye, a binneshi a auye, gaskiya da sake"" ta faWa tana jan tsaki"

*Hansatu POV*

"""Isuwulle sai kaji gidan gwanin daWi ko, kamar farkon aurenmu kan ku hura wuta sai na haihu"""

cewar Hansatu bakinta washe

"""Da kika tashi haihuwar kika haiho wa du gari annoba ba, Allah ka rabani da Abulle duniya da lahira, Allah kasa kada na ara ko haWa hanya da ita"" cewar Isuwulle yana Waga hannunsa ga"

hannun rigarsa fantalo

"""Isuwulle wanan ai ba addu'a ta gari bace, kaine dai uban Abulle dan ba'a sakewa tuwo suna"

"wallahi, dama cewa kayi Allah ya shiryeta"" cewar Hansatu"

"""Lallai Hansatu yau na ara tabbatar da bakida hankali, tau ciwon hauka nakeyi ne da zanso na "

"ara zama da Abulle, insha Allah mun raba hanya, ke ni ko a lahira bansan maotaka da ita a aljanna"" cewar Isuwulle yana hura hanci"

"""Allah sarki Abulle, wallahi ko ar kazar nan da nama da kina nan nasan zan samu yau amma tun"

"tarewarki ko kifi banci ba"" cewar Hansatu"

"""Gaskiya walwarki ta taSu, sai kije ki dawo da ita toh ta dinga wato miki tana kawo miki"""

cewar Isuwulle yana harararta

"""Haba mai gida yanzu ko maiyinka ai baka masa fatar mutuwar aure ba bare Wan cikinka"" cewar"

Hansatu tana rama hararar haWe da murguWa baki

"""Hmmm ke dai kika sani Hansatu, Wallahi kikayi silar mutuwar auren yarinyar nan, kwarankwatsa"

"barin gidan nan zanyi"" ya faWa yana shigewa Waki"

"""Mutum sai baar zuciya da son jama mutane alkaba'i, Abulle gidan nan wa tafi muzgunawa sama dani da zanyi fatar ta dawo, nan ranan da tasa na hwashe baki sannan tasani Walewa katanga ni ba"

"adangaruwa ba saboda shegun arairayinta"" cewar Hansatu tana binsa Waka"

*Abulle POV*

"Zaune take tsakar gida itada sauran mutanen gidan ana taSa hira, duk da su a dole sukeyin"

maganar

"Abulle ce ta dubesu tace ""wai dan Allah uwargida mai kuke da maganin mata ne, na matsin ina"

"ake matsewa dashi"" cewar Abulle"

"""Ai gun fitsari ake turawa sai mace ta matse"" cewar amarya da ta amshe tana sakin dariya cikin"

makirci

"""Allah sarki, to yana aiki kuwa"" ta tambaya"

"""Laaa sosai wallahi amarya, barinma wanda kike saidawa"" ta are da dariya"

"""Allah mai iko, kinga ni bansan amfaninsa ba ma nake haWawa nake saidawa ashe yana muku"

"magani"""

"""Wallahi kuwa, in kika gwada sai yanda kikayi da angonki"" ta faWa tana dariya"

"""Aikuwa toh kinga nasamu sana'a zama zanyi na dingayin shi da kyau ina taimaka muku"" ta faWa"

"""Abulle ke fa?"" Amarya ta tambaya"

"""Ke bar batuna, Jannu ai yanzun ma sai yanda nayi dashi"" cewar Abulle tana yatsina"

*Wadda ta fitar da wanan littafi Allah saka mata da alheri*

"""Isuwulle ne aljanin wallahi ba Wana ba mayya kawai"" cewar Yagwalgwal dake bakin ofar W"

akinta tana gurza goro

"""Yagwalgwal ki kiyayen fa wallahi ko na saSa miki"" cewar Abulle"

"""In ani fa"" Yagwalgwal ta faWa tana watsa mata yatsunta biyar"

"wafa Abulle tayi tace ""tsohuwa zamu game ne"" ....."

"[8/14, 11:46 AM] Mss Flower : *21*"

"Misalin tara awayen Abulle suka fara zuwa, kafin da rabi ta gota sun cike gida, shewa sai tashi"

take

Abulle komawa tayi ta canzo kaya nan aka aika kiran ar asharalle wata mai kiWin warya da

tayi fice a auyen tazo

"Isowarta keda wuya aka fara waa wadda cikinta duk habaici akewa uwargida ta mai bi mata,"

hakan kuwa ya ara fasa kan Abulle jin yanda ake mata kirari ana kushe abokan zamanta

Yagwalgwal ce da jikinta yayi mata tsami ta nufo awayen amarya da dafa duka wadda ta sha

daddawa sai tashin amshi take a wani daro

"Hararar Abulle tayi sanan tace ""gashi sauran yunwa"" tana ajiye daron gabanta"

"""Koma dai miye mijina ne ya kawo, wallahi kinci sa'a ina ganin darajar tsufanki kwarankwatsa da"

"sai kin bar gidan nan"" cewar Abulle tana afa shinkafa a baka"

"Bintalo ganin yanda dafa duka tasha manja tayi ja shar ya sanya tace ""Abulle bara na samo mana"

"farantai sai a zuzzuba"" tana haWe miyau"

"""Kawo hannunki"" Abulle ta faWa"

"""Me zaki dashi"" cewar Bintalo tana mia mata hannun"

"""Gashi ki maida mugun yawu"" ta faWa tana yafa mata shinkafar loma guda a hannu"

"Bintalo haka ta cinye sai siWe hannu take, Abulle ta juya ta kalli awayenta da suka tsartsareta da"

"idanu, taSe baki tayi sannan ta muskuta tana juya musu baya, sai da ta cinye abincin tas sannan ta juyo tana zabga gyatsa tana cewa ""jama'a ya kuka dakata da rawar ne"""

"""Abulle wallahi yunwa muke ji"" cewar Kandala"

"""Allah sarki, tau kuje gida ku ci abinci, nagode Allah ya saka muku da alheri"" ta faWa tana miewa"

Babu yanda suka iya haka suka mie suka tafi

Misalin arfe biyar Abulle ta rangaWa sabon wanka ta shirya cikin koriyar shaddar da ta saka ranar Waurin aure sanan ta zuba jagira guduma ta kuma rangaWa kanta kilenta ta aza ture kaga

tsiya ta fito tsakar gida

Nan ta tadda mutanen gidan suna ta hira abinsu duk da hirartasu ta ta'allaa ne akan zaginta da

takeyi

"Turmi ta samu ta zauna ta cake tana yatsine yatsinen fuska ita a dole amarya, dubanta ta kai kan wani yaro ta mia masa naira goma ya siyo mata cingam, aikuwa ta wurga baki tana daWa turo ture"

kaga tsiyanta gaba tana harare harare tana taunar cingam

"Jim kaWan Mai gari ya shigo leSen nan ya ara him, da gudu Abulle ta mie ta nufesa haWe da faW"

awa jikinsa

"Mai gari tsaye yayi yana aiyana tantiranci irin na Abulle, tau ita ba aramar yarinya ba ya zata"

rungumesa haka kamar wasu an iska amma baida damar cewa wani abu ko hanata

Haka Abulle ta maalesa tana jansa Waki

"""Jar uba, amma wanan Abulle anyi karuwa ni fa wallahi sam bansan ar iska ba ce du tunanina"

"iya jinnu ke gareta"" cewar amarya tana rie haSa"

"""Wallahi kuwa, irin haka kuma nan da nan sai kiga ta janye Mai gari"" cewar uwargida"

"""Ta janye uwarta dai, ni Wana wallahi ya sha lahaula tun yana arami"" cewar Yagwalgwal tana"

hararar ofar Wakin

"""Jannu kawo na matsa maka leSen ko zai sace"" cewar Abulle"

"""Anya zai sace kuwa in an matsa, zafi fa yakemin in aka matsa abin ai yawa zaiyi"" ya faWa"

"""A'a Jannu zai yi saui"" ta faWa"

Mai gari da zugi ya ishesa ya turo mata leSe waje

Abulle ta kama ta matse da uban arfi

Wani ihu Mai gari ya saki yana kokuwar raba leSensa da hannun Abulle idanunsa sunyi jage jage da hawaye

"[8/14, 11:47 AM] Mss Flower : *24*"

*week later*

Abulle ce zaune bisa gadonta itada Bintalo suna cin gyaWa suna taSa hira

"""Mtswww ni wallahi na gaji da wannan auren ma Bintalo dama banyi ba, ni Jannun ma yanzu"

"haushi yake ban na kula shi bazai taSa iya soyayya ba"" cewar Abulle tana ara jan tsaki"

"""Toh yanzu ke Abulle ya zakiyi tunda kin riga kinyi auren sai kiyi hauri kawai"" cewar Bintalo"

tana taune gyaWa haWe da lumshe ido alamar garWin na kai mata

"Abulle kallonta tayi cikeda takaici ta nana mata duka a cinya sannan tace ""uban wa ya gaya miki"

"Abulle zatayi rayuwar takura, ni kinsan Allah yanzu burina bai wuce na ganni a binni ba"""

"""Abulle toh wai ya zakiyi ne anfa riga an Waura auren sannan kuma kije binni wajen wa?"" Cewar"

Bintalo tana harararta asa asa saboda zafin dukan da ta nana mata

"""Hmmm wallahi ko ta yane ni fa sai naje binni Bintalo nayi rayuwar an binni"" cewar Abulle"

tana wafa

"""Toh ya zakiyi da auren"" Bintalo ta tambaya"

"""Ke wallahi kawai sakina zaiyi ina zan iya wannan banzar rayuwar da baauyen nan"" cewar"

Abulle tana turSune fuska

"""Chabbb aikuwa zaki jawo magana, duka yaushe akayi auren"" cewar Bintalo tana rie haSa"

"""Babu mai tankawa gabana sai bayan idona, kinga kuwa bazai damen ba"" cewar Abulle tana taSe"

baki

"""Toh wai ta wace hanya zaki je binnin"" cewar Bintalo"

"""Deluwa mai kai an aiki binni mana, ke bakiga Fatsima ba da taje binni tayi shekara dawowarta"

"ta goge tazama haWaWiya, kinga kuwa ai ana mora rayuwa a chan"" cewar Abulle"

"""Ilai kuwa, wallahi yi tafiyarki ki samo an kuWi, in Allah yasa an dace ma ki samo haWaWen"

"mijin da ya iya soyayya kamar sharufkan"" cewar Bintalo"

"""Wallahi kuwa, ni fa ina matuar aunar miji Wan soyayya ko ba komai na sha goyo da Wauka,"

ke bakiga Mai gari ba da na haWe bakinmu zanyi irin na Indiya sai leSen ya kumbure kamar a kifa

"jinjirin tulu"""

"Dariya Bintalo ta kife da ita har tana tuntsirawa sannan tace ""jar uba, ashe shiyasa naga kwanaki"

"yanata rufe rufen baki"""

"""Wallahi kuwa"" Abulle ta faWa tana darawa"

"""Yanzu Bintalo in kina komawa ki biya gida, ki shaida wa Hansatu da Isuwulle gobe azo kwasar"

"kayana dan gobe zan koma gida"""

"""Kai Abulle da wuri haka"" cewar Bintalo tana dariya"

"""Wallahi kuwa, ai da zafi zafi ake bugun arfe yau zaya bani sakina"" cewar Abulle"

"""Toh Allah ya kaimu, bara na wuce"" cewar Bintalo tana miewa"

*Hansatu POV*

"Zaune suke bisa tabarma, suna sharSar romon kai na rago da burodi itada Isuwulle suna Wan taSa"

"hira, kana ganinsu kasan suna cikin nishaWi domin sai zolayar juna suke suna tuna rayuwarsu ta farinciki da sukayi a baya"

"Bintalo ce ta faWo tsakar gidan, da kallo suka bita suna aiyana dacewar abotarsu da arsu domin"

itama ba hankali ne da ita ba

"Dariya Bintalo tayi sannan tace ""Hansatu dama Abulle tace na sanar daku gobe kuzo kwashe"

"kayanta wai tagama zaman auren"" ta faWa tana cika bujenta da iska"

"Wata zabura Hansatu tayi wadda tayi sanadiyyar tuntsirewar kwanon romon da suke sha, kallon Isuwulle daya bar kwanon ya jingina da bango haWe da zabga tayi sannan tace "" kaji abinda ar"

"nan tace"""

Tsaki ya ja sannan ya mie ya bar gidan gabaWaya

*Abulle POV*

"Zaune take bakin gado ta caka uban Wauri, Mai gari ne ya shigo Wauke da sallama"

Kallonsa Abulle tayi ta Wauke kai tana karkaWa afa

Mai gari rasa ta cewa yayi shima yasamu waje ya zauna yana kallon yanda taketa cin magani

"""Abulle anyi miki wani abun ne?"" Ya faWa ganin tai magana"

"""Ni kawai abinda nake so da kai Malam ka saken dan bazan iya ba"" cewar Abulle tana Waure"

fuska

"""Abulle lafiya, mai yayi zafi haka?"" Cewarsa zuciyarsa ta shiga yanayin da ya kasa tantancewa"

farinciki ne ko akasin haka

"""Kawai sakina zakayi banason tambayoyi"" ta faWa tana watsa masa kallon banza"

"""Toh Abulle na ......."

"[8/14, 11:47 AM] Mss Flower : *23*"

"_Da farko dai muna baku hauri bisa sha ruwan tsuntsayen da mukeyi, na biyu kuma muna godiya"

da uzurin da kuke mana _

"""Ni Abulle da kike ganina nan kar nake ganinki, wallahi kika nemi yimin tsageranci lallasaki zanyi banza mai ashin mundiriWi, gamewa kuma sai dai ki game da uwarki Hansatu bani ba"

"wallahi"" cewar Yagwalgwal tana faman haki"

"""Um um um, Yagwalgwal ki bar maganar nan"" cewar uwargida tana duban Abulle a sace"

"""Ai wallahi dan taga ana mata shiru ne shiyasa take wanan wulaancin, tau ni yanzu uban a"

"zanci babu ruwana wallahi"" Yagwalgwal ta faWa tana hararar Abulle"

"""Wallahi ina raga miki ne darajar Mai gari dana aura amma ki jirayi randa zan waiwayeki"

"kwarankwatsa sai kinyi rawar alanta tsakar gida"" cewar Abulle tana watsa mata harara"

"""Ohoo dai babu abinda kika isa kiyi Wiyar aljannu"" cewar Yagwalgwal"

Abulle ce ta sauke idonta kan Yagwalgwal wanda wani irin jan haske ya fito daga cikinsa mai

"tsoratarwa, nan da nan kuma ya Wauke idanunta suka dawo daidai"

"Yagwalgwal wata zabura tayi har tana tuntsirar da goron da take gurzawa tana faWin ""wa makaru wa makarallah wallahu khairul makirin, innahu sulaimanu wa'inahu bisimillahir rahamanir rahim"""

duk ta firgice sai ja da baya take

"""Yagwalgwal lafiya kuwa"" cewar uwargida tana nufo Yagwalgwal da duk ta haukace"

"""Kwarankwatsa Abulle aljana ce kinga idonta kuwa"" cewar Yagwalgwal da ta Sata zaninta da"

fitsari

"""Yagwalgwal kinyi fitsari fa haba ido biyu da lafiyarki"" cewar uwargida"

"""Amma dai bakida hankali, gara ni fitsari nayi ke kam nasan zakiyi zawayi in kika ga abinda"

"nagani ne"" cewar Yagwalgwal dake leen Abulle da ke bisa turmi tana cigaba da taunar cingam W"

inta

"""Abulle Aljana"" cewar Yagwalgwal dake laSe bayan amarya tana leen Abulle"

Murmushi Abulle ta saki sanan ta mie ta nufi Waki

"Wucewa uwargida da amarya sukayi nasu Wakin aka bar Yagwalgwal tana gyaran wajen da tayi fitsari, tana tsaka da gyara taji kamar giftawar wani abu ta bayanta, juyawa tayi taga bata ga kowa ba dan haka ta share ta cigaba da aikinta, ara jin motsi tayi ta juya amma babu kowa tsaki taja"

"tana faWin ""koma waye uwar ubansa zana ci"""

"Rufe bakinta keda wuya taji sanyi na kanannaWe afarta, duban wajen tayi nan taga wani zabgegen bain maciji na kanannaWe afarta, wata ara Yagwalgwal ta saki ta zube a nan"

somammiya

"Dariya Abulle ta tintsire da ita jin arar Yagwalgwal sannan tace ""shegiyar tsohuwa zaki kuma ne"

"kiga yadda zanyi dake, naci wal uban Hansatu ma bare ke"" ta faWa tana tafa hannayenta"

"Misalin bakwai Yagwalgwal ta farfaWo tana faWin ""dan Allah cikan afata wallahi na tuba bani"

"kuma zagin Abulle Annoba"""

"Abulle dake gefen tabarma tana tura tsire baki ta Wago ta kalli Yagwalgwal tace ""me kuma nayi"

"miki Yagwalgwal ki bar azafi"""

"""Uwarki kika min shegiya mai zubin ifiritu"" cewar Yagwalgwal dake kuka tana duban afar da"

taga macijin ya hau

"""Hmmm Yagwalgwal ki kiyayen fa"" cewar Abulle"

"""Wallahi na kiyayeki bani kumawa"" cewar Yagwalgwal tana jan majina"

*jama'a ku bini bashi wallahi banda lafiya*

"[8/14, 11:48 AM] Mss Flower : *25*"

"""Toh Abulle na sakeki saki Waya"" cewar Mai gari"

"""Kai kar ka maidani ar iska mana, uku zaka min, tau wai cha aka ce maka hauka nake da zan "

"ara dawowa wajenka ai wallahi ni Abulle sai binni "" ta faWa tana murguWa baki"

"""Abulle na sakeki saki uku, Allah ya sadamu da alheri"" cewar Mai gari yana oarin ficewa"

"""Mai gari tsaya tukunna, ya zaka tafi baka ban kuWin kashewa ba, zaka sallameni haka hannu"

"rabbana"" cewar Abulle tana mio mai hannu"

"""KuWin suna Wakina"" ya faWa yana kallon Abulle da ta tsaresa da ido"

"""Muje na Wiba toh, ko kuma jeka kawon dubu ashirin"" ta faWa tana faWawa gado"

"""Toh"" cewar Mai gari yana ficewa simi simi"

"Bai jima ba ya dawo ya kawo mata kuWin, Abulle watsa kuWin tayi cikin bujenta sannan ta koma"

gado ta kwanta

*NEXT DAY*

"Misalin arfe tara ta fito tsakar gida cikin kwalliyarta tana taunar cingam, bankaWa Wakin"

"Yagwalgwal tayi da keta haar tuwon masara Wumame,"

"Tsaki Yagwalgwal tayi sannan tace ""Annobar banza annobar hofi"" ta cigaba da cin tuwonta"

"""Kin ci sa'a ina cikin farinciki na rantse da sai nayi wallon basamude dake"" cewar Abulle"

"""Chan ta matse miki"" Yagwalgwal ta faWa tana cigaba da cin tuwonta"

"""Toh ni zan tafi, na bar gidan nan sai mun haWu a hanya kuma"" cewar Abulle"

Wani zillo Yagwalgwal tayi tana miewa sannan ta nufi Abulle tana washe haora da wasu sun zu

"Se ma tana faWin ""dan Allah yanzu kin tafi"" tana kamo hannun Abulle cikin Woki son jin abinda zata faWi"

"""Ke dallah cikani kar ki Satamin kwalliya"" cewar Abulle tana hankaWa Yagwalgwal baya, tura Yagwalgwal keda wuya sai ta bugi garu (bango) nan da nan goshinta ya fashe bayanta yayi mugun"

buguwa aikuwa ta saki ihu

"Uwargida na jin kukan Yagwalgwal ta fito daga Waki a guje, miyar yaui da yara suka zubar nan"

"tsakar gida ta taka aikuwa sai ta faWi timmmm, ara ta walla cikin tsananin azaba"

"Abulle dake kallonsu kowa ya Sare baki na ta kuka ta shee da dariya sannan tace ""shegu masu"

"girman banza"" ta tafa haWe da cewa ""ahayyeee ari"""

Amarya dake Waka ta noe cikin bargo jin kukansu abokiyar zamanta da Yagwalgwal ta kuma

linkewa cikin bargo

"Abulle shigowa tayi Wakin, chan ta hangota chan uryar Waki ta lulluSe da bargo kamar mai"

"bacci, nufar gadon tayi ta janye bargon, Amarya jin taku sai ta kuma lumshe idonta ta cure kamar"

"alkaki, hannu Abulle ta Waga ta nana mata a baya, zumbur ta tashi tana waige waige sai kuma ta aza hannunta bisa bayan ta rushe da kuka"

"Dariya Abulle ta kuma sheewa da ita sannan tace ""toh ni na fece, Allah sadamu da alheri"""

"Abulle ce tafe tana tsalle tsallenta kamar ko yaushe, daidai ofar gida suka ci karo da Isuwulle dake oarin fitowa da uwar gana masgo a kaa, raba idanu ya farayi sannan ya fara oarin raS ewa ta gefenta har ya kusa ficewa daga ar harabar gidan Abulle ta damosa tana faWin ""Isuwulle"

"ina zaka haka da shiminin kaya"""

"ata fuska yayi sannan yace ""balaguro zanyi"""

"""Inaa! Isuwulle mu ukun nan ai mutu ka raba takalmin kaza, in tafiya zakayi ai dole mu bika"" ta fa"

Wa tana iza eyarsa cikin gidan

Hansatu na hangosa yana zumSuren baki da kwaSe fuska ga Abulle bayansa ta shee da dariya

"tana tafa hannu tana cewa ""yau dai haihuwa ta min rana"" ta are da sakin guWa"

"Isuwulle da ya ule sai ya zari takalmi yayi kanta ya hau bugu, nan itama ta samu nasarar damar muciya ta yo kansa, ganin nata yafi girma sai ya ga wani kututuren icce da za'a haWa murhu shima"

ya Wauka yayo kanta

"Abulle dake kallonsu tana Wirkar dariya ta girgiza kai haWe da cewa ""........"

"[8/14, 11:48 AM] Mss Flower : *26*"

"""Kai kudakata da wannan shirmen ni sallama nazo yimuku"" cewar Abulle ranta fes, Hansatu jin furucin Abulle yasa tayi saurin yarda muciyar hannunta tana kallon Abulle baki sake, ""sallama kamar ya Abulle"" shakewa Abulle tayi da

Please Login or Register in order to submit comment