google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallo mai wuyar fassara"

"""Barka dai Jabiru taliya ake ta dafawa?"" Ta tambaya"

"""Eh, bari na dafa miki"" ya fad'a yana sosa 'keya"

"Murmushi Abulle tayi sanan tace "" A'a dama na tsaya mu gaisa ne kawai"" ta fad'a tana karkad'e"

jikinta harta fara tafiya

"""Abulle!!"" Jabiru ya 'kwala mata kira"

"""Iyyehh"" ta fad'a tana juyowa, sosa 'keya Jabiru ya farayi chan ya nisa kafin yace "" Abulle dama akwai maganar da nakeson yi miki tuntuni Allah bai bani iko, yanzun na kasa daurewa ne nace"

"gara na sanar dake"" ya fad'a idanunsa a 'kasa"

"""Jabiru i sauri ka fad'a, kaga hadari ya had'u nan kusa ruwa zai tsinke"" ta 'karashe tana kafesa da"

idanunta manya masu ban tsoro

"""Abulle dan Allah kada ki d'auki maganar da zafi nakasa dannewa ne, wallahi ba rashin kunya zan"

"miki ba"" ya fad'a yana 'kyafta idanu kamar tsohon munafuki"

"""Wayyo Jabiru ka fad'i ko nayi gaba wallahi"" ta fad'a tana 'balla masa harara"

"""Abulle wallahi na jima inasonki, I lobiyu wujiga wujiga"" ya fad'a yana sunkuyar da kai"

Abulle kam ri'ke ha'ba tayi sanan tace ....

*Dr Saddiq POV*

"""Saddiq dai d'anka, wanda kuka nuna ma gata har kuka sangarta shi, nayi ma uwarsa magana"

"amma sai ta nuna ba d'a na bane har da d'orin ba'kin ciki nake mata tunda Allah bai bani d'a namiji ba"" ta 'karashe tana sharce hawaye"

"Kid'ima iya kid'ima Abba ya shigeta domin bai san lokacin da ya gyara zama ba, iya saninsa Saddiq mutumin kirki ne bai ta'ba tunanin fuska biyu yake masa ba, nan da nan fuskarsa ta canza"

"alamun ransa ya 'baci dan haka yace "" tashi ki kiramin shi Saddiq d'in da mahaifiyarsa"""

"""A'a Alhaji ya za'ayi naje kiransa ka hanamana zaman lafiya, yanda take ta zabga wula'kanci a gidan nan, yanzu ai sai tace had'aku nake sonyi, kawai dai ka bari idan Allah ya nuna maka da"

"idonka"" ta 'karashe tana yatsina"

"""Saddiq wai dan Allah yaushe kake son kayi aure ne, ba fa yaro kake da d'a komawa ba, girma kakeyi amma ace har yanzu ka 'ki tsaida hankalinka waje guda, ga mata dayawa na so ka zama mijinka, ga yaran 'kawayena ma su ma suna sonka, iyayensu har kunyarsu nake ji, fisabilillahi"

"haka zaka dinga kunyatani dai"""

"""Mom haba mana, please ki daina irin wanan maganar insha Allah zanyi aure and you will love ur"

"in law, kinsan wani abu Mom, daga ke sai ita a kyau, nutsuwa da hankalinta sai ya baki mamaki,"

"kawai ki dinga min addu'a"" ya 'karashe yana ri'ke hannunta"

"""Yawwa, Allah yayi maka albarka, maganar wai mai aikin da nayi maka, yaushe zaka samo min"

"ne"" Mom ta fad'a"

"""Nasanya a bincika idan ansamu insha Allah zaki jini, just ni banason typical 'yar 'kauye ne,"

"kinsan basu cika hankali ba"" ya fad'a"

"""Ni dai nafi son yarinya wadda zamu dinga hira da ita"" Mom ta fad'a"

"""Ni dai banason su, sun fiye 'kazanta"" ya fad'a yana ta'be baki"

"*Saboda ro'kan wasu mun 'kara free page zuwa 15, wasan bai ma fara dad'i ba, ku garzayo ku"

nemi naku*

_MASOYA MUNA JIRAN A NUNA MANA SOYAYYAR DA AKE CEWA ANA MANA TA

SIYAN LITTAFIN NAN_

"*NAIRA 200 NE KACAL, ZAKI MORE KARATUNKI, KI SHA DARIYA GAMIDA"

ILMANTUWA*

"_ZAKI BIYA TA WANAN ASUSUN 0104322069, SAKINA ABDULLAHI, ACCESS. IDAN KUMA KATIN WAYA NE ZAKI TURO KI TUNTU'BEMU TA WANAN LAYIN 08167888934_"

SAI MUN JIKU

*Mss Flower *

&

*Mrs Abdool*

"[8/14, 11:40 AM] Mss Flower : *ABULLE ANNOBA* (Sanadin neman haihuwa)"

_Na_

_*Mss Flower*_

_&_

_*Mrs Abdool*_

EJ- 1D' FE-1D' 'DDG E3(

*                                                                    *

& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp

*                                                                        *

*13*

*Abulle POV*

Zaune take kewaye da su Bintalo dake ta aikin haWin kayan mata

"""Bintalo ku haWesu da kyau yau har na maza zamu sai da"" Abulle ta faWa tana wage baki tana"

hamma

"""Wai ni dama Abulle bayan kayan mata har da na maza"" Kandala ta tambaya tana ri™e haSa"

"""Ohoo, in ma babu mun ™ir™iro da kanmu"" Bintalo ta bata amsa"

"Bayan sun gama ™ullin magungunansu ne Bintalo tace "" ni wai yau ban ji Wuriyar mutanen gidan"

"ba, Allah yasa dai lafiya"""

"""Hmmm, bar ´an ba™in ciki so sukayi su illatani ni ko nayiwa shegu lahani"" Abulle ta faWa tana"

afa ayar da aka shanya a baka wadda takeda tabbacin ta uwargida ceh domin tana kunun aya na siyarwa dan haka sai da ta cinyeta duk da kuwa ta kusa kwano ta jagalgala wajen da tu™ar ayar

"""Ahhh lallai sun so a lahantasu, mutum in yaga faWan da yafi ™arfinsa ai sai ya maishe shi wasa"""

cewar Bintalo

"Yagwalgwal dake Waki tana jiyo hirarsu kasancewar Wakinta da inda suke babu tazara ba ma wanan ba da ™arfi suke Waga murya, chan ™asan ma™oshi tace ""tsinanniya jinin ifiritu, Allah ya kar ki ya kar iyayenki"" ai tana rufe baki taji an sakar mata ran™washi mai uban zafi "" Allah ya isa"" ta furta idanuwa sun cika da ™walla, ai kuwa taji kamar ana mintsininta a Wuwawu, ai kuwa tayi"

"wata uwar zabura ido fal ™walla ta fara faWin "" inni sa'imin kwarankwatsa na daina, ku dubi"

"tsufana ku min afuwa"" ta ™arashe idonta ™wal da hawaye"

"Abulle da ke zaune ta kwashe da uwar dariya har tana kifewa, duk ´ammatan suka tsareta da idanu ganin tana SaSSaka dariya ga Yagwalgwal na ta kururuwa a Waka, amma tunawar da sukayi"

Abulle na da ikon cin uwar mutum dake ™oli ™oli da su ma sai suka bar al'ajabi

"Mai gari ne ya shigo ciki bayan ya kwaWa sallama tun a zaure, hango dandazon su Abulle ya sa"

yayi saurin juyawa yana ™o™arin komawa

"""Dawo jannu"" cewar Abulle tana washe baki, aiko Mai gari yayi banza da ita ya Waga ™afa ya kai ™ofar soro ta inda zai fice yaji an taWiye shi aikuwa yayi mummunar faWuwa kan kace kwabo jini ya Salle ta bakinsa, yana ™o™arin tashi yaji an figosa ba'a tsaya ko ina ba sai daff da ™ofar shigowa cikin gida, Mai gari da ya gane nufin haka ya mi™e da ™yar cikin Wingisawa ya ™arasa"

"wajen Abulle, leSe ya haye yayi suntum kamar an hura ™aramar balan balan"

"Abulle ko da taga leSensa sai ta she™e da uwar dariya tana faWin ""Jannu kaga leSenka, dama leSatu"

"aka saka maka"" ta ™arashe tana tafa hannaye"

"Mai gari ga zugi ya ishesa, ga uban haushinta da yake ji ga wani Wan iskan suna wai Jannu sai abin ya ™ara Sata masa rai, dan haka ya haWe girar sama da ta ™asa wanda ya ™ara bayyana"

munin da fuskarsa tayi

"Aikuwa me Abulle zatayi in ba dariya ba, bayan ta gama sai tace ""Jannu Sata ran mai kakeyi haka,"

"fuskarka kamar ta tsohon goggon biri Qur'ani"""

"Mai gari ya ™ara haWe rai sanan yace "" ni sunana Tsalha ba Jannu ba"""

"""Ji sauna sunan Indiya ne na masoya fa"" ta faWa tana murmushi da ya ™arawa fuskarta dake"

jagalgale da kwalliya muni

*DR SADEEQ POV*

"Dr saddiq fitowa yayi theater room din yana zufa, yakoma office yazauna tareda dafe Kai sai A lokacin ya tuna da baiyi breakfast ba, yana cikin wannan tunanin yaji wayarsa na ringing, dauka"

"yayi ya kara a kunne tareda sakin sassanyan murmushi kamar yana gabanta,"

"""Mom how are doing"""

"""Am fine son da fatar kaci breakfast koh?"" Ta tambayeshi"

"Sosa Kai yayi yace ""mom yanzu nafito operation fa, da ban zoba matar zata iya rasa ranta Amman"

"yanzu zanci insha allah"""

"""Saddiq banson kana wasa cikinka kana ji na koh, indai baka son fushina to kaci abinci yanzu"""

tafada ranta a Dan bace

"""Insha Allah mom zanci tanks for d care""yafada yana murmushi,"

"Datse wayarta tayi, kallon wayar yayi tareda yin murmushin saida ya bayyana dimples dinsa"

"tareda fararen hakoransa,"

"Ajiye wayar yayi, Ya dauki landline yakira akan kawo masa abinci, yana ajiye wayar yaji knocking Kai tsaye yace come in, wani handsome guy ne yashi go shima dogo ne kamar sadeeq"

"Amman bai kai sadeeq ba, sit yaja yazauna tareda mika ma abokinsa,"

"""Doctor kwana dayawa kaboye tinda nadawo bamu hadu ba"" sultan yafa murmushi na bayyana"

"akan fuskar sa,"

"""WAllahi abokina aiki yayi yawa this days"" sadeeq yafada yana juyawa akan kujera,"

"Sultan yace ""man yajikin sultana wai"""

"Dan tabe baki sadeeq yayi tareda cewa to ""saidai ace Alhmdullh kasan yanayin jikin yau lpia gobe"

"babu"""

"""Wai abokina meke damunta ne haka"""

"""Sickle cell ce fa a kasan basu rabuwa da ciwo har Abada, ni wama zai auri sultana ne"" yafada da"

"alamun tausayi a fuskar sa,"

"""Wallahi abokina tin sultana na karama nake masifar sonta ba sickler ba ko mecece saina aureta"

"insha allah"" yafada da alamun seriousness,"

"Allah ya taimaka Amman bada yawuna bako kafi kowa Sanin halin uwarta Sam Batada kirki, bata"

"nufin mutane da alkhari Sam Ina mata addua da Allah y shiryeta"""

"Ameen sultan yace tareda kauda zancan,"

"""Sadeeq yace ""plss sultan inason nasama ma mom mai aiki saboda aikin yamata yawa kuma she's alone,ko zaka tambayi umma Inda tasamu nata sai itama a nemomata, Amman fa banson yan"

"kauye gaskiya sun fiye karanta da rashin kunya kasani"""

"Fashewa da dariya sultan yayi kana yace ""to wakakeson yamata aikin ai dole sai kauyawa hakuri"

"zakayi kasamo mata daya, Amman y not kayi wai kaga sai matar tarinka zama da mom kawai"" yafada yana kallon sadeeq,"

"""Plss sultan ka kyaleni har yanzu banga wacce tadace dani ba"""

"""Yanzu duk cikin yan matan nan baga wacce kakeso ba to shikenan wallahi zaka kare a bakauyiya"

"kuwa low class ma kade gama ruwan idon"""

"Tsaki sadeeq yaja tareda daukarsa yana tambayar har yanzu breakfast din bai hadu bane, bansan me akace masa ba yana ajiye wayar sai sukaji knocking wata macece tashigo daukeda breakfast"

"din a hannunta gaishe su tayi tareda ajiye abincin tayi gaba,"

"Abinci suka ci suna cigaba da fira,"

"Abba ne ya kalli mom cikin tsananin fushi yana cewa ""Ameena kin bani mamaki ashe abinda danki keyi kenan Amman baki taba gayamin ba, saboda ya zubar min da mutunci yake kawo min karuwai cikin gida, to wallahi nabashi 1 Month yafito mata kokuma na aura masa duk wacce raina"

"ya kwanta da ita"""

"Kwalla ne suka taru a idon mom tareda cewa ""yanzu Alhaji a ina kasamu wannan zancen haka, yaron nan babu ruwan shi da mata Amman shine zaace yana kawo su har gida"" tafada cikin"

tsananin bakin ciki tana share kwalla

"""Idan ba haka bane ya nene toh kina kallo yaron nan shekararsa nawa Amman baison maganar"

"aure Sam, Dana nayi zaton aljanace ta aure shi Amman ashe abinda yakeyi kenan, I mean what I said I month nabashi"" Abba ya karashe zancen cikin fada sosai"

"Mom da tasan wannan zancan duk Inda yafito daga wajen umma ne Amman ta basar tareda cewa ""Alhaji Allah y baka hakuri insha allah zan gayamasa, Amman Idan angayamaka abu daga yanzu"

"karinka Bincike akai Don ba komai bane gaskiya"" tana gama fada tafita ta barmasa dakin......"

*MRS ABDOOL*

&

*MSS FLOWER*

_MASOYA MUNA JIRAN A NUNA MANA SOYAYYAR DA AKE CEWA ANA MANA TA

SIYAN LITTAFIN NAN_

"*NAIRA 300 NE KACAL, ZAKI MORE KARATUNKI, KI SHA DARIYA GAMIDA"

ILMANTUWA*

"_ZAKI BIYA TA WANAN ASUSUN 0104322069, SAKINA ABDULLAHI, ACCESS. IDAN"

KUMA KATIN WAYA NE ZAKI TURO KI TUNTU'BEMU TA WANAN LAYIN 08167888934_ SAI MUN JIKU

"[8/14, 11:43 AM] Mss Flower : *15*"

*Abulle POV*

"""Kai ku sauko mana, na rantse da Allah babu zaki, wai banda abun ku in ya shigo garin nan bana"

"™wamushe Wan banza, Hansatu kiyi mana dabge dashi"" ta faWa tana uwar dariya"

"""Amma ke kau anyi muguwa, ji yadda ki sanya hancina ya fashe wata™ila ™ashin bayana ya rabe"""

Isuwulle ya faWa yana watsa mata harara

Hansatu da ™yar ta kama katanga ta dirko tana faman haki ga hancinta na yoyon jini

"""Isuwulle ba wanan ba, nace ko zaka shirya muje farautar zaki jeji gobe"" cewar Abulle"

"""SaSeni ki kaini Abulle, kinga dama ajiyeni gabansa yayi karin kumallo"" ya faWa yana watsa mata harara, da ™yar ya daddafa ya kai Waki yana Wingisawa, Waga labulensa keda wuya ya ga ™ atoton maciji ya fasa kai yana dubansa, cikin azama yayi baya har yana taka rigarsa da dama saura ™iris ta kai ™asa aikuwa yayi taga taga cikin sa'a ya dafe diro bai kai ™asa ba, a firgice ya dubi Abulle dake dariyar mugunta yace "" Abulle yanzu maganar da nayi harta Sata miki kada ki manta"

"ni fa mahaifinki ne"""

"MurguWa baki tayi sanan ta gyaWa kai tace "" na maka uzuri"""

"Hansatu da take bakin rijiya tana wanke hanci Abulle ta duba tace "" Hansatu ina abinci"""

"""Banyi ba"" ta bata amsa batareda ta dubeta ba"

"""Kan uba! Dalili"" Abulle ta faWa"

"""Shinkafa ta ™are ke kuma baki cin tuwo da rana"" ta faWa"

"""Allah sarki yau bara naje na samo mana nama da biredi mu kwashi gara, sannu"" Abulle ta faWa"

"""Na ro™eki kada ki samo mai rai, gara su yanka su feWe miki a chan sai ki kawo naman a dafa"""

cewar Isuwulle

"""Toh ba damuwa"" Abulle ta faWi, har ta doshi ™ofa tayo kwana"

"Hannu ta saka cikin aljihun burgujejen bujenta ta zaro ™ulli biyu tace "" Hansatu ga naki maganin"

"matan da nayi al™awari, ki tabbata kin amfani dashi ko dan Isuwulle ya ™ara sonki"""

"""Abulle ni ai bani son amfani da maganin matan nan wallahi, dama kin bada kawai"" cewar"

Hansatu

"""Kwarankwatsa sai kinyi amfani dashi dan ke kika nema"" cewar Abulle tana ficewa"

"Misalin ™arfe biyar da arba'in ne kasancewar magaruba ta kusa rufawa ya sanya mutanen ™auyan ke ta haramar kame dabbobinsu suna nufar gida, wani magidanci mai suna Tanimu da ke bin awakansa ne ya bangaji Abulle garin binsu, ai kuwa da gangan Abulle ta kurma ihu ta tuma a ™asa"

tana ya Sallata

"Aikuwa Tanimu yayi mugun rikicewa, sai faman ha™uri yake badawa ganin Abulle tayi biris dashi"

tana ta hantsile hantsilenta sai kuwa shima ya fashe da kuka kamar an aiko masa mutuwar iyayenasa lokaci guda

"Abulle ta dubeshi da kyau tace "" kai dallah bari kuka, ni ai wanda ya bangajeni nakeson ka bani na"

"yanke kan shege ko shegiya"""

"""Abulle kaina zaki datse?"" Ya faWa yana ™walalo ido waje"

"""A'a akuyar da ta bangazan, jar uba ko dama kaine ba akuya ba"" ya faWa alamun Sacin rai"

"""A'a ina ke da gani kinsan ai sai aikin dabbobi, bani ba ne waccan akuyar ce"" ya faWa yana nuna"

mata wata jinjirar akuya

"""Toh kasan ni burina in ba™anta wa mugu, dan haka muje gida ka yankan uwarta ai abin zai fi ma"

"muguwa ciwo"" ta faWa"

"""Abul..."" bai ™arasa ba tace ""kai Tanimu banison Sata lokaci in ko fansarta zakayi muje na datse"

"kanka"""

"""A'a, Allah ya baki ha™uri"" ya faWa ido taf hawaye"

"""Na canza shawara jeka gida ka yanka ka feWe ina tahowa bayanka, zan biya wani waje ne"" ta faWa"

tana yin gaba gamida fasa dariya

Tun daga nesa Ukasha mai biredi ya hangeta aikuwa kan ta ™araso yayi maza ya kwashe biredinsa

"ya tura cikin kwaba ya bar guda bisa teburin, cikin fara'a ya tarbi Abulle yana washe baki"

""" A aha yo ni da nazo karSar biredi ya zan tadda teburi sumul"" ta faWa baki buWe"

"""Wallahi kuwa sai guda ne ya rage, da yake ban siyo wani ba tun jiya da ya ™are"" ya faWa yana"

dariya

"""Toh ai shikenan"" ta faWa tana juyawa har ta fara taku ta juyo tace ""Ukasha diba cikin kwaba"

"aljannu sun kawo min yanzu Webosu duka kada ka rage"""

"Ukasha nan da nan hawaye suka wanke mai fuska, haka ya dinga zaro si™a si™an biredi yana"

ajiyewa. Bayan ya gama Abulle ta kwashe duka cikin ghana masgo ta bar mai biyu wai ladan aiki

*DR SADEEQ POV*

"Zaune yake da jallabi ta zuba ma mom ido, ""plss mom meke damunki Naga damuwa a tattare"

"dake"""

"Sauke ajiyar zuciya tayi tareda cewa ""sadeeq plss kafito da mata kayi aure lokaci ke tafiya fa ko"

"zan samu sauki nima"""

"Dafe Kai yayi ""ohh God mom I told banga warce nake so ba har yanzu , Amman I will make a"

"choice soon insha Allah"""

To sadeeq don baka samu warce kake so ba shikenan haka zauna kana jamin bakin Jini gun

"mahaiminka, u should better know what u are doing plss, nagaji da wannan abun, Kai kasani matar nan bata binka da alkahri sai sharri Amman ka kasa gane wa"""

"""Afwan mom insha Allah I will make a choice, is that all?"" Ya tambayeta yana sakar mata"

"murmushi,"

"""Ai gara dai inba haka ba abbanka ya hadaka da duk warce yaga dama kuma kasan kadan daga"

"aikinshi kenan ma"""

"""Insha Allah mom Bama zaa Kai ga haka ba"""

"""To Allah ya sa"" tafada tana introducing sabon fira, ""and maganar yar aiki fa har yanzu baka samo"

"min ba?"""

"""Eh nayi ma sultan magana yama mom nashi magana Inda tasamu nata, cos Naga tasu tanada Dan"

"tsabta,kinsan ni banson kauyawan nan"" yafada yana ya mutsa fuska,"

"""Wai Kai narasa gane wani irin mutum ne, to ita din daga ina take inba kauyen ba, kawai tasamu kulune, kuma inba yan kauyen ba suwa zasu maka bauta, nide duk warce tasamu ka dauko min ina so, nagaji da zaman kadaici gashi yarinyar nan sultana da tana shigowa Amman uwarta mai"

"mugun hali tahanata"""

"""To shikenan nizan wuce"" yafada yana mikewa had yakai kofa sukayi karo da sultana,"

"Kallonsa tayi tana ""yaya Ina wuni"" ""Lpia Lau sultana ya jikin ki"""

"Turbo baki tayi tareda cewa ""bayan ma baka sake zuwa dubani ba"" ""Am sorry kanwata aikine yamin yawa"""

"""To shikenan"""

Jin ummanta na kwalla mata kira yasa ta kusa ta gefen a guje tareda cooler dake hannunta ta nufi

"dakin mom,"

"Sadeeq ne yace ""ke ba kiranki akeyi ba"""

"""Wallahi yaya ba abinda zan mata don naje gun mom ne kawai,kuma no banzanje ba"" tafada kamar zatayi kuka,"

"Girgiza kansa yayi tareda cewa ""Allah y shirye umma"""

"Yanufi part dinsa kenan ya hangota ""Kai Ina sultana take, halan ta tafi gun munafukar uwar koh, Ai ni tsakanina da Ameena sai Allah ya isa, haka suhaima kafin tayi aure da kyar na raba ta da"

"Ameena duk tagama sihirce min ya'ya"""

Ko beyiba yawuce part dinsa don Inda sabo yasa ba da halin umma saida abun nata Kullum gaba yake......

"[8/14, 11:43 AM] Mss Flower : *ABULLE ANNOBA* "

(Sanadin neman haihuwa)

_Na_

_*Mss Flower*_

_&_

_*Mrs Abdool*_

EJ- 1D' FE-1D' 'DDG E3(

*                                                                    *

& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp

*                                                                        *

"*masoyan Abulle kuyi hakuri da wannan Dan allah, wallahi munada matsalar wuta Kwannan"

"bamu samun damar typing mai yawa, Abulle tace tana gaishe ku son so fisabililah* "

*14*

*Abulle POV*

"Da ™yar su Abulle suka rabu da Mai gari sanan suka wuce gida gida suna saidawa mata da miji magani, Abulle ™uli biyu ta rage na sha da na matsi, bayan sun kammala sai dawa ta sallami"

ma'aikatan ta mi™a tayi gida tana ta fara'a kamar gonar auduga

"Zaune suke jugum jugum kowanne tunanin abin duniya ya ishesu, rabonsu da farinciki da"

kwanciyar hankali tun haihuwar Abulle

"""Wallahi nayi kewar rayuwar da mukayi a baya ta farinciki da kwanciyar hankali"" cewar Hansatu"

"""Hansatu ba ke kaWai ba, duniyar nan gabaWaya ta min zafi wallahi kullum cikin tunanin wace"

"masifar zan haWu da ita anjima nake"" cewar Isuwulle"

""" kaico! Mu kam haihuwa batayi mana rana ba"" cewar Hansatu"

"""Wallahi da a yanzu za'a kawon abun da zanyi na rabu da Abulle har abada da ba makawa ko ya"

"kai birnin sin sai na samo shi a ™as billahilazi"" cewar Isuwulle yana jan wani tsakin"

"""Ni kam Mai gida dama inaso na tambayeka, wallahi inason zuwa gida nayi ko kwanakin mako ne"

"daganan in cigita ko za'a samu wani abin karyewar aljannancin yarinyar nan"" cewar Hansatu"

"""Lallai Hansatu kin mugun rainamin ajawali da ke tunaninki zaki cigaba da maisheni sauna kina guduwa gida kina barina da wanan ifritun ´ar taki, na dinga hura itace idanuna su koma kamar garwashi dan wuya ga ta ciyarwa gata girki, ga shara ga wanke wanke, ai wallahi in dai zaki ™"

"afarki ™afar ´ar ki"" ya faWa yana watsa mata harara"

"""Haba Mai gida kasan na tafi da ita banda Wibar albarka ba abinda take jawo min, kayi dai ha™uri"

"na kwana biyu nadawo"" ta ™arashe da alamun magiya"

"""Zancen banza"" ya faWa yana kaWe bujensa yayi gaba"

"Abulle ce ta shigo a guje, zubewa tayi kan yaloluwar tabarmar da suke kai tana haki"

"""Abulle lafiya"" suka faWa suna ™walo ido waje domin abinda zaya koro Abulle ba ™an™ani ba ne"

Mi™ewa tayi a zabure aikuwa ta fara laluban maSoya ganin haka sai suka ™ara kiWimewa suna

rige rigen shiga Waki

"""Zaki i shigo gari sai ta asa yake ya cire kawuna na mutum bakwai, ya warci hannu da ™afafu sha"

"biyu"" ta faWa jikinta har rawa yake"

Ai kan ta rufe baki Hansatu ta daka wani uban tsalle tana nufar Waki cikin sa'a Isuwulle shima

aikuwa sai sukayi karo nan da nan jini ya Salle

"""Kai zaki yana banke ™ofa ku nemi maSoya"" ta faWi, rufe bakinta ke da wuya Hansatu ta janyo turmi ta fara ™o™arin Wale katanga, Isuwulle ya durfafi iccen dirimi dake tsakar gidan, ya kusa kai wajen Suya wani siririn reshe da ya taka ya karye aikuwa ya faWo timmmmm, wata iriyar azaba ce ta ziyarce shi nan da nan kuwa ya tsallara ™ara sanan ya mi™e cikin dauriya ya kuma durfafar"

"dirimi, bayan ya haye ne ya fashe da

Please Login or Register in order to submit comment