google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dariya harda tafa hannuwa sannan tace ai daga nan sai binni hansatuwa Idan Nadawo Baku gane ni kwarankwatsa, Hansatu tace Abulle binni kuma gun wa, ""wa kika sani a binni Abulle kuma Ina Auren naki?"" ""Nifa ba zuwanayi don ki Ishen da tambayoyi ba Eheee, aure kuma na ya kice ya Dan megari yamin saki ukku na don haka banjin zanya iya kara minti 30 acikin kauyen nan daga nan gidan delewa zani nima takaini aiki binni"" tafada tana kwanto habar zaninta tareda ciro budu biyar taba Hansatu, ""Hansatu ki aje wannan a gun ki Idan isuwulle bai baki abinci ba sai siya don nasan ba mutunci yacika ba"" tafada tana wulla ma isuwulle harara, ""toh ni nayi gaba"" Abulle tafada tana tafita gidan, Abunka da y'a da uwa duk yanda Abulle ta takura musu sai da taji ba dadi, Kasa Hansatu tayi da Kai tana goge yar kwallan data ziraro mata wani munafukin kallo isuwulle ya buga mata tareda cewa ""munafukar banza munafukar wofi kukan uwar me kike daga Allah y raba mu da annoba Idan kuma kaunar nata kike sai kitashi kibita"" yafada yana buga uban tsaki tareda shigewa daki. Abulle nafita gidan sukayi cikibus da bintalo kallon Abulle tayi tana cewa ""iya Abulle daga ina kuma sai Ina?"" Washe jajayen hakoranta tayi tana ""ai Abulle kuma sai binni ko kinsha wasa nasa nake"" sake baki bintalo tayi tana au Allah wai daman dagaske kike Abulle"" tafada cikeda mamaki, kallon kasa kasa Abulle tamata tana cewa ""sai ki bari sai kinga Abulle a talabijin kokuma ansauke ni a gibgegiyar mota"

"sannan"" tana gama fada tai gaba abinta."

"A kofar gidan deluwa ta rafka uwar sallama tareda kutsakai tsar gidan, deluwa ta gani zaune tana surfe kujera Taja ta zauna, ""A'a abulle yau kice a gidan namu"" tafada tana cigaba da surfen ta, ""Aikuwa ga Abulle nan daga nan kuma sai birni ba"" tafada kanta tsaye Dan zaro ido deluwa tayi tana cewa ""Abulle binni kuma gun wa kuma wa zai kaiki"" "" ke deluwa ki saurareni banson rainin hankali yawwa binni zaki kaini yanzunan Inda kika Kai yara yan aiki"" gabanta ne yayi mumannan faduwa Dan tasan ko hauka take bazata fara Kai Abulle aiki birni ba, kafin hali tayi tana cewa ""Ai abulle masu aiki sai ance Anaso sannan muke kaiwa Amman yanzu kam babu mai bukatar Dan aiki"" tafada tana sharce zufar dake tsatsafo mata, deluwa kwarankwatse bani kwana ko ina sai binni ehe don haka tin cikin laluma kitashi mutafi binni"" tafada fuskarta murtuke, mikewa deluwa tayi tashiga daki tareda rafka tagumi tana sharce zufa tunanin ta daya shine Ina zata Kai Abulle gashi mutun daya ne masu bukatar yan aiki Amman Ina zata fara Kai musu Abulle, zabura tayi ta sabi hijab jin Abulle na kwalla mata kira daga waje, fitowa tayi sanye da hijab tace muje mikewa tayi deluwa na gaba Abulle nabiye da ita suka nufi can tashar kauyen dake gaban nasu don nan ne"

"ake hawa motar zuwa garin Kano,"

"Suna isa tasha suka iske wata rubabbaiyar bus wacce batada maraba da kwanko shiga su abulle suka yi shuka hakince a mota, kwamdastane yace ""ke ina kudin motar ku ku kawo dubu biyune harara abulle ta zabga masa tana kudin mota kwarantsa ban biya kuma dani zaayi tafiyar,nan ba karamin daru da rigima akayi da Abulle ba kan cewar bata biyan kudin mota, fizgota kwandastan motar yayi ita da deluwa ya watsar a gefen titi suka shisshiga da zumar kama hanya driver ne yashiga yaba mota wuta amman yaji dipp yayi yayi mota taki tashi, kallon kwandasta yayi yana kaga karfen nasara koh lpia lau fa motar nan take amman ji wai taki tashi, jin sanyi sanyi na bin hannun sa yasa yayi saurin kallon hannun wani murdeden maciji yagani bakkirin yana bin"

"hannansa, wata uwar kara yasaki yana fita motar da gudu nan kuwa kowa na motar ya watse"

"kwandasta da garin fita yayi kundunbale yafada akan wani katon dutse nan kansa yafashe yana zubar da jini, Abulle kuwa banda bariyar mugunta babu take a inda kwamdasta ya watsar da ita, kallon driver tayi tanacewa ""to kutafi nagani mana"" tafada tana gabbabewa da uwar dariya, rarrafowa driver yayi yana ba Abulle hakuri akan Idan tasan da sa hannunta tayi hakuri, cewa tayi zan hakura Amman da sharadi daya ""cewa yayi tafadi ko menene zanyi"" to Idan ka yarda ni kadai za'a dauka a gaban mota"" ""eh bakomai naji na yarda"" to muje tafada tana yin gaba umarni taba macijin nan kuwa ya kama gabansa ya tafi, abulle ta hakimce gaban mota suka kama hanyar garin Kano, tafiyar awa 4 hudu sukayi har Abulle ta gaji ga uwar yunwa na damunta, Sai bayan"

laasar sannan suka sauka a tashar Kano napep suka Tara suka ce ya kaisu nasarawa.

*Sadeeq pov*

"""Ooh ni sadeeq tinda mukayi maganar mai aiki ban kara jinka ba"" cewar mom tana kallon sadeeq, ""mom nafa Bama umman sultan cigiya Idan su samu wata daga inda aka kawo mata nata sai kema akawo miki kuma ko jiya na mata magana kuma tace min tasanar musu indai akasamu zaa kawo miki"" cewar sadeeq cikin muryar lallashi, ""To shikenan Allah de yasa asamu nan kusa don wallahi nagaji"" to ameen mom insha Allah ni zan wuce aiki kar na makara, ""ubangiji Allah y bada sa'a, Allah yasa a dawo lpia"" mom tafada masa tareda rakashi bakin kofa, ""Ameen mommy na"" yafada"

yana murmushi.

"Yana fita su Abulle na shiga gidan, sai kalle kalle Abulle take, tuntubine tayi saura kadan ta fadi akan sadeeq yayi saurin matsawa tareda jifarta da wani kazamin kallo, cikin fushi yace ""ke bakida hankali ne ko baki gani ne kike tafiya kina kalle kalle"" zuba masa kwala kwalan idanunta tayi tana kallon sa don bata taba ganin mutum mai kyau irin nasa ba, ""deluwa Aljannah kika kawo ni ne daman naji anacewa akwai samari masu kyau can Ai ko gashi nafara gani ikon allah ashe dai inada rabon zuwa aljannar nima tafada tana barkewa da dariya harda tuntsirewa kasa, saurin matsawa sadeeq yayi yana a'uziyya don yaga ma tsorota gaba daya Bama daya kalli fuskar Abulle yayi tunani Aljana yagani mikewa Abulle tayi tana nufoshi, ganin yana ja da baya yasa itama tayi saurin binsa tsere suka fara a tsakar gidan yana ""auzubillahi minnashaidanirrajim, lailaha illa anta subahaka inni kuntu minna zalimin"" ita kuwa sai babbakar dariya take tana kokarin kama shi, da kyar yasamu yafice gate din yashige mota tareda saka lock tana zuge glass din motar gaba daya"

yana maida nufashi tareda cewa..........

"*It's not free duk wanda yakarmta bai biya ba matsalar sa ce don zamu hade a can, don haka kuji"

tsoron Allah*


'<Øüß *Mrs Abdool & mss flower*

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *29*"

Ahankali sadeeq ke Kai breakfast bakinshi ci yake Amman duk abincin baya masa dadi yarasa

"dalili, kallonsa mom tayi tana cewa ""son lafiya dai Naga duk kazama wani iri?"" Mom bakomai yafada tareda basarwa, ""am son plss tinda Naga yau evening zakaje y not kuje shopping da zainab"

"sai kusiya duk abinda yadace kokuwa"" saurin ajiye spoon din hannunsa yayi tareda zaro ido yana mom wallahi yanzu aka kirani emergency zan ma wata theatre I can't make it"" ok shikenan Tom sai muje da ita anjima cewar mom tana Kai spoon bakinta, ""mom y not kuje keda sultana tinda Naga baki san zuwa ke kadai"" to Dan me bazanje da zainab din ba"" mom tafada tana kallonsa ""mom yanzu sai ki dauki yarinyar nan kutafi kasuwa ta dauko miki magana kin dai San bakauyen mutum"" eh toh kuma haka ne fa bari munje da sultana din"" tafada tana ture plate din gabanta alamun takoshi."

"Har sadeeq xai Mike mom tayi gyaran murya tareda cewa ""son I have start thinking of enrolling her in skul sbda Naga she's too young ne ko aikin ma sai ahankali zankoya mata koya kagani"" eh its a good idea but gaskiya mom akwai aiki a gabanki u have to teach her many things..."" bai rufe bakinshiba yaga Abulle tsaye ta zuba masa ido daurewa yayi yana ""ke baki gaisuwa bane"" dariya ta kwashe dashi harda tafawa tana kokarin matsowa kusa dashi, tsawa ya daka mata lokaci guda yana mikewa, turo baki tayi tana kallon Mom, mom kallon sadeeq tayi tareda daurewa "" Sadeeq gaskiya banson haka"" zainab zo kici abinci kinji koh mom tafada mata murmushi, takowa tayi ta zauna kusada mom, shiko sadeeq mikewa yayi ya nufi kofa, mom cewa tayi ""karka manta kashiga"

"kagaisheda ummunku ta karye"" gyada mata Kai yayi yafita."

Abulle data saka abinci a gabanta ci kawai take hannu baka hannu kwarya kaf saida ta cinye komai na tebirin tashanye tea

"Din sannan tasaki uwar gyatsa tana jinginewa jikin kujera, kallon ta kawai mom take cikeda mamakin Inda takai abincin dataci, daurewa tayi tace zainab ban san dabiar nan ji yanda kike cin abinci fa and wannan gyatsar ta mutanen banza ce karki sake yinta kina ji koh Alhmdullh ake cewa"" daga Kai tayi mom tace ba daga min Kai zakiyi ba cewa zakiyi toh, toh tace tana kallon Mom, tattara kwanukan nan kikai kitchen gashi can, mikewa tayi takai ta dawo, tv mom ta kunna mata tareda cewa kizauna nan karkije ko ina zanfita Nadawo kinajina koh, toh tace tareda zama"

tana zuba ma tv manyan idanunta.

"Sadeeq nafita part din umma yanufa Kai tsaye ya nufi dakin ta kwance ya iske ta da hannunta a daure, kansa a kasa ya gaisheta a dakile ta amsa masa tana cewa ""na tabbata da amina ce ta karye ai da bazaka yanzu ba, Amman dayake ni daman baa nuna maka girmana ba baka daukeni a bakin komai gashi sai yanzu kake zuwa, yiyayi kamar baiji maitace ba ya zauna gefen gadon yana mata yajiki, ""umma wai ya akayi kika karye ne?"" Hmm wallahi Abubakar kunemo malamai ayima gidan nan rukiya don jiya aljanu nayi gamo dasu suka kadani don ma Allan y takaita da bansan abinda zaifaru ba"" dariya ce taso kwace ma sadeeq Amman ya daure tareda cewa Allah y sawake"

yafita da harara tabiahi tana sai kace mutumin kirki.

"Mom har tafita taji bata natsu ba hakan yasa takoma ta kulle kofar falonta da key sannan suka wuce kasuwa ita da sultana, siyayya mai dinbin yawa sukayi na abubuwan anfani tindaga kan kaya underwear, kayan shafa, kayan wankin Kai,takalma Macline brush da komai dai dasuka dawo"

biyawa tayi gun tela ta kaimasa dinki tabiyasa sannan suka nufi gida.

Kayan suka shiga dasu ciki nan tasaka Abulle a toilet tashiga yimata wanka sabi biyar tama sannan

"ta wanke mata Kai, shikuma saida aka masa sabi goma sannan don kamar an juye masa tifar yashi, bayan sungama ta mata brush sannan tamata shafa gamida gyara kan sannan tasaka mata wasu yan"

"kanti data siyo mata gamida saka mata turare, sosai Abulle tayi fess abinta kamar ba itaba kallon ta mom tayi tana murmushi tace ""kinyi kyau"" kallon kanta tayi a madubi ta buga tsalle tana kyalkyatar dariya harda faduwa kasa ""kwarankwatsa kamar ba ni ba"" daurewa mom tayi tareda harararta lokaci guda ta natsu tana cewa ""yi hakuri hajiya mantawa nayi"" kidena cemin hajiya mom zaki rinka cemin, sannan daga yau duk abinda namiki shi zaki rinka yi wanka da wanke baki Kullum sau biyu safe da dare sannan ki kirinka saka turare kuma Kina saka wando mace Idan tana zama ba wando maciji ke shige mata, kwalo ido Abulle tayi tace ""Allah kuwa nadena"" sannan kuma Kullum da safe dani da mutanen gidan zaki rinka cemusu Ina kwana Kina ji na, sai kuma wannan dariya da rantse rantse duk nagaya miki ban so Idan baki dena ba kuma can kauye zaki koma, Aa mama ba sai na koma Bama duk zan dena."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *28*"

"Haki Sadeeq yake tareda jingina bakin ™ofar, Abulle mi™ewa tayi itama ta nufi ™ofar fita falon tana ™o™arin turawa ta kasa, faWi take ""dan Allah Wan aljanna ka buWe, kwarankwatsa kallonka kawai zanyi"" ta ™arashe tana tura ™ofar da ™arfin gaske sai ga Sadeeq a ™asa, cikin sauri ya mi™ e ya ranta a nakare yayi Waki yana ta adduo'i domin shi bil haqqi yayi zaton Abulle aljana ce, zama yayi bisa king size bed Winsa yana maida numfashi gamida karanto duka ayoyin tsarin da"

suka zo bakinsa

"Abulle zama tayi kan tantagaryar interlock na tsakar filin tana faWin ""Wallahi wannan bashida"

"mutunci ya tsaya na kallesa kawai amma dan mugun hali sai ya fece"" ta ™are da jan ™wafa"

"Sadeeq kwanciya yayi bisa gado yana lumshe idonsa, wayarsa ce tayi ™ara ganin Mom ya sanya ya cira, ""Sadeeq ya kuma kana shigowa zaka fita ne"", shiru yayi sannan yace ""wallahi Mom aljana ke bibiyata tun safe"", cikin zaro ido Mom tace ""ina kaga aljanar"", shiru yayi sanan yace ""duk inda"

"naje bina take gashi yanzu da na shiga Wakinki ma na ganta tana kallo harta mi™e ta biyoni"""

"Mom sai a lokacin ta fahimci zancensa sanan tace ""kai Sadeeq da wani abu kake, sabuwar mai"

"aikin da aka kawo mana ce kasan mutum daga ™auye sai ha™uri"""

"Sadeeq shiru yayi yana ™o™arin gasgata zancen Mom zuciyarsa na ™aryatawa, chan dai ya mi™e"

"ya nufi sashen Mom zuciyarsa na bugawa, zaune ya kuma tadda Abulle ™asan carpet gaban tv ta wage baki da hanci tana kallo"

"Mom dake bisa kujera tayi masa ´ar dariya, gaisheta yayi sannan ya nufi dining ya fara cin abinci, talla aka tafi hakan yasanya Abulle Wauke kanta gamida jan tsaki, idonta ne ya sauka akan na Sadeeq ai kamar an zungureta ta mi™e ta nufesa, tsayawa tayi ™i™am a kansa yayinda ta kafesa da"

idanuwanta manya

"Cikin Sacin rai Sadeeq yace ""ke wai mene hakan bakida hankali ko me"" ya faWa yana watsa mata"

harara

"Tsaki Abulle ta ja sannan tace ""Malam ras nake kwarankwatsa da hankalina kuma ko me zaka ce ba zan daina kallonka ba Wan rainin hankali da ka gama guje gujen yanzu ai gashi ka dawo ko"" ta"

faWa tana yatsina fuska

"Tsaki Sadeeq ya ja ya mi™e daga kujerar cikeda takaici, Abulle rufa masa baya tayi, wajen Mom"

"ya je ya zauna ya ri™e hannunta cikin ´ar shagwa Sa yace ""dan Allah ki kori wannan mahaukaciyar zan samo miki wata"""

"Abulle ce ta she™e da dariya sanan ta tuma a ™asa tace ""kai kwarankwatsa mai kama da sharufkan ba inda zani, nazo kenan zuwan sojan badaskare, ni wallahi ka bani dariya ji yanda kake shagwaSa"

"gansamemen ™ato da kai kamar na goye"""

"Sadeeq haWe girar sama da ta ™asa yayi sannan yace ""wallahi idan baki fita sabgata ba sai Sallaki"

"a gidan nan"" ya ™arashe yana furzar da iskar ba™in ciki"

"""Jar uba, wallahi mai kama da sharufkan ™ashina tauri™i™i nake gaya maka, ™ashina ™wari ne"

"dashi bai iya karyuwa"" ta faWa tana hamma"

Tsaki Sadeeq ya ja sanan ya fice daga part Win domin kallon Abulle ba ™aramin Sata masa rai

yake ba

"Abulle taSe baki tayi tace ""ohoo dai ko banza zan dinga ganinka"", Mom ta kalla tace ""Hajiya wallahi yunwa nake ji"", Mom dubanta tayi tace ""buWe warmer can ki Wiba"", Abulle da ta kula da inda hannun Mom ya nuna ta nufi wajen, plate ta sha™are ta zauna ta naWa sannan ta kife bisa"

carpet ta cigaba da kallonta

"Misalin takwas da rabi Abulle tayi sallah bayan Mom ta tilasta mata, Wakin da Mom ta nuna mata ta shiga tana hamma, zubewa tayi akan gadon 6 by 6 ta bararraje tareda washe baki tace ""ohhh ni Abulle yau gani a binni bisan gadon laushi, gaskiya an cuci Wan ™auye"" ta faWa tana buga ™afa ha"

We da kwashewa da dariya

"Mom ce ta turo Wakin bakinta Wauke da sallama, murmushi Abulle ta sakar mata tana cewa"

"""Hajiya sannu da zuwa"""

"Murmushi Mom tayi mata sannan tace ""Yawwa yarinyata dama magana nakeso muyi, in har kinason zama dani dole ki ringa sallah akan lokaci, sannan ni macece mai son tsafta bani son ™ azanta ko kaWan, tsafta kuma ina nufin tun daga kan gashin kanki har zuwa yatsun ™afarki ya zamana a tsaftacce suke sannan sai mu koma gyaran mahalli sam banison ganin waje kaca kaca"

"dan haka ki kiyaye"""

"""Kwarankwatsa zan kiyaye Hajiya in dai zan zauna a nan niko agwagwa kika ce nazama tsabar"

"wanka ai zama zanyi"" cewar Abulle tana washe baki"

"""Yawwa kuma banison yawan rantsuwa kamar wannan kwarankwatsa da kike faWa da kwaratsi da kikeyi dan haka ki kiyaye, zan fi so ma in kika dawo ba mai surutu ba"" cewar Mom tana nufar ™"

ofa

"""Toh Hajiya za'a kiyaye wallahi, nagode Allah saka da alheri"" cewar Abulle tana Waga mata hannu. ..."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : 27"

""". no wonder banyi azkar ba yau shiyasa nayi gamo"" sadeeq yafada tareda sauke ajiyar zuciya,"

"lekawa yayi bayan motarsa kar yaji an cafko shi ganin bakowa yasa yasake jin relieve tareda yin addua sannan Ya tada motar ya nufi gun aiki,Abulle kallon deluwa tayi tana cewa ""deluwa yanaga yana gudu kuma inazaije?"" Deluwa da kunya da takaici suka cikata tace ya bazai gudu ba Abulle daga mutum kinfara binsa dagudu"" mtwss dan rainin wayo nifa burgeni yayi aradu"" cewar Abulle tana turo Baki gaba, sharewa deluwa tayi tace ""muje ciki toh ai nan ne nakawoki"" washe baki Abulle tayi tana ""Allah deluwa nan zakibarki aradu akwai cin dadi wannan gida kamar lahira Kai yan binni sun more kwarankwatse shiyasa nace banzama kauye me akeyi a kyauye ga Inda zan caji insha ruwan famfo"" deluwa de bata cede ita uffan ba, adede umma tafito zubarda ruwa ta kichen su Abulle kuma zasu wuce jikake shaa tazuba Abulle ruwan wankin shinkafa masu zafi, ihuu Abulle tasaki cikin azaba tana kallon Inda aka zuba mata ruwan, umman kallon Abulle tayi tana ""innahu min Suleimana wa inna hu bismillahirrahmanirahim wannan mahaukaciyar fa daga ina ni safiya umman ta daure fuska tana ke dallah fita nan ba psychiatric bane ko bola Dan haka kama gaban ko na kuma sheka miki ruwan zafi in sale miki fatar fuska"" tafada cikeda balaie, Abulle da tagama kuluwa huci kawai take daga inda take tsaye, umma kan tajuya zatashige kitchen wani uban tsantsi wanda bata San daga inda yake ba yaja ta jigib tazube a kasa tareda murgude hannu kara tasaki cikeda azaba don tama kasa tashi ga hannunta datake kyauta ta zaton ya karye, fashewa Abulle tayi da dariya mai amsa amo, lokaci guda suka hada ido da Abulle gani tayi idon Abulle yakoma ja kamar jini tana gefanta da wani kallo mai wuyar fassara, langabewa umma tayi ta suma a gun, deluwa kam takasa magana don gaba daya tagama tsorata da alamarin Abulle Allah Allah take takaita ta wuce abunta, a bakin kofar falon mom sukayi sallama bada jimawa ba tazo ta bude kofar, da fara a ta amsa musu tana musu Iso har cikin falon, Abulle da AC ta bugeta dama ga ta jikkankun kaya yasa tafara rawar sanyi daga tsaye, zama sukayi a kasa sukayi gaisuwa cikin mutun tawa tareda tambayar daga ina, deluwa ce tamata bayanin komai daga kuma abinda yakowasu, murna sosai mom tayi tana tambayar wace mai aikin acikin su, deluwa ta nuna Abulle tareda cewa gabata nan, mom da sai alokacin taga halin da Abulle tace ciki tace ""subhanallah mesameta haka"" deluwa tayi kasa da Kai tace munzo wucewa ne shine wata mata ta watsa mata ruwa"" ajiyar zuciya mom tasauke tana cewa ""kuyi hakuri Dan Allah muje ki canza kaya"" tafada tana kallon Abulle, mom tace ma deluwa ""Ina kayan nata ne"" deluwa tasake yin kasa da Kai tace ""bamuzo kaya da kaya ba"" to gashi sadeeq bai nan bare ya samo mata kaya a kasuwa Amman yanzu bari na samo mata ko na sultana ne tasaka tinda wannan sun jike"" tafada tana Danna ma sultana kira waya daga upstairs din mom taleko tana cewa ""mom bari naje na dauko mata"" tafada tareda sauka ta nufi part nasu, mom tace ""Amman kina ganin wannan zata iya aiki kuwa Naga kamar yarinya ce"" Abulle data dago da zumar yima mom rashin kunya Amman suna"

hada ido saitaji takasa mom tamata wani mugun kwarjini abunda Abulle bata taba jiba kenan ko

"akan iyayen ta, saurin cewa tayi ""zan iya mana"" Dan murmushi mom tayi tana cewa toshikan, deluwa kallon mom tayi tace ""hajiya nizanwuce toh"" don gaba daya ta kagara tarabu da Abulle, mom tace ""tinyanzu kibari akawo Binci mana"" A'a dulewa tace nan mom tabata kudi masu yawa sannan ta karbi nombernta akan Idan da matsala zata kira ta, sallama sukayi da deluwa tafita, tana fita Abulle Tabita deluwa tace ""Ina zakakuma kije ai nan zaki zauna, kuma Abulle Banda daukar magana nan ba can bane wallahi gurin sojoji zasu kaiki kokuma su

Please Login or Register in order to submit comment