google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gidan su Wanyi wasanninsu na soyayya, tun Mom na magana har ta ha™ura ta sanya musu ido tana jiran lokacin gama makarantar Abulle....."

"[8/14, 11:53 AM] Mss Flower : *47*"

*days later*

"Abulle ce da Bintalo tafe a hanya suna taSa hira, duk wanda ya gamu dasu a hanya sai ya zube ya"

kwashi gaisuwa kasancewar zuwan Abulle ya karaWe ™auyen

"Jabiru ne tafe bisa kekensa hannunsa ri™e da leda, tsayawa yayi ganin Abulle, cikin girmamawa"

"yace ""Abulle ina kwana"""

"Da fara'a Abulle ta amsa tace ""Jabiru kwana dayawa, ya kasuwar"""

"Murmushi yayi sanan ya hau sosa ™eya tareda cewa ""Alhamdulillah, kuma ko da aka cen kin fito"

"gidan mai gari da naje gidanku sai aka cen kin tafi birni, an cen an Waura miki aure amma gaskiya ban yadda ba tunda maganar gaskiya ni wallahi sonki nake"""

"Abulle dariya ta saki sanan ta hau dubansa, chan ta gimtse dariyarta tace ""Jabiru bana san shiririta"

"ka nemi daidai kai dan ko a ™auye nake ba abinda zai sa na aureka"" ta faWa tana jefa masa harara"

"""Abulle ni fa wallahi duk faWin duniya babu wacca take burgeni sama da ke, dan Allah ki bani dama kinsan ance sai an gwada akan san na ™warai"" ya faWa yana gyara zaman hularsa tareda ran"

™wafawa wai shi a dole ya Wau wanka

"Tsaki Abulle tayi sannan tace ""wallahi ka nemi takuramin sai na Waureka jikin waccan kukar, dama dai Bintalo kace da sai na sa baki ku sasanta amma nikam yanzu ai bilahillazi na wuce"

"zaman nan"" ta ™are tana nuni da wata jibgegiyar bishiyar kuka"

Wani murmushi Jabiru ya saki sanan ya jawo glass daga aljihu irin shigen na Baba ari Win nan ya

"™wama ya harWe hannaye bisa ™irji sanan ya kuma duban Abulle yace ""zaki rashi fa wallahi"""

"Abulle duban Bintalo tayi da taketa kallon Jabiru cikeda burgewa tace ""lallai na jima ban karya ba"

"a ™auyen nan, diba min bishiyar can akwai kogon da zan saka a rufe min wanan mara kunyar"""

"Bintalo nan da nan idonta ya ™wal, chan ta ce ""dan Allah Abulle ki ™yaleshi, in yaso ni sai ki haW"

"ani da shi"""

"Jabiru Wagowa yayi ya dubi Bintalo yace ""kingane na jima inason Abulle ne, amma idan batayi sai"

"ayi da ke, normal ne"" ya faWa yana zare glass Winsa"

Murmushi Bintalo ta saki tana Wan rufe fuska alamun taji daWin batun dan tuntuni Jabiru yana

masifar burgeta tun ma kafin tayi auren farko

"Abulle dubansa tayi tace ""ya fi maka"", sanan ta maida kanta kan Bintalo da fariciki ya isheta tace"

"""malama taho mu wuce, yazo anjima"""

"Hanyar gidan Mai gari suka Wauka suna tafe suna taSa tsokana, sun kawo dab da ™ofa idon"

Abulle ya sauka kan Sule na ™o™arin shigewa ™asan benci

"Dariya ta saki sanan ta yafito Bintalo tai mata nuni, dariya Bintalo ta saki tace ""kinsan kuwa ya da"

"We baiyi sadaka ba ga tsadar tsiya"""

"Abulle gaba tayi Bintalo na biye da ita, gaban teburin ta tsaya ta dubi Bintalo tace ""wai nikam ina"

"Sule ne"""

"Bintalo tace ""to ni ina nasani, kawai tunda bai nan ki fidda masa zakka ma naji shekaru har uku baiyi ba ma"" ta ™are tana tsinko ayaba guda biyu tareda Sarewa, ta dun™ule Sawon ta cilla goshin"

Sule dake ™asan benci

Hawaye kawai Sule yake ya gaza furta komai a kamasa

"Abulle chan tace "" barshi dai muci cinmu, da zan biya amma tunda bai nan mu kwashi na bati kawai"" zama sukayi suka naga musamman ayaba da kankana dan har WanWanawa suke wadda batai musu ba su tofar. Bayan sun gama suka mi™e kowa ciki ya kusa ™irji suka nufi gidan Mai"

gari......

*50*

"Washegari ta kama saturday, gabaWaya gidan shiryawa sukayi inda Fatima da Khadija zasu wajen"

"mahaifiyar Fatiman, Abulle da Nana Aysha, da Salim kuma zasu ™auyensu Abulle"

"Sadeeq ne duka ya kwashesu a mota, inda ya fara sauke Fatima da Khadija a gida sanan ya wuce"

"da Abulle ™auyensu, a mota sai drama sukeyi da Nana"

"Da gudu Nana ta fita bayan yayi parking ta ruga gidan tana faWin ""Kaka Hansatu gani nazo, ina"

"kazata"""

"Hansatu rungume Nana da ta faWa jikinta tayi tana faWin ""ke ba ma ni kikayi kewa ba daga zuwa ki"

"fara tambayar kaza"""

"Turo baki Nana tayi tace ""ni dai ina kazata"""

"""Na cinyeta"" cewar Isuwulle dake zaune bisa tabarma"

"Ihu Nana ta kurma ta zube ™asa ta fara harbe harbe tana faWin ""wallahi sai an biyani kazata"""

"Abulle da takaici ya kamata tun shigowarta ko zama batayi ba ta janyo Nana ta fara Wumarta, sai"

"da Hansatu ta janyeta, kuka sosai Nana takeyi tana faWin ""Allah zai sakamin"""

"Hansatu ce tace ""ai ha™uri zakiyi, tunda kika daina rashin ji wane bazai daina ba"""

Sun jima a gidan suna hira sama da awa uku sanan Sadeeq yace zasu koma

"Nana rungume kazarta tayi tace ""kazata ki haihu ´a ´a tara kafin nadawo kinji"""

"Dariya duka suka saki sanan su Hansatu sukayi musu rakiya zuwa mota, haka suka Wau hanya"

suna Waga musu hannu

"Sai bayan magariba suka ™arasa cikin gida, lokacin har Fatima ta dawo ta kuma yi abinci, aiko"

"Khadija tayi da warmers Win da tayi musu jallop Win taliya mai kifi, sai da sukayi sallah sanan suka ci abinci"

Bayan isha'i Abulle ta yima Salim da Nana wanka inda sukayita shan daru da Nana dan sunyi faWa

ya kai uku kafin aka gama wankan

"Bayan ta kwantar da yaran a Wakinsu, misalin goma Sadeeq ya shigo Wakinta, hannu ya buWe inda ta taso ta rungumesa tana faWin ""ina ™aunarka mijina"", rungumeta yayi yana faWin ""nima ina ™"

"aunarki matata, ina yarana"", langaSar da kai tayi tace ""suna bacci, wanan Nana taka ta fiya rigima"""

"Dariya Sadeeq yayi yace ""in batayi ba ai bake kika haifeta ba"", dariya itama tayi ta Wan bugi ™"

irjinsa cikin wasan soyayya....

"*ALHMADULILLAH!! DUKA DUKA ANAN MUKA KAWO ˜ARSHEN WANAN LITTAFI, UBANGIJI ALLAH YA SA KUYI AMFANI DA DARUSSAN DAKE CIKINSA KUYI WATSI"

DA ABINDA YAKE MARA KYAU. MUNA MUKU SON SO FISABILILLAH *


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment