google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hurumin da ba nashi ba, yace kuma a haka wai ™arfinsu ya ragu ne sosai saboda ta bar asalin tushen asirin, so"

"idan ankoma chan zasu iya yin komai amma yace bai yanke ba, in ta faWi garin insha Allah zai je"""

"Mom Wan jinjina kai tayi sannan tace ""wallahi Sadeeq wannan abu da ban mamaki da ban tsoro,"

"Allah dai ya rabata da waWan nan bayi nasa"""

"""Amin ya Allah, wallahi Mom da ban tsoro kuma ™arfinsu na nan ma sai ya baki mamaki wallahi"

"dan ni dai sosai na tsorata"" cewar Sadeeq"

"""Allah ya bata lafiya"" cewar Mom tana jinjina zancen"

"""Ameen, Mom ki tambayeta sunan garin nasu"" cewar Sadeeq"

"""Zainab!!!"" Cewar Mom cikin Waga murya"

"""Gani nan"" cewar Abulle tana fitowa a guje"

"Zama tayi kusada Mom tace ""gani nazo"""

"""Yawwa Zainab sunan garin naku zaki sanar damu"""

"Shiru tayi sannan tace ""Mom kin daiyi al™awari zaki kuma tare zamu dawo ko"""

"GyaWa kai Mom tayi tace ""tabbas"""

"Shiru Abulle tayi tace ""zakara muke ™ar™ashin ungogo local government"""

"""Zakara!!"" Cewar Sadeeq"

"""Ka san wajen ne?"" Mom ta tambaya"

"""A'a amma dai da kwatance ma je, ke ai zaki gane gidanku in mun isa ™auyen ko"" yana kallon"

Abulle

"TaSe baki tayi tace ""Ai kaf garinmu babu wanda zaka tambaya Abulle bai sani ba wallahi, ai wallahi anfi girmamani akan mai gari nan birni ne kawai ake min abinda aka ga dama na rasa dalili chan kuwa mutum ya min wallahi uwassa nake ci, macizai da kunamu su susutamin Wan"

"iska amma a nan ko nai niyya baya aiki"" ta ™are tana kyaSe baki"

Mom dariya ta saki jin sakarcin da Abulle ta faWi yayinda Sadeeq ya zuba mata ido dan ya gasgata

dukkan zancenta duk da cikin sakarci take bayanin

"Sadeeq waya ya Wauka ya kira Malam ya sanar dashi, nan Malam yace gobe zasuyi sammako su"

Wau hanya....

"[8/14, 11:50 AM] Mss Flower : *37*"

*next day*

"Misalin takwas da rabi dukkansu sun hallara zasu tafi garinsu Abulle, Mom da Abulle suna gidan"

baya yayinda Sadeeq ke driving zuwa gidan Malam

"Ko da suka ™arasa a ™ofa suka gansa yana jiransu, gidan gaba ya shiga suka Wauki hanya"

Sunyi tafiya mai Wan nisa kafin suka ™arasa cikin ™auyen

Daidai bakin wani rami Sadeeq yayi parking domin ba zai iya wucewa da mota ba

"Abulle ganinsu cikin garin nan ta fara Waga kai, gaba tayi suna binta a baya, sun kawo daidai dandazon matasa dake bakin masallaci wasu na saida mangoro, wasu rake abubuwa dai da dama na baro, suna ganin Abulle suka fara binta suna gaisuwa gamida barka da zuwa amma kowa zuciyarsa babu daWi domin ba ™aramin kwanciyar hankali suka samu ba a ´an kwanakin da bata"

nan

Abulle haka ta dinga hura hanci tana ™in amsawa

"Mom ce tace ""Zainab jira ni"""

Abulle tsayawa tayi har Mom ta taddota

"""Zainab ya naga manya na gaidaki gamida miki sannu da zuwa baki amsawa"" cikin mamaki"

"""Rabu dasu munafukai ne babu mai son dawowata"" ta faWa"

Daidai nan wata tinkiya ta taho a guje mai ita na biye ta bangaji Abulle

"Abulle ta faWi ™asa sannan ta zabga ihu tana faWin ""jar uba daga zuwana har za'a kassarani"""

"Mai tinkiya ko da ya Waga kai ya kalli Abulle sai ya zube a ™asa yana faWin ""dan girman Allah"

"Abulle kiyi ha™uri wallahi bata kula ke ba ce da bazata tunkaroki ba"""

"Abulle ta kyaSe baki sannan tace ""kwarankwatsa sai na ladabtar da tinkiyar nan, ke zo dan"

"uwarki"" cewar Abulle tana kallon tinkiya da ta tsaya cin ciyawa"

Abulle na rufe baki tinkiya ta taho ta tsaya

"Mom da ta cika da mamaki, tsoro, al'ajabi ta dubi mutumin nan babba dake ta kuka yana dur™ushe"

"gaban Abulle tace ""Zainab rabu da su mu wuce kinji ko"""

"Abulle turo baki tayi sannan tace ""hakanan su ci Sagas"""

"""Barsu dai nace"" Mom ta faWa"

"Malam ya dubi Abulle yace ""hanzarta dan Allah mu kai gidan naku"""

Haka Abulle ba dan ta so ba tayi gaba

"Cikin gari kuwa a ™an™anin lokaci dawowar Abulle da ´an birni ta karaWe garin, nan kowa ya"

shiga tashin hankali haWe da wanko ™afa zuwa sannu da zuwa

Mai gari ko da yaji zancen dawowarta baisan lokacin da ya tima a ™asa ba ya haWa uban tagumi ™

walla ta fara tsiyayo masa

"Ko da suka ™arasa ™ofar gida tsaye suka tarar da Hansatu da Isuwulle bakin ™ofa, Hansatu na ta"

washe baki yayinda Isuwulle ya murtuke fuska kamar an aiko masa sa™on mutuwa

"Da gudu Abulle ta faWa jikin Hansatu tana faWin ""Hansatu wallahi nayi kewarki"""

"Haka suka shiga cikin gidan, Hansatu ta shimfiWa masu babbar tabarma suka zazzauna sannan"

"Isuwulle yaje kawo musu ruwan leda, gaisawa Mom da Hansatu sukayi cikin mutuntawa"

"Mom ta dubi Abulle tace ""Zainab Wan bamu waje """

Turo baki Abulle tayi sannan ta mi™e

Malam ne yayima Hansatu bayanin abinda ya kawosu

"Hansatu kuka ta fashe dashi daidai nan Isuwulle ya dawo, shima sanar dashi akayi sosai kuma ya"

girgiza

"Hansatu cikin kuka tace ""wallahi mun cuci kanmu, gajen ha™uri shi ya jawo mana wannan bala'in, tabbas munga ishara Allah ba'a masa wayo dan ko yanda wannan Wiya ta zamema kowa bala'i cikin garin nan yayi yawa, kowa ya buWi baki tirrrr yake cewa babu bakin da ke faWin ™warai gameda ita, ga uban ba™in jini da mukayi cikin mutane mu mahaifanta dan dalilinmu ne tazo"

"duniya"" cewar Hansatu tana share ™walla"

"Mom cikin tausayawa tace ""ko zan san labarinku daga farko"""

"GyaWa kai Hansatu tayi tace ""eh"""

*Asalin labari*

"Isuwulle da Hansatu sunyi auren soyayya ne na saurayi da budurwa, rayuwarsu suke cikin so da ™ auna, taltali da girmama juna, abinda ya fara Waga musu hankali shine yanda suka share shekaru uku Satan wata Hansatu bata taSa yi ba, tun abun bai wani damunsu harta kai ga sun fara damuwa sosai, abinda ya ™ara Waga musu hankali shine yanda dangin Isuwulle suka fara hura wuta akan sai dai ya ™ara aure, haka sukayita kai kukansu ga Allah amma har suka ™ara shekaru biyu babu bayani, suna shekara ta bakwai fa da aure Maman Isuwulle ta samo masa wata bazawara mai Wa biyu, hakan ba ™aramin Waga hankalin Hansatu yayi ba dalilin nan Isuwulle ya ™agawa ransa damuwa shima, kwatsam suna zaman majalisa sai wani abokin hirarsu yake bada labarin wani malami da yayi masa aiki wanda ya basa matu™ar mamaki dan cikin kwana guda jal burinsa da bu ™atarsa ta biya, sosai zuwa wajen malamin nan ya Warsu zuciyar Isuwulle, ko da ya ™arasa gida baiyi ™auron baki ba ya sanar da Hansatu, sun jima suna tattaunawa akan zancen kafin nan suka yanke hukuncin amincewa da zuwa, washegari da sasafe suka garzaya wajen wannan mutumi inda yayi musu jagora gun malamin nan, bayan sun je suka zayyana masa damuwarsa nan ya karSi kuW in da za'ayi yanka har dubu hamsin, ya basu laya yace su birne tsakiyar Wakin da suke kwana da magungunan da zasuyi amfani dasu, ko da suka koma gida hakan suka aikata, bayan sati guda kuwa sai ga alamomin ciki sun bayyana jikin Hansatu hakan ya sanya su da dangi tsananin farin ciki, haka sukayita raino da ririta abinda ke cikin, watan Hansatu bakwai da kwanaki da zuwa gun boka ta haife Wiyarta, murna wajensu ba'a magana, rana suna yarinya taci sunan babar Isuwulle Zainabu dan haka ake kiranta da Abulle, abinda ya fara tada musu hankali shine saurin fushinta ga ™arfin bala'i dan ta haWu da yaro duk girmansa Saras zata Sallasa, manya kuwa in sun ba™anta mata in tayi nuni da abu sai abun nan ya cutar da mutum, haka dai sukayita ha™uri wai tunaninsu"

ta girma abin zaiyi sau™i amma sai ya ci gaba

*cigaban labari*

"[8/14, 11:50 AM] Mss Flower : *38*"

"Sosai Mom, Malam da Sadeeq suka girgiza da jin zancen, haka sukayita jinjina maganar daga"

bisani Malam yace a nuna masa Wakin

"Isuwulle yace ""anyi daSe sai dai a fasa wajen"""

Malam yace to a fasa Win

"Isuwulle yayi musu jagora Wakin, Sadeeq ya fara fasawa"

A guje Abulle ta she™o Wakin ta fizgi gatarin da ke hannun Sadeeq ta wurwura shi waje ya kafe

jikin garun katanga

"Cikin wani yanayi tace ""kada ku sake ku gwada tone abinda yayi shekaru nan ne wajen zamansa"

"har abada"" tana wani ciccijewa"

"Malam addua ya fara karantawa yana haWawa da ayoyin Allah sannan yace ""Sadeeq jeka Wauko"

"gatarin can ka cigaba da aikinka"""

"Sadeeq a tsorace ya ™arasa, duk yanda yayi ™o™arin cirowa amma ya kasa dan ya shige ciki sosai"

"Isuwulle ne ya Wauko wata ™atuwar guduma ya hau dukan wajen, Malam kuma bai tsaya da"

addua ba

Abulle sai ihu da kururuwa take hakannan kuma Wakin keta girgiza har ™asa na zubowa alamun

zai rushe

"Hakan ya sanya Isuwulle ™ara ™aimi wajen fasawar, ko da ya fasa shafen da ™yar yake tone ™"

"asar wajen kasancewar tayi masifar tauri tayi kuma ba™i™irin saboda tsananin mugun asirin da aka birne, ya jima yana tona kafin ya ganta"

Malam da bismillah ya cirota nan Wakin ya Wauki wani uban ™ugi

"Abulle barin Wakin tayi a guje, tsakar gida ta faWi sai ihu da birgima da gunji take mai tada hankali"

"Malam bai ce komai ba ya kalli jama'ar wajen yace ""in da mai jin fitsari yaje yayi ya kawo mana"""

Hansatu ce ta wuce bayi tayo fitsari cikin kwano ta kawo

KarSa Malam yayi sannan ya ajiye layar dake ta tururin haya™i tsakiyar rana ya kwarara mata

fitsarin da bismillah

"Wata ´ar ™ara ™ara ta fara fita wani, ba'a Wauki mintina ba haya™in ya Sace"

"Šiffff suka daina jin ihun Abulle ko da suka juya wajenta, wani uban ba™in haya™i curi curi ke fita daga jikinta in yayi sama sai ya baje, ya jima yana fita kafin nan Wan motsin da take ma ta daina"

jikinta yayi la™was idanunta suka rufe

A hargitse Hansatu da ta cika da tsoro tayi kanta tana tambayar Malam mai ya sameta

"Malam yace "" Alhamdulillah insha Allah taji sau™i, kaita Waki ta kwanta yanzu bacci take"""

"Mom da Hansatu suka kamata suka kaita Waki, tsakar gida suka dawo sunata al'ajabin abinda suka"

gani da maida zance

"Mom ta sanar dasu ™udurinta na komawa da Abulle nan sukayi na'am da batun domin ko ba komai Mom ta cancanci duk wata alfarma daga garesu tunda ta ceci ´ar su tilo, kuma sun san mutan gari suka san Abulle ta rabuda masu ™arfi hukuncin da zasu Wauka sai Allah domin ta matu"

™ar wahalar da jigatasu

"Sosai sukayi ma su godiya inda Isuwulle ya dubi Sadeeq yace ""yaro in bakada aure gata na baka in"

"kana so ka aura"""

"Zaro ido Mom tayi tace ""Zainab ai tayi ™an™anta da aure"""

"Hansatu ta ri™e baki tace ""haka ta gaya muku, aiko dai ta taSa aure ma fitowa tayi fa wai ta gaji da"

"auren, toh kai baka isa ka ce ga ra'ayinka ba ta wahalsheka shiyasa muka ha™ura ta fito Win"""

Sosai Mom ta ™ara cika da mamaki dan dai Abulle ko kaWan batayi kama da wadda ta taSa aure

ba dan in mutum yayi komin yarintarsa ya kan rage wani abun

A Sangaren Sadeeq hakanan yaji bai ji daWin zancen auren nata ba amma dai ya basar

"Isuwulle ya dubesa yace ""in kaga tayi maka ™an™anta a Waura in yaso sai kuje can kayita rainonta har ta zama ginshimemiya, kaga hankalinku da namu zaifi kwanciya tunda ko ba komai munsan"

"gidan aure ta nufa"""

"Mom ce ta jinjina abun sannan tace ""bari na tattauna da mahaifinsa"""

"Sosai sukayi magana da mahaifin Sadeeq, inda ya tambaya wa zai masa wakilci ta sanar dashi"

"Malamin nan na iya yi masa, amincewa yayi domin shi dama mutum ne mai sau™in kai sosai"

"Sadeeq a Sangarensa shi dai baya ce yana murna ba haka zalika baya ba™in ciki, shi dai gashinan"

"Mom sanar dasu yanda sukayi da Alhaji tayi, nan fa iyayen Abulle suka dinga murna dan ko"

bakomai sun san Wiyarsu tayi dacen miji da gidan mutunci

Isuwulle haka ya aika a sanar da Mai gari yazo zasuyi magana

Mai gari hankalinsa ba ™aramin tashi yayi ba da jin batun amma babu yanda ya iya haka ya ja

tawagarsa zuwa gidansu Abulle

Isuwulle bai sanar da su cewa taji sau™i ba sai dai maganar aurenta da za'a kuma yi

"Mai gari cikin murna yace ""aikuwa dai ta gama iddah tun watan da ya gabata, Allah ya sanya"

"alheri, amma nace birni zata koma ko"""

"Cikin bagu Isuwulle yace ""eh ai kasan Abulle dama matar manya ce batayi kama da kai zaman ™"

"auye ba wallahi"""

"GyaWa kai Mai gari yayi yace ""hakane"""

"Nan Mai gari ya sanya aka sanar da mutan gari Waurin auren Abulle nan da awa biyu da rabi, tareda aikawa gidansa a Wora abincin ´an Waurin aure, cikin daWin rai da tunanin ta tafi kenan ya sanya akayita Sarar da kuWi wajen shirye shiryen aure kai ka rantse shine ango ko uban amarya...."

"[8/14, 11:51 AM] Mss Flower : *39*"

Misalin huWu bayan an idar da sallar la'asar aka Waura auren Sadeeq da Abulle bisa sadaki dubu W

"ari, Waurin auren da ya samu hallatar sama da rabin mazan ™auyen"

"Sosai Isuwulle ke murna cikin fariya ya dinga nunawa jama'a mijin ´ar sa, haka suka Wingumo"

suka dawo gida

"Daidai lokacin da suka shigo Abulle da ta farka daga bacci ta fito tana hamma, idanunta ne ya haW"

"u dana Sadeeq, murmushi ta sake masa tana cewa ""su Sharufkan harda yawo aka fita"""

"Sadeeq jefa mata harara yayi itakuma ta taSe baki tace ""ohooo dai"""

"Mom ta dubeta tace ""Zainab an tashi"""

"GyaWa kai tayi ta ™arasa kusada ita da Hansatu tace ""wallahi sai dai banjin ™arfin jikina"""

"""Ayyah, zauna kici abinci sai kiyi sallah ki haWiyi panadol mu wuce"" cewar Mom"

"GyaWa kai Abulle tayi sannan ta wuce Waki, sallah ta farayi sannan ta zauna taci abinci plate guda"

ma bata iya cinyewa ba

"Hansatu cikeda mamaki tace ""Abulle daron fa duk naki ne"""

"Dariya Mom tayi tace ""ina zata iya cinyewa dama dai jinki kawai nayi"""

GyaWa kai Hansatu kawai tayi itadai mamaki ya cikata dan batasan ´arta da sararawa abinci ba

Bayan taci Isuwulle da Hansatu suka sanar da ita auren da suka Waura mata

"Wani uban ihu ta kurma ta faWa jikin Sadeeq cikin murna tana faWin ""ashe dai zan auri mai kama"

"da Sharufkan nima"""

"Mom girgiza kai tayi tana mamakin yarintar Abulle sannan tace ""ke zo ki zauna"""

"Babu musu Abulle ta koma ta zauna, tana ta ™yaftawa Sadeeq ido shikuma yana zabga mata"

harara

"Misalin biyar da rabi suka fara haramar tafiya, wannan karon sosai Abulle taji kewar Hansatu,"

harda ™wallarta suka rabu suka kama hanyar komawa cikin gari

"A mota Mom tace ""Allah mai iko mu da muka je da niyyar magani gashi har mata muka samo"

"maka"" ta faWa tana shafa gashin Abulle dake kwance jikinta tana bacci"

"Sadeeq dai bai tanka ba yace ""Mom dan dai babu yadda zanyi ne amma ba dan naso ba"""

"Malam yace ""dama ai sau tari wani abun da baka so sai ya zame maka alheri, ubangiji ya sanya"

"alkhairi aka ™ulla"""

"""Ameen"" Mom da Sadeeq suka amsa"

"Mom tace ""nikam Sultana tana ta min maganar wata Fatima ™awarta yarinyar nitsatsiya ce ya kamata ka aureta dan na yaba da hankalinta tunda bakada zaSi kai, domin Zainab in zata tare"

"wajenka ma dai sai ta shiga jami'a"""

"TaSe baki Sadeeq yayi yace ""in har ita Fatiman tayi miki na amince, Allah yasa hakane alheri"""

Da Amin Mom da Malam suka amsa

"Tafiyar minti arba'in da biyar ce ta kaisu cikin garin Kano, bayan minti kamar sha biyar suka ™"

arasa cikin gida bayan sun sauke Malam har gida inda Sadeeq yace gobe zai zo insha Allah

"Mom ta dubi Sadeeq tace ""Waukota ka shigo da ita ciki"" tayi wucewarta"

"Sadeeq buWe gidan baya yayi nan yaga sai sakin murmushi takeyi, Wan murmushi ya saki yana bin dark round cute face Winta da kallo ya furta ""she is beautiful"", idonsa ne ya sauka kan ´an tsilli tsillin ™irgan danginta da ya fara pushing kaWan, taSe baki yayi yace ""nikam kin kin yarinya"

"dayawa, i can't wait, dole nayi sure "" ya faWa yana Waukarta in a bridal style"

"Straight Wakinta ya sauketa sannan ya wuce sashensa dan watsa ruwa, Wan zama yayi akan gado"

"ya dafe kansa in disbelief yace ""wai ni ne yau na auri wannan mahaukaciyar yarinyar"""

"Bayan sallar magriba ya dawo sashen Mom, Mom da ta dafa musu spaghetti jellop ta zuba musu suna ci, suna cikin ci Abulle ta sauko da alamu itama tayi wanka dan ta canza cikin wando da t shirt na jeans, da gudu ta ™araso ta zauna ta dubi Mom tace ""Allah Mom saboda yunwa cikina har"

"wani ™uuuuu ™ulululu yakeyi"" ta ™are tana janyo plate"

"Mom da Sadeeq dole sukayi dariya, Sadeeq ya dubi Abulle yace ""ke kam ai dole cikinki yayi haka"

"halan a duniya akwai wanda ya fiki ci ne"""

"Šaure fuska Abulle tayi sannan ta hararesa ta turo baki tace ""naji Win"""

"Abulle ta dubi Mom tace ""Mom idan na gama zan haWe kayana harda sababbin na wajenki zaki"

"bani"""

"Mom cikin mamaki tace ""kiyi me da su kuma"""

"Abulle tace ""ai sashen Sharufkan zan koma tunda munyi aure"""

"Mom cikin mamaki tace ""to mara kunya bazaki koma Win ba sai daga baya in kin girma"""

Sadeeq kam sosai yaji kunyar furucin Abulle amma babu yanda ya iya

"Abulle tace ""Mom wai kina nufin sai na zama gingimemiya kamar Anty Sultana"""

"Cikin takaici da gajiyawa da surutunta Mom tace ""eh"""

"""Mom to ai shi Sharufkan naga ™ato ne ya isa aure"""

"""Ai yanada mata tafiya tayi kuma zata dawo nan kusa"" Mom ta faWa"

"""Amma Anty Sultana tace bai da aure"" cewar Abulle"

"""Yana da shi"" Mom ta bata amsa"

"TaSe baki tayi tace ""toh "" ta cigaba da lodawa cikinta abinci"

"Bayan ta gama ta dubi Mom tace ""Mom yaushe zan koma makaranta ne wai"""

"""Gobe zaki insha Allah, dama Sadeeq ya amso miki uniform Winki"" cewar Mom"

"Wani ihu Abulle ta saki tana ""Mom ina uniform Win"""

"Girgiza Mom tayi sannan tace ""suna wardrobe Wina"""

Da gudu Abulle ta bar wajen tayi Wakin Mom tana tsalle

"Mom ta dubi Sadeeq tace ""kanada aiki sosai"""

"Sadeeq cikin jin kunya ya sadda kansa ™asa,"

"Basu jima ba sai ga Abulle ta fito cikin riga da wando black and white sai ´ar guntuwar hijab fara da take daidai kafaWa sosai kayan sukayi mata kyau suka amsheta, cikin dariya ta ™araso tana"

"cewa ""Mom kayan sunyi min kyau sosai ko"""

"Cikin fara'a Mom tace ""sosai ma kuwa sai kuma ki dage da karatu"""

Abulle ta tintsire da dariya ta zauna a carpet har da dafe ciki

"Mom tace ""this girl you will never stop amusing me, yanzu mai na dariya haka"""

"Abulle sai da ta ™ara darawa sannan tace ""wai fa daa mai kama da Sharufkan yace in banyi ™o™"

"ari ba ™auye zai maidani yanzu kam na zama matarsa kinga dole ya ™yaleni"""

"Mom Wan Waure fuska tayi tace ""ai in bakiyi ™o™ari ba da hannuna zan Waukeki na maidaki ™"

"auyen, shi dama yanada mata ´ar gayu mai ilimi kinga kuwa ba zai damu ba"""

"Abulle Wan jim tayi sannan tace ""nima zanyi karatun"""

"Mom tace ""yawwa yanzu tashi kiyi isha'i ki kwanta bacci, dan ki tashi da wuri"""

Jiki a mace Abulle tayi musu sai da safe sannan ta haye Wakinta....

"[8/14, 11:51 AM] Mss Flower : *41*"

*3 months later*

"Lokaci gudu yake, baya jira sai dai a jirasa, sakanni kan koma mintina, mintina su koma awanni,"

awanni su koma ranaku

"Abulle ta waye sosai ta goge, bata cika samun lokaci ba dan haka haWuwarsu da Sadeeq ta kasance kaWan ce sai in zaya kaita makaranta, sosai kuma ta maida hankali a kan karatunta domin burinta bai wuce itama ta ganta tana turanci ba, a yanzu ta iya jefa words na turanci a cikin zancenta in tana magana, a Sangaren addini ma sosai take ganewa dan a yanzu tayi izu biyar a cikin alqur'ani mai girma, hadisai tayi kusan talatin cikin arba'una hadith, sosai tayi hankali kasancewar ta haWu"

da ™awa (Amira) yarinya mai nutsuwa da dagewa a kan karatu

"Yau ta kama ranar asabar kuma ranar da aka Waura auren Sadeeq da amaryarsa Fatima, sosai gidan"

ya taru da ´an uwa da abokan arzi™i dan taya murna

Wunin ranar kuwa Abulle a Waki tayi ta kulle ta ciki domin karatun exams take sosai dan on

monday zasu fara

"Misalin shida na dare lokacin ´an biki sun watse, Mom ce tayi knocking Wakin da Abulle ke ciki"

"Abulle murmushi tayi da ta buWe tace ""Mom ya hidima"""

"""Alhamdulillah anyi karatun da kyau ko"" Mom ta tambaya cikin kulawa"

"""Eh wallahi"" Abulle ta faWa tana hamma"

"Mom tace ""toh muje kici abinci"""

"Abulle tace ""Mom bari nayi wanka toh"" ta faWa tana juyawa"

Mom wucewa tayi ta dawo parlor

Sai wajen takwas da rabi sannan Abulle ta sauko cikin kayan bacci riga da wando masu kauri

"Mom da Sadeeq da ke Wan hira ta kalla, kallon Sadeeq tayi ta galla masa harara"

"Shima hararar ya watsa mata ya girgiza kai sannan ya dubi Mom gamida cewa ""Mom zan wuce"

"sai da safenku"""

"Abulle tace ""Umma ta gaida Aisha"" ta bi bayansa da murguWe"

"Mom tace ""Zainab wai nikam Allah bazaki daina wannan halin ba, Sadeeq fa yayanki ne kuma ko"

"ba komai mijinki ne"""

"Abulle turo baki tayi tace ""toh meyasa ya yaudareni ya ™ara aure, dama bashida wani aure wallahi"

"sai yanzu yayi"""

"Mom ta girgiza kai tace ""nikam Zainab in na kaiki Wakin Sadeeq yanzu mai zakiyi ne halan,"

"lokaci na zuwa da zan kaiki wajensa kinji ko yanzu ki dage da karatunki"" cewar Mom tana dafata"

"GyaWa kai Abulle tayi tace ""toh shikenan"" ta fara cin abinci"

Abulle bayan ta gama Waki ta koma ta cigaba da karatunta har bacci yayi gaba da ita

"Washegari da sassafe ta tashi bayan tayi azkar da Mom ta dage kai da fata ta koya mata, karatun"

alqur'ani tayi sannan ta janyo takaddun bokonta tana

Please Login or Register in order to submit comment