gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZEE BABY Bayaninta Ba Ya Ɗauke 1 & 2 By Real Ladingo Chapter 38 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauri Sardauna ya janye idanunsa ya rungume zee ya lumshe idanu yana sabke ajiyar zuciya itama jikinsa ta kara shigewa ta lumshe idanunta hannunta saman wuyan Sardauna tana shafawa har bacci ya dauketa sai sabkar numfashinta yaji.

ya gyara mata kwanciyarta a jikinsa ya dago yace" dan ubanku dariyar me kukemun nida matata wlh tafiya rigima da kishin tsiya ke cinta wlh sai nayi da gaske ina kara mamaye zuciyartane kafin tasan labarin mutuwar bro wlh akwai rigima niko bazan iya rayuwa babu ita ayanzu. Ahmed yace" Allah sarki wlh har tabani tausayi dadin abun tana sonka bazaka sha wuyar samun kanta ba. Bandar yace nifa wlh Sardauna najima da gano kana sonta tana. sonka amma naga baku auri junaba wlh abun yayi mutikar bani mamaki nakuma jinjinama yada baka bari saboda mace zumunci ya samu tangarda ba gashi Allah yayi hukuncinsa. Sardauna yace" shegun gari kuce sa ido kukayi. Bushewa sukayi da dariya Sardauna na rungume da Abulensa yana shafar gashinta zuwa fuskarta da wuyanta suna hirasu dasu Ahmed itako tana baccinta cikin kwanciyar hankali Ahmed na tukinsa anutse suna hira.

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

karfe biyu daide suka shigo Katsina ta dikko dakin kara kunya gareku tsoro babu. har lokacin zee bacci take direct Ahmed kofar marusa lowcos ya nufa. lokacin da suka ISO su daddy sun jima da isuwa horn Ahmed yay megadi ya bude masa get ya shige da motar ciki ana farfajiyar gidan yay parking Sardauna ya dago da kan zee ya dora bakinsa saman kunnanta "my Abulena tashi munzo yana fada yana lasar kunneta idananu na bude na kalleshi baki na turo na dora hannuna saman dogon hancinsa" My Sardauna nah na kirashi ina hawaye" oh my god yi shiru baby ba ganiba hawayen me kike ya fadamun yana rungumeni gam yana buga bayana. kukan shagwaba na saka masa

duk ya rikice yana buga bayana" my Abuta yi shiru ki fadamun menene. Pls bari tadamun hankali. cikin shashekar kuka nace" My Sardauna nah gabana yake faduwa." yi shiru Addu'a zakiyi aike musulumace Dole zaki amshi kaddara mai kyau da akasin haka babu komai ya fadi yana shanye hawayen fuskarta" My Sardauna nah? " Na'am my Abuleta baby love samshi na baki nutsuwa ya fadi yana tallabo kaina naji bakinsa anawa ya lalubo harshena yana mun tsotsar fitar haiyaci wani irin dadin tsotsar nakeji Dole na tallabo kansa na kamo harshensa ina tsotsa cikin nutsuwa. Ai su Ahmed sai fita sukayi daga motar suna mamakin yada Sardauna ya zama marar kunya haka. ciki suka nufa suna dariya. Sardauna sosai yayi kissing d'in zainab yabata yawunsa sosai tasha saida ya sama mata nutsuwa ya zare bakinsa anata ya kalleta yana mata cakulkulo ta fashe da dariya ta makalkaleshi" My Sardauna nah kabari babu dadi natuba pls. sakinta yayi yana murmushi ya kamo tafin hannunta mai laushin gaske ya mata kiss atsakiyar tafin hannunta yace" inason ki kasance mai tawakali duk abinda kikaji kika gani karki kini

my Abuta pls kisoni zan miki uzuri na kwana biyu. shagwab'e masa nayi na dora kaina kirjinshi nace" Yayana ni ban gane inda ka dosaba Yaya Sardauna ni inada miji amma meyasa ka cuceni ka zubamun dafin sonka pls kaciremun sonka My Dr nah wayyo ni ina sonka Sardauna ya zanyi. arikice ya tarairayota jikinsa " oh my baby kibar rikitani Allah nima ina sonki kamar zan rasa raina nakeji yi hakuri mushiga ciki ana jiranmu kinji My Abulena bani kiss akumatu. bakina na dora saman kumatunsa namasa kiss nima nabashi nawa yamun" Oya muje baby Abuta ya bude motar muka fito ya rufe motar ya kama hannuna muka nufi cikin gidan. Parlon acike da yan uwa muka shigo da

sallama ina hango ummi na saki hannu Sardauna na ruga da gudu itama saki Ammi da su hussaini tayi ta nufoni jikinta na fada ta rungumeni tana hawayen farin ciki" ummina nayi missing dinki ilove u ummina wai kuna inama aka daukeni aka kaini saudiya ban saniba. hannunta ummi ta kama suka nufi saman kujera harzata zauna taga ghaisha da gudu tayi gun gaisha ta rungumeta" ummina nayi kewarki sosai. "Momyna wlh ina sonki sosai nima nayi kewarki ya Saudiya da fatan kowa lfy. dariya zee baby tayi" ummina lfy lau ummi ina mahbeer ban ganshiba ni yazo yanzu. dukansu tausayi ta basu ghaisha taja hannunta ta nufi bedroom d'inta da ita suna shiga tashiga bathroom ta hada mata ruwan zafi ta kaita har

ciki tace"maza yi wanka kici abinci sai na fada miki inda ya tafi kinji momy? "to ummi fitowa ghaisha tayi ta tafi dakin ummi Raiyan da kanta ta zabo mata kayan haussa Riga da siket na atamfa ta kaimata bakin gado ta ajiye ta fito Sardauna na zaune gun ummi yaga ghaisha ta fito ya Mike ya je ya rungumeta bayansa ta buga"my son nayi missing dinka ya KK ya gajiya? "momyna ni baki kulani sai zainaba ko.? " dallah tafi ita ba yarinya bace yanzu dai jeka maza nayi wanka kaci abunci gashi can na hadawa Nisha kutafi dashi da anyi sallah la'asar kazo agabanka za'a fadawa momy mahbeer ya rasu. Shiru yayi baice komaiba hannunsa ta kamo ta kalli nisha wacce bakin cikin duniya ya isheta zuciyarta sai kuna take

ghaisha tace"Aisha dauko abuncin kutafi gida ya huta mik'ewa tayi daddah na mata tsiya batace komaiba dan ranta amugun bace yake dannewa take kawai Maijidda ta Mike tazo ta rike Sardauna "wlh yaronan bakada kunya bakaga ni yayarka ina nan ba gaisuwa murde mata hannu yayi tasa ihu. "ghaisha kima danki magana kar ya kallamun hannu murmushi Sardauna yake yana Kara matse hannun daddy yace" kai Faisal kaci gidanku karfa ka ballamun hannu yarinya mana sakinta yayi yana dariya"daddy wlh ta raina nine. kawai dan ta dan girmeni dariya kawo Saminu yayi umma Hauwa tace"Sardauna kusan shekara biyu fah ta baka. "kai umma kubari shiyasa take renani ya kalli zainab ke kawomun yarona na gani tashi tayi ta kawo masa mahbeer karami ya masa ya rungumeshi tsam ya

zuba masa idanu daddah ta tashi ta amshe yaron. "Sardauna maza jeka ka huta kazo muga ya zamuyi da Zainab takwara su Ahmed sukama daddy sallama ghaisha tace"Allah ya muku albarka Ahmed Allah yabar zumunci Nuhu yace"ai kam yaran akwai kirki Hafeeza dadi kamar ya kasheta Ana yabon Ahmed Sardauna na lure da ita ya zabga mata harara "kujita munafuka kawai daddy ni na leka gida sai na fito Aisha mutafi kwandon abuncin ta dauko tayima yan parlon sallama Sardauna tare suka fito dasu Ahmed ya kalli.
Sardauna yace" kafa daina zagarmun mata wlh kafita ah idanuna. Sardauna ya nufoshi da gudu Ahmed ya nufi farfajiyar gidan yana dariya bandar ma dariya

yakeyi Sardauna yace"da ka tsaya ai sabon shiga Najib ya iso yaba Sardauna key din mota ya amsa ya nufi parking space Jeep ce mai shegen kyau ya bude ya shiga yana jiran Nisha sai gata budewa tayi ta shiga ta zauna ta rufe bata masa maganaba key yama motar ya nufe get horn daya yayi megadi ya bude masa get ya fice aguje ya waigo ya kalleta tayi wani kicin kicin basar da ita yayi ya maida hankalinsa kan driving jikinsa ta kwanto ta rungumeshi tana sabke ajiyar zuciya. hannusa ya Dora saman cikinta yana shafawa"maman baby bakida lfy ne..? hawaye ya wanke mata fuska tace"rashinka ne ya dameni. " ai gani na dawo yanzu zamu gaisa da babyna zaki bani inyi inajin yunwar abun. gabanta ya tsinke ya fadi ta fara raraba idanu murmushi Sardauna yayi yace" kibarshi kawai ban wani matsuba fah. dariya

tayi tace"my Dr zan baka. Murmushi yayi ya rungumeta har suka isa gida tana jikinsa horn yayi megadi ya bude masa get ya shige ciki da motar rumfar ajiye motoci ya shiga yay parking ya kashe motar Nisha ta janye jikinta ta bude ta fito ta bude bayan motar ta dauki kwandon mai kular abincin tayi ciki saida tayi knocking Rabia tazo tazo ta bude mata ta amshi kwando" Hajiya sannu. murmushi Nisha tayi tashigo kai tsaye bedroom din Sardauna ta nufa ta hada masa ruwan wanka zata fito shi zai shiga rungumeshi tayi" sweetheart muje kaci abinci kafin kayi wanka pls. murmushi yasaki yaja hannunta suka nufi dining. da kanta ta ciyar dashi har ya koshi ta kira rabia ta kawo masa lemo yasha ya Mike ya shiga wanka Nisha nan ta kifa kanta saman dining taci kukanta ta gaji ta Mike taje tayi wanka tayi sallah agida kwanciyarta tayi tana jin tsanar zee azuciyarta Sardauna bayan yayi wanka yayi sallah dagashi sai gajeran wando ya nufo dakin Nisha dan hajiyarsa, atsaye take kyam tunda sukayi tsotse tsotse da zee baby jarabarsa ta motsa.

Saman gado yaga nisha akwance haurowa yayi " my Neesher bacci kike?" my Dr tunaninka nakeyi murmushi yayi ya janyota jikinsa ya janye rigarta ya sunkuyo ya dora bakinsa saman cikinta yana tsotsar cibinta yana shafa cikinta zullo tayi dan dadi kansa ya dago" babyna yana lfy nagode Nisha da kika kulamun da babina ya fadi yana kwantar da ita ya rungumota yana mata wani irin Salo lokaci kadan ya birkita mata lisafi saida ya kaita kololuwar dadi ya cire boxer din jikinsa ya daga kafafunta sama yayi Addu'a ya saita hajiyarsa da tayi wani irin kumburi ta Mike zuwata Nisha ta matsu ya shigeta bata gama tunaninba taji ya shige wani dan ihu ta daki ta rikeshi gam tanajin dadin yada yake sukuwa akanta sai ihu take tana kuka tana kiransa" Yaya Faisal dadi nakeji kwana biyu kamar nayi hauka da banjika acikiba. " gud my neesher kiji dadinki haka nakeso najiyar dake dadi matata ya fadi yana cacakarta sosai yana nishi dan sam ya kasa jin abinda yaji so daya tak agun Abulensa Wanda ya kusa zaucewa cikin shashekar kuka nisha tace" My Dr kamun kukan dadi pls inaso naji kanamun ihu. Wata zungura ya mata wacce takusa suma dan zafi amma ta daure taci gaba

Da sambatu. wasa wasa Sardauna saida ya kwashi awa biyu da minti goma sha biyar cif amma ya kasa gamsuwa nisha tayi kuka har ta gaji harda su majina dan cin wukakanci ya mata saboda korafin da ta fara masa yaji haushi ya mata cacakar mugunta da haushin ya kasa gamsuwa lokacin da ya sabka akanta ko motsin kirki batayi da kansa yaje ya hada mata ruwan zafi ya dauketa ya nasata cikin bath din kuka ta fara dariya yayi " raguwa maza yi wanka kiyi sallah mu koma gida kinba wuya yau gashi uwar gidanki bata koshiba kalli kiga ko nazo na kara.sautin kukan ta kara "yi hkr ya fada yana ficewa da harara ta bishi tajima sosai aruwan zafi dan gabanta zafi yake mata sosai. wanka tayi ta fito daure da towel ta goge jikinta ta shirya cikin Riga da zani na shada bleu colour ta saka hijabi ta hau kan darduma ta tayar da sallah la'asar. bangaran Sardauna ma wanka yayi yayi sallah ya saka 3quarter da short baka ya fesa turare haka yayi niyar zuwa gidansu ya gyara gashinsa ya dan zubo ya fito nisha ta fito Kenan ya kalleta yana murmushi "muje ko. "my Dr kayi kyau dayawa pls kasake shiga gaba yayi yana danna waya" na tafi idan bazaki ba biyoshi tayi tana hararasa. suna shiga mota suka nufi gidansu.

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

bangaran zee tunda tayi wanka ghaisha tasata ta shirya cikin atamfar tayi masifar kyau ta dauro gashinta da ribbons tsakiyar kanta ta saki jelar gashin gadon bayanta tasa hijabi tayi sallah bayan ta gama ghaisha tajata saman dining ita ta bata abinci da kanta taci ta tsiyaya mata fruit tasha ta janyota suka shigo parlo sai tsokanar mutane take ta tafi gun daddah ta rungumeta tana cewa" daddah tsohuwa namata kwacan miji kumata ihu mahbeer baya sonta ni yakeso. Umma hauwa tace" momy bamu gaisaba. gunta ta koma ta rungumeta tana dariya maryama tausayin zee yasata zubar da hawaye. hussaini ya kalli ummi yace" ummina agaya mata, mana bakinsa ta rufe" bari dan uwanta yazo dan tabbas sai ta suma idan taji. Ammi tace "Allah sarki baiwar Allah. Minata ta zubama zee idanu haka

kawai yarinyar take bata tausayi. to ahaka zee baby nata shirmanta tana tambayarsu mahbeer kowa sai yayi murmushi ya basar zancan har akayi la'asar. bayan sunyi sallah ne daddy da mairan karfe da Saminu da Nuhu suka tara kowa da kowa Zee tana jikin ghaisha akwance ta fara mata kuka ina mahbeer daddy ne ya kira Sardauna yazo yace gasunan ahanya. Bai jimaba suka shigo da sallama shida Nisha zee baby ta dago kanta ta kallesu suka hada ido da Sardauna yayi mata kyau sosai ta kauda kanta ta boye kanta jikin ghaisha Sardauna kusan daddy ya zauna Nisha ta ghaishesu ta nufi gun zee ta zauna kusanta ta kamo hannunta "my dear zee d'agowa tai mata murmushi ta tashi zaune

Daddy yace" momy zo kusana ki zauna. ban musaba na Mike na koma kusansa na zauna gabana na faduwa. daddy yace" momy dan Allah duk abinda zakiji ki amshi kaddara kiyi tawakali kin tuna ranar da aka maida muku auranku da mahbeer a hanyarku ta zuwa gida kunyi hatsarin mota. akidime na Mike jikina na tsuma na tuno lokacin da motar ta katse mana jin dadinmu mahbeer na nunamun wani irin Salo da bazan mantaba. " daddy na tuna ina mahbeer me yasameshi dan Allah daddy ya rikeni na zauna yace" kiyi hakuri momy tun lokacin da motar ta bugeku kika yi losing memory dinki mahbeer kuwa Allah ya yimasa, rasu yanzu haka an d'aura miki aure da Sardauna wani irin mahaukacin ihu zee ta kurma ta Mike tsaye jikinta na kerrrrma tace" wlh bai mutuba Allah mijina bai mutuba kunko ga yada ranar ya nunamun kauna samun irinsa zaiyi wuya wlh ban yardaba Sardauna ya kasheshi ta fadi tayi kan Sardauna ta cakumoshi tana rusar kuka ta kifa masa mari tana dukansa" wlh natsaneka bana sonka Allah mahbeer nakeso shine ka kasheshi dan ka aureni wayyo mahbeer dawo ina sonka.tana kai karshan maganar ta zube jikin Sardauna sumammiya akidime ya girgizata" zainab ki tashi wallahi wannan mugun aljanine ya dawo to sai kaci ubanka duk duniya babu uban da ya isa ya rabani da matata ko kunkai dubu akanta sai kun barta nafiku ya shege ya dauketa arikice ya fice ko sauraran abinda daddy yake fadi baiba yayi waje da ita da gudu Nisha wani irin farin cikine ya bai bayeta jin zee bata sonsa ta fashe da kukan kissa ghaisha ta rungumeta "tashi mutafi hospital.gabaki dayan parlon hankalinsu atashe yake sukabi bayan Sardauna ..................


🙏🏻hakuri da typing errors





*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE


*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*


*Book 2 👉🏻7*


....daddy yace"Raiyan kiyi hakuri ku zauna da bakin ki suna bukatar kulawa insha Allah zata farka yanzu khadijah kuzo muje. da Nisha da ghaisha da umma hauwa da Maijidda maryama daddah zainab😂niko nace yo wai zee babyn mutawa tayi ne duk kun kwashe jama'ar gidan kun tafi hospital. sai ummi Raiyan da Ammi da hafeeza Hassan da hussaini sunbi su daddy. Bangaran Sardauna kuwa yana fita rungume da zee ya nufi mota ya kwantar da ita agaban motar ya zagaya ya shiga ya tashi motar ya fizgeta da karfin gaske mahaukacin horn yake tun kafin ya ISO get tuni megedi ya wamgame masa get aguje ya fice ya janyo zee jikinsa ya rungumeta gam ya riko tafin hannunta yana murzawa yana driving da hannunsa daya gudu yake sosai. mintoci kalilan suka kawosa hospital dinsa. yana shiga ya nufi parking space yay parking ya janye zee ya bude motar ya fito ya sunkuyo ya ciccibi zee ya rufe motar ya shiga ciki da ita nurse

suka tarbarsa wata muguwar tsawa ya buga musu matar tawace zan baku ku duba ya fada yana shiga wani special room. Hadadde gado daya ne tal sai fridge da Tv,kana ganin room d'in kasan sai mai dashi ake kawowa bare Abu nasu ya kwantar da ita saman gadon yaje ya dauko kayan aiki ya komo ya murzawa kofar key. ya shiga bata temakon gagawa akalla sai da ya kwashe 30 minute yana neman ceton ran Zainab amma bata farfadoba saida yayi awa guda cur yana bata temako numfashinta ya fara kai komo alamar ta farfado sai dai bata haiyacinta.fizgz fizge ta fara tana Kiran" Mahbeer zo gareni ina sonka wlh ina sonka bana son Sardauna.ajiyar zuciya ya sake ya cire mata na'ura da ya jona mata. "Kut yan matana wlh Dole zan miki Alluran kasala bazan bar matata cikin shauki ba. ya hada Alluran da zasu kashe mata jiki da na barci dan bayaso yau ya sallameta da abarsa zai kwana ta warware so kwashi love tsakiyar dare dan yasan akwai daru amma idan jikinta asake ba kwari bazata iya masa tijara ba

sai da ya hadasu ya saka cikin drib din ya saka mata, ya zauna ya kwanto jikinta ya dora kansa kirjinta ya kamo hannuta gudan yana murzawa yana sabke ajiyar zuciya" my Abulena wlh ayanzu bazan iya nisan kwana da rashinki ba bare rabuwa dake ina sonki sweet baby kice bugun numfashina. Sardauna ya fada yana dago da kansa ya kamo kyakyawar fuskarta yana shafawa ya had'e face dinsu" my kanwata i love u Sardauna nakine zuciyarsa ta kice wlh ke kadai pls ki ajiye hankalinki muyi rayuwa mai tsafta da burgewa ni dake duk shirman banza muke babu Wanda zai iya, rayuwa babu dan uwansa ya fada yana lasar lips dinta ahankali ya dora hannnusa ya bude bakinta yana hura mata iskar bakinsa ya zura harshensa yana zagaya cikin bakinta kamar mai neman wani Abu tsakiyar bakinta ya fara tsotsa yawun da ta tara cikin fitar haiyacinta ya shanye tas ya cire bakinsa ya dauke hannunsa kan bakinta ya kama hancinta ya tsotsa ya saki ya tallabo kanta ya tatara mata gashinta ya mata kiss tsakiyar kanta ya kalli kirjinta baida

tababa ya Mike yana murmushi. "My sweet zeen Sardauna yau na kashe bakin fitina ki dawo haiyacinki tsaf na tsotse bakin ki da sweet manyan boobs dinki masu dadin gaske Mrs Sardauna ina sonki yar balarabiyata ai nazata shegen Aljaninki ne ya dawo.ya duko ya mata kiss agoshi sai baccinta take cikin nutsuwa ya dago ya kara mata gudun
Ac ya nufo kofar ya bude ya fito. aikuwa yan gidansu yaga ba kadanba Sardauna ya zaro idanu" Family ramdam ya furta azuciyarsa ya nu fosu yana tafiyarsa cikin isa da takama hannuwansa na cikin Aljihu tamkar ba mara lfy ya kawoba. Nisha ta zuba masa idanu aranta tace"wow mijina ya hadu ta ko ina masha Allah gabjejen katon gaske. dan 3quarter ne jikinsa yayi masa kyau sosai ya ganta sarai ta tsaresa da idanu baki ya tabe ya ISO yana murmushi daddy yace"Dr Sardauna kaci gidanku nace kaci gidanku ya jikin momy. Daddah ta kewayo ta duma masa duka a baya yayi dan ihu ya nufi gun ghaisha ya rungumeta"momy kinga daddah ko...? " Dr kalli fah ummaka hauwa na tsaye kake sangarta haka. kunya yaji ya saki ghaisha ya koma gun umma yace" ummata ke

kadai zan gayawa yarki taji dan sauki amma tana
fama da faduwar GABA nayi mata allurai muje ki ganta. "Masha Allah naji
dadi muje. Nisha ta karaso ta rike hannun Sardauna tana hawaye" yayamu ya jikin yar uwata. " bari kuka Aisha muje ki ganta ya kama hannun Nisha maijidda ta dumduma masa duka abaya "kai gabjeje wai cin fuskane zakawa, mutane sakin Nisha yayi ya zaro mata idanu" ke ni sa'an kine wlh zan karyaki sanin muguntarsa yasa ta nufi dakin da yafito da gudu Sardauna ya kama Nisha suka tafi kawu saminu da daddy da nuhu sukace" wai Dr mune bakaso muga zainaba. Daddah ta bi Sardauna da gudu ta doke sa ya juyo ya mata gwalo yace" Hassan maza kuzo yar uwarku ta farka maryama tace" wlh sai mun shiga kowa anan dan uwan zainab ne suka ISO gunsa ya ja Nisha suka shiga dakin da zee take. ghaisha ta rike baki" wlh Faisal yafi karfina. Zainab tace" ghaisha mu tafiya dukansu gabaki dayansu suka bi bayansu suka shiga gurin zee.

Sardauna ya isa bakin gadon ya zauna. Nisha ta zauna kusansa ta kamo hannu zee ta hawaye. "my dear Allah ya baki lfy. Sardauna yay k'asa da murya "my neesher kibar kuka zata warke zuwa gobe yau sai mun kwana naga yada jikinta yayi. da sauri Nisha ta kalleshi ya daga mata gira. "ki kwana agurin momyna zata kularmun da babyna dake kinji uwar gidana. murmushi ta saki ta tsinkesa acinya"kai yayamu nima zan kwana ah nan din pls? " ai ba guri gado daya ne. kinsa ai banason musu ko. "ya fada yana had'e face. Murmushi tayi tace"ni wasa nakema. "gud my dear nisher. Hassan da hussaini suka tsaya dai dai kan zainab suna mata Addu'a Hassan ya shafi fuskarta. "kanwata Allah baki lfy hussaini yace "Ameen. Sardauna yayi murmushi maryama tace"Dr Sardauna wai kai wani iri ne baby ba lfy kake fara'a haka. "Aunty maryam ai ta warke numfashinta ne bai dawo normal ba. su daddy ne da su ghaisha suka shigo. Daddah ta zauna bakin gado ta rike hannun zee "zainabu.

Allah ya baki lfy daddy yace" Dr yanzu meke da munta...? " Daddy zazzabine da faduwar GABA amma na dorata amagani zuwa gobe zan sallameta zan tsaya na dubata zuwa gobe. " Alhmdllh Allah ya kara mata lfy da fatan ba aljannan bane.? murmushi ya saki ya shafi sumar kansa yace" Daddy ai na azabtar dasu ah Saudiya da wuya su dawo kai tsaye kuma ko sun zo ma daide nake dasu. idanu suka zubame dan sam yau Sardauna bashida kunya. Umma hauwa tace"Allah ya kara mata lfy ya rabata da la'ananun Aljannia.ghaisha tace "amin dai maijidda ta zauna kusan Sardauna tace" kanina sannu Allah ya baka ladanka. ya kalli umma yace" ummata kice da Maijidda ta daina cemin kaninta wlh kunya nakeji mata biyu fah gareni. dariya kowa yayi. Umma tace"Dr ai Dole ta fada tunda yayarkace shekaru biyu ta baka girma dai gareka yanzu tanada 30 year kanada 28 year to kaga ai shekaru biyu ba wasaba ne. baki ya turo.

suka hada idanu da Nisha tana dariya ya zabga mata harara."wlh zan kamaki zaki sani. umma dan me zaki fadi gaban yara haba dan Allah gahisha ta kai masa doka abaya. zainab tace" yayamun wlh nazata kayi 30 year. azabure ya Mike zai damkota daddy yace" wai Dr Sardauna yau lfy ka kuwa yo ai gaskiya ta fada gabjejan kato dakai amma shekaru kadan dan yanzune kake 28 year suma baka cikesu ba cif cif tashi yayi ya fito daga dakin yana gunguni. Nuhu yace" ikon Allah kawai neman fushi yafi kowa sani fah kawu saminu yayi murmushi yace" Faisal manya. dukansu suna dakin sun tisa zee gaba. suna hirasu Hassan da hussaini ko sai kallonsu suke dan rayuwar akwai burgewa burgesu sukeyi sunji dadin zauwa k'asar mahaifinsu. Sardauna yana fito Office d'insa ya nufa ya lumtsuma cikin kujera ya kunna sigari yana bata wuta baki da hanci ya kunna waka awaya, ta larabci yana bi idanunsa alumshe. akayi knocking din kofar umarni ya bada ashigo kofar ta murda ta shigo da sallama idanunsa ya bude yana amsa sallamar. "My Neesher ya dai. ya fada yana bata hannunsa tazo gareshi da sassarfa ta isa gareshi ta fada jikinsa rungumeta yayi ya lumshe idanunsa yace"meye kike nemana.? " my Dr guminka nakeso zazzabi nakeji. kara matseta yayi ya zuki sigari ya fesar nisha tana shakar warin tabar taji cikinta ya wuntsula da sauri ta dagashi ta nufi toilet da gudu ta rika kwarara amai tashi yayi ya bita ya wanke bakinsa ya rikota. "ayya sorry my nisha babyna bayason warin sigari. yana rike da ita har ta gama ya wanke mata fuskarta da bakinta ya rungumeta ya fito da ita ya zauna saman kujera, ya rungumeta yana buga bayanta yana mata sannu ta lafe jikinsa ta rungumeshi gam idanunta na zubar da hawaye. " oh my nishar pls bari kukan kinji my dear shiru ba ganiba babyna ne yake baki wuya ko...? kai ta daga. "OK bari zan masa fada ya karasa maganar yana janye rigarta

Please Login or Register in order to submit comment