You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
gusa dan yau duk Wanda yaga tawagar Daddy sai ta burgeshi Daddy yaji dadin zuwan mai girma gwamna da sarki dan dakanshi ya kaimusu katin daurin aure bayan anyi sallah an gama Bashir yaba Abdulmutallab Auran Aisha ga Faisal Mamuda yayan Bashir shine alwali Kawu saminu Alwalin Faisal aka d'aura auren Faisal da Aisha kan sadaki nera dubu dari mamudu ya fito da kudin ya nunama jama'a kowa ana gamawa kawu Saminu ya nemi auran Auran Zainab Daddy ya bashi ya ana aka d'aura auran zainab da mahabeer akan sadaki nera dubu dari da hamsin Nuhu ya fito da sadakin ya nuna mai girma gwamna sosai abun yabashi shawa haka sarki ya bukaci angwaye suzo su gaisa Sardauna da mahabeer cikin girmamawa, suka isa gunsa suka zubo suna kwasar gaisuwa albarka ya samusa haka gwamna sai rabon goro ake da halawa harda kudi jama'a sai son barka sukeyi bayan tafiya gwamna da sarki Daddy ya fito da tawagarsa mahabeer baki har kunne suka nufi motocinsu Sardauna ya dafa morfin mota, zai shiga gidan baya ya yanke jiki ya fadi asume jini na fita daga bakinsa da hancinsa agigice gabaki da jama'ar sukayi kansa Daddy har har tuntube yake Nuhu kafin ya isa mahabeer ya rigashi ya fada, saman Sardauna hankalinsa atashe arikice yake girgizashi "Dr Dan Allah katashi me ya sameka ranar farin ciki...........✍🏻
😢😢😢please kuyi hakuri da abunda kuka karanta nima badasonaba sai dan na isar, da, sakone😢
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻32*
....arikice Daddy ya isowa yace"kamashi mu shigar dashi mota su uku suka kamshi abinka da garjejen kato mahabeer hankalinsa amugun tashe Nuhu ne ya ja motar Suka nufi hospital su Ahmed da kawu Saminu ismagal sukabi bayansu hankalinsu atashe Daddy har zufa ke keto masa ya rumgume Sardauna Wanda babu alamun rai jikinsa suna zuwa aka kawo gadon marasa lafiya aka kwantar da Sardauna kai tsaye akayi emergency dashi domin ceto rayuwarsa Dr Nabeel ne tsaye akansa domin ceto rayuwarsa aiki yame yawa ko gun daurin aunran baijeba su Daddy sai kai komo suke hankalinsu atashe yanaso ya kira ghaisha amma ya tsoron yada hankalinta zai tashi mutika ghaisha da Sardauna sai Allah Su Ahmed bandar Najib yakub hadeem duk atsaitsaye suke hankalinsu atashe Daddy ya kalli mahabeer da yayi wani iri dashi"inaso kubarsu su sha'aninsu saboda khadija idan taji akwai matsala insha Allah zai farka lfy kubari muga farkawarsa kawu Saminu yace"Allah ya tashi kafadunsa ismagal yace" Amin awa daya cur Dr Nabeel yayi akan Sardauna cikin ikon Allah ya farfado cikin haiyacinsa Allurai ya hada ya saka masa drip
da idanu Sardauna kebin Nabeel kusan sa ya zauna ya kamo hannusa"don girman Allah doctor meye ya hadasa maka ciwon zuciya wlh Allah kakusa kaiwa, matakin karshe zuciyarka dab take dabugawa kayi kokari kabata abinda takeso wlh nayi mutikar tsorata kuma nayi mutikar mamaki da ka farka cikin Haiyacinka saboda nide tare nake dakai banga wani Abu yana damunka ba karshema yau ranar farin cikine to meye kake mugun so da yakusa ajalinka to agaskiya ka kiyaye kacire damuwa kuma kayi kokarin mallakar wannan abun bari na kirawo su Daddy namusu bayani domun agagauta bakashi ya mike da sauri Sardauna ya rike hannusa cikin dakiya da, nuna jarumta yace" Dr zauna muyi magana zama Dr Nabeel yayi Sardauna yace" don Allah karka fadima kowa cewar inada ciwon zuciya Amana kuma abunda kake cewa inaso wannan duk babu shi ya kare saboda ta mutu bata duniya kuma in Allah yayarda zan cireta araina daga yanzu maganar da nakema ta haramanta agareni na dauketa amtsayin gawa aguna wlh bazan sake mata kallon wacce naso ba har abdan dan ta haramta agareni saboda inada mugun kishi bazan tab'a son abin wani ba wlh na shafe babinta arayuwata " Dr wacece hannu ya daga masa"ba damuwarka bace ni bana magana biyu tunda nace banaso banaso don haka kacewa su Daddy yunwa ce ta jiri ya kwasheni na fadi jini kuwa kace habone nayi dama yunwa nasa haka banaso hankalinsu ya tashi zanyi kokari aje dinner dani zuwa anjima "zaka iya kuwa Dr? Murmushi Sardauna yayi" wlh zan iya insha Allah yanzu kawomun maguguna
Nasha masu saka kwarin jiki mik'ewa, Dr Nabeel yayi ya fito su Daddy na tsaye suka taresa kowa tambayarsa yake murmushi yayi" Daddy Alhmdllh kawai yunwace tasa da yaji rana ya fada kuma kasan tanasa habo Nuhu yace"kai haba jinin fa daga bakinsa ya fito da sauri nabeel yace" eh anayin haka muje kuga ya tashi lfy drip ne na saka masa rigai rigai suka, Nufi dakin yana kwance yanajin sun shigo ya bude idanu yana musu murmushi Mahabeer ya rumgumeshi "sannu Dr wlh naji tsoro sosai ashe yunwace Daddy ma rumgumeshi yayi Nuhu namasa sannu kawu Saminu yace"Faisal kabar zama da yunwa kaga yada na tsorata kuwa Ahmed idanu ya zumaba Sardauna sam bai gamsuba yasan akwai matsala Sardauna ne zai hana afada musu Dr Nabeel yaje ya hado maguguna da abunci mairai da lfy Dole Sardauna ya saki jiki yaci suna hira da yan uwansa da aboka'sa da iyayansa yasha magani sukaci gaba da hirasu cikin ikon Allah zuwa la'asar yaji dadin jikinsa sosai Kiran sallah da akayine su Daddy suka tafi suyi sallah suzo su a tafi dukansu suka fice Ahmed kadai ya tsaya drip din jikinsa ya cire yaje ya dauro alwalla Ahmed ya kallesa" tsakaninka da Allah me yake damunka wlh babu wata yunwa murmushi Sardauna yayi "wlh abonkina banida matsala nima haka naga na fadi Dr yace yunwace ya fada yana hawa saman darduma ya tayar da sallah Dole Ahmed yaje ya dauro alwalla yayi sallah shima suna gamawa su Daddy suka shigo harda Dr Nabeel ya sake duba Sardauna saboda har yanzu baidawo normal ba dande ya matsa ya tafine
Dole ya sallamesu suka tafi gida domun shirin zuwa dinner dan bayaso ya batamusu jin dadinsu barinma yada yaga mahabeer na dauki haka suka shige motocinsu suka nufi gida can gida kuwa anci ansha ancashe almajiraima yau sunsa anyi bikin yan gata zee baby anyi rawa har angaji yanzuma suna uwar daka ana shiryata zuwa dinner dan Sardauna yasa mahabeer yace ya kira amare su shirya ummi Raiyan ce da kanta ta carcada ma zee kwalliya ta kece raini wani ubansu material ne bleu colour ta saka Wanda ya fito da asalin kyanta ya amshi fatarta dinkine yayi mugun amsarta doguwar rigace wacce bayan tayi tsini ta saki harshe hannu dogone kai fadin yada dinkin ya tsaru da kwalliyar bata lokacine mekaratu dedeta da kanka ummi ta fito da yarta babu karya tasha sarkar zinare wuya da hannuwa ghaisha ce ta shigo wani irin dadi takeji yada taga zee ta dawo cicakar mace rumgumeta tayi tana dariya"momy sarauniyar mata dariya karfin hali tayi dan tunda taji an d'aura mata aure gabanta ya tsananta faduwa sai Addu'a takeyi su hafeeza ne suka shigo sun saka ankon material d'insu mai shegen kyau "ghaisha ki bamu Aron surukar taki mana ga angwaye can sun fito wlh yaya mahabeer ya hadu ba karya amma yaya Sardauna ya fishi haduwa gasucan sun tafi goruba road shida abokansa daukan Aunty Nisha zee gabanta ne yayi mugun faduwa kirjinta ta dafe ta saita nutsuwarta ghaisha tace"nima shine nazo kiranta hafeeza ai na rigaki ganin kwalliyar yarana, saida, sukazo NASA musu albarka duk fah sun tafi maza muje ni zan rakaki har mota ummi dariya tayi ta rike da jakar zee wacce jikinta yayi sanyi binsu kawai take amma hankalinta na gun Sardauna so take ta gansa ko taji sanyi can harabar gida motocine biyar suka rage ta ango da amarya sai abokansa Dr Sardauna ko shima da tawagarsa, sun tafi gidansu Nisha suna isa bakin mota ghaisha ta bude mata mota ta shiga mahabeer na zaune ghaisha ta duko ta bata Jakarta "ga Amana nan dan kirki dariya mahabeer yayi motar ta rufo musu su hafeeza na motar abokan ango get aka bude musu motocin suka bar gidan suka nufi *Makera hotel* zee tunda ta shigo batacema mahabeer kalaba shiko tunda yaganta ya gigice ya dimauce kanta ta had'e da gwiwa tanajin kunci batasan ko na menene ba mahabeer ya sanya hannuwansa ya janyota jikinsa" my zeena matata meke damunki murmushi na kakalo na kallesa na shagwab'e na boye kaina kirjinsa " my zeena yau zamu kwana guri daya kina farin ciki ya fada yana shafata kai na daga masa na rumgumesa gam matseni yayi yana sabke ajiyar zuciya ya dago kaina ya tallaboni kawai sai jin bakinsa nayi anawa yana tsotsa cikin zafi zafi idanu na zuba masa sam ban hanashiba saide mamaki nake sam babu wani tests d'in yawu lami salam babu sweet irin na Sardauna ni banajin wani yanayi bakina na zare ya kara rikoni ya had'e bakinmu barinsa nayi yaci GABA da tsotsa idona na rufe sai nakeji kamar madacine yawunsa shiyasa sam banyi kokarin tayasa ba har muka iso gun dinner tsayuwar motar da najine yasa na bude idanu har yanzu bakina yake tsotsa ya zura hannusa cikin rigata yana murzamu boobs dina wani zafima nakeji bakina na zare anashi " my heart munzu kayi hakuri har muje gidanmu ko? na fada cikin sakin fuska yaji dadin maganata saida ya kara mulmulamun nippel ya ciro hannusa daga rigata ya gyramun wuyan rigar motar aka bude mana muka fito
Masha Allah tundaga harabar hotel din kake jiyo kida wasu yan mata biyone dama da hagun suke watsama mahabeer da zee flower masu kyau suna rike da hannun juna har cikin hall din kida ketashi hall d'in shake yake da jama'a komai atsare abin gwanin ban burgewa, su maijidda zainab Aunty maryama sai kai komo akeyi ana tarbar baki MC yace" dan Allah ku tafa musu mai sa'a ya kwashe balarabiya ai kuwa ihuu hall d'in ya dauka ana musu tafi nan take aka saki wakar larabci wasu manyan kujerune masu kyau da tsari hadeem ya kaisu suka zauna su Sardauna ake jira afara shagali zee idanu kawai take rabawa inda zataga Sardauna bangaran Sardauna ko lokacin da suka tafi gidansu Nisha ba'a gama shiryataba jira sukayi har aka gama Sardauna ne na hango cikin wani irin mahaukacin boyel mai masifar kyau da tsada bakine ya amshi fatarsa wlh idan ka gansa bazakace yanada laruraba dan ya boye damuwarsa waya yake da wani abokinsa Nura na Abuja yana bashi hakuri akan rashin zuwa bikinsa motar ce aka budewa Nisha ta shigo ta had'e cikin irin material din zee baby ita Riga da siket ne tayi kyau mutika tasha meke-up da sallama ta shigo sallama sukayi ya kashe Kiran ya amsa mata zama tayi cike da jin kunya ta gaishesa murmushi yayi" lfy lau Aisha barka ko kanta ta sunne cikin kunya "Nisha kunyata kike ko? kai tadaga Alamar eh murmushi yasaki ya dauki wayarsa yana dannawa har suka ISO makera hotel saida motar ta tsaya yasa tattausan hannusa ya dagota kallonsa tayi ya sakar mata murmushi "amarya mun isofa ya fada yana gyara mata zaman daurin dankwalinta motar aka bude musu " Aisha Oya muje ahankali ta ta fito shima ya fito ya kama hannuta su Ahmed na biye dasu wannan yan mata suka rika watsa musu flower da turare har cikin hall din Wanda yaci damgam da jama'a kida kawa ke tashi suna shiga MC yace" dan Allah ku tafa musu ga Wanda Muke jira sunzo aikuwa guri ya kafre da raf raf raf ana ihuu kawayan Nisha sai yauki ake ana bude hanci gun zamansu suka nufa wasu hadadun kujerune sai lokacin zee taga Sardauna jikinta gabaki daya ya fara kerrrma shi dama koda wasa bai yarda ya kalli barin suba har suka zauna inda aka tanadar musu dab da dab suke ganin ba b'arin zee yakeba Sardauna ya dagawa mahabeer hannu dariya ya masa "ango sannu da isowa murmushi ya sakar masa Nisha ta kalli Sardauna " Yayamu zan gaishe da my dear "ok Aisha kije mana cikin farin cikin ta Mike taje ta rumgume zee suka gaisa itama boye damuwarta tayi suka gaisa ta koma, gunta, ta zauna Kiran Sardauna akayi awaya, hayaniya tayi yawa Dole ya, Mike ya ya nufi kofar fita zee wayarta ta ciro tana dannawa dan samu nutsuwa kallon mahabeer tayi zatayi magana ta hango Sardauna yafice "my heart zan zagaya toilet " muje to" ni kunya nakeji bari nayi na dawo murmushi ya sakar mata" to kiyi maza, mik'ewa tayi ta sabko ta fara ratse mutane har ta fito harabar hotel din tana dubé dubé amma bata gansa ba baya ta zaga, gun wasu fararan kujeru ta zauna ta gama kanta da gwiwa ta fashe da kuka, kamar a mafarki naji muryasa yana waya yana, cewa" wlh karku damu ai komai sai da lokaci Nura ma yanzu ya kirani wani irin farin cikine ya ziyarci zuciyata da gudu na nufi gunsa yana kallon gabas cikin sassarfa na fada jikinsa na rumgumeshi ta baya na saki kuka mai ciwo" wayyo Yayana Sardauna kayi hakuri da abun da nama meyasa kadaina kirana kasan halin da na shiga Sardauna kayi hakuri kuma ina tayaka murna auranka Allah ya Baku zaman lfy Yayana Sardauna duk na damu da Rashinka bansan daliliba Yayana Sardauna zanyi missing din fadamun da yawunka mai dadi Yayana wlh dazu da my heart ya tsotsi bakina banji dadiba babu tests amma ba komai zan saba Yayana Allah yasa ka Dauwama cikin jin dadin rayuwa da kwanciyar hankali inama fatan Alkhairi nima kamun Addu'a na fada cikin shashekar kuka ilahirin jikin Sardauna karkarwa yake daket cikin fusgo numfashi ya furta " Auzubillahi minal shaidanir Rajiim..........✍🏻
💃🏻ummu Fareesa ce😘
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻33*
....da Sauri ya janyeta daga jikinsa ya matsa gefe yana murmushi ya tsinke kiran yace"haba my kanwata to meye na kukan yau ai ranar farin cikine gaskiya zamu bata idan kina kuka fah sautin kukan ta Kara ta nufi gunsa ta rumgumeshi dariya yayi. ya matsa gefe yana daga mata hannu"zee baby tsaya kiji mana kefa ba jahila bace hakan babu kyau ita ko aka bata damuba burinta kawai tajita jikinsa ganin idan bai dauki matakiba bazata daina binsaba tana kuka kuma rumgumarsa zatayi tsayawa yayi had'e face "dallah malama tsaya wlh kika kuskura kika iso nan zan tataka ki ki tsaya muyi sallama kuma ki hadiye kukan maza ke bakida aiki sai kuka haba zainab yanzu fah kin girma nauyi babba ya hau kanki kin fita Layin yara duk nasan yarinta na damunki yi shiru maza bar kukan tsit tayi ta hadiye kukan ta tsaya nesa dashi tana sabke ajiyar zuciya tana kallonsa "Yayana nayi shiru karkayi fushi kaji murmushi ya sakar mata yauwa Kanwas kusanta ya tsaya ya beka mata handkerchief ta kallesa kai ya daga mata yana murmushi baki ta turo cikin shagwaba tayi magana" Allah Yayana ka sauyamun ni nakiya kai zaka shanyemu da bakinka bazan goge da handkerchief ba" yi hakuri ki amsa ai babu kyau yanzu kin zama matar Yayana amshi maza ya fada babu wasa Dole na amasa na goge wani irin kamshi ke tashi jikin handkerchief din na damkeshi ahannuna gam Yayana na goge" gud kanwata Allah Yabaku zaman lfy ki kasance mai biyayya karki masa rashin kunya kimasa duk abinda yakeso kinji Allah yasama auranku albarka ya barku tare Allah ya baki rayuwa mai tsayi da anfani ubangiji ya jib'anci Alamuranki Allah ya dauwamar dake cikin farin cikin duniya da kiyama kanwata maza to jeki na miki Addu'a jinayi ina farin ciki banida damuwa "amin Yayana Nagode " yauwa to maza jeki Ana jiranki da gudu na tafi ina waiwayansa fuskarsa dauke da murmushi har na bacewa ganinsa tana karya kwana Sardauna ya duke
yana dafe da saitin zuciyarsa yana tari tin karfinsa jini ke fita kadan kadan har tarin ya lafa ya Mike ya goge bakinsa da handkerchief ya saita nutsuwarsa ya nufo gun taron fuskarsa asake ya shiga hall din zee sai hira takema mahbeer yana dariya tana ganin Sardauna ya shigo gabanta ya fadi sai take ganin kamar bashida lfy zama yayi yana kallon Nisha yana sakin murmushi "Nishana najima ko? "Yayamu baka jimaba kai zee ta kauda zuciyarta na mata kuna guri ya Kara ciki kawayen amarya Nisha Ana fili sai cashewa sukeyi Mc yace" to muyi abinda ya kawomu Ahmed ne ya Mike ya bada tarihin Ango Sardauna wani abun atafa wani ayi dariya Nisha kanta saida tayi dariya gurin da Ahmed yace Sardauna na tsoron tsawa da cida hall kowa ya dara shi kansa dariya yayi intisar ta Mike da kwalliya ta kece raini ta hadu iya haduwa diyar kawu Saminu itace ta bada tarihin Nisha raf raf raf aka dauki zee ma saida ta dara wai bera da mage sune tafi tsoro arayuwarta da mutum mai tsama Hadeem kuwa tarihin Mahbeer ya bada nanma ansha dariya sai Hafeeza ta bada tarihin zeey baby wai jama'a har rike ciki sukeyi masha Allah abin gwanin burgewa Mc yace suzo su yanka cake cikin nustuwa kowa ya kama hannun matarsa suka sabko cake din ya hadu sunayen amarya da angone da pic d'insu abun gwanin burgewa jama'a sun kewayesu Nisha ta, fara yankowa Sardauna yayi mata tsayi sosai cak ya dagata, tasaka masa, abaki aikuwa ihu da tafi zee idanunta ta rufe ta boye bayan mahabeer Sardauna ya yanko yaba Nisha aka tafa musu aka saki kida Maijidda da maryama suka jasu filin rawa Mahabeer ya yanko yaba zee ta amsa gun da ya bata mata baki ya duko ya lashe ya rumgumeta gam sai ihu ake ahaka tana rumgume jikinsa ta yanko ta bashi wani katone ta tura masa, duka sai dariya akeyi
su zainab da Salma suka jasu filin rawa jama'a kuwa, sai ciye ciye da tande tande akeyi acikin nutsuwa Sardauna ya rike k'ugun Nisha yana juyata su Ahmed sai barin kudi suke masa bandar ya bude bakin aljihu Nisha ko kunya ta cikata Dole ta manne jikin Sardauna ta boye kanta kirjinsa Nadiya kawar Nisha salon yayi mugun burgeta sai liki take musu tana jinjinawa, Nisha samun gwarzon Namiji irin Sardauna na mahabeer rike yake da zeey baby sai juyi suke zee sam bata haiyacinta bakin cikin yada Sardauna ya shigar da Nisha jikinsa yana juyi da itane ya daga mata hankali sai hawaye take gogewa da handkerchief kamshinsa na shigarta haka dangi su baibayesu ana watsa musu kudi su tuwusai da minata sai rawa suke dan dinner din Nigeria ya burgesu sai suka gaji dan kansu kowa ya koma mazauninsa aka ci GABA da gudanar da taro jama'a sai kara bankadowa suke su hafeeza girjin biki yau duk inda Ta wulga idanun Ahmed kanta bai taba zaton yarinyar haka Takeda tsariba yakub ko abokin Sardauna Wanda yazo daga, kano idanunsa kan intisar bandar ma yarinyar Ta tafi da imaninsa sosai saide yasan ba halin hakan masha Allah dinner yayi kyau sosai sai karfe bakwai aka tashi Sardauna ya saki ransa ya barwa Allah ikonsa yasan bawa baya wuce kaddarasa zee daurewa tayi ta saki ranta amma
Rumgumar da Sardauna yama Nisha da yada yake juyata filin taron,abin na ranata ta basar tunda batada hujja Sardauna na rike da hannu Nisha har gindin mota su Ahmed na biye dashi sai shishigema hafeeza yake motar aka bude musu suka shiga aka rufe musu Ahmed motarsu yaja hafeeza bandar na masa tsiya yakub ko yana tare da intisar saide bai samu yanda yakeso ba dan ita mutum dayane azuciyarta batajin zata daina sonsa har tabar duniya yanzuma dariya kawai take saboda Nisha ta wuce taki zuwa auranta direba yaja motar su Sardauna suka bar hotel d'in Nisha duk jikinta yayi sanyi tsoron Sardauna yashigeta yada Nadiya ta rika cemata wannan mijin bata taga yau bazai saurara mataba gashi gabjeje zaiyi kuzari gun sarrafa mace kallonta Sardauna yayi" Nishana meyasa kika fiye sanyi aguna amma ai ba haka kikeba ya fada yana leken fuskarta murmushi tayi ta dago"Yayamun ba komai kawai gajiyar rawar da kayi danine murmushi yasaki ya dora kanta cinyarsa " Ok to shikenan zan miki tausa dariya tayi ta sunne kanta acinyarsa gabanta na bugawa shiru yayi bai sake magana ya dauki wayarsa yana latsawa dan har yagaji da amsa kira, tsayuwar mota yaji kawai a kofar gidansu Nisha dagota yayi ya rufa mata dan kwalinta "Oya shiga gida a shiryamun ke sai kinzo idanu ta rika zarowa dariya ta bashi ya kanne ya bude mata motar ta fita tana daga masa hannu kai ya girgiza shima ya daga mata direba yaja motar suka tafi bangaran zee da mahabeer suna cikin mota direba na tukasu tayi lamo jikin mahabeer sai hawaye take ya rasa mai zai mata dagota yayi" zee menene sam yau naga kamar bakya cikin farin ciki ko bakida lfy ne Ahkuya d'inkine fah ya zama mijinki amma kike kuka cikin shashekar kuka tace"my heart farin cikine nakeyi kuma sai nakejin kamar na rasa wani Abu mai mahimmancin arayuwata amma wlh bansan meye ba ta fada tana kuka mai cin rai tausayi ta bashi dan ya lura kwana biyu bata cikin nutsuwarta hawayen fuskarta yake tsotsewa yana buga bayanta cikin sigar lallashi amma bata kyaleba Dole ya tallabo kanta ya had'e bakinsu yana tsotsa idanu ta rumtse sam bataso dolene yasa take barinsa shiru tayi ta lafe jikinsa yana tsotsar bakinta kamar zai cinyen mata baki yana cikin tsotsar yaji wani Abu kamar kibiya aharshensa sakin bakinta yayi da sauri yana kallonta hajijiya tana daukarsa idanu ta bude tana kallonsa "Ya mahabeer menene ta rikeshi" kinfi kowa sani idan bakyaso na tsotsi bakinki sai ki fada amma akan me zaki cijeni ya fada yana zaro handkerchief ya zubo wani irin jini bakikirin idanu zee ta zaro"wlh ban cijeka saboda me zan cijeka ta fada tana kuka bakinsa ya goge bai cemata komaiba har tagaji da kukanta tayi shiru ta rumgumesa har suka ISO gida direba na tsayawa ya janyeta jikinsa ya bude mota "jeki kallonsa tayi taga duk ya canza "my heart kayi hakuri kaji murmushi ya sakar mata itama murmushi tayi ta sabko ya bata Jakarta ta nufi gida shima fitowa yayi ya nufi part d'insu aparlo ya isko su Sardauna ya tatara duk wani Abu mai mahimmanci Najib na jida zaikai can gidansa su Ahmed sukace" yayamu sai yanzu aka ISO dariya yayi '' wlh kuwa Sardauna yace"bro kako maida kayanka ya fada yana murmushi kansa mahbeer ya shafa" wlh Dr namu har kasa naji kunya ai tun shekaran jiya nakai Hadeema yakai masa dukan wasa dariya Sardauna yayi "bro banga laifinka ba wlh Nina rashin lokacine kullum ina hospital kanaga kwananan har tsakiyar dare sai an kirani yanzu sai azo ama amare shiri dariya mahbeer yayi ya nufi bedroom d'insa bangaran zee baby tana shiga yan uwa aka mata caa Daddah tace "ja'ira amaraya ta rumgumeta "dariya zee tayi ghaisha tace da tuwasai da Minata
suje suyi mata wankan maganinan Daddah tace"ita zata mata dariya sukayi Dole suka bar Daddah ta nufi bedroom da ita ta cire kayanta suka shiga bathroom
ta wanke tas da ruwan magani yaji uban turare sai sheki da kyalli take da uban kamshi suka fito ummi ce ta goge yarta ya shafeta da maiyuka masu taushi ta tsatsara mata kwalliya ta kece raini wata arninyar doguwar rigace mai masifar kyau pink colour saide batada hannuwa ta saka mata ta nadeta da lufaya tanaso tayi mata al'adar larabawa amma bataso ace ta zage dayawa kan yarta fesheta tayi da turaruka masu kamshi ta zaunar da ita bakin gado hafeeza da zainab sai yabon kyaunta sukeyi bangaran Nisha tana shiga gida itama dangi sukabcaa akanta intisar da Nadiya na biye da ita itama wanketa akayi cikin ruwan turare sai kamahi da sheki take intisar ce ta cacada mata kwalliya itama lifayace aka nada Mata tayi masifar yin kyau zaune take bakin gado Nadiya sai kodata take intisar ta goge hawaye ta rumgume Nisha"yar uwata na tayaki murna kin samu cikar burinki ni nice nayi rashi Nisha ta kalleta" Ni intisar bansan inda kika dosaba wai waye kikeso hakane Dan Allah ki kasance mace mai kamun kai mutikar bashine ya ya
Book Chapters
Chapter 23
Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50