You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
haushinta wai fitsari take atsaye yasa ya Kara marinta ya harbata da Kafarsa ta fadi k'asa ya taketa ya wuce yabar kitchen din ya fasa shan coffeen ya fice daga parlon fashewa tayi da kuka ta Mike tana jamasa Allah ya isa toilet din parlor taje ta wanko jikinta ta dawo ta sake hadama zee wani tea tana hawaye. ta kawo mata zee zaune take ta kunna wakar larabci Tasha sirot da kwaya ba kadanba Nisha ta shigo tana matsar kwalla zee tace "ke dawa? " wlh yaya Dr ya dokeni zee cikin masifa tace"Allah ya isarmiki shege Dan iska halan matsarki yajeyi kika kiya ya manmareki ta fada azafafe tanama Nisha wani mugun kallo idanunta sunyi jajir? Idanu Nisha ta zaro" wlh A,A Dan na zuba masa tea ban ganiba ne wlh Allah bai tabani ba shi ba Dan iska bane ajiyar zuciya zee ta sabke ta rumgume nisha ta amshi tea din Tasha suna hira Nisha taje ta sake wanka ta canza rigar bacci suka kwanta suna hirasu har zee ta fara maye tana sambati tana kiran Sardauna Nisha ta Rumgumeta tana mata Addu'a jinta ko Aljanunta ne zasu motsa ahaka har bacci ya dauketa itama Nisha baccine ya dauketa suna rumgume da juna Asuba ta gari, Dr Sardauna na komawa ya saka kayan bacci yasha lemo guda ya haye saman bed ya shige blanket bai jimaba bacci ya daukesa mahabeer ma yana zuwa yayi alwalla ya fara sallahr nafila sai kusan karfe biyu ya gama yanama zee dinsa Addu'a Allah ya rabata da jinnu yajima kafin ya Mike yai shirin kwanciya bai jimaba da kwanciya barci ya daukesa asubah ta gari,
**********************************
*Bayan kwana ukku*
Bayan wannan lokacin abubuwa sun faru kamar su gabar Sardauna da zee baby ta dore Dan ko dawasa baya kallon inda take itama haka saidai ita rashinsa na mugun daga mata hankali har ta Dan rame sha'awarsa tana damunta ta rasa ya zatayi ta gaji da rashin Sardauna tana bukatarsa tanason gumin jikinsa tanason kamshinsa da sauraron zazagar muryasa da sweet d'in lips dinsa amma haka ta daure ta basar yada ya basar da ita suke rayuwa cikin k'unci da takura Nisha ko tun wahegari da sasafe ta gudu gidansu tace bazata iya rayuwa dukaba dama saboda zee ta matsa abarta ta dado tarinka zuwa makaranta daganan Najib ya kaita gida mahabeer dai yananan ras babu abinda ya samesa soyayyarsu da zee sai abunda yaci gaba suna kula da junansu zee said sangarta take maza iri iri zee ko ita da Aunty amarya basa wani shirin duk da ita zee sam batasan abinda ya faruba ranar amma washe gari fur ta hana ta zaman parlo gashi malam yace karta kuma nemansa sai wa'adi ya cika ita da khalisat farin ciki sukeyi Sardauna ya tsallaka magani jiran lokaci kawai sukeyi na wajan Daddy kuwa tun washe gari da zata hada masa babban aminin mairan karfe Alhaji Nuhu ya rasu a daura daga zuwa ganin dangi dama jikin tsofa ba lfy bace dashi gabaki dayansu mazan suka dunguma daura har Dr amma shi da mahabeer basu kwana ba su Nuhune suka kwana Daddy ko na can shine ya saka bata bashi maganin ba sai yaune zata bashi khalisat yaune zata wanke fuskarta da magani,
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
da misalin karfe shida na Yamma Dr Sardauna ya bari asibiti ya nufo gida yana zuwa yayi parking ya fito ya rufe motar cikin takunsa na isa da kasaita ya yake tafiya cike da kuzari waya manne akunnesa sanye yake cikin suit bakake sunyi masifar yi masa kyau gashinsa ya Dan sabko wuyansa said zuba uban kamshi yake ya nufi part d'insu ghaisha a parlo kuwa baby kowa said zee baby zaune tana game awayarta su Aunty amarya ko tana kitchen Ana k'ulla mugun Abu sai nanah da nawwara na kallon Tv da sallama ya shigo parlon yana waya sai murmushi yake aciki na amsa sanin darajar sallama ko kallo bata ishesaba ya wuce ta gabanta ya nufi kujerun can nesa da ita Wanda ko kallon juna basayi ya zauna tunda na kallesa na dauke kaina zuciyata na bugawa da karfi saboda irin kalaman da na tsinto yana fadama mashakurah ga muryasa ta kashe mun jiki ga kamshinsa kasala naji ta kamani daurewa nayi naci gaba da sha'anina cikin dauriya kiran ya katse dama hira irin kayan da take sone sukeyi dan asatinan zai hado akwatina ganin ita dayace a parlon yasa ya Mike yana kiran ghaisha shiru bata amsaba ya nufi d'akinta zee tashi tayi jikinta amce tabar parlon bedroom ta shige Nawwara tace"yayamu mama tana gidan Daddah sai Aunty amarya a kitchen juyowa yayi ya nufi kitchen d'in har ya shiga kuma ya fito ya juya zai fita kenan khalisat ta fito daga d'akin Aunty Amarya fuskarta sharf da ruwa cikin farin ciki ta karasa"Yayamun Dr.............✍🏻
Idan nasamu dama zan k'aro muku zuwa yamma
💃🏻Year ilu ce🤪
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻23*
....bai ko juyoba yaci gaba da tafiya hankalinta ne ya tashi da gudu Tasha gabansa "please yayamu ka tsaya don Allah bai ko d'agoba ya kalleta kuma baiyi magana ba y rab'ata ta ya wuce Dan haka kawai yarinyar yaji baya ra'ayinta kuma idan ka bashi haushi baya garajan magana gudun kar yama illah hankalinta atashe ta nufi kitchen gun mamarta jikinta ta fada ta saki kuka"ke lfy kuwa? " momy bai kalleniba kuma bai mun maganaba"innah lillahi wa'innailahir raji'un kiwa Allah da manzo s.a.w kibishi kimasa magana" momy wlh bazai amsaba karfa ya dokeni "to bari ajima zuwa dare kisake shegen yaro uban jarabar taurin kai ai mungodawa Allah tunda anyi mai wuyar ya tsallaka maganin jeki zauna yau sai ya amsa maganarki fitowa khalisat tayi tana murmushin jin dadi ta zauna a parlo zee baby kuwa tana shiga bedroom d'insu ta fada saman bed ta fashe da kuka wi wi da ta rasa ko na menene saida tayi mai isarta ta Mike taje ta wanko fuskarta ta dawo ta kwanta tana rawar sanyi blanket taja ta rufa tana karkarwa, Dr Sardauna yana fita part d'insu ya nufa ransa ab'ace yana shiga ya bude d'akinsa ya fada saman bed ya lumshe idanunsa ya dafe kansa ya rasa meke damunsa sai juyi yakeyi tsikar jikinsa na mimmik'ewa yanajin wani yanayi rasa dalilin hakan ya Addu'a ya shiga karantowa amma yaji feelings bai raguba mamaki yakeyi abunda yasashi yanayin ya rasa ko menene basarwa yayi ya lumshe idanunsa
Tunanin ko menene yaga Aunty amarya na zubawa cikin wata yar tukunya tana Kiran sunan Daddy tsaki yaja ya basar da zancan ya Mike saboda an fara Kiran sallah bathroom yashiga ya dauro alwalla ya k'ara fesa turare ya fito da Mahabeer suka hadu akofar gida suka nufi masallaci zee na rawar sanyi taji ana sallah haka ta Mike ta dauro Alwalla tayi sallah azaune saboda bata iya tsayawa ko fatiha batayi ba ta kwanta saman dardumar. bayan sallah isha ghaisha na zaune aparlo Nuhu ya shigo da sallama yana rike da hannusa meerah ta sakeshi ta ruga gun ghaisha"Oyoyo Meerah dariya tayi Nuhu ya zauna kusan ghaisha yana gaidata"ya su maryama? " suna lfy ina momy tazo muje yau ina gaiyatarta Ashe jibi ummi raiyan take isowa d'azu Daddy yake fadamun agun aiki? " eh jibi take zauwa hafeeza tace"babban yaya nima ina zuwa dariya yayi" to jeki kice ta shirya kema ki shirya ku fito da gudu ta nufi bedroom Daddy ne suka shigo da su Mahabeer atare khalisat ko kunya babu ta kalli Dr tace"yayamun sannu dan Allah maganin ciwon kai zaka bani da kallo suka bita baki dayan parlon har Daddy amma banda Sardauna Wanda ya kwashe mata iska yaje ya zauna kusan nuhu ya rumgumeshi kunya yasa ta Mike tabar gun mahabeer ya bita da kallo"babban yaya ina gaisuwa Nuhu yace"Dr namu wlh maryama na nemanka tace wai amarya ta mata kwace dariya yai"tayi hakuri gobe zan zagaya Daddy ya zauna yana musu dariya mahabeer tace"babban yaya ya gajiyar daura "wlh ai mun huta ai Aunty Amarya tazo ta zauna suka gaisa da nuhu tana tambayarsa gida, hafeeza tana shiga taga zee akwance k'asa tana rawar sanyi gunta ta matsu ta dafata "sister zazzabine kikeyi?bata iya ko bude idanu parlo hafeeza ta dawo da gudu
"Babban yaya wlh batada lfy jikinta zafi sai karkarwa takeyi ko idanu bata iya budewa da sauri mahabeer ya Mike "muje na ganta bedroom suka nufa nuhu ma yabi bayansu Daddy ya kalli Sardauna da yawani kwanta jikin ghaisha "Dr maza tashi ka kaita hospital dan Allah ka dubata da kyau momyna bansan meke damunta ba kwana biyu duk ta rame shiru yayi dan bayaso yayi musu ran Daddy ya baci kamar yada yaga yanzu hankalinsa a tashe ghaisha ta dagoshi ta masa nuni ya tashi badan yasoba ya Mike"Daddy idan sun fito ina mota ya fice yana fita suka fito Mahabeer ya daukota ahannu nuhu yace "Daddy ina Dr ne? " kuje yana mota shida nuhu suka fice Aunty amrya ranta fari Tas har Addu'a take Allah yasa ta mutu ghaisha ranta duk babu dadi ganin haka yace ta sanyo hijabi su bisu abaya Aunty amarya dan kar aga gazawarta itama tace zata Daddy ya ce ta zauna su Mahabeer suna fitowa Dr Sardauna na mota yana jiransu baya mahabeer ya zauna da zee nuhu na gaba Sardauna yaja motar honr yayi bakin get mai dagi ya wamgame masa get ya fizgi motar da karfi ya harbata saman titi Nuhu na Lure dashi bayason tafiyar kai ya girgiza ya dafa kafadarsa "Dr namu baidai ce komaiba har suka Iso hospital d'in ko gama parking baiba mahabeer ya bude motar ya fito da zee baki Sardauna ya tab'e ya bishi da harara yanajan tsaki Nuhu ya kallesa "Faisal meye wai? " ni babu komai ya fada yana fitowa ko kallonsu baiba ya kama hanyar tafiya da karfi karfi yake takunsa cikin isa da jarumta Nuhu kai ya girgiza wannan miskilin k'anan NASA na bashi dariya tsama ba masa komaiba yana gaba suna binsa abaya har suka shigo wani room da ke kusa da kofar shiga ya nunawa Mahabeer ya shiga yana biye dashi kwantar da ita yayi zai fita Sardauna yace"ka tsaya mana idan za'a mata allura sai ka riketa? " wlh Dr bazan iyaba sauran kukantaba kamata nasan idan kaine bata ganina bazatayi kukaba ya fada yana ficewa Dr baice komaiba ya dauko kayan gwaji ya fara gwadata ya shiga bata temakon gagawa saboda numfashinta dab yake da tsayawa ga wani irin zafi jikinta baya yasamu lumfashinta ya dawo normal ya dauko wani towel mai dan girma yaje toilet ya hado ruwan gumi ya zauna bakin gado daukarta yayi cak ya rumgumeta Riga da siket ne jikinta ko aka bai damuba domin cetoto dan jikinta zafin yayi yawa ya d'agota Riga ya cire mata sai breziya ya bar mata ya tsomo towel d'in aruwa ya matse yana danna mata ajikinta da cikinta gashinta ya rufe mata fuska ya ajiye towel d'in ya tatare mata gashinta ya daure mata ya birkitata yana danna mata abayanta sosai takejin dadin hakan dan zazzabin ya fara sauka tare da gumin jikinta ya juyota ya janye siket din yana danna mata acinyarta motsi ta fara ya kara rumgumeta gam yana danna mata saboda har yanzu jikinta kawai zafi bude idanu tayi karaf suka had'a idanu fuskarsa babu annuri itama had'e fuska tayi dan ta fara jin dadin ruwan zafin amma ta basar buge masa hannu tayi" dallah malam meye haka banaso bai sake dannawa ba ya fasa ya ajiye towel ya janyeta daga jikinsa ya kwantar da ita ya Mike bai ko kalleta ba mik'ewa tayi tana tasaka rigarta"wannan ai iskancine taya za'a ciremun Riga ta fada tana Jan tsaki shikam sanin duk abinda zatayi masa ya fita sabgarta yasa bai tanka mataba itama jin bai kulataba ta tuno da basu magana nutsuwart ta dawo tayi kwance tana turo baki allurai ya hado ya dawo gunta idanu ta zaro ganin alluran yasa gabana faduwa amma na dauki niyar hakuri yamun bazan bari yaga gazawata ba bai mun magana ba ya ajiye alluran yasa tattausan hannusa ya juyar dani ya kwantar ya janye siket dina inaji ina gani ya surkunamun allurai har biyu amma na dake ban ko motsaba har ya gama yabar gurin saida naji tafiyarsa na dago raina ab'ace ina masa Allah ya isa naja bargo na rufa ina mamakin yada Sardauna ya maidani banza baya kulani allura ma abin ya rumgumeni yana sakarmun kiss da lallashina har yamun shine ya kwantar dani agado yamun ko kallo ban ishiba ya fita idanuna na lumshe natuno lokacin da yakemun tausa da ruwan zafi yana rumgume dani" wlh insha Allahu daga yanzu nima na cireka azuciyata da tunanin makiyi ai ba abun tunawaba ne shigowarsa ce tasa na dago da sauri amma ban yada na kalleshi ba da sauri na lumshe idanuna kamshinsa naji kusana wayoyinsa ya dauka guda biyun ya shiga neman dayar dan yasan dukansa bakin gado ya dorasu daide inda take ya duba yaga babu wayar fita yayi yana fita aka kira wayar tashi wacce take k'asan zee itam bata saniba taji k'aran wayar Dr da sauri ta bude idanunta ta mike zaune ta dauki wayar tana dubawa ganin baya d'akin yasa tayi picking ta kara akunne"My Dr ina jiran k'iranka please angona" Yar lukuta kinci kutumar ubanki dan durin uwar ba keba zai kira yar yarinya zai kira kin gane nufina uwarki nake nufi wacce bata baki tarbiyya ba har kike Kiran namiji da dare mayya kawai uwar jarababu wlh shiyasa yacemun sam kin fita aransa ke bakida kamunkai wai nonuwanki duk kibari an matsesu atiti sun koma kamar lagwami tamkar kin gama haihuwa haka Brest d'inki suke bacin haka kinada warin k'ashi mutum baya iya numfashi agabanki tsabar warin da kikeyi kuma wai... Maganar ta mak'ale ma zee baby ganin Dr Sardauna jingine jikinta kofa ya hard'e hannuwansa akirjinsa ya d'aga kansa sama ya lumshe idanusa yana sabke ajiyar zuciya da sauri sauri mugun tsorone ya kamata bakinta na rawa tace"Aunty Lukuta ...wlh... daman🤣..........✍🏻
Saboda nacemuku zanyi na daure nayi
💃🏻Yar ilu ce🤪
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻24*
...."shirman zazzabine da zafin alluran da yayana Sardauna yamun yasa nake miki irin wannan zatutukan bansa me nake fadaba zafin ciwone yake damuna Yayana bashida surutu ni baimun zancanki ba kinji? daga bangaran mashakurah ta fashe da kuka tace"karyane wlh ya fada miki Abu akaina Allah shine ya fada miki na farko na yarda hadamu kikayi amma wanan shine ya fada miki"ayya Aunty lukuta kiyi hakuri wlh Yayana bai fadamun ba kina nufin abinda na lisafo duk kinada su" kice masa nagode ta fadi cikin kuka kitt ta kashe wayar idanu zee baby ta zaro jin irin kukan da mashakurah
takeyi wayar nabi da kallo gabana na faduwa na kalli gefen Dr Sardauna har yanzu yana inda yake tsaye idanunsa alumshe tunani nayi hanyar da zanbi karya bigeni murabu lfy murmushi ya subcemun saboda nasan wayon da zan masa mu rabu lfy ba tare da ya manmareni ba mik'ewa nayi na sabko daga saman gadon gunsa na nufa yayimun kyau sosai jinake kamar na rumgumeshi mu dauwama atsaye wani irin shauki yake dibana gabansa na tsugunna "Yayana Sardauna don Allah kayi hakuri sharrin zazzabine da sharrin allura kasan Allah ya samun tsoronta araina sune sukasa na aikata haka ga matarka mafi soyuwa azuciyarka amma kayi hakuri ka yafemun wlh ni da kaina nasan banajin magana kuma banida zuciya amma kai kacika dan halak kanada zuciya babu ruwanka dani yau Nice na karya doka na shiga sabgarka amma kayi hakuri wannan shine na farko shine na karshe wlh bazan sake shiga sabgarka ba natuba ka yafemun ga wayarka har yanzu bai bude idanunsa ba kafafunsa na rike na fashe da kuka amma baikai zuciba"haba Yayana Faisal kayi hakuri bazan sakeba nama Alkawali please idanunsa ya bude ya kalleta duk ta rike masa kafafu shi kansa yanzu ya gaji da dukanta baima san hukuncin da zai mataba dan ya gama sanin wacece zee baby duk abinda ta fada yanzu karyace baikai zuciyarta ba amma dan ya gaskata ya sunkuya ya dagota
tattausan hannuwansa yasaka ya kamo fuskata ya zubamun lumsassun idanunsa masu masifar dafi kasa kallonsa nayi sai hawaye ke kwararowa saman fuskata ni'imataccen kamshinsa ya baibayemun hanci yasakani cikin wani yanayi amma na boye hakan cikin kausasar murya wanda hakan bai hana amon muryasa mai dadi saurare zakin murya tasa fitoba yace"ke kalleni dagowa nayi muka hada idanu gabana ya buga da karfi dafin idanunwasa suka shiga idanuna suka nutsar dani take naji nayi hankali baki ya ciza saboda idanunta karyace zallah yagani sai tsoronsa da yagani babu wata gaskiya atare da ita kai ya girgiza "meyasa kike shiga rayuwata ne kince ni idan dan halak ne karna kuskura na sake ko kallonki to na kiyaye ba ruwana dake amma ke meye dalilinki na shiga harakokina lips d'insa na k'asa ya ciza Dole zaki fadamun hujarki ta shiga rayuwata kikeson kashemun aure ya fada cikin tsawa wacce yasa na kusa sakin fitsari ya saki fuskarta ya nufi bakin gado yabarta nan tsaye yana juyawa ta yanke jiki ta fadi k'asa da sauri ya juyo ya kalleta sai yaga tana shure shure" wlh idan baki tashiba zan sauya miki kamanni tun kafin naci ubanki kitashi kibani amshushin tambayata Dole ne yau zan miki abinda zaki fita arayuwata nagaji banason hayaniya ya fada yana isowa gunta abinda yaga tanayine ya bashi mugun tsoro dan fuskarta ta sawaya da sauri ya sunkuya ya cicibeta ya nufi saman gado da ita zama yayi ya rumgumeta jikinsa"Zainab meye haka wlh ni ba dukanki zanyiba ki dawo haiyacinki Addu'a ya fara karanta mata yana tofa mata tsawon minti goma sai ga kumfa bakikirin ta fara bulbulowa daga bakinta ta fara magana" wlh bazamu bari acuceku ba kamar yada bazamu bari arabamuba "to ku suwaye me tamuku kuke sakata shirme da rashin hankali" mu ba wani shirme da Mike sakata gidankune babu lfy wlh abubuwa dayawa na shirin faruwa daku kuma ka kiyaye matar da zaka aura kawai babban bala'i atare da ita kuma wlh yau idan Daddynku ya kuskura yaci abuncin wannan da sauri Sardauna ya buge bakin" mu ba ruwanmu da shirka bama bin maganar aljannu karatu yaci gaba da mata suna ihu nan fuskarta ta sauya Wanda asibitin ta gwaraye da ihun abin tsoro dan wlh Sardauna ba karamun jarumta ya nunaba su Daddy duk sunajin ihun hankalinsu atashe suna buga kofar arufe "ka tsaya kaji maganar gaskiya domun ciro dan uwanka daga halak dan akwai matsala idan maganin yayi tasiri akansa sun cuci rayuwarsa kai Allah baiyiba zaka tsallaka amma dab suke da cin galaba akan dan uwanka da mahaifiyarka da Daddy har kaima sai tashafeka mutikar Daddy yaci abuncin nan amma fur Sardauna yaki saurara musu karatu kawai yake yana tofamata ko ina jikinta ganin zai konasu sukace sun tafi hutu zasu dawo zuwa anjima sun rantse da Allah bazasu bari Daddy uban matarsu rayuwarsa ta lalaceba darajar Daddy yasa muka saurarawa shi abokin takaramu har muka bari zai aureta hahaha mun tafi hutu wata irin hamma da atishawa zee tayi hayaki baki da hanci suka runka fita bakikirin sai ga kamaninta suna dawowa normal lamo
tayi jikin Sardauna tana bacci kara rumgumeta
yayi ya dauki towel d'in da ya gasa mata jiki ya goge mata fuskarta ya daure mata gashinta idanu ya zuba mata cike da mugun tausayinta aransa face d'insu ya had'e tana sabke masa numfashinta cikin bakinsa ya tura hannuwansa cikin lalausan gashin kanta yana shafawa yana sabke ajiyar zuciya ji yayi tana Kiran sunansa ahankali kunnesa ya dora saman bakinta yana sauraronta cikin raunanniyar murya mai had'e da bacci take kiransa"My Sardauna nah take ta fadi sosai yakejin dadin zazakar muryata mai fitar da amon dadi lumsassun idanunsa ya dago ya zuba mata bacci takeyi amma shine abakinta kallon pink lips d'inta yake mai dan fadi kadan Wanda suka dace da ita sai motsasu take kunnesa ya maida saman bakinta"My Sardauna nah kace masa ba shibane mafarkina waninsa ne My Sardauna nah kunnesa ya janye ya tallabo kanta ya dora bakinsa saman kunneta cikin raunanniyar murya mai fitar da amon dadi da saka mutum kasale yace"zee baby shiru yi baccinki gani fah kusanki amma sai Kiran sunana kikeyi waye zan fadama sakonki meyasa kike kirana ya fada cikin wani yanayi yana sakar mata kiss cikin kunne ya zura harshensa yana tsotsar kunneta sam batare da ya shiryama hakanba Kiran da take masane yakejin wani yanayi tsikar jikinsa na mik'ewa dan tayi shiru ya saka mata k'aramar yatsarsa abakinta aikuwa tayi caraf tana tsotsa sai mimmik'ewa takeyi yada yake tsotsar kunneta bakinsa ya zare ya cire yatsarsa abakinta fuska ta kwakwab'e "My Sardauna ta fadi ta b'are
baki zata fashe da kuka da sauri ya had'e face d'insu ya dora bakinsa kan lips d'inta "my zeener shiru karkiyi kuka tsaya zansha sweet lips kukan ta saka masa da sauri ya had'e bakinsu ya lalubo harshenta ya fara tsotsa idunsa alumshe wani irin shaukin dadi yake dibarsa tsotsar bakinta yake tamkar yasamu sweet ahankali ta riko kansa tana tsotsar harshansa sosai suke kissing d'in junansu suna fitar da numfashi suna shafar gashin junansu yawunsa ya dura mata tana hadiyewa asannu har ta shanye bakinsa ya zare anata ya shafi fuskarta "my sweet zee bude idanunki ki bani sweet yawunki nasha kinji ya fada ashagwab'e ya zubuwa kirjinta idanu manya boobs d'inta jajir cur atsaye sun cika rigar tsinin nipple d'in sun fito sosai alamaun tashiga shauki da sha'awa aciyar zuciya ya sabke jiyake kamar ya dan murza mata ya tsotsa ko zai samu nutsuwa amma sam bazai sake hakanba saboda azabar da yasha kwanaki da ya tsotsa har yau shaukin bai barsaba bakinsa ya maida anata caraf ta kamo harshensa ta fara masa wata irin tsotsa suna manne da juna suna shan yawun juna zuba masa yawunta tai ya fara lasa ahankali
bayaso ya shanye saboda yada yake masa dadi fara sha nayi" no my sweetyna zee kibarni nasha abuna kinji ya fada ashagwab'e yana dan cizona aharshe kukan shagwab'a na saka masa still bakinmu na had'e yawun ya shanye da sauri sauri ya tsotsi lips d'ina kadan ya zare bakinsa anawa cikin wata irin murya mai saka duk mai sauraro kasala yace"to yi hakuri bazan kuma cizon kiba yi shiru banason kukan ya fada yana lashe mun hawayen fuskata shiru nayi na lafe ajikinsa kaina ya tallabo ya had'e bakinmu "Oya Rama cizonki aikuwa na kamo harshensa na Dan tsotsa na gantsara masa cizo mai mugun zafi saida jini ya fito yaji zafi sosai amma ya dake bai nunaba bakina na zare anashi na bude idanuwa muna kallon junanmu cikin wani mugun yanayi Mara mustuwa tattausan hannuwan na Dora saman bakinsa na bude bakinsa ahankali cikin shagwaba nace"Yayana fito da harshenka nagani zaro harshan yai tsirawa harshensa idanu nayi yada jini yake fitowa ga sawun hakorana nan amma Sam yaki nunawa yaji zafi tausayinsa ya mamayemun zuciyata na shafo jinin had'e bakinmu nayi ina tsotse jinin ahankali yada bazaiji zafiba ina bubbuga bayansa bakinsa ya zare anawa ya kamo fuskarta ya tsura mun tsumammun idanunsa masu zautar dani yana girgiza mun kai kar nasha jininsa tsotsar jinin narikayi ina hadiyewa daga karshe fashewa nayi da kuka na kifa kaina kirjinshi ina bugon kaina da duka hannuwana biyu rikemun hannuwan yayi na rikice masa inason
fizgewa Dr Sardauna sa ya dawo babu wasa yace"ke tsaya banason raini bayan kin jimun ciwo kuma kanki kikeson jima ciwo ko meye nufinki da zaki rika bugun kanki har kije kiyi ciwon kai abanza ni harshena bayamun zafin komai jinine kawai yayi kuma kin shanye to meye na fitina banason fitina ki nutsu ai da Sauri na dawo nutsuwa nayi shiru na Kara shigewa jikinsa ina sabke ajiyar zuciya na lumshe idanuna gashina ya gyaramun ya daureshi da ribbon muryashi babu wasa yace"zainab tashi muyi magana dake Akan mashkurah wani irin yanyi nashiga jikina ya gama yin lakwas amma na daure na
Book Chapters
Chapter 17
Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50