You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
duba idan mun isa gida thanks Dr murmushi Nabeel yayi" ai munatare uban gidanmu kai Sardauna ya girgiza ya kalli daddy" my dady mu tafi ya janye zainab ya kama hannunta ummi Raiyan hawaye ya cika mata idanu yau gata ga zainaba amma batasan taba Sardauna yace" dady kuje gamunan zansa takalmi a Office "to sai kunzo Dr hannuta yaja suka nufi Office d'insa ya ciro makullai ya
bude yana rike da hannunta suka shiga idanu take zarowa tana kallon ko ina na Office d'in sakin hannuta yayi yaje yasa takalmi da gudu ta biyoshi ta rungumeshi ta baya tace "my kanwas" Ya Salam ya fada yana juyo da ita gabansa ya rike kafadunta ya zuba mata tsumammun idanunsa"baby babu inda zani takalmi zansa kai ta langwabe tana turo baki sakinta yayi ya kama hannunta sukaje yasa, takalmin ya riko hannuta suka fito ya rufe Office d'in suka fito tana rike dashi gam har gurin mota ya bude ya zaunar da ita agaba ya rufe da ya zagaya ya shiga idanunta har sun tara kwalla yana zama ta kifa kanta saman cinyarsa ta fashe da kuka tana kiransa"my kanwas"Ya
Allah gani gareka baby ya zanyi Dole fah zamu rabu tunda ba guri dayaba zamu rinka kwana dake ba please ki daure kisaba da rashina ah irin wannan lokacin jikinsa ya janyota yana bubbuga bayanta yakai bakinsa kunnenta" yi shiru baby nine nataba Habibty shiru bazan sake barinki ba ina tare dake baccine zai rika rabamu lafewa tayi jikinsa tanajin dadin maganar da yake mata akunnenta ta lumshe idanunta ta kamo hannunsa ta rike cikin nata gam jin tayi shiru yayi murmushi ya janye bakinsa ya gyara mata kwanciya jikinsa ya tashi motar ya nufo bakin get horn yai aka bude masa get ya fice ana ta daga masa hannu driving yake cikin nutsuwa zuciyarsa babu dadi damuwa tayi masa yawa ga zainab cikin halin da take ayanzu tana bukatar kulawarsa hannusa da ta rike janye ya dora saman kanta ya shafi gashinta" my baby kanwas kara shigewa jikinsa ta d'ago da kanta tana lumshe masa idanu muryata can k'asa tace"my baby kanwas kallota yayi ya daga mata
gira ya maida hankalinsa kan driving ta maida kanta kirjinshi ta lumshe idanunta Nisha ta kirasa,har sau biyu bai dagaba ahaka har suka ISO gida horn yayi aka bude masa get ya shige da motar nan tskiyar harabar gidan yai parking ya kashe motar,
ya dagota"My Baby Kanwas Oya mushiga ciki murmushi tayi ta dora hannunta saman dogon karan hancinsa tanaja kai ya girgiza ya janyeta jikinsa ya bude motar ya fito da ita shima ya fito ya zagayo ya kama hannuta da ido takebin gidan har suka shiga parlon da sallama hafeeza ta taresu da gudu zata riko zee tayi tsale ta makale Sardauna tana ihu. janyeta yayi ya nufi gun ummi ya zauna zee na daga gefe tana makale dashi sai wani irin kallo takema su Najib da su minata da Tuwusai Sardauna yace" ummi kuje ki gwada mata wanka da sallah da sauran abubuwa agyara mata gashinta kufito ina jiranku na bata abunci da magani sai natafi mik'ewa ummi tayi Sardauna ya mikar da zeey tsaye"baby kuje agyaraki tsaresa tayi da idanu tsaye ya Mike ya kama hannunta yajata har kofar d'aki yaba ummi ita fur taki tafiya ta fara kuka daurewa yayi ya had'e fuska ya daka mata tsawa wuce maza ku tafi nace cikin rawar jiki ta labe bayan ummi tana kiransa"my baby kanwas kai ya kauda"ummi kuje ki nuna mata ya fada yana juyawa ya
dawo kan kujera ya zauna kusan ghaisha ya kwantar da kansa kafadarta ya lumshe idanunsa zee ko Dole tabi ummi suka shiga da ta rike mata hannu fizgewa tayi suna shiga ta shiga bathroom ta hada ruwan zafi tazo tajata tana tirjewa harda kuka tana Kiran my kanwas haka tajata ummin kanta hawaye take daket ta cire mata kayan jikinta ta nasata cikin ruwan gumin tana zuba mata ruwan har kanta da kanta tayi mata wanka har dukanta take amma saida ta wanke tas har gashinta bayan ta gama mata ummi ta tube ta kunna shower ta dauki soso da sabulu tana wanka zee ta fito itama ta tsaya gaban shower ta amshi soson tayi duk yada ummi tayi tana murmushi towel ummi ta d'aura itama ta d'aura ummi tayi Alwalla zee ma tayi suka fito tana karda gashinta tana dariya gaban dressing mirror ta janyota ta tsane mata gashinta ta shafa mata man gashi ta dauré mata da Ribbon yada ummin tayi abaya mai kyau ummi ta dauko mata ta bata ummi ta dauko tasaka itama ta saka tayane mata kanta da mayafin abayar
Darduma ta shimfida itama zee tazo ta tsaya gaban ummin tana kallon tana turo baki tace"my kanwas ta fada tana nuna kofar daki janyota tayi suka kalli alkiblah ummin ta tayar da kabarar sallah duk abinda ummin tayi cikin hukuncin Allah shi zee takeyi sukayi sallah isha'i bangaran Sardauna ghaisha ta shafi kansa"Auta kayi hakuri kafara cin abunci ansan mutuwa da ciwo amma babu yada muka iya daddy yace"Faisal ka dauré muyi ta wakali mu amshi kaddara kaga yada Allah ya sake jarabamu ta fannin zainab minata ta share hawaye tace"wlh ina tausayinta sosai baiwar Allah sai abinda aka koya mata Sardauna jinsu kawai yake dan basu fishi shiga damuwaba dauriya yake ga rashin d'an uwansa na ragargazar zuciyarsa ghaisha ya kalla"momyna kanshi ta kuma shafawa"Na'am Autana me kakeso? " babu komai ya fada yana murmushin karfin hali" zakasha coffee? su ummi ne suka fito zee tasha abaya mai kyau da mayafi da gudu tayi kan Sardauna fuska ya had'e ganin yada yayi yasa ta karasa anutse ta zauna kusansa tana kallonsa ta matsa ta kwantar da kanta kafadarsa"my baby kanwas daddy kallonsu kawai yakeyi janyeta yayi ya Mike ya kama hannuta ya dauki ledar maganin
ya nufi kan dining.kujera yaja ya zaunar da ita ya dauki plate ya zuba mata abunci jalof d'in shinkaface taji busashen kifi shi ba ciba yake amma Dole ya zuba ya zauna ya dauki spoon ya ya tsakuro yakai bakinsa murmushi tayi ta dauki spoon d'in ta tsakuri abuncin takai bakinta tana kallonsa kai ya daga mata" Oya baby ci sake daukowa tayi tanaci ganin tanaci ya ajiye spoon din hannusa itama ta ajiyewa tai" baby kici mana kafada ta makale tana kallonsa dauka yayi ya tsakuro yana bata da kansa tako amsa tanaci ta matsa ta kwanta jikinsa ahaka ya bata abuncin har ta koshi ya bude robar ruwa ya dago kanta ya kafa mata robar ta rika sha saida yaga ta dan sha mai yawa ya barta ledar maganin ya bude ya duduba ya b'aballosu ya tallabo kanta ya zuba mata cikin baki ya dauki robar ruwan ya kafa mata abaki tasha saida ya tabbatar ta shanye ya ajiye ya rungumeta yana shafa kanta sanin maganin yanzu zai fara aiki don bayaso tayi kuka idan zai tafi d'ago da kanta tayi tana kallonsa hannuta saman dogon hancinsa tana Ja tana murmushi gira ya daga mata yana hura mata iskar bakinsa yana shafa lallausan gashinta suna kallon junansu idanu ta lumshe yada yake hura mata iskar bakinsa ta kara rikeshi gam. ganin alamun bacci sun fara baiyana ya mikar da ita ya dauki ledar maganin ya riko hannuta sai lumshewa take ya ratso ta parlon suka shige dakin ummi ya kwantar da ita ya zauna yana shafa kanta kin kwanciya tayi ta tashi ta kwanta cinyarsa barinta yayi yana buga bayanta ko 5 minute batayi ba tayi bacci ya kwantar da ita ya rankwafa ya sakar mata kiss saman lips d'inta da
goshinta ya shafi fuskarta"my zeener da sonki zan mutu wlh ina mugu mugun sonki da kaunarki amma babu damar zama dake tabbas nasan sai sonki ya kasheni zuwa GABA zuciyata inada yakinin zata buga akanki nayi miki alkawalin tsayawa na kula da rayuwarki har Allah ya baki lfy ki warke na zaba miki miji nagari ki aura rungumeta yayi yana wani irin sabke ajiyar zuciya"my zainba i love you kece bugun numfashina ina sonki sonki kasheni zaiyi nan GABA kadan sosai ya rungumeta da karfi yana sabke Numfashi da karfi saida ta motsa tana kiran "my kanwas tana rungumeshi "Na'am bugun numfashina janye jikinsa yayi ya tofa mata Addu'a yaja blanket ya lulubeta
Ya Mike ya fice daga d'akin ya fito parlo Daddy yace "Allah ya biyaka Sardauna yace"Ameen daddy yayima iyayansa sallama ya tafi hafeeza ta Mike ta nufi dakin tana hawaye tuwusai tace"bawan Allah wlh dauriya yake yaron yanada damuwa ghaisha ta share hawaye tace"ai Dole rabuwa da dan uwa rabuwa ta har abadan ga el uwasa cikin mawuyacin hali ummi tace "khadijah hakuri zamuyi mu amshi kaddara daddy yace" mutumin da Allah baya jarabarsa ai ba mutum bane yayi kuka da kansa minata tace" niko Abdulmutallab inada magana amma bari naga Daddah tukun da mai ran karfe? kai ya jinjina" to Allah ya kaimu goben saboda dare yayi kowa ya Mike ya nemi makwancinsa ummi tana shiga tayi shirin kwanciya kafin karfe biyu ta tashi sallah ta kalli hafeeza da ta rungume zainab hawaye ya bushe kan fuskarta har bacci ya dauketa saman gadon ta hauro ta kwanta gefen guda ta rungume zee tana shafa kanta tana tofa mata Addu'a" hafeeza yau jikin el uwa akayi bacci Allah sarki ta fada tana goge hawaye tana tunanin yaranta da iyayanta kullum burinta mahaifinta da mahaifiyarta su dawo gareta da 'ya'yanta ahaka har bacci ya dauketa Asubah ta gari,
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Sardauna lokacin da ya isa gida Nisha tana parlo tana jiransa hankalinta atashe sai sunturi take ta kasa, zaune takasa tsaye ta hada cikin kayan bacci farare tas Riga da wando knocking taji anyi da gudu nufi kofar ta murza key ta bude yana sayo kafa ta fada jikinsa ta fashe da kuka ta rungumeshi"my heartbeat ina kashiga ina kiranka baka dauka rungumeta yai yana buga bayanta yakai bakinsa kunnenta"My Neesher Sorry ki yafemun naga kiranki banida nutsuwane yi shiru bari kuka my Neesher ina cikin koshin lfy kinji matata shiru tayi ta kara shiga jikinsa tana sabke ajiyar zuciya daukarta yayi cak" muje ki kwanta ya babyna? fuskarsa ta shafa ta sakar masa kiss " my Dr inajin sonka kamar zai kasheni ta fada tana lasar fuskarsa "no maman babyna muna tare insha Allah inason zama dake ya fada yana shiga bedroom d'insa da ita saman makeken royal bed d'insa ya zaunar da ita ya lakaci hancinta"Nessher Dr kinci kaza ko naje na kawo miki? " naci sai da safe "gud ya fada yana cire kayansa bathroom ya shiga ya santalo wanka ya fito daure da towel yana goge jikinsa ya murza maiyuka masu kamshi Nisha ta dauko masa kayan bacci masu kyau ta saka masa yana kallonta bayan ta saka masa ta dauko turarensa mai masifar kamshi ta fesa masa" thanks my Neesher murmushi tayi kwanciya sukayi ya kashe wutar dakin ya janyota jikinsa ya lulubesu ya dora hannusa saman cikinta yana shafawa" my Dr? " my Neesher Oya muyi bacci ya fada yana kara shigar da ita jikinsa dan sam bashida nutsuwar da zai iya Saduwa da ita lamo tayi jikinsa hannunta saman fuskara tana shafawa" Dr ina sonka sosai kanta ya tallabo ya sakar mata kiss ya lalubo bakinta yana tsotsa yana shashafata jikinta ta sakar masa tana lumlumshewa har ya rikitata bacci ya dauketa bakinsa ya zare anata ya rumgumeta yana tofesu da Addu'a bai jimaba bacci shima ya daukesa ransa babu dadi sam baya cikin kwanciyar hankali jarumata kawai yake saboda shi Mutumne mai dakiya da tawakali Asubah ta gari Sardauna and Nisha............✍🏻
*Bazan gaji da Mika muku godiyata ba bisa irin gudumuwar da kuka bada wajan yin Addu'a akan batan Fareesa har Allah yaji kanmu ya fito da ita lokacin da muka cire rai da samunta kwana da yini har yanzu kukan farin ciki da tausayin yarinyata nakeyi Allah nagode maka suko Allah ya Toni asirinsu😭😭😭😭😭😭*
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻43*
....karfe hudu daidai na Asubah Sardauna ya farka idanu ya bude ahankali bakinsa dauke da Addu'a ya kalli Nisha da suke manne da juna tana sharara barci hannunsa ya Dora saman cikinta yana shafawa zuwa k'asan marata yana murza mata ahankali yana lumshe idanu motsi ta fara da Sauri ya janye hannunsa dan kar ya tasheta ya janyeta daga jikinsa ya lulubeta ya sabko daga gadon ya shiga bathroom shower ya sakarma Kansa ya dauro Alwalla ya fito daure da towel yana goge jikinsa ya bude wardrobe ya ciro jallabiya ya saka ya fesa turare ya shimfida Darduma ya kalli Alkibla ya tayar da sallah Raka'atanin Fajri bayan ya gama ya shiga kwararowa Dan uawansa Addu'a yana kuka dan mutuwar Mahbeer ta tsaya masa arai yajima yana masa Addu'a kafin ya shiga yima Zeey Allah yabata lfy cikin gagawa bayan ya gama mata Addu'a ya shiga karatun Alqura'ani mai girma bai bariba saida yaji masallaci Ana shirin tayar da sallah ya rufe Qura'an din ya Mike gun Nisha ya nufa ya janye blanket din ya shafi fuskarta"maman baby tashi kiyi sallah idanu ta bude gira ya daga mata
ya fice da kallo ta bishi har ya fice sabkowa tayi ta shiga bathroom ta dauro Alwalla ta fito ta duba cikin wardrobe d'in Sardauna ta samu Abayarta guda aciki ta cire kayan baccin ta saka Abayar ta yane kanta da mayafi ta hau darduma ta tayar da sallah, bayan ta gama tama Dan uwanta Addu'a Allah ya jikinsa ya masa rahma da zee Allah ya bata lafiya yasa ta farfado cikin koshin lafiya ta shafa fatiha ta Mike ta cire Abayar ta maida kayan baccin ta fesa turaren Sardauna ta haye saman makeken royal bed d'insa tayi kwance sai lumshe idanu takeyi Dan tana bukatar mijinta kusan kwana Tara basu kwantaba duk da tanacin wuya ahannunsa yau bukace take tana cikin tunaninsa ya shigo ya murwa kofar key ya cire jalabiyar ya ciro wasu kayan baccin ya saka dan kyankyami garesa bazai iya maida Wanda ya kwana dasuba saman bed d'in ya hauro ya kwanta ganin Nisha idanunta rufe zatonsa bacci takeyi jikinta ya matsa yaja musu blanket dan baccin Sam bai isheshiba yanaso ya tashi karfe takwas yaje ya dubo zee baby Nisha
jin yayi shiru ta matsa ta shige jikinsa rungumeta yayi" my Dr? " na'ma my Neesher idanunki biyu? " kai ta d'aga tana had'e face d'insu tana lasar fuskarsa kanta ya tallabo"my Neesher? shiru tayi bata amsaba tana lasar fuskarsa sanin halinta bata fiye son lagudaba tunda har tayi haka bukarata mijinta take ya rike kanta ya fito da harshensa waje tako kame tana tsotsa murzata ya shiga yi cikin kwarewa da iya sarrafa mace yana bata wata irin sumba nan dan ta kunnu tana mimmik'ewa ganin haka ya gyara mata kwanciya ya cire musu kayan jikinsu yayi Addu'ar saduwa ya nemi hanyarsa ya shige ya fara kashe arna Nisha wani mugun dadi takeji sa kamkameshi take tana kuka mara sauti tana sambatu shima kansa yanajin dadinta sosai ya zage yana cacakarta bada wasaba yana mata yan zantutuka da tambayoyin ya takeji tana bashi amsa to fah tafiya da tayi tafiya Nisha tayi release amma Sardauna yanzune ya fara wasan Nisha ido ya raina fata tun tana hawaye har kukan ya fito waje tana rikeshi tana kuka" Yaya Faisal nagaji don Allah ka dagani amma ina baiko jitaba saida ya kwashe awa da mintina talatin cif samanta yayi release ya dagata ya mirgina gefe yana maida numafashi Nisha taci wuya jikinta ko ina ciwo yakeyi k'asanta zafi yake mata Sardauna ko kwanciya yayi ya d'aga kansa sama yana sabke numfashi dan sam bai gamsuba ganin kukanta yayi yawane ya barta gashi tanada ciki idanunsa ya bude ya kalleta tayi shame shame dariya ma ta bashi janyota yayi jikinsa" Neesher raguwa kefa kikace kinaso amma da na fara kika fara kuka ai kinsan halin mijinki dai wlh gwara kiyi kokari ki koyi juriya ko na auro jaruma da sauri ta kallesa ta fashe da kuka tana rungumesa" wayyo nashiga uku yaya Faisal kabar fadi zuciyata zata buga zan mutu bana iya hadaka da kowa zan jure ko karima kakeso yanzu kayi zan jure ta fada tana hayewa samansa tana kokarin shiga jikinsa tunda basuda kaya tausayi ta bashi da kuma dariya dan yasan tsabar kishine ke damunta amma dan gajiya ta gaji
janyeata yayi ya Mike ya dauketa cak suka nufi bathroom tana rusar kuka" shiru wasane nake miki karki saka babyna kuka yana rungume da ita suka shiga bathroom ya hada mata ruwan zafi ya nasata ciki tana shashekar kuka face ya had'e ya mata nuni tayi shiru shirun tayi shiko ya kunna shower yai wankan tsarki ya daura towel ya fito yana fita ta Mike tayi wanka tana kukan ta har ta gama ta dauro towel ta fito lokacin har ya shirya ciki suit milk colour yayi masifar yin kyau sai kamshi yake bazawa gashinsa ya dan zubo tamkar ba indiye, agogo ta kalla taga karfe takwas harda kusan rabi kusansa tazo ta kwanto jikinsa" My Dr ina zaka? " my Neesher nifa wasane nake miki babu wacce zan auro maza je kisa kaya muje kiga yar uwarki ta farka cikin farin ciki ta rungumeshi tana ihu janyeta yayi ya kwashe wayoyinsa da makullan mota ya kamo hannunta suka fito" Oya yi sauri ki fito bedroom d'inta ta nufa shikuma ya nufi kan dining Rabia mai aiki ta gama shirya komai tea kadai ya hada ya dan kurba baici komaiba saboda baya cin komai da safe sai tea yana gama sha Nisha ta ISO batayi kwaliya ba sanin har yanzu gidansu ana amsar gaisuwa abaya baka tasaka mai masifar kyau ta yane kanta da mayafin kallonta yayi" zo kiyi breakfast mutafi? " muje zanyi acan? " karya kikeyi keda na rarake tun da safe ko so kikeyi babyna ya wahala Oya zo maza kici wani Abu Dole tazo ta hada tea mai kauri tasha taci soyayen dankalin turawa da kwai da kaza jikinta
har rawa yakeyi Sardauna ya zuba mata idanu ta bashi tausayi dan babynsa akwai ci sosai taci dan ba karamar yunwa takejiba tana gamawa taje kitchen ta wanko hannunta sukayi sallama da Rabia ta fito Sardauna har ya fita a harabar gida ta iskoshi yana cikin mota ta bude ta shiga yaja yana isowa bakin get mai gadi na bude masa saida suka gaisa ya figi motar yayi waje Nisha ta kwanto jikinsa kan titi ya harbata yana tukinsa anutse" Nisha kin hanani baccin safe ko? " my Dr kaima ka hanani ai mun raya sunnah kasa zuciyata zata buga ni wlh ba wacce ta isa taso mun mijina sai anyi yakin duniya na biyu kai ya girgiza" Neesher kin fiye kishi kwantar da hankalinki Sardauna nakine amma ki koyi juriya kinsan halina banayin kadan na bari dariya tayi ta rungumeshi tana bashi kiss "my sweetheart ina mugu mugun sonka wlh bazan iya ganin mai sonka ba na barta zan jure koma awa dari zakayi baida cemata komai ba ya maida hankalinsa kan driving har suka ISO gidansu horn yayi aka bude masa get ya shige da motar rumfar ajiye motoci ya shige yayi parking ya kashe motar Nisha ta janye jikinta ya bude ya fito itama ta fito ya kulle motar suka nufi cikin gidan part d'insu ghaisha suka shiga da sallama suka shigo parlon su Daddy suna kan dining suna daga can suka amsa sallamar gunsu suka nufa Sardauna rungume daddynsa yayi ya masa kiss agoshi "good morning my daddy kansa ya shafa"morning my son sakinsa yayi ya nufi ghaisha ya rungume"momyna ina kwana murmushi tayi" lafiya lau Dr Sardauna
ya hakuri? " Alhmdllh ghaisha ya fada yana sakinta ya nufi gun ummi Raiyan Nisha ta duka har k'asa ta gaishesu ghaisha ta kamota ta zaunar kusa, da ita ta zuba mata cinyar Gaza asoye Nisha har hadiyar yawu takeyi kamar ba yanzu taciba agidanta ghaisha tace"maza ci mutuniyarki daddy yayi murmushi tuwusai tace "baiwar Allah Nisha daukar cinyar kazar tayi tanaci "Aisha ya karfin jikinki? " Momy da sauki kusan ummi ya zauna"ummina ina kwana? " lafiya lau Dr Faisal ya hakuri? " Alhmdllh mun godema Allah ya jikin zainab? Daddy yace"wlh gwara da Allah ya kawoka dan babu yada bamu yiba ta fito taki sai kuka take tana Kiran my kanwas daket ummi ta lallabata tayi shiru ta koma bacci jeka tasota tayi breakfast sai kabata magani Sardauna duk yaji ransa babu dadi ya kalli ummi Raiyan yace"ummi kinsata tayi sallah tayi wanka? " eh duka tayi amma daket nasha duka harda cizo da temakon hafeeza dan sam batason ko kallonmu sai ta kama Kiran my kanwas ta fada idanunta sun tara kwalla daddy yace" Raiyan kiyi hakuri mu amshi jarabawa daga Allah kibar kuka mude Addu'armu Allah ya bata lfy ga takaba akanta amma bata cikin hankalinta kiyi kokari hakanan ma ana nuna mata Sardauna kansa ya dafe yace" ummi kiyi hakuri zata warke minata tace"Dr mu baza'a gaishemu ba"sorry ni na isa gunta ya nufa ya zauna"ina kwananku ya hakurinmu idanu ta fara matsewa mik'ewa yayi ya nufi bedroom d'in da zee take Nisha ta Mike tabishi tana murna taga yar uwarta dan bata gane da zee bata hankalinta ba kofar ya murda ya shigo sai ga nisha ma ta shigo bakin gadon ya isa tana kwance zama yayi ya janye bargon ya shafi kyakyawar fuskarta mai kama dashi sak yace" my kanwas tashi mana Nisha ta zauna kusansa ta kamo hannu zee" my dear tashi naganki nayi missing d'inki ta fada tana kifa kanta kirjin zee ta fashe da kuka idanu zee ta bude ta kalli Nisha da, ta rungumeta tana kuka, Sardauna ya rikota"Nisha kiyi shiru mana kibari kiga irin tarba da zaki samu gunta lokacin zaki mata kuka zee ta bude idanunta tar ta d'ago ta kalli Sardauna daya zuba mata lumsassun idanunsa tana kallon yada ya riko Nisha fuska ta kwakwab'e atsorace ta fara ture Nisha daga jikinta tana Kiran Sardauna"my kanwas Nisha ta dago cikin farin ciki zata rungumeta tasaki ihu ta Mike tayi kan Sardauna ta fada jikinsa ta rungumeshi tana kamkameshi tana boye fuskarta acikin kirjinshi ashagwab'e tace
"My Kanwas kara rungumeta yayi yana buga bayanta" Na'am my kanwas babyna good morning yana shafa mata kanta kara shigewa jikinsa tayi ta kamkameshi gam shima kamkameta yay yana sabke ajiyar zuciya ya had'e face d'insu yana shaka mata numfashinsa ta sake tana shaka kwayar idanunsu manne guri guda ko kiftawa basayi ashgwab'e tace"my babyna? " Na'ma my babyna Allah baki lafiya Nisha ta bisu da kallo zuciyarta na mahaukacin bugawa da karfin gaske idanunta ya kawo kwalla ta matso jikin Sardauna ta rungumeshi ta gefen guda tace "my sweetheart ya zaka mata irin wannan rungumar agabana ina kallo my dear ki sakarmun mijina ta fada cikin kuka ta ririke Sardauna "Ya Faisal ka saketa kar zuciyata ta buga zee jin kuka kusa da kunnenta yasa ta d'ago taga Nisha tana rike da Sardauna baki ta b'are ta fashe da kuka ta ture Nisha daga jikinsa ta rungumeshi ta kamo fuskarsa ta zuba masa idanu tana kuka tace" my baby kanwas take kiransa tana girgizashi tana nuna masa Nisha kanta ya kwantar saman kirjinshi yana bubbuga bayanta bakinsa yakai kunnenta "shiru babyna bari kuka wannan matatace lamo tayi jikinsa ta rungumeshi ta lumshe idanunta ta kamo hannunsa tasaka karamar yatsarsa abakinta tana tsotsa Nisha ranta yayi mugun b'aci har wani jiri take gani Sardauna ya kalleta fuskarsa babu wasa ya bata hannunsa kin kamawa tayi tana kuka tana girgiza kai ta Mike ta fice yace" my Neesher nine zaki rainawa hankali ina magana zaki fice OK jeki nagode cak ta tsaya ta juyo ta dawo tana goge hawayen fuskara hannaun ya bata ta kama ya zaunar da ita kusansa ya kwantar da kanta kafadarsa yana shafa kanta" nisha nasan bakisan halin da el uwaka take ciki ba shiyasa kike kishi da ita to bari kiji labarin komai ya bata rungumeshi tayi ta fashe da kuka"my Dr kayi hakuri wlh ban saniba haba ni nayi mamaki nasan zainab bazata so abinda
Book Chapters
Chapter 29
Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50