You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
Downloaded From https://arewanovels.com *💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖* *HATSABIBIYA* *RAMLAT RETURN*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
*Story & Written*
*By*
*Real Ladingo😉*
*Bismillahir Rahamanir* *Rahim*
*idan kina bukatar book dinan Akan nera dari ukku yake ki tuntubeni saman number nen zamu kashe magana +22796515805*
*Free Page 1&2*
Saudi ARabia cikin garin mekkah Misalin karfe ukku na dare ihu najiyo kida na tashi da gudu na nufi inda naji kidan ina cike da mamaki ah irin lokacinna lokacin da kowa ke bacci wasu kuma suna ibada domin nema kusanci da Allah sabahanu wata'alah to su awannan lokacin lokacin iya shegentane ko nace ita shegensu Dan duk mafi akasarin su Saudia yaran su da manyansu ba bacci sukeba sai anyi sallahr asubahi to Zee baby
haka take bata bacci cikin hadaddan parlon na shigo Wanda ya gaji da haduwa har na zarce zan nufi d'akin da kidan ke tashi naga wata kyakyawar balarabiya yar kmanin shekaru 35 year azaune da cazbi ahannuta tanaja ta hada kai da gwiwa tana magana muryata na Rawa tsayawa nayi domin naji me take cewa naji da harshen larabci tana cewa" Ya Rabbi ka dubeni ka yayemun damuwata Allah ka shiryamun Zaeenaba da wanne zanji da rashin mijina ko da rashin iyayena ko da rashin 'ya'yana maza har biyu mahaifina ya nuna musu yada zasu tsaneni an rabani dasu nazabi Zaeenaba akan komai munbar musu komai namu munbaru Jeddah mun dawo mekkah amma babu sauyi bakin mahaifina ya bini nima yata ta bijiremun Ashe haka bijirewa iyaye yake Dole zan dauki mata karya saka akasheta dole zatab bar
Saudiya tunda ta kamala secondary school gashi yau tacika gida da raye raye bata fice yawo ba har aje akasheta idanu na zaro nabar gurin na nufi d'akin da kida ke tashi ikon Allah nace yarinya na gani yar kimanin 17 year sai tikar rawa take tana juyi tamkar tarwada wani shegen wando mitsitsi bakinsa mazauninta rigar kuwa bata da maraba da breziya yaran duk bakar fatane su biyune kade larabawa duk da itama farinta bai kai na Jannat ba sai tafawa suke RAF RAF RAF suna zugata " Sai Zee,baby aikuwa ta Kara da gewa ta kwasar shoki idan ka kalleta balarabiya sak saide ta
dan sa dishi kadan Dole ma zakasan ruwa biyu ce saboda tsantsar kyauwon da Allah ya mata gashinta har gadon bayanta ta saka masa kalolin colour har kashi uku da ja da ruwan furfura da kuma bleu kunnenta dauko take da tila har biyar ajere tasa musa kananun barima na zinariya sun jeru Cas sunyi mata masifar kyawu hancinta ma atille yake tasaka yar karamar barima ta zinare kasan lebenta lebanta ma a tile yake shima yar barimar zinarece amanne agun Wanda hakan ya Kara kawata kyawon fuskarta duguwace masha Allahu kirjinta cike yake dam da albarkatun fulani akwaita cikar halitta duk da batada jiki ko kadan amma akwai mazauna kirata sak Coca-Cola sak
idanuta manya manya ne saide alumshe suke kana kallonta sai kazaci kaga kamar da gan take lumshesu amma ba haka abun yake ba halitta tace hakan kwayar idanunta tamkar iron ta turawa haka yake abinda ya Kara mata kyau kenan gashin idanunta gazar gazar ne tana da gashin gira mai kyau mutika tanada dogon hanci dan bakinta madedeci dan bai cika karamtaba ya dan bude kadan pink ne tamkar ta shafa Jan baki kalar pink zaka gani itako halitta tace haka wlh ajikinta babu makosa saide halayarta batajin magana ga rashin kunya da mugunta kamar me batada tsoro kuma bata barin ta kwana mutikar zaka Nuna mata rainin wayo to fah zata nuna maka ita tafika inko ka Nuna mata so to fah zata Nuna tafi kowa sonka kai ita duk da yada kazowa Zaeenaba to zata iya dakai wayarta da take hannu Jannat kawarta ta dauki ringing gunta ta zo ta janyeta tana mata magana da harshen larabci " habibty zee
majeed na kira fah daket ta cirota daga rawar da takeyi ta bata wayar tayi picking ta fito parlo Umminta na zaune jikinta ta kwanto tana wayar" hello Qalbi me ya hanaka zauwa haka mukayi da kai shiru yayi tsaki taja zata kashe kiran taji daga can yace " Zee babyna yau inama su Abbu magana tunda kin kammala karatunki suzo ayi magana Dan wlh inajin tsoron yada 'ya'yan hausawa ke kawo miki hari karki bijiremun tunda kince sunfi burgeki Akan mu kiss ta sakar masa ta wayar tana wani shegen murmishi " Qalbi na kasan ina Sonka fah to ya kukayi. Da su fashe mata yayi da kuka idanu ta zaro gabanta na faduwa badai shima an Hana ya aure taba" Qalbi garkameman kato da kai kake kuka lfy ta fada dariya nason kufce mata Dan rashin jarumtarsa tasa Sam baishiga zuciyartaba Dan ita tanason jarumin namiji mai cikar zati jajir tacce Wanda abinda za saka sa kuka to fah ba karami bane ba amma shi wai ko fada sukayi ta kirta masa rashin mutumci ya fara mata kuka kenan tsoki taja ranta ya bacci sosai cikin zafi zafi tace Qalbi wlh zan kashe wayar baki daya ayi
namiji ba juriya da jarumta haba ina Dan dalili haka kakeso muyi aure ina juyaka sai yada nayi da kai ga shegen kukanka tsiya to ni idan namaka na shagwaba wa zai lallasheni tirr" Afuwan zee zeena Abbu ya hana yace kasheni zaiyi idan nasake maganarki wai ke yar macace wata uwar tsawa ta daka masa mai firgitarwa idanuta sun kada sunyi jajur kallo daya Raiyan ta mata ta dauke kai tanajin tsoron kar abunta ya motsa Dan bataji bata gani cikin bala'i tace masa " so wait Dan sunki aikin banza aikin wofi kaine abun tausayi ba niba lusarin Namiji kawai Dan kai kake fama da dafin so kai majeed ba Zaeenaba ba kuma ba nibace yar mace Abbunka ne Dan mace Dan uwarshi da Sauri ummi ta rufe mata baki kashe wayar. tayi tana turo baki ta rungume Raiyan wato mahaifiyarta idanuta wasu irin ruwan hawaye ke fitowa jajaye tamkar jini uwar tagani amma Dan karta lallabata abun yafi karfi sai cewa tayi " Zaeenaba abinda kikeyi ganinki yanada kyau Kenan duba kiga shigarki kuma dama nace kibar kula maza duk nawa
kikene gashi kinaja anawa mutane cin mutumci ? " ummi me nayi Dan buro ubansan zaicemun yar mace asali suka fimune ko mai za'a cemun haka mutuwa kan waye bata zuwa shi majeed din ba yaga yan uwan mahaifina ba duka duka watansa nawa da komawarsa kasarsu da ya kammala karatunsa waya baiga tsantsar kamarmu da wannan banzan gayan ba baki ta buge mata" kiyimun shiru ina rabaki da kaya kina shirin lada ganmo ko " to ummi majeed da kansa yake cewa ko makaho ya shafa yasan muna kama to mai nayi zaki dokeni? " ni dai ina son ki nutsu ki kama kanki kibar yawo don Allah da raye raye da rashin kunya ni kam Allah yana gani na baki tarbiyya yada uwa tagari takeba d'anta amma ke Al'amarinki sai gyaran Allah fatana ya shiryaki kalli kanki wacce yar mutumci zata maida gashin kanta haka?
" ummina dadin murnar gama makaranta ne fah kuma Dan uwarsu karsu bari ya aureni shegu yan iska ni shiyasa duk cikinsu babu Dan buro uban da na taba so har can cikin raina ta fada tana goge hawayen fuskarta da ya fara rikidewa ya zama jini jini " ummina kinsan Allah?
Baki ta rufo Mata "imun shiru Allah ya shiryeki Dole zan hadaki da mai gyara miki zama mik'ewa tayi tana zunbura baki tabar wajan duk da ranta abace bai hanaba ta koma gun su manal sukaci gaba da casu saida aka kira sallah asubahi suka kashe kidan Ana wasu suka zube Dan sunyi taune taunesu ko sallah
basuyiba sai bacci amma zee da Jannat saida sukayi sallah suka kwanta don duk iskancin to fah bata wasa da sallah tanajin majeed na kiranta taja tsaki tana harara wayar takin dauka har bacci ya kwashe da kudirin idan suntafi gidansu Jannat baza dawo gidaba sai tayi sati Raiyan tana gama sallah ta kwanta da kudirinta aranta na fitar da zee daga kasar baki daya ko Allah yasa ta shiryu acan Dan tasan anan Dole mahaifinta na farautar ran zee gwara tayi nesa da kasar tasan tabbas za'abata kulawa a can
*Nigeria* da misalin karfe goma na safe azaune na hango wani hadadan gaye Dan kimanin 28 year cikin wani makeken Office Wanda ya gaji da haduwa waya ce manne
akunnesa yana magana cikin nutsuwa sai lumshe mayatattun idanuwansa yake lumshewa ya tura hannusa cikin kwantacciyar sumar kansa yana shafawa sai sheki take tamkar ta larabawa kana kallonsa kasan soyayya yake zubawa farine dogo ingarma namiji jajirtace yanada faffadan kirji fuskarshi ta kawatu da saje Wanda yayi masa masifar kyau yanada manyan idanu lumsassu tamkar yanajin bacci haka suke yanada dogon hanci dimple dinsa har har biyu sun loba sosai Wanda hakan ya Kara masa kyawu na musamman dugone mai sufar karfafa kai da ganin yanayinsa baya daukar wargi ko raini,
nocking kofar akayi ga wayoyi har biyu na ruri yaki ko kallonsu kiran ya tsinke ya bada izinin ashigowa kofar ta murda ta shigo da sallama fuskarsa babu wal wal ya
amsa ta risina cikin bashi girmansa Nurse din tace" Doctor an gama shirya komai kai ake jira ka Shiga tiyata? cikin dadadar muryasa tamkar baya son magana yace "OK ganinan ficewa tayi yai picking din wayar da an kira yafi so goma ya Kara akunnesa shiru ba ayi magana ba gani lokaci na kuremasa ya tsinke kiran ya kashe wayoyinsa ya ajiyesu ya core wani tsadadan agogo ya ajiye ya Mike cikin wani taku na isa da kasaita ya ke takunsa yana bude akofa yaci Karo da yayansa Mahabeer fuskarsa dauke da murmushi yace" haba Dr Sardauna tun yaushe ummi Raiyan ke kiranka baka dagawa wlh itace ta tasuni da kira ina aikina nazo Hospital naga ko lfy baka daukan kiranta kansa, ya dafe " oh my God wlh my brother abubuwa sun Mun yawa yanzuma tiyata zan shiga ai mun kashe magana da ita ni ba nida dama kaine zaka tafi Dan ta gama shirya komai yada za'a fito da fitsararar yarinyar nan Dan wlh bazan jeba inada abun yi wannan aikin sai kai bantashi kamuwa da ciwon zuciyaba shine daddy yayi fushi wai ai nafi ka sanin garin nade
lallabashi nace ga babba murmushi mahabeer yayi Dan dama yafiso yaje ayi abin karamci" ai nasani tace wai akwai maganar da zakuyi " OK kace zan kirata idan na fito da Sauri ya wuce cikin kuzarinsa yayi d'akin tiyatar mahabeer ya juya fuskarsa dauke da murmushi Dan yasan halin rikitattan kanan Nasa tunda yace bazai jeba to fah bazai jeba Dan baya ra'ayin zauwar yarinyar Sam yana fita ya shiga motar yaja ya nufi can gidansu yaji ya za'ayi don yasan Tabbas Dr Sardauna bazai jeba kai ya girgiza yana driving dinsa cikin nutsuwa kida na tashi kadan kadan cikin motar ya dauki hanyar gidansu yaji abinda Daddy da zai yanke gama da tafiyarsa saudiyar, kamar yada Dr Sardauna yace din...
Sai kunji next page insha Allah
*Karku manta kudin* *wannan book nera dari* *ukku ne kacal zakusha* *karatu maicike da* *abubuwa daban daban*
*na rayuwar duniya ga me bukata ya tuntubeni awannan number my kashe magana Yanda* *zaki sambadi karatunki* *akan dari ukku kacal*🤸🏻♀
👇🏻
*+22796515805*
Rahma ce ummu Fareesa🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖* *HATSABIBIYA* *RAMLAT RETURN*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
*Story & Written*
*By*
*Real Ladingo😉*
*DEDICATED TO*
My momy Aisha Alto😘
*Bismillahir Rahamanir* *Rahim*
*idan kina bukatar book dinan Akan nera dari ukku yake ki tuntubeni saman number nen zamu kashe magana +22796515805*
*Free Page 2*
....unguwar *kofar marusa lowcos* naga ya nufa wani makeken get naga Mahabeer yatsaya yana honr aka wamgame masa get din ya shige Ana harabar gidan yayi parking saboda gagawa yake ya koma gun aiki ya fito yana nufi cikin gidin taku yake cikin nutsuwa da kamala sai lokacin naga haduwarsa yanada tsayi amma ba sosai ba Dr Sardauna yafishi tsayi da murdadan jiki shi Mahabeer bashida jiki amma ba shida Rama sosai yanada hanci da idanu ma dedeta amma ba fari bane kuma ba baki bane tsaka tsakiyane farinsa yana da yalwar gashi kai da ta idanuwa agaskiya Mahabeer kyakyawane duk bai kai Dr Sardauna amma idan Dr baya kusansa zaka zaci shidin samun na biyunsa zai wuya cikin maza sai de fah idan Dr Sardauna na kusansa to fah sosai zakaga makusasa shi mutum ne mai sanyin hali da saukin kai yanada yawan fara'a da son jama'a bai fiye daukan zafiba sabani
Dr Sardauna uban bakar zuciya da tsama Sam bai fiye shiga abinda ba shafesaba amma fah yanada karamci baya raina na sama dashi kuma shima na kasa dashi yayi kadan ya kawo masa wargi shiyasa gidansu yara ke tsoransa dan baya musu ta dadi shiyasa kowa yafi maida hankalinsa wajan Mahabeer saboda faram faram d'insa da mutane
Kofar parlon ya murda ya shigo da sallama ghaisha na zaune tana waya wata kyakyawar budurwace yar kimanin 22 year tana kwance kan cinyarta sai dariya hira da ghaisha takeyi take sallamar khalisat ta amsa cikin sanyinta cike da kunya kusanta ya zauna " my bro sannu? " yauwa yace khalisat ykk? " Alhmdllh my bro bai sake magana ba har
"ghaisha ta gama ta kalleshi tana murmushi" ghaisha mu ina daddy? dukansa tayi" ba kasan da tafiyasa daura ba to ai suntafi basu wuce awa dayaba da tafiya amma meye na nemansa kuna gida daya?" ghaisha kinga fah ummi Raiyan ta matsa kan tafiyar nan? murmushi tayi ta dafa kafadarshi" to ai daddynku ya gama magana kaine zaka tafi jibi ya war haka kana saudiya bari ya dawo zuwa yamma uban yan rigima tunda yace baya zuwa ai Daddynku ya barshi murmushi yayi ya Mike " to Nina koma sai na dawo Aunty amaryace ta fito tana rike da hannu Nanah sai rigima take mata " ah Mahabeer daga ina warhaka? murmushi yayi yaje ya dauki Nanah "baby rigima yi shiru mom wlh kan tafiyar ne bari na dawo dai zamuyi hira murmushi tayi" to sai ka. dawo saida ya lallaba Nanah tayi shiru ya ajiyeta ya dukowa yai ma ghaisha kiss " ghaishamu sai yamma dariya suka masa har khalisat ficewa yayi yana girgiza kai Aunty Amarya ta iso ta zauna ta kalli khalisat ta doketa abaya " wlh ke baki rabo da da son jiki sai kace mage murmushi tai ta Kara shigewa jikin ghaisha " ah to ina ruwanki kujini da Mariya babyn daddy kukan me kikeyi " hmmm kibarta kawai wai sai mun fita dariya ghaisha tayi suna hira cike da kaunar juna,
Misalin karfe ukku na yamma zaune yake cikin Office dinsa sai juye yake sama wata lumtsumemiyar kujera yana waya da harshan larabci cikin nutsuwa da girmamawa yake mata magana" ummi babu damuwa zan saka mata idanu sosai insha Allah rashin jinta acan zata baroshi saboda akwai maganinta anan kin san gyarata Dole zan jajirce naga ta dawo saiti insha Allah kuma kirika hakuri karki saka damuwa aranki har ciwo ya kamaki ko me tace masa oho naga yayi murmushi yana Sosa sumar kansa " ummi mashakurah ta kusa zuwa nan da kwana ukku take isowa daga London Amin ummina eh jibi zai taso ta kasance cikin shiri OK idan na koma gida zan kiraku bye tisnke kiran yayi yana ciza jajayan lips d'insa yana juyi kan kujera sigari ya kunna yana bata hayaki baki da hanci idanusa sun kada sunyi jajir tamkar an masa wani Abun Bacin Rai dan sam ya tsani zancen zuwan yar Agullar yarinyanan kasarsu dan babu yada zaiyine ya hana wlh da ya hana shi ganinsa tarbiyya zata batawa yaran gidansu tsaki yaja knocking din kofar akayi
Ya bada izinin shigowa da sallama ya shigo sallama ya amsa yana zabga masa harara " Dr Sardauna nawa nida Mashakurah menayi haba Abokin kwarai tsaki yaja " wlh Ahmed kafiya rainin hankali kewayowa yayi ya rungumesa yana dariya" to Afuwan Dr bazan sakeba" dallah malama sakeni duk ka shekeni sakinsa yayi ya zauna kujera da take fuskantarsa" ya babymu ta taso hararasa yayi yana busa sigarinsa hanci ya toshe " to ka fita mana har na gama sha dan bazan fasaba? " to nace ya akayi mashakurah bata zoba dama karya kakeyi" harara ya zabga masa " akan me zanyi karya wlh sweet baby ta sami yar matsala ciwon cikin ya tisamun ita sai nan da 3,days zata taho ni nace ta bari har ta warke itama sai kuka take mun tin safe ina lallaba abata har ta hakura dariya Ahmed yayi zaiyi magana na'uran manne a bango ta dau ruri agigice Dr Sardauna ya Mike yana cillar da sigarin hannusa ya fito da gudu cikin kuzarinsa Ahmed ya dauki sigarin ya kasheta yayi zaune dan bazai bar masa Office ba kowa ba yana fita yaci karo da nurse zasu kiransa da azama suka karasa, d'akin Dr haladu ne tsaye kan matar Dr Sardauna na shigowa ya matsa ya shiga aikinsa, cikin 30 minute ya samu numfashinta ya fara aiki dede Hamdala yayi yau akalla kwanata ukku bata motsi fitowa yayi 'ya'yanta na tsaye suka taresu yayi musu bayanin komai sosai sukayi farin cikin suna samasa, Albarka tare da godiyar Allah wata yar matashiyar budurwa dan dadi batasan lokacin da ta fada, jikinsa Dr Sardauna ta rumgumeshi tana kukan farin cikin ba cikin jin haushin da bakar zuciyarsa ya hankada ta yana jan tsaki ya nufi Offiice d'insa yana harara yarinyar yayunta sunji dadin yada Dr ya mata suka hau mata fada haushi ya cika ta bar musu gurin yana zuwa Office toilet ya shiga yana wanke hannuwansa yana jan tsaki dan ya tsani rashin tarbiyya sam ya tsani mace marar kamun kai ko da ya fito dariya Ahmed yake masa ganin yada yake cicin magani yana cizon lips d'insa banza yamasa ya zauna ya kunna sigari ya fuskacin Ahmed yana masa magana amma banji me yake ce masa ba amma da alama mai mahimmanci ce...
✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟
*Saudi Arabia* karfe biyu na dare ummi Raiyan ce zaune saman Dadduma tana tana gayama Allah kukanta hankalinta atashe Zee baby yau kwana ukku Kenan taki dawowo gida tunda taji labarin an gama mata shirin zuwa Nigeria bata gidansu Jannat bata gidansu manal gashi Mahabeer ya ISO yana Jeddah sai gobe zai shigo motar kasuwa ya shigo mekkah yanzu ya zatayi idan bataga Zaeenaba ba bata rumtsaba sai bayan sallah Asubah tana tayiwa yarta Addu'ar shiriya tana tunanin hakkin iyayanta ne da ta bijire musu abaya shine yarta ke bata wahala amma ita bazata iya yiwa yarta mafi soyuwa aranta bakiba sai de Adu'a itace mafita tasan Tabbas ta koma Nigeria dangin mahafinta bazasu barta taci gaba da wannan rayuwa ba babu abinda ya ke damunta sai kananun shaye shayen da takeyi da ta tuno waye Sardauna tabbas zataci ubanta idan ta musu iya shege zai saitata sai taji dan dadi a ranta har bacci ya saceta, da misalin karfe daya na rana
kwance take saman wani makeken gado tana sharara bacci hankalinta kwance daga ita sai wata guntuwar Riga gabaki daya halitar jikinta mai cike da kyakyawar surah da Jan hankalin duk wani lafiyayan namiji ta baiyana rabin manya manyan breast d'inta duk awaje tsaye suke kam jajir dasu harta kan nipple din ana gani duk awaje shigowa yayi da niyar tashinta tayi sallah Azuhur lokaci ya wuce amma ganin yanayin da take komai bata abaiyane dan bata taba zaton zai shigo d'akinba dan ta murza key gaba daya jikinsa ya dauki rawa idanusa ya rufe burinsa kawai ya rungumeta ya tsotseta ya manta wacece Zee baby saman bed d'in ya fado ya rumgumota ya fara murza kirjinta yana koqarin had'e bakinsu ta bude idanu bakinta dauke da kallamar shahada, ta ingijeshi amma ina karfinsu ba dayaba idanu maharaz ya rufe yada yakeji bazai iya barintaba sai ya cinma burinsa duk da zee batada tsoro yau ta Sare da Al'amarin maharaz cizon sa take tana yagonsa amma idanuta akekashe babu Alamar zatayi kuka duk da ta gama tsorata mutika idan ka tsaga jikinta babu jini gata babu abinda tafi shawa irin a tsotsi nonota ko irika murzasu duk da babu
Wanda ya taba mata hakan amma tana mutikar kaunar hakan to yanzu hakane maharaz yake mata jin ta fara shiga yanayin da tabbas idan bata dauki mataki ba to fah zaiyi galaba akanta jin yana neman tura hannusa, kasanta taji idanuta yacika da kwalla, jikinta ya dauki kerrrma babu bata lokaci tayi kamar zata tayasa, iskancin da yake shirin mata hannuta ta tura cikin wandonsa ihu ya saki azatonsa banana zata murzamasa har kara ware mata kafa yakeyi😆😝 amma sai kawai ta saka masa wata jibgegiyar kunama bakikirin da ita aikuwa babu bata lokaci ta harbeshi a 'ya'yan marena😅 habawa sai kawai ya saketa tanagani ya saketa yana ihu fitsari na zubowa ta diro daga saman bed d'in batabi ba ta kansa ba ta warci Abbayar ta ta saka ta saka nikaf ta saka takalmi ta dauki wayarta da Jakarta tai maza ta fice daga d'akin parlo ta isko abokansa biyu amma basu gane ko wacece saboda ba'a ganin kominta sai idanuta ihun da sukajine yasa sukayi d'akin itako ta zuba aguje tayi waje sauri sauri take tafiya har ta fito bakin titi cikin sa'a ta sami limozyn ta shiga cikin sa'a khaleedia d'in zata, cikin motar sai surutu akeyi haushi ya cika kamar taci ubansu sai dura musu zagi take k'asa k'asa kuma wasu sunji amma babu Wanda ya kulata itakuwa taso wata ta tanka mata ta huce haushinta amma babu wacce ta kulata ganin balarabiyace karta jamusu shairri
ana zuwa dede inda zata sauka tayi magana taciro miah daya ta basu ko canjin bata tsaya amsaba ta fice ta tsalaka titi ta nufi gidansu Wanda ba haka tasoba dan tasan duk inda taje idan ba gidan maharaz bane to fah sai ummi Raiyan tasa an samota to gashi Wanda ta yada dashi fiye da kowa cikin 'ya'yan hausawa yau yana shirin karya mata haki a idanu sai tsine masa Albarka take cikin ranta amma da ta tuna ta'asar da tamasa sai taji dadi tasan gaba sai yaji tsoron yima kowace mace hakan dan bai taba nuna mata hakan ba shiyasa ta yarda dashi ta tsani mazinaci tana isowa kofar gidansu majeed na isowa kofar gidansu awata maiyar mota da sauri ya fito yana kiranta ko kallonsa batayi ba key ta ciro cikin jaka ta bude gidan wuff ta shiga da sauri ta rufo kofar da karfi key ya shiga da kansa mai aiki taga tana wankin gida tana gaisheta hannu ta daga mata ta shiga da taso tace mata karta tube kayanta akwai baki to gani taki mata magana kuma sanin halinta yasa
ta bari tin da ta ga bata cireba tun kan ta Iso cikin parlon ta cire Abbayar ta ISO daga ita sai wannan shegiyar rigar dan tasan babu Wanda zai shigo musu parlo da sallama ta shigo Mahabeer ne zaune an cika masa gabansa da kayan ciye ciye suna magana da ummi Raiyan ya juyo yana amsa sallamar miyau din bakinsa ne ya kame ganin Zee baby a haka gabaki daya ya rasa nutsuwarsa saboda shi mutumne mai karfin shawa itako ko ajikinta da gudu ta nufo gunsa, ta danne bacin ranta dan ita mutum ce wacce duk bakin cikin da take cikin idan bataso nunawaba to fah karyar mutum ya ganota tana dariya tayi kansa idanu ummi Raiyan tazaro ta dora hannu akai sai cewa takeyi "Ya Rabbi Ya Rabbi Ya Rabbi su manal idanuwa suka zaro suma sun cika da kunya itako ko a jikinta tayo kansa tana fadin" marhababuka Ya Ahukhuya ganin zata kunne masa wutar da bazai
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50