gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZEE BABY Bayaninta Ba Ya Ɗauke 1 & 2 By Real Ladingo Chapter 21 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kallo suka bita har ta shige hayatu ko sai zabga Mata harara yake

bangaran su mashakurah bayan sun koma gida iyayan babu Wanda ya shiga sabgarta bedroom ta shiga ta fada saman bed ta fashe da kuka tana nadama da danasani ga son Dr Sardauna kamar ya kasheta jitayi ta tsani bandar arayuwarta da bai shigo rayuwartaba da hakan bata faruba da babu mai rabata da Sardauna Miji na kerema sa'a yayarta takira tana fadamata duk abinda ya fara tsabar rikita da takaici da mamakin abinda mashakurah ta aikata yasa ta tsinke kiran kukan mashakurah ya karu rana zafi inuwa k'una lalai ta kira tazo su yanke shawara mai fitar dasu amma tana zuwa iyayan mashakurah suka hanata shiga gunta shiyasa yau ta wuni cikin kunci da ta kura sai kuka take tana nadamar
aikata zina arayuwarta,

✨✨✨✨✨✨✨✨

khalisat ce zaune ta rabka uban tagumi ta rame tayi baki sai abkin kuka tana kiran Sardauna Aunty amarya na hango itama tayi baki ta rame sai wasu kuraje da suka fara fito mata ta nufo gun khalisat "wai keba zakiyi tawakali ba kiyi hakuri ki amshi kaddara ki cireshi aranki tunda duk inda mukaje sai ace babu aure tsakaninku amma ai nace miki kiyi hakuri har wa'adin da boka kafi madubi ya daukarmun idan yacika mukoma mugani zai sake mana sabon shiri kallon uwar tayi ta fashe da kuka"wlh momy duk kece kika jawo mana muna zaman zamanmu da mutane masu mutumci son zuciya yasa kika aikata abundan muka aikata gashi munyi biyu babu ke babu ni babu Aunty amarya kanta da tasani takeyi Mara anfani. kukan itama ta fara ta rumgume yar tata tana bata baki akan zasu koma insha Allah tayi hakuri ita inna kallansu take ta rabka ta gumi Dan tasan duk laifintane itace bata Dora mariya atarbiya ba ta koya mata son abin duniya da da mugunta da makirci har itama ta Dora yarta a turba Mara kyau Allah ya kyauta yasa mufi karfin zuciyarmu Amin ya Allah


Mahbeer suna zuwa gida su kawu saminu suka shiga motcinsu suka nufi gidajamsu mahbeer ko part d'in Daddah ya nufa yana tsokaransu, Sardauna bayan ya dawo daga sallah ya cire jallabiyar jikinsa ya kwashi wayoyinsa ya dauki kwalin sigari da lemo gudu biyu ya fito ya nufi swimming pool can nesa da ruwan ya zauna gun wash gugayan kujeru ya zauna yana shan sigarinsa yana kallon ruwa zee suna zaune a parlor tana jikin umminta ghaisha na tambayarta"momy fushin me kikene? baki ta turo "ummina yo ba ummi bace tace wai na tafi Swimming pool da abaya dariya ghaisha tayi "yi hakuri kinsan fah akwai ma'aikata yan aiki da masu gadi zasu ganki kibari da kun karya kwanar sai kicire murmushi ummi Raiyan tayi tana shafa kan zee da take turo baki hafeeza ce ta fito da katon hijab cikin ko yar mitsitsiyar rigace ta wanka ta Iso "sister tashi mutafi mik'ewa zee baby tayi tana kallon hafeeza "sister ahaka zaki? murmushi tayi ta janye hijabin dariya zee tayi ta ce"ummina yanzu na gano dariya suka musu hafeeza ta kama hannu zee zasu tafi ummi tace"baby kawo wayarki karki sakata ruwa "ummina pic zamu dauka ta fada suna ficewa daga parlon anutse suke tafiya aikuwa inda sukabi suka hadu hashim me wanki da isah mai ba shifkoki ruwa suna karya kwana zee ta cire Abayarta da gudu ta nufi gun ta ajiye abayarta saman kujera hafeeza ta iso ta cire hijabinta ta ajiye zee ta zauna hafeeza tace" tashi muyi nutso tare kafada zee ta makale "jeki ba yanzu ba zanyi jeki zanyi pic ne da gudu hafeeza ta nufi gun ruwan ta tsunduma tana nutso zee tayi tsaye tana daukar hoto iri iri wani

tayi murmushi wani ta turo baki wani tayi dariya duk abinda take Sardauna na kwance saman kujera na kallonta kai ya girgiza ya lumshe idanunsa yanajin wani irin feelings yada surah jikinta ta baiyana tsaki yaja ya bude idanunsa ahankali kamar bayason magana yace "zee baby karaf akunneta idanu ta fara rarabawa tana neman Sardauna Dan taji muryasa shagwabewa tayi tana turo baki"Yayana naji muryarka kana ina please ka fito wlh tun d'azu nakejin kamshinka Yaya Sardauna dabas ta zauna tana kallon hafeeza wacce take wankanta cikin kwanciyar hankali lallausan murmushi ya Saki Dan yasan bata ganshiba sake kiranta yayi ta shiga waige waige mik'ewa tayi ta nufi gun kujerun da Sardauna yake kwance Dan tabbas taji ajikinta yana gurin yana ganin ta nufo gun ya lumshe idanunsa "Yayana kana inane ta fada tana isuwa gun ta gansa akwance "Yayana shiru ya mata ahankali ta karasu gunsa ta duka gabansa gwiwowinta ak'asa ta riko hannusa "Yayana gani bude idanunka lfy kuwa shiru taji kuma taga kamar baya motsi girgizashi tana kiran sunsa "Yayana ka tashi mana meyasa meka ko bakada lfy yaufa kai angone Daddy ya kira ummi ghaisha yace anyi Sadakinka da Nisha ansa ranar aure daidai da namu da ya mahbeer kwanaki kadan suka rage Yaya tashi kabani gorona namaka zaben mata wlh kun dace najini ina farin ciki duk da bamu shiri dakai amma na zabama ka mata kayarda zaka aureta Yaya Sardauna naji nabaka daraja mai girma nagode kuma insha Allah ni dakai bazamu sake fadaba ai kaima bazaka dokeniba ko angon Yayata Nisha ta fadi tana dariya tana leken fuskarshi shiru bai bude idanuba sai taga kamar yana kokowa da numfashinsa da karfi karfi arikice take zizigashi tana kiransa "Yayana Sardauna menene bude idanunka kaji tashi tayi ta lallaba ta kwanta saman kujera ta rumgumeshi ta fashe da kuka ta had'e face dinsu"Yayana menene don Allah kabude idanunka ko mutuwa dai kayi sauran Dan kuzarinsa da ya rage ya tataro jarumtarsa ya bude idanunsa ya zuba mata idanu hawayenta na zuba saman bakinsa yana lashewa ahankali naji ankira sunana Wanda na rasa nutsuwa nan take na rude fuskata

na janye na kallesa ina shashekar kuka "Yayana wai meye yasamaeka ina baka labarin matarka kayi banza dani zaune ya Mike yajanyoni jikinsa ya kamo fuskata ya zubamun tsumammun idanunsa masu fitar dani haiyaci"my Kanwas mutikar kinaso mushirya dake maza ki hadiye kukanki kimun shiru idan ba so kike ciwon zuciya ya kamaniba da Sauri na dora hannuna saman bakinsa ina girgiza kaina"Yayana wlh na daina kuka daga yau karkayi ciwon zuciya please angon Nisha kaina ya tallabo ya Dora harshensa yana shanye hawayena saida ya shanye tas ya sakeni jikina yayi sanyi jikinsa na koma na tura kaina kirjinshi ina sabke ajiyar zuciya shima rumgumeni yayi gam yana sabke ajiyar zuciya munjima ahaka mun makale juna can naji yace"My Kanwas kin tabbatar Nisha zata soni ni mutumne Mai son asoni sosai abani kulawa anunamun love zata iya wani irin k'ululun bakin ciki naji ya turnukeni amma na daure tunda banida dalilina na hakan

jikina na janye na matsa nesa dashi na kamo hannusa na rike "Yayana wlh zata soka sosai ma kaima kabata kulawa please Nisha ba ruwanta kaji yayana na fada ina langwabe kai ina sakin murmushi "gud My Kanwas nagode ya fada yana kamo yatsata yasa bakinsa yana tsotsa wani irin feelings ya tasomun ashagwabe nace"Yayana bakajin tsantsanin hannun hagumne fah na fada ina dariya zan zare ya ki Saki ya sake salon tsotsar idanu na zuba masa"Yayana please kabari mana zanyi kuka gira ya dagamun ya turamun yatsarsa abakina na kallesa gira ya dagamun alamar na tsontsa cizo na gantsara masa da karfi amma yaki cirewa na Kara masa wani cizon na cire yarsar bakina ina dariya cizona shima yayi da karfi na Saki ihu na fashe masa da kuka ina yarfa hannuna face ya hade" wlh idan kika bari hawayenki ya zubo k'asa sai kin raina kanki ni da kika cijeni fa wa nama kuka shiru nayi na hadiye kukan hannu ya rike yaga san hakoransa sun fito iskar bakinsa ya shiga huramun ya saki hannun"ina wayarki? " gatacan " jeki dauko mik'ewa nayi na nufi inda kayana suke idanu ya zuba mata da sauri ya rumtse idanunsa ya dafe kansa saboda tafiyarta kadai zata tadama namiji hankali bare kayan jikinta da yanayi zubinta da Allah yamata gata de yar siririya ce doguwa amma akwaita hips d boobs masu daukar hankali hafeeza ta gaji da wankan tana zaune tana ta daukar pic na iskota ina murmushi "sister ina kika buya ko kece na hango can? "eh gun Yayana nake bari na kai masa waya nazo nayi wanka hafeeza hanata tayi taci GABA da daukar pic daide lokacin,

Mahbeer ne ya shigo parlonsu yana neman Sardauna ya masa albishir bai gansaba ya nufi d'akinsa yaji arufe fitowa yayi yana nemansa yasan irin wanna lokacin yana Swimming pool can ya nufa lokacin zee ta gaji da iskancin hafeeza kokowa suka fara tayi nasara warce wayar ta ruga da gudu ta nufi gun Sardauna tana dariya mahabeer ya hango zee babynsa da wanna Riga mai masifar kyau yar guntuwa zai bita yaga hafeeza tana saka hijabi ya nufo gunta "ke dan ubakin haka tsirara kuke yawo dan kin ganni zakisaka hijabi ina ne zee ta nufa ahaka idanu hafeeza ta fara cicirawa "bro ai cemun tayi gun Yayanta zata nazata kaine to ko gun yaya Sardauna ne idanu ya zaro "kina nufin ahaka tazo?? "A,A ga rigarta nan dauka rigar yayi ya nufin gunsu zee ko tana zuwa ta zauna kusan Sardauna tana dariya"Yayana ga wayar shakota yayi ransa abace"wai dan ubanki haka kika fito daga part d'inku ya fada idanunsa sunyi jajur tsoronsa ya kamani kai na girgiza"Yayana wlh da abaya na fito tana can a ajiye Yayana ka shakeni sosai fa sakina yayi idanu na zuba masa yada babban kirjinsa ke sama da kasa hannuna na dora kan kirjinsa "Yayana kafiye girma masha Allah Yayana babban yarone mai tsada na fada ina sakar masa kiss saman faffadan kirjinshi mai yalwar gashi wani farin cikine ya mamaye Sardauna duk da bai taba mata murmushi gaba da gaba ba sai da ya subce masa itama murmushi tayi ta cire hannuta saman kirjinsa kamo fuskata yayi ya had'e face d'inmu muna shakar numfashin junanmu cikin wata iriyan murya yacemun" my Sweet zee wlh kinfini haduwa kedin babbar yarinyace danya sharaf mai tsadar gaske ya fada yana lasar idanuna ashagwabe nace"wayyo my Sardauna kabari mana kiss ya sakarmun saman idanu yana sakin murmushi ya dago ya tallabo kaina ya daga bakina yana huramun iskar bakinsa wani kamshi nake Shaka muna kallon juna sai ji nayi ya zubamun yawu ya rufemun bakina yana murmushi "Oya My Kanwas hadiye fuska na kwakwabe " OK bani abuna tunda bazaki Shaba hadiyewa na ina lasar baki "to yayana na hadiye na fada ina riko fuskarsa "Yayana tsaya meye saman idanunka mugani cikin dubara na bude bakinsa Nima ina hura masa iskar bakina na kakalo yawuna na zuba masa abaki na rude masa bakinsa ina dariya sai naga ya hadiye yana murmushi gira na daga masa "wayyo Yayana namaka wayo kasha yawuna kafada ya dagamu "My Kanwas bani wayar mana "to Yayana ga wayar"gud My Kanwas bani number Humaira da sauri na kallesa "yayana wacece haka kuma ni banida na fada cikin tsiwa zan Mike ya rikoni ya mannani da jikinsa ya kai bakinsa kunnene cikin tatausan lafazi yace"My Kanwas Nisha nake nufi ya fada yana shafa gashin kaina cikin sanyin jiki na janye jikina ina murmushi karfin hali na bashi wayar "gashi yayana zaka ga nasaka My dear amasa yayi ya duba babu security ya shiga ma'adanar lambobi yaga number nisha wayarsa ya dauka ya kwashe number Nisha yayi dailing number tana ringing ba'a dauka ba har ta katse ya sake kira zee baby idanu ta zuba masa zuciyarta na mata zafi amma ta boye damuwarta "Yayana bata dagaba ne bari na kirata nace kaine Kiran har ya kuma katsewa bata dagaba zee ta kirata bugo daya ta daga"my dear amaryarmu Yayane fa yake kiranki baki dagaba daga can Nisha ta zaro idanu"wayyo my dear wlh ban saniba ai to kibani shi idan kuna tare zee saida ta rumtse idanunta "OK my dear ido ta bude ta kalli Sardauna yana fama latsa waya tace"Yaya Sardauna amshi Aunty Nisha nason magana da mijinta kallona yayi na sakar masa murmushi amsa yayi ya Kara akunne"hello Amarya ya kike daide lokacin mahbeer ya iso gun ransa duk abace ina ganinsa farin ciki ya kamani daman neman yada zanbar gun nake cikin farin ciki nace"my heart zo ka kamani mutafi jiri nakeji wanka zanje nayi Yaya Sardauna na kawoma waya suna...ban idasaba ya fisgoni na Mike tsaye saida nasaki Kara"wayyo my heart wlh hannuna naji zafi da Sauri Sardauna ya dago kai ransa amutikar bace saboda fizgar da mahbeer ya mata yajita har ransa amma ya kauda kai yaci gaba da amsa wayarsa jikinsa ya matseni yana sakamun abayar hannusa Wanda niko hanklina gabaki daya yana gun wayar da Sardauna yake da Nisha muryar mahbeer ta dawo dani yana mun magana afada fada ya matseni gam "wlh my zee babyna Idan............... ✍🏻





*Gidan kudi yauwa ina bara comments don Allah saboda naga sarautar taku ta motsa sai yan kalilan sukeyi 🤣to yau na roka comments da sharhi Nasaka mukarama labari sugar amma idanu munji shiru sai na dauka ko bakujin dadin labarine🙄🙄🙄*


*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE


*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*


*👉🏻30*


...."kika sake fitowa ahaka sai na bata miki rai gida cike da maza zaki rika fita ahaka "yo my heart ai babu Wanda ya ganni fah sai Yaya Sardauna kuma ni yaya mahbeer kabarmun fada Allah ni banason fada sai Karina min fada jifa hannuna kajimu wayyo Yaya Sardauna kagani my heart yajimun ciwo ko? "yi hakuri my zeena zo mugani janyeta yayi ya kamo hannuta suka zauna kusan Sardauna ya kwantar da kanta kafadarsa ya rike hannuta "Dr ango kaji zainab tana kullamun Sheri wai na jimata ciwo ya fada yana murmushi yana murzawa zee baby hannuta Sardauna dagowa yayi Wanda ransa yayi mugun baci ya danne yama Nisha sallama yace Zai kirata da dare ya kalli mahbeer yace"my bro kaima naga irin fisgar da kamata ai kashinta bai kwarin da zaka fizgeta hakaba sai kajimata ciwo zee najin haka Sardauna ya daure mata gindi ta b'are baki ta fashe da kuka tana bekama Sardauna hannunta ya riketa ransa wani irin mugun baci yayi kwashe wayoyinsa yayi ya Mike yabar gun mahbeer yace"Dr Namu ka tsaya kaji labari mai dadi bai juyoba yace" toilet zan shiga zamuyi maganar anjima ya tafiyarsa dukansa zee ta fara tana kuka"to ni sakeni na tafiyata wlh ba ruwana dakai tunda ka kori Yayana gashinan kajimun ciwo daket ya riketa ya shiga lallashinta yasamu tayi shiru tana zumburo

baki saida ya lallabata har ta sabko ta Saki ranta ya jata suka nufi gun ruwan abayar ta cire taba mahbeer ya rike mata tana dariya "my heart naje nayi wanka ta nufi ruwan da gudu ta tsumduma mahbeer na zaune sai murmushi yakeyi yana lumshe idanu yana jinsa a farin ciki zee nutso kawai take ruwan saboda ta iya ruwa sosai idan tayi nutso ta gaji sai ta leko a kirayi mahbeer tana dariya shima dariya yake mata sai takoma yay yay da ita ta fito sutafi taki saida taji Ana kiran sallah ta fito gashinta har gadon baya na tsagar da ruwa mik'ewa yai ya taro ta ya rikota yana goge mata gashinta da mayafin abyar tana dariya ta shafi fuskarsa"my heart ina sonka murmushi ya Saki ya saka mata rigarta ya yane mata kanta da gyale ya mata kiss agoshi "nima ina Sonki ina kaunarki wlh bazan iya rayuwa babu keba rumgumesa tayi tana dariya" nima wlh Yayana ina Sonka ina alfahari da kai janyeta yayi ya kamo hannuta suka nufo cikin gida daide part d'insu ya Saki hannunta "my zeena alwalla zanyi na tafi masallaci dariya tayi ta wuce part d'insu shima ya shiga part d'insu akofar get sukayi Karo da Sardauna ta dago da Sauri face ya had'e ta tare hanyar ta marerece fuska"Yayana ina wayata hannusa yasa ya matsar da ita bai kalleta ba yace"tana gun ummi zatayi magana ya buga mata wata uwar tsawa jikinta na rawa ta shiga ciki da gudu tsaki yaja ya tafiyarsa tana shiga ta wuce bedroom ta cire kayanta ta daura towel ta shiga bathroom saida tayi wankan tsarki saboda rumgumar da Sardauna ya mata ta zuba sosai tana fitowa

ta saka Riga da siket yan kanti rigar mai dogon hannuce ta fesa turare ta fesar da gaahinta ta shafa mai ta daureshi da ribbon ta saka hijab ta hau darduma ta tayar da sallah hafeeza ce ta shigo itama ta dauro alwalla ta tayar da sallah zee ko da ta gama bata tashiba zaune take tana hailalah da salatin Annabi hafeeza ma zaune take tana karatun Alqura'n mai girma har aka kira sallahr isha suka Mike sukayi atare suna idarwa zee ta tashi ta cire hijabin ta nufi D'akin ummi tana zaune kan darduma tana Addu'a hawaye na zuba saman fuskarta jin motsin zee yasa tayi saurin gogewa ta shafa fatiha ta Mike ta kalli zee tana zaune bakin gado wayarta ta dauko"ga wayarki inji Sardauna amsa zee tayi tana jujuya wayar ahannuta tanajin kamshin Sardauna jikin wayar ummi ta zauna ta rumgumo zee "zainaba kinada damuwane? dariya zee tayi"kai ummina wlh babu abinda yake damuna ummina murmushin farin ciki tayi zee ta budewa umminta kai" wow ummi kizo nayi miki kitso mana ko Dan bazai kitsu ba ta fada tana warware gashin Wanda tsayinsa ya wuce mazauninta dariya ummin tayi tana ma zee dukan wasa "sakarmun gashi hirasu suke cikin so da kauna hafeeza tashigo da sallama "ummi ghaisha na kiranki murmushi tayi "to ganina zee tashi muje kici abunci rumgume ummi tayi"to ki goyani janyeta tayi ta Mike tsaye ta daure kanta ta kama hannu zee suka fito tana mata rigima sai ta goyeta dariya su Daddy suka musu kan dining suka nufa Sardauna na zaune yanacin hadin salak da akwai Daddy yace kaga Dan gatan ghaisha kallonsa zee tayi ganin fuskarsa ahade ta kauda kanta ghaisha tayi serving d'insu mahbeer ne ya Iso yana dariya ya nufi gun Sardauna ya zauna yasa hannunsa cikin plate din "ango baka bani gorona ba fah? " murmushi Sardauna yayi "bro zan baka karka damu Daddy yace "yauwa idan mun gama

cin abuncin zamuyi magana kunga Abu ya gabato suka amsa da to zee ta kalli mahbeer "my heart ba ko magana ko? " zo muci salak akwai dadi" Allah Ya mahbeer to bari nazo naci ta Mike tana kallon Sardauna ido suka hada wani irin abu ya sokeso atare wani mugun kallo Sardauna ya watsama zee da nunin karta kuskura tazo dabbas ta koma ta zauna Dan ta gano kashedinsa baki ta murguda ta hararesa taja tsaki ta kauda kanta tanajin wani irin yanayi na baibayeta Mahbeer yace ya kika fasa zauwa? cikin sanyin murya tace "Ya mahbeer banaci ne Sardauna spoon d'in ya ajiye cikin plate ya mike ya dawo parlo sude iyayansu abuncinsu sukeci mahbeer yayi yay da zee tazo taci salak taki dam Sam ya fice mata arai abuncin kadan taci Dan bata fiye cin abunci sosaiba da dare surutu tayi ta zuba musu har suka gama suka dawo parlo Sardauna na zaune yana waya da wani Dr da yake Abuja Akan yazo Abuja gobe zee tana jikin umminta kwance Sardauna na gama wayar Daddy yayi gyaran murya yace"yauwa dama abinda nakeso daku shine maganar lefene

Kai Faisal nasan aiki aiyuka sunma yawa Mahbeer kaine zaka jagoranci tafiyar kaida ummi Raiyan da khadija zaku tafi Dubai ku hado kayan lefe da da kayan daki da gadaje har na Aisha nine zan mata komai ya kasance kun musu iri daya kamar yada gida janku yake iri daya to hata kayan da za'a zuba agidan ma ya kasance iri daya akwatina ma iri daya komai yazama iri daya dama na gama shirya koma jibi idan Allah ya kaimu zaku tafi momy sai muyi zaman mu ni dake da hafeeza har su dawo ko? " wayyo Daddy atafi dani please sai nazabo komai Dan Allah Daddy na fada ina son yin kuka ummi tace"nafa San halinki idan munje bazaki barni nasake ba nayi abunda ya kaini ba kukan shagwaba na saka mata na Mike na nufi bedroom Sardauna da kallo ya bita yana lumshe idanunsa zuciyarsa na bugawa Daddy yace"ko atafi da ita sai tazabi irin abubuwan da take so ummi tace"abarta wlh bazata barni na sakeba yanzu zan shiga na lallasheta zata hakura murmushi Daddy yayi
Sardauna gun ghaisha ya dawo ya zauna ya kwantar da kansa cinyarta kansa ta shafa masa "Autana ya dai Mamana gobe zan tafi Abuja insha Allah amma kwana biyu zanyi ko uku "Allah ya kaimu ya.kaika lafiya ya bada sa'ar aikin da akaje yi Daddy yace"ni bazaka fada munba tashi yayi ya koma gun Daddy ya rumgumesa "sorry my Daddy dariya sukayi mahbeer yace"Dr Sardauna namu wai bazaka bani gorona ba murmushi yay ya kallesa "Allah bro kafiye takura yo ni goro gareni kuda kukaje kuka kai kudin auren kukasa ranar aure ai Kane zaka bani goro ko Daddyna ya fada yana rumgumesa Nawwara da nanah dariya sukayi suna kallon Sardauna harara ya zabga musu ghaisha tace ka firgitamun yara mahbeer yace"au haka kace ko gira Sardauna ya daga masa yana dariya ya kalli ummi "ummi kije zainab fah na kuka ita daya ki lallasheta dariya mahbeer yayi "eh lallai tama zaben mata ummi mik'ewa tayi tamusu sallama ta nufi bedroom d'insu zee hira suka taba kadan Sardauna ya Mike ya musu sallama Dan da Asubah yakeso ya kama hanyar Abuja mahbeer ko yana nan suna tattauna yada komai zai tafi atsari sai karfe kusan shadaya ya tafi part d'insu ummi da ta shiga

zee na kwance har tasaka kayan bacci taci kwayoyi kwallaba daya ta shanye ta sirot dama ita daya ta rage mata hafeeza ta tambyeta meye Tasha tayi banza da ita Dan yan isakan sunzo kanta akwance ummi Raiyan ta iskosu murmushi tayi isowa bakin gadon tayi ta dauketa cak kuka ta saka mata "ummina wlh ni saukeni nayi fushi ta kalli hafeeza"diyata kiyi hakuri natafi nayi lallashi tare zamu kwana shiru zee tayi tayi lamo jikin ummi dakinta ta nufa da ita ta kwantar da ita cire abayar jikinta ta shiga bathroom tayi wanka ta fito ta saka kayan bacci ta hayo gadon ta rumgume yarta da take kukan sangarta ba hawaye Dan kwayoyin sun fara aiki"zainaba yi shiru yar autata bari namiki waka mai dadi waka ta fara mata akunnanta ta larabci kunsandai balaraba da zakin murya tana shafa gashin kanta tun tana turjewa, har ta tsaya tayi shiru tana sauraro tayi lamo jikin ummi bata jimaba bacci ya dauketa abinka da tayi shaye shayenta ummi bata bariba saida taga baccinta yayi nisa Addu'a ta tofa mata taja blanket ta rufesu Dan itama so take tayi baci ko ta farka cikin dare tayi sallah tana rumgume da yarta har bacci ya dauketa hafeeza tana dakinsu ita daya itama tayi bacci rashin zee baby dama itace ke hanata bacci da wuri sucika dare suna hira can dare ta gudu gun umminta ta kwana,

Sardauna yana zuwa wanka yay yayi shirin kwanciya yayi sallahr nafila raka'a biyu ya jima zaune yana Addu'a ya Mike ya cire jallabiya ya ballo maganinsa yasha ya fada saman bed yaja blanket ya rufa jikinsa yana juyi har bacci ya daukesa koda mahbeer yazo lokacinma Sardauna yayi bacci shima wanka yayi yay shirin bacci ya kwanta amma yay cikin wuya yayi bacci sha'awar zee dinsa ta adabeshi ga tunanin zai barta yayi tafi wacce yasan zasu kusa sati haka yayi ta juyi har yayi bacci bangaran Nisha tunda Sukayi magana da Dr Sardauna muryasa ta dimautata ta gigitata don bata taba wata magana ta arziki dashiba sai yau kwance take saman gado sai juyi takeyi motsi kadan ta kalli wayarta Dan yace zai kirata zuwa dare sai lumshe idanu take Dan bacci takeji gashi ya Mata kashedi baya kira aki daukan kiransa haka dai har bacci ya kwasheta cike da begen Sardauna Asubah ta gari,

**************************************

*agurguje bayan sati uku*

Bayan wannan

Please Login or Register in order to submit comment