You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

Rai a Sace ta nufi sashenta tana kwaSe kayanta Waya bayan Waya tana ™walla dan har ga Allah tasa ranta

"zuwa wajen bikin nan amma ya hanata, da Meenal ce ta tabbata jiki na rawa zai barta, bakin gado ta zauna tana share ™walla tare da goge lips Winta da suka sha jambaki tana sake share kwallan, wayarta ce dake ajiye gefe ta sake Waukar ™ara ta juya taga mai kiran nata, tamkar shi Win ne agabanta ta Salla ma wayar harara tana kauda kanta gefe ba tare data Waga ba har ta tsinke, sake kira yayi akaro na biyu tagoge ™wallan da suka sake zubo mata sannan ta mi™a hannu ta Wauko wayar ta Waya tasa a kunne ba tare data ce uffan ba, ""Kizo ki haWa mani ruwan wanka."" Mutallab yafaWa tare da katse kiran, wani ba™inciki ne da takaici lokaci Waya ya rufeta, wato ma baiga abinda yayi mata ba har cewa yakeyi tazo ta haWa masa ruwan wanka? Yi tayi kamar baza taje ba sai kuma ta tuna da yanayin da yake ciki ta Wan turo baki tana cewa, ""Badon halinka ba wallahi."" Sannan ta mi™e ta nufi Wakinsa tana haWe rai, ganin baya cikin palourn nasa yasata nufi bedroom Winsa ta sameshi zaune bakin gado ya dafe kansa da duka hannayensa. Kallo Waya tayi mashi ta Wauke kai ta nufi toilet Winsa, ganin akwai ´ar datti yasa sai data fara wankesa sannan ta haWa masa ruwan wankan tafito, ""Na haWa."" Ta bashi amsa tare da nufar ™ofa zata fita, Wari kai yai yana kallon bayanta haWe da cewa, ""Ki fiddo Mani da kayana kafin nafito."" Yami™e yashige toiletbatare daya jira amsar da zata bashi ba, kamar zata saka kuka Aïcha ta buWe closet din na kayansa ta ciro masa kayan ta ajiye masa akan gado tabar Wakin da sauri dan kar yafito tana ciki saboda haushinsa da take ji. Bayan yafito ya gama shiryawa ne ya sameta a Wakinta kwance, tana jin shigowarsa tayi masa banza har ya™araso ya zauna bakin gadon ta makama bayansa harara, dai-dai lokacin ya juyo"

"yana kallonta tayi saurin rufe idanuwanta tamkar mai kwana, ""Yunwa nake ji akwai abincin da zanci ko"

"naje waje na siya."" YafaWa cikin sanyin muryar da tasa jikin Aïcha yin sanyi ta mi™a zaune tana cewa,"

"""Babu amma ka bani mintuna kaWan bari na haWa maka."" Ta™are maganar tana sauka daga kan gadon ya bita da idanuwa har ta fice yana sauke ajiyar zuciya, ""Tabbas Annabi yayi gaskiya daya ce ka auri mace dan addininta, ba dan nasaba ba ko kyau ko kuma dukiya saboda duka zasu ™are, ya tabbata da Meenal tana da addini abubuwan da tayi mashi duk yadda takai ™ololuwa da Saci rai baza tayi mashi su ba, tabbas kyan Meenal da surarta na daga cikin abubuwan dayasa yafara sonta tun aganin farko, yayi tunanin zata sauya itama dalilin don shi da takeyi shiyasa ya ajiye zancen Wabi'unta agefe yaji tausayinta ya aureta ba tare da sanin cewa zata zo ta salwantar masa da jini ba har biyu, wane irin kuskure ne haka ya tabka ya Wauko flower a juji da zata gurSata masa rayuwar ´a´a idan ma tabari ta haifa masa su?"" Ya tambayi kansa hawaye na cika masa ™walla ya dafe kansa dake wani irin sara masa, A haka Aïcha data dafa masa taliya da soyayyen ™wai ta dawo ta iskesa, hankalinta a Wan tashe ta™araso wajen da yake dafe da kai tana cewa, ""Lafiya ya Mutallab."" Bai iya tankata ba sai matso ™wallan ba™i cikin dake das™are azuciyarsa da yayi ko zai samu sassauci, hakan yasa ta matso ta zauna kusa dashi tana Wora hannunta saman cinyarsa haWe da cewa, ""I'm Sorry má Chèri samu da rashi duka na Allah ne, kayi ha™uri ina sha Allah zaku samu wani Babyn idan ta samu lafiya."" Runtse idanuwa yai jin malamin daya fito daga bakin Aïcha kafin ya buWesu akanta yana cewa, ""It Over Aïcha, bazan iya ci gaba da zama da Meenal ba, bata sona bata don jinina taya kike tunanin nan gaba zata amince mu sake samun wani?"" ˜asa Aïcha tayi da kanta dan baza ta nufi kallon fuskarsa ba a yanayin da yake ciki, hannuwanta taji ya ri™o ya rum™e cikin nasa yana cewa, ""Pls Aïcha kada ki™i jinina aduk lokacin da Allah ya baki, ina matu™ar son haihu shiyasa Meenal ta zaSi ta horani ta wannan fannin saboda aurenki da nayi."" Šago kai Aïcha tayi ta kallesa jin abinda yafaWa, kenan wai saboda ya aurota Meenal ke kashe ´a´anta? Wannan wane irin rashin hankaline da rashin sanin ciwon kai? Tabbas yau ta yarda jahilci na Wawainiya da ita kuma Allah ya shiryeta ya ganar da ita, tayi maganar cikin zuciya kafin azahiri tace, ""Kayi addu'a Allah ya bamu masu albarka má chèri, duk da ance haihuwa da wahala amma zan jure ko nawa kake so na baka."" ""Da gaske kikeyi Aïcha."" ""Me zai hana tunda kana so kuma nima..."" Sai ta kasa ™arasawa tayi ™asa da kanta, wata irin runguma taji ya kai mata yana sanya mata albarka sai kace ma tasamu cikin har ta haifar masa, murmushi ta saki tana sauke ajiyar zuciya kafin tayi ™o™arin zare jikinta haWe da cewa, ""Ka taso ga abincin can na haWa maka."" Tami™e tare da ri™o hannunsa zuwa palourn tana danne Saci ran da take ji"

"nasa a zuciyarta suka nufi wajen dining, sai data zuba masa yaci ya ™oshi sannan ya kalleta haWe da cewa, ""I'm sorry Aïcha da duk abubuwan dana tayi maki adalilinta, sai Waga baya na gano ashe sharri ne da makirci takeyi maki amma idanuwana suka rufe nakasa gane haka saboda yadda na ™wallafa gina akan Wan cikinta, sai gashi duka ban tsira ba sai data hanashi takowa duniya."" ""Ba komai haka Allah ya tsaro."""

TafaWa tana ™afarsa cin abincinta da takeyi.

*************

Buki ne na manya da ™awatuwa akeyi a babban ball Win da hamsha™an masu kuWi kawai ne da suka

"amsa sunansu ke iya kama wajen da kuma manya-manyan ´an siyasa da ™usoshin gwamnati masu faWa aji, duk inda ka duba jami'an tsaro ne tako ina suna faman mazurai dan ba ango da amarya kariya daga farmaki da aka taSa kaiwa na sace Afrah, wanda ba dan dangin ango da suka matsa dayin program Win"

ba da babu wani shagali da za'a gudanar inji amarya Afrah dan ba ™aramar tsorata tayi ba alokacin da

"aka dauketa, dan ma Allah yasa babu abinda akayi mata kuma ana bata ci da sha mai kyau acikin wuni"

"biyu da kwana Waya da tayi awajensu. Sosai ango da amarya sukayi kyau ´an uwa da abokanan arzi™i sai tayasu murna akeyi haWe da yimasu liki, musamman dangin ango da suka buWe bakin aljihunsa cike da farincikin auren suna zubar da kuWi tare da kwasar rawa. Ba'a watse bukin ba sai misalin ™arfe goma da wasu mintuna ango da masu bashi kariya suka yowa Afrah rakkiya har gida, murmushi Afrah tayi lokacin da suka iso tare da kallon angon nata tace, ""Sai da safe hubby, ka kula mani da kanka fiye da yadda kuka bani kulawa kai da jami'an tsaron ka."" ""Zanyi hakan har lokacin da kika dawo hannuna kulawar ta dawo hannunki dan ramawa kura aniyarsa."" Lumshe idanuwa tayi tare da buWesu akansa tace, ""Ba kada matsala Allah ya kaimu lokacin"". Tana kai hannunta a jikin mabuWin motar sannan ta buWe tafita, sanyayyar ajiyar zuciya Farouk ya sauke bayan gama ™are mata kallon da yayi har tafita, ya zaiyi idan ya rasa Afrah dan wata irin soyayyarta yake ji mai tsanani na ™ara shigar masa a zuciya da sam baya don abinda zai rabashida ita ko kuma ya taSata, wannan dalilin yasa ya Wauki alwashin duk wanda keda sa hannu wajen Wauke ta da akayi sai ya bincikosa ya kuma hukuntasa akan haka, saboda adalilin hakan ne duk wani tsimi da tanadin da sukayima wannan bukin nasu suka soke shi, wanda yana da tabbacin ba haka Win Afrah taso ba kawai ta tsorata ne shiyasa ta zabi daga program Win yau babu wani abu da zatmsu sakeyi sai Waura aure kawai ta tare Wakinsa. Yana wannan tunanin ne yaga ashe tuni sun fice daga gidan sun kama hanyar zuwa gida, alokacin ya tuna kuma da al™awarin da yayi na cewa zai bada miliyan Waya ga duk wanda yakawo labarin inda za'a samu Afrah, wannan yasa ya ciro wayarsa ya kira Aryan dake tare da Mahmoud daya zo bikin Afrah a palournsa suna cin abinci, sai da suka gaisa bayan ya Waga kafin yace, ""Aryan ka turo mani account number dinka na turo maka kuWin da nayi al™awarin bayarwa ga duk wanda yakawo mana labarin inda za'a samu Afrah. "" ""A'a ranka ya daWe, ai Afrah ™anwata ce, banyi Wan kabani komai ba tundaa wajen MAM ma aka samu duka baya nan "" ""No al™awari mukayi kuma ya zama dole mu cika, saboda haka ka turo mani da ita."" ""Shikenan ranka ya daWe godiya nakeyi bari nakira MAM ya tayani godiya."" ""No need don Allah Aryan ai anzama Waya."" Farouk yafaWa"

"yana kashe wayars."" Shiru Aryan yai kafin ya kamo lambar Mutallab ya sanar dashi yana ™arawa da cewa, ""MAM da Farouk yabar kuWinsa tunda cikin hidima yake kada ya takura."" ""Ba wani takura Aryan kawai katura masa tunda al™awari yai, amma kai kuma ka saSa al™awarin mu tunda nace kada kafaWawa"

"kowa."" ""Kayi mun afuwa kaina kasan dole na faWa masa saboda alokacin shikaWai ne muke dashi da keda karfin tado ´ansanda ba tare da ansamu wata matsala ba, kuma kaga ai alhamdulillah kwalliya ta biya kudin sabulu an amsota kuma kuWinka sun dawo."" ""Haka ne kuma, Nagode sosai daka kasance mai tsaya mani acikin lamurran akoda yaushe."" ""Commooon MAM, what a friend's means."" Da haka suka ajiye wayar Aryan ya tafa account lamba Winsa ya turawa Farouk."" Dariya Mahmoud dake gefe sa yai haWe da cewa, ""Gaskiya gayen nan ya ™wareka Aryan, ai dole ya baka kuWi tunda yai maka ™wacen Afrah kana ji kana gani."" Murmushi Aryan ya saki yana ajiye wayar agefensa haWe da cewa, ""Ba wani ™wace haka Allah ya tsaro Mahmoud cewa tun can ba nine mijinta ba kuma itama ba matata bace, ko da muka rabu da Afrah akwai girmamawa tsakaninta dani shiyasa har yau nima nakeyi mata kallon ™an™ara."" ""Haka ne."""

Mahmoud yafaWa yana dariya tare da bashi hannu suka tafe..

***************

"Zaune take agaban Dady si faman kuka takeyi ya zuba mata idanuwa, dan shi yanzu gabaWaya al-"

"amarinta yadena bashi mamaki tsoro yake bashi, shiyasa tun jiya da suka zo da ita gida bayan ansallamosu daga asibitin Jabir yai masu kwatance da aka kwantar da ita suka je magana bata haWashi da ita ba, ko washe gari da yazo gaisheshi bai yanka mata ba haka ma da zai fita tayi masa Allah ya kiyaye ko kallonta beyi ba sai yanzu daya dawo daga wajen Mutallab da a wannan karon da kanshi yaje ya sameshi jin lamarin har da saki yayi mashi bayanin duk kalar zaman da yakeyi da ita da cin kashin da takeyi masa. Jiki a sanyaye ya baro wajensa cikin wata irin matsananciyar jin kunyar abinda ´ar tasa tayi, shine ya bu™aci ganinta Mommy na zaune gefe ita kuma ™asa tana kukan munafurci jin daga wajen Mutallab yake cike da tsammanin zai goya mata baya a wannan karon ma, yafi mintuna ashirin yana kallonta ya kasa cewa komai yana tallafe da fuskarsa sai can ya nisa yace, ""Kin kyauta Meenal da suka abubuwan da kika yiwa mijinki da ´an uwansa, ban taSa jin kunya irinta yau ba da mijinki ya zauna yana zayyane mani mugayen halayenki, ban taSa nadamar baki gata ba da sangartaki ba sai yau Meenal, tabbas kin cika ´ar halak da kika sanya ni girbar abinda na shuka na hana baiwar Allah nan ta baki irin tarbiyar data dace ga duk wata ´a mace da zata taimaka mata wajen zaman gidan aurenta."" Ya™are zancen yana kallon Mommy jikinsa a sanyaye yaci gaba da cewa, ""Ashe aikin da kike ™o™arin sata tun tana ™arama dan takoyi girki da iya tsaftace muhallinta gata ce kike yimata amma nake kallon haka a matsayin takura? Ashe faWa da kike yimata nata gyara kanta soyayya ce nake yimaki kallon bakya sonta? Ashe hukuncin da kikeyi mata idan tayi makinmagana cikin rashin Wa'a shine dai-dai da zai sakata ladabtuwa wajen iya tauna kalamai yayin magana amma nake kallon mugunta kike yimata? Kai co! Da nasan wannan rana zata zo da ban hanaki duka haka ba Hajiya Mariya, da akwai yadda zanyi na maida hannun agogo baya wallahi da nayi saboda na tayaki tarbiyar yarinyar nan tare da hukuntata, sai dai kash! Mai gama tariga ta gama, dole na girbe abinda nine na shukashi da hannuwana da sunan soyayya ashe ban sani ba cutar kaina nakeyi tare da lalatawa ´ata rayuwa."" Ya™are zancen tare da fashewa da kuka ya Wago hannayensa yana kallo, ajiyar zuciya Mommy ta sauke tare da cewa, ""Babu wanda ya isa kaucewa abinda Allah ya kaddaro masa arayuwa sai dai akwai lokutan da ake iya ragewa ™addara kaifi ta hanyar addu'a da kuma tsawatarwa, mu Wauki hakan a matsayin kuskure na rayuwa tare da ™o™arin gyarawa nan gaba, Allah ya sani ina son yaranka gabaWayansu Kamar yadda nake son ´atah Asiya, shiyasa kaga ina matsa masu ga wasu abubuwan da nasan agaba zasu iya cutar dasu musamman ita Meenal Win."" Shiru tayi tana tunano abubuwan da suka faru abaya kafin taci gaba da cewa, ""Muyi ha™uri mu amshi wannan abun daya faru a matsayin jarabawa tare da Waukar darussan dake cikinta kuma"

"mubar komai ya wuce."""

"""Kiyi ha™uri Hajiya Mariya bisa duk abubuwan dana tayi mako akan yarana, ga Meenal nan ta dawo"

"awajenki tunda mijinta ya saketa, in taso ta natsu tabiki ta gyara rayuwarta ko don nan gaba, idan kuma ta™i ita tasani gata ga duniyar don tafi bagaruwa iya jima, shekaruna ja sukeyi a yanzu banda tabbacin zan sake rayuwa mai tsayi nan gaba balle na iya gyara abinda ke gyaruwa, sai dai ina so ki sani Meenal wanda duk yafara zuwa wajen neman aurenki bayan kin gama idda shi zan aura maki Dan bazan cigaba da kallonki acikin gidana ba kina suna ™irji da matata ba tare da kidaya mana kwana."" Yana ™are zancen"

yami™e yabar palourn yana mai jin zafin rashin kwaSa da kuma tarbiyar daya kasa yiwa ´arsa ya kuma

hana ayi mata a shekarun baya gashi nan yanzu wa gari ya waya tsakanin shi da kuma Mommyn dake iya

kokarinta alokacin amma baya gani...

#Mutallab Asad

#³an Tagwaye

#Nana Diso

#Billy s fari.

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA GOMA SHA BIYAR

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

Kwance take ada™inta ta bararraje dan jiya bakaramin gajiya tayi ba raba dare tayi suna hira da dada duk

kuma labarin gidan take bata wanda wasu maganganun dada ta gyra mata wasu kuma tace dakyau zaman aure hakuri ya gada ai wani kuma tace A'a ba'ayin haka daga karshe dai dada ta huce bangaren tante ta kyaleta duk kuwa magiyar datayi mata data kwana abangaren amma ta Nuna sam ita can zatafi

sa™e badai taso haka tabarta ta koma tun daga lokacin bata koma ba sai ta tsaya nafilfilo da rokan Allah

akan zaman lafiya da mijinta har ma da zuri'ar da takeso ayanzu tunda ta lura kamar sune cikon farin

"cikin mijin nata. Tunda yashigo sanyi da farar shadda sabuwa dal yaduba mata idanuwa atake kuma yaji ji™insa ya amsa Alamun feeling dan kayan dake jikin iya gwiwarta suke takardun dake hannunsa ya ™allah kamin yakarasa kusa da'ita yana zura hannuwansa acikin rigarta yashiga shafamatasu kamar a mafarki ta buWe idanuwata caraf tarike hannunta tana turo ba™inta. "" Danallah menene haka tafada tana kallonsa "" "" Matata ce fa inada lokacin tabata ne ko rana yafada yana murmusawa haWe da mamakin rashin warin bakinta aduk lokacin da yashigo gurinta da safe saSanin meenal da wani sa'in idan tayi masa magana yanajin warin sosai wani sa'in har ya dan ™auda kansa, cike da son ya tambayeta amma bayason ya bayyana kai tsaye yace kinci abinci? "" A'a kasan ina tashi asuba brush nakeyi sannan nayi alwalah na kwanta wani sa'in ma har nakara wani kamin nakara kwancinya."" "" Good kinga nima kin koyamun yanzu."" Dariya tayi tace "" ina na isa har ka tunamin da ma mere idan tatasheka sallar asubahi sai tace "" kesaka toka ko gawaye ki dirje wannan bakin naki dan tsamin baki da hamami dole ne bazakuzo kunamin magana ina cutuwa ba."" Dariya yayi yace "" Allah yayi musu rahama nadai kula mama tanada tsafta sosai."" "" kai sosaima ai idan kaji rigimarmu da'ita akan tsafta ne itafa ko dan gashinnan yataru a mara ko hammata bata yarda dashi yanzu zakaji tana faWin jiki yayita tashin tsami kuwa tunda dai shi dan adam sai da motsi in kuwa za'ayi motsi dole gumi yafito daga nan kuma yacanza yanayi."" Dariya Mutallab yayi yace "" Allah sarki mama kice tasha fama akanki."" "" uhmm ai basai nace maka komai ba."" Takardun hannunsa ya mi™o mata dan kallonsa tayi da tuhuma kamin ta maida idanuwanta kai Ai batakarasa gani ba taga ansaka admission ai tuni ta Waneshi tana murna "" ma chèriè am i dreaming?"" Rungumota sosai yayi suna kallon juna yace "" You're not dreaming mon amour this is my promise daman najirasu ne sukafara bada admission nayi miki komai yanzu abunda yarage miki fara zuwa. Da mugun mamaki tashiga kissing dinsa tana tsotsar harshensa kamar zata ciresu ganin yana kokarin fita hayyacinsa tajanye bakinta tana faWin "" Allah yakara rufamaka asiri duniya da lahira Abunda kakemun Allah yayimaka ninkinsa ma chèriè amma wannan makarantar tayi tsada ."" "" Dabadan kasuwanci na ba to waje zan fiddake kije makarantar datafi kowacce tsada kiyi karatun da kikeso Amma bazan iya nisa dake ba gaskiya kuma nima ayyukana yanzu suna shan kaina dayawa sai kiyi hakuri kiyi manejin wannan ko."" Kuka tasaka masa tana kara rungumarsa wanda yakara saka ji™insa saki yanajin wani dadi azuciyarsa shi yana ganin babu wani abu da yayi Amma ita yadda take cikin farinciki sai yasa shima yashiga."" Allah yakara daukaka ma chèriè yayimaka tukwici da zuri'a tagari yarabaka da duniya da mutanen ci™inta lafiya yajikan mamanmu."" "" Ameen Ameen Aicha bari naje Asubuti umma tana can tun jiya ban leka ba."" "" Allah yabata lafiya tafada tana masa addu'ar dawowa lafiya sai da yafito yakula har tayi abun kari batare da ya dameta ba yazuba yaci sannan ya huce. Ai tana wanka ta dana bangaren tante canfa tayita musu ihu tasamu admission dada harda hamdala haka afrah aka hadu ana tayata murna kawayen afrah kowa sai yayi mamakin private university din saboda tsadarta. "" yanzu sai asaki rai ko ansamu abunda akeso."""

""" Uhmm dada wannan surprise din bantaSa tunaninsa ba wallahi."

haka Abba dake zaune a asubuti shi ™adai dan su anty duk yace musu su koma yanzu dan Mutallab yace

masa gashinan shida jalil shiyasa yayi kokarin tsayawa dan shima yagaji da zaman duba da irin manyan

"asubutin nan ne da basa bu™atar masu kulawa ma da mara lafiya "" A'a har ™un karaso?"" Barka da safiya"

"Abba suka fada tare suna dirkuwasa."" "" A'a ku tashi mana yajikin naka ance bakajin daWi?. Dan sosa"

"™ansa yayi yace "" Alhamdulillah."" "" Ita rayuwar nan hakuri take bukata sai kunyi hakuri dan zama da mata ba abune mai sauki ba kasan ita rayuwar Aure duk inda akace ibadane to sai anyi hakuri sosai akan lamarin dan kasan shedan zagaye yake yaga ya haddasa fitina."" "" Inshaa Allahu Abba ya mai jikin?"" "" To tun jiya dai kana gani basu cemana komai ba har yanzun."" "" To Allah yabata lafiya suka faWa tare a daidai lokacin ne likitan yace "" su shigo kowannen su saka kai yayi yashiga gabansu yana wani mugun bugawa da yasanya su faWin Subhanallahi ganin yadda ba™in umma ya™arkace ga idonta arufe ga kuma hannunta kamad an manner mata shi."" Gaban mutullab ne yadan buga yace "" doctor lafiya kuwa kaga ba™inta fa?"" "" Shiyasa nace kushigo ai sanadiyar waWuwar datayi tasamu shanyewar jiki sannan idanuwanta ta daina gani munyi duk wani gwaje gwajen da zamuyi Amma gaskiya bamusan matsalar ba sannan hannayenta ma sun daina aiki zadai mugwada dorata akan magani mugani."" "" Abba zan shirya komai afiddata waje sai .."" "" Ranka yadade maganar gaskiya zan gayamaka irin wannan laruran ko'ina kakaita asarar kudinka kawai Zakayi banki kuje kuyi tayi mata addu'a ba."" Jalil kam hawayene yacika idonsa yafita haka shima abba Nan suka rubuta mata sallama haWe da keen turawa Mutallab da wasu likitoci suka taimaka aka kaita mota basu tsaya ko'ina ba sai gida. Suna isa mai gadin ya buWe musu kofar shiga duk yawancin ba™in ne suka fito haka anty amarya asiya jidda dake gefe guda itama sai dada da shigowarta gidan kenan. Yadda jalil yasakko da keen Abba yafito suka kamawa Mutallab aka sanya umma yashiga turata yadda kowa ya ganta sai da gabansa ya waWi asiya ce tatawo da gudu tana kuka tace "" Yaya me yasamu umma? Shima sai yaji kwallah tana kokarin tarar masa "" Allah zai bata lafiya kidaina kuka."" Bakaramin rikewa sukayi ba gaba dayansu kowa sai sannu yake ambata Anty Amarya ma fashewa tayi da kuka haka jidda da gaba daya itama sai ahankali dan tana hango Abba ta gudu bangaren anty. Haka suka kai umma"

bangarenta nan mutane suka shiga shigowa suna jajanta mata haWe da neman Allah yabata lafiya.

"Mutallab kam yana fita yahuce bangaren Anty Amarya nan yataddata tana kuka yace "" Addu'a za'ayi"

"mata ba kuka ba menene kuke bukata anty na yinin bikin naku?"" "" Mungama komai na kamu su jalil sunyi yinin kuma akwai ai kayan abinci kayan miya ne dai."" "" Tohm badamuwa za'a kawo yanzu da nama."" Godiya tayi masa har zai fita yagano jidda dake gefe guda kuma daman duk yasaurari hirar jalil da abba akan jiddan har ya Nufota batasan yazo ba sai da yazauna akujerar kusa da'ita sai da ya taSata sannan ta dan firgita zata gudu "" jidda yafada yana kallonta cike da tausayi dan itama tanada haske duk da dai bata kaisu ba amma tanada haske amma yanzu tayi bakirkirin."" "" DanAllah karka dakeni nadaina wallahi."" "" Me isa zakisaka rayuwarkin acikin shaye shaye jidda da hankalinki da karatunki? Meke damunki gayamun me isa baki tafi can gidana ba kika zauna ke kadai anan? "" "" Yaya danAllah kayi hakuri kunyar afrah nakeji wallahi kaga.."" "" Is okay banson nakara ganin kinsaka komai bakinki da niyar sabawa Allah kokuma cutawa kanki shaye shaye bashida wani mafita ko amfani atattare damu kinji komai yayi tsanani saukinsa yana tare da Allah ki rabu da batun mijin nan naki tunda yariga yasakeki inshaa Allahu kidage da Addu'a Allah zai baki wanda yafishi kinji tashi muje kiyiwa umma yajiki sai ki bawa Abba hakuri daga nan kitafi gurin su afrah."" "" To yaya banda kayan sakawa ai kuma ko kaina ta nuna masa ba agyare yake ba."" "" komai dake nasaka ta dinka ai sunyi dinki dake kitso kuma sai kije ayimiki."" Har zatace batada kudin sai tayi shiru da bakinta shikuma ya tasata taje tayiwa umma yajiki aranta bataji komai ba dan tana"

ganin mahaifiyar tasu itace tajawowa kanta komenene yanzu wanda take wulakantawar sune dai

"mataimakan nasu baki daya "" Umma nasha gayamiki kidaina aikata abunda kikeyi nasha gayamiki"

"watarana zamuzo muji kunya yanzu ni bama kunya ba yadda mukayi musu abu abaya amma basu mantamu suna kulawa damu yanzu ga inda sharri yaje ki lallata mana rayuwa baki dayan mu gataki nan itama ta lallace."" Daga nan tayi dakin abba shima tabashi hakuri fada sosai yayi mata kamin yace ko da wasa yakara ji ko gani tasha wani abun to tabbas sai ta bar masa gida. Tana fitowa Mutallab ya dauketa yakaita aka wanke mata kai har kunshi akayi mata daga nan yace tayi gidansa da fari tsoro ne yahanata shiga amma daga baya tashiga daman kuma tace

Please Login or Register in order to submit comment