You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ÿþ*MUTALLAB ASAD*

_Part 2_

Na

NANA DISO

BILLY S FARI.

SHAFI NA ŠAYA.

"Misalin ™arfe 5:00 dai-dai na marece jirgin su Mutallab ya sauka Nigeria, dan duk sakkon daya so suyi"

"hakan bai samu ba sanadiyar kiran gaggawar daya samu daga wajen shugaban ™asar ta Niger akan wata kwangila da yake son bashi ta gina manyan-manyan shaguna da yake son yiwa ´an kasuwa acikin birnin Niamey, wanda ganin tsarin shagunan da Mutallab yayi a mabanbanta wurare cikin ™asar dake da matukar Waukar hankali da duk inda kaje zaka gane nasa ne yasa shugaban kasan sha'awar bashi kwangilar saboda ya yaba maguka da ingancin shagunan nasa da yaji labarinku ga manyan makusantansa suna yaba aikin, haka ba ™aramin daWi yasa Mutallab ji ba lokacin da shugabar ™asar keyi masa bayani tare da gabatar masa da ™udurinsa na bashi kwangilar, yayi masa godiya sosai bayan yagama saka hannu a takardun yana mai bashi tabbaci akan cewa za'a gudanar da aikin fiye da yadda yake tsammani da zaisa yayi farincikin aiki dashi in sha Allah. Hakan yayiwa wasu daWi yayin da hakan ya ba™antawa wasu zuciya ganin a matsayinsa na wanda ba Wan ™asa ba lokaci Waya yazo yana samun Waukaka acikin ™asarsu har ma yana nema yafi suna acikin ™asar. Shi dai yayiwa Allah godiya sosai don"

"yasan daga garesa ne duk wani samu, buWi da kuma nasara suke zo masa."

Wannan dalilin ne yasa Mutallab bai samu dawowa gida ba sai wajen ™arfe Waya na rana bayan ya biya

"wajen Dada yayi mata sallama tare da labarta mata zancen samun kwangilar da yayi tanata sanya mashi albarka, nasiha tayi masa sosai akan ™ara ri™e amana dayin gaskiya adukkanin lamurransa sannan ta sake jaddada masa amanar jikarta Aïcha tace ya kwatanta adalci a tsakaninsu hakan ne zaisa ya samu zaman lafiya acikin gidansa kafin sukayi sallama, minti goma bai ™ara ba da shiga gida suka wuce airport dan dama shi suke jira su sun riga sunje sunyi Sallama da Dada tun kafin ya dawo, sai daya kira Jalil ya sanar dashi gasu a airport cikin jirgi sannan ya kashe wayar haWe da kallon Aïcha dake tsorace ganinta acikin jirgi a karo na farko rayuwarta ta ™wabe fuska tana kallonsa haWe da langaSe kai kamar tayi kuka, Wan murmushi ya saki yana ri™o hannunta alamun ™arfafa mata guiwa ganin jirgin na ™o™arin tashi, runtse"

idanuwa tayi sosai tana salati acikin zuciyarta dake neman fitowa ta cikin ™irjinta saboda tsananin tsoro

da tashin hankali yayin da shi kuma ya tsurawa Kyakkyawar fuskar tata kallo yana murmushi gani yadda

"ta rufe idanuwa tare da ™an™ame hannunsa sosai. Daidaitawar jirgin saman a sararin samaniya yasa a hankali Aïcha ta fara buWe idanuwanta suka sauka akan Mutallab dake kallonta, hannunsa da har lokacin take rum™e dashi ya kalla tayi sauri saki ta sinne kai, ""Sorry."" TafaWa cikin wani irin yanayi, dariya ya Wanyi mata tare da yarfa hannun nasa yana cewa, ""Allah yasa baki karyawa Dada ni ba a hannu."" Šan"

cuno baki tayi haWe da Wago kai ta kallesa yayi nodding kansa alamun tabbatar mata da zancen.

Suna isowa kai tsaye sashen su Dada da Jalil yasa Fannah ta gyara masu shi tas Aïcha tabisu sanin cewa

"akwai wadda zata kula da mijin nata acikin gidan, Meenal na kwance taji shigowar tasu amma da yake har yanzu tana fushi dashi akan ™arin auren da yayi sai tayi kwanciyarta tana jin wani irin irin ba™inciki da kishi na tokare mata zuciya duk da kuwa yadda zuciyarta ta kwaWaitu da mararin don ganin abin ™aunar tata, sai da taji alamun isowarsa ciki yana ™o™arin wucewa sashensa sannan ta lallashi zuciyarta tami™e ta fito, ba laifi gyare take tsab cikin riga da sket na atamfa da suka matseta sosai tunda dama can tana son gayu gyara ne kawai bata iya ba, tana fitowa sashenta yana kawowa zai haura sama zuwa nashi sashen, wani irin kyau taga yayi mata haWe da murjewa ya Wanyi ´ar ™iba kaWan, 'kenan hankalinsa akwance ko tunaninta ma baya yi tunda yayi sabon aure gashi shi yasa yai fresh abunta' tafaWa cikin zuciyarta tana jin Sacin rai tare da jin tsanar ko waye wadda ta aure mata miji tana mai Waukar alwashin sai ta fitar da ita acikin gidan. Tsintar kanta tayi da sake jin haushinsa dan haka ta kasa cemasa ™anzil har ya haura sama shima yanayi kamar bai ganta ba dan har yanzu yana jin zafi da raWaWin salwantar masa da d'a ko d'iya da tayi. Takaici ne ya sake rufeta ganin yadda ko kallo bata ishesa ba ranta na sake Saci tabi bayansa. Tsaye ta sameshi abakin ™ofar daga ciki ya zuba hannayensa cikin aljihun kayansa yaba ™ofar baya yana mamakin yadda palourn yake a hargitse ga wata irin ™ura da yai ba'a gyara ba, jin motsin shigowa cikin Wakin ya sashi juyowa yana zuba mata idanuwa, wani irin kwarjini yayi mata da yasata saurin ma™ale maganar dake abakinta da tayi niyar yimasa, ""What?"" Ya faWa har lokacin idanuwansa na kanta, ta rame kuma ta Wanyi duhu yafada aransa wani gefe na zuciyarsa yana Wan jin tausayinta dan yasan yadda take masifar son shi, kawai bata san yadda zatayi amfani da son nasa bane wajen dashi farinciki da kuma kulawa, ""Saboda kaje kayi aure shine zaka wuce ka nuna kamar baka ganni ba dan tsabar cin amana irin taku ta maza."" Mutallab ya tsinci Muryar Meenal tafaWa cikin Saci rai tare da Wago kai tana kallonsa, runtse idanuwa yayi haWe da cewa, ""Get out in my room idan wannan ne ya kawoki Meenal."" ""Dole kace nafita tunda bakada bu™atata yanzu.."" bata ™arara ba ya sake daka mata tsawa yana nuna mata ™ofa cike da Sacin ran complain Win da take yimasa, shi baiyi ™orafin rashin tarba da sannu da zuwan daya kasa samu da wajenta ba sai ita, to meye amfanin nuna yasan da ita cikin gidan macen data kasa gyara maka muhallinka bayan tasan cewa ka jima baka gari, tsaki Meenal tayi tafice shi kuma ya ciro wayarsa, Afrah ya kira lokacin tafito wanka tana zura doguwar rigarta ta shan iska, Aïcha kuwa tana zaune ita da Fannah data shigo suna gaisawa, ""Hello ya Mutallab."" ""Kizo Sangare na yanzunnan ki gyara mani."" Ya faWa tare da kashe wayar ba tare daya jira me zata ce ba, bin wayar da kallo Afrah tayi yanayin fuskarta na sauyawa dan ta tabbata yadda ya saba zuwa ya riski sashensa idan yayi tafiya yau ma haka ya riskesa, ajiyar zuciya tayi Fannah ta kalleta haWe da cewa, ""Lafiya Afrah?."" ""Lafiya kalau Aunty Fannah."" ""To ki tashi kije ki zuba maku abinci ku ci keda Aïcha, ni bari na Wan gincira"

"na rage gajiya kafin akira Sallah"". Tánte tafaWa tana ficewa zuwa Wakinta, kallon Fannah Afrah tayi tace,"

"""Aunty Fannah Dan Allah karki gaji ki zubawa Aunty Aïcha abincin ni bari inje yaya ke nemana zan gyara"

"masa Wauki."" Šago idanuwa sukayi gaba Waya daga Fannah Win har Aïcha suna kallonta, ""Kamar ya ki gyara masa Waki Afrah, ba Meenal na nan ba?"" ""Kin dai san komai Ni bari naje kar yaga na daWi."" Har takai bakin ™ofa Aïcha da batace komai ba tana mamakin taya mutum da atarsa ace ™anwarsa zata gyara masa wajen baccinsa tace, ""Dakata Afrah! Bari naje ni na gyara masa wannan ai ba huruminki bane kuma bai dace ba maganar gaskiya."" ""Yawwa Aïcha, wallahi na daWe ina faWawa Afrah haka, amma ya zatayi tunda shi ke sakata idan ba'a gyara ba, kije ki gyara masa dan Allah duk da nasan dai kin gaji."" Murmushi Aïcha ta saki haWe da mi™ewa tana cewa, ""Ba wani gajiya ga aikin lada Fannah, ina ne sashen nasa?"" ""Muje na kaiki, wlh naji daWi nima na huta."" Gaba Afrah ta wuce Aïcha na biye da ita har suka iso bakin upstairs Win da zai sadaka da sashen na Mutallab, da hannu ta nuna mata saman tana cewa ki wuce sama yana ciki sannan ta juya ta koma nasu sashen wayarta dake hannunta tayi ™ara ta Wauka tana cewa, ""Hello ya Mutallab ga Aunty Aïcha nan zata zo, it tace nabari tazo ta gyara ma."" Lumshe idanuwa yai tare da kashe wayar, dai-dai lokacin yaji anyi knocking ™ofar ya taso ya Sude, gefe ya koma ita kuma ta shigo tana kallon yadda fuskarsa ta sauya kafin ta sauke kallonta ga Wakin yadda yai ™ura, murmushi ta ™a™aro haWe da cewa, ""ina ne toilet nafara gyaro maka kasamu kafara yin wanka?"" ""Mon Amour anya zaki iya?"" ""Me zai hana idan har kana tunanin Afrah zata iya bayan ba ita ya dace ace ta gyara maki Wakin ba, wannan aikin mata ka ne saboda haka yakamata kabarta itama har zuwa lokacin da zata je tayi nata."" Ta™are zancen kai tsaye tana nufar bedroom Win da taga ya shiga, ™ofar da take da tabbaci akan toilate Win ne ta nufa, manta hau gyaransa ta wanke barthtub da sauran kwalaben amfanin dake ciki sannan ta share ta hau mopping tare da goge ko ina na cikin bayin, tana kammalawa ta haWa masa ruwan wanka masu Wan Wimi tafito, ""Sorry ka shiga ga ruwan wanka can na haWa maka kafin kafito na gyara nan Win ya ri™o hannunta yai mata kiss yana kallon cikin idanuwanta yace, ""Thanks"". Ta sakar mashi murmushi sannan ya juya ya shige toilet, closet Win kayansa ta nufa ta gyara masa duk da ba wata datti su da sukayi kasancewar a keSantaccen waje suke rufe sannan ta dawo ta cire bedsheet Win dake kai ta Wauko wani cikin wasu data gani acan gefen kayansa ta shimfida ta gyara ta tattare komai sannan ta hau sharewa, tana gamawa ta hau mopping da goge-goge kafin kace wani abu Wakin yayi ™al sai faman haki takeyi, tana gamawa yafito ta ciro masa kayan da zai saka tana nuna masa, wannan yayi mà chàri?"" Ya daga mata kai ta cikin madubi da yake tsaye yana tsane jikinsa, ajiye masa tayi kan gado sannan ta nufi ™ofar fita zuwa palourn dan tagyara, ""Mon Amour aikin nan baiyi maki yawa ba? Ko na kira Afrah ta gyara palourn ke kuma ki samu ki shiga kiyo wankan."" ""A'a yanzunnan zan gama ai."" Ta bashi amsa a ta™aice tare da juyawa tabar Wakin, cikin mintinan da basu wuce goma zuwa sha biyar ba ta kammala gyare palourn shima tsaf tayi tsaye tana kallon tsaruwarsa da kyansa dan ba ™aramar dukiya aka narka masa ba, da haka yafito ya sameta a tsaye, ""Sannu Mon Amour Allah yayi maki albarka."" Ya faWa yana janyota haWe da sanyata cikin jikinsa yana jin wani sanyi a zuciyarsa tare da ri™o hannayenta ya zagaye ajikinsa ta rungumesa itama, ""Kan kutumar ubancan, me zan gani haka?"" Suka jiyo muryar Meenal dake can sai data gama Sacin rai sannan ta Wauko abincin da tayi masa oder ta nufo sashen dashi tana sake haWe rai ala tilas ya Sata mata rai, ba dan tana da bu™atarshi ba saboda magungunan data sha babu abinda zai sa takoma bi takansa, shiyasa tayi tunanin zuwa ta kawo masa abincin ba dan ranta yaso ba, sai gashi tana shigowa idanuwanta sungane mata abinda batayi zato da tsammani ba, ta saki kulolin abincin gaba Waya miyar ta tarwatse a saman files Win da Aïcha ta gama gyara yanzu tana danno masu Ash'ari ya tare da yowa kansu, jikin Aïcha na rawa da sauri ta koma gefe dan ba ™aramin firgita tayi ba musamman da taga"

"Meenal Win ido da ido ta kuma tabbata ita ce matar tasa, ""Waye ke? Daga ina kuma uban waye yabaki"

"damar shigowa Wakin mijina."" Meenal ta faWa a hasale tana yowa kan Aïcha dan bata san cewa tare da"

"ita Mutallab Win ya zo ba, tayi tsammanin acan zai barta ta zauna ita ita kuma ta zauna anan. ""karki kuskura ki taSa mani mata saboda matsayinku Waya da ita tana da rigth ta shigo cikin Wakin nan tunda na mijinta ne."" Wani ihu Meenal ta saka tare da yowa kansa tana zaro idanuwanta da atake suka cika da masifa, ""Me kace Mutallab? Matarka ce? Dama kasan tare zaku zo shiyasa ka shirya yadda zaku ci amanata ranar girki a na iskoka rungume da ita bayan kwanakinta daka gamo mata acan har da ™arin nawa saboda kai mayaudari ne? Girki a game Mutallab amma shine kake rungumeta saboda zalunci."" Aïcha ya kalla haWe da cewa, ""Jeki abunki ki zauna wajensu tánte kafin gobe a gyara sashen naki ko kuma Afrah ta ri™a maki ku gyara."" Ya faWa yana kallon Aïcha da gabaWaya ta gama tsorata da ganin Meenal, acewarta ´ar gayu ce wannan tafi ™arfin ta baza ta iya kishi da ita ba, da™yar ta iya Waya ™afafuwanta zata fita Meenal tayi kanta Mutallab yai saurin tareta har sai da Aïcha tafita sannan yayi mata wani banzan kallo yana cewa, ""Yau ya zama na ™arshe da zaki koma gaya mani magana agaban yarinyar nan, if not ranki zai Saci."" ""An then!"" TafaWa rai aSace tana masa wani kallon itama tare daci gaba da cewa, ""Wallahi tallahi Mutallab ban yafe maku ba sai Allah ya saka mani wannan cin amanar da kuka yimani."" ""Wace cin amana mukayi maki? Kwance kika iskoni da ita ko kuma wani abu kika isko munayi, Aïcha matata ce Allah ya halasta mani na rungumeta nayi raha ko wata magana da ita aduk lokacin da nake bu™ata koda kuwa ranar girkinki ne kamar yadda kema ya halasta nayi maki duka wuWannan abubuwan koda a ranar girkinta ne hakan bai zama laifi ba, dan haka ki kiyaye ni bana son wannan shashancin, ke yanzu ko kunya bakiji ba, ace na dawo na yadda Wakina a ™azance sai da wadda muka zo tare ta shigo ta gyara mani saboda banda muhimmanci agunki kuma ki tsaya kina wannan haukar, to ki tabbata kin gyara wajennan da kika Sata data gama gyarawa dan wallahi babu wanda zai gyara shi."" Ya™are zancen a fusace tare da ficewa yabar mata Wakin Meenal ta fashe da wani irin kuka tana ganin gabaWaya Mutallab ya gama da ita da har yake kwatanta matsayinta dana wannan 'yar ™aramar yarinyar ba™auya ´ar"

mabarata....

#hurt love

#jelousy

#hetred

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA BIYU

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

"Binsa tayi da ™allo har yabar falon a hankali kuma sai tabisa tana faWin "" Abincin naka fa? Dan tsayawa"

"yayi ya ™alleta wanda wannan kallon ya haifar mata da wata kasala atake taji zuciyarta tayi mata sanyi kamin kuma yace "" Idan kikaga mahimmacina kika girkamin da ™anki bazan guje abincinki ba Idan kuma order zaki cigaba dayi to babu damuwa zaki iyayi ki cinye kayanki shine amfanin mata biyun idan daya ta kasa daya zata habbasa."" Cikin sarkewar murya mai cike da kuka tace "" To Ai ni ban iyaba."" Kallonta yaui yanajin ransa bai masa dadi ba sosai sai kuma yadan jingina da steps dinsa yace "" Kuma bazaki koyaba meenal? Kinfi kowa sanin yadda nake bawa ciki mahimmanci da kuma yadda nakeson Abinci banda daraja ko ™imar da zaki koyane? "" "" Ni wallahi komai zan koya amma girki dai ban iyawa tunda kanada wata matar kaje can kaci tafada batare da sanin kalmominta suna mata illah agurin mijinta ba."" "" Okay Nagode ni Nahuce kasuwa. "" ko kallonsa batayi ba da hakan yabashi mamaki sai kawai yahuce gurin su tante ko sanda yashiga yana musu sallama cike da mamakin yadda ci™in fannah yagirma alokacin sai yaji kamar an buga masa abu akansa datuni meenal dinsa itama ta kusa haihuwa. Muryar tante yaji tana fadin "" Kuma daga dawowa sai fita Alhaji? Ai daka huta ko? "" Wallahi inada aiki sosai tante zanje na dan rage wasu fannah lafiya lou ya amsa mata yana ganin yadda ta mike tashige ciki."" Bari nashiga na dan huta sai na turo maka aicha tante tafada tana shigewa yana tsaye yaga tafito duk da alamun gajiya aji7inta Amma sai da ta murmusa masa haWe da Wan bata rai tana faWin "" Ina kuma zakaje ma chèriè daga dawowarmu danAllah kahuta mana."" "" Inada aiki sosai Aicha shiyasa kina lafiya ko? Kinci abinci."" "" alamun A'a tayi masa."" Sai yaushe yafada yana kallonta."" "" Sai anjima."" "" Banason zama da yunwa anjima kici kayan abincinki jalil zaizo da komai zuwa anjima ni zan fita."" "" Allah yakaika lafiya yadawo dakai lafiya ubangiji yadafamaka akomai naka."" Wani sanyi yaji aransa yace "" Tare dake Mon amour. "" Dan kallonsa tayi tace "" Inason rakaka amma naga kamar uwargidan taka bata maraba da haka ayimun afuwa idan kana karkashin kulawata zanyi maka duk yadda kakeso."" Wani sanyi yakaraji acikin ransa kamin yace "" Allah yayimiki albarka aicha yajikan iyayenki."" A dan zabure tadago tace "" Ameen."" Suka karayin sallama"

yafita.

*****

Wai meenal lafiya? Ke dallah cab kinga yarinyar daya dakkomin ni farinta baya damuna Amma kinga

"shape ni wallahi sarsy na raina kaina."" "" Ke dallah menene nadamuwa da wani kyanta ko angayamiki a kyau take kije kiyi using magungunan nan na mata kiga yadda zai dawo bawonki wallahi. "" DanAllah da"

"gaske kike? To kitsaya wasa kiga mana."" Hakan yasa meenal kara kimtsa kanta duk da kanta."

****

Tunda yaje kasuwa suke faman aiki sosai dan yawance sai da yagama da dukkan shagunan sannan

"yasamu yatsaya a babban shagonsa na kasuwa nan ne fa ya hadu da aryan dan yace masa ya sameshi "" Kai ango kwana biyu amarya har ta kwacemun kai Mutallab yafada."" "" Ranka yadade wa ya'isa ya kwacemaka ni ai nayita kiran wayarka ashe line dinne baya shiga ina amaryarmu."" "" Tana nan kalou ai kasan da'ita natawo."" "" kai Masha Allah Ubangiji yakara haWe maka kan matanka yabasu hakuri da junansu maigida."" "" Ameen Aryan yagarin ina ummy."" "" komai lafiyalou umminka nanan kalou ya zancen shagunanka na maradi kuwa an budesu?"" "" Afwan ashe bamuyi magana ba Anbudesu wallahi ."" Kai mungode Allah da wannan Ni'imar da yayi mana Ubangiji yabamu yacigaba da yimana suttura ."" Ameen Aryan."" Sun dade suna hira kamin kuma suyi sallama yatafi idris dake gefe gudane yace "" Ranka yadade nidai inada korafi danAllah kadaina gayawa kowa sirrukanka ."" "" A'a idress kada kamanta wanene aryan Agurina fa aminina ne kuma tun kamin kowa yataimakeni aryan shine wanda yafara taimakata ya yarda dani yake tsayawa yaji matsalolina kaga kuwa atsakanina dashi babu wata rufa rufa kokuma boye boye ko? Yahuce aboki agurina dakake ganinsa sai dai akirashi da dan'uwa."" "" A'a ranka yadade bafa.."" "" kaga idress is okay please basai kayi magana ba indai akan aryan ne bazan fahimceka ba."" "" To bakomai Allah"

"yabarku tare."" "" Bari ni zanje gida zamuyi waya akan sabbin kayan nan."""

****

Hakuri zakayi abbansu nasan nayi kuskure Amma tunda nabada hakuri sai a hakura kuma yarinyar nan

"ta koma da™inta ai. "" Dole ki kama kanki Wallahilazim idan nakarajin makamancin haka to ki tabbatar duk abunda yabiyo baya kiyi kuka da kanki."" Godiya umma tashiga yimasa har ta mike tabar sashin nasa zuciyarta cike da kuduri akansa dan idan ta kallah da kyau gyara dan nasa yayi masa a bangaren nasa, ai wallahi tayi alwashi yadda Nata yaran basu daukaka ba ko zatayi yawo tsirara sai su Mutallab sun"

"wulakanta. Asiya dake daki ce tafito tana rungume umma hade dayimata oyoyo "" Ke lafiya naga babu"

"Abinci?"" "" Umma ai abba yace kowa yadinga yin nasa anraba kayan abincin anbawa kowa."" "" Kutmar"

"wato har Amarya tasamu wannan damar? To wannan ne namu? "" asiya ce tayi shiru kamin tace Ai"

"umma nasiyar ne dabani da kudi."" Kallon diyar tata tayi tayi kwafa tashige cikin da™in cike da takaici da ba™inci aranta."

****

"Yanzu oga yakakeso ayi? "" kuzama cikin shiri akan sabon aikin nan nasa idan da hali har shi ku kashe"

kunji kada kubarshi da rai dan jin numfashin sa aduniyar nan bakaramin dagamin hankali yakeyi ba.

***

"Meenal kuwa ce takira mumy nan tasanar da'ita akan danAllah idan tayi tuwo ta kawo mata. "" Momy"

kuma bata musa ba tabayar aka kawo Nan tashirya acikin manya. Warmers dinta tafada wanka duk yadda gashi yataru a hammatarta da mararta hakan yasata kin askewa tana ganin hakan amatsayin

takura da wahala.

Ko data fita bata tsay ko'ina ba zai bangaren su tante dataje ma abinci ta zuba taci kamun kuma ta Wan

"shiga tunani tabbas kuwa zatayi maganin mahaukaciyar matar nan tasa dan taga alamu so takeyi ta hada kafaWa da'ita anata fadar ´ar gidan masu kudi ita kama bataga ta inda wannan tafita ba dan ajiyar zuciya taja tana mai ™allon tante dake mata magana. "" Nace ko zakuje a dan gyara bangaren naki ita fannah sai ta huta kunga tayi nauyi Nan dinma datagyara ai tayi kokari sosai."" Da to gaba dayansu suka amsa sannan suka tafi can Win a yayen data shiga gaba daya Nutsuwarta gagararta takusayi yadda taga ansaka mata kayan daki har sunfi Na can Kasar tasu kyau da tsada ga wannan bangaren Nata bakaramin kawatuwa yayi ba da haduwa murmushi tayi tanajin tabbas wannan mijin Nata ya cancanci duk wata kulawa da godiya . Duk da tagaji haka ta hau gyare gyren ko'ina sai wajejen la'asar suka kama har kayanta komai ta shiryasu abun sha'awa. Daga Nan ne kuma tashiga wanka ta shirya cikin yard dinnan dayayi mata masifar kyau light blue ne sai tayi rolling da mayafin Afrah dake kwance ™an gadonta tace "" Anty Aicha wallahi kinada kyau sosai ga shape."" Murmushi tayi mata tace "" Ai ban ™aiki ba afrah kema tabarakallah MashaaAllah. "" "" Bazaki gane me nake Nufi ba."" Murmushi kawai tayi mata tace kamar naji Yadawo ko?"" Afrah tace "" Eh shine."" To bari Nayi masa sannu da zuwa sai nadawo ko?"" Dan daga mata kai tayi tanajin dadi acikin zuciyarta ganin yanzu yayanta yayi dace da masoyiya tagari karar motarsa yasata saurin fitowa tana Nufar babbar harabar gidan da zai sadata da gurin parking din tun kamin yafito yazuba mata idanuwa yanajin sanyi ci™in ransa ma chèriè sannu da zuwa ta faWa tana kara Nufo ledar hannunsa zata ™arba. Meenal data ganoshi tundaga nisa ba™in ciki yayi mata katuto aci™in ranta saurin Nufosu tayi tana faWin ke wai bakisan yau girki na baniba."" Murmushi Aicha tayi cikin hausar yarenta da baya fita tace "" Dazu bamu gaisawa ba Ina wuni tafada tana ™arewa meenal din kallo."" Tsaki meenal tayi"

"haWe da shigewarta ciki."" "" ´ar'uwa Nace ki karbi ledar ko tunda yau gurinki yake."" "" bazan karba ba ke"

"dakika dauka sai ki kai masa bazanyi ba tafada tanayin gaba."" Aicha ce tace "" DanAllah kayi hakuri idan"

"ha™an yabata maka rai banyi tunanin fitowar tawa zata zama laifi ba daman dan naga lafiyanka ne kasan Ma pére duk lokacin dayadawo sai mamana taje tayi masa sannu da zuwa tataresa bansan agurinku laifi baniba."" "" Riko hannunta yayi har suka isa Part dinsa sai da ya zaunar da'ita sannan yace "" Bakiyi laifi ba sai ma kara daraja dakikayi agurina acigaba dayimun haka."" "" To Nagode ma chèriè Allah yakara maka lafiya bari naje sai da safe."" "" A'a zauna yadauki wayarsa yakira meenal tadade kamin ta karaso sai data zauna tace "" Lafiya? Kake kirana?."" "" Kawomin ruwa yafada kai tsaye duba da yanajin ™ishirwa."" "" bazan iyaba."" Cikin nuna rashin damuwa tace "" Ma chèriè zan iya kawomaka tafada tana Wan mi™ewa."" Eh yafada ransa namasa wani mugun zafi."" Sai data buWe fridge ta dakko sannan ta wanke glass cup ta haWo ta zuba masa tana mika masa."" Wani mugun ba™in cikine yacika meenal bata ankaraba taji hawaye yana zubo mata hakan yasa taja tsaki da ko kallonta Aicha batayi ba."" Na taraku anan ne dan nayi muku fada kuma kowaccem ku tasan yar uwarta "" Mon amour ga uwargidata meenal Banson rikici danAllah ku zauna lafiya."" "" inshaa Allahu zamu zauna lafiya ma chèriè Allah ya kara haWa maka ™anmu."" Meenal ga Amaryata Aicha banason rike ku zauna lafiya."" Cikin gyatsine fuska tace "" Naji sai kuma me."" Kowaccen ku inasonta shiyasa na aureta banason kananun maganganu idan banji dadi agurinku ba to tabbas babu inda zanje naji dadi. Haka dai yayi musu fada sosai Aicha tayi musu sallama tafita tana fita meenal ta daka tsalle tadawo kusa dashi Sai

Please Login or Register in order to submit comment