You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

data zuba masa abincin data kawo kamin kuma daga baya ya kalli abinci ya kalleta "" danAllah kaci kada kayi complain. "" baice komaj kuwa yazauna yaci yakoshi tunda yagama ma sai yashiga aiki sai wajejen 11 sannan yayi haramar kwanciya inda meenal tadade da kwanciya kan gadonsa tana bacci abinta hankali kwance amsawar da jikinsa yayi yasakashi gyara jikinsa sosai sannan yacika ji™insa da turare kamin yakashe ko'ina haWe da Addu'a ya kwanta yana rungumota saukar ba™insa akan nata yasata bude fuskarta tana kallonsa ganin yadda tayi jaSar tana kallonsa da kuma ™in mayar masa da respond sai yaji abun babu armashi yadda yashiga sarrafata batare da itama ta taimaka masa ba yasashi jin rashin dadi aransa babu wani nuna jindadi a tattare daita ta kwanta sai kace macecciya in banda yana cikin tsananin sha'awa tabbas da bazai iya komai da'ita ba. Cikin wata calm voice yace "" Meenal common touch Me mana."" "" Ni kataSani mana gaskiya takara kai hannunsa jikinta hakan yasa bai daina ba duba da'ita ma tanada hakkinta atare dashi."" Sosai yacaza mata kai hakan yasakashi fita hankalinsa shima gaba daya, A han™ali yashiga sau™e ajiyar zuciya a jajjere, ji™insa ne duk ya Mutu ya dago manyan idanuwansa ya tsura mata su, duba da yanayin ji™insa da ya sa™e gaba daya, wannan shine karon farko da yaja tsaki yana faWin "" Meenal Mekika tura agabanki?"" Kallonsa tayi cike da mamaki da firgici jin yagane ta saka wani Abu tace ""babu abunda nasaka nifa."" Ci™in zafin Nama ya fizgota yace "" Ba magana nake miki ba Me kikasaka agabanki?"" Jikinta Na rawa tace "" maganin matsine fa Nasaka dazu Nasiya."" Yaa Allah ya faWa yana cire hannunsa daga jikinta kamin yace mata "" ˜inga kurajen dake gabanki? Yaushe rabonki da shaving? When last kikayi sit bath?"" Idonta da yacicciko da hawaye tace "" DanAllah Mutallab kana tausayamin yanzu Nasaka abunnan dan kaji dadi kazo karufeni da faWa? Kuma Ni nagayamaka banason shaving dinnan nafison gabana da gashinsa kuma ma dai ai nagayamaka kurajennan nasiya magani nafara shafa musu, maganar gaskiya kuma bazan iya wani amfani da ruwan zafi ba tunda dai kana gani ina amfani da kayan mata."" Cikin bacin rai yace "" Will you"

keep quiet?....

#Mutallab Asad

#³an Tagwaye

#Nana Diso

#Billy s fari.

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA UKU

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

"YafaWa ji™insa na rawa, bakida hankali meenal illata ™anki kikeso kiyi wannan babban abunne maganin"

"matsi? Nataba yimiki complain akan inason ki matse ko maganin mata? Har takaiki ki tura abu acikin gabanki tunda bakida hankali kw wacce irice ne? Meke damun rayuwarki? Narasa gane kanki da gabanki wannan soyayyace ? To bari kiji ingayamiki gaskiya Wallahilazim duk soyayyar danake miki idan kikaje kika illata gabanki da tura abubuwan da baki sani ba abubuwan da zasu haifar miki da matsala to tabbas babu ruwana duk yadda kike acikin raina zanje inada zan samu nutsuwa inada take kula da kanta da lafiyarta kada kiyi Tunanin zaki illata kanki da ture turen wasu abubuwa agabanki kuma kisa aranki wai zanyi hakuri, ita sha'awa ba'ayi mata haka idan ma zakiyiwa kanki fada kiyiwa kanki fada dan kinsha abunda zai karamiki lafiya jikinki bamatsala baniba Amma abubuwan da zaki tura gabanki babbar matsala ne gareki zan iya haifamiki da matsaloli da dama kinsan saka abu agabanki da sunan matsi zau iya haifar miki da cancer da manyan cutuka ke har ma da infection da kuraje dama sauransu nataba cemiki inaso kisaka wani abunne? Narasa kalar tunaninki , kuma naga ke kamar bakiyi islamiyya bako?"

"Bakisan sunnah ne asked gashin gaba da hammata ba? Ko kinzata wani abunne."" "" kaga ya'isa haka cin"

"mutuncin naka daman ai dan kai nasaka tunda kuma wulakantani zakayi is okay sai nadaina."" Look into"

my eyes ke naga tunaninki sai ina taimako aciki ko? Kiyi hanzarin barin nasu baki wannan maganin dan

"wallahi zasukaiki su baroki kinji me nace miki and kije kiga likita akan wannan kurajen gaban naki ."" Shiru"

tayi tare da kwanciyarta ta juya masa baya shikuma hakan yabashi damar jawota ji™insa bacci

yakwashesu.

Duk yadda Aicha takai datayi baccu kasawa tayi hakan yasata tsintar hawaye akan gefen fuskarta da dan

hanzari ta gogeshi what is this? Tafada cikin ranta is this love or what? Kishi ne wannan? Itafa tunda taga matarsa ranta ke mata zafi hakan na nuni tafara sonsa ne? Juyi tayi akan gadon nata tana kara runtse idonta wasu tagwayen ajiyar zuciya takara saki tana kara ganin girman gadon nata wannan Wan kwankin da sukayi atare hakan bakaramin kara shakuwa sukayi ba kowanne lokaci yajawota ji™insa yana making

love da'ita ahaka tana ci™in tunani dai bacci yayi gaba da'ita.

Wajejen ™arfe goma Mutallab yatashi ko daya tashi yunwa sosai ce ci™insa hakan yasa ya™alli meenal

"dake chatting gefensa yace "" Kinyi breakfast? "" A'a Nifa Nagaji kaduba kaga yadda nagyara maka bangarenka fa a hankali yabi da™in da kallo shi dai yasan yadda yaganshi jiya bayan aicha ta gyara hakan kuma yake yanzu amma sai yace "" Sunnu thank u."" "" Katashi muje can gurinsu muci abinci."" Baice mata komai ba yayi wanka yashirya cikin wani light yard ita kuma tana sanye da bubu na material irin masu"

laushin nan ko dataga ya mi™e itama Mikewa tayi ta bishi.

""" Tante gwara ma abar breakfast dinnan dan nasan yaya zaizo yaci."" Aicha da Wan mamaki tace "" A'a"

"afrah matarsa fa xata girka masa ai."" "" wai anty sau nawa zance miki wani namijin yafi matarsa amfani babu abunda ta'iya wallahi."" "" Ke dai kawai bakida uzuri ko dai tagaji ne shiyasa Amma dai mata da mijinta ai bata barinsa da yunwa yar'uwa."" Murmushi duk sukayi mata "" Nikam banga yarinyar aiki ko daya gidan nan ba"" tante ce tace "" Aikam dai bamuda ko daya mai aiki matarsa kam tataba dauka Amma bansan dalilin tafiyarta ba dayake shi mutallab dinne bayaso ko ™adan ai ."" "" Ni wallahi aikin nazai gagareni ba Amma samun mai dam rage maka wani abun yanada dadi "" Aikam dai bayaso anty ba lallai ya yarda ba."" "" Zan gwada yimasa magana ko zai amince.kamin kuma suji sallamar Mutallab din da meenal sun shigo hannunsu Aicha ta ™allah yadda suka sa™ale juna tana Wan kau da kanta gefe guda a han™ali tace barka da shigowa tana Wan gyara zamanta gefenta yazauna yana zaunar da meenal adayan gefe "" Ina kwana aicha ta fada kallonta yayi yace "" Lafiya lou harkin tashi tante barka da asubahi."" "" barkanmu alhaji yanzu muke maganarka nace nasan zaka shigo ka karya meenal sai ki zuba masa ko."" Kallon tante tayi tace "" ita waccen menene amfaninta da bazakice ita tayi masa ba?"" Da dan mamaki Mutallab yakalleta yace "" Tashi ki haWamin abun kari."" Aicha kuwa data Wan yun™ura tace "" Babu komai tayi zamanta ai sai Na hada muku."" Banza meenal tayi takuma ki tashi tana aikawa kowannen su da wani irin kallo."" Tea zan zuba ko kunun Aicha. "" cike da kaunarta yace "" Duk abinda kika zuba zanci."" Nan ta kalli meenal tace "" Me zan zuba miki sister?"" Tsaki meenal taja tace Nasakaki ne kisamun."" Aicha bata kulaalta ba tasamu kujera ta zauna har Mutallab yaga karya sannan tace "" Ranka yadade inada magana."""

"Ranki yadade ina jinki yafada yana murmushi sanda hakan yasa meenal harararta "" DanAllah ina nemana"

alfarmar ´ar tayin aiki kaga gidan namu tabarakallah MashaaAllah in yaso mu sai muji da gyaran

"bangaren naka da kula dakai aduba mana ranka yadade."" "" Ni kaina ya hanani sai ke wai ke wacce..."" batakarasa ba mutallab ya narka mata idanuwansa alamun ta'iya bakinta."" Lokacin danace miki kada ki dauka ai sai da kika dauka kuma ban hana kowaccenku dauka ba abinci ne gaskiya bazanci na mai aiki ba sannan babu mai aikin da zata dinga gyaramun bangarena nasanar muku."" "" Inshaa Allahu zamu kiyaye ranka yadade hakan ma mungode Aicha ta fada."" Afrah dake gefe ce tace "" Anty Aicha kinga har anyi matriculation a uni din da zaki fara na Niamey Naga su zee sun dora yanzu datuni dake."" "" hakan shine alkhairi agareni tafada tana kokarin barin gurin. Kamar zaice ina zataje sai kuma yayi shiru batare da yayi mata magana ba har ta bar bangaren ta huce nata sashin ko data karasa kuka taji ta subuce mata sosai Allah shaidane tana mutukar son tayi karatu Amma tanaji tana gani ya hanata ganin kukan bazai kareta da komai ba yasata mikewa tashiga wanka sannan tashiga da kayan abincin da aka ajiye mata jin motsin mutum abayanta yasata dan zabura tana jiyowa. "" Shine kika tafiyarki ko? A hankali kuma sai yabi idonta da yayi alamun kuka da kallo ko bai magana ba yasan akan dayan biyu take kuka wato karatunta amma sai yayi kamar bai ganiba yace ""Banason haka idan ina guri kidinga zama aicha hakan Nuna girmamawarki agareni ne."" "" Kayi hakuri danAllah nadantsaya uzuri anan kaga nashigar da kayan abincin ne Nagode sosai da hidimarka akaina Allah yacigaba da buda maka."" Takarasa fada kuka nacin ™arfinta Jawota yayi ji™insa yace "" banason wannan kukan hakan yana sawa naji babu dadi araina ko ™adan ina mutukar jin dadin wannan addu'ar taki matata wannan kamshin turaren wutarnan taki bakaramin dadi yakemun ba nima gobe zaki sakamun adakina."" "" Inshaa Allahu zanyi maka duk abunda kakeso."" "" Allah yayimiki albarka yafaWa cike da Nuna jindadinsa sannan sukayi sallama ya huce bangaren meenal ko dayaje tana zaune kan gadonta tana dannah waya."" Da wannan dannah wayar dakikeyi me zai hana kitashi kigyara bangarenki."" Ko dagowa batayi ba tace "" Nagyara ai shekaran jiya."" "" Haba meenal shekaranjiya yau ne?"" "" DanAllah kada kadameni nata fita zakayi katafi mana."" Wani takaicine yaji ya cika masa ransa hakan yasakashi fita yabar mata dakin, wayarta datafara ringing ta™allah Umma tagani gabanta ne yawadi kamin tadaga tana saurara daga can "" Diyata ina wuni kwana biyu bakya ta uwartaki ma kwatakwata ni gani anan hankali yatashi akanki gaba daya ina cikin damuwa kala kala nace Allah yasa wannan kiahiyar taki bata takura miki."" Kamar an sosawa meenal abinda ke mata kaikayi tace "" Wallahi wallahi nima tadameni daga zuwanta ga shegen munafurci umma bakiga bafa abunda takeyi."" Kuma daga mata kafa kikeyi? Nikam meenal ..."" ko shi bana raga masa ballantana ita."" "" Yauwa hakan ai yakamata macce tazo tasameki da mijinki kuma tana kokarin rabaku? Wannan ai babban kuskurene kada ki yarda wallahi ."" "" Ni wai umma babu wani malami da zaimun aikin fitar da'ita?"" Murmushi umma tayi dan dama zancen datake jira kenan tayimata saboda batada kudi a hannunta tace "" Aikam akwai manyan malamai yanzu ma wani da yayimun aiki kinga dubu dari uku na bashi bakiga aiki ba."" "" To umma zanturo ayimun danAllah kituramin account number ."" Wani murna umma tayi aci™in ranta kamin tace "" To badamuwa sukayi sallama."" Sallamar momy yasaka Meenal firgita tana kallonta "" Mumy kece? "" "" Meenal bazaki nutsuba bazakiyi hankali ba ? Umman dai bazaki rabu da'ita ba? Inaji mahaifinki har Allah ya'isa yajawo miki idan kika kara hulda da'ita shine bakiji ba? Shine kike kiranta kinsan girman Allah ya'isan iyaye."" "" Nifa mumy ba'ita bace ba"" "" To nidai meenal ki kula da duniyar nan gashinan kudin da kikace kinaso dady yace akawomiki sai kitashi kikaini nagaisa da kishiyartaki."" "" Wani irin gaisawa mumy ana zaune kalau? "" "" wai ke mai isa bakida wayo ne? Uwarki taxo taki gaisawa da abokiyar zamanki ai sai ace ba™in ciki takeyi narasa irin ´ar kissar nan da kisisina baki da'ita sai wauta da shirme."" Meenal dai"

"tana ta zumbura baki haka ta karasa suka tafi. Har sashin takara tace ita wallahi bazata shiga ba"" kai"

wannan yarinya Allah yashiryaki wallahi bari nashiga ni sai da mumy ta karasa tashige baranda sannan ta

"isa palourn nata yaaAllah mumy ta ambata yadda taji sanyi mai ratsa jiki yashigeta da daddaWan kamshin turaren wuta sallama tayi Afrah da fannah da Aicha suna palour azaune kallo ma duk sukeyi hakan yasaka Aicha mikewa tana faWin "" Sannu da zuwa sannu mama tafada cike da girmama."" Mamakine yakusa kashe mumy ganin yadda aka Tarbeta cike da girmamawa har kasa Aicha ta gaida sannan ta nufi kitchen ta hado mata lemo ta kawo mata."" Su afrah ma suka gaisa anan nr afrah take sanar mata maman meenal ce "" Allah sarki mama Aikam nagode sosai Allah yakara girma."" "" Ameen yaaa Allah Nagode bari naje ko."" DanAllah inazuwa tafada tana shiga dakinta turaruka tasamata Aleda ta biyota har waje tana mata godiya har sai dataga wucewarta ta dawo. "" Meenal gaskiya kigyara halinki wannan ce kishiyarki kiga yadda tayimun kiga yadda ta tarairayeni."" Ai daman munafukace abunda yafi hakama zatayi indai wannan ce mai suffer aljanun."" Kinji rashin iya maganar taki ko? To Allah ya kyauta ni sai anjima."" To"

kawai tace mata ta koma.

*******

"Yadda afrah tashigo tana kuka yasa kowannen su kallon ta abba ne yace "" kada ki sake ki zaunamin anan"

"idan bahaka ba to tabbas zan bata miki ranki."" Kuka sosai takeyi dayasa umma rikota tace "" ke lafiya zaki daga mana hankali muna zaune kalou sabida Allah."" "" Zaneni yayi yace "" intawo gida. "" "" tunda haka kikeso sai kizo ki zauna cewar abba."" "" Haba abba batsaya kaji tabakin yarinya ba karufeta da fada."" "" Nace bazanji ba duk iskancin da yaran naki sukeyi naga ke kike dorasu aure ne tunda takasa zamansa sai tayi kokari tazo ta zauna agidan."" "" wallahi Abba bayabani abinci ga dukana da yakeyi bayayimun komai watarana sai bayi wata baizo ba wallahi Abba ina neman Taimako."" Shiru yayi baice komai ba umma"

"kuma tacigaba da zage zage da yasa Abba daka mata tsawa yace mata tafita daga da™insa."""

***

Wani ™alar missing dinsa takeyi hakan yasata daukar wayarta tashiga yimasa text *Ma chèriè ina

"mutukar jindadin duk sanda kayabeni ina Roka maka Allah yakula mana dakai yahaWe maka kan matanka yakara tsareka akomai naka am in love with kissing you, hugging dinka yanasawa in rasa kaina kazo gareni ma chèriè matarka tana mutukar muradinka."" Cike da kunya tatashi ta aika masa hakan yasa"

tamike ta dauki kankana da minannas da kaninfari da zuma ta hada ta markada tashanye.

#Mutallab Asad

#³an Tagwaye

#Nana Diso

#Billy s fari.

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA HUŠU

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

A lokacin da sa™on ya iski wayarshi zuciyarshi ce tashiga bugawa A hankali ahankali kowanne lungu da

"sakon nata yashiga cike da kulawa yakirata awayar ringing din farko tadaga tana mai saita muryarta cike da ´ar shagwaba tace "" Ma chèriè (abin kaunata) ya kasuwa am missing you."" "" Duk wani sashi najikina yana maraba dake Aicha kulawar nan taki bakaramin Nutsuwa take samin aci™in raina ba ina fatan zaki kasance ahaka har karshen rayuwarmu."" "" Inshaa Allahu Abin kaunata Allah yabani ikon kasancewa yadda kakeso har karshen rayuwarmu yabaka ikon Adalci tsakanin mu da kuma kulawa damu."" "" Ameen ameen masoyiya yafaWa yana danyin shiru."" Itama Wan juyar da idanuwanta tayi kamin tace"" Me kakeso yau in girka maka."" Murmushi yayi har tanajiyo acikin wayar yace "" Ke Nakeso da komai naki dear."" Kunyace ta rufeta tace "" Tohm angama ranka yadade ayi aiki lafiya Allah yadawo dakai lafiya."" Ameen yace mata. Ko dayakashe wayar Meenal yakirawo kusan bugu uku sannan tadauka "" Yaya akayi sai kirana kakeyi."" "" Kina lafiya? "" "" To bagashi na dauka ba idan banda lafiya ai bazan dauka ba Tsakani da Allah banason takura yaushe kabar gidan ko kamanta yau girkin munafukar matarka kamin kacemun ma ni zan gyara maka bangarenka."" Tsaki yaja yana kashe wayar itama tabi wayar da harara tana fadin munafuki kawai sai kace kirana da yakeyi. Tun daga Samanta ta hango Aicha tana shigewa bangaren Mutallab, duk da tasan ranar girkinta ce amma hakan ba ™aramin ™ona mata rai yayi ba don a ganinta iyayi da rawar kan Aïcha ya yi yawa, kwafa tayi tare da komawa cikin palourn nata tayi zaune tana tunanin abinda za"

tayi ta Sakantawa Aïcha rai.

A can Sangaren Mutallab Win gyaran Wakin Aïcha keyi cike da zallar farincikin tana tunanin kalaman da

"mijin nata ya gama faWa mata tana murmusawa aduk lokacin data tuna, tsaye tayi bayan ta kammala taga yadda ko ina yayi ™al sai ™amshi ke tashi ta sauke ajiyar zuciya sannan ta Wauko remote Win a.c ta daidaita gudunta wanda atake sanyin da ™amshin suka gauraye waje Waya suka bada wani kalar daddaWan ™amshi dake saukar da gajiya tare da saka natsuwar zuciya, ficewa tayi haWe da jan ™ofar ta rufe sannan ta koma part Winta ta faWa kitchen, tsaye tayi tana tunanin yau me zata Worawa masoyin nata, tuna soyayyarsa da tuwo yasa ta yanke shawarar yimasa shi, ruwan zafi ta fara Worawa bayan ta kunna gas, sannan ta gyara kayan miyanta ta markaWa a blender ta ajiye gefe, tuwon semovita ta ri™a masa tare da miyar ugun data sha gyaWa da busasshen kifi sannan ta haWa masa coconut juice, tana gamawa bayan ta haWa komai ta gyara kitchen Win sannan ta wuce bedroom ta faWa toilet tayi wanka da kalolin showergel Winta masu matu™ar ™amshi ta Wauro arwala ta fito ta tsane jikinta da ™aramin towel ta zauna gaban madubi ta shafa mayukkanta dasu khumras da collaccam ta murje duk wani lungu da sa™o na jikinta dasu ta yiwa fuskara light make-up tare da ciro kayan da zata saka a wadrobe, wata haWaWWiyar atamfa ta Wauko da akayi mata Wunkin pitet gown data kame i'lahirin jikinta ta saka, murmushi tayi lokacin data kalli kanta ajikin madubi haWe da ´ar jin kunyar yadda zata isa wajen mijin nata a haka har tana rufe fuskarta da tafin hannuwanta, jin ™arar buWe gate Win gidan ya tabbatar mata da dawowar maigidan nasu, da sauri ta Wauki Wan kwalinta bayan ta ri™e sumar kanta ™asa ta murza Waurin ture yanda za'a iya ganin tulin sumar tata data Waure ta baya, a gurguje ta laka ´an kunnayenta ta sake feshe jikinta da turare sannan tasa flat shoes ta fice daga Wakin da Wan sauri gabaWaya albarkatun jikinta na motsawa, tana fitowa Mutallab na kawowa dan har ya shigo sashen nasu yana faman zuba idanuwa bai ganta ba, cak yakasa Waga ™afa lokacin da idanuwansa suka sauka akan fuskarta tana nufo wajensa Wauke da murmushi, sanyayyar ajiyar zuciya ya suke yana mayar mata da martani tare da buWe hannuwansa alamun tarbarta, a yangace Aïcha ta ™araso ta shige jikinsa tana faWin, ""Oyoyo má Chèri you are welcome."" Tana zagayesa da hannuwanta kamar yadda yayi mata tana Wora kanta a saman faffaWan ™irjinsa, lokaci Waya suka sauke ajiyar zuciya yace, ""Thank you Mon Amour irin wannan kwalliya haka kamar zakije gasar sarauniyar kyau ta duniya?"" Šago kanta tayi suna kallon juna ta sakar mashi wani ™ayataccen murmushi daya haifar masa da wata irin kasala tana cewa, ""Me nakeyi da gasar sarauniyar kyau ta duniya bayan nasan ni Win sarauniya ce awajen mijina? Muje na taimaka maka ka samu kayi wanka ka huta dan nasan ka gaji."" Takai zancen tana kissing bakinsa sannan tana hannunsa suka nufi sama inda sashen nasa yake ba tare data bashi damar cewa komai ba, tamkar yaro haka yabi bayanta yana kallon yanda take juya mazaunanta har suka iso palourn, tura ™ofar yai ya janyota ajikinsa yana jingina da ™ofar tare da Wora hannayensa a saman mazaunan nata ta Wora tafin hannayenta asaman ™irjinsa suna kallon juna, Waga masa gira tayi cikin wata irin tausassar murya tace, ""Ya dai Mr. Mutallab?"" Yanda jikinsa ya masa ya sashi yin sama da hannayensa zuwa saman bayanta ya sake mannata ajikinsa sosai haWe da cewa, ""You look so beautiful Mon Amour."" Tare da haWe bakinsu waje Waya yana mata wani irin Nigerian kiss da yasa Aïcha taji ™afafuwan ta na neman Waukarta. ""Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun wannan wace irin jaraba ce haka daga shigowarki."" Suka jiyo muryar Meenal da tun Wazu da Aïcha ta gama gyaran Wakin don neman magana tazo palourn ta zauna bayan ta sauke duka pillow Win kujerun a ™asa ta Wora ™afafuwan ta akan center table dake tsakiyar palourn ta shiga latsar wayarta"

"hankali kwance tafaWa cikin Saci rai, da sauri Aïcha ta jaye jikinta a jikin Mutallab cike da jin kunya shi"

"kuma yabi Meenal Win da wani mugun kallo, ""Amma dai kaji kunya wallahi ™aramar yarinya na maka"

"karuwanci ka biyeta."" Lumshe idanuwa Mutallab yai zuciyarsa nayi masa ™una ba tare daya bi takanta ba yace, ""meya kawo ki Wakina?"" Kafin ta amsa mashi Aïcha tace, ""Má Chèri bari na haWa maka ruwan wankanka kafin ka shigo."" Ta wuce bedroom Winsa kai tsaye ba tare data kalli inda Meenal Win take tsaye ba tana aiko mata da harara, ""ba dake nake ba?"" Mutallab ya faWa cikin Sacin rai ta turo baki haWe da"

"cewa, ""Kana nufin banda ikon shigowa Wakinka ne ko meye?"""

"""Look Meenal! Bana son tashin hankali akan me zaki shigo Wakina bayan kinsan ba kece da aiki ba? ai ko"

"shigowa zakiyi kamata yayi kibari sai idan ina nan ina har akwai wani abun, shima sai kin nemi izinin shigowa kafin nan saboda bakisan a wane yanayin zaki iya riskarmu aciki ba."" ""Saboda gaku jarababbu ko Mutallab."" Meenal tafaWa kai tsaye tana kallon cikin idanuwansa kafin taci gaba da cewa, ""To wallahi ba'a isa hanani shigowa Wakin mijina ba sai dai ku kudena wannan jarabar taku idan har bakwa son aganeku, munafuncin banza munafuncin wofi."" Tana jan tsaki ta fice daga falon zuciyarta nayi mata wani irin tu™u™i ganin da tayiwa Aïcha ajikin mutallab tare da banko masu ™ofar da ™arfi, girgiza kai Mutallab yai yana sauke ajiyar zuciya kafin yawuce bedroom, da Aïcha yaci karo tana ™o™arin fitowa dan har ta gama haWa mashi ruwan, murmushi ya sakar mata tare da ri™o hannunta yace, ""ina kuma zaki je."" ""Ka samu kayi wanka bari naje na kawo maka abinci."" TafaWa tana shafo fuskarsa, ""No kifara bani wannan naci tukuna."" Ya faWa yana kai hannunsa tayi saurin janyewa tana dariya, ""Allah Má Chèri kadena."" TafaWa aWan shagwaSe tana cuno baki, ba tare da yace wani abu ya shiga shinshinar wuyanta yana kaimata kiss kafin kuma ya shiga yawo da hannunwansa a sassan jikinta yana aika mata da sumbatar ta kowace gaSa, atake Aïcha ta shiga karSar sa™on tana juya kai haWe da mayar masa da martani wanda hakan ya sake jefashi wata duniyar ya Wagata cak zuwa kan makeken gadon, cikin ™warewa yake sarrafa kowane sashe na jikinta yana bashi ha™™insa itama tana taimaka masa har ya samu natsuwa sannan suka shiga wankan atare, suna fitowa ya kalleta haWe da cewa, ""Kin dai hanani naci sai ™walele kike mun ko?"" Cikin jin kunya ta rufe fuskarta haWe da cewa, ""Ni gaskiya kadena Má Chèri bana so."" ""Aidama nasan bakya sona min Amour shiyasa har yau kika kasa mallaka mani kanki."" Ya ™are zancen yana zaunawa bakin gadon tare da janyota ya zaunar saman cinyarsa yana kallonta, ""kidena wahalar da zuciyata haka Aïcha kibani damar nuna maki irin tarin ™aunar da nakeyi maki ta hanyar zamowarmu abu Waya, ko har yanzu banyi maku ba bakya sona?"" Kanta dake ™asa ta Wago haWe da cewa, ""wace macce Allah zai mallakawa miji kamarka tace bata so, ko wancan lokacin ganin nakeyi kafi ™arfina shiyasa nafaWi hakan dan kar na yaudari kaina."" ""Amma yanzu ai kinga banfi ™arfinki ba tunda gani acikin"

"gidana, pls Aïcha kibarni na WanWani zumarki kota kashe mani ™ishirwar dake tare dani."""

"""You're are free to do so Má chère but not now."" Ta faWa tana rufe fuskarta ya zaro idanuwa haWe da"

"cewa, ""Sai yaushe kenan ni Mutallab naga takaina."" Dariya ta saki tana mi™ewa daga saman cinyar tasa ta nufi ™ofar fita Wakin tana cewa, ""Ko yaushe amma banda yanzun."" Tayi mashi Gwale sannan tafice da sauri tabar Wakin gabaWaya, sashenta ta koma ta Wauko lafiyayyen abincin data shirya masa ta jere akan dining table, tana cikin gyara kulolin yafito waya a kunnensa yana magana da

Please Login or Register in order to submit comment