You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kunza mana asara ku bakusan yadca natsani yaron ba kuduba kuga shagunansa da muka cinnawa wuta ko ajikinsa naji ance kamar gwamnatu ce ma zata gyara masa yafada yana wani sabon kuka dan yasan bakarmin asara yayi ba "" To oga mu aikashi mana."" "" Ai sharadin aikina nima banda kisa yafada yana"

zama wanwar akasa.

Tun bayan kwana biyu da faruwar abun sai yazama aicha taja jiki da lamarin Mutallab din sosai duk da

hakan na damunsa har takai wani sa'in yaji kamar yayi kuka tunda ta riga ta sangartashi ta kowanne bangare agurintq yake samun duk wata Nutsuwar da yakeso. Yanzu ma shigowarsa kenan Tayi masa

"sannu dazuwa tana fadin "" zakaci abincin yanzu ne kokuma in kaimaka part dinka?"" Kallonta yayi yana"

"ganin rashin walwalarsa a fuskarta "" Aicha Dan nayi miki fada shikenan kika dauki haushina kika dora"

"akanki? Yanzu saboda Allah kinsan sabon ciki bashida kwari kyaje ki bangajeta idan cikin ya zube fa? Kina ganin watanmu nawa ke baki samu ba ita tasamu ai sai mutayata rainonsa."" Murmushi tayi mai radadi dan lamarin meenal da sharrinta yafara bata tsoro haka kawai jiya tana ganinsa tasaka kuka abangarensa wai na bangajeta abun mamaki rabon da naganta kwana biyu ma Nan yarufeni da fada harda fadin bakin ciki nake mata kenan kamar yadda tagayamasa dan bansamu ba da na fahimci inda ta dosa sai na bashi hakuri shine yanzu yake maimaita maganar."" Kayi hakuri hakan bazai kuma faruwa ba tafada tana kokarin barin gurin wayarsa ce tayi ringing yana dagawa yaji kukan meenal tana kiransa."" "" Heartbeat yanzu nashigo kidaina kuka ganinan ki kwanta ki huta."" "" Nifa ajikinka nakeson bacci tafada cike da shagwaba."" "" Okay yanzu zanzo yafada yana zubawa Aicha idanuwa da tasakar masa murmushi akaro da farko bayan rigimarsu "" kiji meenal ko? Wannan babyn nawa yazo da rikici ."" Cike da rashin Nuna damuwarta tace "" Ai daman shi ciki yagaji haka kaje ka kwana acan babu komai Allah yaraba lafiya."" "" Ameen Mon amour goodnight. "" kuka tasaki yana fita harda durkusawa bakin cikin datake dauka yayi yawa yau kusan sati kenan kullum gurin meenal yake kwana duk dama tana period abun bai dameta ba Amma yadda yake rufe idanuwa yana mata maganar ciki abun har mamaki yake bata ita dayake ma abun bai damunta kwatakwata dan bata dauki hakan matsalaba ba duba da ita haihuwa Nufi ne Na Allah"

ganin Kukan bazai amfanita ba yasata saurin mikewa ta nufi dainta.

Da Wan hanzari ya shiga dain meenal din hannunsa dauke da basket din abincinsa da Aicha ta mika

"masa ganin abincin yasata jin dadi sosai acikin harta harda murna dan dama yunwa takeji tare yazuba musu yashiga bata har ta koshi watermelon drink dinma tasha sosai. Kwana biyunnan da sha'awa ta gallabeshi duba da baya takura meenal din kokuma da yayi magana tace baby baiyi kwari ba sai tace masa"" I want you."" Murmushi yayi yana fadin babyna fa?"" To dayake ni bakasona sai dai kayi...bata karasa ba taji bainsa aciin nata rashin gwanancewa da kuma rashin taimaka masa agurin bashi martani yasanya baya jin dadin saduwa da Meenal kwata kwata yanzu ma tana zaune daskaran ta saki baki wai kissing dinta akeyi. Dago yanayin idanuwansa yayi yace "" Meenal why bakya respond ne?"" "" To wai kullum kai kace responding to tayaya zanyi."" A hankali yace "" if I kiss you kema sai kiyimin."" "" tayaya zan maka kana kissing dina nidai please kacigaba tafada tana turo baki. Nan yashiga sarrafata inda tashiga masufa ita kawai yayi abunda zaiyi batason wannan romancing din mamaki ne yakusan kasheshi dan yasan kam romancing yana daga cikin abunda ke saukarwa macce Ni'ima sosai amma ita tace bataso ganin tafara masa halin nata yasa yshiga direct wanda daga shi har ita basuyi enjoying ba dan babu wani danshi da yakamata agurin karshe ma haka tacemasa zafi takeji ya sauka shikuma yabi umarninta yasauka dan shima bayajin dadin kwata kwata. Har yayi wanka yafito wani irin missing din Aicha yakeyi sai murmushi yakeyi yana tuna yadda take sarrafashi dagaa sama har kasa sai suyi kusan 1 hour suna romancing kamin hankulqnsu yafita su farantawa juna har mamakin yadda take jikewa yakeyi wataran tabbas wasanni kamin kwanciyar aure sirri ne da indai macce tarike to karyane miji yace bakida Ni'ima dan tun kamin afara zakiji ajiki.( Duk yadda kikai gurin shan maganin ma kisani sai kin koyawa mijinki yadda zai sarrafaki yadda sai mulmula miki nipple wato kan nono dan wannan gurin da kuke gani shine inda Ni'ima da jin dadin macce yake indai miji saiyi minti biyar yana mulmulasu to Ni'imarki zata sauka"

dan haka idan kikaji ance romancing ba wai ki iya tabbashi ba A'a kisani ke mijinki zai shiga dan haka ke

yakamata yayi romancing sosai hakan ne zai saukar miki da Ni'ima yadda yakamata amma kina kwance a

afka miki tayaya zaku samu farinciki da jin dadi da anyi magana kice ai baya yarda tayaya bazai yarda ba bayan cikin gabanki zai shiga dole yasarrafaki ki fidda abunda zaisaka kuji dadi. Dan haka ku kula sosai da

gabatar da wasanni).

Tana shiga dainta tasamu wayarta tanaya ringing ganin missed call kusan biyar yasata saurin bin

"numbar Ana dagawa ta kara akunnenta tana sallama. "" amini taji daga wayar hakan yasaka Aicha saka ihu tana fadin Amini kece?"" "" DanAllah DanAnnabi kiyi hakuri Aminita da abunda baba yayi miki nasan bai kyauta ba abunda yayi kuma hakan. "" Kada ki damu Amini wallahi banji haushin baba."" "" yakke"

"yagida ya kwana dayawa kinsan bansan yaya tarasu ba sau abakin dada jiya dana tsaya muka shiga na taso daga makaranta."" "" DanAllah fa? Kice har kinfara makaranta"" "" ke kam da kikayi aure baki sanar mini ba."" "" Ni kinsanar muni da naki ne da zakice ban gayamiki nawa ba."" "" Allah yabamu hakuri dukanmu yajikan iyaye amini tace. "" kinga fa har ina final year ma ina karantar masscom."" "" Kinji dadinki wallahi Allah yasaka Albarka."" "" Ameen Ashe Mutallab Asad kike aure? Gaksiya kive kinzama hajiya yanzu matan manya."" "" Kinjiku da zolaya ko? Banson haka please."" "" Amma dai kincigaba da makaranta ko? "" aicha ce tagyara zaka tace "" Wallahi yahanani Amini babu yadda banyi ba jiyama wai matarsa zatayi masters."" "" Tabbijan kuma kika yarda? Wallahi kikoma makaranta Aicha maganar Allah gidan miji babu tabbas gashi ke ba iyaye ne dake ba sannan dada duk kaunar datake miki ai bata maimaita shekarunta na baya naga wannan karatun naki shine gatanki shine mutuncinki wallahi ina zaki yau in babu shi ba fatan tsiya akeyiwa mutunba Amma hangen nisa yanada kyau arayuwa nidai ba zugaki nayi ba wallahi kiyi kokari ki koma makaranta danAllah ki lallabasa zai barki."" "" Amini wallahi Na lallabasa still. "" "" Kicigaba Aicha zai amince Amma ilimi azamanin nan babban rufen asirine wallahi saboda gaba."" "" To Ni yazanyi Amini? Wallahi.."" "" Ki kwantar dakai ki lallabasa please kinji."" "" Okay Amini yaushe zakizo."" "" Yanzu dai ina jarabawa idan nagama inshaa Allah zanshigo. "" "" Tohm nagode sosai Agaida oga zamuyi"

waya tafada tana mikewa tashiga bandaki.

Akwana biyunan bakaramin kunci take sha ba dan idan ba yazo yaga lafiyarta ba hankalinsa gaba daya

"yana kan meenal ganin damuwa zatasaka abunda batayi niya yasa ta koma shiga bangaren su tante komai na bikin tare suke haka dinunanta yayi masifar kyau "" Anty afrah sai kace nice Amaryar?"" "" You deserve more than this."" Murmushi tayi tana mata godiya. Yau shiga yayi ta blue yard yayi masifar kyau yana tsaye adayan dakin nasa dayake meenal tana gefe tana waya batasan yau aciki yashirya ba "" Hello sarsy wannan shigeyar matar tasa fa nayi sharrin har na gaji wallahi ingayamiki sai dai ta bada hakuri amma tabiyemun muyi fada ma takiyo kuma bakiga yadda ransa yake Saci ba akan lamarin cikina bai san duk karya nakeyi ba batayimun komai kuma wallahi cire cikin zanyi ai daman tunda yayimun kishiya nafara wahalar dashi kenan tunda na lura yara sune wickness dinsa so nima dole na dandana masa bakin ciki, shi yazata rashin lafiyar gaske nakeyi ke ingayamiki ko dakinta baya kwana tasaka dariyar da takusa"

zame mata kuka dan kuwa Mutallab ne tsaye gabanta ya zuba mata mar har guda uku ajire kallonta yayi

"da riidadden idanuwansa yace "" wato nazama Teddy? Ni ina zaune Dake da dukkan zuciyata ke kuma"

"bahaka ba? Me tayi miki da zafi haka? Wato duk maganganun da kike zama ki gayamin karyane! And last warning narantse da Allah idan kika zubar da cikin nan Meenal zan Nuna miki wanene ne tunda kinriga kin mayar dani sha sha sha mara wayu."" Kukan datakeyi mai sauti yasata dagowa ta kalleshi haWe da jan mugun tsaki tana masifa."" "" indai cikine sai Na zubar Wallahilazim baka mari banza ba kuma akan karamin aure dakayi sai nata fanshewa da haka."" Cike da masifa yayi kanta sai kuma yaja yatsyaa yace "" Do your worse and zakisan wanene Mutallab Asad yafada yana barin bangaren ita kuma tatashi cike da masifa ta Nufi sashinta tasan kome tayi bazai taba rabuwa da'ita ba kuma ko dan ta kuntata masa ayau sai ta rabu da cikin. Wardrobe dinta tashiga budewa tana bincika inda ta ajiye maganin batare da tunani"

komai ba ta afa guda hudu lokaci guda.

Aisha dake bangarenta tana gyaran Wardrobe dinta taji alamun shigowarsa ko baiyi magana ba tasan

"yana cikin damuwa sai ta nuna kamar bata gani ba dan yau tayi alwashi kome zai faru wallahi sai tayi masa maganar makaranta. "" Barka da safiya Tafada bakamar yadda ta saba gaisheshi ba."" "" kintashi lafiya yafaWa yana Nufota haWe da fadin "" Am sorry Mon amour kiyafemun danAllah. "" batare da ta alleshi ba tace "" inason Naje Zanshiga private university tanan tunda inada kudina acikin banki dan.."" batare da yace komai ba yayi baya yace "" Ban amince ba."" "" Sabida ni baka sona baka kaunata bakason ci..? Ciki da fada ya daka mata tsawa "" haka kikeson zama nace bazakayi karatu ba idan da wanda ya isa yasakaki kiyi sai kije kiyi haka nakeson matata."" Kuka tafashe dashi tace "" ai daman nasani ba kaunata kakeyi ba sha'awa ta kakeyi Ni sai dai aji dadi dani Amma baza'a.."" cikin zafin nama yayo kanta hakan yabata ikon saurin tsugunnawa tana kuka ranta na mata suya sosai."" Ganin an biki sunfara cika masa gida kuma yau ne zasu fara sha'anin nasu yasashi fita gaba daya duk da yunwa dake damunsa.wayarta ce tayi kara tana dubawa taga dada ce "" Ni wallahi sai nayi karatu ita matarsa dan yar masu kudi ce shiyasa duk iskancin da Tayi masa yake amincewa Amma dayake ni Wulakantacciya ce yar masu bara shine bazan samu..."" "" Auzubillahi Aicha Aicha Anya kuwa? Anya kuwa wanene yazugomin ke? To maza share hakawayenki yar albarka zan kirashi nayi masa magana Amma hakan dakikeyi bazaj sakashi yayarda ba yarinyar kirki ke da kullum yake yabonki kullum yana miki addua shine kikeso ki canza yanzu Aa akul dinki hakan bai kamata ba ki kama bakinki kiyi shiru kinga ga yan biki nan nima ina tafi inshaa Allahu."" "" DanAllah zakizo aicha tafada har tana dariya."" "" Ai dole nazo naga diyata zanzo zuwa gobe Amma maza goge fuskar nan kada wani yashigo."" Cike da bin umarni ta goge fuskar tata sannan ta tashi ta mike.Afrah ce tashigo tana gayamata sai dare za'ayi mocktail din tashirya da wuri zasu makeup."" "" Tohm Anty afrah zanshirya bari to nagama girki da wuri tafada mata tana barin dain zuwa kitchen tunawa tayi ko"

breakfast fa baiyi ba tunda yanzu yawanci itace take basa abinci.

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA GOMA SHA UKU

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

Tunda meenal batada lafiya bazata iya girka masa abinci ba yasa ita takeyi masa akowanne lokaci yanzu

ganin yadda yafita rai Sace yasata dan murmusawa ko banza itama yau ta Wana ai abubuwan sunyi yawa tun tana yarda da maganar meenal har yanzu ta fahimci makirci ne kawai irin nata tunda tasan yadda Allah yasanya masa son haihuwa da kaunar haihuwa yasanyata taketa wahalar dashi. Uhmm tace tana bude ciin fridge hantar data dafa da safe ta dakkota tanaci gaskiya ta kara yarda yadda macce sai da gyara wannan haWin na ci da hanta bakaramin niima yake saukarwa ba dan kuw akadan din da tace da safe sai dataji jiinta babu dadi kwatakwata sanoda yadda taji dama gurinta Mutallab yake tunawa tayi

bawasu kayan hadi nagani nafada tayi amfani dasu ba fa daga

-HANTA

-ATTARUHU

-ALBASA

-TAFARNUWA

-MAGGI

-YAJIN MATA RABIN SPOON

-CARDAMOM 3PCS

-RAIHAN HALF SPOON

-CITTA

-GARIN DAN BAGIGITA HALF SOOON

-AN MADAFI HALF SPOON

-SASSAKEN AURE HALF SPOON

- RIDI 3SPOON bayan ta hadesu sai ta dora ahuta tasaka ruwa ta dafasu sosai anfiso ayisa da dan romo

aciki zama tayi ta cinye tahada da drink din watermelon sannan ta dafa musu vegetables cous cousin duk tasaka acikin flask sannan tafita zuwa tayi wanka.

Daya daga cikin da kunansa yashiga dan yau bazai fita ba duba da yadda yaga jiin nasa kamar baya

"yimasa dadi zama yayi akan gadon yashiga tunani kala kala haWe da damuwa da yadda Aicha takesoj komawa yaaAllah ka taimakeni akan matana kada kasanya au zama makiyana yafada cike da damuwar da baisan yadda zaiyi dashi ba acikin watannan bakaramin jiki yaji ba bama konewar shagunansa ga kuma dauke afrah ga kuma meenal dake kokarin kara saka shi atashin hankali kamar yakira Aicha dan faWar adadin missing dinta dayakeyi bazai faduba sai dai yayi shiru karo na uku kenan yana dannah wayaryarta yana katse, ita batasan yana sane da makarantar ta ta ba yana hira su fara Daukar dalibai zuwa next month da bakinta sai kace inada kudi a account dina sai lokacin nema murmushi ya subuce masa da yadda take masa masifa wayarsa ce tayi kara "" Komai nene tsakaninmu kada ayi fushi da Abinci gashinan na ajiye maka shi akan table."" Wani hanzari yayi ya kike zuciyarsa tana masa dadi koma dai menene wanda yake sonka yana sonka koma menene kada saSani yasanya kazata komai akayima kiyayyace rashin ganinta a falon sai yasanya jin babu daWi haan yasanya ya zauna yashiga cin abincin hankalinsa kwance wani sakon ne yakara shigowa ciin wayarsa "" Zanje gurin fannah asubuti suna can "" reply yayi nata da"" No "" kawai dan yajata da hira."" Sai tatura masa "" Please haihuwa zatayi."" "" Ban amince ba nace miki."" "" Okay thanks tarubuto."" Ganin shikenan ya ajiye wayar tasa yaci abinci sai da yagama cin abincin sannan yamike sai yaji ihu daga part din meenal wanda hakan yabashi damar Nufa hannunsa da waya Ganin su tante suk kanta tana ihu tana ambatar zata mutu wayyo nashiga uku saukar idanuwansa akan kwalin magani yasanya shi saurin dauka yana sanya wa acikin aljihunsa daga ban kuma sukayi asubuti da'ita. Sanin wanene shi yasanya likitocin basu taimakon gaggawa haka akafara kokarin tsayar da jinin Amma Sam abun yakiyihuwa Mutallab dake tsaye da'ita ne batasan inda kanta yake ba"

zuciyarsa shikuma takasa nutsuwa gani yakeyi kmar dai wani abunne yajawo haka.

Na rasa gane an meenal narasa meke damun yarinyar Nan kai wallahi wannan zamanin namu tarbiya

"tayi yawa ace ki zauna lafiya da mijinki da mutane ke bakya iyawa wanne irin aure akeyi ne awannan zamanin da ba'a gayawa yara yadda zasu kula da maxajensu hatta hakkin auren ba'a fada kowacce tana saranta ne Amma ka sangarta da haka babu cikakken ilimin addini tazo tayita abunda taga dama. Aicha dai dake gefe ita batace komai ba dan bata fahimtar maganar tasu itakam. ""Tante cikinta fa ta zubar afrah tafada tana tura sako."" Daga tante har aicha da sauri suka zaro idanuwa waje suna kallonta. "" Wallahi ciki ta zubar wannan kwalin da kukaga yaya ya dauka ai na miscarriage ne ."" "" Innalillahi wa'inna illahirrajiun yau naga diyar banza wannan yarinya inane alkiblarta ko tsoron Allah batayi kai amma batada hali ."" Tante tafada tana rafka salati "" Amma bata kyauta ba wallahi duk yadda yakeson cikin nan to saboda me itakam."" Afrah da ko ajikinta tace "" Jahilci ."" "" babba ma dan kuwa takashe rai ai tunda inaji anfara halitta ki duba uban jinin da yake zuba akan gadonta kai yarinyar nan Allah ya shirya to wai dole ne auren nasu."" Aicha tace "" Mama kuskure tayi Sai dai Allah ya kiyaye gaba."" "" To diyar nan will"

"ba wannan ne na farko ba."" Duk da mamakin da yacikata sai cewa tayi "" Allah yayi mata afuwa."" Nan"

Afrah takira jalil yasanar musu fannah ta sauka tasamu baby girl hakan yasanya su dunguna gaba

"dayansu dan daga nan zasu huce kwalliya anty aicha yanaga kin tsaya?"" "" Afrah kada na fita yayi fada kinga nakirashi bai daga ba kuma kinga halin da yake ciki nasan halinsa akan cikin nan wallahi bakaramin damuwa za'a shiga ba."" "" kiji danAllah to me yayi miki zafi danAllah zomuje wallahi bazai hanaki ba."" "" To dazu ai yahanani."" "" Tawo kishigo Aicha bazaiyi fada ba tante ta fada hakan yasa ta shige suka tafi asubuti gurin fannah MashaaAllah tabarakallah itama yaran gidansu sun cika da manya hakan yasa tante tace su shige su tafi ita zata zaunar mata har su koma haka Aicha tashige cikin su afrah da kawayenta"

akasha kwalliya duba da saima sun koma gida tacan angwayen zasuzo da sauran kawayen nata.

Zama yayi batare da motsi daga inda yake ba ga bakin ciki yazo masa nan bayason kallon meenal din ma

"wata kalar tsanarta ke saukar masa firgit ya dago yana kallon doctor din haWe da faWin "" Are you okay sir."" "" Meke damunta kawai ya iya fada."" "" Wannan abun da kukeyi kuskurene yanzu da kabara maganin miscarriage har tasha fiye da ka'ida banida tabbacin zata sake haihuwa agaskiya dan ko da zata iya samun cikin sai dai ayimata aiki, kai bama lallai dan mahaifarta ta tabo yafaWa yana kallon Mutallab da gaba daya yanayinsa ya sauya idonsa yayi jajir ya saka hannunsa a aljihu ya mikowa likitan kwalin maganin daga kai yayi yace tabbas shine maganin zubda ciki wanda yake da mutukar haWari dan shi a akida idan aka sha daya ba'a kuma sha sai bayan 12 hours shikenan Amma kaga gaba daya tasha. BuWe idanuwan da meenal kiyi ne yasanyashi faWin kiji gidanku Na sakeki. A dan haukace ta rie mararta tana kuka dan abune da bata taba tsammani ba. Shikuma kamin yakai kofa tuni yazube agurin da yasa likitocin hanzarin bashi taimako zuwa wani dain harma da saka masa ruwa.Likitan dake tsaye da'ita ne yace "" ke kuwa menene na aikata haka? Yanzu kin cutawa kanki da lafiyarki."" Ciki da karamar masifarta"

"dake gauraye da azabar ciwo tace mai yayi maka zafi?."""

"Ihun da jidda takeyi da yadda Abba ke duanta sai da yadagawa kowa hankali agidan, Daman asiya"

tagayamata idan batadaina wannan shaye shayen ba tofa ita sai tagayawa Abba shiyasa ta sameshi da asuba tagayamasa shi kuma da yashiga cikin tashin hankali yarasa me ma zaiyi dan Asiya ma sai da yayi mata kyawawan maruka. Kasancewar yanuwa ancika yasanya kowannen su hankali tashe yashiga bashi hakuri Ana riko jidda Umma dake wanka haka ta zura kaya da kumfar ajikinta kamin ta inda karasawa bakin kofa ta zumale ta waWi akasa wanda hakan yasa bayanta yayi kara da kafarta da hannunta guda daya gashi buguwar datayi da ka yasanya idanuwanta rufewa wani ihu tasanya da kowanne mai rai na cikin gidan yaji hakan yasa Anty Amarya dake kan jidda gudu bangaren ta da matan yayan abba suma suka shiga Ciki Nan suka tarar da umma kamar bata numfashi haan nr yamaida hankalun kowa har abba yabar jidda wanda tana ganin haka ta gudu sashin anty Amarya ita kuma Umma aka taimaka akayi asubuti da'ita likitoci ne sukazo hade da shiga bata again gaggawa anan nr abba yakira Mutallab yagayamasa Nan yasanar mai matarsa ba lafiya suna asubuti jalil kuma yana gayamasa yace yana gurin

su fannah zqta haihu hakan kuma yakara daga hankalin kowa.

Jalil yakira awaya yace yazo yatafi dashi yace masa ai fannah ta haihuwa dakyar dai yake magana haka

"yayi masa Allah yaraya yakuma kaara kiran Abba awaya ganin missed call dinsa rututu "" Abba yafada da wani calm voice."" "" Mutallab menene yasamu Iyalin naka."" Baisan sanda yasaka kuka ba first time da abba yaji wickness dinsa yace "" Ta zubarmin da ciki akaro na biyu Abba batajin maganata bata girmamani bata darajtani sai wulakantani dani da yanuwana Na sawwake mata Abba."" "" To ai ba kuka zakayi ba Mutallab hakuri zakayi babu ta inda Allah baya jarabtar bayinsa kayi addu'a Allah yasa kaci wannan jarabawar daman kuma yarinyar ana fadan dabi'unta to yanzu kuma gashi ta hadu da ummanku wanda tunfari nayi maka magana akan karabasu tunda itama wata babbar shaidaniyarce ina tunanin ko da halin yarinyar da hudubarta ko ta kawaye kayi hakuri ka dauki hakan amatsayin jarabawa Allah yabaka wasu masu albarka kana asubutin nazo nadaukeka."" "" A'a kazauna nan Abba jalil zaizo yakaini gida."" "" Ayi hakuri ayi hakuri dai."" Tunda jalil yatawo hanya sai yasamu guri yafaka motarsa Numbar mumyn meenal yashiga dannah ita kuma lokacin suna tare da abba suna hira "" A'a kamar jalil kanin mijin Afrah"" mumy tafada tana kallon Abba. "" Dauki mana kiji ko lafiya."" Dauka tayi haWe da sakashi a speaker tana sallama "" Mumy barka da rana dafatan kuna lpya."" "" Lafiya kalou jalil ya mai dakin tayi nauyi ko?"" "" Wallahi tama sauka yau ansamu mamata."" "" To mashaa Allah barka barka Allah yadayyiba."" "" Ameen mumy daman magana nakeso muyi dake akan Meenal danAllah kitsaya ki fahimce ni nakiraki ne dan naga hakan shine kadai masalaha duk da dai mai faruwa yariga ya faru amma maganar tawa zaisa kudubata da kyau."" Duk jikinsu sanyi yayi sukace "" Ina jinka jalil mai kaunarka ai shine ke cewa diyarka ya gyara."" "" Tabbas kuwa mumy gaskiya meenal tana bukatar karatu sosai akan zamantakewa ta aure dama duniya kinga tunda akayi auren nan bazance dan uwana yana samun farin ciki Agurinta ba sai dai shi yafaranta mata komai tasaka agaba yana tafe da'ita Amma wulaknci yau daban nagobe daban mumy hatta tante dake da matsayin mahaifiyarmu bata kyale ba wallahi afrah kowa hatta Aicha haka takeyiwa kowa rashin da'a nikuma mumy nasanki Nasan inna wallahi diyar inna sai hamdala Amma meenal nakasa gane kanta gaba daya yanzu ma ta zubar masa da ciki suna asubuti dukansu abunda tayi yasa shima sai da suka kara masa ruwa dayake likitan abokina ne yacemun har ya sawwake mata."" "" Innalillahi wa'inna illahirrajiun "" mumy tafada tana kau da kanta haka Abba jiinsa sai yaji kamar an watsa masa ruwan"

"zafi ."" Nan yasanar mata asubutin shikuma ya huce gurin Mutallab din ko da ya daukeshi gida yayi dasu inda sukayi daidai da shigowar su Afrah wanda yazuba masu idanu taciin mota Nan yaga su da kawayensu sun sakko aicha na ciinsu tasha ado tayi kyau sosai da ankon ji yayi gaba daya ransa ya baci wato shi yana nan yana jimamin Abunda yafaru dashi ita ko ajiinta harda shiga kamar yammata ganinsu dada bangaren tante ta ruga aguje tana murna ta rukunkumeta."" Jalil nan shima yafito Mutallab kuwa zagayawa yayi yashiga part dinsa sosai ransa Saci Ganin Aicha yana hangota ta sama yadda taketa jan dada har suka shige sashinta kamin yayi ajiyar zuciya. "" Ke jaira irin wannan kyau haka dada tafada. Ina mijin naku? "" takara jifanta da tambaya Nan takwashe komai tagayawa dada nan tashiga masifa tana kwashwq meenal albarka suna zaune taga wayarta tayi kara "" Wallahi kika sake fita bada izinina ba."" Adan firgice tace "" Wayyo Allah na nashiga ukuna."" "" ke menene "" "" Dada wai nazanje ba duk kwalliyar danaci tasaka kuka."" "" To ke baki tambayeshi ba kikaje kina baWa wannan hodar? Sai kace diyar aljanu ."" Afrah datashigo ce tace ita suke jira nan tagayamata ya hanata. Duk yadda suka tambaya mata Mutallab yace babu inda zataje haka tacika tayi fam saboda bain ciki dada sai faWa take mata Amma ko taanta"

batabi ba.

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA GOMA SHA HUU

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq

Please Login or Register in order to submit comment