You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Dole Meenal ba dan tana so ba ta Wauki mayafi blue ta Wora akan yellow Win lace Win dake jikinta, dan yafi sauran mayafan shiga da yake ba™i ne da ganyen haki (hhh lol MeenalÏ% Ï%). A haka suka ™araso gidan Aryan Mutallab ya kirasa a"

waya dan yana gida su kuma suka wuce ciki.

"Tarba ta musamman matar Aryan tayi masu da taimakon ™anwarta da aka kawo mata, bayan angaisa"

Aïcha ta koma gefe tana latsar wayarta dan matar Aryan Win irin matan nan ne masu iyayi haWe da nuna

"kishinsu ™arara akan matan da aka ™ari shiyasa kai tsaye ta nuna Meenal ce tata ta jata sunata fira, Aïcha"

kuma dama batayi mata ba dan haka ta basu iska kora kansu bata bi ba har Mutallab ya shigo shi da

"Aryan yaiwa matar tasa ya jiki yana faWin, ""Madam wato haka kuka batse mani amarya gefe ko? Ai"

"Shikenan zansa abokina ya samo mata ´ar uwa itama."" Dariya tayi tana kallonsa haWe da cewa, ""To ai ruwa ba sa'an kwando bane Alhaji Mutallab, kaga dole kaga banbanci."""

Da haka suka Wan taSa fira sannan sukayi masu sallama Mutallab na ajiye mata kuWin dubiya suka rakasu

"har bakin mota matar Aryan sai kirari take zubawa Meenal dake gaban mota tana faWin, ""Takawarki lafiya uwargida ran gida kuma sirrin cikin gida kuma farincikin maigida."" Cike da jin daWi Meenal ta bata hannu suka tafe tana dariya. Sosai Mutallab ya fahimci duk suna yi ne saboda Aïcha, motarsa ya ja yatayar suka nufi gida ba tare daya ce ™anzil ba har suka isa, Meenal tafara ficewa cikin motar yana ´an wa™e™enta da habaici sannan aichyta buWe marfin motar itama zata fita. ""Mon Amour."" Taji ya faWa wanda hakan yasata tsayawa tafasa buWe marfin tana sauraronsa, ""Am so sorry for everything, nasan duk abinda sukeyi sun yi ne saboda jiki haushi, so pls krki bari hakan ya Sata maki rai kinji ko."" Sai data saki murmushi sannan ya bude ™ofar tafiya, zagayowa tayi ta can Wayan gefensa inda Meenal tafita ta duko kanta ta jikin tagar tana cewa, ""Idan dai wannan shine damuwarki ka Wauka ban ji ba kuma ban gani ba, adawo lafiya."" Ta ™are zancen tana sakar masa murmushi dan da alamu fita shi zai sake yi, a gajiye ta wuce sashen su tánte ta gaisheta tana yada zango anan har sai da tayi sallar isha sannan ta wuce sashenta, Mutallab kuwa bayan yayi Sallah shagunansa na Wunkuna ya nufa, bayan ya dawo kuma ya wuce wajen aski daga can Abba yakirashi akan yana son ganinsa, wannan dalilin yasa bai dawo gidan ba har sai wucewar sha biyu a ™a'ida kuma ana gama sallar isha yake dawowa, kasancewar Meenal ce zata karbi girki adaren yasa ta cika tayi fam ganin har lokacin bai dawo ba, a tunaninta yayi hakan ne saboda ita zata amshi girki ba amaryarsa wanda shekaranjiya tana kallonsa ana gama sallar isha ya shigo gidan, da haka bacci ya Wauke ta har ya dawo, sanin dare yayi yasa baiyi tunanin zuwa Wakin Aïcha ba sai dai ya tura mata message cewa ya dawo ga abinda ya hanasa dawowa da wuri, ba'a jima ba ta maido mashi da cewa Alhamdulillah ba komai tunda ya dawo lafiya dan haka sai da safe tana ™ara masa da kalmar i love, murmushi ya saki yana wucewa sashen Meenal tare da kunna fitilar palour dake kashe sannan ya kutsa kansa cikin bedrom Winta, da mamaki yake kallonta ganin tayi bacci ba tare data jira dawowarsa ba duk da tasan ita take da girki yau, gefen kanta ya tsaya yana Wan bubbuga pillow Win da take kwance akai yake cewa, ""Meenal, Meenal ki tashi mana na dawo."" Kamar baza ta amsa shi ba sai kuma cikin muryar bacci, ""Da karka dawo ka kwana acan, kuma wallahi kada ka sake tashi na ina bacci, wannan shine adalci naka da kake faWa? Wato tunda ba'a Wauki matar so kake ba shine ka kama kayi zamanka a waje sai yanzu zaka wani shigo Mani kana tashina wai haka ka dawo, to kada ma Allah yasa ka dawo din sai me?"" ""Ya subhanallahi dama nasan zaki faWi haka Meenal, kiyi ha™uri nake wajen aski ne daga nan kuma sai Abba ya kirani yana son ganina, kin ji abinda ya sa na daWi but am sorry."" Wani wasan tsaki ta ja tana gyara kwanciyarta take cewa, ""˜aryar banza da wofi shi Abban baisan kana da iyali bane.."" kafin ta™arasa ya daka mata tsawa cikin Sacin rai yake cewa, ""Kada ki kuskura ki daWi maganar banza akan mahaifina ranki ya soma Saci, ke kam bazaki taSa canzawa ba wallahi Allah ya shiryar dake."" YafaWa tare da barin Wakin ya nufi sashensa, wata kewar Aïcha ce yaji ta taso masa lokacin daya shiga Wakin, ya tabbata da ita keda girki da yanzu tayi welcoming Winsa da kyakkyawar runguma haWe da"

"yimasa sannanu da zuwa taje ta haWa masa ruwan wanka, tsaki yai tuna da Yadda suka rabu da Meenal"

"Win kafin yafara ™o™arin rage kayan jikinsa ya shiga wanka, yana fitowa bai tsaya Sata lokaci ba ko neman"

"wani abu gunta ba duk da ´ar gajeriyar yunwar da yake ji yabi lafiyar gadonsa, ya jima yana juyi akai cike"

da kewar Aïcha kafin ya jawo pillow ya rungume sannan bacci ya Waukesa.

"Kiran wayar Idris ne ya tada shi bayan komawarsa sallar asuba, cikin bacci ya lulubo wayar yakai a kunne"

"yana cewa, ""Hello Idris?"" ""Na'am ranka shi daWe, kayi saurin kazo ga shagunanka na Winkin nan sun kama da wuta, Idris ya faWa cikin tashin hankali kamar ma yana kuka, wanda hakan yasa Mutallab cewa, ""What!"" Da ™arfi yana tashi zaune, ""Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun, gani nan zuwa yanzu."" Bai tsaya yin komai ba ya zuba jalabiyarsa ya dauki makullin motarsa ya rufo Wakin, sashen Meenal ya shiga a gaggauce ya shiga sheda mata abinda ke faruwa, ""Hmm ai ha™™in mutum ba ™aWan bane Mutallab, wallahi kaWan kafani indai bazaka dena zaluntata ba acikin gidan nan."" Baiyi mamakin jin kalaman nata ba ya juya yafice daga Wakin ransa a Sace ya wuce sashen Aïcha, a rufe yaji ™ofar saboda yana sauri sai ya wuce sashensu tánte, acan ya samu Aïcha a kallo Waya ta hango damuwa cikin idanuwansa, gaishesa tayi lokacin da yake fadawa tánte abinda ke faruwa bayan sun gaisa ya amsa yana cewa, ""Bari na karasa wajen tánte."" ""Ubangiji Allah ya tsare yafitar kuma ya takaita abun tare da mayar maka da alkhairi"". Ya"

"amsa da ""Amin Aïcha."" Sannan ya wuce tánte nayi masa addu'a ita da Afrah..."

#Mutallab Asad

#³an Tagwaye

#Nana Diso

#Billy s fari

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA TARA.

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

"Kallon Afrah tánte tayi fuskarta Wauke da damuwa take cewa, ""Wannan lamari na Mutallab na bani tsoro"

"Afrah, anya babu sa hannun wasu acikin abinda ke faruwa dashi."" ""Wallahi tánte abinda tunanina yabani kenan, gashi jiya muka je wajen da Farouk dan acan ya bayar da Wunkunansa na cin biki kowane yashi an zuba kaya masu yawa wallahi, dan har da muka samu ya Jalil acan nake yimasa zancen kayan da aka zuba yace akwai sama ga kala dubu Waya da aka Wunka za'a fitdasu ™asar Gabon yau, kai! innalillahi wa inna ilaihirrajiun."" Afara tafaWa tana zaunawa daga tsaye da take akan hannun kujera, Aïcha kuwa ajiyar zuciya ta ja ta sauke haWe da cewa, ""Dole akwai jarabawa kala-kala a lamarin mumini tánte, shi zargi abune mara kyau dan haka kada a zargi kowa mu yadda wannan jarabawa ce kuma dan Allah yana sonsa yayi masa ita, mu ro™i Allah ya mayar masa da lunkin abinda aka rasa ya kuma bashi ™arfin imanin daukar wannan ™addara tasa hannu biyu."" ""Haka ne Aïcha abunne akwai ban tsoro, kuma duk yadda kike"

"ganin mutum baya rasa ma™iya indai yana samun Wauka, sai dai kawai a dage da addu'a."""

"""To Allah yayi mana tsari dasu."" Ta amsa da ""Amin."" Bayan kamar mintuna ashirin Aïcha ta koma Wauki"

"ta Wauki wayarta takira Mutallab, lokacin yana tsaye gaban shagunan nasa da sukayi ™urmumus babu abinda aka fitar suna magana da Idris ya ciro wayar jin tana ™ara haWe da Wauka, ""Hello Má Chèri in Jin da sau™i an samu fitar da wasu abubuwan."" ""A'a Aïcha ba abinda aka fitarwa komai ya ™one sai dai ace alhamdulillah."" ""Allah ya mayar da alkhairi ya kuma lillinka maka da Winsu."" ""Amin ya rabbi sai na dawo."" Ya faWa yana jin sanyi a zuciyarsa tare da kashe wayar, haka yaci gaba da amsa kiraye-kirayen ´an uwa da abokanan arzi™i da suka ji abinda ya samesa amma banda Meenal dake can tana faWin ha™kinta ne ya fita na cin amana da zalincin da yakeyi mata wasu har gida suke zuwa suna jajanta masa ciki har da Aunty amarya wanda hakan ba kaWan ya farantawa Mutallab ba yayi mata godiya sosai tana yimasa addu'a da kuma sanya mashi albarka, dan yanzu duniya ta gama yimata hankali tana mijinta da ´a´ansa ga jiki tana ™o™arin kyautata ala™arsu ganin irin gudunmawa da taimakon da suka bata ita da yaranta, don tuni Walid shine general MD na Sangaren wajen Wunkinsa, yanzu haka yana kwance ba lafiya sanadiyar rashin hankalin daya shiga na ™onewar wurinsu, Aïcha Mutallab ya zaune dake zaune gefensa yace, ""Wannan itace Aunty amarya Waya matar mahaifinmu, nasan ba lallene ki ganeta ba tunda sau Waya muka je gidan kuma cikin dare."" ""Eh amma na ganeta saboda Afrah nace mani ta tafi wajenta."" ""Ok to Shikenan."" Sai da suka Wan taSa fira sannan Aunty amarya tayi masu sallama ta wuce suka gaisa"

da tánte sannan ta shiga sashen Jalil da Fannah ke faman jan tsufa don cikinta ya shiga wata na bakwai

"ta dubota suka gaisa tana addu'ar Allah ya sauketa lafiya Afrah ta rakota har zuwa bakin gate, juyowa"

"tayi tana cewa Afrah, ""Nikam Afrah kin fara gyaran jikinki kuwa? Lokaci na daWa matsowa fa tunda yanzu sauranmu wata Waya ko kuwa?"" Cike da jin kunya Afrah tace, ""Eh Aunty tánte tafara haWa mani wani maganin sanyi da ake haWawa da sassa™en mangwaro da mazar™waila tana haWa mani da madara ina sha, ""eh dama shi yadace kifara yi yadda kayan gyaran jikin zasu amsheki idan kin sha, kinsan wannan sanyin na infection da kuke cewa idan ba'a fara magance shi ba ko ansha kayan Wa'a basu cika aiki a jiki ba, zan sa Khalil ya kawo maki ganyen garahuni dana sa Hajiya ta samo mani sai ki tafasashi tare da ganyen beji kina zaunawa."" ""To Aunty nagode Allah ya saka da alkhairi agaida Abba."" ""Zai ji."" TafaWa tana ficewa"

daga gidan.

"Koda Afrah takoma ciki kallonta tánte tayi haWe da cewa, ""Kiga ikon Allah baiwar Allah nan kamar ba ita"

"ba ta sauya sosai wallahi."" ""Tánte dama can tun farko bata fiye matsala ba kamar Umma, wasu abubuwan ma wallahi ita take sakata amma kinga yanzu data gane gaskiya tana nuna mana so kamar ´a´anta su Walid, sannan kina ganin Abba ma ya samu natsuwa ta Sangarenta ba kamar lokacin da ba."" ""Haka ne, itama waccan Win Allah ya shiryar da ita tagane gaskiya kafin lokaci ya ™ure mata."" ""Cab! Wai tánte Umma kike cewa? Ai wallahi tayi nisa bata jin kira, kina ga fa yadda ta hana kanta zama lafiya gatanan duk ta ™are saboda dai kishi, shiyasa nake jin takaicin matar ya Mutallab data shige masa kuma laifin ya Mutallab Win ne daya ™yaleta."" ""Allah ya kyauta itama ya dawo da ita kan hanya."" tánte tafaWa tana dakatar da zancen don bata don abinda zai haWata da Meenal Win balle har tayi mata rashin kunyar"

data saba.

***********

"Oga gayen nan fa shegene, kana gani fa duk yadda agabansa shagunan nan nasa sukayi ™urumus da"

"tarin dukiyarsa aciki bai girgiza ba ko kaWan, asali ma abun kamar ko a jikinsa, wanda aka kira da oganne ya furzar da iska ta baki alamun bakin ciki Sacin zuciyarsa yace, ""Ka ™yalesa idan yasan wata baisan wata ba, ko yanzu ba ™aramin asara ya tabka ba kawai ya tara kudinne shiyasa yasa bai ji wannan ba, amma zan yimasa abinda zai girgizasa ya kuma fitar da dukiyar da sai yaji ajikinsa, bana son ganin farinciki a fuskarsa dan haka kowace hanya zan bi naga na da™ile wannan farincikin sai nayi."" ""Sai oga."" Suka faWa"

suna sa dariya kafin ya mi™a masu kuWin aikinsu yabar wajen..

***********

"Al'amarin Jamal abu ya haya™a yanzu dan case dinsa ya wuce ™aramar kotu ya koma a high court,"

"gbaWaya yafita hayyacinsa tamkar ba shi ba, ga wani irin ba™i da yai saboda tsabar wahala daya sha, gaba Waya yarda madara a rayuwarsa, ya rasa mai taimakonsa kasancewar Abba ya cire hannunsa a lamarinsa ta kuma hana Mutallab ya taimakesu acewarsa har sai ya gane kuskuren daya aikata, a dayaSangaren"

iyayen matarsa sun zo har gida sunce lallai-lallai dole ya saketa bazata zauna zaman jiran tsammani ba

"tunda ba'a san lokacin da zai dawo ba, Abba yayi basu ha™uri har ya gaji umma kuwa sai zage-zage takeyi"

"tana cewa su butulu ne sun manta da ´ar tasu aka ci dukiyar amma dan tsabar yaudara yanzu zasu ce sai an saketa, ganin abun na shirin kawo tashin hankali tsakaninsu yasa Abba yace su tafi zaiyi magana da shi ya bata takardarta, nan umma ta sake yin tsalle tace baza ayi hakan ba sai in hulWi zasuyi masa, hararar da Abba ya aika mata tasa ta kama bakinta kafin sukayi sallama suka tafi akan mahaifinta zai"

dawo ya karSar mata takardarta ta saki nan da kwana biyu.

"Karo na farko kenan da Abba ya gyara yaje prison wajen Jamal, haWin Wa da mahaifi kallo Waya ya yimasa"

"yaji zuciyarsa ta karye, dan gabaWaya ya sauya kamar ba shi ba, ga wasu ™uraje da suka feso mashi jiki wuWanda da likita ya dubashi cikin gidan yarin ya tabbatar da cewa na cutar ™wayar HIV ce data damesa, ba tare da Abba ya nuna yanayin daya shiga ba yace, ""Jamal nazo wajenka ne saboda iyayen matarka sun zo suna nemawa ´arsu takardar saki."" ""Abba Bama sai na rubuta ba taje na saketa, ni yanzu takaina da lafiyata nakeyi Abba ka taimakeni kafitar dani a wajennan, ina shan wahala sosai."" Ya™are zancen yana fashewa da kuka haWe da durkushewa agaban mahaifin nasa."" ""Ni ba abinda zan iya yimaka Jamal, kai ka zaSawa kanka wannan rayuwar duk da so da fatar dana nuna maka, haka ka rufe idanuwa kayita cutar dani kana kwasar dukiyata kana yin yadda kake so, to da tawa Win ce kaWai da sauki amma kaje ka haWa data mutane ga abinda kajawo maka, zanyi magana da Wan uwanka Mutallab amma ba yanzu ba saboda yana cikin ´ar damuwar shagunansa da suka ™one."" Abba na gama magana yami™e ya juya zai tafi Jamal ya tsaida shi, Abba dan Allah ka yafe mani?"" Ya faWa cikin muryar dake nuna yayi kaishi dan kimanin watanninsa uku kenan wajen yana karSar nau ukan azaba kala-kala banda ciwon dake tattare dashi, sai da Abba yai ajiyar zuciya hannayensa duka na zube abaya sannan yace, ""Kayi ™o™arin fara tubarwa Allah da kuma halayenka sannan kadawo gareni."" Yana jin yadda Jamal ya fashe da kuka amma yayi tafiyarsa, har ga Allah ya yafe masa amma akwai bu™atar yafara gyara halayensa da neman gafarar Allah shiyasa ya furta masa haka, Abba mutumne mai sanyin halin da don iyalansa, shiyasa ake saurin samun nasara kansa ga wasu abubuwan, yanayin shiga da ficen Umma na bokaye ne da aka sukayi tasiri akansa suka mayar dashi mafaWacin mutum yanzu. Ko daya koma gida Aunty Amarya ta tambayesa ya Jamal Win yake amsa mata yayi da sauki amma yana cikin yanayin da yake bu™atar taimako, cikin nuna tsantsar damuwarta tace, ""Abba kayi ha™uri kabari Wan uwansa ya taimaka masa yafito dashi."" ""Ban™i ha™a ba yanzu, sai dai ba yanzu ba sai ankwana biyu shima ya sake gane kuskurensa, zuwa lokacin ana gama hidimar Afrah."" ""To Shikenan Allah ya kaimu lokacin yasa muna da rayuwa, ga abincinka can yana jiranka."" Ta™are zancen tana mi™ewa Abba kuma yabi bayanta, sai data zuba masa abincin ya soma ci sannan yace, ""Ina ita mahaifiyar tasa?"" ""Wallahi ban sani ba tunda ina can Sangarena ina aikin abinci."" Kai ya kaWa haWe da ™walawa Asiya kira ta taho yace, ""Ina Ummanku? Kira mani ita"" ""Bata nan Abba tafita."" ""Tun yaushe?"" ""Kana fita itama tafita."" Cokalin hannunsa ya ajiye tare da kallon Asiya yace, ""Rayuwar da mahaifiyarku ta zaSa kenan ko? Sannan ke baza kiyi hankali kifitar da wani mijin ki aura ba kinfi so ki zauna kina cigaba da kwasar mugwayen halayenta."" ""Kayi ha™uri Abba wallahi babu wanda ke nemana yanzu."" ""Allah ya kyauta, ina ita Jiddah Win take."" Shiru Asiya tayi dan batasan amsar da zata ba mahaifin nata ba tunda tana can abuge tasha ™wayunta tayi tatil kar yace takirata ta rasa yanda zatayi, don idan yasan hakan ma zai iya jawo ya koreta gidan daga ita har Jiddah Win ""Ba dake nake magana"

"ba?"" Abba ya faWa a tsawace yana Wan bata rai, inda inda tafarayi kafin can dubara tazo mata tace,"

"""Abba bacci takeyi."" ""Idan ta tashi kifaWa mata tazo ina don ganinta, tashi kije."" ""To Abba."" Asiya tafaWa"

tana mi™ewa tare da barin wajen tana sauke ajiyar zuciya ganin ta sha.

"Daidai lokacin Afrah tafito ta nufi kitchen zata kai plate din data gama cin abinci, ganin mahaifin nata da"

"bata san ya dawo ba yasa ta nufi wajen murmushi Wauke a fuskarta cikin Wan girmamawa tace, ""Abba ina wuni sannu da dawo."" ""Yawwa Afrah lafiya kalau Afrah kina lafiya?"" ""Lafiya kalau Abba."" TafaWa tana barin wajen, kallon Aunty Amarya hai haWe da cewa, ""Yaushe ta shigo baki faWa mani ba?"" ""Šazu ne, na bari ne har ka kammala cin abincin sai na yi maka zancen, dama kasan ana ´an gyare-gyare namu na mata shine nace tadawo nan kafin satin bukinta sai takoma can."" Wani sanyi Abba yaji a ransa, yana matu™ar jin daWin sauyawar amaryar tasa musamman yadda yaga tajawo yaransa ajiki yanzu tamkar itace ta haifesu, murmushi ya saki tare da cewa, ""Naji daWin hakan sosai Allah yayi Mali albarka, dama nakan ji ba daWi aduk lokacin da naga Afrah ta shigo gidannan tafita alhalin gidan ubanta ne, zanyi magana da yayan nata ya bar mani ita ayi hidimar bikinta anan ko ya kika gani."" ""Hakan ba laifi indai ya amince tunda gidan mahaifinta ne."" Da haka Abba ya™are cin abincin ya koma palour ya kira Afrah Win"

suna fira cike da jin daWi.

"Sosai Aunty amarya ta dage wajen gyaran Afrah ciki da wajenta tamkar ´ar cikinta, Walid ne ke bata duk"

"wasu kuWaWe da take amfani dasu acewarsa shima yabada tashi gudun mawar ga ´ar uwar tasa. Wani irin farinciki Afrah ke ji aduk lokacin data ganeta cikin ´an uwan nata suna fira, dan daga Khalid har Walid da matarsa idan sun zo haka suke sakata tsakiya suyita fira Asiya ma da taga tsabbace kanta da takeyi bazai yimata ba tafara shiga cikinsu ana fitar ba tare da tayi la'akari da ita yayarsu bace, Jiddah kaWai ce ke boye kanta cikin Waki bata fitowa saboda yadda damuwa tayi mata yawa, idan ta gaji da zama kuma ta jawo ™wayunta tasha, Umma tayi masifar tayi jidali da ita tadena wannan Wabi'ar har tagaji amma ta™i bari, abun duniya duk yabi ya isheta ga Asiya tadena saurararta takoma wajen makiyiyarta dan kusan can take wuni, shiyasa idan suka haWu da Aunty amarya ta dinga yadda mata magana kenan wai makwaWaiciya dan taga abun duniya shine ta jawo Afrah a jiki tana kuma so ta gabata da ´arta dan mugun hali da munafunci bayan tagama rabata da mijinta to tajira martani dan sai ta sata tayi nadamar yimata haka tunda tana da bokayen itama da malam, murmushi Aunty Amarya kawai zatayi tace ni Allah nari™e banda boka ban kuma da malam, duk abinda kuma kika iya kike kiyi ni dashi na dogara kuma ina da ya™ini akan zai bani kariya ni da mijina da kuma yaranmu. Ako yaushe haka take bata amsa cike da kwarin guiwa dan tasan yadda suke tsaye wajen addu'o'in kariya da kuma nafilfilin"

dare babu abinda zata iya yanzu.

#Mutallab Asad

#³an Tagwaye

#Nana Diso

#Billy s fari

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA GOMA

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

Ana saura sati Uku bukin Afrah yau Farouk yakira Mutallab yana zaune gefen gado ya sanar dashi za'a zo

"aka kawo lefen Afrah, fuskarsa a sake yace, ""To Allah ya kaimu sai a kaishi can gidan Abba Win."" ""To Shikenan yaya."" Farouk YafaWa cike da tsokana yana dariya, ""Kai dai ka sani ranka shi daWi."" Mutallab ya bashi amsa yana dariya shima, ""wato ka rama anyi 1-1 kenan"". Fadar farouk haWe da yimasa sallama ya kashe wayar yana ™ara ganin kimar Mutallab a idanuwansa daga shi har Afrah da yace yakai lefenta agidan Abba dan itama da sukayi zancen cewa tayi agidan Abba zai kawo amma suyi magana da yaya Mutallab, duk arzi™in mutum indai nagari ne zai so ya yi bugun gaba da gidan mahaifinsa, wannan abun yasa ya ™ara jin cewa tabbas ya samo mata a inda ya dace. Bayan sun gama wayar Mutallab ya kalli Meenal dake kwance saman gadon yace, ""Farouk ne ke sanar dani yau za'a kawo lefen Afrah, saboda haka dame-dame kike tunanin ya dace ayi."" ""Je ka tambayi matar so wacce suke shiri da ita, ni meye"

"ruwana a ciki yarinyar da gabaWaya ta gama renani."" ""Wannan tsakaninki ne da ita wannan kuma"

"tsakaninmu ne a matsayin ki na matata nake shawararki."" ""To ban sani ba."" Ta bashi amsa tana mi™ewa"

"daga kan gadon ta nufi sashenta. (Hmmm mata muri™a kulawa, duk yadda kike da matsala da dangin miji ki danne haka alokacin da yabaki wani girma da muhimmanci akan wani sha'ani nasu da yake da iko akai. Ina kika ce a'a zaki Wauki fadan dake tsakaninki dasu ki sanya a tsakaninku da mijinki tofa tabbas kin yadda girman daya baki a idanuwansa, idan kuma wani abu ya taso gaba to ai dai yayi da wata ba keba"

"tunda kince ba ruwanki da lamarinsu, kina gani za'a ri™a yin hidimarsu ba dake ba an batseki gefe."""

"""Allah ya kyauta."" Shine abinda Mutallab kawai ya iya faWa tare da mi™ewa ya feshe jikinsa da turarukka"

"don dama gama shirinsa kenan zai fita farouq Win yakirasa, sashen Aïcha ya nufa ya sameta a kitchen ta gama haWa kunun garin sabaya dake gyara jikin macce da cikota zata sha."

Kayan hada SABAYA

1. Ridi gwangwani 2

2. Hulba original gwangwani 2

3. Gyada gwangwani 2

4. Waken suya rabin Kwano

5. Shinkafa rabin Kwano

6. Alkama rabin Kwano

Gyada da ridi zaa soya su sama-sama

Shinkafa da alkama zaa jika su na awa 5 sai ashanya su bushe

Sai ahada su waje guda dukkansu a ni™o a tankaWe. Yadda ake shansa za'a dinga damawa ne sai a saka

madara da zuma cokali 3 duk mutum 1 yasha.

Ga Amfaninsa kamar haka:

1. Gyara nono

2. Gyara fata

3. Lafiya jarirai

4. Ciko da mai rama

5. Dauke rama gamai azumi

6. Samar da ingantacciyar lafiya naa gaban maza

7. Samar da lafiyayyan maniyyi

8. Samar ga niima ga duk macen dake da karancin niima.

Macen dake da ciki ko mai shayarwa ma zata iya sha haka ma ga mazan dake bukatar jikinsu yayi kyau

du zasu iya sha. WuWan da bazasu iya haWawa da kansu ba to su nemi wannan lambar *+234 907 927 4454* zasu samu hadi mai kyau ingantacce tamkar ke kika haWa a wajenta.

"""Ma chère morning an tahi lafiya."" Aïcha ta faWa tana juya kunun a cup, sai daya rungumota ajikinsa"

"yana sha™ar ™amshin dake tashi ajikinta Waya gauraye da wani sassan ™amshin turaren wutar data saka a Wakin sannan yace, ""Lafiya kalau Mon Amour, me kike haWawa haka naga yayi kyau tun a fuska su ™amshin madara ke tashi."" Dariya ta saki haWe da Wago kai ta kallesa tace, ""zaka sha na zuba maka?"" ""Eh da gani zaiyi daWi."" ""Má Chèri ba dai iya salo ba zakayi mun wayo ka shanye abu."" TafaWa da Wan wasa tana jawo wani cup ta zuba masa shima tare da Wauka ta juyo tami™a masa nashi ita kuma tafara kuSar nata, anan cikin

Please Login or Register in order to submit comment