You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

babu abunda kika saka agaba sai shaye shaye shi"

"wancan ankaishi prison ke kuma zaki kara sakani amasifa."" Ita dai asiya batace komai ba sai ma shiru"

datayi.

Ko sanda ya isa gidan sashen tante yaje yasanar ansaka biki wata biyu nan suka shiga murna da fatan

"alkhairi dan jalil ma sai da yakarayiwa Afrah fada akan ta tabbatar gobe taje tasamu Abba "" Ni narasa irinki wayagayamiki ana fushi da ubane? Komenene yafaru yanzu bagashi ya huce ba ko kuma angayamiki akwai abunda ke dawwama ne sama da iko da zatin Allah. "" "" Zanje yaya jalil gobe."" "" Yauwa ´ar kanwata fannah tana gaisheki ko zakizo muje."" "" Sai da safe zanshigo tafada kai tsaye tana goge hawayenta."" "" Gwarq dai da kayi mata fadan dan ni bakina har yagaji na rarrashin nan nata."" "" Kiyi"

"hakuri zanje tante."" "" Yauwa yarinyar kirki."

Sanda ya tura kofar da™in meenal tana palour azaune da Alama waya tagama kallonsa tayi ta kau da

"™anta shima baice mata komai ba sai yace "" Da abunda kike bukatane?"" "" Babu tafada tana danne waya."" An kawo kudin afrah dazu biki nan da 2month."" "" And what? Menene damuwata aciki "" To sai da safe."" "" inna ta gaida assha."" Duk da yaji mai tace Amma bai kulata ba yabar shashin nata tana ganinsa ya fita ta lika taga bangarensa yayi daga nan kuma taga ya sakko ya shiga bangaren Aicha A hankali ta baya tafara kokarin shiga bangaren nata sai ta tarar kofar shiga tsakar gidanta ma a rufe take hakan yasata mugun ba™in ciki da takaici har Wan turawa tayi taji tabbas an rufeta ruf Mutallab dake kallota ta ´ar bular kofar yace "" Allah yashirya yashiga."" Yana shiga dadda Wan ™amshi ne ya buge hancinsa ko'ina fes abun sha'awa ga abinci an jerasu akan dining cikin shigarta ta rikitarwa armless vest da wani gajeran wando na roba sai ™ant dayasa hula ta nufosa fuskarta dauke da murmushi shima sakin baki yayi yana bin illahirin ji™in nata da kallo da sakashi saurin karasowa batare da yashirya ba rungumeta yayi itama tana rungumarsa yana dora Hannunsa ™an hips dinta yana murzawa cikin wani salo kuma yana shinshinar gefen fuskarta da hakan yafara sauya yanayin nasa. A hankali da kasalliyar muryar datasaka yanayin gabansa kara harbawa tace "" Abin kaunata sannu da xuwa."" Ko daya dago kasa magana yayi sai a hankali yace "" please 1 round saurin janye jikinta tayi tana nufar ™an dinning hade da faWin "" Am still in pain."" Nufo dinning din yayi yace "" bazanyi da ™arfi ba please Mon amour kitaimaka. "" cikin dan dariya tace "" can you please have your dinner."" I need your not dinner."" "" And am not available at the moment."" Dariya yayi yana zama akan kujera kamin tashiga zuba masa jallop rice da pepper chicken sai coslow. Sosai yaji dadin Abinci yahada dayimata addu'a sai dayagama sannan takwashe ta gyara gurin Nan taje takara Ambula khumrah aji™inta bata ankaraba taji Mutallab ta bayanta yana shafa mata ™an breast dinta."" Please ma chèriè stop it."" "" Halal dina zakice in bari ™insan yadda nakeson abubuwan nan kuma Allah yabani kice bazan taba ba haba Aicha."" Shiru tayi yashiga lailaya mata su da a take itama ta dauki tayasa wanda takai hannunta saitin ™an breast dinsa dan ta lura duk wata fitinanniyar sha'awar namiji to anan take sai data shiga lailayasu taga yadda ya canza gaba daya yanayinsa zuwa yanayin da itama bazata iya lissafawa ba sai ta aza bakinta kan nipples din nasa daga nan kuma sai taga ya rikice mata sosai Amma hakan yahanata bashi abunda yake muradi a sannan sai dataja shi da wani salon romancing din dan tasan anan Ni'imar ta zata sauka dan romancing shine sirrin saukar da Ni'ima ga"

kowacce diya macce bama kisa yana tattaba miki nonuwanki cikin salo mai jan hankali bawai ya

mintseniki kokuma ya fizgaba kokuma ya azamiki hakori yana gutsura hakan babu Ni'imar da zata sauka

sai ma dan banzan azaba da zaki dingaji daga bayama sai kiji bakyason saduwar ko ™adan gani yadda take enjoying yasata tsugunnawa tashiga sucking dinsa Anan taga garari dan yadda yari™ede da surutai da Ambaton Allah abun bakaramin mamaki yabata ba gashi salon nata sai yazamana tana taba masa nipples tanayi daga Nan zance yakoma na manya dan gaba dayansu sai suka fita daga duniyar da waninsu zai iya fahimta kokuma ya shaida har sai da suka samu cikakkiyar Nutsuwa ga kowannen su. Sai data dawo hankalinfa ta kara tabbatarwa maza nason salo akan gado style daya ga macce ma kuskurene dan hakan yakan kawo gundura da gajiya tsakanin ma auratan amazing yau da'ita ta hau ™ansa sai ta lura yamafi enjoying da gigicewa wato wani sorri data lura dashi atau shine maxa suna mutukar kaunar macce tasaka hannuwanta a cikin hammatarsu tana dan murzawa hakan ma ta lura dayana motsa shaawar matan da mazan. Datazo kissing dinsa ma ta lura ba hakora ake gaftara na A'a ana zura harshene ana karkadashi hade da zukushi shine kiss namasu hankali da kuma camza yanayi tabbas ta yarda matan aure dole au zage Dantse sukara bada himma gurin ganin sun gyara zaman take war auransu da mazaje dan duk wannan abubuwan da mata ke rainawa yake saka wasu mazan ta ammali da masu yimusu bayan kuma sune halak malak dinsu dole ne mata su farka su san cewa shinfidar aure itace kaso 90 cikin 100 azamantakewa ko yaya tasaku matsala zaman take war na canzawa duba da anayin

aure dan samun nutsuwa ga juna da kuma zuri'a tagari.

#Mutallab Asad

#³an Tagwaye

#Nana Diso

#Billy s fari.

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA SHIDA

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

Ganin kiran da akeyi masa akasuwa yasanyashi saurin dauka yana amsawa daman suna saka ran

"containers dinsu zasu ™araso zuwa anjima to ko yamma batayi ba har motocin da aka loda sun ™araso sai da ya amsa musu da tabbacin gashinan zuwa nan da wasu mintina sannan yafara shiga bangaren meenal da yafito tananan zaune agefen gadon hatta bedsheet dinta yayi mugun datti ga underwear dinta duk akasa batare da damuwa ko kunyar mijin nata yashigo yaganta ahaka ba taja tsakin da yasashi canza fuzga ayayin shigowa "" Nima dai inkanasona ai gobe sai ka kwana acikin bangarena bawai nadinga binka ba tunda itama matar taka ai anata bangaren ka kwana."" "" Ban fahimceki ba meenal tun dazu sai magana daya kike maimaitamin akan bangaren aicha ko dai labe kikeyi ne bansani ba."" Hakan yasata dan jin kunya kuma da tsoro sai cewa tayi "" Wanne laSe Allah yakiyaye nayiwa wannan yarinyar laSe magana nakeyi ta adalci ai tunda itama ka kwana acan nima sai ka kwana anan."" Da dan mamaki ya™alleta yace "" Kamin nace komai inaso kisani LaSe haramun ne idan kuma kika dauki sarar nan watarana aka kamaki ke zakiji kunya sannan bazaki zauna lafiya ba nagayamiki kamar yadda take matata nake sonta haka kema kike matata nake sonki nake kaunarki kuma maganar wanafiso ko kaunar babu ita kowannen ku zanyi kokarin yimata adalci daidai da yadda zan iya nagayamiki."" Wani kallo tayi masa kamin tace "" kadama kayi wannan.."" "" Learn how to talk please ni mijinki ne ko kina magana da mutane anyhow ni kina kokarin yimun maganar da zanji dadi."" "" Turo baki tayi tace "" To zaginka nakeyi?"" Baice mata komai ba yace "" inada tabbacin kinada mai miki wanki agidannan but kalli bedsheet dinki ahaka zanzo nakwanta ? Wai ke menene matsalarki akan tsafta ne? Kinyi shaving din danace miki da kuma sit birth?."" "" To wai da wanne zanji? Da gyaran gurin kokuma da gyaran kaina kuma gaskiya babu abunda zanyi cikin daya kuraje kuma sunfara warkewa."" "" That's good tunda ban isa nace miki ga abunda nakeso atattare dake ki gyara ba wannan pant din da bra din wa kike jira ya wanke miki ne? Look meenal banason kazantar nan taki nagayamiki banaso tayaya zanji dadin tarairayarki da wari a hammatarki bayan ina siya miki sure kala kala dubi kan mirror dinki kusan kamfani 5 ne amma ki goga kike ganin wahala and in ba dole ba ina macce ina gumin hammata haka sai kace dan dako? Kuma nagayamiki wannan barin gashin da kikeyi a hammatarki shine yake jawo miki wannan gumin idan kika aske bazakiyi ba, rannan fa ina kallonki bakiyi brush ba da safe and idan nayi magana kice na takura miki , nan nasaka su dada suka bani set na khumrah da turaren wuta tunda nakawo miki kikacemin kinyi kyautarsa wato ni mijinki banda darajar kisakamin ko?"" "" DanAllah ka kyaleni tunda kanada wata matar kaje kayimata fadan nan bani ba tafada tana tashi tabar masa gurin shima baice komai ba yafita zuwa shashinsa sai daya gama komai sannan yafito da shirin kasuwa Anan ne yashiga bangaren Aicha inda yatarar da'ita tana bacci hakan yasa baice mata komai ba sai ma rufe mata side din nata yayi da mukulli yayi mata magana akan tadinga rufewa"

idan zata kwanta dan tabbas meenal ta laSene ko kaffara bazaiyi ba.

"Yana fita ta shige bangaren su tante ko gaisawa basuyi ba ta kalli afrah hade da faWin "" ke ina abincina? """

"afrah datake a kufule saboda jalil da yayi mata fada akan rashin zuwa gaida mahaifinsu ta kalleta tace "" Kin ajiyeni ne nadinga yimiki girki kokuma biyana kikeyi da zakizo kiyimun tsaye akai kokuma baki kai macce ba da bazaki iya girkawa ba?"" Da masifa meenal tace "" Ni kikeyiwa rashin kunya?"" Da zafi afrah tace "" Uwatace ke da bazanyi miki ba."" Tante dake fitowa ce tace "" A'a afrah menene haka."" Meenal datagama qoluwa tace ai ke kika sakata ina ganin dukkanin ku arzukin mijina kukeci ko dan nace ayi abinci dani shine kuma za'a gayamun magana."" Duk da maganar tayiwa tante zafi sai kawai tashige daki batace komai ba "" Malama kada ki zagar mana mahaifiya ki iya bakinki abinci ne bazamu kara dafawa da gardiyar da ko mijinta batasan tadafawa ba wallahi."" "" Ke har kinada bakin magana kin kasa samun mijin aure shine zaki zageni agidan miji naga mijin nawa ke ci dake."" "" Ke mijinki ne ni yar uwarsa ce kuma hakan dayake miki bakin ciki babu yadda zaki."" "" Nikam Afrah zokije mana gidan naku ki gaisa dasu tante tafada."" "" Ganinan mama tafada tana barwa meenal guri da borin kunya yaisheta tafita tana banka musu kofarsu. "" Afrah kidaina biyewa yarinyar nan nagayamiki ko?"" "" Amma tante zamu tsaya tana mai damu yan iska haba danAllah jiyama ina kallonta gurin sha biyu tana shiga shashin aicha da alama laSe take"

"mata."" Mamakine yakama tante tace "" kai wannan yarinya Allah ya kyauta mata."""

Meenal kuwa tana barin sashin nasu bangarenta tashiga dan Mutallab yahana su asiya zuwa gidanta

"yanzu dan abba yayimasa fada akan gidansa Bazai gyaruba indai yana barin umma da yaranta suna masa shige da fice shiyasa duk ya daka musu warning . Mayafinta ta dauka da jaka da wayarta ta nufi gidan Umma dan idan tazauna anan zuciyarta zata buga ne dan yanzu ba aicha ce matsalarta ba kadai har ma dasu tante da afrah so takeyi kowannen su yabarmata gidan miji tahuta, haka tafice da motarta batare"

da tunanin ta kira wanda yajiyeta ta tambayeshi haka tayi ficewarta daga gidan ta nufi gidan umma.

Yadda take tafe take tangaWi sai yasa umma zuba mata idanuwa tana mata kallo tundaga sama har kasa

"kamin tace "" Jidda menene haka? "" wani irin jan numfashi jidda tayi tace "" Kijani kikaini sama sai ki cillarni ke umma zonan."" Adan firgice umma tace nashiga uku na lallace menene haka nake gani Asiya umma tashiga kwala mata kira ji™inta na rawa asiyama dake dakinta tafito tana fadin umma lafiya"" cikin rawar jiki ta nuna mata jidda dake faman bin bango tana abun bugaggun yan maye "" Yanzu jidda duk fadan danayi miki bakiji ba? Sai da kika koma gidan jiya?"" "" Au kinsani dan ubanki baki sanar mini ba yau nashiga uku na lallace maza ban mayafi adaidai wannan lok'acin meenal tashiga hakan yasa umma jan hannunta kada taga halin da jiddan take ciki tace "" Muje muje meenal ke ajiya ki rufe kofarku kada kisake tafita."" "" Wallahi nima hankali ba akwance ba umma ashe nazo adaidai."" Umarni umma tabata akan taja mota su tafi tafiyace mai dankaren nisa sukayi kusan awa daya sannan suka isa wani babban daji mamaki ne yakama meenal ganin mutanen da suka tarar halan yasakasu dole da basaso suka hau"

layi.

"Hankali atashe yake boka kataimaka min diyata da yarona suna. "" Kitashi kitafi kitashi kitafi suna"

"konamu bamu da wanda zai iya aikinki nagayamiki."" Umma datashiga hawaye tanayiwa boka magiya tace "" Kataimaka mana dan girman Allah boka."" "" kifita ko nasaka miki ciwo hakan yasaka umma fashewa da wani azabben kukan da yasaka mikewa tafita zuciyarta tana mata radaWi "" boka nikuma. bata karasaba yace "" Kishiyarki da yanuwansa ko?"" "" kifidda hannu akansu dan kuwa babu"

"tasirin aljani aji™in wanda suke ambaton Allah wanda suke neman tsari safe da dare bama iya aiki akan wanda suke kokarin ganin sunyi alwala haWe da neman tsarin Allah kamin suyi bacci."" Cikin meenal ne yaja kara tace "" To boka yanzu me zanyi."" "" Ki fidda kanki aci™in lamarinsu inagayamiki ki fidda."" Jiki dai du™ansu babu kware haka suka kamo hanya sukayo gida Amma meenal datakejin Sam bata iya hakura"

nan tasaka umma nuna mata wanni gurin amma kusan dai magana Daya ce.

**

Sai wajejen 1 sannan tafarka daga baccin daya tasheta jin har yanzu tana jin Wan zafi yasata haWa ruwan

"zafi da Wan salt acuki tashiga bakaramin dadin sit bath dinnan takeji ba dan kuwa yanzu batajin zafin ko ™adan hakan yabata damar Nufar bangaren su tante ta gaidasu daga nan ta Wan tsaya hira har Afrah take sanar da'ita tadinga rufe kofar shiga bangaren nata dan taga meenal tashiga jiya ci™in dare. Da Wan mamaki Aicha ta amsa mata amma bata nuna komai har ci™in ranta ba daga karshe dataga kamar sirrin ran nata yana kokarin bayyana afuskarta sai tayi musu sallama tafita, lamarin kishiryar tata yaWan fara bata tsoro Amma inshaa Allahu zata dage da Addu'a da neman tsari akanta, cikin rashin jindadi tashiga gyara bangaran nasa wanda tana ci™in aiki taji alamun buWe gate da shigowar motarsa bai dade da shigowa saman ba taji motar meenal itama tashigo a gaggauce ta nufo saman nasa dan bo™an nata yabara kwalli yace indai sukayi ido biyu to zance zai canza aicha dake gefe tana masa sannu da zuwa meenal kuma shigowa tayi kamar an cillota tana muzurai kallonta yayi yace "" Daga ina kike?"" A Wan da™ilr tana zuba masa idanuwanta tace "" unguwa naje."" Baice komai ba yace "" good ."" Sannu da zuwa Aicha tayo gaba zana kokarin karbar leda miko mata yayi sannan yami™awa meenal itama wani kallo tayi"

"masa tace """

Wai ™ai wanne irin zalunci ka™eyi tayaya zaka fara bata ledar bayan kasan Nice uwargidanka? Wannan

"rashin Adalci har ina, kuma jiyama ina kallonka ita kafara bawa hannu kuka gaisa kafin kabani da safiya, Nice uwargidanka Ni tazo ta tarar Mijina ta aurar mun dan haka Ni zaka fara yiwa komai kamin ita. Cikin wani sanyin murya yace "" Kiyi magana a han™ali banason ihu sannan ™ibude kunnenki kiji da kyau baku da bambanci dukanku, matana ne kuma ina ™aunarku kada kikara kawomin shirme cikin zamantakewar mu, ina fatan ™in fahimta."" "" Akan wannan kazamar yarinyar kake wulakantani ´ar talakawa wacce ko ´ar aiki bazan dau™eta ba?."" Murmushi Meenal tayi tace "" A kowanne lo™aci kina jifansa da ™alamai marasa daWi alhalin Yana asama da™e shine mijinki shine farin ci™inki biyayyarki a garesa wajibi ne bansan kalar naki kishinba bansan yanayin tunaninki ba Amma kisani Mutallab Asad baya daga ci™in azzaluman mazan dakike yawan fada, ko baici darajarsa ta mijinki ba inada tabbacin zaici daraja ta mai"

kyautatamiki yabaki muhalli ga wadatuwar abinci ga suttura masu tsada ga motar hawa ga kalamai masu

"dadi, a iya Wan zaman danayi dashi nafahimci mutum ne shi mai mutu™ar kiyayye dukkan wani hakkin"

"dake ™ansa! Amma duk wannan Alkhairin nasa sai ki rufe idanuwanki ki zazzageshi aduk lokacin da kika ganshi a bangarena Ni ba diya bace ba? Ko ba iyayene suka haifeni? Kalmar ki daya Na auremiki miji, Zakiso Ayiwa Wiyarki abunda kikemun?To inaso insani ke kadai Allah yace ya aura? Ko bakida sanin shi mijin macce hudu ne? Ban aure mijin kowacce macce Ba C'est mon mari pour (Mijina ne Nima) kada kikara cewa Na aurar miki miji dan Babu aya ko hadisin datace wacce aka fara aura ko wacce aka aura daga baya ba daraja daya suke ba kowannen mu akwai lokacin da Allah ya ™addara masa zai aure mijinsa! Zai iyayuwa kaddarar kasancewarki dashi itace akusa Nikuma tawa kaddarar ta kasancewa ta dashi sai yanzu ta wanzu, mijin mu ne kuma kowaccen mu ™arkashinsa take mu darajtashi mukuma masa biyayya kamar yadda aka koyar damu a musulunci."" Yanayin ™allon da Meenal tashiga yimata tana jan tsaki"

"haWe da faWin "" Dallah ´ar talakawa rufemun baki ke har zaki gayamin son miji? Shekara nawa ina da™on soyayyarsa? Munafuka kawai muzuba mugani ."" Aicha ce ta kalli Mutallab da baccin rai yagama sauka afuskarsa ci™in sanyin muryar da batasan tanadashi ba tace "" mon amour (masoyina) danAllah kayi hakuri muna tayimaka hayaniya a™anka."" Ganin ya mi™o mata hannu yasata sa™in murmushi tana zama kusa dashi zuciyarta cike da zafin kalaman Da meenal tagayamata yo inba agaban mutallab ba ai da ko dambe sai sunyi wallahi amma zata mayar mata sai yafita. "" Wallahi bazaka taba cigaba ba indai zalunci kasaka agaba kuma Allah yasakamin tafada tana ficewa daga da™in "" sosai kalmominta suka sakashi"

bacin rai har yana kokarin mikewa Aicha ta riko hannunsa.

#Mutallab Asad

#³an Tagwaye

#Nana Diso

#Billy s fari.

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA TAKWAS

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

"Haka rayuwa taci gaba acikin gidan Mutallab a tsakankanin matan nasa, ya lura rashin iya magana daga"

"jinin Meenal yake dole sai yana kauda kai amma duk da hakan wani lokacin abun nayi masa zafi sosai, baisan dalilin ubangiji na haWa shi da ita ba shiyasa bazai taba sawa kansa cewa sai ya rabu da ita ba saboda munanan halayenta, amma kaso 40 bisa Wari na soyayyar da yakeyi mata ya tafi saboda an jarabci zukata da maison kyautata masu da kuma ™in mai munana masu, sai dai duk da haka yana ™o™arin ganin ya kamanta adalci dai-dai gwargwado tsakaninta da Aïcha ta inda zai iya, inda bazai iya ba kuma ya barwa Allah dan bazai kamasa da laifin hakan ba, ta Sangaren Aïcha ma wata irin sha™uwa da ™auna haWu da soyayya ke ™aruwa tsakaninsu, tayadda ko fita yayi baya iya buge cikakkun mintuna talatin ba tare daya ji muryarta ba, sosai take daWa shiga ranshi saboda yadda take gudun Saci ransa, uwa uba faranta masa a shimfiWa da takeyi, wannan yasa shima a kullum kwanan duniya yake ™o™arin ya"

bata farinciki kamar yadda take bashi.

Tsakanin Meenal da Aïcha kuwa kishi suke gogawa mai zafi dan yanzu duk ta gayawa Aïcha magana sai

"ta mayar mata dai-dai yadda tayi mata dan tuni girmanta ya jima da faWuwa a idanuwanta, gaban Mutallab ne kawai bata biye mata tana ™yaleta tayita haushinta ita kaWai har tagaji, wannan ya ™arawa Aïcha girma da daraja sosai a idanuwansa ta yadda Meenal natasowo da rigimarta akanta zai tsawatar da ita ya nuna mata ranta zai Saci idan har bata kama masa bakinta ba, hakan da yakeyi sai ya zama Meenal na ™ara jin haushinta da ganin Mutallab Win baya mata adalci tunda yakeyi mata faWa agaban Aïcha Win dan yajawo mata reni a wajenta take kuma kuka da hakan shine ™arin giuwar da Aïcha ta samu"

da har take iya faWa mata magana.

Yau tunda safe da Mutallab zai fita yace su shirya zuwa la'asar zai kaisu gidan Aryan suna gano matarshi

"data samu miscarriage, a Wakin Aïcha yake dan haka yana dawowa bayan yaci abinci suka fito tare ita tawuce sashen su tánte ta jirasu su fito shi kuma ya wuce sashen Meenal ya samu taci ado tamkar ba ita ba ta yafa wani Wan ™aramin gyale, kallonta yakeyi tun daga sama har ™asa kafin ya haWe rai yace, ""Koma ki canzo mayafinki wannan baiyi ba."" Kallon kanta tayi tare da Wago kai tace, ""Meye illarsa naga matarka"

"ita mayafin abaya kaWai ne ajikinta kuma tare kuka fito da ita baka hanata ba sai ni."""

"""Bakiji me kika ce ba? Abaya ce a jikinta data rufe mata ko ina ba tare data bayyanar da surarta ba, ke"

kuma fa? Dubi yanda kika matse jikinki dan kin maida ni soko da baisan me yakeyi ba na Waukeki nafita

"dake haka."" Ya™are zancen yana nuna jikinta dake saye da riga da sket na lace da suka matseta sosai."" Cuno baki tayi kafinta koma cikin dakin tana ™unkuni, wani mayafin ta sake yafowa da kaWan zai Wara"

"wancan Win tana Sata rai ala tilas ya takurata, lumshe idanuwa yayi cike da Sacin rai kafin ya sake"

"Wagowa ya kalleta lokacin data ™araso wajen yace, ""Karki Sata mani lokaci Meenal, meye banbancin wannan Win da wancan?"" Šan juyawa tayi agabansa tare da cewa, ""Ni kam wai meye illar mayafinta inba neman rigima ba."" Bai tsaya cewa wani abun ba yaja hannunta ya nufi bedroom Win nata, kayanta dake cikin wadrobe gabaWaya ya samu ta saukesu akan gadon, da alama sai data kure adana wajen nemo kayan da zata saka Win, mayafan dake gun ya shiga Wagawa Waya bayan Waya amma duka shegun ne data saba sakawa, kallonta yai haWe da cewa, ""Meenal a ina kika kai duka manyan mayafan da kike dasu?"""

"""Na kyautar."""

"""Dalili?"" Ya faWa cike da mamaki ya gyara tsayuwarsa tare da zuba mata idanuwa, sai data Wan yatsina"

"fuska sannan tace, ""Sunfa yimani girma shine na bayar."" ""O.k amma ai kinsan bana don irin wuWan nan Win da kike sakawa amma shine kika bayar da wuWancan Win dana siya mako kiri™a sakasu, good"" ya ™are maganar tare da ficewarsa, wani irin takaici ke taso masa aduk lokacin daya juyo ya kalleta dan tana fita ta wuce kai tsaye gaban motar ta shige duk da tasan cewa ba ranar aikinta bane, Aïcha kuwa hakan bai dameta ta buWe baya ta shiga, sai da Mutallab ya tsaya abakin wani shago ya sawo mayafin da zai iya rufewa Meenal jiki kusan kala uku aka saka mashi aleda ya sake cewa a saka mashi wasu irinsu guda uku aka saka mashi aleda sannan ya dawo cikin motar, leda Waya ya mi™awa Aïcha dake zaune baya sannan ya mi™a mata Wayar yana faWin, ""ki cire wannan mayafin ki Wauki Waya aciki ki saka."" Yana tada motar, ledar da Mutallab ya mi™awa Aïcha tabi da kallo ba tare da tayi abinda yace mata ba tana faman haWe rai tare da juya ta hannunta, ganin har ya sake hawa kan titin batayi abinda yace ba yasa shi juyowa yana"

kallonta.

"""Nifa bana son wannan ledar waccan nake so daka fara bata."" TafaWa tana buWe ledar hannunta Win,"

"""Aïcha mi™omun ledar hannunki."" Mutallab ya faWa yana mi™a mata hannu ta mi™o mashi ranta na susa ganin gabaWaya ma Meenal Win ta rena masu da wayau, ta hannun Meenal ya karSa ya mi™awa Aïcha ta amsa tana cewa, ""Allah ya ™ara buWe."" HaWe da ajiyeta gefe ita kuma ya mi™a mata ta Aïcha Win, bako godiya ta buWe ledar ta ciro mayafan dake ciki, gabaWaya ba wanda zai shiga da kayan jikinta saSanin na cikin ledar data bayar da sai da Mutallab ya zabo mata da wanda zai iya shiga cikin kayan, ""WaWan nan baza su shiga ba aciki fa."" TafaWa tana yamutsa fuska, banza Mutallab yai mata ita kuma Aïcha ta danne dariyar data zo mata tana yimata Allah ya™ara, sai yanzu taji sanyi a ranta dan har ga Allah abun ya bata mata rai, maganin mai ruwan ido kenan Aïcha ta sake faWa tana rufe bakinta.

Please Login or Register in order to submit comment