You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta gaisar dasu duka itama ba laifi fuskarta asake.

Cikin kulawa yace"

Ok I have to go Inayah time na tafiya kije ku shiga ciki zandawo gobe sai a kaiki Inda kikace din gidan Dr waye???

Qin sakinsa tayi tana kallonsa a Dan marairaice tace"

Abbi Zan bika please.
Ni bazan iya bacci ba anan muje goben se nadawo Nan.

Ganin yaransu anty juwairiyyah na kallon zuqeqiyar budurwa na Dan shagwaba yasashi yanke Rigimar da cewa shikenan.

Da kulawa Anty juwairiyyah tace"

Haba Inayah kiyi hakuri ki kwanar Mana zakiji dadin Nan dinma
Zaki Saba dasu rumanah gasunan manyan Yan Mata kamarki.

Dan murmushin yaqe ta saki ahankali tana gefensa tace"

Gobe Zan dawo saimu Saba.

Baki anty safiyyah ta bude zatai magana anty juwairiyyah datasan a banza zatayi ta hanata sbd MAJEED akan Inayah baya Gene zancendaba Wanda takeso ba.

Ita anty safiyyah so tayi MAJEED dinma ya tsaya su zanta sosai na yaushe rabo
Su Kuma fahimci juna tunda dai yanzu dukansu ba quruciya atare dasu bare shi Daya Zama babban mutum duk da sune yannan Amma ai yanzu Kuma shine ubansu.

Hannunta cikin nasa suka juya zuwa Mota bayan driver ya mayar da akwatinta da aka fidda tare dana Dr farhat data shige tuni Batasan Rigimar da aka tsaya Yi a wajenba Dan ta dauka MAJEED din ze shigo cin abinci kaman yanda anty juwairiyyah ta fada.

Suna fita gidan ya juyo ya kalli fuskarta dakeda sauran rigima
Itama ta juyo ta kallesa tana sake Bata fuska tace"

Abbi da gaske nake bazan iya bacci acanba.

Hannunta dake riqeda nasa ya dago ahankali yayi kissing yace"

I Know.

Murmushi tasake tareda sake matsowa jikinsa tana lafewa.

Transcorp Hilton dake maitama suka driver yakaisu sbd acan akai Masa reserving Lafiyayyan daki.

Tunda suka fito motar hannunta na cikin nasa driver na janyeda akwatinansu a bayansu kafin ma'aikatan hotel din suka karba Kai tsaye suka nufi lift suka shige zuwa dakinsu.

Suna Shiga dakin ta saki hannunsa tana nufar tsadaddun kujerun Dake dakin ta zauna tana ajiye handbag dinta da wayarta Dake hannunta.

Kai tsaye toilet ya wuce yayo wanka yafito daureda sabon towel fil da aka jera masu a dakin.

Bai tsaya Bata lokaciba ya shirya tareda zuwa zura jallabiya fara Sol yayi sayi sallolinsa Yana idarwa ya kalli agogon Daya sauya na Patel Philippe yaga time yaja Dan haka ya tashi ya shirya cikin ash luxury filtex Mai tsananin taushi da shegiyar tsada ya juyo ya kalleta tayi zuru tana kallonsa kaman Zata rusa kuka ganin yanda yake zuba qamshi da wani cika Ido da kyansa da kwarjininsa.

Ahankali ya shafa fuskarta yace"

Zanje nadawo kiyi ordern abincin da kike buqatan ci ok?

Dafa hannunsa tayi Tana gyada Kai.

Juyawa yayi ya fice.

Ajiyar zuciya ta sauke tareda tashi na nufi toilet tayo alwala.

Sallolin dake kanta tafara Yi kafin ta tube ta koma toilet tayo wanka tareda gaso jikinta da ruwan zafi ta fito daureda towel itama.

Mai tashafa sama sama tareda turare kadan ta bude kayanta ta dauko kayan baccin dazata saka taga duka Babu masu wando sai Yan dogaye da umman Abdul ta siyo mata,

Tafison kayan bacci masu wando sbd sunfi dadin bacci agurinta Amma haka ta saka Daya daga cikin na umman Abdul din batareda ta damu da fingilewar rigarba.

Tea da snacks sai kebabs tayi order aka kawo suka jere kan dining dake qatoton dakin suka fice kafin tazo ta zauna ta Sha tea sosai taci snacks da kebabs din kadan ta tashi sbd bacci takeji.

Brush takuma Yi tadawo ta zauna kan kujera tana jiran dawowar Abbin Amma har bacci ya dauketa Bai dawoba.

Sai guraren 11:30 ya dawo...

Gabaki daya qamshin turarenta ya Gama gauraya sanyin ACn dakin..

Qarasowa yayi a hankali cikin nutsuwa ya tsaya akanta Yana kallonta wayarta na rungume a kirjinta da alama kiransa taketayi har baccin ya dauketa.

Hannu yakai ya zare wayar zai ajiye gefe hotonsa Dake wallpaper na lock screen ya fito baro baro,

kallonta yayi yana sake kallon wayar,

Shafa fuskarta yayi ahankali tareda Kai fuskarsa yayi kissing lips dinta ahankali Yana kallon cinyoyinta Dake bayyane afili suna sheqin lafiya da hutu,

Rigar jikinta yabi da kallo tun daga saman har Inda ta tsaya daidai ko Rabin cinyarta Bata kaiba
Tabi ta lafe kan jikinta tagama bayyanarta ni'iman da Allah yayi Mata.

Hannuwansa yasa ya dauketa cak tareda nufar gado da ita zai kwantar ta bude idanuwanta ahankali ta kallesa cikin bacci tareda Kiran sunansa a shagwabe tana komawa baccinta.

Gyara Mata kwanciyar yayi tareda rufeta ya tashi ya rage kayan jikinsa ya sake komawa toilet baijimaba ya fito daureda towel ya saka wandon kayan baccinsa batareda ya saka rigar kayanba sbd kusan hakan dabiarsa be.

Kwantawa yayi tareda Shiga tattausan white quilt din dake gadon ko Gama gyara kwanciya baiyiba ta shige jikinsa tareda lafewa kaman mage jikinsa da Babu Kaya Yana haduwa da nata dake sanyeda rigarda gwara Babu da ita.

Ajiyar zuciya ya sauke ahankali tareda rage musu wutar dakin Yana sake gyara Mata kwanciya jikinsa.

Da asuba kusan tare suka tashi sukai sallah suna idarwa ta zare doguwar abayar jikinta Zata koma ta kwanta.

Shima jallabiyar jikinsa ya zare ba zato yajita jikinsa ta Dan kwanto tana cewa"

Barka da asuba Abbi.

Rigar Dake hannunsa ya ajiye Yana kallon kirjinta data manna Masa suka sukar kirjinsa tareda kunce notikan kansa a kasalance yace"

Kin tashi lfy?

Sake shigewa jikinsa tayi tana cewa"

Lafiya kalau tunda na kwana gurin Abbina.

Bakinta ya kalla cikin jin zancenta har zuciyarsa
Ya shafo wuyanta Dake bude har zuwa kirjinta yana kallon yanda take lumshe ido da shafawar dayake matan.

Wani mayen light kiss ya sakar Mata a fatar wuyanta Daya sanya numfashinta katsewa tareda qanqamesa batareda tasan tayi hakanba...

Shinshinar wuyanta yakeyi kaman Wanda numfashinsa yake maqale agurin Yana kissing fatarta me taushi...

Sake qanqamesa takeyi tana mannuwa dashi sosai numfashinta na neman yankewa da abinda yake matan
Shikuma gabaki daya tagama birkitasa da kirjinta datake manna Masa yanajin laushi da tsininsu har cikin kansa.
#MAMUH#




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/12, 2:41 PM] Ummulkhairi: *_60_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Fatar wuyanta ya saka harshe ya lasa cikin sanyi da nutsuwa Yana sake Jan numfashi cikin wuyanta,

Daqyar ta iya Kiran sunansa cikin sanyi da yankewar numfashin tana sake qanqamesa sbd abinda yake Mata yafara fin qarfinta......

Sunansa data ambata yasashi dagowa ya kalleta da jajayen idanuwansa ya tashi zaune dakyau tareda dagota ya zaunar da ita kan cinyarsa dakyau suna shaqar numfashin juna cikin yanayi na tsananin kauna da buqatan juna...

Cikinta ya shafo zuwa cibiyarta da sauri taja numfashi tana yin baya ya tarota tareda dawo da ita jikinsa yana sake lasar wuyanta zuwa kirjinta da tuni rigar jikinta ta zame kusan saman tudun kirjinta duka a bayyane suke yasaka harshensa ya laso tsakiyar kirjinta take ta sake wata zautaccen numfashin tana kokarin Kiran sunansa ya dago ya zura harshensa cikin bakin Yana laso yawun Dake tsinkewa cikin bakin sbd hannunsa dake wani irin aiki a kirjinta Yana Jan numfashi da qarfi shima...

Juyawa yayi dasu ahakan suka kwana Yana Sama tana karkashinsa ya zame rigarta yayi wurgi da ita qasa Yana zafafa wasan sbd sosai yakejinta ayau din,

Suka fatar Dake jikinta Babu Inda Bai Gama lashewaba da harshensa Yana sakar Mata numfashi Mai zafi da tada tsigan jikinta take hankalinta ya tashi gabanta ya ringa faduwa ba kakkautawa sbd Jin yanda jikinta yagama daukan zafi da zafafan kisses dinsa uwa uba yanayinsa ya tabbatar Mata da bazata iya daukan wannan babbar maganar ba Dan haka tafara dawowa hayyacinta saidai Kuma kisses din dayake bin fatar kirjinta zuwa cibiyarta sungama kashe jikinta tareda tsananta Mata sonsa me qarfi da bazata iya hanasa ko bayyanarda tsoronta ba.......


Wata kyakkyawar zuqa yayiwa kirjinta daya sanyata sakin wani marayan ihun Nishi a daidai cikin kunnensa Wanda hakan ya Kuma yamutsa kwanyarsa daqyar ya iya bude idanuwansa dasukai jajir ya kalleta zazzafan Sonta na kwantar da zuciyarsa....

Fuskarta ya shafo zuwa digon wuyanta tareda sauke numfashi a Dan wahalce
Yakai bakinsa yayi kissing idonta data bude a matuqar kasalance ta kallesa.,

Ya sake kissing din kunnenta Yana Kuma kallonta ahankali cikin tattausan sauti dake nuna yanda yake tausar kansa qasa qasa yace"

Baby Inayah you are too special da bazan iya yin hakan dakeba a hotel..

Wani irin boyayyan numfashi ta sake tareda lumshe ido tana budewa akansa da qyar ta iya bude Baki murya Bata fita sosai tace"

I love you Abbi..

Cikin tsakiyar idonta ya kalla da nasa idanuwan aciki yace"

I love you bai Kai matsayin babyn Abbi acikin ransa ba.....

Dagowa tayi daga kwancen datake qarqashinsa takai bakinta kan nasa tayi kissing lips dinsa ta dawo tayi kissing idonsa Daya lumshe takuma cewa"

I love you my Abbi...

Murmushi kawai yayi Yana zamewa daga kanta ya kwanta gefe Yana sauke numfashi ahankali sbd yasan ita kanta kalmar data fada Masa sbd Batasan yazatayi da abinda yayi Mata yawa a zuciya bane akansa
Amma nata me saukine tunda tana iya ragewa da kalman love din a fili.

Rungume kansa tayi a kirjinsa yanajin bugun zuciyarta ahakan sukai shiru tsawon lokaci har bacci ya daukesa.

zuba Masa idanu tayi tanajin zuciyarta kaman bazata iya daukan sonsaba dayayi Mata yawa hartakejin kaman tabi hanya tayita fadan tana sonsa kowa yaji ya sheda hakan ko Zata samu sasssauci,

Amma ahakan duk abinda takeji akansa kaman Zata zauce tasan abinda yake ji ansa ran yafi hakan,

Nasa son ya wuce duk tunanin kowa dasuke
Batasan Yaya yake iya riqe kansansaba Yana iya controlling na kansa da zuciyarsa.....

Allah sarki Abbina Kai na dabam ne...

Kissing kansa tayi Ahankali tana shafawa kaman baby sbd Abbinta tasan ya cancanci yasamu duk wani farin ciki da Jin dadin rayuwa.

Itama baccin ne ya dauketa Dan haka Basu farkaba sai guraren 11 Dan haka suna tashi itace tafara yin wanka ta fito daureda towel Babba tana kallonsa Yana amsa waya a natse cikin class da kamewa sai kawai taji abunta yasake kamata tayo gurinsa batace komaiba ta haye cinyarsa ta zauna tana kallonsa Yana wayar.

Kumatunsa tayi kissing
Yayi Dan gyaran murya sbd zancen dayake ya Dan kwace masa kadan...

Murmushi tasaki ganin da gaske Zata iya fidda abbin Kan layi kenan kome kamewarsa..

Bakinta takai tayi kissing lips dinsa take zancen dayake ya qara qwace Masa gabaki daya
da idon ya kalleta yana kallon towel dinta da Bai wani dauruba kaman ze kwance....

Dan sake gyaran murya yayi tareda sallama da CM yace Masa gashinan fitowa zai samesa.

Yana kashe wayar ta kallesa tana shagwaba fuska tace"

Abbi zamuje gidan Dr iklimat fa yau kace.

Towel dinta dayaketa sake zamewa ya kalla da idonsa masu shegen kyau kafin ya kalli fuskarta yace"

Gidan juwairiyyah Zan kaiki...

No Abbi gidan anty juwairiyyah tare zamu ai muyi musu fira Amma gidan Dr iklimat bazaka zaunaba nasani.

Ok naji jeki ki shirya akwai sanyi.

Miqewa tayi ta nufi gaban mirror shikuma ya nufi toilet.

Daureda towel yafito shima Babu Bata lokaci ya shirya cikin brown yadi me shegiyar tsada da hular qube itama ta shirya cikin Riga da skirt na lace Mara nauyi me tsada sai qaramin veil breakfast dinma bawani sosai sukaciba suka fito tana riqeda hannunsa cikin nata Chloē handbag dintama Dole shine ya riqo Mata a dayan hannunsa suna fitowa ya miqawa driver handbag din ya saka Mata a gaban motar sukuma suka Shiga baya suka wuce.

Kai tsaye gidan Dr iklimat suka nufa Batada wani nisa sosai Dan itama a maitama take.

Umman Dr Abdul tun acan Daman tabawa Inayah address dinta Dan haka drivern Kai tsaye yakaisu har kofar gidan.

Suna Isa Dr iklimat da kanta ta fito ta tarbesu cikin wayewa da farin cikin ganin Ayshatouh me tsanani tamkar itace ta haifeta sbd kusan atare suka Sha wuyar rashin ganinta itada Hadiza wancan lokacin gashi itama batada 'ya mace ko daya 'yayanta biyu duka maza ne sun girma tuni basama qasar dukansu.

Babu wani damuwa ko kame kame tasaki jiki ta gaisa da MAJEED shima ba laifi ya Dan sake Mata sbd Inayah dayaga hankalinta yafi kwanciya anan din da Bata saba ko taba zuwaba Akan gidan juwairiyyah ko safiyyah.

Bai shiga gidanba ya juya da nufin dawowa anjima daukanta ya wuce.

Suna Shiga gidan Dr iklimat ta ringa dawainiya da Inayah din tana nuna Mata farin cikinta sosai da ganinta da zuwanta gidan,

Ko masu aikin gidan kusan duk sunsan Anty Hadiza nada 'yar data Bata ganin Inayah yasasu Mata hidima cikin kulawa da girmamawa sbd kowa Kam yasan yanda anty Hadiza ke tsananin Jin Ayshatouh a zuciyarta.

Dr iklimat mace ce Mai sakewa da faran faran tareda kulawa Musamman tana gane gatan dayayiwa Inayah yawa ta ringa wani lallabata tana janta ajiki
Inayah Kuma dayake dama gata tasaba dashi da tattali take ta saki jikinta ta sake da Dr iklimat din ganin sai wani gata da lallabata takeyi.

Hadiza tayi waya da antyn tata Dr iklimat taqara Mata bayanin komai akan abinda ake ciki na dalilin tafiyar Inayahn Abuja ta biyo Abbinta.

Fada Dr ta ringa Yi sosai tana ganin lefin Hadiza da bazata sake ta cusa 'yarta da gyarataba su qwaci yancinsu agun uwar MAJEED din,

Ita kanta Inayah Saida Dr din Tai Mata fadan uban me take jira da Bata dauki cikiba kowa ya huta masu mutuwa su mutu masu bin duniya subi can su suka jiyo.

Dayake dama Hadiza nada niyar zuwa Abujan yau tun jiya ta yanki ticket Koda suke waya tana airport daman Dan haka ba zato Inayah taganta driver yaje ya daukota da mamaki take kallonta tace"

Umman Dr dazu Koda muke waya kina hanya kenan?

Da farin ciki kan fuskarta tace"

Eh ba Dole nazoba sbd inason na kwana Ina zantawa da 'yata tunda haryanzu Abbinki yaqi yafemun yaban cikakkiyar dama.

Dan murmushi kawai Inayah tayi tana cewa"

To ai ko yanzu ba anan Zan kwanaba anjima zai dawo tafiya zamuyi.

Dariya Dr iklimat tayi tana cewa"

To ai yau de Dole ku hakura anan Zaki kwana.

Kallonta tayi zatai magana Hadiza ta hanata ta hanyar dafa hannunta cikin kulawa tace"

Inayah,
Ba kowace magana ake bada amsartaba,
Ni mahaifiyarki ce
wannan Kuma da kike gani yayatace dukanmu bazamu cutar dakeba
Bakyason kema ki ringa bugun gaban kinada Yan uwan nunawa
koyaushe daga Abbinki sai Abbinki kawai,
Shima yanzu Yan uwansa sun dawo rayuwarsa muma ki bamu Dama mu dawo rayuwarki.

Shiru tayi tana sauraronsu sunata Mata maganganun hikima da lurarwa,

Dr iklimat Bata bartaba Saida tasa Mata ra'ayin son kwana gidan tagani yau abbin zai iya bacci kaman jiya batareda itaba.

Murmushi tasake zancen na Mata Dadi da Dr tace"

Daqyar yau zaiga safiyar gobe.

Ba kunya ta nuna farin cikinta tana tunanin yanda zaiyi.

Hadiza wanka tayi tai sallah kafin taci abinci ta zauna tana shiga firar Dr da Inayah.

A cikin wunin suka fahimci yanda rayuwar Inayah take sosai ba kwabar magana gata yayi Mata yawa sosai hakama soyayyar abbinta tariga ta ginu cikin ranta sosai ta yanda Babu abinda zai girgiza hakan sai ubangijin Daya dasa Mata wannan so da kaunar,

Ta bangare Daya sosai suka jinjinawa MAJEED da ganin girmasa Mai tsanani ya qaru a idonsu sbd yanda Inayah take fada musu yanda take rayuwarta dasuke qiyasta gata da girman son dayake Mata.

Sanyi jikin Hadiza yakuma Yi sbd tasan Koda a hannunta Inayah ta taso bazata Bata irin girman gata da tarbiyar da MAJEED ya bataba.

Dr iklimat kuwa cewa tayi to ai bamuga zamaba tunda 'yar Tamu tagama mutuwa a sonsa koina fada takeyi gaban kowa Dan haka Dole wannan kurman abbin naki ya magantu Dan Naga alaman bazaiga girmanmuba sai 'yarmu tagama da bude Masa Ido.

Ba Bata lokaci suka fara dirka Mata wasu Hadi na natural Kaya na Musamman.

Da farko bataso Amma haka Dr ta bude Mata Ido tasakata Shan abubuwan kala kala.

Hadiza Kam farin ciki take ciki yau ta wuni Zata Kuma kwana da 'yarta ga MAJEED datasukeson saukewa duk wata kamewa ya samu farin ciki da Jin Dadi kaman kowa.

Sai bayan sallar ishai har sunci abinci abbin yazo daukanta.

Da farko marairaice fuska tayi tanajin son binsa Amma su Dr ta bude Mata Ido ta hanata Dan haka ta fasa tareda Dan Kama kanta.

Shigowa dashi akai har Lafiyayyan palon gidan yana shigowa akanta idonsa ya sauka tana fitowa daga hanyar bedroom din Dr iklimat sanyeda wasu kayan dabam.

Da kulawa yake kallonta da kayan data sauya na wata doguwar Riga Mara albarka Dan kuwa rigar robace doguwa har qasa ta lafe jikinta tun daga sama har qasa ta fidda duk wata albarkar shape din jikinta Musamman shafaffen cikinta dayasa kirjinta dake cikin padded push-up bra.

Dan gyara muryarsa kadan yayi tateda dauke Ido daga kanta Yana sake gaisawa da Dr iklimat Dake rokonsa ya tsaya yaci abinci yace aa yariga yayi dinner tareda baqinsa.

Hadiza ce itama ta fito fuskarta a Dan sake jiki ba kwari ta gaishesa.

Yayi mamakin ganinta Amma Bai nunaba ya kalli Inayah dashi take kallo ya amsa gaisuwar Yana Dan kallonta da cewa"

Ashe kina garin?
Allah ya taimaka.

Amin suka amsa ta juya ta shige tabarsu.

Miqewa yayi Yana kallon Inayah yace"

Kije ki shiryo mu tafi time na tafiya.

Kallonsa tayi cikin marairaicewa tace"

Abbi Zan kwana anan tunda gobe zamu koma please..

Kallonta ya juyo yayi da kyau Yana mamakinta sanin Bata iya kwana baqon gurinda batasan kowaba.

Cikin kulawa Yana kallonta yace"

Zaki iya kwana anan?

Gyada Kai tayi tana kallonsa.

Kin tabbata?

Sake gyada Kai tayi tana kallon yanayinsa dayake sake nanata tambayar.

Hannu ya miqa yace"

Zo Nan.

tahowa tayi ahankali tana kallonsa a shagwabe maimakon ta Kama hannunsa saita shige jikinsa ta Dan kwanta tana cewa"

Abbi Zan iya kwana anan Ina sone.

Dago kanta yayi ya kalli fuskarta cikeda kulawa yakuma cewa"

Are you sure?

Yes Abbi" tace ahankali tana kallon fuskarsa cikeda kauna da shagwaba.

Numfashi ya sauke ahankali kafin yace"

Ok shikenan Zan barki anan din Amma idan kin kwanta kinji bazaki iyaba ki kirani Zan dawo na daukeni ok??

Okay, I will miss you my Abbi.

Lumshe fararen idanuwansa yayi tareda sakinta Yana cewa"

Shikenan kije ki saka Kaya masu nauyi ki kwanta akwai sanyi.

Gyada Masa Kai tayi tana sakin hannunsa.

Sallama yayi da Dr iklimat Dake tsaye tana kallonsu cikeda shaawa da burgewa batareda ta damuwaba sbd tanada wayewarta sosai ba komai bane agurinta.

Yana ficewa Inayah ta sauke ajiyan zuciya tana juyawa ciki itama.

Shima Yana fita bayan ya shiga mota numfashi ya sauke me zafi tareda Dan rufe Ido ya bude Yana sake danne zuciyarsa kafin ahankali ya bude Baki yacewa driver sutafi kawai.
##MAMUH#


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/12, 2:41 PM] Ummulkhairi: *_61_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Bedroom din Dr iklimat takoma ta qarasa gefen Hadiza dake zaune kan kujera ta zauna tana kokarin boye sanyin jikinta na rabuwa da Abbin sbd bude Mata idon da zasu iyayi da fada tunda since karta nuna ala Dole Jan aji zasu koya Mata basusan Batasan wannan ba idan akan Abbinta ne.


Dr iklimat ce ta shigo daga baya itama daukeda ruwan kankana da Madara ta miqa Mata tana Zama bakin gado fuska asake tace"

Hadiza lallai wannan sirikin namu yafimu idon yawon duniya.

Murmushi Hadizan tayi tana kallon Inayah dake kurba drink din ahankali tanajin tsikar jikinta na tashi da abubuwan dasuketa Bata tun Rana tana Sha.

Hanata tunani sukai da zantukansu na sabbin abubuwan dasuke koya Mata Wanda suka shafi hanata maganganu da yawan sangartarta.

Sosai suka dage cikin dubara da lallabawa suka koyar da ita wasu abubuwan data rasa daga rashin Zama da mahaifiya.

Sai dare sosai suka kwanta bayan tayita ganin sakon Abbi na tambayarta
ta kwanta?
Tayi bacci?
Is she ok?
Zata iya kwana a Nan ko yadawo ya dauketa?

Wainnan sakonnin nasane sukaita shigowa tana gani ta kasa replying nasa ko so daya sbd jikinta dayake amatuqar mace da abubuwan datasha dakuma farin cikin kwana gado Daya da mahaifiyarta.

Dan kusan ma akan cinyarta tafara bacci sai daga baya ta kwana kan gado tana Jin ranta fes duk da Kuma kewar Abbinta na cinta Amma Kuma shima yawan text din nasa yasata Jin sanyi aranta Dan tasan yakasa baccine Yana tunanin ko Yaya Zata iya bacci anan.

Washe gari tana tashi Kiran abbinta ne yafara shigowa wayarta a kasalance ta dauka tana shagwaba murya tace"

Aslm alkm, Good morning my Abbi.

Ajiyar zuciya da numfashi yafara saukewa a boye kafin cikin nutsuwa da kulawa yace"

Kintashi lfy?

Lfy kalau Abbi kewanka kawai nakeyi....

Ahankali yace"

Kinyi bacci kuwa?

Tashi zaune tayi tana cewa"

Yes Abbi,
Abbi kayi missing nawa?
Kayi bacci?

Wani boyayyan numfashi ya sauke Mara sauti ahankali sbd gabaki daya zuciyarsa Bata samu nutsuwar dazai iya ko kwantawaba bare baccin
Zaune yaga asuba kan kujera Yana jiran reply dinta Amma shiru shiyasa Kai tsaye yakira da safen.

Yes" kawai yace Mata a taqaice Yana cewa"

Ki shirya in time zamu wuce zuwa 2:30 Amma kafin can zamu tafi gidan juwairiyyah da safiyyah.

Ok Abbi.

Sallama sukai ya ajiye wayar tareda rufe idanuwansa dasukai nauyi Yana Dan dafe kansa.

Tashi yayi tareda kashe wayarsa gabaki daya ya nufi gado ya hau a natse ya kwanta sbd yanzu zai iya samu ya Dan Yi baccin kafin anjima.


Acan gidan Dr iklimat kuwa su umma Hadiza wasu mayun turaruka masu shegiyar tsada da mayen qamshi suka siya gurin wata qawar Hadizan Dake Nan Abuja tun daren jiyan sukai Mata waya sai gashi da safen driver yakawo.

Harhada Mata su sukai tareda wasu sabbin fitinannun kayan baccin da Dr iklimat ta fita da kanta ta siyo Mata shima a gurin neighbor dinta me Saro designers daga waje.

Sam Inayah Bata saka mini skirts sbd batadasu a kayanta Amma hardasu suka siyo Mata.

Qarfe daya tagama shiryawa suka zauna jiran zuwan Abbi.

Lafewa tayi jikin mahaifiyarta tanajin kaunarta sbd kwana dayan Nan dasukai duk sun sake saka Mata kaunarsu da Jin dadin dawowarsu rayuwarta gashi suma sunata lallabata kaman yanda Abbinta ya sabar Mata duk da suna Mata fadan wani abin Amma akwai kaunarta sosai ataredasu.

Qarfe daya da rabi ya iso gidan Bai shigoba saidai suka fito.

Fitowa yayi motar suka gaisa dasu a mutunce Yana kallon gefen datake a fisge sbd ganin kaman tasauya Masa sbd harda skin scrubbing sukai mata.

Itama shi take kallo zuciyarta na cika da son kayanta suna hada Ido ta shagwabar da fuska tana sakin murmushin farin cikin ganinsa.

Ahankali Yana Mata wani mayen kallo yace"

Muje ko?

Jikin umma Hadiza ta qarasa ta rungumeta tana cewa"

Kidawo da wuri kema.

Murmushi kawai tayi Tana cewa"

Allah yakaiku lfy Ina gaida su umma yaganah da Haj.

Dr iklimat ta runguma itama tana cewa"

Mommy kince zakizo
Ki cika alqawari kinji?

Gyada Mata Kai tayi tana cewa"

Zanzo Inshallah ki gaida mutan gidan
Allah ya tsare,
Kuma kindai ji abinda na fada Miki.

Gyada Kai tayi tana cewa"

Yes Mommy.

Mota ta juya ta nufa Dan already Yana ciki Yana kallonta da idanuwansa dasuka kasa daukuwa daga kanta.

Tana shiga motar driver yaja suka wuce.

Bai juyoba sbd yawan kallonta matsala ne agurinsa Dan haka ya Dan maida hankalinsa kan waya Yana son Kiran safiyyah dasu juwairiyyah suna gidanta gabaki dayansu da Yara.

Bayan ta dauki wayar da qyar ya riqe kansa tareda kamewa ya sanar da ita suna hanya ya kashe sbd wani mayen Qamshin dayakeji Yana tashi daga jikinta ahankali Yana Shiga hancinsa Yana neman buga kansa.

Gashi taqi zuwa ta maqalesa kaman yanda ta saba tana zaune itama tana duba sakon Neesah data turo Mata ta WhatsApp.

Hankalinta na kan Abbin nata tannuwanta da zuciyarta dasuka Saba zuwa garesa sai kokarin hanasu zuwan takeyi sbd fadan su umma Hadiza dake yawo cikin kanta na hanata zuwa koyaushe tabari yazo da kansa.

Daqyar kowannensu ya iya riqe kansa harsuka Isa gidan anty safiyyah suna fitowa motar su Anty juwairiyyah da 'yayansu suka sake zuba idanuwansu kanta sbd Babu abinda yake jikinta Mara kyau da tsada tun daga kan kyakkyawar halittar da Allah yayi Mata har tsadaddiyar suturar jikinta da wasu matsiyatan designer handbag da takarmin Stuart W.

Babbar 'yar anty juwairiyyah rumanah itace ta saki fuska sosai tareda rungume Inayah din tana cewa"

Uncle sannu da zuwa,
Welcome matan uncle.

Murmushi Inayah tayi tana amsawa ahankali.

Gaidasu anyu juwairiyyah tayi cikin girmamawa da sanyi.

Amsawa sukai anty safiyyah na qarewa Inayah kallo tana yaba kyanta da komaima dan itakam take Inayah Tai Mata Dan shekaran jiya Basu ganta dakyauta sbd dare ne yanzu Kam taganta Kuma wlh tafi Dr farhat komai ta fada a fili tana cewa"

Gskia Inayah is the perfect match wa MAJEED.

Haj umma Dan Allah ta Dena maganar wata macen Kuma.

Dadin maganar Inayah taji Amma Bata kalli Abbinba sukai ciki gabaki dayansu.

Abinci sukaci a babban dining din palon gidan sunata fira da 'dan uwansu yaran Kuma sunatayi da Inayah wadda kusan hankalinta yafi kwanciya da yaran dasuka nuna Mata kauna sai Anty safiyyah Amma Kam anty juwairiyyah Dr farhat sukeyi wuta itada Haj umma.

Sosai anty safiyyah ta sauke kanta tabawa 'dan uwanta hakurin abinda ya faru baya
Bayason tada komai Dan haka ya dakatar da maganar yace abarta ya wuce kawai.

Karfe biyu Saura suka baro gidan bayan yayiwa yaran dasu kansu uwayen

Please Login or Register in order to submit comment