You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baya Kai Yana kan Inayah da umma keta lallabawa Tana Shan tea din daqyar,
yace"

No abani tea kawai.

Kallonsa Haj umma tayi cikin kulawa tace"

Zaka fita aiki bakaci wani abincin kirkiba MAJEED,
Please ka Dena Wasa da lafiyanka
Rashin cin abinci yanda ya kamata zai iya baka matsala.

Kallon Inayah da aketa fama da ita yayi a hankali yace"

Kinaji right?
Ki daure kici abincin kafin wani damuwan yashiga sbd rashin cin abinci.

Sake Baki Haj umma tayi tana kallonsa
Tana magana akansa yanayi akan Inayah tsabar rashin tausayi irin na Inayah din data daga hankalin kowa akan Dan zazzabin dama taqi fadar meke Mata ciwo.

Tea dinsa aka kawo Masa cikin wani kyakkyawan farin cup yafara Sha ahankali Yana karanta sakonnin wayarsa Amma kwata kwata hankalinsa ko Rani bayakan wayar bare tea din dayake Shan Yana kan baby Inayah data Gama Shan tea din daqyar umma yaganah tana shafa kanta tanata sake tambayarta abinda yake damunta.

Amma yau bakinta budesa ma takasa sbd nauyin da komai jikinta yayi Mata Dan haka shiru kawai tayi tana sake yamutsasa daga Inda yake zaune da qananun rigima da hawayenta.

Haj umma da itama abin ya isheta gashi majeed din taga baida niyar fita Kuma ta tabbatar sbd Rigimar Inayah dinne a siqe tace"

Wai bazaki fada abinda yake damunki ba Akira likita ya dubaki ki dena Mana wannan koke koken?

Wayarsace tayi ringin Yana dubawa yaga kamfanin furnitures din dayayiwa magana ne tun kafin yafito yaso suzo da wuri su sauya gadon dakinta kafin kowa ya fito..

Kamewa yayi tareda Basu damar shigowa su biyu ne maza matasa sai manager din kamfanin na uku suka shigo Kai tsaye ta kofar kitchen zuwa bedroom dinta suka fara fiddo da pieces na gado Daya bayan Daya suna fita waje dashi su umma yaganah na kallo cikeda mamaki.

Umma yaganah tashi hankalinta yayi sbd tananin gadon ne ya balle yajiwa Inayah ciwo har take cikin wannan halin Dan haka cikeda kulawa ta kalleta tana kallon jikinta tace"

Kinji ciwone Inayah?
Meya sameki ne wai?

Haj umma kuwa da kusan tafi umma yaganah shiga dibbin mamaki baki a sake tace"

Uban me kika ringa yiwa gado me qarfi haka harya balle rugugu?
Kinsan abinda kikai kenan kika jawowa kanki ciwo shine kike Neman daga hankalin mutane,

Daqyar Naga safiyar yau din ta waye sbd tashin hankalin da naita ji tsakar sililun dare na dauka iskokai ne wlh a kitchen suna barin Kaya shiru kawai nayi sbd kada na daga hankalin jama'a Ashe kece kika tashi saka Jinina kaiwa dari biyu na mace abanza..

Wannan abin naki yafara wuce hakurin kowa
Da girmanki shine Zaki hau gado kiyita tsalle ko rawa harkika Karya gado me tsada irin wannan....

magana fa ake Miki......cikin sauti Mai kosarwa a tausashe yace"

Umma please.....
Batada lafiya tambayan yayi Mata tsauri please..

sauran qarashen gadin da aka fito dashine yasasu kallon shatin Inda da alama buga gadon akai agurin yasa ya roshe take Haj umma takuma shiga mamaki me girma ta bude Baki zatai magana.......
##MAMUH#

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
0913484810764
BABU SO
Chapter: 64 Share:
Report
BABU SO View: 167 Words: 2K
Chapter 64 64
........Dariya take tana masa gwallo. Fuska ya

ɓata, da harɗe hannayensa a ƙirji irin yayi
fushin nan. Yanda yay ɗin sai ya saka Anaam
shiga ƙyalƙyala dariya da faɗin.
“Kai Yaya shagwaɓa kuma?! ALLAH kamafi
ƙyau a haka fuskanka so cute”. Ta ƙare
maganar da kashe masa ido dariyarta mai
ƙaramin sauti na bayyana fararen haƙoranta.
Ta nuna lips ɗinta da kaɗa masa idanunta
dake cikin gilashi.
“Indai lipstick ɗin nan ne Yaya ba shansa
zakai ba garama ka haƙura”.
“Oh oh haba princess kiji tausayina mana”.
Yaya maganar da matsar da fuskarsa gab da
tata.
Baya taja dasa hanunta ta kare bakinta,
“Babu wani princess na daɗin baki fa Yaya,
barima kaga na shanye abuna, idan baka
ganiba ai dole ka haƙura”.
Yana ƙoƙarin riƙota ta tura lips ɗinta cikin
baki da sauri.. Idanunsa ya waro sosai yana
kallonta cikin langaɓe wuya. Ta fito da lips ɗin
tana dariya da masa gwalo. “Sai kaci abinci yanzu babu”.
“Ni ko? Yarinya zan rama ne”.
Dariyarta ta cigaba dayi ƙasa-ƙasa, shiko ya
ɗauka spoon ɗin ya cigaba da cin aincinsa
fuskarsa da ɗan murmushi.
“Nifa yaya karka cinye min abinci na”.
Idanunsa ya ɗago yana kallonta, sai kuma ya

ɗibo abinci ya nufi bakinta, “Ba marowaci bane irinki ai hahh”.
Bakin ta buɗe ba musu ya zuba mata, a
hankali ta shiga taunawa da faɗin, “Nima ai
bana rowa”.
“Kika min yanzun?”.
“Baga abincina kana ci ba”.
Murmushi kawai yayi batare da yace komai
ba. Itama bata sake magana ba, ya cigaba da bata abincin shima yana ci. Suna gab da kammalawa wayarsa tai ring, ɗauka yay ya duba, ganin Khaleel sai kawai ya ɗaga. Bata san mi'akace masa a wayarba, sai gani tai ya miƙe da kama hanunta....
Da mamaki take kallonsa zatai magana ya girgiza mata kansa. Baki ta ɗan tura dan ita dai bata ƙoshi da abincin ba, sai dai babu yanda zatai dole ta bisa. Hango Khaleel jikin wata mota mai ƙyau fara tas jingine ya sata zare hanunta cikin nasa, bai ce komai ba har suka ƙaraso. Ita ta fara gaida Khaleel ɗin, ya amsa mata fuska da murmushi sannan ya maida hankalinsa ga Yayansa. Gaisheshi yay
da girmamawa. Ya amsa masa da kulawa. “Daga ina haka mazan fama?”.
Murmushin Khaleel ya faɗaɗa dan yana son Yayan nasa ya kirasa da sunan nan. Wani ɗan ƙaramin gi! ya ɗakko a gaban motar, ya dubi Anaam dake kallon motar da ita kanta an

naɗeta da zaren gi!. Sai kuma ya sake maida kallonsa ga Share" ɗin da shima dai motar yake kallo. “Saƙone daga Abie. Abawa Granny”.
Idanu ta waro matuƙa da kai hannunta duk biyu saman bakinta, sai kuma ta dubi Share" da shima murmushi ke shimfiɗe akan fuskarsa. Shine ya amsa ya buɗe key na mota ya bayyana. Ai batama san sanda ta rungume Share" da faɗin, “Wayyo Yaya daɗi zai kasheni”.
Rungumeta yay shina da sakin dariya kamar yanda Khaleel shina ke dariyar. Ɗagowa tai ta amsa key ɗin tana kallo, sai kuma ta ɗagasa a saitin fuskar Share" tana kaɗa masa. Murmushi ya sake saki mai faɗi da faɗin, “ALLAH ya sakama Abie da alkairi Congratulations dear”.
Da amin ta amsa, Khaleel ma ya amsa da
kallonta. “Congratulations Granny. Saura
kuma tukuyci na, k ko Yaya wazai bani?”. “Karka damu Yaya Khaleel, saika zaɓa”. Ta
bashi amsa da shigewa motar da Share" ya buɗe mata, daidai nan Fadwa ta fito hakama Aysha. A tare suka ƙaraso wajen, Fadwa da gaba ɗaya ranta ke'a jagule tun maganganun da Share" ya yaɓa mata ta dubi Khaleel fuska a tsuke. Kafinma tai magana ya nuna musu

motar ita da Aysha yana murmushi. “Ƙyautace daga Abie aka kawoma Anaam”.
“Woow!!” Aysha ta faɗa cikin zaro ido da
shafa motar tana kallo, Fadwa kam mutuwar
tsaye tai. Dai-dai nan Share" da Anaam dake
cikin motar suka fito kowanne fuskarsa har
yanzu da murmushi. Khaleel ya miƙa mata
hannu, “Nifa a tafamin tukuycina”. Kafin tace komai Share" dake danna
wayarsa ya miƙa masa, saka details ɗinka”. “Woow da kyau babban yaya da gudu kuwa”. Yanda Yay ɗin ya saka Anaam da Aysha
kwashewa da dariya. Shigar saƙo a wayarsa yasa bai tankasu ba, ya buɗe da sauri, “What!”. Ya faɗa yana ɗago kai da sauri ya kalli Share". “Yaya duk tukuyci?”.
Murmushi Share" yay da kallon Anaam,
“Idan tace a ƙara maka ma sai a ƙara maka
ai”. A salon da yay maganar da ɗage mata gira
ya sakata rufe fuskarta da dukkan tafin
hanunta dan taji kunya. Matsota yay tare da
ranƙwafawa saitin kunenta. “Nima ina jiran
nawa tukuycin yanzun nan, inba hakaba a
gaban Khaleel zanyi.....”
Da sauri ta buɗe idanunta... “Kayi mi?”.
Maimakon amsa sai ya nuna mata lips ɗinsa cikin kashe ido. Sarai tasan zaiyi ɗin, amma sai ta kauda ido da nufin cewa a'a. Akan Fadwa da sam bata san da wanzuwarta a

wajen ba ta saukesu. Sukaima juna kallon ido cikin ido, ita ta fara kauda idonta da sakin wani tattausan murmushi mai ma'anoni da yawa ta maido dubanta ga Share". Murmushi ta sakar masa shima ta ɗan saci kallon Aysha dake a mota hankalinta baya kansu, ta maida ga Khaleel, ganin shi ɗin dai zaiga komai sai ta ɗanyi jimm na tunani. “Yaya Khaleel kalla can”. Ta faɗa da sauri tana mai ɗane Share" a bazata ta manne tausasan lips ɗinta kan nasa lips ɗin.
Numfashinsa neman shiɗewa yay saboda
rashin zaton hakan daga gareta. Baya ta nema
janyewa ya ƙara cafkesu da saka hannu biyu
saman ƙugunta ta zuba masa mintsini a gefen
ciki da janye jikinta kunya kamar ta nutse.. Khaleel daya waiga baiga komai ba ya juyo
da nufin hararar Anaam, ai babu shiri ya sake
maida kansa gefe da sauri yana dafe bakinsa
da sakin siririyar dariya. Aysha da bata san
mike faruwa ba ta fito a motar tana rungume
Anaam da faɗin, “Wayyo blood motar nan ta
haɗu wlhy ALLAH yasa a kashe da kai”. Wani
bahagon tari ya sarƙe Fadwa, cikin sassarfa
kamar zata kife ƙasa dan sauri tabar wajen
hawaye masu azabar zafi na kufce mata. Gaba ɗayansu kallonsu suka maida gareta,
dan sai yanzu ma shi Share" yasan Fadwar

na'a wajen. Cike da son basarwa itakam Anaam ta rungume Ayshar. “Thanks you blood, thanks you”. Shima dai gogan ya basar a binsa kamar komai bai faru ba, ya nunama Khaleel hanya alamar su shiga ciki idonsa akan Anaam. Anyi sa'a itama ta ɗago suka haɗa ido. Baki ta ɗan murguɗa masa. Ya taune lips dinsa da sakin murmushi alamar azakizo hannu. Kafaɗa ta ɗage masa da labe baki irin na i don't care taja hanun Aysha suka koma motar...
Da ƙyar Fadwa ta iya kai kanta sashenta
saboda jiri dake ɗibarta da lulluɓe ganinta
gaba ɗaya. “Subahanalillhi. Hajiya lafiya?”. Mmn Abu ta faɗa da nufo Fadwa da sauri
dake neman zubewa ta tareta. Kuka ta sakar mata kamar wata karamar yarinya, maman Abu duk sai ta rikice. Kamata tai har bedroom. Tana son tambayarta mike faruwa tana jin tsoro, dole ta fito ta barta cikin damuwa. Tadai san labarin kitse baya wuce ƙoƙi dan ta jima da fahimtar Fadwa na cikin jerin mata masu tsananin kishi. Gata da hali irin na ɓoye abu a rai da idan bakai dogon nazari akanta ba saika ɗauka kishiya cutarta take musamman irin Anaam da bata iya ɓoye abinda ke ranta. “ALLAH ya ƙyauta”. Ta faɗa

da komawa kitchen ta cigaba da aikinta.....
Anaam kam da tuni sun koma ciki tana can cikin farin ciki tana waya da Mamie da Abie ta video call. Addu'a take zubama iyayen nata harda hawaye, yayinda suma suke kallonta murmushi shimfiɗe a fuskokinsu da tsananin ƙaunarta da tausayinta harma da alfahari da ita na kai mutuncinta gidan aurenta. Dan aunty mimi ta sanarma Mamie komai, hakama Mamie ta sanarma Abie, shiyyasa ya danƙara mata mota najin alfahari da ita akan riƙe tarbiyyar da sukai mata. Sai dai su kansu sun san sun kaita wani filin gwagwarmayar rayuwane na yankin kaddararta, amma sukanji sassauci da tunawa zumincin ALLAH suke son karfafawa insha ALLAHU sadaukarwarsu bazata taɓa zama a banza da wofi ba..
______________________________
Tafiyar dai Aysha bata yuwu a yau ba, dan tuni Share" ya fice gidan tare da Khaleel yin godiya ga Abie, Anaam kuma sai ta ƙara samun sauƙin jikinta insha ALLAH zai kaita. Sai da suka fara biyawa ta o"ice yin wasu muhimman baƙi, ba wani dogon zama sukai ba sai zuwa monday idan ya dawo aiki.

Takardar da zai basu suje su duba kafin zaman ya nema ya rasa, cikin ɗan dafe kai ya dubu Khaleel da Fharhan. “Inaga fa nama bar file ɗin nan a gida wlhy, Khaleel saika koma
kenan dan dole ne mu basu suje su duba.” “Okay bara naje ai bawani nisa bane”.
“Okay ba damuwa, kafin ka isa zan kira su
ɗakko maka kawai”.
Kansa ya jinjina masa ya fice. Shi kuma ya
shiga ƙoƙarin kiran layin Fadwa. Harta tsinke ba'a ɗagaba, yay mata uzirin ko bata kusa ya sake kira, amma nan ma dai hakan, ya ƙara kira har sau uku sai aka koma danna masa number busy. Ransa ya sosu matuƙa, dan ya gane tana kan sani. Amma sai ya shanye kodan baƙin dake tare da shi ya maida akalar kiran ga Anaam. Gama wayarta da su Abie kenan kiran nashi ya shigo, bugu biyu ta ɗauka har yanzu muryarta cike da farin ciki tai masa sallama. A hankali ya sauke ajiyar
zuciya, ya amsa mata.
“Har yanzu murnar motar ce?”.
“Humm Yaya bazaka ganeba”.
Murmushi yayi, “Okay idan na dawo ai sai ki
ganar dani, yanzu nidai nutsu na saki aiki”. “Okay” ta faɗa kanta tsaye.
“Ki duba a study table ɗina, akwai wani file green a wajen ki ɗaukama Khaleel zai zo ya amsa yanzun”.

“Tom”.
Ta duba a kurkusa inda yace amma bataga
file ɗin ba, sai dai kuma hankalinta ne kawai
bai kaiba saboda ya dannesa da wani book.
Ta shiga bin komai daki-daki da kallo tana
ɗan ɗagawa harda buɗe drawers ɗin wajen.
Saukar idonta akan wani ɗan akwati ya sata
nutsuwa tana kallonsa, harta maida drawer
ɗin ta rufe sai kuma ta sake buɗewa ta ciro
akwatin. “Uhhm su Alhaji Yaya mm mi kuma
ake ɓoyewa anan? Koma dai miye zuciyata na
son gani”.
Tana ƙoƙarin buɗewa kira ya shigo wayarta,
shine dan haka ta ɗaga. Kafinma yay magana
tace “Yaya ban ganiba fa, inata nema kuma
tun ɗazun”.
“Kamarya? Bayan nasan yana nan akusa-
kusa. Ki ɗan ɗaga kayan wajen Khaleel na waje yana jiranki amfani zanyi da shi”.
“Oh sorry kamarma gashi anan ka ɗaura littafi akai”.
“Ok ki kai masa yana jiranki”.
Koda ta kaima Khaleel littafin sashen ta sake dawowa. Dan zuciyarta naga akwatin nan haka kawai batare data san dalili ba. Kiciniyar buɗewa ta shigayi, da ƙyar ta dace ya buɗu bayan ta haɗa da ƴan dabaru. Da

littafi ta fara cin karo, ta ɗan jujjuyashi tana taɓe baki ta ajiye. Sai envelope brown babba. buɗeta tai ta zaro albom na hotuna mai tudu sosai sai dai bai cika girma ba a tsaho. “Hotunan sirri ne kenan su Yaya aka ɓoy....” ta kasa ƙarasa abinda ta faro. Ko'a magagin barci aka tasheta babu gilashi a idonta aka nuna mata hoton babu gargada zata bada amsar itace. Hotone da taga irinsa yafi guda ashirin a gidansu. Hoton ne da aka ɗauketa a ranar haihuwarta tun a asibiti. Tana rungume a hanun Yaya Share" Abie da aunty Mimi sun sakashi tsakkiya suna leƙenta a hannunsa ya babbake ya hanasu gani. Da sauri ta koma na ƙasa, shi kuma a ranar sunanta ne ita da shi, na gaba itace da shi da Mamie da Abie da aunty Mimi. Ta cigaba da buɗe albom ɗin mamaki fal ranta dan ta kasa fahimtar ma'anarsa. Hotuna na gaba sun kasance a gurare daban-daban. Wani wajen ita kaɗai, wani ita da shi, wani har da su Abie. Ranar birthday ɗinta na cika shekara ɗaya. “Ya ALLAH” ta faɗa tana cigaba da kallonsu daki- daki. Jikinta ya ɗan fara rawa ganin hotunan da har tana a shekarar shiga primary, secondray, kai har jami'a ma akwai, bayan zuwa lokacin Share" baya tare da su. Duk wani hoton birthday ɗinta akwaisa, hakama

hotunan bikin salla kona wani taron makaranta kona islamiyya duk akwai. Hoton ƙarshe da yay matuƙar bata mamaki shine na ranar ɗaurin aurensa da Fadwa, itama kuma ranar nata ɗaurin auren da bata sani ba. Rubutun da yay a jikin hoton ya matuƙar firgitata..........
End of book
Leave a comment
C
Post
omments
No Comments posted yet

Contact Us
Arewa Books Publishers WhatsApp: 09031774742
Email: arewabookspublishers@gmail.com
Navigation
Home About FAQ's
Social
Facebook Instagram
Legal
Privacy Policy Terms of Service

Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.ioAssalamualaikum

NAFISAT K ABDULLAHI
Is an actress in the kannywood industry

She's a singer and can sing all types of songs

You can't afford to miss her newly released song named *KADDARATA* part 1-4 on her YouTube channel *OFFICIAL FEENAT*

You can only click on this link and stand a chance to listen and watch her amazing video

https://youtu.be/t__84EwU7Fo

Dont only enjoy the emotional video but also *SUBSCRIBE* to anable you to be notified when ever she upload another video

Like and drop your comment under the video to encourage her do more of that .

The only way you can support and encourage her is by *SUBSCRIBING* to her YouTube channel below

https://youtu.be/t__84EwU7Fo

She is used to noticing those following and commenting on her videos .


*GUESS WHAT*?

https://youtu.be/t__84EwU7Fo

Click and see for yourself
Thank you so much




*_64_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Innalillahi wai meya faru a gidan Nan ne bamu saniba?

Barayi sun shigo gidan ne?

Me sukai Mata?

Menene wai kunqi fada kowa yayi shiru idan akwai abinda kuka sani bamu saniba ku fada Mana Dan tabbas nikam nasan naji motsi Babba a gidan Nan daren jiya.

Maida kallonta tayi kan MAJEED Wanda ya miqe tsaye batareda yace komaiba yayi gurin manager din dazasuyi magana.

Dawo da kallonta tayi kan Inayah hankalinta na Neman tashi tace"

Yaganah ki tambayeta abinda yake faruwa ke idan Zata fada miki.

Kallon Inayah umma yaganah tayi cikin kulawa da Dan tausasa murya tace"

Inayah meyake faruwa ne?
Fadamun kinji.

Kuka Inayah ta fashe dashi a hankali tana sake lafewa jikin umma yaganah ta bude Baki daqyar tace"

Ni ku Dena tambayata Banda lafiya koina jikina ciwo yakeyi ku tambaya Abbi.

Kuma Ni Haj umma ki Dena tambayata na balla gado bani bace.

Umma yaganah kallonta ta tsaya tanayi dakyau kaman tanason gane abinda ya faru saidai Bata Gama tabbatarda hakanba ahankali ta tayar da ita daga jikinta tace"

Kukan ya Isa haka muje dakina ki kwanta to tunda yanzu daura Miki sabon gadon.

Baki haj umma ta bude tana Neman ma'aunin dazata Dora kalmar Inayah na cewa a tambaya Abbin Bata Gama samun abin fadaba umma yaganah ta tayarda Inayah din tsaye su tafi daki taja ta tsaya tana sakin sabon kuka tace"

Umma yaganah Ni bazan iya tafiyaba.

A rude Haj umma ta hadiye zancenda dah Zata fada tana sauyawa da cewa"

Ke bamason shashanci fa tafiyarma bazaki iyaba?

Ahankali umma yaganah ta kalleta tace"

Inayah meya sameki ne?

Kasa kallon umman tayi tana komawa ta zauna sbd gurin yayi Mata tsami zafi takeji sosai.

Zuwa lokacin umma tafara zargin komai Amma sbd kaman uwa take Kuma ba wani boyo tsakaninta da Inayarta Dan haka cikin kulawa da dan rage sauti tace"

Wani Abu yafaru ne dake?

Gyada Kai tayi tana sake tsiyayo hawaye tace"

Umma yaganah zafi nakeji a jikinsa sosai,
Abbi........

Hanata fada tayi tana Jin wani irin sanyi da nauyin maganar lokaci daya Dan haka ta juyo ta kalli Haj umma data sake Baki da hanci tana kallonsu tana jiran Jin abinda Inayah din Zata fada Amma Bata gane komaiba saidai kaman taso ta gane abinda umma yaganah ta hanata fadan....

Jin tayi hankalinta yayi mummunan tashi idan har wani abun ne datake zargi ya faru a gidan nasu shine aka karyo gado.....

Qalu innalillahi wainnan ilaihrrjiun" tafada a zuciyarta zufa na Neman keto Mata,

Me MAJEED zaiji agun wannan yarinyar dabazai Bari ayi Masa auren kece reniba da babbar mace dazai morewa rayuwarsa abasa Jin dadi da kulawa yanda ya kamata.

Tunani me zurfi tashiga tana lissafin da batamasan tanayiba.

Umma yaganah kuwa lallaba Inayah tayi akan su tafi daki Amma takasa tafiya gashi ita Kuma bazata iya daukantaba..

Rigima sosai Inayahn ta ringa zubawa Wanda yake sake dama lissafin Haj umma harta kasa hakura a fusace tace"

Kinfa ishemu da kukan banzan Nan waye ya aikeki wasan banza da girmanki har kika jiwa kanki ciwo kikaja hasarar gado Babba irin wannan...

Shigowar MAJEED dinne yasa Inayah maida kallonta kansa tasake Bata fuska tana sako sabbin hawaye tace"

Abbi bazan iya tafiyaba Ni ka kaini dakin umma yaganah Haj umma tanata min fada na Karya gado saikace nice na Karya din.

Haj umma ya kalla a natse cikin bayyanarda damuwa yace"

Umma batada lafiya Ina Zata tsaya wani iya barna,

Nufar Inayah din yayi ya kalleta cikin kulawa yace"

Kema ki Dane wannan kukan ze sakaki ciwon Kai da zazzabi.

Umma yaganah ya kalla yace"

Kuje gurinki din tunda can takeso.

Kin tafiya Inayah tayi
Umma yaganah dataga dai Neman sanin komai zasuyi gaban MAJEED kunyar tayi Masa yawa tayi musu yawa Suma saita wucewarta tana cewa"

Bari naje kitchen inada aikin Yi ni tunda bazakiba ki zauna idan kin tashi kinje.

Tana barin gurin ya kalli Inayah fuskarsa a marairaice kaman zai Ciro ciwon daga jikinta ya mayar nasa ahankali yace"

Na kaiki da kaina?

Gyada Masa Kai tayi tana cewa"

Bazan iya tafiyanba zafi nakeji.

Shikenan ya Isa Dena hawayen Zan kaiki Amma ki daure ki Dena kuka idan ba hakaba kowa zesan meyake damunki.

Haj umma datai zuru kaman jinta ya dauke Inayah ta kalla sbd abbin ya dauka itama ta wuce su kadaine a palon..

Juyowa yayi ganin tana kallon bayansa yaga Haj umma na zaune idonta baya kansu Amma dai baiyi zaton tajisa ba Dan haka ya Dan matsa daga jikin Inayah din zaiyi magana Haj umma ta tashi kaman Bata gani sosai tayi dakinta....

Tana shigewa ya janyota jikinsa ahankali Yana kallon shagwabbiyan fuskarta data kumbura sbd kuka da rigima ya shafa fuskarta Yana share Mata hawayen da tafin hannunsa yace"

Dakin umma yaganah Zan kaiki ki kwanta ko nakaiki nawa?

Lafewa tayi jikinsa tana girgiza Kai tace"

Dakin umma yaganah zani.

Ok to hawayen ya Isa muje na kaiki.

Daukanta yayi cak kaman bayason jijjigata ya rungume jikinsa ta lafe tanajin sonsa na yawo zuciyarta Amma Kuma Bata marmarin zuwa dakinsa tayi baccin.

Fitsari tace maza zatayi dan haka bedroom dinsa ya nufa da ita acan tayi fitsarin tana kuka tana komai duk tabi ta yamutsa Masa kayan jikinsa haka dai tagama suka fito yakaita dakin umma yaganah.

Dayake yasan umman na kitchen dan haka har kan gado ya kwantar da ita tareda Dan rufeta tana sake narke Masa ga Kuma zabbinta da kaman zai dawo.

Haka ya lallabata yabarta tayi bacci yakoma palonsa hankalinsa na rabuwa biyu.

Baccine ya dauketa
Koda umma yaganah tashigo zaunawa tayi tana kallonta cikin kulawa da tausayawa sbd ba shakka taci wuya a hannun abbin nata.

Anty Hafsat takira tace tazo ta kula da Inayah din Dan itakam Batasan ya Zata lallabata ta iya kulawa da itama tunda dai da alama kulawa take buqata sbd yaji rauni sosai kila.

Anty Hafsat kuwa ba Bata lokaci sai gata dasu ruwan bagaruwanta masu zafin gaske a qaton flask data dafa tazo dasu.

Inayah na tashi bacci kuwa ta zuba matasu a roba suka shiga toilet din umman tana ihu da kuka da komai tasata Zama acikinsu...


Ihunta da kukanta tana Kiran sunan Abbinta yasa Haj umma data Kama kanta a daki tun dazu tana shiga zurfin tunani fitowa tazo dakin tana tambayar lafiya hankali tashe.

Umma yaganah dai kasa cewa komai tayi sbd Jin nauyi
Anty Hafsat ce ta iya cewa"

Ruwan zafi ne akasata Shiga sbd likita Dana Kira tace asata ciki sosai.

Son tambaya Haj umma keyi na menene dalilin shigar ruwan zafin Amma gudun abinda zai iya hanata bacci yasata hadiye tambayar ta juya ta fice Tana cewa"

Allah ya sauwaka" sbd ta lura gidan kowa na neman Zama abinda ya Zama kuma.

Dakinta Takoma Yana jiyo irin draman da aketa Yi da Inayah din wadda tasaka zuciyarta kasa nutsuwa Dan kuwa wannan tabarar tata tasaka MAJEED dinta duk yabi ya susuce akan qanqanuwar yarinya.

Bayan anty Hafsat tagama gasata da kyau sai gashi kuwa jikinta ya sake sosai tasamu Dan qarfin jiki da kuzari..

Umma Hadiza ma datasan halinda Inayah din take ciki sakamakon wayar data bugo Mata tajita sai rigima take ta daga hankalinta Dole anty Hafsat tafada Mata abinda yasamu Inayah din
Karban waya Dr iklimat tayi ta fadawa anty Hafsat ta dafa Mata Naman rago kokuma gasa Mata abata taci tareda tea me kauri.

Aikuwa hakan anty Hafsat ta dafo Mata wani Dan lafiyayyan farfesun nama da tea me kauri taci ba wani sosaiba tasha maganin da Abbinta ya aiko dashi na Dr Anna data Basu tun asubar.

Tana Shan maganin tasake samun jikinta yaqara Dan sakewa Amma tana lafe ko wani dogon motsi Batayi sosai sai narke musu takeyi.

Sai Bayan sallar ishai anty Hafsat ta tafi gida Bayan tasake sakata shiga ruwan zafi dakyau dakyau.

Duk wunin tunda ta shiga dakin umma yaganah din Bata fitoba Dan haka Bata sake ganin Abbinta ba duk da kusan massages dinsa sun fi kusan goma Sha biyar a wayarta Bata budeba fushi takeyi dashi Amma qasan zuciyarta tanajin kewan rashin ganin nasa Koda daga nesa ne.

Shi kansa gabaki daya a palonsa ya wuni batareda ya fitaba kusan duka ayyukansa sama sama yayi su iPad da laptop Nan gida batareda yaje office ba duk masu son ganinsa hakuri aka Basu Dan kuwa Koda ya fitan nutsuwarsa Bata tare dashi Dan ko acikin gidan kamewa kawai yayi Amma nutsuwarsa nakan halinda babyn Abbi take ciki.


Sai guraren 10 ta nufi dakinta Dan yin

Please Login or Register in order to submit comment