You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kyau yakeyi Masa.

Idonsa akan Inayah dake kwance suka fara sauka itama idonta fes akansa ta sauke tana kallonsa take idonta ya ciko da hawayen tsananin kewarsa datai ta tashi zaune ahankali tana kallonsa a narke.

Da qyar ya iya kama kansa ya dauke idonsa daga gurinta ya qaraso ya zauna kan Kujera Yana gaida Haj umma datake kallon Inayah data tashi zaune tana kallonsa shima Sarai taga kallon Daya ringa yiwa Inayar.

Amsa gaisuwarsa tayi tareda yimasa sannu da kokarin aikinsa Dan kuwa yau Kam ya wuni zur har dare gurin aikin.

Miqewa yayi tareda kallon Inayah da itama shi take kallo a natse yace"

Yaya jikin?

Gyada Masa Kai tayi ahankali tana sake narke fuska sbd itadai tafison gurinsa akan gurin Haj umma tasan kwana zasuyi suna fada da Haj umma yauma haka suka ringa wahalda juna.

Ganin yanda ta marairaice fuska tana Neman yin kuka yasashi mantawa da Inda yake gabaki daya gashi Daman tun jiya a Rikice hargitse zuciyarsa take da rashin babyn tasa Dan haka a natse yace"

Zo,
Taso naji menene kike Bata fuska,
Me akayi?

Gaba yayi ta kuwa fara kokarin saukowa Zata bisa Haj umma data rikice daga adhkar din datakeyi a Rikice tace"

Binsa zakiyi?

Ba Jin komai Inayah tace"

Fada Masa zanyi yace umma yaganah tadawo kada ta dade..

Baki Haj umman tasake saki gaba Daya tana cewa"

Wuce ficemun daga daki,
Allah yasa gobe kizo kinamun kuka akan wlh saina fasa bakinki.

Wucewa Inayah tayi tana cewa"

Dawowa zanyi fa Haj umma
Kuma shine yace nazo.

Bazaki wuce daga gabana ba kenan.

Wucewa tayi ta nufi kofa ta fice Haj umma nabin siraran cinyoyinta dake cikin three-quarter wandon baccinta da Riga.

Tana fitowa Yana palon Bata ankaraba ya rungumota ta bayanta tareda sake ajiyar zuciya me sanyi Yana sake kwantar da kansa a bayanta
Itama ajiyar zuciyan ta sauke tareda juyowa ta kallesa a marairaice Zata Kira sunansa ya Dora bakinsa akan nata yayi kissing ya dago ya kalleta ahankali yace"

Kinsan me kikayi min jiya kuwa?
Kinsan yanda nayi wunin yau kuwa?
##MAMUH#




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107[11/16, 9:22 AM] +234 806 494 4178: *_67_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Kasa janye jikinta tayi sbd tayi missing ganin abbin nata sosai duk da akwai tsoronsa aranta na kebawansu su kadai.

Dan zamewa tayi ahankali ta juyo ta kallesa a marairaice tana narkewa kafin tayi magana ya shafa lips dinta ahankali cikin kulawa Yana kallon cikin fararen idonta ahankali yace"

Yaya ne?
Babyn Abbi tasamu lafiya?
Yaya jikin?

Sake narke Masa tayi ganin yanda yake tambayar cikin kulawa sosai da bayyanarda tarin sonta Dake rinjayarsa tace"

Abbi shine yau ka wuni baka gida kilama ko abinci bakaci.

Wani qayataccen murmushi yasaki Yana Kama hannunta suka nufi dakinsa ta gabanta na faduwa Amma haka ta daure suka tafin.

A palonsa suka zauna ya dorata kan cinyarsa Yana kallonta yace"

Naci abinci Amma banji daidaiba ko nutsuwar komaiba sai yanzu danaga Babyn Abbi.

Sai alokacin cikin Yar shagwaba tace"

Naji sauki to Amma haryanzu da sauran rashin lafiyan.

Murmushi yayi Yana gyara Mata qaramar hular kanta me kauri sosai ta sanyi yace"

Zaki samu lafiyan duka sosai sbd inata adduan baby Inayahn Abbi tasamu sauki sosai.

Lumshe ido tayi tareda Dan juyar dasu
hakan yasa ya dauki hankalinsa tareda Burgesa sosai Dan haka ya shafa idon yana cewa"

Wannan juya idon shima koya kikayi sbd ki qarasa jagwala ni?

Dariya ce ta kubuce Mata Mara sauti sosai ta dora hannunsa dake kan idon nata Yana shafawa a shagwabe tace"

Abbi juya idon ne zaa koyamun?
Nice nayi abuna Kuma ai ba komai bane.

Matso da fuskarta yayi ya hade da tasa suna shaqan Qamshi da numfashin juna direct ahankali cikin qaramin sauti yace"

Karkimun irin wanna juya idon a gaban mutane sbd bansan mezai iya biyowa bayaba.

Kallonsa tayi da mamakin zancensa ta Dan motsa Baki zatayi magana sai Kuma ya fasa tana Dan zamewa daga jikinsa ya dawo da ita sosai Yana sake matseta suka manne sosai Yana shaqar qamshin Dake tashi cikin wuyanta zuwa cikin rigarta..

Ahankali cikin wani qaramin sauti tace"

Abbina....

Kasa qarasawa tayi sbd Jin hannunsa cikin rigarta Yana shafa cibiyarta zuwa saman kirjinta
Taja numfashinta dake Neman sarkewa da qyar sbd yananin yanda yake shafar kaman Yana janye numfashinta...

Daqyar ta iya bude bakinta dake daidai kunnunsa ta sake Kiran sunansa a hankali Wanda shikuma numfashinta da maganar datai cikin kunnensa a hankalin ya sake zugo kaunarta da buqatarsa akanta duk da hakan Bai nuna komaiba ya juyo kadan da fuskarsa bakinsu ya hadu ya Kama nata bakin tareda tura harshensa ciki Yana shanyo duk yawun Daya katse bakinta na fargaba data shiga.

Kiss din nasa baigama juyar da qaramin kantaba hannunsa ya fincike hular kanta ya jefar tareda dago kansa ya shige dashi cikin rigarta ya fara lasar cikinta zuwa saman kirjinta dasukai tsamin jiran sabuwar gwamutsa.

Fara mantawa tayi da azabar datasha dakuma dinkin Dake jikinta ta sakar Masa jiki yaringa lasarta Yana binta da kisses da komai.

Rigarta da kansa yake ciki qarshe maballan rigar kasa dauka sukayi suka fincike Dan kansu suka watse a gurin.....

Rigar na rabuwa da kanta ya bude idanuwansa ahankali ya kalli fuskarta ya kalli abubuwan dake sake buga kwanyarsa yace"

Babyn Abbi Zaki buga kan Abbinki..

Bata iya cewa komaiba sbd abubuwan dayake Mata sun gama kashe Baki da jikinta.

Wasa yayi sosai da ita suka jagwalgwala juna tareda watsar da kayansu anan batareda yayi komai da itaba ya dauketa sukai bedroom dinsa sukai wanka kawai suka kwanta.

Ba Bata lokaci kuwa bacci me Dadi ya daukesu su dukan a take yau shinema lafe cikin jikinta itace ya rungumesa kansa a kirjinta Kaman wani babyn.


Asubar fari bayan sungama sallah Inayah ta silale Takoma dakin Haj umma tana toilet ta haye gadonta ta kwanta ko Gama gyara rufarta bataiba Haj umman ta fito toilet taganta tanata kokarin kwantawa sbd kada haj umman tace komai"

Shiru dau Haj umman tayi batace komaiba sbd ganin safiyar fari kada su fara tallan hali...Amma Banda sun Gama Rena Mata wayo yarinya ta kwana acan bayan uwar wahalar data Bata gurin gasata jiyan Amma shine gabanta zai Mata wani Kiran munafurci cu tsallaketa subarta se yanzu yarinya Zata dawo tana Neman nuna kaman ba acan ta kwanaba.

Sallarta ta tada tayi tareda lazimi tukuna tazo ta kwanta lokacin Inayah tayi bacci tuni.

Guraren 10 wayar inayar ta isha Haj umma da vibrating Dan haka Dole ta tada ita ta miqa Mata wayar tana ganin sunan majeed ne akai Kuma.

Inayah na karba ta dauki wayar ta Dora a kunne tanajin abinda yace ta tashi tareda saukowa gadon baccinta Bai wani ishetaba ta nufi kofa ta fice.

Bedroom dinta ta nufa tana Shiga ta tube tareda daura qaramin towel tana kokarin juyawa yashigo dakin sanye cikin kayan asalin Adidas farare Riga da wando yafito daga exercise..

Qwandarsa masu nuni da qaqqarfarsa ta kalla kafin ta kalli fuskarsa tana shagwabar da tata tace"

Abbi Ina zamu?

Janyo towel dinta datek riqe dashi yayi ta matso jikinsa batareda towel dinta ya saukaba Yana kallon farar fatar kirjinta tas kaman ta baby Saida yakai bakinsa yayi kissing ahankali kafin yace"

Good morning baby Inayah.

Sai lokacin ta tuna Bata gaidasaba gashi shi Yana gaidata,.
A shagwabe tace"

Ina kwana Abbi?

Sai Daya lakaci hancinta kafin ya amsa Yana gyara Mata daurin towel dinta da kansa yace"

Jeki kiyi wanka ki shirya Zan fito cikin mintuna qalilan Nima.

Sakinta yayi ta wuce toilet tashige shima ya juya ya fice daga dakin ya nufi hanyar nasa ya shige.

Wanka tayo na Musamman sbd fita zasuyi da Abbinta duk da batasan Ina zasuba.

Tana fitowa ta zauna gaban mirror tashafa oil sbd kaman koyaushe tafi amfani dashi.

Turarukanta kadan ta shafa sai B opium dinta dashima ba wani sosaiba ta fesa a iya Indies dinta.

Doguwar rigar lace tasaka fari tas Mai shegiyar tsada da rashin golden acikinsa ta dauko medium gyalen chantley ta yafa.

Daga ita se wayarta da flat takalmin Chanel ta fito tayi kyau very simple abunta.

Ko qarasawa tsakiyar Palo bataiba saigashi ya fito cikin brown Kaftan masu laushi da tsada take qamshinsa ya doke nata sbd ita Bata sakaba a kayanta iya na jikintane saina kabbasa dake kayan nata.

Kyau yayi Mata sosai taji sonsa na ninkuwar Mata ta marairaice fuska Zata Masa shgawaba shikuma da Yana ganinta yaji zuciyarsa ta sake rufewa ruf da ita Dan dama Babu wani space ko Dan qanqanin fili Daya rage a zuciyarsa da rayuwarsa da Bata Gama cikesaba shiyasa har Koda yaushe yasan Babu kalman dazata fassara matsayinta a rayuwarsa kowama dasuke ganin abbi na tsananin so da kaunar Inayah fada kawai sukeyi Dan basusan asalin girman matsayintaba da girmansa Wanda shima baisan adadinsaba.

Ganin tana kallonsa Bata kamasaba kaman yanda ta saba yasashi miqa Mata hannu Yana isowa ta Kama abunta kuwa suka nufi dakin Haj umma.

Ko a dakin Haj umman Bata saki hannunsaba tabarsa da 'yan kame kame gaban Haj umman
Itadai Haj umma kasa kallonsu ma tayi sama sama ta amsa gaisuwar suka fice.

Breakfast sukai Basu wani Bata lokaciba suka Gama suka fice.

Hanyar asibiti taga ya nufa take tasan gurin Dr Anna zasu Dan dama jiyan yanata maimaita tambayar warkewarta.

Suna Isa kuwa Dr Anna da murmushi ta tarbesu shine ya zauna ita Saida sukai kuryar office din ta dubata.

Babu wani Bata lokaci tayi musu duk abinda yakamata suka Gama da asibitin suka dawo gida.

Ajiyeta kawai yayi ya juya zuwa office da aketa jiransa suna kiransa.

Tana shigowa gida itakuma ta tadda momynta Dr iklimat da umma Hadiza a gidan
Da wani irin tsananin farin ciki da murna ta rungume Dr iklimat tana cewa"

Mommy yaushe kukazo?
Bayan na fita???

Umma Hadiza ta kalla cikin kauna irin ta uwa da 'ya ta rungumeta tanajin nutsuwa dakuma dumin uwarta tsawon lokaci kafin ta saketa tana cewa"

Shine Baku fadamun zakuzo ba?

Haj umma dake zaune dasu a Palo suna Yar firar Dole sbd Babu me tarbansu dole se itan tunda itace kadai a gidan sai masu aiki.


Farin cikin ganinsu yasa duk tasake narkewa tanata lafewa kaman Bata warke ba.

Dakinta suka nufa acan suka zauna Dr iklimat na kallon tafiyarta cikin kulawa da murmushi akan fuskarta tace"

Baby Inayah menene haryanzu Naga tafiyan kaman be dawo daidaiba?
Baku koma asibiti bane?

Zama tayi daga drinks da snacks dataje da kanta ta hado musu daga kitchen tace"

Daga asibitin nake yanzu.

Daga hakan sukabar zancen sbd ganin Inayah tanajin nauyin zancen Kuma nuna Jin nauyin yayiwa umma Hadiza Dadi sosai.

Fira sukeyi abinsu hankali kwance saiga anty Hafsat tazo gidan itama aikuwa Nan suka sake sakata gaba da maganganu kala kala tun tabajin nauyin wasu hartafara Jin nauyi karshe dai Kitchen ta gudu tabarsu.

A gidan suka wuni se magriba suka wuce dukkaninsu
Haj umma tayita magana ita kadai da mamakin yanda iyayen Mata zasuzo gidanta su zauna su sake Baki da zantuka kala kala hardana banza,

Wannan Dr iklimat da dogon bakinta tasani idan ba ganin sukayi sunsaka Inayah ta rabata da MAJEED dinta kwata kwataba ya qare a bautan Inayah hankalinsu ba kwanciya zaiyiba,
Tasan zuwan Nan nasu se abinda Allah yayi yau.

Bayan tafiyarsu dayake sunci abinci sunyi sallah Dan haka Kai tsaye dakinta Takoma ta tadda zubbi na gyarawa Dan hakan ta dauki wayarta ta fito Palo ta zauna tareda saka Kiran Abbinta.

Har Zata tsinke tukuna ya dauka cikin nutsuwa yace"

Yes Inayah¿

Abbi haryanzu baka dawoba aikine?
Kana lfy?

Dan gyara murya yayi kadan Yana dauke Ido daga kallon su CM dake taredashi da baqinsu sbd muryarta kawai sanyi take saka jikinsa Yi
Shiyasa aduk lokacinda Zata kirasa tun acan idan ze dauka saiya Dan fita daga Mutane sbd kada a Gane rauninsa, ahankali yace"

Zandawo gida Nan da time kadan"

Yana fadar hakan suka kashe wayar kusan atare shi da ita.

Itama tana ajiye wayar anan palon tayi zamanta Saida zubbi tagama gyara koina har palo dasu dining room aka sake kunna abubuwan qamshi tukuna ta miqe ta nufi dakinta.

Tubewa tayi ta nufi toilet tashiga ruwan zafin bagaruwan da Anty Hafsat yauma tazo Mata dashi acikin roba ta shiga sbd Yana Bata toilet Dan haka tana Gama shigarsu a robar takira zubbi ta fice da qatuwar robar itakuma ta zare towel dinta tafara wanka.

Tana gamo wankan Mai kadan ta shafa da turare ta saka kayan bacci ta Dora abaya akai tayi sallar ishai
Tana idarwa ta haye gadonta ta zauna tareda rufe qafafunta ta dauki wayarta tafara duba chats dinsa da Bata samu damar bi ba yau sbd zuwansu umma Hadiza.

Tana cikin chatting sama sama bacci yafara daukanta ta sake Nemo numbern Abbinta tasaka kiransa ganin har time din be dawoba.

Wayar Bata shigaba Dan hakan ta sauko da qafafunta kan gado tareda miqewa ta zira slippers ta nufi dakinsa.

Haj umma tashige tuni Dan haka tsit ba kowa ta nufi palonsa ta bude tashiga Kai tsaye ta nufi bedroom dinsa.

Tana budewa Yana fitowa wanka daureda towel brown.

Fuskarsa ta kalla ko Bai fadaba taga alamar gajiya ataredashi Dan haka ta matso gurinsa tana cewa"

Abbi kaci abinci kuwa?

Lumshe fararen idanuwansa yayi tareda budesu akanta baice komaiba ya janyota jikinsa ahankali ya rungumeta tareda sauke ajiyar zuciya mara sauti dukkaninsu sukai shiru basuce komaiba suka jima ahakan Saida ya samu nutsuwa da Jin gajiyarsa ta rage sosai kafin ya saketa suka kalli juna
Ya maida kallonsa kan rigar jikinta Daya jiqa da ruwan wankan jikinsa Daya fito dasu.

Murmushi yasake Yana Kama hannunta suka nufi gaban mirror.

Mai ya Bata a hannunta
Ta kallesa ta cikin mirror kafin ta karba ta fara shafa Masa ahankali hannun na Dan rawa Wanda shikuma yanda takeyi ahankali kaman tana shafa baby dakuma Dan rawar da hannunta keyi yasashi jin jikinsa na sake mutuwa gabaki daya hakama zuciyarsa na sake raunana da tafiyar Nan data taso Masa wadda zaiyi gobe Inshallah.
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/16, 9:23 AM] +234 806 494 4178: *_68_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Tana Gama shafa masa man ya Jata ta tayasa saka kayan baccinsa Babu me doguwar magana acikinsu sbd gajiya dakuma lura datayi bayajin maganar kwata kwata da alama akwai abinda yake cizon ransa.

Kwantawa sukai yauma shine ya shige jikinta ta rungumesa tana shafa bayansa ahankali har bacci ya dauketa.

Jin bacci ya dauketa ya sanyashi zamewa ahankali ya gyara Mata kwanciyarta tareda shigar da ita jikinsa ya rungume bayan yayi kissing goshinta ahankali.

Bacci sukayi sosai har yaso lattin sallar asuba,
Tada ita yayi sukai sallar Suna idarwa ta matso jikinsa ta kwanta tana kallon fuskarsa ahankali cikin kulawa tace"

Abbi akwai abinda yake damunka ne?

Murmushi ya sake Mai kyau tareda saka hannuwansa cikin hijabinta Yana yawo dasu cikin rigarta yace"

Bakomai kawai tafiyane ya kamani tsawon sati biyu Ina tunanin ko Zan iya ne.

Kallonsa tayi fuskarta na narkewa tace"

Sati biyu Abbi? Nidai bazan iya sati biyu baka Nan umma yaganah Bata nanba.

Wani murmushin ya sake Yana zare hijabinta yace"

Zaki iya ga Haj umma Nan Zata kula dake tunda taga bama Nan.

Shiru tayi sbd kada ta fada abinda zai Sosa ransa Amma ai kowa yasan basa jituwa da Haj umma.

Jin tayi shiru ya sake matseta jikinsa tareda daukanta suka koma kan gado suka koma bacci Yana cewa"

Bazan sati biyun ba Zan dawo sbd nasan nabar patient ai.

Murmushi tayi tana sake lafewa tace"

Nidai kada kayi sati biyu Abbina kaji??

Bakinta ya Kama ya tsotsa sosai cikin nutsuwa kafin ya gyada Mata Kai.

Bacci suka koma har sai karfe goma kaman yanda suka Saba fitowa suka fito abbin Yana shirye tsaf cikin ash Armani's fuskarsa a natse cikin sahirtaccen marmushin Dayake sake bayyanarda kyansa da kwarjininsa.

Hannunta cikin nasa suka nufi dakin Haj umma data fito dakin dan zuwa Kiran Salimat tazo tai Mata gashin qafafunta data kwana suna Mata ciwo sbd ciwon bayan da Inayah ta sakar Mata tun shekaran jiya gurin dawainiya da yaqin kulawa da ita ba masifar da basuyiba gurin shigar ruwan zafinta Wanda duk tabi ta jijjigata gashinan ta taso Mata ciwon baya da qafafu.

Kallon fuskar MAJEED dinta tayi taga kwanciyar hankaki da nutsuwa tareda kyakkyawan sahirtaccen marmushi akan fuskarsa Wanda ke bayyanarda nutsuwar zuciyar Daya samu.

Wani sanyi jikinta yayi tareda da farin cikin ganin 'danta yafara komawa ABDULMAJEED dinta data sani ba AA MAJEED ba Wanda zuciyarsa take a kulle Babu farin ciki ko walwala acikinta ko kadan.

Inayah data wani narke a gefensa ta kalla a karon farko dataji Dan sanyin Inayar fuska a sake ta amsa gaisuwar MAJEED din tana kallon Inayah tace"

Lafiya kike yamutsa fuska kaman zakiyi kuka?

Sake riqe hannun Abbinta tayi tana sake Bata fuska tace"

Haj umma Abbi fa tafiya zaiyi har sati biyu abarki Dani
Bazaki iyaba kema ko?

Haj umma ko taso Jin sanyin Inayah iya shegenta kesawa suna watsewa da wuri,
Cikin gatse tace"

To idan bazan iyaba saiki bisa kokuma nace Karya tafi ko?
To yatafi Allah ya kiyaye Zan iya Dake din ai.

Kai Haj umma wato sbd kada aje Dani kokuma yadawo da wuri shine zakice Zaki iya Dani?

Abbi cewa fa tayi duka Zataiwa bakina idan Ina maganar da bataso tun a gabanka ma
Idan ka tafi kuwa kilama Koda zaka dawo Haj umma ta sauya maka kamannin baby Inayah dinka.

Wani kyakkyawan murmushi yasaki Yana kallon Haj umma data sake Baki tana kallon shegen bakinta da sai yanzu tasan me umma yaganah keji datake buge Mata bakin..

Inayah ta maidata gabaki daya kakarta ko alamar nuna a uwar miji ta dauketa batayiba,
Haqiqanin kakarta ta dauketa..

Cikin kulawa Yana sake fadada murmushinsa gaban Mata biyu dayafi so a rayuwarsa fiyeda komai da kowa,

Matan dazai iya komai akansa Banda sabon ubangiji Amma Babu abinda bazai iya badawaba akansu ciki harda tasa rayuwar,

Farin ciki da zuciyarsa ne tsaye a gabansa tsaye suna Rigimar tafiyar tasa,
Hakan yasake saka zuciyarsa farin ciki ya sake kallon Haj umma yakai hannunsa yakama hannunta cikin kulawa yace"

Haj umma karki biyewa Inayah so take tasaki kiyita magana,
Ki kula da ita tunda yanzu ke kadai take da ita umma...

Inayah ya kalla yace"

Ki lallaba Haj umma karkiyita sakata magana,
Idan kinsan Zaki fada abinda zai sakata fada ki dena fada kiyi shiru okay????

Gyada Masa Kai tayi tana sake janyo hannunsa daga na Haj umman ta riqe cikin nata tana cewa"

Haj batason ana riqe hannunta tace
Idan na rike cewa takeyi bataso damunta hakan keyi bataso.

Haj umma da Inayah tagama cika kanta ta janyota daga hannun Abbin tana cewa"

To ki barsa kema ya wuce kada yayi latti.

Mamaki suka fara basa Dan haka ya juya Yana cewa"

Muje breakfast zanyi tukuna kafin na fita.

Sbd tafiyar dazaiyi yasa Haj umma yin breakfast din tare dasu zuciyarta na sanyi da kaunar 'danta sbd rabonta dataga farin ciki ko walwala a fuskar MAJEED tun kafin haduwarsa da Hadiza.

A natse sukai breakfast din Inayah na maqale gefensa duk tabi ta narke da rigima kala kala akan tafiyar sbd ba zato fa kawai tafiyar tazo Masa.

Haj umma ala Dole ta kwankwade sauran tea dinta ta tashi tabar gurin sbd Inayah na gap da saka MAJEED yin abinda baiyi niyaba a gaban Haj umman.

Haj umma na fita ya janyota kan cinyarsa ya zaunar Yana shinshinawa kaman maye,

Hannunsa daya ya saka cikin rigarta da batada komai aciki ko bra
Dayan hannunsa Kuma fuskarta ya kamo ya hade fuskarsu ya Kama bakinta yana zuqe zaqin tea din datake sha.

Wani mayen numfashi sukaja a tare Yana sake yin sama da hannunsa cikin rigar tata Yana Mata wata irin yamutsa..

Kissing dinsa yafi komai rikitata Dan haka Batasan lokacinda ta sake kamo kansaba tana basa daman shanye zaqin bakinta tas..

Duk wata muguwar wasan romance Saida suka Gama yinta a dining din kafin yabarta suka koma dakinsa ya sauyo Kaya sbd gabaki daya sun yamutsa wainnan.

Ganinsa da waje kayan dazai wuce yasa Haj umma Yi Masa sallama daga kofar dakinta Takoma suka wuce waje Inayah har lokacin tana maqale da hannunsa tana Neman Masa kuka duk tabi tasake yamutsa nutsuwarsa haka ya rarrasheta yasamu ya wuce.

Tana dawowa Bata dire koinaba sai dakin Haj umma ta haye gadonta tana kukan da Haj umma takira da kukan iya shege.

Banza tayi Mata harta Gama kukan batarar ta tashi taje dakinta tayi wanka ta koma ta kwanta tana chat da Neesah.

Tana gamawa umma yaganah ta Kira suka jima suna waya daganan Kuma dakin Haj umma Takoma sbd ta Saba dakin umma yaganarta take zuwa to yanzu batanan batada zabin Daya wuce zuwa na Haj umma.

Ko data je Haj umma nata waya dasu anty safiyyah har tace Bata Inayah din su gaisa Haj umma ta miqa Mata wayar tana hararar kayan dake jikinta na wasu Riga da wandon Nike masu kauri Amma basuda tsayi sosai.

Gaisawa sukayi da Anty safiyyah har take Mata ya jiki sbd takira MAJEED shekaran jiya ta tambaya Inayah din yace batajin Dadi.

Cikin zolaya tace"

INAYAH kodai laulayin ciki ne kikeyi mufara Shirin tarbon yayan MAJEED din Haj umma??

Haj umma ta kalla tace"

Aa anty safiyyah Amma nakusa samu ai tunda Haj umma tace Dr farhat Zata aurawa Abbi ta Haifa Masa 'yaya.........

Pillon kujerar dake kusada Haj umma ta dauka ta jefawa Inayah tana cewa"

Wannan yarinya Allah ya rufa Mana asiri Dake,
Ke wai haryanzu bakiyi hankaliba kenan bakinki yafara nutsuwa ko??

Ban wayata kafin na fasa bakinki kisan na yaganah Wasa ne.

Wata muguwar dariya anty safiyyah take saki cikin wayar sbd Allah ya hada Haj umma da sirikar da dolenta Zata biye Mata su Zama daidai...
Koba komai ta wani bangaren Inayah jikartace da baayi aurenba.

Kin Bata wayar Inayah tayi ta tashi ta gudu bakin kofa sai data Gama magana da anty safiyyah dake sake cewa"

Inayah takurawa Haj umma saita karbeki complete dinki matar MAJEED uwar jikokinta Kuma jikarta.


Haj umma ganin Inayah na Neman Cinna Mata hauka ko bacci ranar da wuri tayi bayan Tasha maganin hawan jininta Dan idan ta biyewa Inayah da wuri Zata aikata lahira Mata shiryaba.

Sbd tsananin kewar Abbinta a dakinsa ta kwana da safe ta gyara koina da kanta ta tsaftacesa ta fito.

Bedroom dinta Takoma tayi wanka tayi shirin tafiya asibiti sbd kadaicin yayi Mata yawa gashi taji sauki.

Ko data Isa asibiti aiki sosai tayi sbd hanawa kanta tunaninsa sbd koina jikinta tafara tunaninsa karbawa yakeyi.

Sai yamma sosai tadawo sbd ta dade bataje asibitinba yasata tsayawa tayi aiki sosai.

Wanka tayi ta fito taci abinci ta nufi gurin Haj umma,

Kwance ta taddata batajin Dadi kaman BP dinta ya Dan hau.

Da kanta ta dubata taga tabbas bp din ya hau Dan hakan takira asibiti aka aiko Mata da wani maganin da allura tayiwa Haj umman take bacci ya dauketa sbd hadda baccin da Bata samu tayiba yasa jinin nata hawa.

A dakin Haj umman ta kwana sbd jikin nata,

Kwana tayi tana duba BP din nata akai akai ko baccin arziki Bata samuba itama karshe da ciwon Kai ta tashi me tsanani Amma ganin jikin Haj umman itama ba wani sauki sai ta daure ta Kira Dr Abdul yazo gidan shi Daya fita qwarewa ya tayata duba hajiyar Dole suka dauketa suka tafi asibiti da ita.

Kasa fadawa Abbi tayi sbd kada ya Shiga damuwa Dan hakan ta dage sosai tana kulawa Haj umman har sukai kwana biyunsu suka Gama a asibitin Babu Wanda yasani Saida suka dawo gida tukuna su Anty safiyyah suka sani hankalinsu yayi mummunan tashi suka fara Shirin tahowa Lagos din.

Dawainiyar da Inayah tayita Yi kwana biyun da Bata saba ba yasata itama zazzabi kamata Haj umma data warke sumul tadawo jinyarta ga Inayah ta iya narkewa a ciwo kaman jinjira.

Da fada da komai suke jinyar sbd basa fasa Dena halinsu na rigima tsakaninsu.

Kwana biyu tafara warwarewa su Anty safiyyah suka iso tayi farin ciki sosai da ganinsu Dan haka gidan ya Dan Yi musu Dadi daga ita har Haj umman,
Kuma duk wannan ciwon dasukai saga ita har Haj umma Basu Bari abbin yasaniba kullum sukai waya Bata Bari yagane ta ringa narkemasa a wayar tana Masa shgawaba kala kala shiyasa duk yabi yakoma wani iri agurin aikin kamewarsa ta qaru yakoma AA MAJEED dinsa sbd yasake tabbatarda Inayah itace abinda kawai ke haskaka rayuwarsa da zuciyarsa tareda faranta rayuwar.

Zuwansu anty safiyyah gidan da rumanah yasa tasake warwarewa sbd da gaske suka ringa kulawa da ita sunata lallabata sbd zuwansu suka sake tabbatarda matsayin Inayah a gidan da rayuwar MAJEED sbd duk abinda yake gidan na Inayah ya banbanta da kowa..
Komai nata special ne a gidan ko masu aikin zubbi zaman Inayah takeyi a gidan
Salimat ce ta kowa da kowa.

Taji sauki sosai Amma Bata sake fita aikiba sbd kasalar da Bata saketaba ta Dan zazzabin datai.

Ranar da Abbin yakirata vidcall ta manta ta dauka da magani agabanta data Gama Sha,

Kallon maganin yayi batareda yace komaiba ya zubawa fuskarta Ido Yana Mata kallon tsaf yasan ba haka yabar kayarsaba Dan hakan Bai wani ja zancenba sukai sallama.

Washe gari Dr iklimat da umma Hadiza sukazo gidan dubiyarta data Haj umma duk da

Please Login or Register in order to submit comment