You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din da kiketa fadan nace wani Abu akai???

Batareda tasan me yake nufiba ta gyada Kai tana Dan kallonsa a kasalance sbd har lokacin hannunsa na yawo cikin rigarta.

Lumshe fararen idanuwansa yayi tareda sakin wani malalacin murmushi yakai bakinsa kan botiran rigarta Yana fizgewa da hakorinsa sbd har lokacin hannunsa na cikin rigarta Yana wata shafar dake yanke numfashinta Yana daukewa Yana dawowa daidai....

Botiran farko daya Ciro da bakinsa itace tasaka hannu suna kallon juna cikin wani irin yanayi na kauna Mai zafi tacire daga bakinsa ta jefar ,

Na biyu ma yana Cirowa ta karba ta Yar ahaka yagama fizge botiran rigar duka suka watsar ya qurawa asalin lafiyayyar fatar kirjinta Ido yana hadiye wani busashen yawu.

Aikin Daya faro da bakinsa shi ya Dora daganan Yana sake manneta da jikinsa sbd bayan datakeyi cikin wani shagaltaccen yanayi.

Daqyar ta iya bude Baki ta Kira sunansa batareda tasan tayi hakanba sbd wasan yafara qarfinta.

A Rikice ta bude Baki Zata Kuma Kiran sunansa ya miqa Mata bakinsa kan nata take ta karba da kanta tafara missing din bakinsa tana qanqamesa.

Yanda take kissing dinsa yasashi qarasa daukan dumi ya qarasa zare rigarta ya jefar Yana Kama wuyanta cikin sanyi ya karbi ragamar kissing din yafara Mata wani qazamin kiss Wanda yawun juna ne kawai suke zuqowa suna shanyewa cikin tsananin so da kaunar junansu.

Duk abinda yake jikinta Saida suka fincikesa a palon kafin ya tashi da ita a jikinsa suka nufi bedroom dinsa
suna Shiga kan Lafiyayyan gadonsa Daya Gama Kama qamshinsa suka zube Yana cigaba da lasarta koina kafin yayi hanyar sakata Shiga tsoro da firgici saidai batada wani kuzarin janyewa.


Bathroom ya kawota kansa ya fice yabarta cikin ruwan dumi Wanda suka sanyata lumshe ido sbd taji dadin shigarsu jikinta.

Wannan karon zafin kadan ne Babu raunin komai bare azaba duk da tayi mugun Jin jiki a hannunsa,
Koina jikinta tsamin gajiya yakeyi.

Ta Dan jima cikin ruwan kafin tayi wanka ta fito daureda towel dinsa kanta na tsiyayar ruwa.,

Sallar asuba ya idar Yana adhkar ta fito ya waiwayo Yana kallonta
Ya tsayar da idanuwansa kan gashinta dayake digar da ruwa ya kwanta luf har gaban kanta Daman ita Sam na ma'abociya yin kitso bace tayi sabo da zaman Turan shiyasa Bata samun yin kitso.
##MAMUH#


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107[11/21, 5:33 PM] Hajiya Qarama: *_72_*
_LAST CHAPTER_
Isarsu gida wata fitinanniyar soyaya suka watsar a Palo Saida kowannensu ya sake tabbatarda bazai iya rayuwa Babu dayansa ba.

Sai washe gari familynsu suka San da maganar cikin shima sbd Neesah ce data Kira umma yaganah ta fada Mata Daman Kuma umman na Abuja gurin Haj umma,

Su Anty Hafsat ma Neesah ce ta sanar mata itakuma ta sanarwa su umma Hadiza...

Haj umma Bayan kwana biyu angama Murna da farin ciki tafara zuga umma yaganah akan tayiwa MAJEED magana tace yadawo da Inayah din kada suje suyita shirme su barar da cikin tunda Inayah din ba Zama kurum takeyiba da sauran kuruciya atareda ita.

Murmushi kawai umma yaganah tayi sbd ta fahimci abinda Haj umman ke nufi to Kuma itama nauyin fadawa MAJEED hakan takeyi.


*****Bayan sanin cikin ko sati biyu Basu rufaba a Australia suka wuce Maldives
Acan suka bude sabuwar rayuwar shaqatawa da Jin Dadi Dan kuwa kuwa duk sauran wani abin da Basu Gama qwarewaba akai sun qware a Maldives,
Gashi gabaki daya cikinta baizo Mata da kowane irin ciwoba ko laulayiba Dan haka ta sake Masa jiki suka Gama lalacewa da soyayya Mai Dadi da kwanciyar hankali.

Saida suka share kusan wata biyu acan kafin suka dawo Australia.

Dawowarsu da wata uku lokacin cikinta yakai wata shida
Haj umma ta rufe Ido tace yadawo da Inayah gida.

Kai tsaye ya sanar Mata acan yakeson Inayah din ta haihu saita Haihu su dawo gida..

Itama rufe Ido tayi Kai tsaye tace Bai isaba dolensa yadawo da ita gida acikin dangi Zata Haihu.

Baiso hakanba Amma yanda Haj umman ta daga Masa hankali kwana biyu hakama umma Hadiza da Dr iklimat suka nace da rokonsa akan Inayah din tadawo shiyasa kawai akan dole ya hakura zai turata gidan shikuma zai iso daga baya sbd akwai abinda Bai qarasaba Kuma akwai Dan lokaci Dan haka zai taho daga bayan shi gashi cikin lokacin harya fita wata na bakwai ma.

A daren dazata wuce kaman zasu hadiye juna sbd so da kewan juna da zasuyi gashi tanata fargaban yanda Zata ringa bacci yanzu ba ajikin Abbinta ba data Gama sabo da hakan yanzu.

Haka ya lallabata har airport suka wuce itada Neesah da Zata koma da aiki Nigeria kafin iyayenta su taho Suma sbd Suma zaman qasar ya ishesu qasarsu zasu koma.

Bayan dawowarta ma kaman zaayi rigima sbd rokon duniya su Dr iklimat da ummanta sunyiwa Haj umma data Basu Inayah ta Haihu gida Amma Haj ko sauraron zancen ma Bata qaraba Dan tace suyi hakuri kawai.

Ko Lagos da Abbin Inayah su koma dasu umma yaganah Haj umma taqi Bari tace abari saita Haihu.

Inayah kuwa ganin yanda Haj umma ta cikin so da kauna yasata maqalewa tana zuba rigima tsiya iri iri duk tabi ta narkewa Haj umman
Wanda itama tasan shegantaka take Mata Amma Kuma takasa qin biye Mata
suyi Dadi, suyi fada, suyi rigima, suyi tsiya ahakan suke zaman renon.

Ummanta da momynta kuwa kusan duk bayan kwana biyu suna gidan dubata sbd Dr iklimat din da Neesah ne likitocinta

Dr farhat data kwana biyu da dawowa Nigeria itama tazo gidan gaida Haj umma...,hajiyar ta dakatar da ita sbd rikicin da Inayah ta ringa musu ta dagawa hajiyar hankali da Rigimar qarya
Daga ranar Haj umma ta dakatar da zuwan Dr farhat gidan,

Anty juwairiyyah dataso kawo Mata wani qabli da ba'adi taka Mata birki itama tayi tana cewa ko sunan MAJEED karta Kuma hadawa Dan Dr farhat idan ba hakanba zataga bacin ranta.

A kunyace anty juwairiyyan ta Kama kanta ganin Haj da safiyyah sunyi nisa akan MAJEED da 'yar tsanar matarsa
Gashi ya manyanta yayi kudinda ko agurin kowa ya wuce reni bare wulaqanci dan hka tasake Kama kanta taringa lallaba Inayah din itama ko Zata lakaci arziki tunda ga safiyyah Nan ita tanata cin arzikinsa ba shamaki.

Kullum wuni takeyi waya da Abbinta
Videocall da normal call
Duk yabi ya fice hayyacinsa sbd rashnta
Allah ya taimakesa daf yake da kammalawa kwata kwata ya dawo.




******cikinta yashiga wata Tara harda sati biyu ba zato suna zaune a palo dasu Haj umma
Zubbi na Danna Mata qafafunta saiga drivern gidan anty safiyyah ya daukosa daga airport.

Cikin farin ciki kowa ke Masa barka da zuwa Yana amsawa idanuwansa akan Babynsa da tsohon cikinta da yayi Mata kyau sosai.

Itama shi take kallo zuciyarta na cika sosai da farin ciki ta janye qafafunta daga hannun zubbi ta miqe ta nufesa farin cikinta baya boyuwa.

Da sauri ya qaraso ya tareta cikin tsananin kulawa Yana cewa"

Easy Mana..

Bata damu dasu Haj umma ba ta rungumesa tana fadan yanda tayi kewarsa sosai.

Wani boyayyan numfashi ya sauke ahankali Yana dagota daga jikinsa fuskarsa cikeda da boyayyan farin cikinsa na ganinta yace"

Thank you,
Amma ki Dena sauri irin hakan sbd yanayinki.

Harara Haj umma ta ringa binta dashi Amma ta fuskewarta tayi kaman Bata ganiba tana dariyarta.

Baida daki a gidan Dan haka suna Gama gaggaisawa ya fita masallacin kofar gida yayi sallar yadawo sukaci abinci dukkaninsu atare ya wuce masaukinsa yayi wanka yayi sallar ishai Bai koma gidanba sai washe gari da safe dasu yayi breakfast ya zauna da babynsa a dakinsa na dah Dake sama shikadai Dan shima bangaren mahaifinsa ne bayan rasuwarsa aka bar masa yanzu Kuma itace aciki Bayan angyara an sauya komai tareda zuba Mata sabbin furnitures.

Narkewa tayi a jikinsa tana zuba Masa shgawaba Yana biye Mata kaman qaramara baby Dan Nan gabama San itada babyn dazata Haifa waye zai barwa wani shagwaba da rigimana agurin Abbin.


A palon sama aka Kai musu abincin Rana sukaci tare yabata maganinta Tasha.

Sai qarfe uku yabar gidan masaukinsa yayi wanka ya kwanta yayi bacci Dan ya sake hutawa.

Bai dawo gidanba sai bayan sallar ishai sbd zaiyi bankwana dasu gobe zai wuce Lagos kafin yadawo daga baya.

Ya jima Yana magana da Haj umma har kusan goman dare tukuna ya fito lokacin kowa ya shige ya kwanta Dan har hasken koina an kashe.

Wayarsa ya daga ya kirata ta sauko suka nufi dining sbd yaci abinci Baici komaiba tun abincin Rana.

Zama sukai a dining da kansa ya zuba cous cous din dasuka dafa Mai Dadi dayaji qoda dasu carrot.

Kadan yaci sbd bayason abinci me nauyi da dare.

Tea ta hada Masa ya karba tareda zaunar da ita akan table din dining din suna fuskantar juna yafara kurban tea din ahankali Yana Bata itama tanasha Yana kallon yanda take narke Masa sbd batason yakoma Lagos
Duk tagama kunce Masa notikan Kai
Aje cup din yayi bayan sun Gama shanyewa ya zari tissue yana goge Mata bakinta ahankali yace"

Yaya dai?
Kun koshi keda babyn abbin daya?

Daukan tissue tayi itama tareda Dan matsowa tana goge Masa Baki ta gyada Masa Kai.

Tana Gama goge Masa ta Kama fuskarsa ahankali ta matso da tata tayi kissing lips dinsa masu taushi cikeda kaunarsa.

Rintse idanuwansa yayi Yana danne numfashinsa dake daukan dumi sbd yanda yaketa riqe kansa akanta sbd yanayinta dakuma gidan dasuke.

Bude idanuwansa yayi suna sauyawa ya kalleta a kasalance yace"

Kinsan me kikayi???
Kinsan bazan iya riqe kainaba Kuma kika......

Kama fuskarsa takuma Yi ya sake maida bakinta akan NASA tayi Masa wani rikitaccen kiss ta sakesa ta dago tana kallonsa fuskarta daukeda da murmushi..

Jajayen idanuwansa ya saukar Mata Yana matso da ita suna sake hadewa ya Kama bakin yayi Mata Gigitaccen kiss din dayake rikitata kafin ya dago suna kallon juna ya kalli rigar jikinta datasan ciki yayi yanzu.

Da kanta ta daga Masa rigar ahankali cikin wani salo...

Saka kansa yayi cikin rigar tata
Cibiyarta yafara sakarwa kiss me sanyi kafin yayi kissing cikinta Yana shafawa cikeda kauna me qarfi da shauqi....
Sama yayo da kansa ya lashi kirjinta da harshensa take tasaki wani zararran numfashi tana barar da cup din dasuka Gama Shan tea dashi ya Fadi qasa ya fashe Yana bada sauti Mai qara Wanda ya sauka kan kunnen Haj umma Amma zargin ko aikin su waye yasata qin fitowa tana saka kanta baccin dole tana cewa"

Aikuwa Dole gobe ya qara gaba Dan bazasu zo su hanani zaman wali a gidanaba da shegen rashin hakurinsu,
Shi kwadayi ita rawar Kai.


Abubuwan dayake Maya yasata rikicewa tana ambatar sunansa cikin yanayin Jan rudewa Dan haka ya dauketa cak sukai sama dakinta.

A gado ya zaunar na ita Yana qarasa zare Mata rigarta dasuka fincike tun acan.....

Wata zazzafar romance suke gudanarwa cikin sanyi kafin daga qarshe suka shiga duniyarsu.....

Wata rayuwar da Abbi yasamu kansa aciki ya gigice Yana fita hayyacinsa da maganganu kala kala daga karshe gadon ya sauke nauyi Wanda yasashi fashewa Amma Bai balleba.


Bayan sun nutsu wanka sukayo Dole anan ya kwana rungume da babynsa...

Daqyar ya fita sallar asuba daga can Bai dawoba Dan daga masallacin zai wuce batareda kowa yasan gidan ya kwanaba.


Bayan fitarsa daqyar ta iya sallar asuba sbd sabon yanayin ciwo ciwo datakeji Yana taso Mata ahankali.

Tana idarwa taji ciwon yafara tsananta
Taso daurewa Amma sai tsoro yafara shigarta ta silalo ta sauko qasa.

Haj umma da tunda ta idar da sallar asuban take zaune tana lazimi kaman daga sama taji salatin Inayah a Palo
Ta ajiye carbin hannunta tareda tashi ta fito hankalinta na Dan tashi.

Umma yaganah ma taji Dan haka kusan atare suka fito palon.

Tsayawa sukai kallonta cikin mamaki da Yar fargaba,
Haj umma kallonta tace"

Lafiya kuwa?
Menene kike salati da safiyar fari???

Shiru tayi tana kokarin danne yanayinta tace"

Bakomai.

Binta suka Kuma Yi da kallo ganin hakan taso silalewa Takoma sai dai ta daga qafarta takasa
Ta kalli umma yaganah cikin tsananin abinda takeji tanason tayi magana Amma takasa..

Cikin damuwa da kulawa sosai umma yaganah tace"

Inayah kodai kinajin wani abun ne?

Zata girgiza Kai wani azababben ciwon Mara ya taso Mata a Rikice ta Dora hannu akan marar tana cewa"

Wallahi ciwo da azaba nakeji ku taimakeni,nnalillahi....

Cikin damuwa da takaici da rashin sanin abin fada Haj umma tace"

Kinje Kun tadowa kanki naquda ko??
Ai gashinan yanzu zakisan abinda ake nufi da nutsuwa guri Daya.

Kuka ta fashe dashi cikin tsananin azabar datakeji tana Neman durqushewa agun sukai saurin riqota sbd gadan gadan nakuda ce ta taso mata sosai.

Ruwan haihuwa ne suka fashe Mata agurin
Take hankalinsu ya tashi Haj umma ta tafi daki da sauri ta dauko wayarta takira Dr iklimat ta sanar Mata,

Tana kashewa takira MAJEED din Wanda har lokacin Yana masallacin kofar gidan Bai wuceba tukana.


Asibitin Dr iklimat suka nufa da ita
Neesah da aka Kira daga baya harta rigasu Isa Dan haka suna Isa a gaggauce aka shiga labor room da ita.

Azabar data ringa ji me gigita qwaqwalwa da hankali yasata ringa fadar bazata sake zuwa dakin Abbi ba....

Daga tayi salati da addua saita maimaita hakan,....

Momynta Dr iklimat da Neesah ne suka karba haihuwar Allah yasa ta Haihu lafiya daqyar bayan taci wuya sosai.

Lafiyayyar baby girl aka samu Mai Kama da Abbinsu sak...su umma yaganah Kuma sunce Haj umma ta biyo.

Bayan sun dawo gidama su umma Hadiza sukaita fama da Haj umma da Abbi akan Inayah taje gida zaman haihuwa Amma daga Haj umman har abbin Basu amintaba haka suka hakura akan daga baya Zata dawo gidan kafin Takoma gidanta Lagos.

Ita kanta Inayah taso binsu ummanta gida Amma Abbi yace aa Sam Dole ya hakura.


Duk yanda zaa fasalta farin ciki da nutsuwar da AA MAJEED yasamu bazata misaltu ba sbd tamkar wani bangaren ne na rayuwarsa ya qarasa cika da samun 'dan kansa.
Da sunan Haj umma yayiwa babyn huduba Nana Fatima.


Kwana biyar da haihuwa anty Hafsat ta iso Abuja itada Safnah dasu Siyama Mimi ce kawai Bata samu Daman zuwaba sbd wani uzurin.

Ganin Baby Fatima Yar Inayah da Abbi Saida anty Hafsat tayiwa ubangiji sujjada tana gode Masa da ganin wannan tabbatacciyar alaqar da Allah ya hada.

Ranar suna basiyi wani taroba sbd iya yawan taran familys din kawai ya wadatar Musamman kusan duka danginsu MAJEED na nesa Dana kusa sun halarto sbd son samun shiga agurinsa tunda yanada abin duniya.

Su kansu su Anty juwairiyyah dukiyar dasuka karba a kan siyayyan baby Fatima da Inayah sun samu nasu Rabon sosai.

Su Yaya kabiru ma takanas suka taho daga Adamawa da matansu sunata rawar qafa da Neman Shiga agurin MAJEED.

Bayan suna da kwana biyu su Anty Hafsat suka
Neesah Kuma zancen aurenta ya tabbata da Dr Abdul sbd Dr iklimat dataji Babu Wanda takewa Abdul din shaawa kaman Neesah Dan haka Babu Bata lokaci tun kafin su Yaya kabiru su koma suka fara zuwa gidan kakar Neesah din suka shigar da maganar Neman aurenta agurin Uncle dinta qanin dadynta Kuma akai musu na'am.

Inayah da baby Fatima kuwa daqyar Abbinsu yabarsu sukai 40 days a gidan Haj umma suka koma gurin ummanta sukai Mata sati biyu kafin suka tattara suka komawarsu Lagos
Daga ita sai masu aikinta zubbi da Salimat umma yaganah tayi zamanta gurin Haj umma bace ba yanzuba ba ranar dawowarta...

Koda suka dawo kusan komai na gidan an sauya anzuba komai sabo an warewa baby Fatima dakinta Babu abinda baa saka Bata ba na babies
Itama kusan hatta sabbin sitira Saida aka cika Mata wardrobe dasu kaman dai yanda takeyi kaman babyn itama.

Dawowarsu suka bude sabon shafin rayuwar Jin Dadi da kwanciyar hankali tareda ibadar aure Dan kuwa yanzu bayan nauyin kula da miji data gida ga nauyin zamtowa uwa ya hau kanta Amma bashi yasa ta sauyaba agurin Abbinta Dan kuwa har gobe rigima da shagwaba kala kala takewa Masa Yana biye Mata.

Bata fara dawo hankalinta ta nutsuba kaman yanda Haj umma tace Saida ta ganta da ciki ajikinta gashi baby Fatima ko shekara biyu bataiba
Dole aka yayeta
Wata Tara nayi ta haifa Namiji aka sanya Masa sunan mahaifinta salis suna kiransa da Adeel.
##MAMUH##
ALHMDLLH YA ALLAH.

ANAN MUKAZO KARSHEN LITTAFIN LABARIN INAYAH WATO RIBA BIYU..

INA FATAN YA NISHADANTAR YAKUMA ILMANTAR,

ALLAH YA YAFE MANA KURA KUREN DAKE CIKI YABAMU LADAR GADAKARWAR DATAKE CIKI.

KARKUCE YAYI SAURIN KAREWA PLEASE SBD BAYAN HAKAN BANSAN ABINDA KUMA AKESON NAYITA RUBUTAWABA.

ABINDA KUMA NA MANTA BANSAKABA AYI HAKURI A DAUKI HAKAN AJIZANCI IRIN NA DAN ADAM DA MANTUWA


NAGODE ALLAH YA SAKAWA KOWA DA KHAIRAN..

SAI MUN HADE A SABON LITTAFINA MAI SUNA................
[11/21, 5:33 PM] Hajiya Qarama: *_71_*
Ganin irin kallon dayake Mata yasakata jikinta mutuwa
Takumasan abinda zai iya biyowa Baya Dan haka ta qarasa gaban mirror ta goge kan da wani qaramin towel Bata tsaya busar dashiba sbd handdryer na dakinta
Ta zira jallabiyarsa da mayafi tayi sallah.

Tana idarwa ta tashi ta nufi dakinta Dan busar da kan tun sanyinsa Bai fara damuntaba.

Tare suka tafi dakin nata Yana rungume da ita ta baya
Yau ko doguwar magana bayayi sbd rayuwarsa da zuciyarsa dayakejin sun Gama kammaluwa da samun macen dayake tsananin so wadda itace gudan zuciyarsa.

Gaban madubi suka tsaya Yana kallonta ta cikin madubin ta Ciro handdryer ta jona Zata kunna ya riqo hannunta tareda juyo da ita suna fuskantar juna
Ya dauketa sama ya zaunar kan gaban madubin Yana sake kallon jiqaqqen gashinta cikin yanayi na Burgesa da yayi a jiqen.

Tabawa yayi Yana shafawa
Qasa qasa yace"

Banason sanyi ya kamaki baby Inayah Amma inson ganin gashin Nan a jiqe....kansa yakai Yana cusa hancinsa cikin gashin ya shaqo Qamshin ruwa Daya hadu Dana Qamshin tsadaddan man gashin datake amfani dashi
Ya lumshe ido Yana sake shaqarsa.

Komai dayake jikinta kaunar qamshinsa yakeyi sbd qamshinta yazama kaman shine nasa mayen qarfen dayake fizgarsa zuwa gareta.

Ko baya tareda ita hancinsa kamshinta kawai yake karba tun kafin yanzu.

Dagowa tayi ta kallesa tana Dora hannunta kan hannunsa dake cikin gashinta cikin shagwaba tace"

Na fasa busarwa to tunda kanaso Abbi.

Girgiza Kai yayi Yana sake lumshe ido cikin jikinta a kasalance yace"

No, banason sanyi ko kadan Yana tabaki.

Cikin son Jin abinda yasa Sam Baya Wasa da sanyi akanta tunda ta girma tasan kanta tace"

Abbi meyasa bakason sanyi atareda Ni?

Kallonta yayi na tsawon minti Daya cikeda kulawa da so me qarfi Yana tuno baya zuciyarsa tayi nauyi na tuno abinda yake tsananin baqin cikin tunawa...ya janyo hannunta dake kan fuskarsa yayi kissing ahankali kafin cikin sanyi yace"

Sbd sanyi yaso yimiki illa sosai da kina baby,
Ya kamaki Wanda da Allah Bai taimakeni a lokacinna bansan ya rayuwata zataiba idan wani abin ya sameki alokacin...

Ganin yanda ya qarasa zancen Yana janyewa daga gareta da alama Sam bayason tuno abubuwa da yawa na baya..

Saurin riqosa tayi tana rungumesa tsawon mintuna biyu kafin ya dago ta kallesa shima ita yaje kallo ta sakar Masa wani qayataccen murmushi tace"

I love you Abbi.

Lumshe Ido yayi kalmar na ratsasa ya bude idon ahankali zaiyi magana ta Dora bakinta akan NASA tafara kissing dinsa irin yanda koyar da ita tana zuqo yawunsa tana shanyewa..

Riqo wuyanta yayinyana sake Bata damar tayi kissing din yanda takeso dakyau.

Akan madubin suka fara komai kafin ya dauketa suka koma akan gadonta bayan duk sungama jeho pillows da bargo a qasa
Kansu kawai suka Bari akan gadon Amma komai an jeho qasa.

Bayan sun Gama komai sun nutsu wanka sukai
Ganin har 8 ta wuce yasashi shirin fita aikin Daya dawo Yi sbd daman 9 suke fita.

Tea da fries kawai tayi Masa sukai breakfast ya fice Bayan ta sanar Masa itama Zata fita da Neesah.

Yana fita bedroom dinsa da nata dasuka Gama haukatarwa tafara gyarawa kafin ta tsaftace gidan duka ta sake wanka ta shirya cikin off-white Palazzo trouser da white Vneck top sai black luxury chiffon kimono ta sanya black Chanel wedges da qaramar chain bag dinsu...

Ko Gama rolling qaramin veil dinta bataiba Neesah ta iso suka fice.

Asibitin da Neesah ke aiki suka fara biyawa ta miqa sako suka fito...

Gurare da dama suka tattafi sai yamma suka koma gidansu Neesah
Mum na ganin Inayah ta rungumeta cikin tsananin farin ciki da murnar ganinta.

Sallah sukai sukaci abinci kafin suka koma daki suna firarrakinsu sai after 8 Abbi yazo daukanta suka wuce gida.

Suna zuwa gida wanka kawai sukai su dukan suka shige dakinsa tana zuba Masa da rigima iri iri Yana biye Mata har sukai abubuwansu sukai bacci.

Washe gari ma tare suka fita ya ajiyeta gidansu Neesah ya wuce
Ko mintuna Ashirin basiyiba Suma suka fice..



Kwanaki takwas yayi Yana fita aikinsa aikinsa Su Kuma ya sakar musu katikansa na Banki suna yawon shoppings da sauran abubuwan dasukeso Dan haka Koda yagama aikinsa kwata kwata sungama siyayyan duk wani fititannan kayan zaman gidan dazai hanasa Gane kansa,

Cikin qanqanin lokaci ta qarasa zarar dashi da shegun mini skirts dasu bmshort,
Su kayan baccin data siyo masu tsananin kyau da tsada yagama tadasu aiki ta hanyar saka kansa cikin Riga sukuma basa dauka suna fincikewa.

Watansu Daya harda sati biyu cm yazo qasar sbd kawo sauran takardin nasu kamfanin da zasuyiwa babbar Register a qasar.

Sunyi kwanaki masu tsayi basa fita koina dagasu sai kansu a gida sbd sun sake samun wata sabuwar shaquwa da sabo da juna
Koyaushe tana maqale a jikinsa ko fita sukai Yana riqe da ita Babu ruwan kowa dasu haka Suma Babu ruwansu da ita.

Yau yafita tareda CM zuwa gurin processing abinda abinda ya kawo CM.,
Itama Neesah takira suka fita sbd kadaicin ya dameta yasata har tanajin kaman zazzabi zai kamata.

Gidansu Neesah sukaje acan suka wuni sai yamma suka fito Neesah ta biya wani babban pharmacy Zata siya wani alluran dazata Shiga asibiti dashi anjima da dare idan Zata.

Suna shiga Inayah ta tsaya dakata bakin kofar shiga tana Dan yamutsa fuska sbd Qamshin magunguna yayi Mata qarfi a hanci taji.

Juyawa tayi Takoma mota
tana Zama zuciyarta ta Dan ringa tashi
Neesah na shigowa Motan ta kalleta zatai magana ta tareta da cewa"

Sorry sorry,na dade ko?

Fasa maganar datai niya tayi tana cewa"

Kaini gida please, am feeling uneasy.

Tada motar Neesah tayi tana cewa"

Haryanzu kin kasa sabawa da warin magani ne?
Kina aikin asibiti?
Kokuwa dai wani matsalan ne daban?

Kasa magana Inayah tayi sbd sosai takejin zuciyarta na tashi har kanta yafara juyawa da jiri jiri.

Suna Isa parking kawai Neesah tayi Inayahn ta bude motar ta fito saidai ko taku biyu bataiba jiri ya debeta tayi baya
Da gudu sosai Neesah data fito motar ta tareta tana kallonta cikin mamaki da Yar damuwa tace"

Lafiya kuwa?
Meya sameki yanzu yanzu?.....

Kafin tasake jefa mata Mata tambayar jiri yakuma dibanta ajikin Neesah din idanuwanta sukai wani irin lumewa ta zube jikin Neesah din.

Hankali tashe ta Jata ta saka a mota daqyar ta rufe ta zagaya ta Shiga ta tada taja tabar gidan tana Kiran wayar Abbi Amma baya dagawa a hargitse ta rubuta Masa text ta tura tareda ajiye wayar tana Dan qarawa motar speed.

Asibitin datake aiki ta kawota
Suna isowa da kanta takuma Kama Inayah data Dan hawo hayyacinta sbd sosai warin Inda sukaje din ya tana zuciyarta.

Office din Dr farhat ta nufa da ita sbd tana cikin manyan asibitin
Gashi tanata kokarin harhada sauran takardunta tabar qasar Takoma qasarta taci gaba da aiki tunda acan zatai aure.

Suna Shiga office din tana tareda patient dinta da yawan abortion yasata kasa daukan wani cikin....
Da mamaki da Kuma firgici take kallon Inayah da Bata taba sanin tana qasarba kokuma tace Batasan suna qasarba sbd tasan Abbinta bazai taba barinta tazo qasar ita dayaba Dole tareda umma yaganah,

Idan Kuma sun Inayah da umma yaganah suna qasar su dukan to tabbas kenan shima Yana qasar..

Ba lafiyarta tafara tambayaba tsabar rudewa yaushe sukezo take tambaya.

Basu tsaya amsataba

Ta kalli patient dinta Dake zaune tana kallonsu cikeda mamaki itama
Tace"

Sorry Amal Ina zuwa zuwa.

Kwantar da Inayah sukai gadon duba patients dinta dake office din nata
Tafara taba pulse dinta Dan taji
Sai kawai taji alaman ciki a cikin yanayin nata.

Faduwa gabanta yayi da sauri ta kalli Inayah wadda itama ita take kallo Dan batada wani qarfin kwacewa ne yasa tabarta tadubata dukuma qarin sanin Abbinta yagama Zama nata batajin Zata daga hankalinta akan Dr farhat din Kuma.

Sake Jin pulse din tayi ta tabbarda abinda take zargi saidai duk wannan ba tabbaci bane cikin sake shiga rudani ta kalli Neesah ta kalli Inayah.

Ganin hakan Neesah ta qurawa Inayah Ido tana karantar yanayinta cikin rashin tabbatarwa tace"

I think you are pregnant Inayah..

Da sauri Dr farhat ta kalli Neesah tana cewa"

Eh Nima abinda nake tunani kenan saidai ai bazai yiyu bane tana budurwa ace ciki Kuma?

Tashi Inayah tayi zaune tana son gasgata zancen Neesah Dan itama sai yanzu da Neesah din Tai magana tafara hasaso hakan amatsayinta na likita.

Cikin kasala tace"

Kumin scanning nakeso na tabbatar banason wani test.

Kamata Neesah tayi ta tashi tsaye da kyau suka nufi office dinta

Please Login or Register in order to submit comment