You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duk sun warke.

Daki suka shige da 'yarsu sukasha maganganunsu sai yamma suka fito zasu tafi su Haj umma duka suna zaune Palo suka tsaya suna bankwana bayan tun shigarsu Haj ke complain suna can suna koyawa 'yarsu shegantaka da rashin kunya.

Fuska asake suke bankwanan kafin Haj umman ta amsa aka bude kofar palon suka waiwaya duka Banda Inayah data bawa kofar baya.

Dr iklimat ce tasake fadada murmushinta da farin ciki da ido ta nunawa Inayah kofa.

Tun kafin momynta ta nuna Mata kofar taji qamshinsa yashiga hancinta dan haka da sauri ta juyo aikuwa sukai Ido biyu dashi shima idonsa akanta suke gabaki daya yakasa hana kansa kallonta......ba zato batareda ta damu da kowaba taje da gudu ta maqalesa tana Kiran sunansa cikin farin cikin ganinsa.

Su umma Hadiza murmushi sukeyi hankali kwance batareda damuwar komaiba ita kuma Haj umma su take bi da kallo ganin ko ajikinsu suna saima murmushi sukeyi aranta tace"

Danginsu kaf marasa kunya ne da alama tunda gashi 'yarsu na rungumar Miji agabansu Amma murmushi sukeyi shiyasa take tsoron zuwansu gidan duk sun qarasa fitsarar da 'yar Dama gata ga yanda take.
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107*_69_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Da hannu daya ya riqe Dan qaramin qugunta zuwa bayanta Yana Dan sauke ajiyar zuciya a boye yasamu nutsuwa ko ahakan Dan hakan ya janyeta daga jikinsa Yana Dan wadata fuskarsa da kamilallan murmushi Yana kallon Dr iklimat da umma Hadiza dasuka gaidasa tareda Masa barka da dawowa.

Fuska asake cikin mutuntawa ya amsa Yana tambayar Ashe Bata koma Abuja ba tana Lagos har lokacin.

Suna Gama gaisawa dashi suka fito Inayah tabiyo bayansu tabarsa yasamu Daman Gaisawa dasu Haj umma a natse Dan idan tana gurin tana maqalqalesa ba tsayawa zaiyi sosai su Gama gaisawa zai sulale yabar gurin tun kafin mutuncinsa yagama watsewa agurin.

Har jikin motar umma Hadiza ta rakasu suka sake tsayawa magana Dr iklimat tasake nanata Mata zancen girkin datai Mata dazu sbd haryanzu su basuga ta Kama gidanta da kyau ta qarasa Zama cikakkiyar matar gidan koyaushe kaman 'yar lelen gidan takeyi gwara dai tazama cikakkiyar matar gidan me iko da megidan da duk Wanda ke karshin gidan.

Suna wucewa tadawo ciki sai ta tadda har abbin ya shige baya palon.

Rasa abinyi tayi sbd taso binsa dakinsa Amma Kuma sai ta tuna da zancensu ummanta dasuka Bata tabbacin idan Bata karba har ragamar abincinsaba zaa iya samun damuwa Dan hakan saita wuce Kai tsaye duk da batasan me zatayi ba.

Zubbi tasa ta wanke Mata fresh veggies ta yanka Mata ita Kuma ta Dora spaghetti sbd ita tafi iyawa Kuma tafi sauki a lokacin tunda dare ne.

Brown vegetable spaghetti ta dafa Masa wadda kusan Naman kazar data zazzarewa qashi tafi veggies din yawa aciki.

Sosai abincin yayi Dadi sai qamshi kitchen din keyi Yana samma Palo Dan dama umma yaganah tayita koyar da ita girke girke itace kawai Bata maida hankali sakalcinta kawai tasaka agaba shiyasa girkin Bai wani kamata ba Amma idan ta dage taso tsaf zatayi abinci Mai Dadi da tsari.

Saida zubbi ta jera komai a dining kafin ta fito kitchen din ta wuce dakinta ta kwabe kayanta ta fada toilet.

Ta jima tana wanka sbd duk gajiyar aikin datayi takeji qafafunsa har ciwo taji sun Mata sbd tsayuwa a aikin.

Wankan tayi tana fitowa sai datayi sallar ishai tagama kafin ta shafa Mai kadan ta saka doguwar free wide neck English gown.

Qaramar hula kawai ta sako akanta ta fito ta nufi hanyar palonsa kenan sai gashi ya fito sanye cikin milk jallabiya me maiqo datai Masa kyau sosai yafito kaman balaraben uztaz.

Kallonta yayi a natse kafin ya miqa mata hannun damarsa yana cewa"

Zo Nan..

Tahowa tayi fuskarta na bayyanarda tsananin son datakewa halittar Dake gabanta ta Kama hannunsa tareda rungume hannun tana cewa"

Abbina harka Gama hutawan?
Muje yau nice nayiwa mijina girki me Dadi.

Dakin Haj umma suka nufa sbd ganin Salimat ta fito daukeda manyan kulas ta nufi dakinta.

Suna zuwa yaga alaman a daki zasuci abincin yace Salimat ta maida dining su fito duka suci acan tare kaman yanda aka Saba.

Inayah dake gefensa ta qaraso tana cewa"

Haj umma yau fa nice nayiwa Abbina girkin Amarya
Gwara kifito kici kiji dadinsa gskia sbd kada gaba nayi lefi kice ban iya abinciba Ina barin Abbina da yunwa adawo da maganar Dr farhat..

Wani mugun kallon takaicin rashin tsarkin bakin Inayah Haj umman tayi Mata tana cewa"

Ko yanzu ce miki akayi anfasa maganar Dr farhat dinne?

Zaro ido waje tayi a Rikice ta kalli Abbinta cikin mamaki da rikici..kafin tayi magana ya kamo hannunta ahankali yane cewa"

Muje naci abincin naji.

Dawowa tayi gefen Haj umma tana cewa"

Yanzu Haj umma duk wannan biyayar danake Miki da girki gashinan nayima
Harma da 'yayan Abbi da kikace nace duk zanyi Haifa shine Baki yafe maganar Dr farhat ba.

Hawaye ne ke Neman cikowa idonta abbin ya kalli Haj umman da alaman roko kafin yayi magana tace"

Naji to muje naci abincin naje idan yayi Dadi sai abar maganar Dr farhat din yanzu Amma dai bakinki idan Bai fara koyan maganaba akwai maganar a gaba Dan bazaa ringa Shiga mutane dakeba kina wannan sakarcin.

Wucewarta tayi gaba tanajinma ta Dena Jin yunwa da dokin cin abincin.

Tana ficewa Abbinta yabi bayanta sbd yasan rigima Zata fara Zata iya hautsinewa ta rikitasa.

Riqota yayi tareda dawowa da ita ta baya bayanta ya hadu da kirjinsa ya rungumeta Yana goga Mata fuskarsa ahankali Yana cewa"

Keda Haj Kun Zama kaman jika da Kaka ko?
Menene na tado maganan wata agaban mijin da kikasan Babu gurin kowa a zuciyarsa...
Uhumm?????

Shiru tayi tana danne abinda takeji din harya fada Mata ta sauke ajiyar zuciya ahankali itama kafin ta zame kadan ta juyo ta kallesa taga yanda shima yake kallonta tace"

Shikenan muje kaci abincin Amaryarka kaji.

Jan hannunsa tayi zuwa dining din da harsu Haj umma sun fito Ashe sun wucesu sun Isa dining din Basu luraba.

Zaunawa yayi ta janyo abincin tayi serving dinsa tana kallon yanda shima yake kallon abincin cikin bayyanarda Jin dadinsa na cin girkin Amaryarsa kaman yanda tafada.

Haj umma ta zubawa bayan tagama zuba Masa kafin ta zauna tana kallon fuskarsa data Haj umma tana cewa"

Kome kukaji ku fadamun Dan Allah kaji Abbi?

Murmushi kawai yayi tareda daukan fork ya fara cin abincin cikin nutsuwa hankali kwance da alaman abincin yayi Masa komai da komai.

Haj umma ce dai takasa shiru tace"

To ba laifi da Dan sauki tunda kin iya girkin...sauran iya Kama bakinki.

Dariya Inayah tayi tana Jin dadin Yana abincin da Haj umman tayi ta maida kallonta kan Anty safiyyah tace"

Anty safiyyah kefa?
Yayi Miki Dadi?

Sosaima Inayah"" tace sbd itakam babu abinda Inayah zatai yayi Mata ba daidaiba sbd son samun Shiga sosai agurin 'dan uwanta Dan itakam bakin fama so take su daidaita fiyeda dah to kuma ta lura ka so Inayah na kaunaceta shine abinda zai baka samun shiga agun MAJEED.

Sosai yaci abincin daidai cikinsa yasha ruwa ya zari tissue ya goge bakinsa ya miqe yabar gurin.

Saida kowa ya kammala ta taya zubbi tattare gurin suka kai kitchen.

Tana baro kitchen a Palo ta taddasa zaune tareda anty safiyyah da Haj umma suna magana ko rumanah data girmeta Bata gurin Dan haka itama Bata zaunaba ta nufi hanyar bedroom dinta ta wuce tanajin idonsa akanta Yana binta da kallo harta bace daga palon.

Zaunawa tayi ta dauki wayarta taga misscalls din Umma yaganah tasaki murmushi tana bin bayan Kiran da nata Kiran..

Basu jimaba suna wayar suka Gama ta ajiye wayar ta miqe ta nufi toilet ta tayo brush da alwalar bacci data Saba ta saka kayan bacci masu santsi Riga da wando farare tas ta shafa turare ta haye gadonta tashige bargo ta lafe sbd Abbinta har lokacin magana sukeyi dasu Haj umma a Palo basuda lokacin gamawa..

Baccintane ya dauketa me Dadi bayan ta kashe wutar dakin....
cikin baccin taji mutum na kwanciya a bayanta tareda rungumeta sosai jikinsa Bata wani motsaba sbd baccin dayayi Mata qarfi shikuma sbd kada ya takura Mata tana baccin yasa Bai tashetaba kokuma yimata abinda Zata tashin ya rungumeta kawai sukai baccinsu cikin nutsuwa da kewan dumin juna.

Washe gari 10 tafito daga dakinta sanyeda kayan baccinta ta nufi kitchen tasaka hannu a aikin breakfast dinsa Dan kusan angama komai Amma Saida tayi Masa Honey pancakes da kanta ta dafa Masa tea dinsa suka jere a dining Amma nasa pancakes din bayan ta zuba Masa zuma a wani farin kyakkyawan tray ta jera tareda qaramin cup din tea dinsa ta nufi bedroom dinta da tray din.

Tana shiga taga har lokacin bacci yakeyi cikin tattausan duvet din gadon hankalinsa kwance.

Ajiye tray din tayi gefen gado kan bedside tana murmushi tana kallon kyakkyawar fuskarsa ta Kai hannu ta shafa fuskar ahankali kafin takai bakinta kan kunnansa ahankali cikin qaramin sauti ta furta"

I love you my Abbi.

Cikin bacci yaji saukar kalmar cikin kunnuwansa Dan haka ya Dan motsa kadan Yana Jin wani sanyi na ratsa gangar jikinsa.

Zuman pancakes din ta lakato da tsaftatacciyar yatsarta ta nufa bakinsa sai data fara kissing dinsa ahankali shima cikin baccin ya bude Baki zai kama bakin nata ta janye tana dariya tareda saka Masa yatsarta cikin bakin nasa zaqin zumar yasasa bude idanuwansa dake wani irin lumshewan bacci sai hakan yayi Mata kyau sosai itama tana rage dariyarta ta matso tayi kissing idonsa tana cewa"

Good morning Babyn baby Inayah.

Wani kasalalliyar dariya yasake mara sauti Yana motsawa tareda tashi  zaune Yana jingina da gadon ya zura hannu Daya ya hawo da ita kan gadon tareda janyota jikinsa yana tsotsan yatsarta cikin bakinsa ahankali kaman sweet
da ido ta nuna Masa abinda takawo Masa tana murmushi.

Shima da Ido ya nuna Mata ta basa a bakinsa.

Zanje hannunta dake bakinsa tayi tana dariya tace"

Abbin ka yarda kenan Kaine babyn baby Inayah ko??¿

Gyada Mata Kai yayi Yana karban pancakes din cikin bakinsa datake sakawa ahankali.

Taunawa yafara Yana kallonta da mayun idanuwansa da Basu Gama wartsakewaba da baccin.

Cikin taushin murya yace"

Baby Inayah yanzu ai ta girma tazama Amarya tunda gashi tana kulawa da miji.

Hannunta dakeda zuman pancakes din ya riqe Yana kallonta yakai hannun bakinsa ya ringa tsotse zuman cikin nutsuwa.

Mutuwa jikin yafara Yi sbd yanda yake tsotsar yatsun nata cikin sanyi da wani yanayi ga dumin cikin bakinsa take tafara Jin kaman sanyi na kamata tana.

Dayan hannunta takai ta sosa saman kunnenta dataji kaman ana mata tafiyan tsutsa take zumar Dake dayan hannun data sosai ta shafu a kunnen...

Murmushi yasake Yana kallon kunnen yasaki yatsarta tareda janyota suka matse sosai yakai harshensa ya laso kunnenta Yana kashe zuman batasan lokacinda taja wani wahalalliyar numfashiba tana qanqamesa da qarfi sbd kusan Suma tayi da yanayin.

Yana yake lashe kunnenta yasata binsa tana qanqamewa da qyar ta iya hada kalmar sunansa takira a rarrabe tana sakin numfashi.

Sakinta yayi ahankali Yana kallon yanayinta Daya Gama bayyanarda mutuwar da jikinta yayi...

Kasalallen murmushi yasake Yana juyawa gefensu ya sake debo zuman ya saka cikin bakinta ya Dora bakinsa akai ya rufe suka tsotse zuman tare cikin harshen junansu suka shanyeta tas.

Basu Gama barnatar da zumanba da pancakes din sai kusan bayan awa Daya suka Gama tsotse tsotsensu saida sukai wanka suka fito Dole shima a dakin nata yayi wanka sbd gabaki daya bakinsa da fuskarsa har wuyansa dankon zumane dasuka Gama lashewa ajikinsu.

Itace taje dakinsa ta dauko Masa kayanda yasakata suka fito lokacin tuni kowa yaci abinsa Basu tsaya jiransuba tunda basusan yaushe zasu fitoba.

Su kadai sukaci abincinsu a dining tana kan cinyarsa sukai breakfast din
Suna gamawa ya fita sbd akwai Inda zashi kafin yakoma Dan tafiyar tasa bawai ya gamo abinda yaje Yi bane ita yadawo dubawa.

Bayan fitarsu itama shiryawa tayi ta nufi asibiti Amma Bata dadebe tadawo sbd ranar su Anty safiyyah zasu wuce Amma Abbi yace Subari se gobe.

Ko yau da ita dasu zubbi sukai aikin abincin dare suna gamawa ta wuce dakinta tayi wanka tayi zamanta daki tana wani aikin karanta wasu abubuwan dasuka shafa aikinta qarshe see data hada da Kiran Neesah suka tattauna akan matsalar.

Bata fita Cin abincin darenba a daki Tasha tea da cake kawai taci gaba da abinda takeyi shima abbin Bai dawo gidan da wuriba.

Tana gamawa a gajiye ta miqe tayo wanka tazo ta shirya ta nufi dakin Abbinta ta haye gadonsa tayi kwanciyarta.

Koda yadawo yasan ta Isa yin bacci Dan haka Saida yaci abinci kadan kafin yashigo da niyar yin wanka ya sameta dakinta tunda shine me zuwan sai gashi yayi mamakin ganinta dakinsa tana bacci a takure kaman baby.

Kissing din kanta yayi tareda gyara Mata rufarta ya ajiye wayarsa da key din motar Daya dawo da ita ya nufi toilet bathroom Yana tubewa.

Wanka yayo sbd shima ya Dan gaji sosai sbd komawan dazaiyi gobe daqyar ya Gama Samar da komai na tafiyarsa da ita tun yanacan dama ya fara Mata Shirin tafiyar dayazo zasu Koma tare.

Kayan bacci yasaka masu budadden gaban Riga ya hau gadon tareda janta jikinsa ahankali ya shigar suka sauke ajiyar zuciya atare shima take bacci Mai Dadi da nauyi ya daukesa.

Washe gari suna tashi bayan sunyi sallah da adhkar har gari yayi haske sosai ta matso daga Inda take zaune tadawo gabansa tareda hawa kan qafafunsa Dake lanqwashe ta zauna tana Masa wani kallon love tace"

Abbi, good morning.

Gyara Mata Zama yayi a qafafun nasa Yana amsawa ya zare Mata hijab yace"

Yau zankoma.....

Bata Bari ya qarasaba ta Dan zaro Ido da mamaki tana cewa"

Wat?
No Gaskia Abbi nidai karka sake komawa yau,
Baka gamaba dama kadawo?nidai to karka koma yanzu,.

Murmushi yayi Mata Yana shafa gefen fuskarta yace"

To Yaya kenan???

A marairaice tace"

Yaushe zaka dawo idan katafi???

Jin Bata furta cewa Zata bisaba kaman yanda takeyi yasashi cewa"

Watanni zanyi....

Mene???? Tafada cikin fito da idanuwa tana narkewa jikinsa tace"

To nidai zanbika Abbi Gaskia.

Wani qayataccen murmushin dadin abinda ya furta Dan kanta yace"

Shikenan Banda damuwa ki shirya muwuce yau da yamma ne tashin jirgin.

Yanda yayi maganar Yana Wasa da siririn hannun rigarta ta bacci yasata kallonsa da alamar tambaya tace"

To Ina zamu??

Australia,
Amma idan nagama Maldives zamu canma wani abin zanyi.....

Kamo fuskarsa tayi da tafin hannuwanta biyu tana murmushi tace"

Maldives?
Abbi Honeymoon zaka daukeni muje????
Fadamun..

Dariya zancenta yabasa dakuma yanda take yiwa fuskarsa kaman wani cartoon..

Wata shafa yayi Mata a wuyanta data sanyata saurin sakinsa tana dariya tace"

Abbi Dan Allah ka dena....

Qarasa saka hannunsa yayi cikin rigarta tanajin haka ta miqe da gudu tana dariya.

Fitowa tayi ta nufi dakinta Dan hada kayan dazata dasu sbd Abuja zasu wuce dagacan zasu tashi da yamma.

Shima Saida yayi wanka yafito ya nufi dakin Haj umma acan ya tadda su Anty safiyyah nasake shiryawa.

Cikin nutsuwa Kai tsaye ya sanarwa Haj umma tafiyarsa da Inayah din akan wani karatu zatai da abokan karatunta a wani asibiti Dake can.

Jinsa kawai Haj umma tayi Yana gamawa tace"

Siyamun tickets din mu wuce abujan tare Dan bansan zamanda zanyi anan dinba ba kowa.
##MAMUH##


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107*_70_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
cikin kulawa ya kalli Haj umman yace"

Umma kiyi zamanki umma yaganah Zata dawo jibi Inshallah sbd kada abar masu aikin Babu kowa.

Numfashi ta sauke tana cewa"

Bari naje dasu zubbi din sbd Dama can duka masu aikin an sallamesu bakowa sbd bana Nan so Bari naje dasu can idan yaso yaganah na samemu a abujan tunda itama ba dadin zaman zatajiba bakowa idan Kun dawo da dawo kawai.

Batareda Jan zancenba yace shikenan atafi dasu zubbin Abuja.

Wannan tsayayyar shawaran yasa Dole aka daga tafiyarsu anty safiyyah dasu Haj umman a ranar sbd asamu damar gyara komai a natse a San yanda zaayi da abubuwan cikin fridge da sauransu.

Inayah ce ta sanar musu da maganar tafiyar dan haka suka fara ayyukan dasukasan zaayi kafin barin gidan bakowa.

Dakinta ta wuce Dan hada kayanta Dan sukam aranar zasu wuce,

tana Shiga wayarta tafara dauka tasaka Kiran umma yaganah sukai magana kafin takirasu ummanta.

Maganar dasukai yasata Dole shiryawa sharp sharp taje gidan da mota ta karbo turaruka masu shegen qamshi da wasu abuwan kafin ta fito..

Ganin yanda take sauri yasa Dole Dr Abdulsamad yace tabari yajata ya maidata gida sbd kada garin sauri matsala ta biyo baya.

Sama sama suke fira dashi sbd yadan fara sakewa da ita sbd yanzu Yana iya danne komai dayake ji aransa gameda ita sabanin farko farko dayake nesanta kansa da ita sbd shedan baya Bari Yana iya danne zuciyarsa akanta.

Har gidan anty Hafsat Saida suka biya kafin suka dawo gida.

Yanayin parking ta suka fito ya miqa Mata key suna sake tattaunawa akan mahaifiyarsu kafin tayi Masa godia sukai bankwana ya wuce.

Tana shigowa har Saida tayi wanka taci abinci kafin Abbi yadawo suka fito suka nufi airport jirginsu ya daga zuwa Abuja.

Suna sauka Abuja ko airport Basu Bari ba Sako kawai aka kawo Masa daga gidan kamfanin dasuke aiki tare sbd sun iso latti Dan haka time dinda zaije yadawo jirginsu be tashiba shiyasa sukai zamansu a airport din aka kawo musu sakon ko mintuna arbain da karban sakon basiyiba aka Kira jirginsu suka wuce.

Sai asuba suka Isa Dan haka Kai tsaye mota suka dauka daga airport din zuwa gidansu Komai na Nan fes sai qamshi da sanyin AC daya cike koina sbd tun suna Lagos yakira kamfanin cleansing aka aiko masu aiki suka tsaftace gidan tareda gyarasa tsaf.

Amatuqar gajiye Inayah take Dan haka ko doguwar magana Batayi bedroom dinta ta nufa komai fes harsu bedsheets da curtains ana sauya kusanma an sauya abubuwa da dama a gidan.

A kasalance ta tube kayanta ta nufi bathroom ta shige shima duka kayan wankanta dasu toothpaste din datake amfani dasu komai ansake zuba sabbi.

Sabon brush ta fasa tayi brush tareda Shiga ruwan zafi ta kwanta acikin tsawon mintuna gajiyarta ta Dan sake tukuna tayi wanka ta dauro alwala ta fito.

Sallah tayi ta lallaba tana kokarin miqewa Abbinta yashigo dakin sanyeda Riga da wando marasa nauyi da alama shima yayi wankan yayi sallar gajiyace take cinsa da bacci Amma yafison yayisu a jikinta Dan haka da kansa ya cire Mata jallabaiyar datayi sallah ya dauketa suka nufi bedroom dinsa dayafi nata Fadi da girma.

Akan Lafiyayyan gadonsa suka kwanta tareda shige quilt Mai tsananin laushi tasake gyara kwanciyarta cikin jikinsa take bacci yayi gaba dasu.

Bacci sukayi sosai Basu farkaba sai guraren 1 na Rana..

Itace tafara tashi tashiga bathroom dinsa tasake fasa sabon brush tana cikin Yi sai gashi yashigo dagashi sai dogon wandon kayan baccinsa dama Bai kwanta da rigarba.

Ta cikin madubi take kallon kyakkyawar siffarsa ta masu qarfi da lafiyar fata sbd sheqin hutu da lafiya da fatarsa keyi.

Rungumota yayi ta bayanta Yana kallonta ta cikin madubin itama ya shaqi Qamshin wuyanta Yana sake rungumeta dakyau yace"

Good morning Babyb Abbi.

Da brush a bakinta tace"

Morning babyn baby.

Murmushi yayi Yana sake rungumeta yace"

Yaya dai?

Wanke bakinta tayi tareda ajiye brush din ta dauko wani sabo ta fasa Masa tareda saka Masa toothpaste akai ta juyo suna fuskantar juna a matse
Ta Kai brush din bakinsa ya bude ya karba Yana sake matseta Jikin mirror din.

Murmushi tayi tareda zamewa ta qasa ta fice toilet din tana cewa"

Yunwa nakeji sosai Abbi.

Palo ta nufa ta Isa kitchen taga har siyayyar abinci da komai anyi an saka duk abinda zasu buqata a fridge.

Toasted bread da kwai ta soya musu sai tea.

Shi sukai breakfast dashi tana kan cinyarsa
Suna gamawa yaje yayi wanka ya shirya ya fita zuwa aikin dasukeyi.

Itama wankan tafara Yi tasaka mini skirt da vest qarama data lafe skin dinta
Ba masu aiki daga ita sai Abbi Dan haka dole tashiga kitchen tai musu brown rice da salad sai soup din fresh vegetables Mai Dadi.

Tana gamawa takoma ta gyara bedroom dinsa da baiyi komaibama tadawo tsaftace nata da kitchen da Palo ta kunna humidifier tareda qara turaruka masu shegen qamshi aciki Takoma dakinta tasake wanka tayi sallar la'asar tana idarwa Neesah na isowa gidan daga gurin aiki

Cikin ihu da farin cikin ganin juna suka rungume juna kowacce na kallon Yar uwarta
Neesah ta ajiye handbag dinta kan kujera tana cewa"

Babes??¿¿
Oh my God banmasan yazance kin sauyamin ba,
Kai I miss you babes.

Bedroom dinta suka nufa suna sake baje shafin fira kaman basa waya kullum da juna.

Abinci sukaci a dakin suna sake nisa a firarrakinsu har lokaci yaja sosai kafin Neesah din ta fito ta tafi gida lokacin har 6 ta wuce.

Bayan tafiyar Neesah ko cikin gida Bata komaba saiga shigowar motarsa Dan haka ta dakata tareda folding hannuwanta tana kallonsa cikin yanayi na daukan hankali harya fito motar ya nufota
Yana isowa ya miqa Mata hannunsa daya Yana cewa"

Baby Inayah me takeyi waje cikin sanyi?

Shigewa jikinsa tayi suka nufi ciki tare tana cewa"

Neesah ce ta tafi yanzu Nan
Nayi kewanta munyi fira sosai shine na rakota motarta ta tafi.

Suna shigowa Palo ta zame daga jikinsa ta nufi kitchen din warming abincin dazaici shikuma ya wuce dakinsa Dan yin wanka da sallar magriba.

Sanin bayason abinci me zafi sosai yasata warming abincin sama sama saita dafa Masa tea dashima tasan yanasha da dare.

A dining tasake jerasu kafin Takoma kitchen tasake tsaftace komai tafito ta nufi dakinta Tai alwala tayi sallar magriba tana idarwa Yana shigowa dakin sanyeda Fendi wears masu Dan kauri dasuka maidasa kaman sabon matashin saurayi fuskarsa sai kwarjini take tana cika Ido.

Abayar sallarta ta zare ta ajiye Yana qarasowa gurinta ya Kama hannunta ahankali Yana cewa"

Yauma abincin Amaryarta zanci kokuwa order zamuyi???

Murmushi tasaki tana kama dayan hannunsa ta jasa suka nufi kofa tana cewa"

Nifa Abbi a gabansu Haj umma ne kawai nake Amarya Amma gurinka ai Ni baby Inayah dinka ce,
Muje kaci abincin babynka na yau ma kaji yanda yayi.

Murmushi kawai yayi suka Isa dining din Yana kallon abincin dasuke jere da mamaki kan fuskarsa yace"

Duk babyn Abbi ne tayi wannan aikin?
Hannunsa yakai ya janyota jikinsa yana sake cewa"

Oh oh,yau baby Inayah tayi aiki sosai Dole kin gaji ko?

Zaunawa yayi kan Daya daga kujerun dining din tareda zaunar da ita kan qafarsa Yana cigaba da cewa"

Sannu,
Gobe zansa a kawo cook dame tsaftace gidan
Karki sake aiki irin haka ba Zaki iyaba,girkinma na yafe Zan ringa cin na cook.

Dan bata fuska tayi tana Dan shagwaba fuska tace"

Abbi nidai zanyi inson na iya sosai ne idan na Gama qwarew sai akawo masu aikin.

Shaf dogon hancinta yayi da yatsarsa kafin yace"

Ok, Amma dai anan bazakiyiba kibari saimun koma gida tukuna...

Saimun koma gida Kuma?
Meyasa bazanyi ananba?

Hutawa nakeso kiyi anan.

Kumatunsa ta Kama da tafukan hannunta tabawa tana murmushi tace"

Dagaske kenan honeymoon kazo muyi anan ko Abbi?

Cikin idonta ya kalla yace"

Honeymoon yashiga bakinki meyasa?

Eh nidai Abbi kace Honeymoon mukazo...

Zaunar da ita yayi gefe Yana daukan spoon zaifara cin abincin yace"

Me kika Dani gameda honeymoon dinne?

Dariya Mai kyau tayi tana cewa"

Inason kaman kowa Nima mijina yaje honeymoon Dani muje gurare...

Abincin bakinsa ya hadiye ahankali yace"

Shine Honeymoon kenen?

Eh Abbi nidai kace eh kawai.

Abincinsa yakeci Yana sauraron bayananta akan honeymoon Wanda duk bayanin ya qare akan yawon guraren shaqatawa shine Honeymoon batareda ta ambaci yafi komai mahimmanci a honeymoon dinba.

Bataci abincin ba sbd batajin yunwa
Tea dinsa kadai kadai sukasha atare shima Saida ya ringa Bata abaki da kansa.


Suna gamawa dakinta suka nufa acan sukai sallar ishai yafito Palo ya zauna Yana amsa wayar gurin aikinsa.

Wanka tayi ta saka Riga da wando na bacci gajeru dasuka lafe jikinta sbd yanayin Dan sanyi da akeyi.

Kanta ko hula Babu ta fito dashi daure agefen kanta da black hairband sai slippers dinsa dasukaiwa qafafunta girma.

Tunda tafito ta dosa Inda yake ya Dena gane me ake fada Masa a wayar shi kansa rasa Gane meyake fada yayi ya dauke kai daga kallon Inda take Amma qamshintama yafi rudar dashi..

Tana zuwa ta zauna kan cinyarsa sbd yafara sabar Mata da hakan.

Dan gyara murya yayi Yana riqe kansa cikin kamewa yayi sallama da Wanda yake wayar yace zai Kira daga baya.

Yana kashewa jefar da wayar yayi gefensa Yana juyowa ya kalleta da idanuwansa dasukai dan ciki ciki.

Murmushi ta sakar Masa tana gyara zamanta kan qafafun nasa ta Dora hannuwanta kan kafadunsa tana cewa"

Bacci kakeji ne Abbi??

Girgiza Mata Kai yayi Yana saka hancinsa kan wuyanta Yana shaqar qamshinta tareda zagayeta da hannuwansa biyu Yana sake shigar da ita tsakiyarsa.

Shiru tayi tana basa Daman shaqarta dakyau iya yanda yakeso idanuwanta a lumshe sbd duk lokacinda take shaqan Qamshinta dumin numfashinsa kashe Mata jiki yakeyi.

Hannuwansa taji sun gangara zuwa cikin rigarta ya tsafa cikinta zuwa cibiyarta...

Daurewa tayi tana Hana kanta shiga fargaba ta sauke numfashi Mai sanyi ahankali cikin kunnensa tana sake rungumesa.

Idanuwansa dasuka Dan shige ciki ya bude ya kalleta cikin qanqantacciyar murya yace"

Kin shirya fara honeymoon

Please Login or Register in order to submit comment