ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gamo suka yi.

"""Innalillahi mun yi angamo ni Jabiru ashe aljani ne"" Ya faWa a zuciyarsa lokaci guda gumi yana baibaye shi saboda yanzu wani sabon tashin hankali ya tsinci kansa wanda ya fi na lokacin da ya ga miciji a wuyansa saboda miciji har gwara shi idan ya sare ka to wani lokacin in aka maka magani kana samun salama amma su mutanen Soye su suke ganinmu ba mu muke ganinsu ba,"

idan ka shiga gonarsu sai su yi ta bibiya tare da addabar rayuwarka.

Kuka gaba Wayansu suke yi daga Iyar har Jabirun babu mai lallashin wani dan sai yanzu ne

ma da suka yi ™o™arin janye hannayensu sai suka ji hannayen tamkar an haWa sufagilu an

dam™are ko alamar fita baya yi tamkar tif da taya. Kuka suke da magiya da neman Wauki dan ita tattabarar ko motsi bata yi ba illa idanu da take ™iftawa tana Wan waige-waige da kanta.

"""Wayyo ni Ansai wallahi na yi da na sanin zuwa binni ba dan kuWin Alhaji Audi da na ciyo bashin jinginar gona ba da a yau ba sai gobe ba za mu koma ™auyenmu tun da abin ya fara da angamo da aljannu"" Cewar Iya a zuciyarta tana yi wa tattabarar ™uri da ido dan idan har ba gizo idanunta suke mata ba sai ta ga ma tattabarar kamar murmushi take yi tana haWawa da harara har da fari"

da idanu.

"""Iya kuka fa tattabarar nan take kalli yadda hawaye suke zuba a idanunta kuma wallahi ni har"

"™aran sheshshekar kukan nake ji"" Jabiru ya faWa cike da tashin hankali."

"""Kai Jabiru itta™illaha ka ji tsoron Allah, ina ganin abin da idona tana murmushi da harara har sa"

"fari da ido amma ka ce kuka take"""

"""Wallahi Iya kenan abin da kike gani da ban wanda nake gani da ban mun shiga uku mu kam"" Iya dai bata ™ara samun bakin magana ba illa iyaka ta cigaba da rattabo duk addu'ar da ta zo"

bakinta.

"""What is your name"" Suka tsinkayi magana daga bakin tattabarar"" Iya ce ta juya ta kalli Jabiru, shi ma Jabiru juyawar ya yi ya kalleta, a take fitsarin da ya cika marar Jabiru tun lokacin da maciji yake wuyansa ya samu nasarar zubowa tsuuuu, Iya kuma tun lokacin da Malam Tukur ya rikiWa ya zama tattabara wata iska ta taru ta cika mata ciki sai dai tana dannewa ne dan bata son ta saki tusar ya zamana ta yi laifi sai dai maganar da tattabarar ta yi ya sanya ta saki iskar tusar kaWan ba da yawa ba ™wiiiii tusar ta bada ΄ar ™ara kaWan tamkar an hura matse ™aramar balo"

an sace ta kaWan.

"""I say what is your name?"" Tattabarar ta maimaita bakinta yana buWewa alamar maganar"

kamar mutum.

"""Wallahi tallahi, billahil lazi huwar rahmanu babu abin da na sani a yaren nasara, ko bihim ban sani ba, kuma shi ma Jaburu bigibagiro ne babu abin da ya sani duk girman kan nan nashi da kike gani kan kwakwa ne babu karatu ko na allo bare na firimari(Primary) A mahammadiyar babu abin da ya sani a bokoko a wutar ma kan fanko ne haka nan yake sinkin fakitin"" Iya ta faWa hawaye yana ta zuba dan ta san tabbas rashin iya amsar da ake musu magana zai iya"

zama wata gagarumar matsala.

"""Maa is'muki? (Ya sunanki) Ta faWa da larabci ba tare da ta fassara ba"""

"""Iyi? Na'am, wallahi babu almuski a wajena kin ga ko madarar turare ΄ar Wure ban shafa ba da yake ma tafiyar babu shiri muka taho jiya"" Iya da take ganin ta bada amsa ta faWa tana haWiyar"

yawu dakyar.

"""Min aina anta?( Daga ina kake? )"" Ta faWa lokacin da ta juya kai saitin Jabiru da ya fara ciccira idanu dan gaba Waya ma ya tsure bai san ya aka yi ita Iyar ta bada amsa ba ga shi babu damar ya ce ta fassara masa bai san cewa ita ma dukan iska bace cafar amsar ta yi ba wai ta amsa"

daidai bane.

"""Ka bada amsa dan ubanka kana ji ana tambayarka an maka shayi(Kaciya)"" Iya da bata san ya aka yi maganar ta fito daga bakinta ba sai dai ta san cewar tsabar son Jabiru ne ya sanya ta"

faWin hakan dan bata so a cutar da shi kuma dai ta san bai san amsar ba.

"""An mini shayi wallahi Mammadu wanzam ne ma ya mini da askarsa mai kaifi"" Ya faWa yana"

zare idanu da sauke wata ajiyar zuciya irin na sha dakyar Win nan.

Kamar almara ko kuma a mafarki haka Iya da Jabiru suka ji hannayensu sun SanSaru daga jikin

tattabara. Iya Ansai ajiyar zuciya ta sauke mai lasisi dan ta Wauka amsar da suka bayar ce ta cecesu hakan ya sanya ta ji kanta ya yi Wingirigim.

"""Kai jama'a na ga annabi in na yi hali na gari, ashe dai ina jin yare da yawa ba tare da na sani ba, wallahi duk a tunanina ban da Hausa ta malam bahaushe kan nawa ba ya ja a kan komai ashe dai ni ma har ina jin da ban? Da farko na Wauka bami nake amsawa ba sai da na amsawa Jaburu, ai yau Jaburu ya ™ara sanin amfanina tun da ga shi har wasu yaruka na yi wa mutanen Soye"" Ta faWa a ranta lokacin tana ™iftawa Jabiru idanu alamar su ari na kare wato su gudu. Gira ya Waga mata alamar gamsuwa dan haka ganin tattabarar ta juya kai daga kallon su sai suka fara sanWa domin ficewa daga kangon da suka kawo Malam Tukur su masa ™wacen kuWi sai kuma ga shi ido ya juye da mujiya. Jabiru ne ya fara tashi tsaye ita ma Iya ta lallaSa ta mi™e za su gudu da yake Jabiru ne a hanyar da za ta fita da su to kuma shi ne a gaba. Sun juya kenan tattabarar ta juyo ganin abin da suke ta Waga ™afa Waya ta sauke a bayan Iya, Iya da ke shirin aron na kare sai ta ji saukar wani abu a bayanta kamar ™aya da wutsiyar ido ta kalla sai kuwa ta yi ara da"

tattabarar ta yi reran ta Waga ™afa Waya daga hakan Iya ta fahimci ™afar tattabarar ce a bayanta.

"""Na shigesu ni Ansai Jaburu yau kam za ka ga duniya rawar ΄an mata na gaba ya koma baya, dan yanzu zan maido da kai baya ni in koma gaba sai a yi a zubda yaran gona gutsi-gutsi su yi kuka, dan na ga kai akwai ya babu ne kakar wajen uba kana namiji amma sai dai ni tsohuwa in taimaka maka"" Cewar Iya a zuciyarta. Jabiru ma kamar an ce ya waiga ya ga abin da tattabara ta yi wa Iya dan haka a raya a ransa cewar ba ,a a yi biyu babu ba gwara shi ya gudu dan da"

"muguwar rawa gwara ™in takawa, dan ma kar a yi ba wan ba ™anin karatun Wan koli."

"""Dama ni na san da wuya tsohon nan ya barmu mu tafi salin alin domin in maye ya manta uwar"

Wa a zai yu ta manta ba.

"""Jaburu yau dai mun yj bonono rufe ™ofa da Sarawo"" Iya ta raya a ranta tana jin tashin hankali su"

da ba kowa gare su ba a garin amma sun jawowa kan su jangwam.

"""Tabbas akwai sauran rina a kaba, Iya sai ha™uri"" Ya faWa yana Waga ™afa zai gudu dan ba zai tsaya shi ma a Wora masa ™afar ba. Iya ma nata ™afafun ta Waga a nata tunanin su gudu tare amma ina tana motsawa tattabarar ta sauke ™afar daga bayanta ta taWe mata ™afafu rigif Iya ta zube a ™asa"

tamkar tsohon ginin da damuna ta tarar. Idanu ta zaro tana daga rufda cikin.

"""Wallahi Jaburu sai dai mu yi mutuwar kasko dan ba zan bari ka gudu ka barni ba"" Ta faWa tana saka hannu ta taWo ™afar Jabiru jif kake ji shi ma ya zube da azama ta mi™a hannuwa ta dam™o"

™afarsa ta ri™e gagam.

"""Wayyo Allah mu kuma da haka muka fara kuturu ya ga mai ™yasbi"" Jabiru ya faWa a zuciyarsa"

da duk tunaninsa tattabarar ce ta yi nasarar kama shi bai san cewa Iya Ansai bace ta rafke shi.

Wanda ba za su yi SUBSCRIBE ba idan suna bukatar littafi za su biya 5OO ta acc Faiza

abubakar 9030283375 Opay

LITATTAFAN MARUBUCIYAR TAKU

RAYUWAR MARYAMU GIDAN MIJINA

³AN UBANCI

³AR KANWATA SANADIN KISHIYA NE ALAKAR YARINTA BEELAL

YAR ZAMAN WANKA MAI FARAR KAFA KARA'IN INNA DELU JALLI JOGA UNGOZOMA

³AN ADAIDAITA SAHU

TALLAH! TALLAH!!! TALLAH!!!

Hajiya shin kin gaji da siyan zannuwan gado suna koWewa suna yin gashi? To ki garzayo wajen

"MAMAN AFRAH domin siyan masu inganci, babu kalar zannuwan gadon da babu a wajenmu."

"Idan kuma kin gaji da zama babu sana,a ne ki zo in baki sarin zannuwan gadon a farashi mai"

"rahusa ki Wora ribarki domin sana,ar ana samun alkairi sai kin gwada."

"Ina wacce ta gaji da siyan turarukan wuta masu ™auri a garwashi, Ina da turaren wuta mai ™amshi da daWewa a Waki, idan kuma sana,ar turaren wutar kike ina bada farashin sari ina aikawa duk inda kike. Akwai humra mai musulmin ™amshi da zaunawa a jiki, wacce nake wa la™abi da"

sumar da mai gida don ™amshi.

"Muna da Toilet cleaner in har toilet Winki ya dafe baya fita to ki gwada namu idan kika siya babu ruwan ki klin wajen wanki kumfa yake ya wanke bayi fesss ga ™amshi da yake yi Waya za ki siya ko sari duk muna bayrwa. Akwai freshner mai ™amshi, turaren wanka luquid soap, izal"

"hypo, duk ina bayarwa sari a farashi mai rahusa."

Ina wacce ta gaji da siyan shampoo da man kitso wanda bata ganin cigaba a gashin kanta da

"na ΄a΄anta? Gashin kamar gashin doki babu laushi sai tauri kina tajewa yana miki zafi, ki samawa gashinki da na yaranki mafita. Muna bayar da sari "

"Akwai cotton material da lesuka da atamfofi, abaya, takalma, kayan yara siyan Waya ko sari."

TuntuSe ni a wannn lambar 09013181851

"[12/16, 14:00] Mom mashkur & Afrah: ³AN ADAIDAITA SAHU (Masu keken napep)"

NA

MAMAN AFRAH

*Shin kin tura naki screen short Win na SUBSCRIBE domin yin tafiyar da ke? Free pages

yana dab da karewa idan kuma 5OO za ki bada acc no yana jiki*

Akwai youtube chanel Win da za a mana SUBSCRIBE duk wanda ya yi zai nuna min shaidar ta

hanyar screen shrt idan na tabbatar zan saka shi a paid grp.

"Waya zaSin kuma mutum zai iya biyan 5OO domin samun cigaban labarin har karshe, bana"

yabon kaina kuma ban ce na iya ba amma kun san ALKALAMIN MAMAN AFRAH BA YA RUBUTA SHIRME

kar ki bari a yi tafiyar nan babu ke da subscribe kaWai za ki gwangwaje da karatu.

"a nawa ganin ko babu littafi na ce a taimaka mini da subacribe ina ganin kamar na fi karfinsa a wajenku ku masu mana ne har ma ku samo wasu su yi mana, ynz ma idan za ki"

iya saka wasu su yi ni dai screen shrt kawai nake bukata shaidar an yi SUBSCRIBE

"Labari mai cike da barkwanci kun san yadda kuka dara a ³AR ZAMAN WANKA, JALLI JOGA,"

"KARA,IN INNA DELU, UNGOZOMA."

09013181851

Page9



"Kafin ™iftawa da bismillah sai ga Jabiru da Iya wanda duka basu san ya aka yi ba sun dai gan su zaune dakaka a gaban tattabarar tana mi™o musu baki, sun kasa gane inda abin ya dosa dan gaba Waya sun sare. Taku Waya biyu tattabarar ta yi ta juya musu baya Jabiru da har yanzu bai cire ™udurinsa na tafiya ba dan ya ci alwashin sai ya gudu in dai ya samu hali, dan ya ga babu alamar za a musu lamuni su bar wurin dan babu niyya ango ya kwana da wando. Ganin tattabarar ta basu baya ya fara jan mazaunai a wurin a hankali dan sai da ya Wan faki idanun Iya da take Wan mammatse hawaye dan lokacin da suka gan su zaune gaban tattabara da su ma kan su basu san yadda aka yi suka zo wurin a zaune ba dan su duka suna a rufda ciki ne, ya ga hannun Iya ri™e da ™afarsa Waya hakan ne ya bashi tabbacin cewa da ya yi yin™urin guduwa ba tattabara bace ta dam™o ™afarsa ba kakarsa ce dan bata son ya tsere ya barta shi kuma yanzu ya Waura aniyar barin wurin ko ta halin ™a™a tun da yana ganin shi har yanzu yaro ne sabon jini yana da sauran shekaru a gaba idan Allah ya sa da kwanansa saSanin Iya da ta sha duniyarta"

yana ganin ita ko yanzu ta koma ga Allah daidai ne.

"Da sauri da sauri yake jan mazaunan duk ya kukkuje a ™urun™usan tsakuwar da take wajen zafi da raWaWi yana ziyartarsa amma babu halin tashi tsaye saboda tsaro kai har da tsoro ma. Har ya je ™ofar Wakin da suke ciki sai lokacin ne Iya ta farga da abin da yake faruwa, wata shala ya yi ya kifa ya ™ara kifawa sai kuwa ™afa mai na ci ban baki ba a haka ya arce sai waje duk da da sai da suka shige can ciki amma da yake hankalinsa a tashe yake ba ganin inda yake saka ™afarsa yake ba haka ya bazamo ya fito da mugun gudu yana haki har ya fito daga gidan tare da jan"

iska a hancinsa da ™arfi.

"""Wash na sha™i iskar ΄anci"" Ya faWa a ransa yana nufar adaidaita sahun nasa babu jira ya mi™a mazaunai zai zauna amma mai? A lokacin da Iya ta hango shi bata yi ™asa a gwiwa ba wajen sanar da tattabara dan bata ™aunar Jabiru ya tafi ya barta dan haka ita ma sai ta ji tun da bai kalli tsufanta da ™aunarta gare shi ba da ta siyar da ranta ta zauna to tabbas ita ma ba za ta ji"

nauyin faWawa tattabarar ba.

"""Jabiru zai gudu, Jabiru ya gudu"" Ta faWa cike da tsoro."

"""Muna kallonsa kar ki ga na juya baya to ina da idanu a ™eya"" Tattabarar ta faWa ko waiwayowa"

bata yiba.

A can ™ofa kuwa Jabiru da ya shiga adaidaita sai kawai ya ji tamkar an fisgo shi daga cikin

kamar a saman iska haka ya ji ana ta janshi da baya da baya.

"Iya tana zaune ta zubawa sarautar Allah, ido ta dai ga tattabarar bata fita ba, amma kuma ta kasa gane ya aka yi ta ce tana ganinsa ta bar shi ya tafi sai ta kasa natsuwa hankalinta a tashe dan tana ganin shikenan wata™ila a yi tsirenta. Tana zaman jiran tsammani a zuciyarta tana"

mamaki da al'ajabin halin da suka tsinci kansu.

"Kamar daga sama Iya ta fara hango Jabiru da ake janyo shi da baya da baya tun kafin ya shigo wurin an buga shi a bango ya fi a ™irga dan hatta bayansa sai da ya ji allon bayansa tamkar zai rabe biyu sai da aka kawo shi gaban Iya jaSar aka warSar da shi sai ga shi a reran yana mayar da numfashi, Iya kuwa dakyar ta yi nasarar danne dariyar da take cin ta saboda dai ta ga Jabirun ya gudu ya barta da tafiyarsa ta san wata™ila har ya shiga adaidaitan amma ga shi salin alin an maido da shi aikin mutanen Soye ai sai su. Dama an ce in za ka gina ramin mugunta ka gina shi gajere da a ce ya tsaya ya taimaka mata sun gudu tare wata™ila su tsira tare amma yanzu ga shi babu wani Sata lokaci sun zama Waya. Cikin taSaSSan baki Jabiru ya kalli Iya tamkar ya saki ihu dan takaici ganin an maido da shi wannan kango da ya yi wa la™abi da"

ba™in kango.

"""Da abu ya haWo ka da mutanen Soye sau Waya gwara ya haWo ka da bil adama sau dubu saboda shi bil adama in dambatuwa ma za ku sai ku dambatu ku kwashi ΄an kallo in bai fi ba ™arfinka amma mutanen Soye sha'aninsu wuya ne da shi, yanzu ga shi dai tattabarar tana cikin kangon amma ni da na fita an maido da ni a saman iska a saman iskar ma da baya da baya ba tare da ina ganin gabana ba ya Allah ka fishshe mu aikin da na sani"" Jabiru ya faWa a ransa. A hankali tattabarar ta shiga juyowa sai dai me tana gama juyowa mai makon su ga tattabarar sai suka ga ta zama agwawa. A 360 Jabiru ya tashi zaune daga reran Win da yake dan dama tun da aka jefo shi bayansa ya bugu da wurin ko motsawa ya gagara yi amma yanzu ganin abin ba na ™are"

"bane ya mi™e babu shiri, suka li™e a waje Waya tamkar kantuzar da aka cura ta haWe."

"""Za ku shiga cikin rigar filon nan kafin ™iftawa da bismillah matsawar Waya daga cikin ku ya bari Waya ya riga shi shigewa cikin rigar filon nan to fa zai samu an mayar masa da ™afafunsa sun dawo wajen kansa ™ansa kuma ya koma ™asa a haka zai cigaba da rayuwa har ranar barinsa duniya!"" Suka tsinkayi muryar Malam Tukur ta cika cikin kangon har tana yin amsa kuwwa. Iya sau biyu tana yun™urin tashi tana komawa daSas saboda tsabagen fargaba da tsurewa ta san dai idan ba aljannun bane za su mayar da su kiyashi tayaya da girmansu goWai-goWai a ce su shige cikin rigar filon zanin gado, ai ta san dai ko kura ta rame ta fi ™arfin a yagalgala namanta. Har"

rige-rige ake wajen Waukan rigar filon amma cikin rashin sa'a Jabiru ya riga yi Iya Waukan

rigar ita ma cikin azama ta mi™a hannu ta karSo suka ri™e su biyu kowa yana ja yana son ya ri™e

gefen da zai bi ta wurin da zai shiga cikin rigar filon.

Iya kallon rigar filon ta yi tana jin kamar ta saki kuka amma babu hali.

"""Minti Waya aka baku ... Tun kan a ™arasa maganar kowanne ya mi™a kansa kawunansu suka gwaru da juna amma basu damu da raWaWin da ya ziyarce su na gwaren da suka yi ba dan"

kowanne au burinsa kawai ya shige cikin rigar filon.

"""Iya ki yi wa Allah da mazonsa ki bar ni in shige ni ne fa Jabirunki marayan Allah"" Jabiru ya faWa cikin raWa-raWa dan ya san matsawar su biyu za suke mi™a kansu cikin rigar filon to tabbas za a yi biyu babu domin kuwa babu kan wanda zai shiga bare a yi zancen shigewar mutum ciki har"

™afafunsa. Wata uwar harara Iy ta gallawa Jabiru jin furucinsa.

"""Baka da hankali Jaburu wato ga Iya kuka mai daWin hawa, ni in ha™ura wato kai ka shige a mayar mini da ™afafuna saman kaina, kaina kuma a ™asa wanda hakan zai sa kowa ma ya guje nu in ma ba a samu masu kai ni bakin ruwa sun ce ΄ar ruwa ce ni ba, in ce nan nake ro™on ka Wazu har ™afarka na ri™e dan ka tallafa mini mini mu gudu tare mu tsira tare amma ka yi kunnenki uwar shegu ka tsere ka barni wai kai gaja sabon jini ko? Da yake Allah almusawwiru ne ba ya bacci gyangyaWi ba ya kama shi sai ga shi cikin ruwan sanyi ™arara an dawo da kai gani ga ka tif da taya to dan haka a nan ka ajiye maganar jika da kaka kowa ya yi ta kansa wato nafsi-nafsi"" Ita ma ta faWa cikin raWar tana masa hararar ™asan ido. Wani takaici ne ya turnu™e Jabiru dan shi a nashi tunanin tun da shi yanzu yake cikin ganiyar shekarunsa ai sai ta tausaya masa ita kuma ta ci nata zamanin dan haka yana ganin ko cikinta aka ce za a mayar mata bayanta a maido ata da bayanta cikinta ba za ta damu ba dan yanzu ai a nashi ganin mutuwa ce kawai ta rage mata. LeSansa ya danne da ha™ori yana raya cewar sai ya shige ya barta in ya so idan ta ga ya shige ta ha™ura dan ba zai bari su yi mutuwar kasko ba ko kuma a yi ba wan ba ™anin karatun Wan koli. A kusan tare suka ™ara kai kawunansu cikin rigar filon tsabar yadda kaka da jika suka kai kansu cikin"

rigar filon kuma rigar filon ta musu kaWan sai kawai rigar filon ta fara yagewa daga kan.

Šinke amma cikin su babu wanda ya saurara kowa ™o™arinsa ya ture kan Wan uwansa ya samu

nasa kan ya shige dan gudun kar hukuncin ya hau kansa.

"""Minti Waya aka baku amma kun gagara shigewa, duka jikinku har ™afafunku za ku shige ni kuma zan rufe rigar filon sai in tafi daku bangon duniy... Tun kafin ya kai ™arshen maganarsa daga Iya har Jabiru suka shiga rige-rigen fito daga kan nasu daga ciki dan jin maganar da ta girmi tunaninsu dan da a nasu tunanin kan nasu kawai za su saka a ciki amma yanzu sun ji wani sabon salo kiran sallah da usur, wato har ™afafun su kuma bayan har ™afafun ma ashe"

bangon duniya za a tafi da su a cikin rigar filo.

"""Tur™ashi! Ana dara ga dare ya yi yanzu kenan burinmu na tu™a arincaSa a Kano ba zai cika ba haka za mu tafi bangon duniya ™asar aljannu mu bar su Mamman da bashin jinginar gonar da muka karSa basu ji ba basu gani ba, mun ga ta kanmu wai an rufe kwarto a cikin Wakin mai gida"""

Cewar Iya a zuciyarta.

"""Wayyo Allahn mu shikenan mu kuma tamu ta ™are, wato dai bngon duniya za a tafi da mu dan na san ko a garin gaSa-gaSa wannan runWuma-runWuman kan namu mai kama da bishiyar giginya ba zai shige ciki ba bare kuma har ™afafunmu kamar wasu jarirai"" Jabiru ya faWa a zuciyarsa"

idanunsu suna cika da ™walla.

"""Bari ku ga aiki da cikawa"" Agwawar nan ta faWa tana nufo su, da sauri suka mayar da kan nasu"

garin cusa kai sai rigar filon ta rabe biyu saboda dama ta tsufa ga shi kuma an bata ™arfi. Ganin ta zo gabansu ga shi sun yaga rigar filon ma babu inda za su shiga.

"""Allah na gode maka"" Iya ta faWa da ta ga rigar filon ta yage sai dai tumo da cewar idan mutum"

bai shiga rigar dilon ba hukunci da za a masa mai zafi ne sai gabanta ya shiga dakan lugude.

"A take wata iska ta taso ta Waga su Iya sama amma ba sosai ba sun dai bar ™asa amma saman da aka yi da su ko tsawon mutum ba zai yi ba aka fara jujjuya su Iya bata yi ™asa a gwiwa ba ta datsi tsakiyar suratul fatiha take karantawa da ™arfi har sai da ta kai ™arshen surar ta sake sakowa daga farkon sura tana faWa Jabiru yana maimaitawa sun karanta fatihar kusan sau goma sannan ne fa didimm aka sake su daga saman suka faWo ™asa. Babu zato ba tsammani suka nemi agwagwa suka rasa , shirin guduwa suka fara yi sai dai sai da suka Wauki hanya sai kawai suka ga agwagwar ta ™ara fitowa. Jabiru ko tsayawa bai yi ba ya falfala da mugun gudu Iya ta take masa baya a haka aka fara wasan tseran daga cikin kangon kafin ka ce kwabo Iya ta sha gaban Jabiru ta wuce shi dan ba za ta yi ™asa a gwiwa ba ya tsere ya barta ta shiga uku ga zaninta sai cincewa yake tana Waurawa daga cikin kangon zuwa wajen ta sake Waurin zane ya fi"

a ™irga goshin nan nata kuwa duk ta gware a banza saboda gudun ceton rai.

"Tsabar ruWewa da suka zo gaban napep Win a tare maimakon Iya ta shiga bayan napep Win ko kuma ta zauna a aljihun sai kawai ta kama napep Win tana ta ™o™arin hawa saman sa ™afafunta suna zamewa sbodnsantsi ganin babu haza ta saka ta zauna a mazaunin direba kiWime, shi ma Jabiru da yake a ruWen yake ai kawai ya shiga baya ya zauna ™wam yana hangen ™ofar kangon dan gudun kar ta kwana domin yana tsoron abin da ya faru da shi Wazu ya faru da shi yanzu na"

mayar da shi cikin kangon da aka yi a saman iska.

Iya duk zaman da ta yi da yake a ruWe take jira take ta ji Jabiru ya ja napep Win sun tafi amma

kuma sai ta ji Wiff.

"""Jaburu ka ja mu san na yi mana kar a samu mashkila"" Sai lokacin ma Jabirun ya lura da ashe a baya yake a zaune, a

Please Login or Register in order to submit comment