ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da za mu je a siyar sai mu je ka san shi kuWi da kuma kayan kuWi suna son sirri,"

ba a son fitar da tsiraicin su saboda duniya yanzu ba gaskiya...

"""Wannan haka yake ai kawai mu shiga muka baro cikin kasuwa ma har shiga zaure ya mana wahala"" Ya faWa yana bin bayanta dan shi saboda son kuWi da kuma ganin banza ta faWi sai kawai bai kawo cewa ko za ta cutar da shi ba. Sai da suka shiga zauren gidan Iya ta Wan hango cikin"

"gidan sai ta ji shiru kamar ma babu kowa dan haka sai ta Wan tura ™ofar, hakan sai ya saka"

mutumin wani tsoro ya rufe shi dan sai ya fara tunanin ko aljana ce a take gumi ya wanke masa

fuska jikinsa ya shiga karkarwa.

"""Haba bawan Allah wallahi da mutum kake tare ba aljana bace"" Cewar Iya dan yanayinsa ya"

nuna mata hakan.

"""Kalli ka ga ™afafuna babu kofato farce ne"" Ta faWa tana Waga zaninta yatsun ™afar suka bayyana"

sannan ne ya ji hankalinsa ya Wan kwanta. Baki ya washe cikin ™arfin hali ya ce.

"""Wallahi har na ruWe"""

"""A haba wallahi mutum nake da a ce aljana ce ai da ba sai na nemi ka biyo ni ba da kaina zan"

"kawo ka ta saman iska"" Kai kawai ya gyaWa mata kamar wani ™adangare."

"""A shegen son kuWin nan nawa ai in kukar bulukiya ce ma za ta iya tafiya dani, ni wallahi"

"bansan ma ya aka yi ban yi tunanin ko aljana bace sai yanzu"""

Ya faWa a zuciyarsa idanunsa kafe a kan Iya yana son ya ga ta fito da kayan kuWin nan da take ta famar ambata. Tana ta ™o™arin fito da ledar shi kuma ya shiga waiwayen cikin gidan daga inda yake tana son ya tabbatar cewa babu mai ganinsu dan ya ga alama gidan kamar babu kowa a

ciki.

"""Idan na dannawa ™ofar nan sakata na ma™ure tsohuwar nan sai na ™wace koma mene ne na gudu da shi dan da arzi™i a garin wasu gwara a garinku"" Ya faWa a zuciyarsa yana fakon Iya da take ™ara zurmu™a hannu cikin Wan tofin nata ya ma kasa gane mai ya sa take ta nu™u-nu™u ga shi a gefe Waya gabansa yana dukan uku-uku dan kar ya je garin ™wacewar ta rafka ihu asirinsa ya tono a je a masa duka a kasuwar nan, dan ya lura daga ganin matar za ta yi wuyar sha'ani dan ba lallai abin da ta ru™o Win ya karSu ta daWin rai ba mai raba ta da abin sai ya yi da gaske. Basu gama tantancewa ba sai gani suka yi an banko ™ofar gidan da ™arfi, samarin nan ΄an jagaliya guda uku ne wanda suke zaune kusa da mai siyar da tsakiyar nan ashe duk abin da su Iyar suka tattauna a kan kunnuwansu, sannan dama suna biye da su dan ganin yadda za ta kaya sai kuma aka yi sa'a su Iyar suka shiga zauren gidan samarin. Suna shigowa Waya ya dan™arawa ™ofar sakata idanun nan nasu jaawur, Iya da ta haWe rai cikin hanzari ta mayar da ledar sar™arta aljihu ta shiga"

aika musu harara.

"""Yawwa gwara da kika mayar aljihu kar a rabamu da dukiyar mu, dan ni yanzu har na sakata a cikin tsarin rayuwata duk dama waWannan ΄an shaye-shaye sai mu doddoke su ba wani ™arfi za su"

yi tun...

Maganar zucin da mutumin yake ta tsaya ne ganin su duka ukun sun Waga riga sun fito da

"wu™a™e soke a jikin wandunan su, sun fito da su daga gidan wu™ar, idanu su Iya suka shiga zarewa musamman Iya da ta ji ta tsure lokaci guda hankalinta ya tashi dan take yanke zuciyarta"

"ta faWa mata ΄an fashi ne su, dan ta gan su lokacin da take faWawa mutumin zancen sai dai bata"

"taSa zaton sun ji mai take cewa ba, ashe dai shuka ta yi a idon makwarwa."

"""Na shiga uku ni Ansai fashi da rana tsaka ni ina zan sa kaina idan suka ™wace sar™ar nan bayan burikan da muka ci a kanta ni da Jaburu"" Ta faWa a zuciyarta jikinta yana karkarwa ganin babban cikinsu wani ™ato da shi ya Waga kakkaifar wu™ar ya kai saitin wuyanta yana mata wani muzurai da"

idanunsa jajaye.

"""Ku wuce mu shiga ciki"" Suka faWa cikin tsawa daga Iya har mutumin nan basu da tsumi basu"

da dabara haka suka shige cikin gidan kowa an saka masa wu™a a wuya.

"""Lahaula wala ™uwwata illa billahi aliyal azim,tabarakal lazi bi yadihil mulku wa huwa ala kulli shai'in ™adir"" Shi ne abin da Iya ta tsira da shi wajen ambata a zuciyarta ™irjinta sai dakan lugude yake, tana jin wani taahin hankali marar misali dan tana ganin idan suka rabata da sar™ar nan tata wacce ta kwashe sama da shekaru tana Soyonta a ™asan akwatin ™arfe saboda irin wannan"

"rana, to tana jin mutuwa ce kaWai ba za ta yi ba dan ba™inciki."

"""Allah ka cece ni in koma wurin sana'ar tsakiyata, kar mahaukatan ΄an shaye-shayen nan su burma mini wu™a in shiga uku, a shegen son banza na na baro kayan da suke mallakina na zo wurin da za a jinyata ni ko akasheni ma gaba Waya"" Cewar mutumin nan a zuciyarsa yana wani"

zare ido kamar wanda ya yi wa sarki ™arya.

"""Kai gaba Waya ku zubewa mutane a nan kuma ku fito da kayan kuWin nan"" Babban cikin nasu ya"

faWa bayan sun shigar da su cikin Waki da yake ciki da falo ne sai suka ajiye su a falon.

"""Ni dama ban santa ba kuma ban ga kayan kuWin ba suna jikinta"" Mutumin ya faWa cikin"

karkarwar murya dan wannan karon wu™ar har taSa wuyansa aka yi da ita.

"""Innama amruhu iza arada shai'an an ya™ula lahu kun fa yakun"" Iya ta faWa a zuciyarta lokacin"

"har hawaye sun yi wa fuskarta sallama, saboda irin yadda ta ji a zuciyarta da a ka ce ta fito da kayan kuWi."

"""Ba, ba, babu wani kayan kuWi a jikina dama murtala biyu (40) Zan bashi ya siyowa yara goruba"

"zan kai musu tsaraba"" Iya ta faWa bakinta yana karkarwa tana addu'a a ranta Allah sa su yarda da batun ta."

"""Ah kin manta bishiyar Worawa za a siyowa yaran ba goruba ba"" Šaya ya faWa yana aika mata"

harara.

"""Gaskiya nake faWa muku babu..."

"""Idan ba za ta bayar ba ku farka cikinta sai ku Wakko mana kayan kuWi..."

"Tun kan ya ™arasa aka Waga rigar Iya, Iya tan zare idanu jin an ce a farke mata ciki kuma ta ga"

babu alamun imani a tare da su.

"""Ku yi wa iyayenku kar a farka ni kamar wata ledar tsakar Waki, dan Allah ku mini rai zan fito da kayan kuWin, dama sar™a ce da Wankunne da abin hannu... Tun kan ta ™arasa maganar suka fara yi wa junansu murmushi irin na mun yi babban kamun nan, babban nasu har wani gya kai ya yi, dan sun san ba zai wuce a ce sar™ar gwal bace tun da an ce kayan kuWi kuma an ce sar™ar da"

Wan kunne.

"""Kai amma matar nan kin gama da ni ™ur'anin Allah kuwa ashe sar™ar gwal ce a jikin ki kika yi"

"jinkirin faWa ga shi wasu a banza a wofi za su je su mori kuWin ni da kika sakawa a rai ina kallo"" Mutumin nan ya faWa a zuciyarsa har da hawayen takaici suna sarto masa."

"""Fito da ita"""

"""To bawan Allah amma dan Allah ka cire mini wu™ar nan daga wuyana, haba mu ba ragunan layya ba amma an Wora mana wu™a™e a wuya"" Cewar Iya tana saka hannu a aljihun take ™o™arin fito da ledar sar™ar, tana fito da ita ta kasa mi™a masa dan ji take har ranta za a raba ta da abin da ta fi so, hannu ya kai ya warce a lokaci guda yana sakin wu™ar hannun nasa dan yana ganin kakar su ta yanke sa™a sun samu abin da za su daWe suna mora, dan dama ™wace da yankan aljihu ne"

ya kai su kasuwar shi ne sana'ar su.

Kurrrr kowa idanunsa kafe a kan ledar da yake kuncewa banda Iya da ta sunkuyar da kai ™asa

hawaye na kwaranya ba™inciki ya cika mata zuciya.

"""Allah kar ka kamani da ™in cikawa Jaburu al™awari, wayyo ni zan saka marayan Allah ya shiga"

"damuwa"" Iya ta faWa a ranta tana jin Sacin rai."

"""Ni da na ce a yau za a siyo masa arincaSa(Adaidaita sahu) Amma ga shi zan koma babu"

kuWi...

"Babu wanda ya lura da Iya kowa idanunsa suna kan ledar musamman da suka ga an saka mata uban ledoji wata cikin wata mutumin nan ji yake da a ce yana da yadda zai yi da gaba Waya zai musu rubdugu ya bubbuge su har Iyar ya gudu da sar™ar amma babu hali. Sai da ya fitar da ledojin saura Waya wacce a ciki ne sar™ar take, hannunsa har karkarwa yake wajen fito da sar™ar yana zarowa mai za su gani, sai ga sar™ar murjani dan™wala-dan™wala, kowa sakin baki ya yi ganin abin da suka Sata lokaci a kansa, guda Waya daga cikinsu ya fashe da dariya dan wallahi abin ya bashi dariya sosai ma yadda suka raja'a amma a ce a kan wani abin banza da wofi ne."

"Hatta mutumin nan sai da dariya ta so ™wace masa amma sai ya dam™e bakinsa yake yin dariyar a zuciyarsa dan ba ™aramin dariya abin ya bashi ba, a gefe Waya kuma ya yi farinciki da ba"

sar™ar gwal Win bace saboda yadda bai mora va su ma kar su mora.

"""Buhun ubancan kayya! Ke tsohuwa mu za ki rainawa hankali ki yi wasa da tunaninmu a kan wannn abin?"" Ya jefawa Iya tambayar yana jefa mata harara da jajayen ™wala-™walan idanunsa, sannan ya dakatar da Wayan nan da yake dariyar dan shi mai maganar shi ne ogansu, a take kuwa ya haWeye dariyar a inda mutumin wannan ma ya sake danne tashi dariyar saboda ya ga"

an tauna tsakuwa dan aya ta ji tsoro.

"""Wallahi ba haka bane, dan Allah ku mini rai kayan maraya ne za a siya idan an siyar da sar™ar"

"dan haka dan Allah na yarda kuma za ku samu kaso mai tsoka dan Allah kar ku raba ni da ita"""

"""Kai karSi ™azamin abin nan je ka saka shi a shadda (Toilet) Ka zuba ruwa ya wuce"" Ogan ya faWa yana cillawa Waya daga cikinsu, wani kukan kura Iya ta yi za ta ™wato amma ya Waga mata"

wu™a a take ta koma ta zauna tana sakin kuka mai cin rai.

"""Ni da na hana nake cewa an raina mini hankali a baiwa ΄an gwangwan sai ga shi za a saka a masai (Toilet) "" Ta faWa a zuciyarta tana sakin kukan takaici. Suna nan ya dawo ya ce ya jefa har"

ya zuba ruwa sar™ar ta tafi.

"""Gaskiya matar nan kin ci dubu sai ceto a kan wannan abin da yanzu babu mai siya ko da kobo"

ne kika rabo ni da wajen kayan sana'ata da nake yi cikin rufin asiri kika kawo ni cikin wannan masifa da ban san mai za a mini ba...

"""Ku tattale mutumin nan ku masa shayi da sabuwar addar nan"" Maganar babban cikin nasu ta"

katsewa mutumin nan zancen zucin da yake.

"""Shayi fa ka ce Wannan wallahi Wan wanzan ya mini shayi tun ina ™arami"" Ya faWa hankali tashe jin"

za a masa aika -aika.

"""Kai ba shayi za a masa ba ku getse masa mafitsarar tun daga farkonta a cire ta duka ku saka"

"mini a leda zan b karena"""

"""Innalillahi wa inna ilaihir raji'un ka yi mini rai dan Allah kar ku yi kisan kai"" Ya faWa yana rushewa da kuka, Iya duk da tana cikin alhinin jefar da sar™arta amma kuma sai da murmushi ya suSuce mata ganin yadda mutumin ya saka hannu biyu ya danne gaban wandonsa yana"

ciccira idanu.

"""Zan dawo kan ki, ki daina gaigaye dan za ki ci tumo, mu duka nan sai mun yi watanda da tsufanki dan bana ce ΄anmatancinki ba dan yanzu kin tsufa"" Idanu Iya ta zaro jin Wanyen aikin da"

ya ce za su mata.

"""Na shiga uku da tsufana za a mini fyaWe yaran ™anana dan jaraba Allah ka cece ni kar su keta"

"mini haddi"" Iya ta faWa a ranta tana karanto lahaula."

Idanu ta runtse ganin an ban™are ™afafun mutumin nan za a cire masa wando.

"""Allah ka fishshe ni aikin da na sani, kar ka sa idanuna su yi mugun gani"" Ta faWa a ranta, mutumin kuwa ganin sun zamo masa wando ya shiga ™o™arin ™watar kansa, Wayan ya mayar da hankalinsa wajen Iya biyun sun maida hankali wajen cire masa wandon ya dage ™arfinsa ya datsa musu ha™ora kowa a hannu suka sake shi suna sakin ihun azaba kafin su tantance ya zuba a guje ko da suka biyo bayansa har ya buWe sakatar ya gudu haka suka dawo jijjiga hannu"

saboda azaba.

"""Ku dai an yi sakarkaru wallahi ko biyu shi kaWai kuna sabon jini shi kuwa da ya sha miya amma"

"ya gudu"""

"""TaS dan ba kai ya datsawa ha™oran bane wallahi yadda ka san kacar keke haka muka ji zafin"

"cizon"" Suka faWa suna kallonsa wani dogon tsaki ya ja."

"""Wayyo ni Ansai yanzu sai ni kaWai babu mai ceto na Allah ka kawo mini Wauki"" Ta faWa a ranta."

"""Ku kinkime ta ku kai mana ita cikin ™uryar Waki (Bed room) Yau sai ta faWawa aya za™inta sai mun mata fata-fata za ta san mu ta rainawa hankali"" Iya tana ji tana gani mutum biyun suka mata"

"cali-cali kamar wata igiya, aka shige da ita Wakin da babu komai sai kayan wankin su, ban da wari"

"babu abin da kayan suke, a haka suka Wora ta a kan tulin kayan wankin. Suna ajiye ta suka fito falon, hannu Iya ta saka a lajihun Wan tofinta ta Wakko abu ta dam™e a hannunta."

"""Ni zan fara shiga idan na fito ku ma sai Waya ya shiga ya fito ya ba Wayan"" Yana faWa ya shige ba"

tare da ya jira cewar su ba ya shige

"""Haba Wan nan ka ji tsoron Allah mana kai kuwa tsohuwar Allah ta'ala amma ku haike mini da"

"tsufana da komai"" Iya ta faWa cikin karkarta kai ko Allah zai sa su ™yaleta."

"""Ke tsohuwa ruwan kashe gobara ba sai mai kyau ba"" Ya faWa yana zare wando, fakar idanunsa"

Iya ta yi ta Wago allurar da take jikin sirinji.

"""Allah sarki Jaburu wawtarka ta mini rana yau, kai da na aika ka siyo mini allura wacce ake sakawa a zarw ka siyo mini allura da sirinji na saka a Wan tofina yau ga shi za ta mini amfani ta mini rana"" Ta faWa a ranta tana Wagowa ta shammace sa ta ri™e ™asan sirinjin ta daSa masa a cinya,a take ya zaro idanu cikin azabar da ya kasa yin ihu zubewa ya yi a wajen a ™asa yana faman zare idanu. Hannu Iya ta saka ta zare sirinjin da yake haWe da aluurar dan har allurar ta nitse a jikin cinyar ta bar shi yana mur™ususun azaba, a hankali ta lallaSo ta le™o falon hango su ta fi suna cire nasu wandunan sun bata baya sai dai kowanne yana gefe guda. Da sanWa ta fito ta Waga sirinjin nan mai allura ta daSawa Wayan a gefen mazaunai guda Waya ta zare ta ™ara sukuna"

masa da ™arfi a Waya Sarin mazaunan a take ya dare ido sai ga shi ya zube a ™asa

"hannu biyu dafe da mazaunan. Šaya ya yi nisa wajen gyara belt Win wandon nasa da yake wandon ya zo masa cinya sai dai bai gama cirewa ba sai belt Win ta sar™afe, shi ma bai ankara ba ya ji cakuwar wani abu mai kama da mashi, yana shirin yin ihu ya ™ara jin a soka masa a Waya"

Sarin.

"""Ihu an kawo mana farmaki ma™iya sun kawo hari a yi hanzarin yin shirin ya™i sun fara sakin mashi ko ta ina duk sun soke mini mazaunai"" Ya faWa da ™arfi yana sakin ihu ya zube a ™asa Iya kuwa ko zare masa bata yi ba ta fice da gudu takalmin ma ™afa Waya ta Wauka. Ficewa ta yi a gigice da yake ™ofar gidan an Wan yi wurin alamar shigowa da machine ba tare da ta lura ba ta taka aikuwa suuuu ta tafi ta je a zaune da haka ta rarrrafa ta bar ™ofar gidan amma dan ™arfin hali har lokacin ledar vivar tana hannunta. Gaba Waya ™ugunta ya bugu ™afafunta kamar ba a jikinta ba suke dan ba ™aramar faWuwa ta yi ba dan haka sai ta zauna a wajen wata bishiya tana jiran ™ugun nata ya lafa ta tafi. Wani mutumi ya zo wucewa da rogo dafaffe a leda fara da ya ganta zaune da leda a hannu sai ya Wauka almajira ce dan haka ya karSi ledar ya saka mata rogon a matsayin sadaka Iya bata iya ce masa komai ba. Tana nan zaune da yake la'asar lis lokacin dan haka"

hango wani mai baro yana cewa.

"""Dako, ina wanda za a masa dakon kaya muna Waukan kaya zuwa tashar mota ko zuwa gida"""

"""Kai bawan Allah zo ga dako"" Da sauri ya nufo ta yana zuwa ya saki baki ganin bai fa ko da"

™ullin kaya bane a wajen nata.

"""Tsohuwa ya ban ga kayan dakon ba"""

"""Šan nan ni za ka Wauka a baron taka, ni za ka yi dakon"""

"""Haba Baba Wan musulmi da rangwame aka san shi yo ina zan yi dakon ki to ma wa zai saka ki"

a baron kin zauna daSas a waje guda.

"""Ka saka ni a baron zan biya har kuWin Waukan nawa wallahi hantsilowa na yi to kwankwason nawa ne kamar ba a jikina ba"" Jin haka sai ya kinkimi Iya ya saka a baro tana ta ™orafin ya saka ta da ™arfi kamar ya jefa buhun goruba, shi dai bai amsa mata ba ya tambaye ta inda zai kai ta ta faWa ya tura baron suka fara tafiya, ita ba a kwance ba ita ba a kishingiWe ba ™afagun nan nata"

sun yi sama su kake hangowa.

.

Wanda ba za su yi SUBSCRIBE ba idan suna bukatar littafi za su biya 5OO ta acc Faiza

abubakar 9030283375 Opay

TALLAH! TALLAH!!! TALLAH!!!

"Hajiya shin kin gaji da siyan zannuwan gado suna koWewa suna yin gashi? To ki garzayo wajen MAMAN AFRAH domin siyan masu inganci, babu kalar zannuwan gadon da babu a wajenmu. Idan kuma kin gaji da zama babu sana,a ne ki zo in baki sarin zannuwan gadon a farashi mai"

"rahusa ki Wora ribarki domin sana,ar ana samun alkairi sai kin gwada."

"Ina wacce ta gaji da siyan turarukan wuta masu ™auri a garwashi, Ina da turaren wuta mai ™amshi da daWewa a Waki, idan kuma sana,ar turaren wutar kike ina bada farashin sari ina aikawa duk inda kike. Akwai humra mai musulmin ™amshi da zaunawa a jiki, wacce nake wa la™abi da"

sumar da mai gida don ™amshi.

"Muna da Toilet cleaner in har toilet Winki ya dafe baya fita to ki gwada namu idan kika siya babu ruwan ki klin wajen wanki kumfa yake ya wanke bayi fesss ga ™amshi da yake yi Waya za ki siya ko sari duk muna bayrwa. Akwai freshner mai ™amshi, turaren wanka luquid soap, izal"

"hypo, duk ina bayarwa sari a farashi mai rahusa."

"Ina wacce ta gaji da siyan shampoo da man kitso wanda bata ganin cigaba a gashin kanta da na ΄a΄anta? Gashin kamar gashin doki babu laushi sai tauri kina tajewa yana miki zafi, ki"

samawa gashinki da na yaranki mafita. Muna bayar da sari

"Akwai cotton material da lesuka da atamfofi, abaya, takalma, kayan yara siyan Waya ko sari."

TuntuSe ni a wannn lambar 09013181851

"[12/23, 15:51] Mom mashkur & Afrah: https://www.youtube.com/@MAMANAFRAHNOVEL"

³AN ADAIDAITA SAHU

(Masu keke napep)

NA

MAMAN AFRAH

GARAASA

Akwai youtube chanel Win da za a mana SUBSCRIBE duk wanda ya yi zai nuna min shaidar ta

hanyar screen shrt idan na tabbatar zan saka shi a paid grp.

"Waya zaSin kuma mutum zai iya biyan 5OO domin samun cigaban labarin har karshe, bana"

yabon kaina kuma ban ce na iya ba amma kun san ALKALAMIN MAMAN AFRAH BA YA

RUBUTA SHIRME

kar ki bari a yi tafiyar nan babu ke da subscribe kaWai za ki gwangwaje da karatu.

"a nawa ganin ko babu littafi na ce a taimaka mini da subacribe ina ganin kamar na fi karfinsa a wajenku ku masu mana ne har ma ku samo wasu su yi mana, ynz ma idan za ki"

iya saka wasu su yi ni dai screen shrt kawai nake bukata shaidar an yi SUBSCRIBE

"Labari mai cike da barkwanci kun san yadda kuka dara a ³AR ZAMAN WANKA, JALLI JOGA,"

"KARA,IN INNA DELU, UNGOZOMA."

09013181851

Ga link nan na chanel Win duk wanda ya yi SUBSCRIBE Win ya tura mn screen shrt PC.



Page

"Jabiru haka ya wuni babu abin da ya ci yana jiran dawowar Iya ta kawo tsire da balangu da lemon kwalba su yi wankin ciki, ga shi ya kasa zaune ya kasa tsaye tun da ta ce a yau za a siya masa Adaidaita sahu. Bayan kaf ™auyen nasu ma babu adaidaita sahun amma saboda Wora rai da kuma sangarcin da Iya ta masa shi ne za a siya masa, tun yana saka ran dawowarta har ya fara fusata ga shi kuma yunwa tana ™wa™ularsa amma ya ™i cin komai. Waje ya fito yana kallon hanya, daga can gefe su Baba ne zaune a tabarma dan su da suka ga Iyar ma bata nan duk tunaninsu gidan ™awarta Jummai ta tafi. Jabiru kamar daga sama ya hango wata kamar Iya a cikin baro ™afafun nan suna reto Waya da takalmi Waya babu bai gama dawowa daga mamaki ba sai"

da suka kusa ™arasowa ya ji muryarta tana faWin

"""Can ne gidan ga jikana Jaburu can a tsaye"" Tana faWa tana nunawa da hannu. Da sauri Jabiru ya matso kusan baron yana rarraba idanu ta inda zai ga ledar kuWin dan shi ba ma ta halin da Iyar take ciki yake yi ba, ba ya ma tunanin ya aka yi aka kawo ta a baro, ledar ya warta daga hannunta ya Waga ya zazzage a ™asa kullin rogon nan ne ya faWo ashe har da ™arago a ciki wurgar"

da ledar ya yi yana cewa

"""Iya ina ma™udan kuWin kar dai Sarayi ne suka tare ki"" Ya faWa daidai ™arasowar Baba Mamman da"

"Baba Umaru da wani ma™ocinsu da suke zaune tare, salati suke suna bin Iya da kallo."

"""Kai lafiya mene ne hakan, mai ya same ta?"""

"""Haba Baba kwa tambayi agwagwa hanyar rafi ai kawai ku tambayi kaza ku sha labari, ni aikin"

"kuWi nake dako na Wakko"" Ya faWa yana wani Waga kai sama irin na marar kunya."

""" Haba Wan nan yanzu ni ce ma kazar a gaban ΄a΄ana kake ce mini kaza kuma kake cewa"

"dakona ka Wakko sai kace wata buhun barkono"" Cewar Iya tana sakin kukan takaici amma ba"

takaicin maganarsa take yi ba takaicin sar™arta take yi.Jin ta kasa tashi sai ta koma ta kwanta tana cewa

"""Umaru ku Wago ni ku shiga da ni cikin gida tun kafin jama'a su fara taruwa ana cewa an Wakko uwarku a baro, baku ji ha™ar™arin nan nawa ba yaron nan mai baro ina ga jefa ni cikin baron ya yi"" Ta faWa har lokacin tana kukan. Jabiru kuwa so yake ya ji batun kuWin sar™ar amma yana tsoron"

iyayen nasa su ce bai damu da halin da Iyar take ciki va.

"""Ko ma dai a yaya na saka ki ai na taimake ki kuma ni a kan sana'ata nake kuma aikin kuWi"

"nake"""

"""Kai nawa ne kuWin naka""Cewar ma™ocin su Baba ganin da Baba Mamman da Baba Umaru sun"

fito da Iya daga baron za su shiga da ita gidan.

"""Dubu Waya ne, Wari biyar kuWin Waukanta na saka ta a baro Wari biyar na tu™o ta da na yi"""

"""Wallahi ™arya yake duka daga Waukan nawa har turani a baron jaka Waya(200) Za a bashi ni da ba nauyi gare ni ba"" Iya ta faWa tana daga hannun su Baba ana daidai shiga zauren gidan da ita,"

babu wanda ya bi ta kanta aka bashi dubu Wayarsa ya tafi yana wani fito.

Šaki aka shiga da Iya tana ta raki tana faWin

"""WaWannan yara ΄a΄an Allah bani, wanda suka kwashe kayansu daga gaban ma'aiki, yadda kuka saka mini tsabar dukiya a masai Allah ya bi mini ha™™ina"" Ta faWa tana rushewa da wani marayan"

kuka. Su Baba da suka buWe baki za su yi magana ma dakatar da su ta yi ta ce

"""Ku fice mini daga Waki mutanen banza da kun je kun siyar mini mai

Please Login or Register in order to submit comment