ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mana"" Jabiru da ya ga abin nata ba na ™are bane ya faWa yana kallonta sai lokacin ta dawo daga tunanin, tana Wagowa ta ga saurayin nan ya zubawa cikinta da ya yi tudun kuWin nan idanu. Ganin ta gan shi sai ya wayance yana kauda kai gefe, gaban Iya ne ya faWi a"

take ta shiga tunanin ko dai maye ne shi wanda suke gani har hanji.

"""Duk wanda zai ga hanjin da yake cikin ka kuwa ganin kuWi ba zai masa wahala ba tun da an ce suna ganin kayan cikin mutum kamar suna ganin abin da aka rufe da rariyae rankaWe"" Wani"

sashe na zuciyarta ya bata amsa. Gaba Waya sai ta diririce.

"""Iya gaki kin tsufa amma kuma juna biyu gare ki tsoho kika baro gida?"" Saurayin ya tambaya"

yana Wan basarwa.

"""Ayya yaro ba juna biyu bane ™aba ne ya fito mini, to ko an yanke haka yake ™ara fitowa amma ba ciki bane ni yanzu idan ina da juna biyu ai har a mini wa™ar soriye a garinmu"" Ta faWa gabanta yana faWuwa tana fatan ya yarda da maganar ta. Kai kawai ya kaWa alamar gamsuwa ya yi gaba suka bishi a baya. Tin da suka fara tunkarar cikin gidan suke jin hayaniya, amma abin mamaki sai Iya take jiyo muryar mata bayan ya ce mata duka gidan maza ne. Suna shiga idanun su suka sauka a kan ™artan maza suna sanye da riga da zani har da gwaggwaro suka yi"

da Wankwali.

"""³an daudu"" Shi ne abin da Iya ta faWa a zuciyarta, ita da ba abin da ta tsana irin ΄an daudu."

"""Ni Ansatu yau kuma arangama muka yi fa shigowa gidan waWanda Allah ya tsinewa, yo ai Allah ya tsinewa mai kamanceciniya da jinsin da ba nasa ba wato maza masu shigar mata ko mata masu shigar maza to ko dama su ne wanda yaron nan ya ce mata maza?"" Ta sake faWa a zuciyarta cike da mamaki kafin ta gama tantancewa wani garsameman ™ato wanda ya saka riga da da zani ya sha Waurin Wankwali yana rataye da wata shegiyar jaka mai kamar zabira fuskarsa da jagira har da janbaki ya taho wajen Iya yana tafiya yana yanga hannun nan nasa a ma™ale"

yana wani mere baki ya zo ya ce

"""Oyoyo ni dai ga ™awata na samu, tare da muke ha™awa muna binnewa ba tare da kowa ya sani ba ko ya ji kan mu ai dama daidai ruwa daidai tsaki"" Ya faWa yana Waga hannunsa bai sauke a"

ko ina ba sai a kan kafaWar Iya.

Wanda ba za su yi SUBSCRIBE ba idan suna bukatar littafi za su biya 5OO ta acc Faiza

abubakar 9030283375 Opay

TALLAH! TALLAH!!! TALLAH!!!

"Hajiya shin kin gaji da siyan zannuwan gado suna koWewa suna yin gashi? To ki garzayo wajen MAMAN AFRAH domin siyan masu inganci, babu kalar zannuwan gadon da babu a wajenmu. Idan kuma kin gaji da zama babu sana,a ne ki zo in baki sarin zannuwan gadon a farashi mai"

"rahusa ki Wora ribarki domin sana,ar ana samun alkairi sai kin gwada."

"Ina wacce ta gaji da siyan turarukan wuta masu ™auri a garwashi, Ina da turaren wuta mai ™amshi da daWewa a Waki, idan kuma sana,ar turaren wutar kike ina bada farashin sari ina aikawa duk inda kike. Akwai humra mai musulmin ™amshi da zaunawa a jiki, wacce nake wa la™abi da"

sumar da mai gida don ™amshi.

"Muna da Toilet cleaner in har toilet Winki ya dafe baya fita to ki gwada namu idan kika siya babu ruwan ki klin wajen wanki kumfa yake ya wanke bayi fesss ga ™amshi da yake yi Waya za ki siya ko sari duk muna bayrwa. Akwai freshner mai ™amshi, turaren wanka luquid soap, izal"

"hypo, duk ina bayarwa sari a farashi mai rahusa."

"Ina wacce ta gaji da siyan shampoo da man kitso wanda bata ganin cigaba a gashin kanta da na ΄a΄anta? Gashin kamar gashin doki babu laushi sai tauri kina tajewa yana miki zafi, ki"

samawa gashinki da na yaranki mafita. Muna bayar da sari

"Akwai cotton material da lesuka da atamfofi, abaya, takalma, kayan yara siyan Waya ko sari."

TuntuSe ni a wannn lambar 09013181851

"[12/23, 15:51] Mom mashkur & Afrah: https://www.youtube.com/@MAMANAFRAHNOVEL"

³AN ADAIDAITA SAHU

(Masu keken napep)

NA

MAMAN AFRAH

GARAASA

Akwai youtube chanel Win da za a mana SUBSCRIBE duk wanda ya yi zai nuna min shaidar ta

hanyar screen shrt idan na tabbatar zan saka shi a paid grp.

"Waya zaSin kuma mutum zai iya biyan 5OO domin samun cigaban labarin har karshe, bana"

yabon kaina kuma ban ce na iya ba amma kun san ALKALAMIN MAMAN AFRAH BA YA RUBUTA SHIRME

kar ki bari a yi tafiyar nan babu ke da subscribe kaWai za ki gwangwaje da karatu.

"a nawa ganin ko babu littafi na ce a taimaka mini da subacribe ina ganin kamar na fi karfinsa a wajenku ku masu mana ne har ma ku samo wasu su yi mana, ynz ma idan za ki"

iya saka wasu su yi ni dai screen shrt kawai nake bukata shaidar an yi SUBSCRIBE

"Labari mai cike da barkwanci kun san yadda kuka dara a ³AR ZAMAN WANKA, JALLI JOGA,"

"KARA,IN INNA DELU, UNGOZOMA."

09013181851

.

Page6



"""A'uzubillahi minashshaiWanir rajim, haba wannan ai sai ka sa a kife mu garsameme da kai ka taSa mini kafaWa, haka kawai ka Wora mini jakar tsaba kaji su bini"" Iya ta faWa tana doke hannunsa tare da matsawa gefe ta ri™e haSa da hannu Waya Wayan kuma yana dafe da cikinta inda kuWin nan"

suke.

"""Haba ™awas ya kike batun garsamemen ™ato, kina ganina ΄ar suwulwular yarinya shafalfal son kowa ™in wanda bai samu ba ko ™awancen ne bakya so ki yi dani, ai ™awance ba sai da sa'anka ba in kina ganin kin mini tsufa"" Šan daudun ya faWa cikin karya muryar mata irin ta ΄an daudu. Ko amsa Iya bata bashi ba ta tsaya kallon gidan da Wakuna ne birjik gasu nan a laye daga gani kasan gidan haya ne hayar ma da ya amsa sunan haya dan gidan ya tara mutane kala da ban"

da ban.

"""Hajiya ga gida an kawo ki sai kuma mu je wajen mai gayya mai aiki ki yi signing"" Saurayin nan ya faWa yana kallon Iya. Iya jin ya ce ta yi signing kuma ita bata ma san mai yake nufi ba sai ta ji abin wani banbarakwai wai namiji da suna hajara dan haka kallonsa ta yi cike da neman ™arin"

bayani ta ce.

"""Haba Wan nan ni fa hayar Waki na nema na sati guda amma kana maganar in yi sijin(Gidan kaso) Mai ya yi zafi shi ba wuta ba mai na muku da za a dan™ara ni a sijin fisabilillahi wa rasulihi?"" Ta faWa cike da jimanta abin da yake ™o™arin samunta fuskar nan ta nuna alamar damuwa ™arara."

"Gaba Waya sai wurin ya kaure da dariya, saurayin ne ma ya tsayar da tasa dariyar dakyar ya ce"

"""A haba madam ba fa sijin ake nufi ba wai ki saka hannu ma'ana ki bayar da matsabban shaidar"

"zamanki a cikin gidan """

"""Ayyooo Wan nan yanzu na ji batu ai mu da yake ba jin yaren nasarar nan nake ba, ka san ni Wiyar mai allo jikar mai siyar da tawada ina zan san wannan abu ni Ansai in dai kuWi ne ba a rasa wanda za a bayar ba duk da ina tsoron rasa abin sakawa a bakin salati dan wannan kuWin shi kaWai ya rage mini shi nake kira sama da ™asa yake amsawa ga shi haka muka baro garin mu (Šan moWi) Babu abin da muka saka a hanjin mu da yake asubanci muka yi tun da"

"duku-duku muka fito saboda kar mu yi saSani da mota ta tafi ta bar mu"" Ta faWa tana kallon kaskon da wani Wan daudu ya zage yana soya awara ga kuma doya a gefe. Bai tanka mata ba illa taSe baki da ya yi, gaba ya shiga suka bi bayansa wani Waki ya shiga na biyun ™arshe. Wani dangajejen namiji ne a zaune a tabarma ya sha Wauri Wankwali ture ka ga tsiya. Baki sake Iya"

take kallonsa.

"""Oh jama'ar annabi na ga annabi in na yi hali na gari ni Ansai, su gidan nan gaba ki Wayansu"

"΄an daudu sun fi yawa ya zaman namu zai kasance?"" Iya ta faWa a zuciyarta a fili kuma sai ta ce"

"""Gafaran mu dai"""

"""Ah, ah marhabin lale da manyan mata maganin ™anana ™anana ai ni dama na fi son ake samun jinsin mu idan za a samo ΄an haya, yo ina dalili a kan mai za a ke kawo mana jinsin maza wallahi ba na jin daWin zaman nan gida Waya da maza duk sai mutum yake kasa sakewa, dan dai babu yadda za ka yi yo gidan haya ai ba sai yadda kake so za ka samu ba gida ne na kazo na"

"zo"" Ya faWa yana wani karkarya murya yana fari da idanu."

"""Dama mana ai haka abin yake sai ha™uri"" Iya ta faWa ba dan ranta ya so ba ita bata son ko da"

"haWa hanya da ΄an daudu ne saboda suna kamanceceniya da maza kuma ta san hakan babu kyau amma tun da zama ya haWa babu yadd za ta yi, sun zauna Wan daudun ya kalle su ya ce"

"""Daga gani kun sha hanya amma sai dai ha™uri yau babu komai na afawa a bakin salati a Wakin nan saboda azumi nake na ramuwa yau, kin san idan al'ada(Priod) Ta same ka cikin watan azumi babu yadda ka iya sai dai ka ajiye azumi yo dama ai jinin al'adar ma ibada ne"" Ya faWa"

yana wani sinne kai alamar jin kunya.

"""Kai jama'a mu kuma da haka muka fara wai kuturu ya ga mai ™yasbi"" Iya ta faWa a ranta"

.

"""Yo ka sunkuyar da kai mana ™ato da kai ka zage ka sha azumi cikin azumi da nufin jinin al'ada saboda rashin tsoron Allah"" Ta sake faWa a zuciyarta a fili kuma ta ce"

"""Ai dama mu mata azumin mu ya gaji haka yanzu za ka ga mace tana azumi in an jima sai ya karye dole dama sai dai ramakon mu da yake ma girma ta kama mu yanzu al'adarma sai dai mu ga ana yi"" Iya ta faWa dan ganin an zauna lafiya dan ta lura ΄an daudun su ne ™arfin gidan kar su"

je a kore su suke neman inda za su fake.

"""Zaman dindindin za ki yi a gidan?"" Šan daudun ya jefawa Iya tambayar."

"""TaS yo ai da rashin sani karen gwauro ya kori bazawara, wa ya aike ni bare ya ga na daWe ku zama da ku a gidan nan ai ba zan lamunta ba ma samu mafaka dai kafin mu samu mu kufce"""

Ta ce a zuciyarta a fili kuma ta ce

"""Sati guda zamu yi"""

"""Dubu goma"""

"""Kai malam ka ji tsoron Allah ka ji tsoron ranar mutuwarka yanzu sati gudan ne zan biya jaka"

"hamsin(10000)? Kamar wacce za ta kwana a Waki goma"""

"""Haba ki saka minjaye a maganar ki mana, da ΄ar uwarki mace fa kike magana ba da namiji ba,"

"ki ce dai haba malama ko kuma haba mai gayya mai aiki"" Ya faWa cikin karairaya."

"""Ashsha mantawa na yi ashe dai duk mu ne ai kuWin hayar sati gudan ne na ji babu sau™i wai"

"ciwon arne"""

"""Za ki iya yin gaba ki nema dan ni ma ba gidana bane hayar nake mai gidan ne ya bani dillanci"""

"""A mini sau™i dan Allah, idan muka bar nan ina muka kama muka ri™e ai da hanau gwara mannau"""

"""Haka za ki ce amma ba wai ki tsaya gardama ba kamar dai kin kawo turSaya(˜asa) Lokacin da"

"za a gina gidan"""

"""Yo ba dole na ce a mini sau™i ba ai na ji ana jaka Wari ai kuwa a lamarin babu sau™i sai na Allah,"

"kuma faWan da ya fi ™arfinka wasa kake mayar dashi, dan dai ma tunani baiwa ne in ma ba dan wauta da take sa biri ganin ayaba kamar takobi ni da ba gidana ba"""

"""Babu wani dogon batu ki bayar da dubu bakwai"""

"Haka ya ta bayar da kuWin ba dan ranta ya so ba amma ta san kawai an cuceta, haka suka fito tana hangar lokacin da aka ba saurayin nan kuWi da alama cin hancin ya kawo customer ne, ta san kuwa kawai sun ci tuwo ne a kan Iyar. Wani tangamemen Waki aka nuna musu wanda ko"

tabarma babu.

"""Wannan mutane sama da hamsin ne suke kwana a ciki k..."

"""Hamsin fa ka ce Wan nan kuma a ciki mu ma za mu kwatsu? "" Iya ta katse saurayin nan."

"""Eh mana a dubu bakwai Win kike so a baki Waki guda ku biyu"""

"""A'a amma dai duka mata ne a ciki ko?"""

"""Ke wannan ba gar™ameman ™ato bane kika taho da shi, kuma ki ce ke a ware miki wasu jinsi, to gidan haya kamar motar haya yake ko ina ka samu ka zauna babu banbancin jinsi tun da"

"kowa kuWi ya biya"" Saurayin ya faWa yana juyawa ya fice daga gidan yana wani bo™ara."

"""Ah idan ka haWu da ΄an duniya sai ha™uri, in ban da abin ka ka haWa su da ™aramin yaro Jaburu"

"da babu abin da ya sani "" Ta faWa a zuciyarta."

*DARE*

"Bayan su Iya sun Wan mi™awa cikinsu Wan abin da ba a rasa ba, duk da ba wani ™oshi suka yi ba sun dai ragewa yunwa ™arfi ne, dama abincin siyarwa ba wani albarka gare shi ba. Bayan Wakin ya cika ma™il da maza da mata maza wato ΄an daudu kowa yana sabgarsa saSanin Iya da take jin ta a damuwa saboda tana ganin daga kwana Waya ba za ta iya cigaba da kwana a gidan ba. Shi kuwa Jabiru kwanciya ya yi lokaci ™an™ani ya fara sakin munshari haka ma Iya ta totsu daga can ™arshen bango ya zamana Jabiru ne a kusa d ita dan gaba Waya jeruwa aka yi aka hau layi sai ya zamana idan wannan ya sanya kansa a nan sai wancam ya saka ™afarsa a wurin wato suka yi"

kai da ™afafuwa.

"""Kai jama'a gamu ga Allah Sarawo a hannun mata, ni dama na san a rina wai an saci zanin mahaukaciya, ya za a yi a kwamutsa mutane a Waki sama da mutum hamsin kamar akuyoyi a karar siyar da dabbobi, haba ni Ansai in ba dalili mai sa a le™a gaban sirika ba ina zan zo in kwanta cikin gardawa haka ga shi nan sai sakin tusa ake ko ta ina tamkar ana sakin bom a filin ya™i na rasa ma ta wane Sangare tusar take fitowa abinka da manyan ™artai sai ji kake ™ara yana fita booottttt"" Cewar Iya a zuciyarta lokacin da dare ya tsala warin tusa ya hana ta sakat har wani Waci-Waci take mata a ma™oshi ga munshari da ya cika Wakin tamkar an dannewa ra™umi wuya da igiya. Jin matsin ya yi yawa saboda an takure ta a jikin bango, gashi duk sanyin da ake"

Wan yi amma saboda numfashi ya yi yawa a Wakin.

"""Haba garda'u fisabilillahi dan kun gan ni tsohuwa babu ™arfin kirkin da zan turo ku shi ya sa kuke turarreniya, wato ga Ansai karkatacciyar kuka mai daWin hawa ba dan ba dan ba, amma ba komai zama lafiya ya fi zama Wan sarki"" Ta faWa tana nishi dakyar jin an matse Jabiru ya matse ta tamkar wanda gini ya ruguzowa haka ta ji matsin. ""Tabbas tun ba a je ko in ba tusa ta fara ™arewa bodari, kuma ruwa ya ™arewa Wa kada, tun ba a kwana ba ga shi yunwa tana neman mini lahani babu abincin kirki ga shi har ina neman kasa banbnce alif da ambaki bare in ware lam, Allah sarki Maimuna da Aliya matan arzi™i bayin Allah koyaushe su kawo mini abinci amma ina musu ikon irin namu na sirikai ga shin yanzu Wanyen tuwon nasu ma nake nema amma ban smu bare ma na san ba Wanyen bane, amma ba komai ai sana'a muka fito domin sana'a tafi ka"

"je maula"" Ta faWa a zuciyarta amma har lokacin bata karaya ba. A haka bacci"

"Sarawo ya Wan so sace ta ga gajiya, amma hannunta rufe a hancinta dan har lokacin tana jin ™aran fitar tusar nan tamkar wanda suka wuni suna cin alala daga ta ji darrrr daga can Sarin sai ta ji buttttbottt daga wancan gefen. Ji ta yi an dafa ta kamar a cikin bacci da yake dama rufda ciki ta yi saboda kuWin da yake ™unshe a cikinta, sai ya zamana hannun Waya yana hanci Waya a cikinta. Ji take kamar a mafarki aka ™ara dafa bayanta, kafin ta gama tantancewa dan da farko ma ta"

Wauka Jabiru ne.

"""Jaburu ko fitsari zan raka ka? Ai da kake iya baccin ma ka yi ™o™ari a cikin wannan Wakin da ya gama Wumama da tusar garada dan ma kai yaro ne taka tusar ko ka yi ma ba a ji ™aran fitowarta sosai ba bare warinta "" Ta faWa tana murtsuke fuska da hannun da ta toshe hanci. Cidak ta ji an Waga ta kafin ta samu zarafin ™watar kanta ko yin magana an saka hannu an danne mata baki, Sai haura ™afafu take tana zare idanu lokaci guda hankalinta ya tashi dan ba komai bane ya faWo mata irin kuWin da yake jikinta za a mata fashi a ™wace, amma daga jin yanayin ru™on da aka mata ya tabbatar mata da cewa wanda ya ri™e ta ba ™aramin ™ato bane kuma majiyi ™arfi."

Hannu biyu ta saka ta danne cikinta. Gidan sai tashin munshari babu alamar mai ido biyu ma a

gidan hankalin Iya ya yi matu™ar tashi ganin an nufi wata ΄ar hanya da ita baj zame da ita ba sai wani Waki yana shiga ya rufe ™ofar ya ma™ala sakata.

"""Allah sarki Jaburu ga Iyar ka a nan za a raba ta da kuWin arincaSar da kuka ci buri tare, shikenan mafarkin ka ba zai zama gaskiya ba na siyan arincaSa, ni kuma mala'ila zai dawo ya Wauki raina, su kuma iyayenka gonar ta salwanta tun da babu inda za au samu kuWi su biya Alhaji Audu kuWin da muka bada jinginar goma shikenan ni Ansai zan tafin in bar ΄a΄ana da yunwa basu da gonar nomawa, ga Jaburu na bar shi a garin Kano a gidan ΄an daudu ba lallai ya iya komawa gida ba, ni kar ma in je su rinjaye shi ya faWa daudun, dan na san suna ™wace kuWin"

"nan ba lallai na fito daga Wakin ba mala'ikan mutuwa zai Wauki raina""Ta faWa a zuciyarta."

"""Ni Ansai wai ni aka yi wa Waukan baibai(Baby) Da girmana a mini Waukan jarirai... Jin an Wora ta a kan wata shimfiWa daga nan akalar tunanin nata ya sauya sai yanzu ta gane ashe ba neman"

kuWi ya zo ba.

"""Allah ™adiran wa maridan yo ai ta kwana gidan sau™i ashe ma ka ce ma'adanar Wan tofi (HQ) kake nema ai bana hana ka ba da tun a can ma ka mini raWa a kunne da ba sai ka ba kan ka wahalar kinkimoni ba, da ™afafuna zan biyo ka ka san dama an daWe ba a haWu ba tun da mijina Malam da ya fara tsufa aka bar wannan harka ta gabatar da sunna"" Iya ta faWa masa cikin"

raWa-raWa a zuciyarta kuma sai ta ce

"""Ba kai Wan duniya haya™in taba ba, ai ruwa cikin cokali ya ishi mai hankali wanka, ban da tijara ta"

΄a΄an zamani na yi jika da kai ka zo neman lalata da ni bari na yi ta maka bariki sai in ga

"™aryarka na san dai ai ™arshen alewa ™asa"""

". Cak ya dakata daga jan zanin Iyan da yake mamaki fal ransa ganin ma ita take neman Wage zanin da kan ta, saurin saka hannu ya yi ya dafe zanin nata baki sake yake binta da kallo ta"

"cikin hasken farin watan da ya ratsa Wakin, wani farrrr ya ga ta yi da idanunta har sai da ba™in"

idanun ya Wauke sai farin tsabar farfarin da take yi.

"""Wannan tsohuwar da ganinta ΄ar duniya ce tun tana budurwa ta yi dumiyanci, wata™ila ma tana Wauke da cuta mai karya garkuwar jiki, in ba tsohuwar ΄ar duniya ba wacce ta taSa duniyanci a baya a ce tsofe-tsofe da ita amma ko a jikinta wato bata ma tsoron komai wallahi ko da kuWi ba zan tara da ke ba dama asirin yin arzi™i aka mini malamin ya ce idan na tara da tsohuwa burina zai cika amma tun da haka kike ba zan kwasawa kaina jangwam ba in zo in samu dukiyar ta ™i ciyuwa da daWin rai yo ina Wauke da ™anjamau kabari salama alaikum ai tunanin mutuwa ma ba zai bari na ci kuWin cikin kwanciyar hankali ba"" Ya faWa a zuciyarsa yana ja mata zanin ya rufe mata"

a fili ya ce.

"""Tashi ki koma makwancinki"""

"""Haba baibai(Baby) Wannan kalmar Iya tana jin ta ne a bakin samari a garinsu da suke cewa"

΄an matansu baby shi ne ta kama ta ri™e. Ai ma yi abin da ya sa ka kawo ni ko da zan tafi...

"""Ki tashi ki bar Wakin nan"" Ya faWa cikin tsawa dan shi zuwa yanzu ma tsoron Iyar ya shige shi, shi da aka ce ya tara da tsohuwa ma tunnin diramar da za a yi da ita yake ya Wauka sai ta ™arfi sai ga"

shi ma ko a jikinta.

"""Ai kaWan ma ka gani wallahi ba kai Wan duniya ba"" Ta faWa a zuciyarta ganin ya tsorata da lamarin."

"""Ba zan Iya tafiya ba baibai(Baby) Ka Wauke ni dai ka kai ni irin Waukan da ka mini na indiyawa"" Takaici ne ya sa ya kama gefen rigar Iyar ya fara ja ™iiiii sai ga ta a tsaye yana janta kamar wata akuyar da aka sakawa igiya ita kuwa ta kama saitin cikinta ta dam™e da hannu biyu dan dama ita ta yi tunanin Ko sauraronta bai yi ba ya buWe ™ofar ya turo ta waje ya mayar ya rufe yana jin"

wani tashin hankali da faWuwar gaba.

"""Shegen sama wai kura ta hangi biri, wato wa ya faWa maka barno gabas take ai dama ta yaro kyau take ba ta ™arko"" Cewar Iya a zuciyarta lokacin da ta baro Wakin tana zuwa Wakin ta nemi wuri ta zauna dan Wosanawa ma kawai ta yi dan wurin ma bai ishe ta kwanciya ba, a haka akankira"

assalatu tana zaune jingine da bango tana gyangyaWi.

*DA YAMMA*

Suka yi wa mai gayya mai aiki sallama a kan cewa za su je Iya ta samo gidan aikin

"wanke-wanke da shara, haka suka Wauki kayansu fakaice suka bar gidan dan Iya ta ce su da zaman gidan ΄an daudu haihata -haihata duk da basu san ina za su je ba."

"""Wai Iya sai yaushe za ki siya mini adaidaitan ne? Kin kama kuWi kin ™unshe sai yawo kike da shi"

a cikin riga sai wani ya bibbige ki ya ™wace...

"""A bakin ka Jaburu wallahi bakinka ya sari kashi ehe wannan kuWi babu wanda ya isa ya karSa, kuma da kake batun arincaSa ai za a siya daga ni har kai babu wanda ya san inda ake siyarwa kuma wannan gidan da muka kwana kana gani dai babu wani na kirki kai gaba Waya duniya ma yanzu na kirki wuya suke kar aje mu dam™a ma™udan kuWin nan da suke tattalin arzi™ina da na iyayenka a gudu a barmu da gwale idanu"" Ta faWa idanunta kafe a kan wani mata shi da yake tsaye a layin, shi kaWai da yake layin tamkar an yi shara. Sanye yake da riga da wando pencil"

sai gashin kansa da ya tara an masa aski mai layin kitso.

"""Jaburu ina ganin wancan saurayin mu tambaye shi inda ake siyar da arincaSar ka san an ce"

"matambayi ba ya Sata"""

Shi dai Jabiru da to ya amsa.

"""Šan nan dan Allah tambaya muke"""

"""Tsoho da ya yanka rago ba Wan nan ya saka mini ba Ha™ilu ya saka mini ana kirana ŠAN HAR˜ALLA"" Shiru Iya ta yi jin ya ce wai Šan har™alla. ""Anya akwai abin arzi™i a nan kuwa Wan harza™alla sai ka ce wani mai ™wacen wayoyi"" Ta faWa a ranta tare da sakin murmushin ™arfin hali"

ta ce

"""Allah sarki Ha™ilu rashin sani ne da ya fi dare duhu"""

"""Tambayi abin da kike son sani"" Ya faWa yana wani Waga kai sama yana fito, alamar gagara."

"""Dama gidan haya muke tambaya inda za mu samu da kuma inda ake siyar da arincaSa... Tun kan ta kai ™arshen maganar sai kawai ta ga Wan har™alla

Please Login or Register in order to submit comment