ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya sauke kansa daga kallon saman da yake kuma ya dakata da fiton, a take ya saka hannu a aljihu ya fito da wani carbi ya fara ja cikin"

girmamawa ya ce

"""Baba ina wuni ya wajen manyan fatan kowa lafiya, amma Baba gonaki kika siyar ne?"" Ya faWa yana ™arewa Iya kallo tamkar dai yana son gano inda kuWin yake a jikinta."

"""Wayyo tsuntsu daga sama gashashshe, lallai yau na yi baban kamu a Sagas"" Ya faWa a zuciyarsa"

yana jii tamkar ya taka rawa.

Mamaki ne ya cika Iya jin ya ce ta siyar da gonaki a take ta fara tunanin ko dai aljani ne in ba

haka ba ya aka yi ya san gona ta siyar.

"""Ya aka yi ka san gona na siyar?"""

"""Allah sarki Iya kinsan yawanci iyayenmu na karkara gona ita ce kadara, amma mene ne Wayan"

"abin da kika ce arincaSa"""

"""Allah sarki haka ne, ina nufin kunkurun da ake hayarsa wanda za kake ganinsa ko ina a cikin"

"garin nan naku kamar an yi asakon barbela"""

"""Adaidaira sahu"" Jabiru ya faWa yana washe baki dan yadda ya ji ana batun siyan adaidaitar sai"

ya ji wani daWi ya mamaye masa zuciya.

"""Allahu akbar kabiran, ai gidan kuka zo, ai ni nan dillalin siyar da gida ne m ba wai haya ba, kuma a kuWi ™alilan, sannan adaidaita sahu ma ina siyar da shi"" Ya faWa a fili yana washe bakin jin kuWaWen da suke neman shigowa hannunsa, a take wani tunani ya faWo masa Wazu yana tahowa"

a ™asan wata bishiya ya wuce wani mai napep shi da wani yana cewa mai napep Win

""" Kai ai da kai da kasa duk Waya ne, mutum a ce bashi da aiki sai bacci kai da ka fito nema amma ka nemi bishiya ta kafa bacci sai magriba ta ™arato ka kwashi jiki ka koma gida bayan ka san matarka dan ku rufawa juna asiri ta saya adaidatan, amma saboda nauyin baccinka sai a haWa da kai da adaidaita sahun a Wauke baka sani ba kana bacci"" Wannan maganar ce take yi wa"

Šan har™alla amsa kuwwa a kunne a take ya gano abin da zai yi.

"""Mu fa ba siyan gida za mu yi ba haya muke nema"""

"""Ai da haya da siyan duk kusan kuWinsu Waya, akwai wani wanda nake da shi har hawan bene akwai a kuWi mai sau™i zan siyar muku da shi"" Ya faWa yana tuno gidan Babban Yayansu Aminu wanda soja ne babba ma kuwa a Legos yake aiki shi ne ya gina gidansa mai mugun kyau an kusa bikinsa to gidan babu kowa a ciki shi ne Šan har™alla ya hango yadda zai siyarwa su Iya"

gidan ya amshe kuWin ya arce in ya so komai ta fanjama fanjam.

"""Gidan bene fa Wan nan? Yanzu har muna da kuWin da za a siyar mana da gidan bene? Ko dai haya kke nufi, amma a siyar mana adaidaita a siyar mana gidan bene duka kuWin fa bai ™arasa miliyan huWu ba dan mun taSa kuWin"" Cewar Iya cike da mamaki hannunta a kan cikinta tana tattaSa kuWaWan dan gani take ashe ita muguwar mai dukiya ce tun da tana da kuWin siyan gida da"

napep.

"""Kai jama'a faWuwa ta zo daidai da zama, mu wallahi gaba ta kai mu gobarar titi, ashe dai gwara da muka mayar da faWan da ya fi ™arfinmu wasa wato muka bar gidan ΄an daudun nan ashe dai rabo ne auren budurwa da ciki, ga shi yanzu zan mallaki gida mai hawan bene a birni,"

"wannan ai dole ma idan muka samu dama mu tafi mu taho da su Umaru mu ™auro garin nan """

Ta faWa a zuciyarta tana jin tamkar ta taka rawa.

"""TaS miliyan huWu lallai lallai gaba ta kai ni gobarar Jos"" Ya faWa a zuciyarsa yana raya cewa"

garin zai bari ko dai ya yi nisan kiwon da sai an kai ruwa rana kafin ma a ji labarin inda yake dama wata rana sai ya yi wata guda ma ba ya zuwa gida saboda ya gagari kowa.

"""Ai a miliyan huWun har canji zan baku saboda cefane kin san mu a islamiya an koya mana"

"yadda ake taimako"""

"""Allahu akbar Wan nan Allah baka lada"""

"""Yanzu ku jirani a nan yanzu zan dawo, amma kar fa ku tafi yanzu zan dawo"" Ya faWa yana tuno"

yadda zai yi ya sato mukullin gidan Yayan nasa a Wakin Hajiya.

"""A haba mu kam ai ba gudu ba ja da baya, ko nan da can ba za mu matsa ba, muna nan ai mun ga wurin zama yo Allah na tuba gidan bene wasa ne, yo ko cewa ka yi mu shekara guda a tsaye a wajen nan ai mu babu tafiya sai dai mu zubawa sarautar Allah ido mu ga har ka dawo"""

Iya ta faWa tana kallonsa.

"""To babu komai, ai akwai mukullin wani gida wanda nake ganin ya fi daceqa da ku to na bauar"

"ajiya ne shi ne zan karSo"""

"""A dawo lafiya"" Iya da Jabiru suka haWa baki wajen faWa da sauri ya juya ya bar waje da sauri."

"Ya sha wuya kafin ya samu sato mukullin gidan Yayan nasu, da take babu wani nisa duka unguwa Waya ne da gidan nasu sai dai akwai nisa tsakanin da gidan Yayan nasu, yana Wakkowa ya wuce layin da ya biyo Wazu cikin sa'a kuwa babu kowa a layin sannan adaidaitan yana nan kamar yadda ya gani Wazu sai dai yanzu abokin mai napep Win ba ya nan. Tin kan ya ™araso wajen napep Win yake jiyo ™aran munsharin mutumin wani murmushi ya saki, sai da ya ™are masa kallo abin mamaki kan nan ya karkace har da su yawun bacci saboda nauyin bacci sai da ya tabbatar babu mai kallonsa sannan ya Wakko wani filo ™arami irin na kujera a can boot Win napep Win ya ajiye a ™asan bishiyar, cikin sauri ya saka ™arfinsa ya kinkimo mai napep Win da ya langaSar kai kamar matacce dakyar ya kai shi ya kwantar tare da Wora masa kai a kan filon haba wa"

mutumin ka mai napep ya gyara kwanciya tare da cigaba da sakin munshari.

"""TaS wannan ai kai ne sauna kira mana shashasha in ka ga sakarai ku taho tare, in ban da sakarci jiran jirgi a tashar mota ta yaya za kake bacci kamar an zare maka rai"" Ya faWa a ransa"

tare da kunna napep Win ya zuba aguje. Amma mai napep Win ko motsi bai yi ba.

Su Iya suna nan zaune sai ganin Šan har™alla suka yi ya zo a adaidata sahu gaba Waya daga Iya

har Jabiru tsaye suka mi™e daga tsugunnun zaman jiran gawon shanun da suke baki sake suna al'ajabi.

"""Kai, kai, kai kai, kyankyatsi wannan ne arincaSar Jaburun?"" Iya ta faWa cike da mamaki."

"""CancaWi lallai kuwa zan sha zabga gudu aradu"" Cewar Jabiru baki kamar gonar auduga."

"""Yo ba dole ba ka yi gudu Jaburu ai sai mun lale kuWinmu sab..."

"""Ku shigo mu tafi saboda ana jirana a kasuwar adaidaita sahuna mutane sama da hamsin za su"

"siya wannan ma dakyar na karSo muku shi dan ana ta rububun shi saboda kyan tayoyinsa"" Ya"

faWa tana ta waige waige irin na marar gaskiya amma da yake su Iya a ruWe suke da ganin napep Win babu wanda ya lura a cikin su.

Wanda ba za su yi SUBSCRIBE ba idan suna bukatar littafi za su biya 5OO ta acc Faiza

abubakar 9030283375 Opay

TALLAH! TALLAH!!! TALLAH!!!

"Hajiya shin kin gaji da siyan zannuwan gado suna koWewa suna yin gashi? To ki garzayo wajen MAMAN AFRAH domin siyan masu inganci, babu kalar zannuwan gadon da babu a wajenmu. Idan kuma kin gaji da zama babu sana,a ne ki zo in baki sarin zannuwan gadon a farashi mai"

"rahusa ki Wora ribarki domin sana,ar ana samun alkairi sai kin gwada."

"Ina wacce ta gaji da siyan turarukan wuta masu ™auri a garwashi, Ina da turaren wuta mai ™amshi da daWewa a Waki, idan kuma sana,ar turaren wutar kike ina bada farashin sari ina aikawa duk inda kike. Akwai humra mai musulmin ™amshi da zaunawa a jiki, wacce nake wa la™abi da"

sumar da mai gida don ™amshi.

"Muna da Toilet cleaner in har toilet Winki ya dafe baya fita to ki gwada namu idan kika siya babu ruwan ki klin wajen wanki kumfa yake ya wanke bayi fesss ga ™amshi da yake yi Waya za ki siya ko sari duk muna bayrwa. Akwai freshner mai ™amshi, turaren wanka luquid soap, izal"

"hypo, duk ina bayarwa sari a farashi mai rahusa."

Ina wacce ta gaji da siyan shampoo da man kitso wanda bata ganin cigaba a gashin kanta da

"na ΄a΄anta? Gashin kamar gashin doki babu laushi sai tauri kina tajewa yana miki zafi, ki samawa gashinki da na yaranki mafita. Muna bayar da sari "

"Akwai cotton material da lesuka da atamfofi, abaya, takalma, kayan yara siyan Waya ko sari."

TuntuSe ni a wannn lambar 09013181851

"[12/14, 13:01] Mom mashkur & Afrah: https://youtu.be/nRgkQ4KXcGM?si=YXzOdqPbrjwtLizS"

³AN ADAIDAITA SAHU

(Masu keken napep)

NA

MAMAN AFRAH

GARAASA

akwai youtube chanel Win da za a mana SUBSCRIBE duk wanda ya yi zai nuna min shaidar ta

hanyar screen shrt idan na tabbatar zan saka shi a paid grp.

"Waya zaSin kuma mutum zai iya biyan 5OO domin samun cigaban labarin har karshe, bana yabon kaina kuma ban ce na iya ba amma kun san ALKALAMIN MAMAN AFRAH BA YA"

RUBUTA SHIRME

kar ki bari a yi tafiyar nan babu ke da subscribe kaWai za ki gwangwaje da karatu.

"a nawa ganin ko babu littafi na ce a taimaka mini da subacribe ina ganin kamar na fi karfinsa a wajenku ku masu mana ne har ma ku samo wasu su yi mana, ynz ma idan za ki"

iya saka wasu su yi ni dai screen shrt kawai nake bukata shaidar an yi SUBSCRIBE

"Labari mai cike da barkwanci kun san yadda kuka dara a ³AR ZAMAN WANKA, JALLI JOGA,"

"KARA,IN INNA DELU, UNGOZOMA."

09013181851



Page

"Iya sai washe baki take shi kuma Jabiru yana tattaSa jikin napep Win yana ji cewa wannan nasa ne. Shi kuma Šan har™alla gaba Waya ma ba ya cikin nutsuwa saboda kayan satar da ya Wakko dan haka ma zagaye ya yi ko ta layin gidan nasu bai bi ba ga shi yana ta zulumin cewa shi bai ma ga kuWin da tsohuwar take ta faman cewa tana da shi ba kar ya je ya jefa kansa a rijiyar kasada, sai dai ya kissima a ransa cewa matsawar suka je gidan ya samu babu miliyoyin kuWin nan a wajen su sai sun gwammace kiWa da karatu domin kuwa sai ya sa sun banbance"

tsakanin aya da tsakuwa.

"Da hanzari ya fito daga napep Win, ya tsaya waige-waige dan ya tabbatar babu mai ganinsa duk da unguwar babu mutane kamar sabuwar unguwa ce tun da sai an shiga ciki sosai daga gidan su Wan har™allar unguwa ce da kowa yana gidansa a rufe. Su Iya da suka fito suna ta kewaya napep Win suna tattaSawa basu lura da cewar Šan har™alla ba a nutse yake ba domin kuwa shi marar gaskiya ko a cikin ruwa sai ya yi gumi. Su Iya hankalinsu bai kai ga cewa a ™ofar gidan da za a siyar musu suke ba sai da suka ga Šan har™alla yana ™o™arin buWewa baki sake suke"

kallonsa ganin yana buWe wani haWaWWan gida mai ™aton get.

"""Kai yaro kana cikin hankalinka kuwa ko dai ka yi makuwa ne? Ka lura da gidan da kake buWewa"

"kuwa?"" Iya da ta ™arasa wajensa ta faWa cike da mamaki."

"""Nan ne gidan mana"""

"""Kai jama'a daWi kashe ni wahala ta huta tabbas na yarda idan ajali ya kira ko ba ciwo sai an je, yau ni Ansai ce zan mallaki wannan dan™areran gida a cikin binne?"" Ta faWa cike da mamaki tana saka hannu daga cikin rigarta ta fara wajen Waurin nan da ta yi ta saka kuWi, dan har ranta yanzu tana ganin ko da a ce ba a basu komai ba daga cikin kuWin ai sun samu kadarar da har"

sai jikokin jikoki sun mora.

"Jabiru tsalle yake yi kawai saboda farinciki dan shi yana ganin zuwa birni ya musu rana. Dan haka Šan har™alla yana wangame get har rige-rige ake na shiga tsakanin Iya da Jabiru, Šan har™alla kuwa da sauri ya shiga napep Win ya tada ya shigo da shi cikin gidan ya mayar da get Win ya rufe, a nan inda ya faka napep Win a gefe da yake filin wajen yana da girma sosai dan ba ™aramin gida bane, su Iya kuwa suna nan suna ta kalle-kalle dan tuni sun doshi can cikin gidan ma. Sai dai yana zuwa da ya buWe babban falon da yake part Win Yayan nasu sai Iya da Jabiru"

suka dakata da shiga.

"""Kai Ha™ilu ya za a yi ka ce mu taka ruwan mudubi mu yi tafiya ni tun da uwata ta haife ni ma ina na taSa jin an yi daddaSe tsakar Waki da mudubi wannan da gani salon mugunta ne wallahi, duk da na san kyauta ba ta hana arzi™i amma garin son banzana ba zan yarda in yi abin da zan zo ina daman ban yi ba Allah fishshe ni aikin dana sani yadda na tsufa da ™afafuna haka zan mutu da su ba zan mutu da gundulallun ™afafu ba wallahi"" Ta faWa tana ™ara ja da baya tamkar ta"

ga zakin da yake neman abinci.

"""Wallahi Iya kar ki taka haka kawai mu zame a banza"" Jabiru da ya koma can gefe kamar ya ga"

wuta ya faWa yana wani kumbura baki.

"""Na shiga aljanna na ma™ale ™auyawan nan sai sun saka asirina ya tono, ina so in yi in fece amma suna neman zuwa da matsala haka kawai bayan ko ina na gidan tayis Win ne"" Šan har™alla ya faWa a zuciyarsa yana danne Sacin ransa dan ya san idan ransa ya Saci abin ba zai yi"

kyau ba.

"""Allah sarki wannan ai tayis ake kiransa ko wane gidan ΄an gayu shi ake sakawa a Waki baya karya mutane hasali ma daWin takawa gare shi sai mutum ya ji siiiii idan ya taka"" Ya faWa cikin sanyin murya yana fara takawa suka ga ya shige ya yi zagaye amma ko alamar faWuwa, a haka suka fara takawa kamar masu koyon tafiya har suka ™ware ya nuna musu ko ina na gidan suna"

ta san barka.

"""TaSa wannan sai mun gama haWa kuWin gonar nan za mu je mu kaiwa Alhaji Audu mu taho da su Umaru amma sai kowanne ya saki juyar matarsa dan yanzu gidan nan sai dai su auri matan birni amma ba su Aliya ba dan wannan gidan aka kawo su dauWa zai yi"" Iya ta faWa tana"

zaunawa a wata luntsumemiyar kujera.

"""Kai jama'a garin daWi ba kusa ba in ji kyankyaso da ys le™a masa, luntsumi irin wannan kujera mai"

"laushi kamar ba a duniya ba"" Cewar Iya tana gyara zama."

"""Ga mukullin adaidaita sahun ni zan tafi a sallame ni"" Šan har™alla ya faWa yana kallon kuWin da Iya"

"ta fito da su dan ya matsu ya tafi kar asiri ya tonu"""

"""Yaro ka tafi ina? Ai baka ™arasa laifinka ba dan wannan da kake gani hotiho ne babu abin da"

"ya sani a jikin arincaSa sai ka koya masa"" Ta faWa tana nuna Jabiru. Da sauri Šan har™alla ya kalli Jabirun yana jin wani haushinsa."

"""Kai kuwa mene ne abin wahala a tu™a adaidaita sahu, mukulli kawai za ka kunna fa kake tu™awa"

"kamar dai yadda ake tu™a machine"""

"""Kai raba kan ka da Jaburu marayan Allah ne ko amalanken shanu ba ya hawa bare machine, wannan ma dan shi ya ambata cewa yana so ni kuma kaf duniya Jaburu ne ™addarar soyayata shi ya sa ma na cika masa burinsa"" Ta faWa tana kafe Šan har™alla da ido wanda tashin hankali da damuwa suka bayyana ™arara a tare da shi dan shi niyyarsa dama yana karSar kuWin ya gudu"

amma kuma suna neman Sallo masa ruwa.

"""To babu damuwa zan koya masa amma dai a cikin gidan nan dan bana so mu fita waje mutane"

"za su ce abin kunyane duk girmansa bai iya tu™a adaidaita sahu ba sai an koya masa"""

"""Kai Ha™ilu ba shi kaWai za ka koya wa ba har da ni, ka san tare za muke fita sana'ar hayar to ko da wata ran ma idan shi ba zai fita ba sai ni na fita, kuma batun fita ma a bar shi duk da abin kunya gaba muka bashi ba baya ba, wannan gidan ai ko jirgin sama ya isa a koyawa mutum ba arincaSa ba"" Ta faWa tana tashi ta mi™a masa kuWin, ya saka cikin wata jaka da ya zo da ita, shi dai"

bai ce komai ba jin wai har ita za a koyawa.

"Šan har™alla a mazaunin direba, sai ya ce Jabiru ya zauna a hannun adaidaitar kusa da shi, Iya tana baya ta tashi tsaye duk da a du™e take dan ba zai iyu ta mi™e tsaye ba, ta daddafe ™arfen nan ta yi dogon wuya tana kallon abubuwan da ake nuna wa Jabiru dan bata so a barta"

a baya.

"Haka ya wuni yana koya wa Jabiru adaidaita sahun amma dai bai wani ™ware ba sai dai ya Wan fara iya ja, dan da aka bashi ya gwada tu™awa Iya har da rawa da juyi ganin Jabiru yana tu™a adaidaita sai jinjina masa take tana masa kirari shi kuma yana jin kansa ya masa gingiringim. Dan yanzu sai ta ji tana mugun ™aunar adaidaitan sahun. Bayan ya gama da su ya musu sallama ya basu dubu goma a cikin kuWin, Iya godiya kamar ta ari baki dan tana ganin ya musu komai haka ya musu sallama dan shi har lokacin ba a nutse yake ba duk da ya san da wuya wani zo gidan amma dai an ce marar gaskiya ko cikin ruwa sai ya yi gumi. Haka ya fito ya dan har da gari da sugar Iya ta bashi ya siyo musu a wani shago, yana basu ya kama gabansa dan lokacin ma la'asar lis. Iya da Jabiru kuwa sai kewaya gida suke suna wada™ar su ga nepa ga"

ruwa a famfo sun rasa inda za su saka kan su dan murna.

WASHE GARI

Sai da suka sha garin nan da Iya ta haWa dan sai wajen ™arfe goma ma suka shirya domin tafiya

hayar adaidaitan.

"""Kai Jaburu nawa ce da kai komai baka yi da karazana ka dai ga yadda garin nan yake da arincaSa kaca-kaca gasu nan maimakon mu fita tun da sanyin safiya mu samu rabon mu amma"

"har rana ta ™walle muna gida"""

"""Haba Iya ai rabonka ba ya wuce ka kuma ko su masu hawan za su so su hau adaidaita wanda ake wuta ba wanda ba ya gudu ba ni kwa nan idan na ringa falfala wuta sai kowa ya san na ™ware"" Ya faWa yana fashewa da dariya dan gaba Waya daWi ya mamaye masa zuciya sai Waga"

mukullin adaidaitar yake.

"""Ya yi rinfa sha shirgi Jaburi, dodon ΄an arincaSa, na Umaru Wan gidan Mamman jikan Ansatu bada kan ka a sare ka je gida ka ce ya faWi"" Iya ta faWa tana wani Waga hannu sama tana jinjina masa shi kuma sai wani kaWa kai yake kamar ™adangare jin irin kirarin da Iyar take masa ji yake"

kamar ya zama tsuntsu kan gudu saboda yana son ake zuga shi.

*˜AUYEN ŠANMOŠI*

"Tun da su Iya suka tafi babu wanda ya lura, sai da gari ya waye Baba Umaru ya je gaisheta amma sai ya tarar wayam, bayan da suka gano cewar Iya da Jabiru basa nan sai suka shiga gari yawon cigiya da sanarwa. Labarin da mai machine Win nan da ya kai su Iya wajen hawa mota da ya zo musu da shi na sa™on da Iyar ta bayar sun shiga tashin hankali dan sun san mahaifiyarsu babu inda ta sani a binni bare kuma Jabiru da kansa dusa ce kawai babbar damuwar ma samun labarin kuWin jinginar gonar gadon da suka karSa. Haka suka dangana tare"

"da bin su Iya da addu'a domin babu wanda ya san inda za a same su ma, ga damuwar bada"

jinginar gonar gadon da Iyar ta yi gonar da suka dogara ita.

*KANO*

"Jabiru Iya ce ta taimaka masa suka buWe get Win gidan, sai da suka wangame shi tas tamkar dai ba adaidaita sahu za a fito da ita daga ciki ba sai ka ce wanda za a fito da tirela. Bayan sun fito"

da adaidaitan Iya tana turo shi dakyar.

"""Kai Jaburu anya kuwa za a yi abin arzi™i yo ni ai duk ™arfina da kuma garin da na sha ya ™are a turo maka arincaSan, anya wannan ba sai ina siyan maganin ciwo tara ba na ciwon jiki"" Iya ta faWa lokacin da ta kama tsantsa tana kallonsa yadda ya shiga ya yi wani zama na gagararru ya"

wani wawwangale ™afafu tamkar mai karyayyun cinyoyi.

"""Rufe gida Iya nafi so mu fantama cikin gari yin abin da ya kawo mu"" Ya faWa yana gyara zama"

"tamkar wani wanda zai tu™a jirgin sama. Bata tanka masa ba ta saka mukullin ta kulle get Win ta taho ta kama ™arfen ™ofar gaban napep Win ta Ware, ta zauna a gaban wajen aljihu."

"""Iya ke da za ki shiga baya kya zauna a nan kar fa ki faWo"""

"""Kai Jaburu na sha tabara na sha lahaula ni nan da kake gani nan gani nan bari ce farar tumfafiya, yo mu da zamu zuba fasinja a baya ya za a yi in zauna a yi asarar wajen mutun guda ai a nan zan zauna ni ce nan kalbus sayyara (Karen mota) "" Ta faWa tana tuntsurewa da dariya, kallonta Jabiru ya yi ya girgiza kai tare da tada adaidaita sahun. Burrrr ya bada wani ™ara kafin Iya ta tambaya dalilin ™aran Jabiru ya fusgi adaidaitar sun fita da gudu, sosai Iya ta kama ™arafan ta ri™e saboda shirin ko ta kwana dan ta lura da lamarin tu™in Jabirun sai da shiri."

Gajab-gajab yake shiga ta ™ananan ramukan kwatocin layi dan haka sai napep Win ya kasance

yana sama yana ™asa yana yin gefe da gefe.

"""Jaburu anya kuwa ka nuna koyar tu™in nan sai in ke ganin kamar dai hannun naka bai gama faWawa ba, ga shi ban san inda za a samu Wan har™al... Kafin ta kai ™arshen maganar sun canSala wata kwata wacce bata da wani zurfi irin hanya ce aka yi wa wata makwararan wani gida, Iya a gigice ta yi sauri fitowa daga gaban ta koma baya kasancewar da suka yi gajab sai adaidaita"

sahun ya mutu ya tsaya cak.

"""Iya ya kika bar mazauninki?"""

"""Kai Jaburu duk ™aunata da arincaSa (Adaidaita sahu) Da kuma ™aunarka gare ni ba zan bari in mutu a banza ba"" Ta faWa tana gyara zamanta dakaka. Shi dai bai ce komai ba ya cije leSe ya ™ara tada napep Win ya saki wata wuta, Jabiru da yake tu™i sai jin hannayen Iya ya yi duka biyu ta ™an™amo wuyansa tamkar wanda ta sha™e biri da igiya. Da hannu Waya ya ri™e adaidaitan ya saka"

Waya ya ™waci kansa dakyar wanda sanadin hakan adaidiitan ya ™wace kaWan ya rage su

bugu da bishiya dakyar ya karkatar da shi ya kashe.

"""Wallahi ko dai ki sauka ki dawo gaba ko kuma ki koma gida ki jira in dawo..."

"""In ka isa in nutse a wurin nan Jaburu a sayi arincaSar da kuWin gonar gadona da na ΄a΄a ka zo mini"

"da maganar banza wallahi ™afata ™afarka"" Ta katse masa maganar"

"""To dawo wajen zamanki wannan kina sha™o mini wuya ai sai ki kashe mana kasuwa babu"

"wanda zai shiga"""

"""Ko da na ji amma ni babu gidan da zan koma aradu Jaburu nan gani nan bari farar tumfafiya"""

Ta faWa tana dawowa gaban ya ja suka cigaba da tafiya.

"Haka suka rin™a yawo a cikin gari, babu inda suka sani sai mai da suke ™onewa a banza, a haka har suka zo ™ofar Win asibitin Aminu Kano. Wani tsoho da furfura ta gama baibaye masa fuska ™afarsa babu takalmi sai wani ™ullin kayansa a cikin rigar filo, da net (Gidan sauro) Ri™e a Waya hannun yana Wan gudu-gudu yana waiwaye da gani ma ba lafiya ce ta ishe shi ba, tun kafin"

ya ™araso yake Wagawa Jabiru hannu alamun Jabirun ya je da napep Win.

"""Iya kin ga mun samu fasinja"" Jabiru ya faWa cike da zumuWi dan dama babu wanda ya tare su dan ko suna tafiya idan suka ga mutum har Wan tsayawa suke amma babu wanda ya shiga sai su ga an tsayar da wanda yake gabansu ko bayansu sun kasa gane

Please Login or Register in order to submit comment