ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko dai mutane sun lura da"

Jabirun Wanyen direba ne Allah ne masani.

"""Alhamdulillahi! Ai fa dama maha™urci mawadaci, duk mai ha™uri ya kan dafa dutsenhar ya sha romonsa yanzu ba gashi ba an tsayar da mu, ni wallahi dama tafiyar nan dan babu shiri muka taho binnin Kanon nan da sai na karSa maka maganin kasuwa yadda ida muka fito hutun kirki ba za mu yi ba mun rin™a jidar mutane kamar dabobi ko kamar kyauta muke Waukansu"" Iya ta"

faWa tana jijjiga kai alamar Allah ne ya san halin jaki da bai bashi ™oho ba.

Tsohon nan yana haki haWe da Wan tari ya faWo cikin adaidaita sahun cikin ΄ar muryarsa da bata

fita ya buWe baki ya ce

"""Mu je yaro, mu je kar su biyo sawuna suna kama ni kwanana ya ™are ban gaji da duniya ba"" Baki sake Iya ta bi bakin tsohon da kallo ganin ha™orin kirki ma babu a ciki duk sun zube sabo"

da tsufa sai jefi-jefi.

"""Jaburu wannan fa da alama mun yi babbn kamu ina tunanin kakarmu ta yanke sa™a, miliyoyin"

"da muka kashe jiya ne za mu mayar da gurbinsu"" Iya da ta kai bakinta kusa da kunne Jabiru ta faWa cikin raWa."

"""Kamar ya Iya? A ina ne kakar tamu za ta yanke sa™a to ai ina ganin ko zare kakar mu ba za ta"

"samu ba bare ta yanke sa™a indai a jikin wannan ne"""

"""Baka da hankali Jaburu ta yaro kyau take ba ta ™arko, wannan da kake gani daga gani ba ™aramin kuWi gare shi ba kasan akwai masu kuWin da suke saka ma™udan kuWi a leda su libga tsumma to shi ma wannan daga gani kuWi ne sha™e a cikin rigar filon nan dan haka kawai mu yi wuff da shi"" Ta faWa tana cikin raWa kannewa Jabiru ido. GyaWa kai Jabiru ya yi alamar gamsuwa"

da maganarta.

"""Mu tafi yaro, mu tafi unguwa uku za ka kai ni"""

"""In ce dai ka tanadi kuWi yo zuwa unguwanni uku a garin nan ai ba ™aramin abu bane, ana tafiya"

"ana samun goluso(Goslow) Haka na ji ana faWa Wazu"" Iya da bata san sunan unguwa bane unguwa ukun ta faWa tun da su ba sanin sunayen unguwannin suka yi ba."

"""Kai yaro ja mu tafi wannan tsuhuwar bata san ma unguwa ce unguwa ukun ba kai da yake aikin ka ne mu je dan Allah zan ke nuna maka hanya"" Ya faWa hankali tashe yana waiwaiye. Haka Jabiru ya tada nape Win suka tafi ruuuu. Iya da Jabiru dai sai daWi suke ji domin suna ganin rigar filon nan ™wace goruba a hannun kuturu ba zai yi wuya ba duk da tun da ya zauna a napep"

Win ya ™an™ame net (Gidan sauro) Da rigar filon nan.

"""Yaro adaidaitan naka dai ko yana bu™atar juyen ba™in mai ne yo abu sai ruguguu yake kamar tashi cidar ruwan sama"" Cewar tsohon nan da yake yi wa Jabiru kwatance dakyar sanadin yadda yake jin adaidatan sahun tamkar jujjuya shi ake yi saboda gaba Waya ya kasa fahimtar"

"mene ne matsalar, bai san cewa Wanyen direba ya hayo ba Wanyen ma Wanye sharaf."

"""Ba arincaSar bane yake bu™atar juye, mai arincaSar ne yake bu™atar ya yi juye, juyen ma na rigar"

"filon hannunka amma da sannu za ka gane shayi ruwa ne"" Iya ta faWa a zuciyarta rana wani murmushi."

"""Baba yana da Wan matsala ne amma ba babbar matsala ba"""

"""Kai jama'a "" Tshohon ya faWa a fili yana ™ara ™an™ame filon da net Win."

Tun fa suka fara tafiya tsohon ne yake kwatanta inda za a bi har dai aka kusa layin da gudan

"nasa take, dai faman ajiyar zuciya yake tamkar yaron da ya sha kuka ya ™oshi."

"'Yaro kan kwanar can da taya take nan ne gidan nawa yake"" Ya faWa cike da Wan zumunWin ganin an kusa zuwa a sauke shi ya huta daga tunanin rayuwa ko mutuwa da yake ta faman yi da fargaba tun da ya shiga adaidaitan ganu yake kamar dai ma direban bai san hannunsa ba"

ma. Tsoho ganin dai kamar ma Jabiru bai ji abin da yake nufi ba sai dai ya ji Iya ta ce

"'Kai dai wannan tsoho da kwanzantu kake aradu, to ka buWe kunnuwanka rass ka san ma wannan arincaSar da ka shigo direbanta Wanye ne sharaf kamar alayyahun fa aka tsunko yanzu"

dan haka faWar a yi kwanar gidanka ma mara Sata baki ne kawai ka yi fatan saukarmu lafiya

"dan yanzu a halin da ake ciki yanzu arincaSar nan ki kwana ba zai sha ba"" Iya ta faWa hankali"

kwance dan ta ga duk babu jama'a hakan ya nuna za su ci duniyar su da tsinken tsire.

"""Šanye!!!"" mutumin tsantar tashin hankali ya a bayyana a tare da shi ya fara ™o™arin fita daga napep Win da Jabiru ya ™ara sakar masa wuta sai kangal-kangaltu suke saboda ba wai ya ™ware bane sai napep Win ya yi can sai ya yi nan dan tuni an wuce kwanar da tsohon ya ce a nan layin"

gidansa yake.

"""Gaba dai gaba dai Jaburu mai tu™in ™wararru, kai ko wanda suka ™era arincaSar ma baya suke take maka kai ne Waya tamkar da miliyab a kaf masu tu™a arincaSar Kano, tu™inka azimun ne dan mutum ko da kuWinsa sai da rabonsa, Jaburu masallacin kura mai yawan ™asusuwa yautai mugun tsuntsu masha miyarka sai ya yi dare"" Iya ta ta™ar™are sai zabgo masa kirari take tamkar ta ari baki, shi kuwa Jabiru ai tuni ma Iya ta Wora shi a keken Sera dan ji ya yi kansa ya masa wani gingiringim musamman da ta ce shi ne shugaban ΄an adaidaitan Kano baki Waya. A take ya manna wuta yana wani daddagewa tamkar dai da ™arfinsa ne yake tu™in, tsohon nan kuwa sai ya fara zabgo salati ganin an wuce inda za a kai shi a take zuciyarsa ta raya masa cewar ΄an yankan kai ne ko dai suna da haWin baki da ΄an yankan kan shi ya sa aka turo su, da yake shi ne"

mai tsautsayin sai aka rufta da shi.

"""Hadiri malafar duniya, ba™in hadari fito ta gabas kowa ka kashe kare ka ka kashe in ni ka kashe mutun ka kashe"" Iya ta sake zuga Jabiru wanda hakan yake ™ara ruWa tsohon nan yana ji dama"

bai hau adaidaitar tasu ba tun da yana ganin ga shi ya yi gudun gara ya tarar da zago.

""" Ban da lalacewa a kashe mutum a ce kare aka kashe jama'ar annabj, na ga annabi in na yi"

"hali na gari wato kowa ya kashe kare ya kashe in ke ya kashe mutum ya kashe ko? To wallahi in ya kashe ki ma alade ya kashe"" Cewar dattijon a zuciyarsa a fili kuma sai ya ce"

"""Dan Allah ku taimaka mini kar ku kai ni a yanke mini kai, wallahi kan nan nawa tsufa ya sa ya yi"

"lagafgaf har loSawa yake ko an yanke babu kuWin da zai yi"" Ya faWa yana kuka shaSe-shaSe."

"""Jaburu ka ji mutuminka ya Wauka kansa za a yanke mu bai san kuWin hannunsa kawai muke"

"bu™ata ba ko yankan kai muke ai sai dai mu nemi samari Wanyu sharaf masu rusheshen kai yadda za mu zama muloniya"" Iya ta faWa cikib raWa. Kai kawai Jabiru ya gyaWa mata."

"""Jama'a taimako, za a tafi da Malam Tukur a gille masa kai"" Malam da yake Waga hannu hagu da dama yana neman Wauki ya faWa duk da babu mutane sai jefi -jefi kuma babu wanda ya hango shi bare ya san abin da yake cewa sai dai suna mamakin gudun adaidaitar ne kawai. Shi kuma Dattijon nan su Iya ne suke kiWan su suke rawar su tun da basu san cewar inda ya fito asibiti bane bare su san mai ya fito da shi, su dai sun Wauka gudun famfala™in dukiyarsa yake,"

basu san cewa mai jinya bane ya gudu daga asibitin ba.

"""Ni Tukur na ga ta kaina, wannan mutane ba za su sauke ni ba, dan na ga babu niyya ango ya"

"kwana da wando, tabbas na yi gudun gara na tarae da zago da a tunanina wanda za shi sama idan ya taka leda ya ci ™arfin tafiya amma dai yau na tabbatar ba haka bane"" Ya faWa a ransa yana ta share hawaye. Jabiru sai da suka shige can ciki ™arshe-™arshe inda ake sabbin"

gine-gine ba a gama ba.

"""Jaburu ga kango can, ka ga nan babu kowa mu je can mu ci karenmu ba babbaka, tun da mu da haka muka fara kuturu ya ga mai ™yasbi"" Inna ta faWa a fili tana murmushin jin daWi ganin za su samu ma™udan kuWi a Sagas su mayar da gurbin kuWin gonar da sukabayar jingina. Jikin dattijon ne"

ya jau ™yarma dan zuwa yanzu ya sadda™ar da cewa kwanansa ya ™are.

"""Tabbas ba a gujewa mutuwa duk inda mutum yake ajalinsa yana biye da shi sai dai in lokacinsa ne bai yi ba"" Ya faWa a ransa yana jin dana sanin baro asibitin da ya mutu a can Win mutuwa cikin salama ba irin wannan mutuwar ba da za a raba shi da kansa Wungurugum yana ji"

yana kallo.

"Jabiru ne ya fara fitowa ya tsaya a ™ofar da baya inda dattijon yake, Iya kuma ya fito tana"

hangar ko ina sai da suka tabbatar babu kowa.

"""Jaburu mu kai shi cikin kangon kar mu warci abin nan a nan ya je ya mana ihu mu gudu a bi"

"mu a far mana, amma a cikin nan sai mu yi maganinsa babu wanda ya gani"" Ta raWawa Jabiru a kunne kai ya gyaWa mata."

Artabu aka fara da dattijo ya kafe a kan cewa ba zai sakko ba ya ™an™ame rigar filonsa da net

Win sa yana zubar hawaye.

"""Wato taurin kai da tirkiya za ka nuna mana, to ai idan aski ya zo gaban goshi ya fi zafi"" Cewar Iya tana dam™e baki. Haka suka masa cali-cali da yake dama Wan falaulayi da shi babu ™iba ga uwa uba jinya sai ya zamana bashi da nauyi cidak suka Wago shi, Iya ta ri™e ™afafu Jabiru ya ri™e uban jikin ga an cusa masa gefen net Win nasa a baki dan kar ya yi ihu ga kuma har lokacin rigar filon a ™an™ame a ™irjinsa ya danne da hannuwansa, rigar filon da su Iya suke son kai wa wawaso. Šakunan ma wani cikin wani haka yanayin kangon yake ga tsawo gare shi gidan amma haka suka shige can ciki suka kai shi Wakin ™arshe baka ganin komai sai ruwan hawaye sharaf-sharaf kamar an kunna lalataccen famfo. JaSar aka ajiye Malam Tukur tamkar ana jefar"

fa kayan wanki.

"""Ku mini rai kar a yanke mini kaina"" Ya faWa duk da akwai net a bakin amma kana iya jiyo diri"

maganar. Babu wanda ya kula shi suka saka net Win suka ™ulle masa ™afafu.

"""KuWi ko rai"" Iya ta faWa tana kallonsa."

"""Gwara ma ka bayar salin alin dan idan na kira oganmu da bindigu za su taho kuma suna zuwa babu sau™i ciwon arne za su Wakko maka kai... Tun kan Jabiru ya kai ™arshen maganar Malam"

"Tukur ya saki wani marayan kuka marar sauti, domin ya san ΄an magana sun ce gani ga wane"

"ya ishi wane tsoron Allah, yana jin abarin yadda ake cewa ΄an kidinafin suna Wauke kan mutane"

da bindiga yau kuma abin ya zo kansa.

"""Kar ku mini ta ΄an kidimashin(Kidnaping) Kar ku mini ta ΄an boko haram ku mini ta ΄an mahammadiyya wato ha™uri halin annabawa, wallahi ni ko sisi bani da"" Ya faWa dan lokacin an cire"

masa net Win daga bakin.

Wanda ba za su yi SUBSCRIBE ba idan suna bukatar littafi za su biya 5OO ta acc Faiza

abubakar 9030283375 Opay

TALLAH! TALLAH!!! TALLAH!!!

"Hajiya shin kin gaji da siyan zannuwan gado suna koWewa suna yin gashi? To ki garzayo wajen MAMAN AFRAH domin siyan masu inganci, babu kalar zannuwan gadon da babu a wajenmu. Idan kuma kin gaji da zama babu sana,a ne ki zo in baki sarin zannuwan gadon a farashi mai"

"rahusa ki Wora ribarki domin sana,ar ana samun alkairi sai kin gwada."

"Ina wacce ta gaji da siyan turarukan wuta masu ™auri a garwashi, Ina da turaren wuta mai ™amshi da daWewa a Waki, idan kuma sana,ar turaren wutar kike ina bada farashin sari ina aikawa duk inda kike. Akwai humra mai musulmin ™amshi da zaunawa a jiki, wacce nake wa la™abi da"

sumar da mai gida don ™amshi.

"Muna da Toilet cleaner in har toilet Winki ya dafe baya fita to ki gwada namu idan kika siya babu ruwan ki klin wajen wanki kumfa yake ya wanke bayi fesss ga ™amshi da yake yi Waya za ki siya ko sari duk muna bayrwa. Akwai freshner mai ™amshi, turaren wanka luquid soap, izal"

"hypo, duk ina bayarwa sari a farashi mai rahusa."

Ina wacce ta gaji da siyan shampoo da man kitso wanda bata ganin cigaba a gashin kanta da

"na ΄a΄anta? Gashin kamar gashin doki babu laushi sai tauri kina tajewa yana miki zafi, ki samawa gashinki da na yaranki mafita. Muna bayar da sari "

"Akwai cotton material da lesuka da atamfofi, abaya, takalma, kayan yara siyan Waya ko sari."

TuntuSe ni a wannn lambar 09013181851

"[12/15, 16:07] Mom mashkur & Afrah: ³AN ADAIDAITA SAHU (Masu keken napep)"

NA

MAMAN AFRAH



Akwai youtube chanel Win da za a mana SUBSCRIBE duk wanda ya yi zai nuna min shaidar

ta hanyar screen shrt idan na tabbatar zan saka shi a paid grp.

"Waya zaSin kuma mutum zai iya biyan 5OO domin samun cigaban labarin har karshe, bana yabon kaina kuma ban ce na iya ba amma kun san ALKALAMIN MAMAN AFRAH BA YA"

RUBUTA SHIRME

kar ki bari a yi tafiyar nan babu ke da subscribe kaWai za ki gwangwaje da karatu.

"a nawa ganin ko babu littafi na ce a taimaka mini da subacribe ina ganin kamar na fi karfinsa a wajenku ku masu mana ne har ma ku samo wasu su yi mana, ynz ma idan za ki"

iya saka wasu su yi ni dai screen shrt kawai nake bukata shaidar an yi SUBSCRIBE

"Labari mai cike da barkwanci kun san yadda kuka dara a ³AR ZAMAN WANKA, JALLI JOGA,"

"KARA,IN INNA DELU, UNGOZOMA."

09013181851



Page

"""Jaburu zazzage mini rigar filon nan nashi mu kwashe rabonmu tun da ya ™i ya bayar sai a"

"™wa™wata ta ™arfi mu arce mu bar shi a nan"" Cewar Iya tana aikawa Malam Tukur wata uwar harara."

"Da sauri Jabiru ya Wauke rigar filon hannunsa har rawa yake wajen zazzagewa, amma me wani dogon wandon shadda ne da ya gaji da koWewa, sai wani katalallan silifas wanda saboda sakawa tsakiyar har ta cinye, sai lemon fata guda uku biyu Wayan ma a yanke yake. Baki sake Iya da Jabiru suka bi shi da kallon jin haushin saka ran samum ma™udan kuWin da suka yi a"

jikinsa.

"""Dama na faWa muku ni bani da ko ™wandala, dama ko kuWin adaidaitar da kuka Wakko ni sai naje zan ranta in baku, saboda nan inda kuka ga na fito asibitin Malam Aminu ne, hawan jini nake"

"bansan lkcn da aka kwashe ni muraran rai a hannun Allah aka kaini asibitin ba, bayan an"

"san bana ™aunar zuwa asibiti, to shi ne na farfaWo na faWawa Wana mu bar asibitin nan saboda na fi son na ganni a gida amma suka ™i, ni kuma ganin Malam Audi na kusa da ni ya margaya(Ya mutu) Rai ya yi halinsa shi ya sa na yi wa kaina ™iyamul laili na haWo kayana na yayumo gidan saurona (Net) Da yake duk ΄an zaman jinyar suna waje na lallaSa na bi ta Wayar ™ofar zan gudu shi ne fa wasu ma'aikatan jiya suka ganni suke kirana da yake su ne masu kula da mu kuma sun san ba a sallame ni ba. Suka biyo ni shi ne na gudo dan kar su mayar da ni dan ni ban shirya mutuwa ba duk da sai kwana sun ™are"" Ya kai ™arshen maganar yana saka bayan hannunsa ya"

share hawayen da suke zuba shaSe-shaSe.

"""Kuturun kare amma kai wannan da Wanyan aiki a gabanka jajawur ma kuwa, yanzu dama ka san babu kuWi a cikin ™unshin rigar filon nan sai tarkacen banza da wofi amma ka sanya muka ba kanmu wahala? Ai kuwa sai mun jibgeka ladan wahala da ka bamu"" Cewar Iya tana dun™ule"

hannu.

"""Wallahi Iya ga man da muka ™ona ina fa ya yi mu yi sati guda cur muna amfani da shi"" Jabiru"

ya faWa cike da Sacin rai.

"""Yo ba dole dama a ™ona mai ba baka ji ya ce unguwa uku ba, to unguwar tasu ce aka haWa uku a wuri Waya nisan unguwa guda uku a guda Waya ga wannan dogon zangon da muka Wakko zuwa"

"wurin nan ka ga in aka haWa unguwa huWu kenan"""

"""Yo ai dole ma mu jibge shi ta bakin naki"" Ya faWa yana dun™ule nasa hannun. Iya da take saitin jikin katangar ne bata lura da wani miciji da ya sako kansa ba, babu wanda ya lura Malam Tukur yana ta bada ha™urin kar su duke shi saboda bashi da cikakkiyar lafiya amma babu wanda ya saurare shi, Iya ta daddage ™arfinta ta sakarwa Malam Tukur ™ulli ta Wago dan sai da ta sunkuya ta kai masa ™ullin, Wagowar da ta yi ya yi daidai da sakowar micijin wuyanta ya laulaye mata wuya, Iya jin motsin abu ya kanannale mata wuya ta kai idanunta wajen aikuwa ta yi mugun gani idanu ta zaro tana rarraba idanun cike da fargaba ta sauke idanun nata a kan Jabiru da ya"

sauke wa Malam Tukur ™ulli har biyu.

"""Allah ka yafe mini zan yi hakan ne ba dan in cutar da maraya ba sai dan in ceci kaina, domin na san matsawar Jaburu ya ga micijin nan to ko ni ce ubansa da ya diro da shi duniya ba zai tamaka mini ba saboda tsoron da yake da shi kamar farar kura guduwa zai yi ya bar ni micijin ya kashe ni in zama mushe"" Ta faWa a zuciyarta tana nufar hannun Jabiru ta ri™o tare da ri™o kafaWarsa ta kai wuyanta kusa da na shi wuyan kamar micijin ya gane mai take nufi ai kuwa ya"

haWo da wuyan Jabiru ya kanannaWe su a tare.

"""Iya ya haka kika ma™al™ale ni? Ya na ji kin ma™ala mini abu a wuya ko tsumma ne"""

"""Duba da kyau Jaburu abin ya fi ™arfin tsumma abinda yake wuyanka ya fi ™arfin mai rai"" Ta faWa cikin tsoro idanun nata har sun cika da hawaye, na tausayin kanta da kuma tausayin maraya da"

ta masa haka. Bai wani kawo komai ba ya mi™a hannu gefen wuyan nasa bai yi wa

"hannnun masauki a ko ina ba sai a wajen jelar micijin ya dam™o dan ya ga mene ne yana dam™a ya ji wani santsi bai kawo komai ba ya kalli hannun nasa ai kuwa ya yi arangama da jelar miciji dam™e a hannunsa, da sauri ya maida kallonsa kan Iya ya ga kan micijin a nata wuyan ya nannaWe. Idanu ya shiga zarewa tamkar za su faWo dan shi hatta ™adangare tsoro yake bare kuma mai gayya mai aiki miciji, micijin ma a naWe a wuyansa ai kuwa babu lafiya a take ya ji fitsari ya cika masa mara. Salatin da ya ji Iya ta yi ™arfin halin karantowa shi ya kama ya cafe"

yana fatan Allah sa su ™waci kansu kar abu ya gagare su.

"""Haba Jaburu kaima ai sai ka nemi naka salatin ko wata addu'a ka kama amma ma kama abu"

"Waya gwara dai kowa ya kama nasa ko Allah ya sa a dace"" Ta faWa lokacin ruwan hawaye sun yi wa fuskarta sallama fuskar da ta ji™e da gumi shar™af sai ta haWu da ruwan hawaye."

"""Alhadisil auwal,hadisi na Waya..."

"'Haba kai kuwa Jaburu ai sai ka samo na hamsin ko Wari ka karanto ka san an ce in mutum zai ro™a to ya roka da babban masaki, amma ka fara daga na Waya fisabilillahi Allah na tuba ka mini aikin gafara"" Cewar Iya dan ita ta Wauka idan ya karanto hadisi na hamsin Win sai sun fi saurin samun mafita. Jabiru bai ma san abin da Iya take faWa ba dan tun da ta zo duniya shi bai taSa cin karo da tashin hankali mai lasisi kamar na yau ba, dan haka ma da Iya bata ba kanta wahala ba wajen masa bayani dan da ta yi ha™uri daga wurin alhadisil auwal Win a nan ya tsaya babu inda"

zai iya Warawa dan ™asurgumin jahili ne.

"""Murtala a haWa da murtala, murtala biyu kenan (Ashirin a haWa da ashirin arba'in kenan), Zobiya a haWa da zobiya, zobiya biyu kenan (Hamsin a haWa da hamsin Wari kenan)"" Haka Iya ta shiga karantowa tana maimaitawa dan har a'uziyya take yi idan za ta faWa saboda tsurewa da ta yi da gigicewa duk ta dibirbirce. Malam Tukur yana nan zaune a gefe kamar yajin ™osai yana ganin abin al'ajabi da mamaki. Suna cikin wannan fargabar ne kawai sai suka ga micijin ya rabe a biyu Sangare Waya inda da kan a wuyan Iya Waya Sangaren inda da jela a wuyan Jabiru. Sai tashin hankalin ya fi na farko. Iya kuwa ganin abin ba na ™are bane kuma gudun kar ta je ta rasa ranta da rana tsaka a hayar ADAIDAITA SAHU sai ta fara lallaSawa ta tsugunna dan ta ji an ce idan"

miciji yana wuri ko ™wa™™waran motsi ba a yi bare kuma ita da yake kanannaWe a wuyanta.

"A gaban Malam Tukur ta yi masauki dan tana ganin yanzu basu da wata mafita da ta wuce shi,"

tsugunnawarta ke d wuya Jabiru ma ya Waga nasa sanyayyun ™afafun.

"Sai da ta je ta mi™a hannu biyu ta dam™o ™afar Malam ta dama, Jabiru ya tsugunna kenan sai jelar micijin ta dawo gaban fuskarsa ta shafa wajen saitin idanunsa hakan ne ya sanya gabansa ya cigaba da bugawa gifgifgifgif dan tunaninsa ko makanta ce za ta same shi, shi ya sa jelar ta taSa idanunsa tsabar tsoro bai san lokacin da ™arshen wata wa™a da suke yinta suna yara ya"

kufce masa ya fito ba Iya sai ji ta yi ya ce

"""Malamai ku ji tsoron Allah za a kai akuya makaranta"" Ya faWa cikin ficewar hayyaci."

""" Ai ba akuya ba za a kai makaranta in saniya za a saka a cikin aji (Class) Sai ka yi da gaske yau za ka kuSuta"" Iya ta faWa a zuciyarta tana da na sanin Wakko tsohon nan da suka yi ga shi silar haka sun haWu da jafa'in da basu san ranar fita daga ciki ba. Jabiru bai ankara ba sai jin jelar ta yi ta sauka a kan laSSan bakinsa lamarin da ya ™ara dagula masa lissafi. Cikin lallaSawa ya samu shi ma ya zauna daga saitin gefen kakar tasa ya ri™o Waya ™afar tsohon ta hagu da hannu"

biyu kamar yadda ya ga Iyar ta yi.

"""Dama ΄an magana sun ce duk wanda ya samu rana sai ya yi shanya, wato shi ma wannan tsohon mai mazaunai kamar na tsatstsewala dan ya ga muna neman taimakonsa amma ya yi"

"biris tare da yin kunnen uwar shegu"" Iya ta faWa a zuciyarta."

"""Iya tun da ke kin kwana biyu ana murmurawa a duniyar ki saka hannu ki Waukewa marayan"

"Allah miciji daga wuyansa, kin ga ni Wan yaro ne"""

"""Au Allah, to ba murmurawa ba ko gurgurawa aka yi ba zan kashe kaina a kan ka ba da kake"

"maganar yaro ai ko mahaifa ™arewa"" Ta faWa cikin muryar kuka."

"""Malam Tukur ka yi wa iyayenka ka cecemu daga wannan halin"" Duka haWa baki wajen faWa. Kafin su rufe bakin su sai suka nemi micijin sama da ™asa suka rasa kallon kallo aka shiga tsakanin jika da kakarsa. Amma kuma mai a take muryar da ta ziyar ce su damuwa Wimuwa da tashin hankali ya maye gurbinta domin kuwa Malam Tukur ne ya koma tattabara, daga Iya har"

Jabiru sai ga su ri™e da ™afar tattabara a maimakon ™afar Malam Tukur da suka ri™e da hannu.

"""Mun shiga uku ni Ansai kenan dama ba da bil adama ba muke tare ba, lallai yau mun Wakko ruwan dafa kanmu"" Cewar Iya a zuciyarta tana son ta yi ™arfin Wauke hannuwanra dafa ri™on ™afar tattabarar amma ta kasa samun ™ardun gwiwar hakan daga ilahirin jikinta domin kuwa jikinta"

karkarwa yake kamar mazari.

"""Wal fauru da gaggautawa fararun farilla ne, fasalun fiW Waharati fasali a kan tsarki"" Iya ta faWa a zuciyarta wajen ™o™arin ganin ta samu kamo addu'a domin tsira daga sharrin jinni tun da dai ga"

shi sun gani

Please Login or Register in order to submit comment