ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zai fitar da ni"" Sumsum"

suka fice babu wanda ya tanka dan su basu ma fahimci mai take magana a kai ba.

"""Wai Iya Ansai ina dukiyar ne kin ce leda za ki ciko da kuWaWe amma na ga ledar sai rogo da ™uli"

"kamar wasu mayunwata"""

"""Kai Jaburu wa ma yake ta kuWi ina rogon da ™ulin Wakko mini in ci cikin nan nawa tun safe babu"

"abin da ya shiga cikinsa, ina can ina gallafiri cikina kamar an yi sata rogon ma sadaka aka bani..."

"""Haba Iya ya za ki ce wa yake ta kuWi bayan kin saka mini a rai kuma ai ni ma tun wainar da na"

"ci da safe ban ci komai ba ina jiran ki kawo nama da lemo"""

"""Wai kai ka san rijiya da bayan da na tsallake kuwa? To aradu ™attai uku majiya ™arfi suka so"

"haike mini Allah ya sa akwai alurar nan na ™waci kaina da ita ai ni na san halin da na shiga yau"""

"""Iya ina kuWin da za a siya mini ni fa na gaji da gafara sa ban ga ™aho ba, ga shi har an doshi"

"magariba babu adaidatan"""

"""Wai kai baka da tausayi ne duk bayanin da nake maka baka ji ba, tun safe ban ci ba ban sha ba, ba sallah ba salati, ga rijiya da bayan da na tsallake na ce ka bani rogon nan na afa a bakin salati na je na yi sallah wa yake zancen kuWi bayan ba a siyar da kayan kuWin ba to Sarayi ne ΄an fasa ™wabri masu hana ruwa gudu suka ™wace sar™ar suka saka a masai (Toilet) Ta faWa tana muskutawa daga inda aka zaunar da ita ta Wan rarrafa inda kwanon tuwo da kokon da aka kawo"

mata na safe ta ce

"""Ina kwanon abincin rana?"" Cikin kuka Jabiru ya fara magana."

"""Ba ke kika ce kar wanda ya kawo dambu ba ai ko rabawa basu yi da mu ba,wayyo Allah maraici Allah ji™anki Babata na yi maraici"" Ya faWa yana ™ara fashewa da kuka. Iya bata masa magana ba sai da ta buWe kwanon tuwon nan ta ci sosai sannan ta Waga kokon ta kafa kai bata ajiye ba sai da ta sha fiye da rabi. Ajiyewa ta yi tare da sakin wata gyatsa, sai sannan hankalinta ta ji ya Wan dawo jikinta ta gyara zama ta yi tagumi da hannun hagun Winta ta fashe da kukan ita"

ma gaba Waya Wakin ya ruWe da kukan su ita da Jabiru.

"""Kai duniya Allah ji™an tsohuwarka Jaburu Allah sa kwanciya ta zame mata hutu, wallahi ba da son raina haka ta faru ba ka san abin da baka san shi ba wuyar sha'ani gare shi ashe dai wannan abu babu wanda zai siya ni nake rashin hankalina""Ta faWa cikin kuka tana zayyane"

masa abin da ya faru. Nan ta shiga lallashin sa tana cewa.

"""Ka yi ha™uri Jaburu gobe an ce masu rabon dabobi za su dawo garin nan, to an yi sanarwa cewa wannan karon da dabobin za su zo ba irin wancan zuwan ba da suka zo su bayar da takarda sai daga baya su dawo su kawo dabobi, duk da an ce zafin nema ba ya kawo samu amma na san wanda ya riga wani kwana dole ya riga shi da tashi gobe asubanci zan yi in tafi yadda zan samo sa da saniya ka san matar bukari wancan zuwan shanu takwas ta samu wasu akuyoyi biyar wasu ma rago ne, to kowa dai rabonsa yake samu ni in sha Allahu shanu zan samu narka-narka wanda za su ishe mu bu™atun mu in an siyar"" Ta faWa tana kallon fuskar Jabiru da ta washe kamar gonar auduga dan shi ma ya ji labari a gari cewa gobe zaa yi wa mata rabon dabbobi wanda wani hamsha™in mai kuWi yake rabawa talakawa sai dai a takarda ake rubuta sunayen dabobin da yawan dabbar da za a baya mutum sai a watsa kowa ya Wauki Waya idan aka duba sai a ba mutum dabbar da ya zaSo sunnanta a takarda. Da wannan Iya ta shawo kan Jabiru ya kwantar da hankalinsa har ta je ta yi alwala ta yi sallolinta tana ja wa"

Sarayin nan tsinuwa da Allah ya isa.

Da daddare ta kira su Baba ta sanar da su cewa kada wanda ya bar matarsa ta je wajen rabon

"dabobi saboda ita za ta je dan haka bata so ake nun ta ana cewa ita da sirikanta sun je tare,"

wai sai dai su bari idan an ™ara dawowa sa je. Haka suka yi ta nuna mata cewa ta yi ha™uri amma ta kafe sai ha™uri suka ba matan nasu dan a zauna lafiya amma ba dan ran su ya so ba su ma matan sun yi biyayya ne kawai ba dan komai ba domin kowa ya ci burin zuwa wajen ko

dan mutum ya samu abin kiwo wancan karon wanda suka samu sun samu alkairi sosai.

*DA ASUBA*

"Tun kan a kira assalatu Iya ta tashi daga bacci, dan ma kar ta je baccin gajiyar jiya ya sanya ta makara fita da wuri wajen rabon dabobi dan ta ci alwashin a can za ta yi sallar asuba dan ta hau layi ta samu manyan shanu, bata san cewa ko layi ake hawa kowa rabonsa yake samu."

Ana kiran assalatu ta yi alwala ta Wauki sallayarta sai da ta ji fitar su Baba masallaci sannan ta tashi Jabiru ta sanar da shi idan ya tashi da sassafe ya share jigon da za a Waure shanayen kuma ya samu murWiga-murWigan ita ce ya musu jigo yadda ana kawo su Waure su za a yi.

Amsa mata ya yi yana murna dan yau ko nauyin bacci bai yi ba da yake zancen abin duniya ne.

Lokacin da ta fito titin shiru babu mutane dan lokacin duk an shiga masallacin asuba sai

mutane da take hanga tsilli-tsilli wanda suka makara suna kan hanyar masallacin.

"""Kai yau akwai shagali idan na samu shanaye taS lallai za a ga Waga kai ni ko raini bana so"

"Allah sa ma in samo shanaye biyar wayyo daWi garke guda zan yi na shanaye"" Take faWa a zuciyarta tana tafiya duk daWi ya cika ta gani take ta samu shanaye ta gama."

"""Kai ranar nan da ana bani labari na sha dariya wai wata ce ta samu kaza da zakara yo ita kuwa garin yaya"" Iya ta faWa a fili tana tuntsurewa da dariyar mugunta a haka ta ™arasa wajen da yake filin makaranta ne kuma asabar ce ranar sai ya zamana babu makaranta. Ko tsoro bata yi wajen duhu dilim ta shimfiWa sallaya ta ajiye fitilar ta ta kabbara sallah ta idar.Tun tana sa ran zuwan mutane wajen har dai ta fara jera hammar yunwa amma bata damu ba burinta kawai ta samu"

rabonta.

"Sai ™arfe takwas manyan motoci suka fara zuwa, motar shanaye, raguna, akuyoyi, da wacce take cike da akurkin kaji irin abin nan da masu tallar kaji suke zuba kaji, sai kuma wanda suke Wauke da ΄a΄an kaji wato ΄an tsaki, jaririn kaji. Tun da motocin nan suka tsaya idanun Iya a kan"

motar shanaye tana ™iyasta wanda za ta samu dan sai ta hangi ™oshashshe a zuciyarta ta ce

"""Wannan ma yana cikin nawa"" Mata sun cika wurin fal dan haka masu rabon suka tsara yadda suka hau layi aka watsa takardu sai kowacce Waya bayan Waya ta je ta zaSi takarda Waya. Sai da adadin da suke so su Wauka suka gama Wauka sannan suka dakatar dan dama takardun da aka"

watsa Win sun ™are.

"""A taho Waya bayan Waya ana kawo takarda"" Haka aka sanar da su, kowacce tana kai wa ana karanta abin da ta zaSo ana bata, wasu saniya wata akuya wata Wan akuya kowa dai da abin da yake samu. Wata mata da aka haWa ta da samarin da ,a su kai mata shanu biyu ™osassh gida sai"

faman godiya take har da hawayen farinciki. Wata kuma da wata mtsatstsiyar akuya

"™arama, tun da ta kama igiyar ta fara tafiya Iya take mata dariyar ™eta a zuciyarta har da ce mata"

"""A gaida gida"""

"Ana zuwa kan Iya wato layinta ya zo har wani rausaya-rausaya take, ta je tahj mi™a takardar."

"""³an tsaki guda uku (Wato ΄a΄an kaji jarirai guda uku su ne Iya ta canko. Wani irin amsa kuwwa maganar ta yi wa Iya a kunne a take annurin fuskarta ya Wauke."

mm

"""³an tsaki uku Malam sai mka ce wata mayya, ko dai shanaye uku kake nufi?"""

"""Ya shanayen nan? ³an ztsaki dai, ba ga shi a rubuce ba"""

"""Babu wani ko dai baka iya karatun bokon bane, kai na kusa da shi karSi ka karanta dan Allah kar"

"ya mini maguWi"" Ta faWa lokacin har idanunta sun fara cikowa da ™walla."

"""Baiwar Allah ΄an tsaki kika canko guda uku dan haka su me rabonki"" Šayan ya faWa yana"

kallon Iya da har ta fara share hawaye tare da fyace majina.

"""Kai jama'a wannan abun naku dai ya zama zaSe wato sai wanda kuka zaSa kuka dama kuke ba wa abin arzi™i yanzu saboda Allah ina abin kirki a ΄an tsaki Mai mutum zai ce ya samu kawai dai harkar ™asar nan ce ta mulkin Tilibu(Tinubu) Amma in ba haka ba ai ba a kyauta mini hatta ku ma'aikatan na riga ku zuwa wajen nan, tun da assalatu na fito, ko sallar asuba a nn na sallata amma sai ga shi wanda suka zo daga bisani sun fini samun abin kirki, har ina yi wa wata dariyar"

™etar samun motsotsuwar akuya ashe dai ni ko kaza ba zan samu ba sai ΄an tsaki...

"""Haba Baba wa kika gani ya yu musu a wurin nan kowa fa aka bashi albarka yake sawa ya tafi"""

Šaya daga cikinsu ya faWa.

"""Yo ya na yi ai faWan da ya fi ™arfinka wasa kake mayar da shi, gado dai ba na uwata ba aka bani ™yallan zani ai na samu"" Ta faWa tana matsawa kusa da mai bada ΄an tsakin ya Wakko wani ™aramin kwali ya saka mata ΄an tsaki guda uku ya mi™a mata ta karSa tare da juyawa cikin Wacin rai ta bar"

wajen tana tunanin yadda za su ™ar™e da Jabiru.

A hanya tana ta ganin wanda suka samo shanaye da raguna suna tafiya samarin da suka ri™o

"musu abin da suka samo suna biye da su, duk wanda Iya ta yi wa kallo Waya ba ta maimaitawa saboda takaicin ganin ita tana ri™e da kwali da sallayarta sai fitila."

"Jabiru da yake tsaye wajen jigon da ya yi wa shanayen da Iya za ta samo ya kasa zaune ya kasa tsaye jiran zuwanta kawai yake, jikinta sanyi ™alaw ta shigo gidan bakinta Wauke da"

sallama. Wani uban tsalle Jabiru ya doka ya taho wajenta har yana neman faWuwa.

"""Ga Iya, ga Iya"" Ya faWa cike da murna."

"""Iya na gama jigon su waye suka taho miki fa shanayen namu bari in taro su"" Ya faWa yana"

™o™arin yin hanyar wajen ba tare da ya lura da yanayinta ba. Hannu ta kai ta ri™o rigar Jabiru

idanunta yana cikowa da ™wallah ta ce

"""Jaburu ban samu shanaye ba"""

"""A'uzubillahi haba Iya mai za mu yi da raguna ai bu™atunmu sun wuce raguna"""

"""Kayya! Jaburu abin ya wuce raguna sai dai mu ce lahaula wala ™uwwata"" Tun kafin ta gama faWa"

masa sauran ΄an tsaki ta samu kukan ΄an tsaki ya karaWe masa kunnuwa.

"""Ciyat-ciyat"" Suke ta kuka. ˜aran da ya ji ne ya sanya ya warci kwalin hannun Iya ya ajiye a ™asa"

cikin sanyin jiki ya buWe.

"""Ciyat-ciyat"" Ya yi idanu huWu da kajin suna ambaton ciyat sai wata ΄ar leda wacce aka ™ulla dusar"

da za a basu.

"""³an tsaki fa kika samo Iya"" Ya faWa yana fashewa da kukan takaici, Aliya da Maimuna da suke"

Waki suna jin komai suka tuntsure da dariya dan suna ganin hakan ma alhakinsu ne da ta hana a bar su su je wajen rabon.

"""Wallahi Jaburu ka dai gan su suna ciyat-ciyat dan ba™inciki tun da duku-duku nake wajen rabon sallar asuba ma a can na yi wai amma dan wula™anci in rasa abin da zan canko sai ΄an tsaki"" Ta faWa tana tsallake kwalin ΄an tsakin ta tafi Sagarenta cike da takaici, su Baba dama basa nan sai"

matan nasu da suke mata dariya a Soye daga cikin Waki.

"Jabiru a gaban kwalin nan ya zauna yana ta risgar kukan takaici su kuwa ΄an tsakin suna ta yawon a wurin suna cin abinci a ™asa, Iya ma a Waki ta zauna tana mammatsewa hawayen, tana nan zaune a bakin gado Jabiru ya shigo d hawaye shaSe-shaSe ya yi zaman dishan yana kuka"

wiwi

"""Haba Jaburu ka yi ha™uri mana bana son zubar hawayen maraya kar ka saka a rubuta mini alhaki a kan na yi sanadin zubar da hawayenka, Allah ya sani ya kuma gani na yi iya bakin ™o™arina amma ban samu damar faranta maka ba"" Iya ta faWa tana rushewa da wani marayan"

kukan.

"""Haka ne Iya Ansai amma ki bar ni in yi kukan maraici na san da mahaifiyata tana raye da"

yanzu ta yi duk yadda za ta yi ta siya mini adaidaita sahun amma ga shi...

"""Haba Jaburu kar ka zama Wan adama mai manta alheri mana, kar kuma ka zama ciki mai"

"manta kyautar jiya, kana gani dai yadda na sha fama amma hakan bai samu ba ya kake so in yi"

"ko sata zan yi"" Ta katse masa maganar ita ma tana kukan shaSe -shaSe da hawaye. ""Iya"

"kina da abin da za ki siyar fa ki siya mini"""

"""Yanzu Jaburu in ba ΄an atamfofin da nake sakawa ba zan siyar in yi yawa tsirara ba, mai nake"

"da shi dama sar™ar nan ce kuma ga shi yadda hali ya kasance"""

Yo Iya bakya faWawa su Baba su baki kashin gonarki ki siyar ki siya mini indai da gaske kina son hana hawayen maraya malala... Kukan Iya da take yi ne ya tsaya cak dan lokaci guda ta

haWiye sai ga ta ta tashi daga zaune ta tsaya a kan ™afafunta baki a buWe

"""Anya Jaburu kana cikin hayyacinka kuwa gonar da ake nomawa muke ci a cikinta za ka ce in"

"ce a bani rabona?"""

"""Shikenan Iya babu damuwa a cigaba da noma gonar"""

"Komawa ta yi ta zauna daSas tana share hawaye a take wani gumi yana keto mata ba dan son Jabiru da ya mata katutu ba da babu yadda za a yi ta yi ko da maganar nan ne, tana sane da cewa ko sati ba a yi ba Alhaji Audu mai kuWin garin nasu ya zo yana son ya sayi gonar ta masa tatas ita da su Baba Mamman a kan cewa ba za su taSa siyar da gonar gadon da mijinta kuma baban su Baba Umarun ya mutu ya bari a matsayin gado. Amma dai ynzu haka za ta daure ta"

tinkari su Baban da maganar.

"""Kar ka damu Jaburu zan musu magana a siyar da kasona a bani in saya maka""Ta faWa dan ta faranta masa, fa gudu ya ™arasa yana ™an™ame ta yana ta murna da sanya mata albarka ita dai sai amin take cewa dan babu yadda za ta yi bata son Satawa maraya rai ne kawai amma da kaf"

duniya babu mai sakata ta siyar da kason gonarta da take ji da shi wanda mijinta ya bar mata.

*MAGRIBA*

Su Baba ta tara domin sanar da su munimmiyar maganar sayar da gonar dan ba za ta juri

ganin Jabiru cikin Sacin rai ba gwara ko ma mai za su ce su faWa.

"""Mamman"" Iya ta kira shi da wata murya mai kamar lallashi"

"""Umaru"" Shi ma ta kira shi"

"""Na'am Iya"" Suka haWa baki wajen amsawa."

"""Dama wata magana ce nake so na faWa muku amma a matsayin umarni take ba shawara ba,"

"ina so ku samu Alhaji Audu ya saya yankin gasona na gonar mahaifinku"""

"""Gona kuma Iya?"""

"""Haka kuka ji na ce"""

"""Iya mai za ki yi da kuWin gona kuma? Bayan kin san gonar nan ita ce rufin asirinmu gaba da baya kuma ko ranar nan da Alhaji Audu ya zo da maganar sai da kika faWa da bakinki amma kuma ynzu ki zo da wata maganar da ban"" Baba Umaru ya faWa yana bin ta da kallo mai cike da"

ayar tambaya.

"""Sake shawara na yi, so nake a yanka mini Sangarena tun da mallakina ne ba na wani ba kuma da kake maganar mai zan yi da kuWi ni har wata bu™ata nake da ita wacce ta wuce siyan"

"arincaSar Jaburu"" Kallon kallo aka shiga tsakanin Baba Mamman da Baba Umaru."

"""Iya wai kin taSa ganin adaidaitar a gari nan?"""

"""Yo ni tun da uwata ma ta haife ni ina na taSa ganinta"""

"""To yanzu idan ya kawo nan qaye zai hau? Kuma kina ganin ™auyan nan kaf sai mutum ya zagaye shi bai gaji ba wuye zai hau adaidatar a kai mutum ina ko gona za a kai mutum, garin nan duk rairayi ne ta yaya wata adaidaita za ta tu™u, sannan zamanin tsadar man nan ya zai ke da siyan mai, uwa uba ma bai iya tu™awa ba amma har kina cewa a siyar da gona a siya masa kin manta gonar nan ce kaWai muke da ita, mu ma ba wani aiki muke ba da ita muka dogara a cikinta muke noma amfanin gonar da za mu ci idan aka yamke ta aka siyar shin sauran zai iya"

muke noma amfanin da zai ke kai mu shekara?..

"""Kai umaru ba a koti kake ba da za kake jero tambayoyi kamar ka kama Sarawo ko marar gaskiya, in bai iya ba ba sai a koya masa ba kuma sana'a ai sai an gwada a kan san na ™warai kuma in ma gonakin zai ke kai mutane ai babu laifi tun da ba gidan giya zai kai su ba, kuma da kake maganar noma amfani duka nawa muke matayen naku da ba haihuwa suke ba ko ni Wan cikin nan nawa da a wani abincin kirki nake ci ba shi ne sai ana nomawa da Sangarena ni dai ga"

"abin da na ce"" Ta katse Baba Umaru cikin kaushin murya."

"""Shikenan Iya za mu je wajen Alhajin mu masa maganar yadda muka yi za ki ji"" Cewar Baba"

Mamman cikin lallashi.

"""Yawwa ko da na ji ko ku fa ai hakan ya fi amma kuke musu da ni ai duk Wan da yake musawa"

"uwarsa ba zai wanye ™alaw ba, ku je to Allah muku albarka"""

Da amin suka amsa suka fito daga Wakin nata waje suka nufa suka kira Jabiru sula sanya shi a gaba da faWa da kuma kashedin kar ya sake ya ce su suka masa magana dan haka ya nuna ya ji zai faWa wa Iyar cewa ya fasa siyan adaidaitar kamar yadda suka bu™ata amma kuma a zuciyarsa yana tunanin yadda zai shirya wata gadar zaren da zai bi ya hau a sannu ba tare da

kowa ya gane ba.

"""Sha kuruminka Jaburuna za a siyar da gonata a siya maka arincaSar da kake so"" Ta faWa tana"

washe baki kamar gonar auduga.

"""Iya ni fa na fasa siyan adaidatar nan kawai kar ki siyar da gonarki ki bari idan Allah ya hore kya siya mini"" Ya faWa muryarsa tana rawa alamar maganar ba daga zuciyarsa take ba turasasa shi"

aka yi.

"""Jaburu anya ba aljannu suka shige ka ba, kai da bakin ka kake cewa kar a siya maka arincaSa? Ko dai makuwa ka yi ne, anya ba matan babannin nan naka bane suka shiga suka fita suka cire maka son arincaSar saboda suna ba™in cikin za ka samu sana'ar yi"" Ta faWa cikin"

SaSatun faWa irin na tsofaffi tana sakin kukan tausayinsa dan tana ganin asiri aka masa.

"""Ras nake Iya kawai dai na bari ne an ce adaidaitar yanzu yana tsada idan ya sakko sai a siya"""

"""Allah sarki Jaburu ashe dai kana da hankali da dogon tunani, wallahi har na ji sanyi a raina da"

"na fahimci ba asiri aka maka ba yin kan ka ne"""

"""Allah sarki Iya Ansai ta"" Ya faWa yana murmusawa."

"""Allah sarki Jaburuna"" Ita ma ta faWa tana ΄ar dariya. Fita ya yi ita kuma ta ce da daddare ta samu"

su Baba da maganar ba sai an siyar da gonar ba a bari tukunna.

Jabiru yana ta tunanin yadda abubuwa za su kasance yadda zai yi abu cikin ruwan sanyi ba

tare da kowa ya gane ba.

"Lokacin da Iya ta shiga bayi domin yin tsarki za ta yi sallar isha'i a sannan Jabiru ya fakaici ido ya shige Wakin nata, kayan da ya shigo da su a leda ya buWe ya saka bankaWeWiyar babbar rigar farin boyel da ya aro bayan ya saka ya Wauki farin hirami ya naWa a kan masa, ya Wauke ledar ya saka a aljihu ya koma bayan ™ofa ya rakuSe. Sai da ta gama alwala ta shigo Wakin tana Wan zancen ta ita kaWai hijabi ta saka ta shimfiWa sallaya, sai da ta yi kabbara ya lallaSo ya fito daga bayan ™ofar takalminsa yana cikin aljihunsa, a hankali ya lallaSa ya je bayan Iya ya tsaya, sai da ta yi raka'a biyu ta zauna ta yi zaman tahiya ta sake tashi ta yi raka'a Waya lokacin da ta kai sujada a lokacjn cikin sanWa ya yi saurin komawa gabanta ya zauna, ya naWe ™afafunsa yana"

fuskantar ta.

"""Allahu akbar!"" Ta faWa lokacin da ta Wago daga sujadar, ganin mutum zaune a gabanta sanye da farin kaya har da rawani ga shi Wakin dama babu haske sai na fitilar da ba wani fitowa hasken ya yi ba dan ba za ka gane fuskar mutum ba. Gabanta ne ya yanke ya faWi lokaci guda ta shiga"

tunanin aljani ne ko kuwa mala'ikan mutuwa ne ya zo Waukan ranta.

Wanda ba za su yi SUBSCRIBE ba idan suna bukatar littafi za su biya 5OO ta acc Faiza

abubakar 9030283375 Opay

TALLAH! TALLAH!!! TALLAH!!!

"Hajiya shin kin gaji da siyan zannuwan gado suna koWewa suna yin gashi? To ki garzayo wajen MAMAN AFRAH domin siyan masu inganci, babu kalar zannuwan gadon da babu a wajenmu. Idan kuma kin gaji da zama babu sana,a ne ki zo in baki sarin zannuwan gadon a farashi mai"

"rahusa ki Wora ribarki domin sana,ar ana samun alkairi sai kin gwada."

"Ina wacce ta gaji da siyan turarukan wuta masu ™auri a garwashi, Ina da turaren wuta mai ™amshi da daWewa a Waki, idan kuma sana,ar turaren wutar kike ina bada farashin sari ina aikawa duk inda kike. Akwai humra mai musulmin ™amshi da zaunawa a jiki, wacce nake wa la™abi da"

sumar da mai gida don ™amshi.

"Muna da Toilet cleaner in har toilet Winki ya dafe baya fita to ki gwada namu idan kika siya babu ruwan ki klin wajen wanki kumfa yake ya wanke bayi fesss ga ™amshi da yake yi Waya za ki siya ko sari duk muna bayrwa. Akwai freshner mai ™amshi, turaren wanka luquid soap, izal"

"hypo, duk ina bayarwa sari a farashi mai rahusa."

Ina wacce ta gaji da siyan shampoo da man kitso wanda bata ganin cigaba a gashin kanta da

"na ΄a΄anta? Gashin kamar gashin doki babu laushi sai tauri kina tajewa yana miki zafi, ki samawa gashinki da na yaranki mafita. Muna bayar da sari "

"Akwai cotton material da lesuka da atamfofi, abaya, takalma, kayan yara siyan Waya ko sari."

TuntuSe ni a wannn lambar 09013181851

"[12/23, 15:51] Mom mashkur & Afrah: https://www.youtube.com/@MAMANAFRAHNOVEL"

*³AN ADAIDAITA SAHU*

(Masu keken napep)

NA

MAMAN AFRAH

BABBAR GARAASA

Akwai youtube chanel Win da za a mana SUBSCRIBE duk wanda ya yi zai nuna min shaidar ta

hanyar screen shrt idan na tabbatar zan saka shi a paid grp.

"Waya zaSin kuma mutum zai iya biyan 5OO domin samun cigaban labarin har karshe, bana yabon kaina kuma ban ce na iya ba amma kun san ALKALAMIN MAMAN AFRAH BA YA"

RUBUTA SHIRME

kar ki bari a yi tafiyar nan babu ke da subscribe kaWai za ki gwangwaje da karatu.

"a nawa ganin ko babu littafi na ce a taimaka mini da subacribe ina ganin kamar na fi karfinsa a wajenku ku masu mana ne har ma ku samo wasu su yi mana, ynz ma idan za ki"

iya saka wasu su yi ni dai screen shrt kawai nake bukata shaidar an yi SUBSCRIBE

"Labari mai cike da barkwanci kun san yadda kuka dara a ³AR ZAMAN WANKA, JALLI JOGA,"

"KARA,IN INNA DELU, UNGOZOMA."

09013181851

Page5



Idanu ta runtse tana jin yadda bugun zuciyarta yake bugawa da sauri-sauri dakyar tsamu

"™arfin gwiwar tashi tsayen ta kawo Waya raka'ar, idanunta har lokacin a rufe, gabanta yana faWuwa."

"""Allahu akbar"" Ta faWa lokacin da ta kai sujada ta biyu tun da ta yi sujadar take ta faman cewa"

"""Allah ka yafe mini kura

Please Login or Register in order to submit comment