gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading DUK ƘARFIN IZZATA Yaƙin Sirrika BOOK 2 By Star Lady Chapter 5 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mijin ta sauri sauri Hiyana ta mike itama tafara shiri

Gaba ɗaya family sun haɗu a palo Abba ana jiran Hiyana da Lamrat da yaya Yusuf

Rike da hannu lamrat yaya Yusuf ya shigo gwanin ban sha'awa saman sofa mai zaman mutun 2 ya zauna tare da zaunar da Lamrat kusa dashi, sukayi shiru suna jiran Hiyana, sai kwaɓe fuska Bgs yake ba dan Ammi dake wajen ba da ba zai zauna ba

a hankali take takowa zuwa chikin palon tana sanye da hijabin ta har kasa fari tas ta sanya nikaf baki kusa da Ammi taje ta zauna gyaran murya Abba yayi ya fara magana "to ku bani hankalin ku gaba ɗayan ku, nitsuwa sukayi gaba ɗayan su suka zubawa Abba ido suna kallon sa banda Bgs daya sunkuyar da kai kasa chigaba da magana Abba yayi
"Safras ya bukachi da ku koma bakin Aikin ku yau to naji kuma na barɓi hakan amma ban da Aryan domin ya sanar dani ya bawa Aryan hutu zuwa lokacin da zamu gane diyana, tare da matan ku zaku koma kuma zaku tafi tare da Fahad saboda amrat dan idan kuka tafi da yan uwan ta bazata ji dadin zama ita kaɗai a nan ba, ba zan gaji da yimasu nashiha akan ku kula da hakkin marayun dake kanku ba kusani yanzu kune uwan su kune uban su basu san kowa a chan ba sai ku, ina haɗa ku da Allah karku bari yaran nan suyi kukan marai chi"

miƙewa Aryan yayi chikin dashewar murya yace "Abba ina ganin No need na zauna a wajen nan saura 30mins jirgi na ya tashi zuwa Maiduguri ya karisa maganar kamar zaiyi kuka, jiki ba kwari ya fice daga Palon, wani irin mugun tausayin Aryan ne ya dira a zuchiyoyin gaba ɗaya jama'ar dake Palon, shiru Abba yayi yama kasa chigaba da magana

Miƙewa tsaye Bgs yayi yace "Abba na wuche "aa Safras ka same a ɗaki zanyi magana da kai kafin ku wuche yana kai karshen maganar ya miƙe ya nufi betroom na shi bin bayan sa Bgs yayi

kutashi muje ko chewar Yusuf miƙewa sukayi a tare Yusuf ya riko hannun Lamrat Khalid ya riko hannun Zahra Ahmad da Fahad sukayi gaba Amrat ta rike hannun hiyana sukayi waje Umar da Haidar suka rufa musu baya, palon ya rage Ammi Ummi da kuma Aunty amarya

"wai ina zulaihat ne bata fito ba? chewar Ummi guntun tsaki Aunty amarya taja kafin tace "tana ɗakin ta mana kin san ita bata son hayani yane" shiru sukayi ba wanda ya sake magana


A harabar gidan jikin motochin da sojojin bgs suka jera musu domin tafiya Airport suka tsai tsaya suna jiran Bgs

Fitowa Bgs yayi Abba na biye da shi a baya yana musu fatan alkhairin, taku irin na jaruman maza bgs yake kallo ɗaya zaka yiwa face nashi ka fahimci yana chikin bachin rai sosai, sai wani huchi yake yana furzar da iska mai matukar zafi daga bakin sa, da gudu jibga jibgan sojojin sa sukayo wajen su bubbuɗe musu kofar motochin, bgs bai bi ta kan kowa ba ya shiga mota ya zauna Khalid Yusuf mota ɗaya suka shiga tare da matan su Motar da bgs ya shiga shi Fahad yaje ya shiga hiyana na rike da hannun Amrat sunyi shiru sun rasa wani mota zasu shiga

"Sister zo mushiga motan nan kinji? Chewar yaya Ahmad yayi maganar yana nunawa hiyana motar da zasu shiga ba musu hiyana ta bi bayan sa rike da hannun Amrat suka shiga mota ɗaya da yaya Ahmad, kwata kwata Abba bai ji dadin hakan ba amma baya son yayi magana dan yanzu ma da kyar ya shawo kan Bgs akan ya yarda hiyana ta rinƙa shirya masa abin chi idan sun koma London kuma da kyar ya lallaɓa shi akan karya rinƙa daka mata tsawa dan bawani koshin lafiya ne da itaba da zarar abu ya tsoratata sai suma shiyasa Abba ya lallaɓa bgs akan karya rinƙa mata tsawa.

Da gudun gaske motochin suka bar gidan kai tsaye Airport suka nufa, juyawa Abba yayi ya koma chikin gida chike da tunanin ya zaman Bgs da hiyana zai ka san che a London Amma yayi wa kansa alkawarin yimusu zuwan bazata nan da 2 week's dan yaga meke tafiya

Karfe 2 dai dai katafaren haɗaɗɗen jet na Bgs wadda ke ɗauke da tambarin sunan sa kamar haka PRINCE SAFRAS ya ɗaga zuwa London United Kingdom


To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kaimu akoi chakwakiya fa shine yaya zaman hiyana da bgs a London? ina diyanan yaya Aryan take? Su Aunty amarya zasuyi nasara kuwa? Shin mutuwa zulaihat tayi ko suma? Inna habiba ta mutune ko suma tayi? Shin Aryan yana ganin diyana ku koma taɓata kenan? Yaya Aunty amarya zatayi idan ta samu lbr abun da bgs yayiwa zulaihat? To domin samun amshoshin ku ku chigaba da bibiyar princess teema Star lady 💃💃

NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇

*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)

*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)

*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)

*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)

💖The Talent Troupe Writer's 💖


*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*


Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

Book 2

*Episode 7*


9pm jet ɗin yaya prince yayi landing a kasar London United Kingdom, ba tare da ɓata lokachi ba Bgs ya miƙe ya nufi hanyar fita, wasu jibga jibgan rundunan sojoji masu ji da karfi da lfy a gere daga farkon in da jet ɗin yake har wajen motochin da akan tana da domin ɗaukan su Bgs zuwa gida layi biyu suka geru ga wani haɗaɗɗen farin karfet da aka shinfida daga farkon jet ɗin har zuwa wajen motochin

A hankali Bgs ya sako kafar sa wajen jet ɗin nan take wayan nan rundunar sojojin masu ji da lfy da karfi suka fara ɗaga hannu suna sara masa tare da buga kafa ga dubbannin yan jarida dake chike awajen suna son suzo suyi hira da Bgs amma suna tsoro dan shi kullun fuskar sa babu alamar wasa kullum a ɗaure take tam,ganin hakan yasa suka saita Camera kawai suna ɗaukan sa hoto batare da yayi Magana ba, bai bi ta kan kowaba ya fara taku irin na jaruman maza ya sauko ya fara tafiya kan wan nan farin karfet da aka shin fiɗa masa, duk in da yazo wuchewa sai sojojin sun ɗaga hannu sun sara masa, bai tanka kowa daga chikin suba kai ko kallon in da ma suke bai yiba, ya nufi motar tun bai karisa wajen motar ba Abdol ya buɗe masa kofar motar yana ƙarisowa ya shiga ya zauna hannu Abdol ya ɗaga ya sara masa tare da rufe kofar motar.

A tare Yusuf da Khalid suka fito rike da hannun matan su gaba ɗaya sojojin sun sha ruwan mamaki ganin Yusuf da mace, dan sun san halin sa ƴaƴan manya manyan yan siyasar dake kasar sunyi ta bibiyar Bgs Aryan da kuma Yusuf amma ko ɗaga ido su kallesu basu ɗaba yiba kuma har yanzu akoi wasu da suka nache su dai dole sai Bgs, gaba ɗaya yan jaridun dake wajen suka dakata da daukan Bgs suka komar da Camera kan Yusuf da Khalid dan sun sha ruwan mamaki ganin su da mata.

Fahad Ahmad tare suka fito suna yar hira sama sama nan dai suma yan jarida suka fara ɗaukan hoton su kowa jira yake yaga fitowar tager Aryan amma shiru shiru daga karshe hiyana tare da amrat suka fito, dai dai tsakiyar karfet ɗin nikaf na hiyana ya kwanche, ya gangaro ya rufe mata ido hannu tasa ta chiro nikaf ɗin gaba ɗaya, ta rike a hannun ta, nan take kallo ya dawo kanta manya manyan Generals na sojoji da manya manyan yan siyasan da su kazo tarban su Bgs sai wani kallonta suke suna lashe baki da mamaki sojojin dake wajen ke kallon hiyana ɗaya daga chikin yan jaridan ne ya matso kusa da ɗayan yace "kai kaga wata hurul ai, mai kama da Brigadier General Safras anya wan nan ba kanwar sa bace dan kaman nin nasu yayi yawa? "Kai john wlh ka iya bakin idan ba haka ba yanzu zaka jika a bakon waje, shiru sukayi suka chigaba da bin hiyana da Camera suna ɗaukan ta gaba ɗaya jama'ar dake wajen kallon su ya dawo kan hiyana da Amrat chike da jin haushin hakan Fahad yace "wai sister's ba zakuyi sauri ba!? Da sauri suka kariso wajen

motar da yaya Ahmad ya shiga shi suka shiga a tare motochin suka bar Airport ɗin suka nufi gida

Motochin na parking a chikin gida Bgs ya fito ya nufi chiki gaba ɗaya su Fahad ma suka fito suka bi bayan sa, a babban palon kasa suka zauna, Bgs da Fahad kuwa part na Bgs suka wuche basu tsaya a palo ba, kallon Yusuf Khalid yayi san nan ya dawo da kallon sa kan hiyana dake sunkuye da kai kasa ya fara magana

"Sister ki tashi ki bi mijin ki part na shi kije kiyi wanka ki huta idan kin shiga palon, zakiga kofofin guda uku a chiki to ki shiga ɗakin gefen hagu kinji shine ɗakin ki na tsakiyar kuma ɗakin yaya prince ne" ya karisa maganar yana nuna mata part ɗin Bgs da hannu "to kawai Hiyana tace san nan ta miƙe jiki ba kwari ta haura sama bin ta da kallo sukayi har ta karisa haurawa ta shiga part ɗin Bgs, dawo da kallon sa Khalid yayi kan Amrat yace "kema sister Part ɗin da Hiyana ta shiga nan zaki je domin da alama mijinki a part ɗin Bgs zai zauna ina tunanin yana ɗakin gefen dama, kije kema kiyi wanka ki huta sai anjima idan mun haɗu wajen chin abinchin" to Amrat tace tare da miƙewa itama ta haye sama, hannun Zahra ya kama tare da miƙewa yana faɗin "sis love muje ko, tsaki Yaya Ahmad ya ja kafin ya miƙe ya nufi part nashi yana faɗin "nima dai na kusa Auren nan, dariya Yusuf yayi tare da miƙewa ya ɗauki Lamrat chak kamar yar baby ya nufi Part na shi da ita

Da sallama Amrat ta shigo ɗakin da yaya Khalid yace taje,ɗaki ne mai girman gaske ɗauke yake da wani katafaren gadon mai shinfiɗe da White bet shit ba ƙaramin kyau gadon yayi ba, ga wasu haɗaɗɗun sofa set 1 Brown da milk a tsakiyar kujerun akoi wani haɗaɗɗen sofa table daga gefen dama kuwa wasu tagwayen kofofi guda biyu ne awajen da alama ɗaya kofan toilet ne ɗayan kuma dressing room ne ta shagala da kallon haɗuwar ɗakin sai ji tayi an sunkucheta chak sai kan gado.

A hankali ya kwantar da ita chike da kulawa yace "tsoron ɗakin kike ne? "Aa kawai ina kallon ɗakin ne" "ya miki kyau kenan? "Eh mana yaya Fahad ɗakin yayi kyau sosai" "ok to tun da ya miki kyau a nan zamu zauna daman so nake mu koma Part na yaya Aiman amma bari mu zauna a nan kawai tun da kina so ɗakin" shiru tayi batayi magana ba kallon fuskanta yake sosai ji yake kamar ya mai data chikin sa, kasa kasa da murya kamar mai raɗa yace "tashi muje na miki wanka" dariya tayi wadda yasa dan siririn wushiryar dake tsakanin fararen hakoran bayya, chike da yaranta tace "yaya Fahad ai na iya wanka ni ba sai kamin ba "eh ai nasan kin iya tun da kullun ke kikeyi amma yau ni zan miki da kai na" zatayi magana yayi sauri haɗe bakin su waje guda sosai yake kissing nata sai da yayi kissed nata mai isar sa san nan ya saketa yana kallon face nata, turo ɗan karamin bakin ta tayi chike da yarinta ta fara magana "yaya Fahad wai kai sai ka rinka shawa mutun baki kuma fa yana min zafi" murmushin gefen fuska yayi kafin yace "ai ba bakin ki bane na wane kuma sha kam yanzu na fara muje na miki wanka sai mu dawo na chigaba da sha" "to yaya Fahad baki na ɗin yana maka daɗine? "Sosai ma kuwa ai bakin ki yafi zuma daɗi amma kefa ba ki faɗamin ba nawa bakin akoi daɗi? "To ai ni ban taɓa shan naka ba kullun kai kake shan nawa" "ok to yanzu kema ki sha nawa sai ki faɗamin akoi daɗi ne ko babu" yayi maganar ya kara haɗe fuskokin su sosai, chikin nitsuwa Amrat ta kamo lip nashi na kasa tafaɗa sha kamar yadda yake mata, wani irin shock yake ji bai ma san lokachin da ya rungumeta gaba ɗaya ya maido ta kirjin saba wani irin salon kiss ya shiga yi mata, lokachin guda ya ruɗe sai wani numfashi mai zafi yake fitarwa, kuka Amrat ne ya dawo dashi daga duniyar da ya faɗa, a hankali ya zame jikin sa daga nata ya ɗan koma gefe

da kyar ya iya buɗe bakin sa chikin dashewar murya yace "me ya faru ki ke kuka? Chikin shesshekar kuka tace "ba kaine ka danne niba kuma kirji na yana min zafi ga baki nama zafi ya kemin" "oh sorry to tashi ki je kiyi wanka dan yanzu gaba ɗaya jikina ya mutu ba zan iya ɗagaki ba" yun kurawa tayi ta miƙe ta sauko daga kan gadon ta nufi toilet, binta yayi da ido har ta shige chikin toilet ɗin shafa kansa yayi tare da sauke ajiyar zuchiya, kasa kasa yace "wai me ke damu na ne Fahad? Me yasa duk lokacin da naga yarinyar nake kasa samun kwanchiyar hankali har sai ta kasan che kusa dani, kwanchiya yayi tare da lumshe ido yana jiran fitowar ta

Kwance yaya Yusuf yake saman katafaren gadon sa yana latsa waya, jin an buɗe kofar Toilet ne yasa ya ɗago yana kallon ta ɗaure take da towal a kirjita ta sanya hijabi zuwa guiwa murmushi yayi kana ya mata nuni da hannu akan tazo ba musu taje kusa dashi ta zauna hannu yasa ya chire mata hijabin dake jikin ta sunkuyar da kanta kasa tayi "kunya ta kike ji ne my baby? Shiru tayi batayi magana ba, hannu yasa ya ɗago haɓarta "ya jikin naki? Kasa kasa kamar wadda bakin ta ke chiwo tace "da sauki" jawota yayi ta faɗa kan kirjin sa ya juya da ita ya mai data kan gadon ya mata runfa da kirjinsa "me yasa kike jin kunyata my baby? Runtse ido tayi tace "babu komai yaya Yusuf kawai dai ina jin bazan iya haɗa ido da kai bane" "mmmm amma zaki iya haɗa baki da ni kam ko? Da sauri ta waro idon ta waje tana kallon sa "kunyar ya tafi ne kuma? naga kin buɗe ido Hannu tasa ta rufe fuskar ta tana murmushi, "my baby ni ki faɗamin wai kin samu sauki ne dan nifa inason ki haifa mana baby masu kama dake da wuri, zame hannun ta tayi daga kan fuskar ta chike da zumuɗi tace "yaya Yusuf nima wlh ina son baby's dayawa pls" kara matsowa kusa da ita yayi har dogon hanchin su na gogan na juna kasa kasa yace "kin shirya ansan baby yanzu ne? "Eh yaya Yusuf ni ko yanzu aka bani ina so kuma ko guda 12 za'a bani inaso" "to waye zai bakin? "Ni ma ban sani ba ina chewa a asibiti ake bawa mutun idan yaje" murmushin kaɗan yayi chike da so da kauna yace "aa duk duniya ni kaɗai ne zan iya baki baby" "yauwa yaya Yusuf to dan Allah ka bani yanzu kaji pls "kin shirya na baki yanzu? "Eh Allah na shirya kawai ka bani inaso amma biyu zaka bani sai na kaiwa Aunty hiyana ɗaya" "ok yanzu kuwa zan baki yan uku ma ba yan biyu ba" zatayi magana ya haɗe bakin su, waje guda waro ido waje lamrat tayi tana kallon sa hannu yasa ya rufe mata ido ta saman kanta, sosai yake kissing nata chikin dabara ya kwanche towel dake jikin ta ɗayan hannunsa ya kai kan breast nata ya shiga shafasu yana ɗan murza yan kananan bakin, zame ɗayan hannun sa yayi daga kan face nata ya zura shi ta bayan ta ya tallaɓota da kyau ya shiga murzata ta ko ina.

Lamrat da taga dai ba zai chire bakin sa daga chikin nata ba sai ta gabza wa harshen sa chizo ba shiri ya same bakin sa daga nata yana kallon face nata ganin ido a runtse tana murmushin ne yasa ya fahimci da gangan ta chijesa kwafa yayi yace "zanyi magana nin ki yanzun nan kuwa, kafin ta buɗe ido ya mai da bakin sa kan Nipple nata,wani irin shock sukaji gaba ɗayan su chike da shagwaɓa tace "yaya Yusuf pls kayi hakuri wlh akoi zafi shiru yayi kamar bai ji me take faɗe ba ya chigaba da socking na breast nata yana murza ɗayan da hannun sa lokachi guda ya fita hayyachin sa sai wani gurnani yake fitarwa tun lamrat na rokansa akan ya kyaleta a hankali har ta fara yi masa kuka, amma ina yaya Yusuf baya chikin hayyachin sa baya jin kukan nata, chikin dabara ya zame wandon dake jikin sa tare da shot ɗin gaba ɗaya, kafin ramlat ta ankara sai taji wani azaban zafi ya ziyarche ta lokachi guda wani ihu azaba ta saki tafara kokarin ture'sa tana faɗin "dan Allah yaya Yusuf kayi hakuri wlh ba zan sake chizon kaba na tuba wlh akoi zafi wayyo Ammi kizo ki checheni yaya Yusuf zai kashe ni, duk wan nan ihun da lamrat keyi yaya Yusuf baya jin ta bai ma san tanayi ba socking nata kawai yake, yagushin chizo babu wan da lamrat bata yimasa ba duk ta ya gushe masa fuska tun tana iya ihu da karfi har voice nata ya dai na fita, Yaya Yusuf dai bai bartaba sai da ya mai data chikakkiyar mace san nan ya sauka daga kanta ya kwanta gefen ta yana mai da numfashi, ita kuwa gaba ɗaya bata chikin hayyachin ta sosai tasha wuya


Amin afuwa yau naje anguwa sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kaimu



NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇

*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)

*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)

*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)

*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)

💖The Talent Troupe Writer's 💖


*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*


Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

Book 2

*Episode 8*


.......After some minutes Yusuf ya ɗago kai a razane ya miƙe ganin halin za lamrat ke chiki, chike da tashin hankali da danasani ya kariso wajenta "subhanallah shine abun da ya furta lokachin da idon sa ya sauka akan aika aikan daya aikata yayi dana sani sosai, ya ruɗe ya rasa ta ina zai fara taɓa ta tunani ya shigayi gashi gaba ɗaya likitoci dake dubasu maza ne kai shi ko mace ba zai iya bari taga jikin matar shiba bare namiji yanzu ne ya kara jin zafin rasuwar Aiman, da yanzu Aiman na nan sai yaje ya tambayoshi abun da ya dace ya mata, yaya Aryan shine mai ɗan saukin kai shima baya nan ko kwaya ya sha bai isa ya tinkari Bgs da maganar nan ba, ya shiga matsanan chin tashin hankali da danasani ko dai na sanar da yaya Khalid girgiza kai ya shigayi yana faɗin "No No" ba zan iya sanar da kowaba" chan kuma wata dabara ta faɗo masa chikin sauri ya diro daga kan gado ya ɗauki short na shi ya mai da jikin sa ya fara laluɓar wayar sa chan gefe ta karshen gadon ya hango wayar, chikin sauri ya ɗauko tare da kunna hasken screen ya duba time karfe 11pm contact nashi ya shiga kan number Aunty farida ya danna kira, wayar tayi ringing har ta katse baa ɗaga ba, sake kira yayi sai a karo na uku Aunty farida ta ɗaga da murya irin na mai barchi tace "Hello Yusuf" shiru ya ɗanyi yana tunanin ta yadda zai fara sanar da Aunty farida aika aikan da yayi "yaya Yusuf bakaji nane? "Aa Aunty farida ina jinki Ykk? "Lfy lau ya London? Ya Amarya Lamrat? "Uk Alhadulillah" "lfy kakirani a wan nan daren? "Eh Aunty babba lfy ba lfy ba" chikin sauri Aunty Farida ta miƙe zaune tana faɗin "subhanallah ba lfy ba kuma to me yake faruwa baka da lfy ne? Ko dai Lamrat che bata da lfy? Ko kuma sauran yan uwan namu dan yanzu prince yayi block nawa bana samun sa awaya" "Aunty farida ki kwantar da hankalin ki mana irin wan nan jero tambayoyi haka dukkan mu muna chikin koshin lfy daman" sai kuma yayi shiru ya kasa karisawa "dama me Yusuf? Kayi magana mana ko so kake ka bugamin zuchiyata ne haba mana" "no Aunty farida ki bari zan rubuta miki tex kawai" batare daya jira amsar taba ya katse kiran chikin sauri ya shiga rubuta mata massage, yana gamawa ya tura mata ba afi 2mins ba sai ga kiran ta ya shigo wayar sa,ji yayi kamar kar ya ɗau call ɗin saboda kunya amma ba yadda zai yi dole ya ɗauka dan ga Lamrat nata zubar da jini, jiki ba kwari chike da jin kunya yayi picking tare da manna wayar a kunnen sa

"Kana jina Yusuf yanzu kasa ruwa mai zafi wadda hannu zai iya shiga chiki sai ka mata wanka ka gasa mata jini amma ka zuba detol a chikin ruwa san nan ba sau ɗaya ba idan ruwan ya ɗan yi sanyi sai ka sauya mata wani mai zafin, zai taimaka mata sosai amma ya zama dole ka kaita asibiti domin kaga lamrat karaman yarinya ce tayu ka jimata chiwo tun da ba waje ɗaya muke ba bare nazo da kaina yanzu kayi mata wanka sai ka shirya ta kuje hospital" tun Aunty farida bata karisa magana ba ya katse kiran chikin sauri ya shiga Toilet ya haɗa mata ruwa mai zafi tsabar ruɗewa yama manta Aunty farida tace ruwan da hannu zai iya tsayawa

Dawowa chikin ɗakin yayi ya ɗauki Lamrat chak kamar yar baby ya koma chikin toilet ɗin da ita, chikin baf ɗin wanka ya sanya ta, da sauri ta damke hannun sa dan zafin da ruwan yayi masa, wani irin ihu azaba ta saki tare da kankame hannun sa da karfi, kawar da kansa gefe yayi dan bai san ganin tashin hankali dake kan face nata, sosai lamrat ke masa kuka, jin kukan nata yake har chikin ranshi amma ba yadda zai yi dole ya nema mata lfy, sau uku yana chanza mata ruwa kafin nan ya mata wanka sarki ya saɓota a kafaɗar sa sudawo chikin ɗakin saman sofa mai zaman mutun 3 ya kwnatar da ita yaje ya ɗauko bargo ya rufe ta saboda rawan sanyi da take, komawa yayi wajen gadon gaba ɗaya ya kwashe gayan dake kan gadon, kama daga bargon bet shirt fillows gaba ɗaya ya kwashe su ya kai wajen ajiye kayan wanki ya dawo ya shiga dressing room ya ɗauko wani set na bet shirt da blanket, yazo ya shinfiɗa da kansa, ya koma ya ɗauko ta ya dawo da ita kan gadon sai kuka take, a hankali hankali idan ba ka kasa kunne sosai ba bazakaji kukan nata ba dan voice nata baya fita sosai,

Please Login or Register in order to submit comment