gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading DUK ƘARFIN IZZATA Yaƙin Sirrika BOOK 2 By Star Lady Chapter 14 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tajima kamar bata taɓa jin wani abu wai shi barchiba tsabar tashin hankali da ta shiga, tunani ta farayi ya dawo ne ko bai dawo ba, kai kallon ta tayi wajen time na wayar 11:30am chikin sauri ta ajiye wayar ta nufi betroom nashi tsabar sauri kamar zata tashi sama.

Da sallama ɗauke a bakin ta ta shigo betroom ɗin, zaune yake saman sofa ya sanya system a gaba da alama aiki mai muhimmanci yake ko wani binciken, daga shi sai Short, faffadar kirjin nan nashi a buɗe asalin murɗaɗɗen suran jikin sa nan a bayyane, kallon ɗamtsen hannun sa kawai hiyana ke yi mamaki ma hannun nasa ke bata ita tunani ma take taya akayi hannun sa yayi wanan girma haka ga kirjin sa kamar na mata, breast nashi da girma kamar na wata mace, gasu a tsaye dam dam, yau da bai sanya riga ba ba karamin rikita hiyana yayi ba domin bata taɓa kallon ainahin suran jikin sa a fili haka ba sauko da blue eyes nata tayi kan lallausan bakin gashin dake kwanche saman kirjin nashi, wow kawai take ta mai mai tawa a zuchiyar ta, dan gashin wajen ba Karami kyau yake mata ba, yana matikar tafiya da imanin ta aduk lokachin da taga gashin wajen jitake kamar taje ta shafa wajen, chike da tsoro ta tako zuwa in da yake zaune, tana tafiya tana satar kallon baki kwantachen kuma lallausan gashin dake kwance a chinyoyin sa da hannayen sa, wani fitinannen kamshin yake tamkar anyi barin turare a jikin sa, sai shakan manshin take tana lunshe ido dan ita dai aduniya tana bala'i san perfume na shi ba karamin tafiya da imanin ta yake ba.

Gaban sa tazo ta tsugunna chikin tsoro da sanyin murya tace
"sannu da dawowa yaya prince ina wuni" shiru yayi tamkar bai san da mutun awajen ba, shiru itama tayi tana satar kallon dogayen yatsun kafar sa, almost 10mins

daddaɗa kuma sanyayyar voice nashi ne ya daki dodon kunnen ta

"jeki kawomin Black tea mara sugar,ki ɗan matsa lemon juice kaɗan" yana magana chikin nitsuwa yana aikin dake gaban sa a chikin system.

chikin sauri ta miƙe har ta kai bakin kofa sai kuma ta juyo, chike da tsoron amsar da zai bata tace

"yaya prince in kawo maka har da abinci zaka chi?

Shiru yayi bai bata amsa ba kuma bai ɗago ya kalli in da take ba, aikin sa kawai yake tamkar ba da shi tayi maganar ba.

shiru shiri tana tsaye tana jiran amsa, shi kuma yana aikin gaban sa ko kallon in da take ma bai yi ba, almost 15mins da ta ga dai bai da niyar sake magana, ta wuche jiki a mache ta fice daga ɗakin ta nufi kitchen

baafi 2mins ba ta haɗa masa Black tea mai zafi kamar yadda ya umarchi ta, ta dawo betroom ɗin Gaban sa tazo ta tsugunna

"yaya prince ga tea ɗin tayi Maganar murya na rawa,

hannu yasa ya ansa cup ɗin ya ajiye gefen sa,kan shi na kan system chike da izza ya fara magana "idan kika sake tambaya ta ki kawomin abun da bance ba sai na ballaki"

"kayi hakuri ba zan sake ba"

shiru yayi bai sake magana ba, itama shiru tayi tana son tashi ta koma palo ta kwanta dan barchi take ji amma tana tsoron yin hakan

zaman 30mins tayi awajen, tana jiran taji me zai sake che mata ko zai bukachi wani abun
shiko aikin sa kawai yake yama manta da mutun a wajen chikin tsoron amsar da zai bata tace

"yaya prince zan iya tafiya?

Kai kawai ya ɗaga mata alamar eh ba tare da yayi Magana ba,

chikin sauri ta miƙe ta koma palo ta kwanta, tana ta murmushi jin daɗin yadda yaya prince yayi mata magana chikin sanyin murya da haka har barchi ya ɗauke ta.

1:30am ya fito daga betroom nashi sherye chikin kayan barchi masu bala'i kyau da tsada ya shigo chikin palon,

palon duhu baka iya ganin komai,

a duhun ya taka har zuwa wajen kujerar da take Kwanche kunna harshen screen ɗin wayar sa yayi a kan face nata, guntun tsaki yaja tare da kawar da kanshi jefe chikin zuchiyar sa yana faɗin "U kill me Ammi U already kill me,yanzu ki rasa wani hukunci zaki min sai kiche idan na sake kwana gado daban daban da yarinyar nan baki yafe ba, why zaki min haka, ni da wanan hukunci wlh gwara ki sanya bindiga ki harbeni ai. Dojon tsaki ya kuma ja kafin ya mai da wayar sa aljihu ya duka ya dauke ta chak tare da saɓata a kafadar sa yayi chikin betroom da ita .

Saman katafaren gadon sa ya kwantar da ita, sai kwaɓe fuska yake ya koma ta ɗayan gefen ya kwanta tare da jawo blanket,zuwa kirjin sa, ya lumshe green eyes nashi yana karanto Addu'ar barchi, yana gama addu'ar ya shafa tare da juyawa yana kallon gefe ba jimawa barchi ya ɗauke sa

4:50am dai dai ya farka slowly ya waro green eyes nashi akan face nata, ta shige chikin jikin sa yayin da shi kuma ya ɗora hannun sa ɗaya saman bayan ta suna fiskantar juna,

barchi yayi daɗi basu san lokacin da suka manne da juna ba, kawar da kansa gefe yayi chike da ɓachin rai ya furta

"U kill me Ammi kin gama dani wlh ni gaskiya ba zai yuwu ba, dole yarinyar nan ta bar gidan nan kwata kwata ma ban son sake ganin ta.

A hankali hankali take jiyo voice nashi a chikin barchi da kyar ta iya waro blue eyes nata a kan face nashi

Chikin sauri ya juyo yana kallon ta, ba karamin mamaki ya shaba ganin yadda idon nata ke kyallin, saboda ta waro su waje sosai dan tsoron ganin ta ajikin sa da tayi, kallon chikin idon nata yake sosai, ganin hakan yasa ta runtse idon ta dan ba za ta iya kallon chikin idon sa lokachi da yake kallon taba, hukunci kawai take jira ya yanke mata dan tasan yau ta shiga uku.

cool voice nashi ne ya daki dodon kunnen ta wadda ya sanyata buɗe ido ba shiri

"me ya kawoki jiki na? Yayi maganar yana kokarin raba jikin sa da nata

kasa magana tayi dan gaba ɗaya yadda yayi magana da sanyayyar voice yasa taji harshen ta ya mata nauyi,

Kokarin mekewa yake ba tare da ya ankara ba ya dora hannun sa saman breast nata, wani laushi da yajine yasa shi waigowa da sauri yana bin hannun nashi da kallon,

Da sauri ta runtse ido tana jin zafi,dan ya danne mata su sosai ga shi hannun sa da nauyi sosai, kai kallon sa yayi kan face nata yaga yadda ta tsuke fuska alamar tana jin zafi, shiru yayi yana tunani yana kallon yadda take tsuke ɗan bakin nata alamar tanajin zafi sosai.

muryan tane ya katse masa tunanin da cewa
"dan Allah yaya prince kayi hakuri zafi sosai wajen yake min ta karisa maganar tare da sakin wani marayar kuka, t

saki ya ja tare da ɗauke hannun sa, daga wajen ya miƙe ya nufi toilet dan yayi wanka ya shirya zuwa masallaci

Kasa kasa take kuka har da shessheƙa, dan ba karamin zafi wajen yake nata ba, yaya prince ya danne mata da karfi domin kusan gaba ɗaya nauyin sa ya saki a kan hannun nasa dafa wajen yayi zai miƙe, ba karamin dauriya tayi ba ma lokachin da ya ɗaura hannun sa awajen, ji take kamar zata fasa ihu.

Har ya fito daga toilet ɗaure da towel tana kwance tana kuka kasa kasa, ko kallon in da take bai yi ba, ya shirya ya fice daga ɗakin ya nufi masallaci.

kasa tashi tayi dan raɗaɗin da wajen ke mata haka ta kwanta tana ta kuka mai tsuma zuchiyar mai sauraro, tana son taje tayi wanka tayi sallah amma ta kasa mikewa ji take kamar idan ta tashi breast natan zai faɗi kasa, dan azaban chiwo

FAHAD AMRAT

"Yaya Fahad dan Allah ka bari mana" kara matsowa yayi kusa da ita kasa kasa yace

"naki bari wai ma shin jikin kine ko nawa?
Chikin sauri Amrat ta buɗe baki zata yi magana ya chapko lip nata na kasa ya shiga tsotsa kamar sweet, hannun sa ɗaya ya ɗora saman kirjin ta, ya shiga murza yan kananan breast nata, a hankali ya zame bakin sa daga nata chike da so da kauna yace

"my,wayan nan abubuwan wai sai yaushe zasu girma sosai ne, dan na kosa naga kin fara bawa baby na yana sha"

chike da yaran ta tace
"yaya Fahad to ai baka sayo mana babyn ba

"eh zan sayo amma sai breast naki sun girma sosai kin ga wanan ai baby ba zai iya sha ya koshi bako? Hannu ta sanya ta rufe idon ta

kasa kasa tace
"yaya Fahad ai zai girma baza'a daɗe ba domin haka na Aunty hiyana da kuma Aunty diyana ma..... Bata karisa maganar ba ta fashe da kuka saka makon tunu da diyana da tayi

Chikin sauri ya zame hannun sa daga kan yan breast nata ya rungumota sosai chike da rarrashi yace

"kukan me kike? Chikin kuka take faɗin

"yaya Fahad wai taushe Aunty diyana zata dawo ne?

"Aunty diyanar ki ai ta dawo yau da safe"

zubur ta miƙe daga jikin sa tana zaro ido da mamaki ta kasa magana,

hannu ya sanya ya jawota ta faɗa saman kirjinsa ya rungume ta sosai a kunne ya raɗa mata

"karki yi magana kiyi shiru kinji Allah yaji kukan mu ya dawo mana da yar uwar mu anjima da safe zan haɗaku video call yanzu dai kin ga anfara kiran sallan asuba bari naje na shirya zuwa masallaci sai na dawo" ya karisa maganar ya manna mata kiss a kumatu,
Ya zareta daga jikin sa ya kwantar da ita ya miƙe chikin sauri dan lokaci ya tafi, almost 5:15am sauri sauri ya watsa ruwa ya shirya chikin jallabiya ya fito Lokacin har an fara Sallah, kallon in da take kwance yayi chikin sauri yace

"lokacin Sallah yayi ki tashi kiyi alwala kiyi sallah, yana gama faɗin hakan ya wuche ba sauri ya nufi masallaci.

BGS HIYANA

6am dai dai ya dawo daga masallaci,a bakin kofar shiga betroom ɗin sa ya tsaya, da mamaki yake bin ɗakin nasa da kallon kai kallon sa yayi saman gado kamar yadda ya barta haka ya dawo ya sameta, ko motsin kirki batayi runtse idon sa yayi ya kuma buɗe wa

a hankali ya taka zuwa bakin gadon ta gefen da take kwance, zama yayi kusa da ita ya sanya hannun sa kan goshin ta, jikin nata yayi wani mugun zafi sosai guntun tsaki yaja ɗauke hannun sa yayi tare da miƙewa ya koma ta ɗayan gefen ya kwanta domin yaci gaba da barcin sa.


daga masallaci,a bakin kofar shiga betroom ɗin sa ya tsaya, da mamaki yake bin ɗakin nasa da kallon kai kallon sa yayi saman gado kamar yadda ya barta haka ya dawo ya sameta, ko motsin kirki batayi runtse idon sa yayi ya kuma buɗe wa

a hankali ya taka zuwa bakin gadon ta gefen da take kwance, zama yayi kusa da ita ya sanya hannun sa kan goshin ta, jikin nata yayi wani mugun zafi sosai guntun tsaki yaja ɗauke hannun sa yayi tare da miƙewa ya koma ta ɗayan gefen ya kwanta domin yaci gaba da barcin sa.

💖The Talent Troupe Writer's 💖

Wannan page ɗin sadaukar wane gareki masoyiya Gidan Aunty ya Allah ya baki lfy Allah yasa kaffara ce

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*


Duk mai buƙatar littafin bDuk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

Book 2

Page 17


Kukan da take ya hanashi barchin sai juyi yake chikin tsawa yace
"kimin shiru!!

Chike da jin zafin zazzaɓi ga azabar zafin da kirjin ta yake mata tace

"gaskiya yaya prince baka da imani sai yau na kara yarda da hakan, baka da tausayi kai mugune wlh duk abun da kamin sai Allah ya sakamin tun da ba abun da na maka, komai mutun ya maka aduniyar nan bai yi dai dai ba mutun baya taɓa gane gaban ka bare bayan ka, natsane ka wlh natsani ganin ka kwata kwata kai ba mutun bane, dan girman Allah ka kasheni ka huta na gaji na gaji da wanan bakar wahalar rayuwar, tun da na taso a rayuwata ban san komai ba ban da hawala, ina rokon Allah da ya sanya ya samu dacewa a lahira" tana magana tana juyi kamar zata mutu da alama bata a chikin hayyacin ta,

a sukwane ya mike zaune yana kallon ta, da alama bata chikin hayyachin ta kwata kwata batama san me take faɗe ba, abun da yake zuchiyar tane ya fito bakin ta ba tare da sanin ta ba,

Shiru yayi yana kallon ta yama rasa mai zai che mata domin yasan ba a chikin hayyachin ta tayi maganar ba, so bai kamata ya hukun tataba abun dake zuchiyar tane ya fito fili bata shirya ba

Da karfi ta dafe mararta tafara juyi tana faɗin
"wayyo Allah na ya Allah kasa karshen wahala tace tazo Allah kasa mutuwa zanyi a yau, na mutu na huta da wanna bakar wahalar wayyo diyana pls ko aina kike idan kin dawo ki kula da su amrat sosai, kar ki bari su shiga ukubar rayuwa irin nawa, ko mutuwa zaki yi ki tabbatar kin share musu hawaye, wayyo Allah na"
shiru tayi da surutan saboda azabar chiwon maran nata ya karu,

yana zaune ya zuba mata ido karo na farko da ya fara jin tausayin wani ɗan adam a rayuwar sa, ya kasa motsawa daga in da yake

wani miƙa tayi lokachin guda kuma sai ta saki, ta ɗauke diff kamar an ɗauke wutan nepa

da sauri ya matso kusa da ita Slowly ya ɗaura hannun sa saman wuyar ta, a hankali ya gangaro da hannun nasa saman saitin tsakiyar kirjinta,da sauri yae ɗauke hannun sa, matsowa bakin gadon yayi ya zura kafar sa kasa ya miƙe, ya nufi, palo

Ruwa mai sanyi ya ɗauko ya dawo ɗaƙin ya haye saman gadon.

Buɗe ruwan yayi ya tarbo a hannun sa, ya shafa mata a fuska, shiru bata farfaɗo ba, sake ɗeban ruwan yayi ya shafa mata nan ma shiru bata farfaɗo ba, kura mata ido yayi sosai a hankali ya kai fuskar sa saitin tata har dogon hanchin su na gogan na juna, kara matso da face nashi yayi sosai ya haɗe fuskokin nasu, har bakin su na gogan na juna, hannu ya sanya ya matse ɗan karamin bakin ta sannan ya ɗora nashi ya shiga hura mata numfashi sa a hankali
bai chire bakin sa ba har sai da yaga alamar ta fara numfashi chikin sauri ya chire bakin sa tare da sakin nata bakin ya koma gefe guda yana kwaɓe fuska.

A razane ta farka tare da miƙewa zaune, tana bin ɗakin da kallon, zuba mata ido yayi yana kallon ta da kyau dan ya tabbatar ta dawo normal ne ko dai har yanzu bata chikin hayyachin ta, lokachi guda kuma ya kawar da kansa gefe yana kwaɓe fuska.


Bata lura da shi a chikin ɗakin ba ta miƙe tana takawa a hankali ta nufi toilet, yana zaune ya kasa komawa ya chigaba da barchin sa.

Wanka tayi ta fito ɗaure da towel, batare da ta lura da shiba ta nufi wajen trolley ɗin ta wasu shegun riga da wando ta ɗauko, rigan mai siririn hannu fari tas mau laushi na roba, wandon kuma baki ne mai ɗan ratsin fari daga ta kafar, ta ɗauko always ta zari pant ɗaya ta sanya Always ɗin a chikin pant ɗin,
ta miƙe ta sanya pant ɗin a jikin ta, zame towel na jikin ta tayi, ta ɗora saman trolley ta ɗuki rigar nata tana kokarin sanyawa karaf idon ta ya sauka a kan face nashi, a razane ta fasa ihu tare da sakin rigar nata ya faɗi kasa ita duk a tunanin ta aljanine mai kama da shi, dan a iya sanin ta by this time ya tafi wajen Aiki.

Watsa tayi ta gudun gaske ta nufi hanyar fita ɗakin tana ihu, tsaki yaja ya miƙe taku biyu yayi ya damko kugun ta ta baya, tsabar tsorata yau aljani ya taɓata ne yasa numfashi ta ya ɗauke, ba tare da ya lura ta sume ba chikin tsawa yace

"a haka babu kaya zaki fita? Shiru yaji kamar an ɗauke wutar nefa kallon face nata yayi yaga alamar ta sume, tsaki yaja ya saɓeta a kafaɗar sa ya koma da ita wajen gadon, wurgi yayi da ita da karfi saman gadon ya juya ya nufi toilet, a gurguje yayi wanka ya fito sauri sauri ya shirya chikin wandon jeans blue da t-shirt ash, bai bi ta kan taba ya fice daga ɗakin, ya tafi wajen Aiki

KANO NIGERIA

gaba ɗaya family Abba suna zaune a palo sai wayan da basa nan, diyana na zaune kusa da Aryan dan taki yarda da kowa a gidan gani take kamar zasu chutar da ita gyaran murya Abba yayi ya fara magana.

"Alhamdulliah Alhamdulliah Allah ya dawo mana da diyana lfy sai dai tana da matsa likitoci daban daban sun dubata babu abun da ke damun kwakwalwar ta, munyi magana da Aryan yace yana son matar sa a haka abar masa kayan sa, da kai shi zai koya mata komai, baya buƙatar yan aiki ko wani abu makamancin haka, zai kula da ita da kan sa idan tana da rabon samun sauki zai chiba da mata addu'a Allah ya bata lfy, sannan Aryan gareka nayi magana da ɗan uwan ka ya sansar da ni yana bukatar ka awajen aiki dan haka sai ka shirya komawa, ya karisa maganar yana kallon Aryan, "sannan magana ta gaba Monday zanje Uk kuma ban yarda wani daga chikin ku ya kirasu ya sanar da su ina zuwa ba, ina son inje in ga irin zaman da suke ne, dan na tabbatar da aiki na a matsayina na uba, ga marayun Allah bayin Allah, akoi mai Magana?

Mikewa Aryan yayi yana faɗin
"Abba zamu wuce tare on Monday ɗin"
yana gama faɗin hakan ya nufi hanyar fita daga palon,

da gudu diyana ta miƙe ta bi shi hannun sa ta rike chike da shagwaɓa tace
"shine zaka tafi ka barni ko? Tsayawa yayi da tafiyar da yake ya juyo suna fuskantar juna chikin sanyin murya ya fara magana

"bazaki zauna da su Ammi bane, suma ai yan uwan kine" make kafaɗa tayi tana girgiza kai tana faɗin

"aa ni dai tsoron su nake ji" ta karisa maganar kamar zatayi kuka

"to shike nan ba sai kin min kuka ba, amma kina jina ki dai na tsoron su, Ammi itace ta haifeki kin ji? Itace mamanki ba abun da zata miki karki ji tsoro kije ki zauna da ita an jima sai ki dawo ɗaki muyi hira"

gyaɗa masa kai kawai tayi tare da sakin hannun sa, ta nufi wajen su Ammi dake zaune kusa da Abba gaba ɗayan su sun zuba musu ido suna kallon ikon Allah yau diyana ce ta dawo hakan,

"Aa Aryan ku tafi tare da ita tun da tafi sakewa da kai" chewar Abba

"to Abba ke zo mu tafi"
tun bai gama rufe baki ba ta juyo a guje ta dawo wajensa ta kama hannun sa, juyar da hannun nasa yayi ya rike nata suka fice daga palon

"Kai wai daman sunan ka Aryan? Ta tambaya lokachin da suƙe ficewa daga part na Abba"

"eh sunana kenan sunan bai yi bane?

"Aa yayi amma ina ji kamar na taɓajin sunan kuma inaji kamar na sanka kamar na taɓa ganin ka, da wanchan mutumin yace Aryan sai naji zuchiya ta buga da karfi kamar na taɓa jin sunan,

a sukwane ya juyo yana kallon ta lokachi guda farinciki tamamaye zuchiyar sa
"Alhadulillah Alhamdulliah ya fara furtawa ko ba komai diyana ta fara jin sunan shi a zuchiyar ta In Sha Allah nan ba da jimawaba zata dawo dai dai ashe Dr yayi gaskiya.

Tsabar farinciki yasa ya duƙa ya ɗauke ta chak ya karisa da ita chikin part nashi

"Aryan kasan me? Allah ina son shan sweet"

kasa kasa yace
"ba Aryan zaki rinƙa kirana ba kinji? Yayi maganar dai dai lokacin da suka karisa chikin betroom nashi

"to wani suna zan rinƙa kiranka da shi kenan?

Sauke ta yayi a saman katafaren gadon sa yana faɗin

"daga yau sunana habibi"

"to habibi nache maka zan sha sweet irin wannan sweet da Aunty Hanan ke bani kullun da safe"

"ok bari nayi wanka na shirya idan zanje wajen D P O sai na sawomiki, yakalan sweet ɗin yake?

"Sweet ɗin fa yana nan kamar wani abu haka yana da ɗan wasu abu farare kamar kasa a chikin sa yana da danko sosai, kuma....bata karisa maganar ba ya dakatar da ita chikin sauri

"ke waya ke baki irin wannan abu kuma idan suka baki keda waye kuke sha!?

"Ni kaɗai nake sha idan nace Aunty hanan ta sha sai tace yaya Ahzan ya hana kowa sha sai ni kaɗan"

da sauri ya dawo in da take hannun ta ya kama yana kallon kwayar idon ta, yayin da itama shi take kallon tabbas yanzu ya kara tabbatar da zargin sa akan su Ahzan domin kuwa gashi karara abun ya bayyana a chikin idon ta shi yake bawa diyana abun da zai sanya ta rinƙa mantawa da rayuwar ta na baya, duk lokacin da tasha ba zata tuna komai na rayuwan ta na baya ba sai dai wadda take yanzu shi ya sanya take manta kome ta dawo kamar wadda tayi loosing memory lallai idan kuwa haka ne Ahzan tashi ta kare.

Sosai yake kallon chikin idon ta duk da ba karatun likita yayi ba a iya sanin sa dai wannan magani baya wuche 24h ajikin mutun karfin maganin yake karewa mutun ya dawo dai dai wannan shine dalilin da ya sanya Ahzan ke sanya hanan kowani safiya ta baiwa diyana guda ɗaya.

A fusace Aryan ya sake hannun ta ya juya ya nufi hanyar fita yama fasa wanka gaba ɗaya idon sa ya rufe baya ji baya gani burinsa kawai ya isa ga Ahzan ya masa bugu ɗaya wadda zata sadashi dasu walakiri.

Har ya kai bakin kofar fita sai kuma ya tsaya chak a hankali ya juyo tana zaune yadda ya ajiyeta tana kuka kasa kasa ga hayaye sharɓa sharɓan akan face nata ganin kukan nata ya sanya yaji zuchiyar sa ta ɗanyi sanyi chikin sanyin murya yace

"menene ya faru kike kuka?

"To ba kai ne zaka tafi ka bar ni ba" tayi maganar chikin kuka da shahsheka

hannu kawai ya buɗe mata ba tare da yayi Magana ba, da gudu ta miƙe ta taho ta faɗa jikin sa tana dariya kamar ba itace mai kuka yanzun nan ba, rungumeta yayi sosai ya sanya hannu ya ɗago habar ta ya manna mata kiss a goshi

"habibi bafa a goshi akeyi ba na gani awayar Aunty Hanan a baki akeyi"

shiru ya ɗanyi kafin yace
"ok zan miki a baki idan mun dawo amma yanzu dai muje sauri nake"

"ni dai Allah habibi ban yar da ba idan bakamin a baki ba ba zan tafi ba"

chije lips nashi yayi da karfi Ahzan ya chuche sa baya son yayi kissing nata bata chikin hayyachin ta ya kamata first kiss nasu ya kasance gaba ɗayan su suna chikin hayyachin su kuma suna shaukin abun

"kiyi hakuri muje mota sai nayi kissing naki a chan ko kinga sauri nake yanzu"

kukan shagwaɓa ta farayi tana buga kafa a kasa, dukawa yayi ya ɗauke ta chak yayi waje da ita dan ya lura idan ya biye mata bazasu tafiba kuma shi

Please Login or Register in order to submit comment