You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
chikin sanyin murya tace "yaya Aryan kayi hakuri da jayayya da nayi da kai na tuba zanyi duk abun da kace" a sukwane ya ɗago yana kallon ta "Nagode my sister kuma namiki alkawari awannan karon ba zakiyi danasani ba zaki ji daɗi zamuyi nasara da izinin Allah" kakalo murmushi dole tayi kafin ta miƙe tace "bari naje na kai masa abincin dan na san yanzu ya kusa fitowa wanka" kai kawai Aryan ya gyaɗa mata alamar to yana jinjina mata a ranshi da irin kwazon da hakurin ta ga sanin ya kamata
Sauri sauri ta shiga part ɗin Ammi ta wanke face nata ta gyara hijabin jikin ta chike da tsanar sa ta wuce ta nufi part nashi ɗaukan abincin da ta ajiye a palo tayi ta wuce bedroom ɗin dai dai lokacin ya fito daga wanka ɗaure da towel a kugun sa ko kallon in da yake bata yi ba ta wuce ta ɗaura masa abincin saman table ta nufi hanyar fita kasa kasa ta jiyo zazzakar voice na shi yana faɗin "zo nan sister" ba musu ta juya ta dawo cikin ɗakin ta zauna a bakin gado wuchewa yayi dressing room nashi ba tare da ya mata magana ba. Jim kaɗan ya fito shirye chikin wandon jeans blue da t-shirt baki,ba karamin kyau yayi ba ya watsa gashin kan sa a baya bai ɗaure ba kasa kasa ta kallesa kallo ɗaya ta kawar da kan ta gefe. na'urori kana ya ɗauko tare da kayan aikin sa ya dawo kusa da ita ya zauna ya fara haɗa na'urorin ba tare da yayi mata magana ba ita ma shiru tayi tana mamakin hali irin nasa kamar bashi yayi magana da Aryan ɗazun ba yanzu shi duk tunanin sa ban ji me suke faɗa ba ban ji chewa baya sona ba hmmmmm Allah ka kawomin mafita "what are you thinking sister? Yayi maganar yana kyasta mata yatsun hannun sa a sai tin face nata, girgiza masa kai tayi alamar babu hannu ta
bayan ya kammala haɗa na'urorin ne ya ɗauki wani ɗan karami kamar memory card ya miƙa mata yana faɗin "duk in da zaki je karki manta ki kasance tare da wanan abun" hararar sa tayi a zuciyar ta ji take kamar ta shakesa dan haushi shiko bai ma san tana yi ba kwasan kayan aikin nasa yayi ya mai da drawer mirror sanan ya wuce ya zauna saman sofa.
chike da haushin sa ta miƙe ta kariso kusa da shi ta fara zuba masa abinci bayan ta kammala ta tura masa gaban sa tana kokarin juyawa ya jawota jikin sa yana faɗin "meke damun ki ne? Kasa magana tayi dan idan ta buɗe baki ba shakka zata fashe da kuka zubawa face nata ido yayi kaman mai karantar wani abun,jawo plate ɗin abincin yayi ya ɗebo a spoon ya kai mata sai tin bakin ta kin buɗe baki tayi "open your mouth"ya faɗa yana gyara rikon spoon ɗin kalaman yaya Aryan ne suka dawo mata a kunnen ta in da yake chewa karki bari ya gane kinji me muka tattauna tuna hakan ya sanya ta buɗe bakin ta ya zuba mata abincin da kyar ta iya tauna abincin har ta haɗiye sosai yake tura mata abincin yana yi yana kallon face nata
A ɓangaren Aryan kuwa
Almost 10mins ya ɗauka tsugunne awajen bayan ta fiyar Hiyana kafin ya miƙe chike da kwarin guiwa ya nufi Part ɗin Ammi dan su gaisa. dai dai zai shiga palon kasa sukayi karo da diyana tayi baya zata faɗi yayi saurin rikota kallon ta ya fara yi from head to toe sanye take chikin wandon jeans baki ya matse ta sosai da yar figaggiyar t-shirt pink mai siririn hannu wadda ya bayyanar da shatin tula tulan ta ta ɗaure lallausan bakin gashin kan tan nan a tsakiyar kai ta zuba jelar har baya tasha make up sosai ba karakin kyau tayi ba ya shagala da kallon ta sassanyar voice nata ya katse sa da cewa "yaya Aryan ka sake ni mana,kiran hiyana zanje nayi dan ban koshi da ganin taba ta kama hanyar ta ta tafi wajen wanna mai kama da itan" sai lokacin ya dawo chikin hayyacin sa chike da ɓacin rai yace "a haka zaki fita waje ko? Wato ke bakya jin magana ko? Duk abun da zan faɗa miki baya shiga kan ki ko? Allah yau zan yi maganin ki" tana kokarin yin magana ya ɗauke ta chak ya juya da ita waje. Kai tsaye part na shi ya nufa da ita chikin tsoro ta fara bashi hakiri amma ina ko kallon ta bai yi ba bare ta sa ran zai saurare ta.
yana shiga bedroom nashi yayi wurgi da ita saman katafaren gadon sa chikin ɓacin rai ya haura saman gadon shima dan bacin ran ya haɗu masa gana na bgs a gefe ga kuma nata a fusace ya kashe Cameran ɗakin chikin zafin nama ya kama wuyar rigar jikin ta ya yage sa gida biyu yayi wurgi da shi gefe,ihu ta fasa mai sauti tana kokarin miƙewa hannu ɗaya ya sanya ya mai data ya kwantar cikin ɓacin rai ya haɗe bakin sa da nata tare da damko tula tulan breast nata ya shiga murzawa sai mutsu mutsun take masa tana son kwace bakin ta tayi ihu amma yaki sakin ta duka ta fata kai masa a baya chikin zafin nama ya ɗamki hannun ta dukka biyu ya haɗe ya riƙe da hannu sa ɗaya tare da zame bakin sa daga nata kamar jira take ta fasa ihu tana faɗin "kayi hakuri wlh ba zan sake ba" ko kallon ta bai yi ba ya zame wandon dake jikin ta tare da nashi wando kara mai karfi ya sake saki amma ina bai ma san tana yi ba. Runfa ya sake yi mata da faffaɗar kirjin sa ya haɗe bakin su waje guda ya saki hannun ya daya riƙe ya mai da hannun sa saman breast nata ya chigaba da murzan su lokacin guda ya fita hayyacin sa sai dukan sa take a baya amma bai ji ba chikin fitar hayyaci ya kamo bananan sa ya zura a gaban ta tattara iya sau ran karfin ta tayi tana kokarin turesa amma ina ta kasa ko motsa shi socking nata yake chikin fitar hayyaci ci da karfi karfi zame bakin sa yayi daga nata ya ɗan raba kirjin sa da nata ta yadda zai samu damar yin aikin sa da kyau. ihu take tana kai masa duka ya gushi chizo tana faɗin "mugu azzalumi Allah ya isa na bakin sheɗani wlh bazaga annabi ba wayyo na shiga uku" duk wanna abu da take baya jin ta yayi nisa sosai sai famar fitar da numfashi da karfi karfi yake almost 1h yana sama yana aiki sai da ya samu nitsuwa sanna ya sauka daga kanta ya koma gefe ya kwanta yana mai da numfashi.
Kwanciyar 5mins yayi sanna ya ɗago a zafafe kallon aika aikan da yayi ya farayi a ruɗe ya sanya hannu ya taɓa ta ko motsi bata yi ga jini a malale a saman gadon kamar an yanka rago chikin tashin hankali ya diro daga gadon ya ɗauki short nashi ya mai da chike da dana sani ya fara kiran sunan ta "my jidda!! My jidda!! Shiru ko motsi batayi ba "inannalillahi wa inna ilaihir rajiun" shine abun da yake mai mai tawa ya rasa ta ina zai fara taɓata chikin kiɗima ya nufi dressing room ya ɗauko jallabiya ya sanya a jikin sa ya fito ya rufe ta da blanket ya fice daga ɗakin kai tsaye part ɗin Ummi ya nufa yayi Sa'a yana shiga ya samu Ummi a palo ganin yananin da ya shigo ya sanya Ummi ta miƙe tana faɗin "Aryan lfy? Girgiza kai yayi kafin yace "Ummi pls kizo muje jidda tana neman taimakon ki" tun da Ummi taji haka ta gane menene chikin sauri ta nufo shi yayi gaba tabi bayan sa.
Suna shiga ya zauna a palo saman sofa ya dukar da kai kasa ya sanya hannunsa yana dafe kan nasha yana nadamar abun da ya aikata "why? Why zan kusanci jidda ina chikin fushi meyasa zan mata haka gaskiya ban kyau ta ba". Ummi kuwa wuchewa tayi chikin bedroom ɗin jim kaɗan ta fito chikin tashin hankali a birkice ta fara magana "Aryan ka tashi mu wuce hospital" "Ummi hospital kuma? ni gaskiya ba zan yarda wani ya kalla min jikin mata ba" "Aryan dolene kayi saurin ɗaukan ta zuwa asibiti wlh kayi ɓarna sosai yanzu haka bleeding take sosai dole sai an mata ɗinki idan kayi jinkiri zata iya mutuwa dan ba jinin wasa ne ke zuba daga jikin ta ba" tun Ummi bata karisa magana ba ya wuce chikin bedroom ɗin da sauri. bayan sa Ummi tabi dan ta lura baya cikin hayyacin sa da kanta ta sawa diyana bakar jallabiyar sa da sauri ya saɓe ta a kafaɗar sa Ummi na kokarin yin magana amma ina kafin ta buɗe baki ya fice daga ɗakin.
Kai tsaye parking space ya nufa gidan baya na ɗaya daga cikin motocin su ya kwantar da ita ya shiga gidan gaba tsaki yaja lokacin dayaga ba key'n motar chikin sauri ya fito ya koma chikin gida jim kaɗan ya fito ya shige chikin motar ya kunna da wata mahaukaciyar gudu ya ja motar ya nufi bakin gate,ganin shine a chikin motar da kansa ya sanya Shahram miƙewa ya kariso wajen sa kafin yayi magana security sun wangale masa gate ɗin da gudun gaske yaja motar ya fice daga gidan,da gudu Shahram ya juya ya nufi wajen motocin su na sojoji ya shiga ɗaya daga ciki ya tayar yabi bayan Aryan dan yaga irin gudun nan da Aryan keyi baya a hayyacin sa.
A ruɗe Ummi ta fito da niyar ta hana shi tuki da kan sa amma sai ta tarar ya tafi chikin tashin hankali ta nufi part nata tana addu'ar Allah ya kai su hospital lfy tana shiga palon ta ta ɗauki waya ta fara neman layin Bgs
Lokacin da kiran Ummi ya shigo wayar sa yana zaune saman sofa sunacin abinci da hiyana,wayar na kan gado miƙewa hiyana tayi ta ɗauko masa wayar ta dawo ta mika masa tare da zama a gefen sa yana kokarin picking call ɗin wayar ta katse bin kiran yayi, Ummi na ɗaga kiran,kiran Aryan kuma ya shigo wayar picking call ɗin Aryan yayi ya sanya Ummi a hold chikin kasalalliyar murya Aryan yace "my blood munyi haɗari a hanyar zuwa hospital naka mun buge wata yarinya i think ma ta mutu" miƙewa tsaye Bgs yayi chikin sauri ya nufi waje yana faɗin "ya kake kai kuma? Ina fatan bakaji ciwo ba "Am good ban ji chiwo ba kayi sauri ka kawomin mota mu karasa hospital a kan lokacin my jidda na gab da mutuwa" yana kai karshen maganar wayar ta yanke ɗiff. Jin ya ambaci baka ji chiwo ba ya sanya hiyana miƙewa da gudu tabi bayan sa
Yana shiga motar sa itama ta buɗe gidan gaba ta shiga bai mata magana ba ya tada motar da kan sa ya fice da gudun gaske
To masu karatu mu damalmale daku ranar Monday idan mai dukka ya kai mu akoi fa show ku kasan che da alkalamin princess Teema Star Lady. Sanna ina baran addu'ar ku sister na bata da lfy tana hospital
💖The talent troupe writer's 💖
💋Duk Karfin Izzata 💋
By Star Lady
Page 32
.....Gudu Bgs ke shararawa da motar sa har Hiyana ta fara tsorata. chikin kanƙanin lokacin suka isa wajen su Aryan Shahram na isa ba daɗewa bgs ya iso tun bai karisa kashe motar ba ya fito cikin sauri ya kariso wajen da Aryan ke tsugunne kaban yarinyar da suka buge "me ma ya fito da kai Aryan?" Sai lokacin Aryan ya ɗago kai a hanzarce ya mike cike da damuwa yace "mu karisa hospital daga baya mayi magana" mai da kallon sa Bgs yayi kan yarinyar da suka buge kallo ɗaya ya mata ya kawar da kansa yana faɗin "Aryan me ya ruɗa ka haka da ka kasa gane yarinyar bata mutuba wai meke faruwa ne?" Wucewa Aryan yayi ba tare da yayi Magana ba ya karisa wajen motar sa ya buɗe ya ɗauko diyana dake sume ya nufi motar Bgs da sauri Shahram ya buɗe masa kofar mota a razane Hiyana ta buɗe motar ta fito ganin diyana a hannun yaya Aryan kamar ta mutu dai dai lokacin Bgs ma ya iso wajen tana kokarin karisawa wajen Aryan bgs ya rikota chikin ruɗu tace "sake Ni" waro ido waje yayi yana kallon ta ganin bai sake ta bane ya sa ta ɗago ido dan taga wanenen kallo ɗaya ta masa taji ta dawo cikin hayyacin ta kasa tayi da kai sai kuma hawaye ya fara bin kuncin ta jawota jikin sa yayi dan ba zai iya barin ta ta nufi Aryan ba kallon ɗaya yayiwa diyana ya gane matsalar. "yaya Prince me ya samu diyana? Naga bata numfashi" tayi maganar cikin shesshekar kuka,hannun ta ya kama ba tare da yayi magana ba ya shiga gidan gaba na motar tare da ɗaurata kan cinyar sa umarni Aryan ya bawa Shahram akan ya ɗauko yarinyar da suka buge ɗin nan ya sata a motar sa. Ɗauko ta Shahram yayi ya sanya ta motar sa "Aryan ka dawo nan bari na jamu" chewar Bgs shiru Aryan yayi bai yi magana ba ya tada motar da gudun gaske suka bar wajen Shahram ya rufa musu baya.
Chikin kanƙanin lokacin suka isa PRINCE SAFRAS HOSPITAL hannu bibbiyu aka karɓesu chikin sauri akayi A&E da su aka fara basu taimakon gaggawa shiru hiyana ta tsaya kusa da bgs tana addu'ar Allah ya sa diyana bata ji wani ciwo sosai ba zubawa Aryan dake kai kawo a bakin kofar accident and emergency ido bgs yayi ya ma rasa me zai ce masa. Tsawon 30mins suna tsaye ba wanda yace da wani ko uppan. suna tsaye mai sai da face mask yazo wucewa kiran sa bgs yayi ya ansa biyu ya sanya ɗaya ya miƙa wa hiyana ɗaya kallon mai sai da face mark ɗin yayi kallo ɗaya ya kawar da kansa kafin yace "ka bamu sa daka ne? dan bamu fito da kuɗi ba" murmushi ɗan yaron yayi kafin yace "ba komai oga,ae sadakar face mark kamar haka kam ba yau na fara ba Allah ya bawa mara lfy ku lfy" yana kai karshen maganar ya wuce chikin sanyin murya bgs yace "zo ɗan yaro" juyowa yayi ya dawo kusa da su "what is your name? da murmushi a kan face nashi yace "my name is Sadiq" hannu bgs ya miƙa masa da mamaki hiyana ke kallon su daman bgs yana kula talakawa kamar haka ne yanzu duk kyankyanin san nan zai haɗa hannu da wanna yaro ɗan dattin nan lallai ma tab. zazzakar voice nashi ne ya katse mata tunani yace "ina iyayen ka? Lokaci guda fiskar yaron ya sauya murya kamar zai fashe da kuka yace "ni bani da mama kuma bani da baba a hannun yayata wadda nake bi nake ita kaɗai ta rage min a duniya" kallon yaron da kyau bgs yayi kwata kwata yaron nan ba zai wuchi 13 years ba amma wai a hannun yayar sa wadda yake bi to ko itama ba zata 15 to 16 years ba kenan ina yan uwan maman sa da baban sa yayi nisa chikin tunani yaron ya katse shi da cewa "oga zan iya tafiya? Kallon Shahram bgs yayi chike da kaunar yaron ya fara magana "Shahram kuje ka tawomin da yar uwar tasa" waro ido waje yaron yayi chikin tsoro yace "dan Allah karka cutar da mu wlh bamu da kowa bamu da komai daga ni sai ita iya face mark ɗin nan nake sayar wa na kai mana kuɗi muci abin ci dan Allah idan ma face mark ɗin kake so tom gashi amma mu dai ka kyale mu" ganin yaron ya tsorata sosai ya sanya bgs ya shafa kan sa chikin kulawa yace "mai sunan Abba ka kwantar da hankalin ni soja ne ba zan cutar da kai ba sai dai ma na yaki masu cutar da mutane ina son akawomin yar uwar kane dan naji ina yan uwan ku suke da har suka barku kuke yawo haka" girgiza kai yaron yayi alamar shikenan ita dai hiyana ta zuba musu ido tana ganin ikon Allah bin yaron tayi da kallo har suka wuce da Shahram. dai dai lokacin Dr ya fito daga A&E chikin sauri Aryan ya tare sa yana faɗin "Dr ya jikin nasu" chike da rashin mutunci Dr yace "kubar yara suna yawo a gari sai abu ya same su kuzo ku dame mu a asibiti yanzu ka duba irin fyaɗen da aka yiwa yarinyar nan lokacin da aka mata ina k...bai kai karshen maganar ba Aryan ya ɗauke sa da wata mahaukaciyar mari wadda ya sa shi yin tangal tangal kamar zai faɗin lokacin guda yaji duniya ta tsaya chak chikin zafin nama ya danko wuyar rigar sa yana kokarin kara masa mari bgs ya kariso wajen tare da rike hannun sa ta baya dai dai lokacin Doctor Peter and doctor John suka fito da sauri suka kariso wajen ganin abun da ke faruwa,rai a matukar ɓace Aryan ya dubi dr John ya fara magana "kai John wanene wanna? yaushe kuka kawo shi aiki a hospital nan? "I'm sorry sir bai daɗe da fara aikk bane shi ya sanya bai san ka ba kuma ina ganin bai lura da face naka da kyau bane shi ya sa har yake kokarin ja da kai amma amasa afuwa" Aryan zai yi magana bga ya rufe masa baki chikin nitsuwa ya dubi dr Peter ya fara magana "dr ya jikin nasu?" ɗan murmushin dr Peter yayi kafin ya fara magana "jiki da sauki sai dai dukkan su basu farfaɗo ba mun dai yi nasarar shawo kan matsalar su yanzu zamu chanja musu ɗaki zuwa ɗaki na musamman" shiru Aryan yayi ya kasa magana, wucewa dr Peter da dr John sukayi juyawa bgs yayi ya nufi wajen motar su har ya ɗan yi nisa ya juyo yace "ke mutafi" tana tsaye kusa da Aryan kamar bata ji me yace ba kallon ta Aryan yayi "sister yaya Prince na kiran ki" dogon numfashi taja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuchiya kafin tace "yaya Aryan menenen ya samu diyana? Satar kallon bgs yayi ta kasan ido yayin da shima bgs ɗin ya tsare sa da ido kasa magana yayi bashi da amsar da zai bata "yaya Aryan dan Allah ka faɗa min me ya same ta idan ba haka ba zuciya ta zata iya bugawa ka....bata kai karshen maganar ba aka fito da diyana a saman gado tana kwance,chikin sauri ta nufesu;tana kiran sunan ta "diyana!!diyana!!" bata kai ga karisawa wajen ba ya hamko hannun ta tare da jawo ta ta faɗa saman faffaɗar kirjin sa hannu ya sanya ya kwantar da kanta a kirjin sa "yaya Prince dan Allah ka sake ni inje in ga meke damun diyana,ɗazun fa muna tare da ita lfy ta kalau kuma accident da suka yi yaya Aryan yace basu ji ciwo ba iya yarinyar chan suka buge" hannu ya ɗaura mata a saman bakin ta yana faɗin "shiiiiiii" buɗe baki tayi zata sake magana yayi sauri sanya mata manuniyar yatsar sa a baki ya danne harshen ta chizon yatsan nashi tayi har sai da yace "wash" sai da ya ga an wuce da su diyana sanna ya zame hannun sa daga bakin ta tare da raba jikin su ya kama hannun ta suka koma wajen mota sai magiya take masa akan ya kai ta taga diyana amma yaki kula ta
chikin motar su Aryan ya dawo ya zauna tare da chiro wayar sa ya fara kiran layin Ammi.
"Yaya Prince inje? Zanyi magana kenan wayar sa ta fara kara satar kallon ta yayi ta kasan ido kafin yayi picking call ɗin ya koma daga ɗan nesa da su gyara tsayuwan ta tayi a jikin motar ta harɗe hannu a kirji tana tunanin ko me ya sanya diyana rashin lfy lokacin guda har da suma bata, murnushin tayi lokacin da wani tunani ya faɗo mata a rai ko dai yaya Aryan ne yayi maganin ta tab lallai in dai ko haka ne yau akoi dirama dan idan diyana ta farka sai yaya Aryan ya gwammaci da bai taɓa ta ba. tayi nisa chikin tunanin kamar daga sama taga mutun a gaban ta yana magana "sannun ki yanmata" kasa kasa tace "yauwa sannu" duk tunanin ta tambayar ta wani abu zai yi sai ta ga akasin haka,sai washe baki yake yana surutu "amma gaskiya yammata ke kyakkyawa ce duk da kin sanya face mark hakan bai hana kyanki bayyana ba ban taɓa ganin masu blue eyes a zahiri ba sai a film yau kam gashi na gani dan Allah idan ba damuwa ki tai makamin da phone number,dan mu rinƙa gaisawa,kuma ni sunana tarif,a nan kano nake babana mai kuɗi ne sosai kinga baki da matsala in dai akan kuɗi ne" tsaki taja kafin tace "malam ni matar Aure ce ka kama kan ka" murnushin yayi yana faɗin "haka kuke kyawawan matan nan idan mutun yace yana son ku sai ku fara cewa kuna da Aure to nima ai mijin Aure ne" shiru tayi bata yi magana ba lokacin guda ta birkice ta rasa ina zata sa ranta,ganin ta birkice hankali ta baya kan sa yana bayan sa ne ya sanya yace "yammata menene naga kin birkice haka yana maganar yana juyowa karaf idon sa ya sauka kan bgs dake tsaye a bayan sa fuska a ɗaure kamar an aiko masa da sakon mutuwa
murmushi ya saki yana faɗin "au chemin zakiyi yayan ki kika gani to ba sai na gabatar da kai na ba tun da da aure nake son ki amma gaskiya duk da kunsa face mark kuna kama sosai da yayan nan naki kamar wasu larabawa, to babban yaya sunana dai tarif kuma son kanwar ka da Aure nake" ya kai karshen maganar tare da miƙawa bgs hannu akan suyi musabaha ba musu bgs ya miƙa masa hannu da ido yayi wa hiyana alama akan ta tashe a awajen. hannun sa tarif ya kama ta nufin su gaisa chikin kwanchiyar hankali bgs ya muɗe hannun tarif baya jikake kas kashin ya karye,ihun azaba tarif ya saki wadda ya sanya Aryan fitowa daga chikin motar ba shiri a tsorace yake kallon yadda bgs ya sauya lokaci guda idon sa sun sauya sunyi jaa sosai kamar garwashin wuta sai wani hukuci yake tarif sai ihu yake bgs yaki sakin hannun nashi duk da ya karya masa hannu,a zafafe Aryan yace "bgs lfy? Meke faruwa? Me ya haɗa ku?" ko kallon in da Aryan yake bgs bai yi ba
kallon hiyana dake tsaye a gefe ta takure jikin ta waje guda Aryan yayi "sister meke faruwa?" Lokaci guda taji kwarin guiwa ya zo mata tuna abun da ya faru yau da safe tayi chike da dakiyar zuciya ta fara magana "yaya Aryan wai dan yazo yace yana sona ne shine yaya Prince yake bugun sa bayan kuma shine yace ina da damar da zanyi soyayya da kowa in na samu wanda nake so zai aura min shi da kansa amma shine kuma yake dukan mutumin nan dan yace yana sona" bakaramin daɗi Aryan ya ji ba lokacin da zasu gwada bgs yayi chike da tsoron abun da bgs zai iya aikata wa ya dube shi ya fara magana "to in dai haka ne ai bai kamata ka buge sa ba ko ka manta yadda mukayi da kai da safe? Ton ida.....bai kai karshen maganar ba ya ja birki ba shiri saka makon wurgi da bgs yayi da tarif gefe ihun azaba tarif ya saki lokacin guda ya ɗauke kamar an ɗauke wutan nefa a fusace yayi kan Aryan ya dunkule hannu zai kai masa bugu hiyana ta kwasa a guje ta shiga tsakiyar su ta gefen ido ya gan ta da hannu ɗaya ya
Book Chapters
Chapter 29
Chapter 30Chapter 31