gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading MUNTAZ Sirrin Zuciya da Kaddara by MAMAN AHMAD Chapter 1 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ๏ปฟCopied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1โƒฃ
Cool novel, makeup and kitchen2โƒฃ
AND
Cool novel, makeup and kitchen3โƒฃ)


WHATSAPP NO:
+2349030159301

๐Ÿ’๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ *_MUNTAZ..._* ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿ’

*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*

*DABAZARMU WRITERS ASSOCIATION*

Page 6-10

_a bangaren muntaz kuwa yau kwana biyu daga makaranta sai gida batasa yayanta mahaukaci a idoba LOKACIN ABU AYISHI kuwa shima agurinshi haka abin yake yanzun haka takowa yayi zuwa gate din gidansu muntaz dan yaganta maigadi yahanashi shiga ihu yake yana jifan gate shine yajawo hankalin mutanen sunyi curko curko suna kallon ikon Allah alhaji sabitu ne yafito dai dai da jifan mahaukacin saiga jini a goshin alhaji lokacin abu ayishi kuwa ko ajikinsa sai kira yake ina take ina take yau lokacin tane dole ayishi yana tsalle dole alhaji yakoma yakira yan sanda yanata sababi ai dole mahaukacin nam yabar gurin nam yau dinnam mama ce tashigo tana alhaji lafiya naganka haka yanzun kuma naga muntaz tafita a guje_

_ware ido yayi yace amma anyi tsinannan yarinya nan yakwashe duk yanda akayi ya gayamata salati tahauyi bangajeta alhaji yayi yace bari inje ingani koda yafita ba tarardashi ba yakoma gurin zamansa sai tsalle suke shida mutaz suna dariya daga haka kuma suka zauna yatsura mata ido kamar mai tunanin wani abu itama shi take kallo tana tausaya mashi dariya ya kyalkyale da ita yace kina kamadasu gasucan gasunam yafara nunawa da yatsa yana dariya wayarta tadauko tazo kusa dashi tayi masu hoto kallonta yakeyi kawai baice komaiba yatashi yana yan tsince tsincenshi motar yan sandane sukazo gurin muntaz na ganin haka tarike hannunshi tace yatashi su tafi binta yake tana janshi alhaji yace kukamashi kafin yagudu aiko haka sukaita kokowa dashi duk sun jigata dakyar dayake sunada yawa suka daureshi sukashi cikin mota muntaz kuwa kuka kawai takeyi tana rikeshi shima ita kawai yake kallo yana hawaye sai ihun dayakeyi yana JANNA dama haka yaje kiranta allura suka mashi wacce tasa nan take yayi bacci_

***********************************
_ihu muntaz keyi tana tirjewa kasa tana kuka mai ban tausayi tana kiran yaya JANNU kamar yanda take kiranshi wani wawan mari alhaji yakefeta dashi yajata zuwa cikin gida nasir kuwa sai zuga yakeyi gashi najeeb bayanam ranan daki aka kulleta baci basha kuka kawai takeyi tana tunanin yanzu kowanne hali yake ciki oho ina kuma zata kara ganinshi Allah sarki koyaci abinci dauko wayarta tayi tana kallon hotonsu data daukesu kamar tasan zaitafi yabarta kuka tafashe dashi sosai hardasu majina muntaz bazatace ga abinda takeji ga mahaukacin namba a shekarunta 11 bata isa ace tasan soyayyaba kawai tana tausayinsa kuma tadaukeshi matsayin yayanta alhajine yabude kofar yashigo da abinci a hannunshi yakalleta yahadiye wasu miyan takaici ya marairaice yace muntaz meyasa kikeson mayarda kanki sakaryane banason dukanki amma ke bakyaji kifita harkan mahaukacin nam kinajina ko daga mashi kai kawai tayi tamika mata abincin taci wanda ji yake kamar ya makureta yanayine kawai kada wata rana yanemeta yarasa haka tadan dagwalgwala tace takoshi yaballo magani yabata tace kuma tatashi tayi wanka ta kwanta ta huta takuma saki jikinta indai tadaina maganar mahaukacin nam to zasu shirya kuma va wanda zai sake dukanta ta girgiza mashi kai tatashi tashiga toilet yabita da dariyar mugunta_

_bangaren LOKACIN ABU AYISHI kuwa motar yan sandan nagani tatsaya alamun talalace ne sai tsaki sukeyi daya yace kunfa san mahaukacin nam yakusa farkawa dan allurar ta awa dayace yanzun yazamuyi yana cikin magana sukaji yafarfado yana zare ido yakallonsu daya bayan daya hakuara yasa yabanye daurin da sukamai yadiro ido jajir yana kallonsu yayi cikinsu yana ihu jannah ina kukaimin ita nace maku lokacin abu ayishi amma kunki ko yazakuci kutt...... Ai duk kowannensu yace kafa menaci banbaki ba suka ari na kare abinka da mahaukaci yakuwa tuntsire da dariya yace mahaukatan banza nan yafara yan wake wakenshi yana tsince tsincenshi ya yau kan titi yana rawa wata mota tazo aguje tadaukeshi sama yadawo kasa mai motan bai tsayaba yawuce yabarshi nam kwance cikin jini a lokacin muntaz tatashi daga wani mummunan mafarki da tayi yaya jannu dinta yana cikin wani hali alwala tayo tahau sallah tana rokon Allah duk inda yake Allah yakareshi daga duk wani abu dazai cutardashi....haka yakwana a gefen titi duk wanda yaganshi yaga mahaukacine saidai yatafi yabarshi Allah sarki hasken rana tatasheshi jikinshi duk tsami yakeyi kanshi yana mugun sarawa ga jini na tsiyaya daga tsakiyar kanshi kafarshi kuwa taji ciwo a gurin bishi bishi ma yake gani haka yasamu yamike wata bishiyar mangoro ya hango can yatafi yakafa cin mangoron saida yaji ba gurin sakawa sannan yakwanta a gurin kanshi kamar zai cire abinka da mahaukaci tashi yayi yashiga cikin dajin yanq dingishi yana kiran LOKACIN ABU AYISHI dakyar yake tafiya yana ganin juwa yayi nisa sosai juwa tadauke yafadi timmm kanshi yabugi dutse_

***********************************
_bayan sati daya muntaz daka ganta kasan takara ramewa kullun cikin tunani take da sallah tana adduar idan dai har bazata sake ganinshiba to Allah yacire mata tunaninshi cikin zuciyarta kuma duk inda yake Allah yakareshi yanzun kam tasamu sauki sosai gurin yan gidam dan abbah yaja masu kunne harsuna fira tsakaninsu mama kuma tajata a jiki hakadai rayuwa taci gaba da tafiya yanzun muntaz tarageyin tunani saidai takan tinashi lokaci lokaci a bangaren LOKACIN ABU AYISHI kuma saida yayi kwana biyu yashe a gurin wani mahalbi yaganshi yadaukeshi zuwa gidanshi dake cikin DOKAR DAJI yau kwana biyar amma ko motsi baiyiba ciwuka har sunfara warkewa_

_bayan sati biyu muntaz tabarma Allah komai batafasa mashi addua ba makarqnta kuwa yanzu suna jarabawar kare primay ne daga nam kuma sai secondary school bangaren loiacin abu ayishi kwance yake har yanzu mahalbin nam yayi tagumi yanq kallonshi hannunshibe yafara motsi sai idanuwanshi daya bude tana karewa dakin kallo mahalbin yayi saurib taahi yaje kusa dashi yaba murmushi bakinshi yabude yafurta JANNAH a hankali sai kuma yarufe idanunshi sakamakon wani duhu daya gani sai jijjiga dayafarayi yana makarkata wani jikon magani mahalbin yadauko yabashi a hankali yadaina yakuma bude idanunshi yanavkallon wannan mutumen shima din shi yake kallon yace bawan Allah sannu yasunanka......._
๐Ÿ’๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ *_MUNTAZ..._* ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿ’

*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*

*DABAZARMU WRITERS ASSOCIATION*

Bissamillahir rahmanir raheem

Ina godiya ga Allah subhanahu wata alah dayananumin nafarq sabon novel dina maisuna MUNTAZ... ALLAH yabamu ikonyin abinda zaa amfana aciki ameen...

Ina godiya da mikq gaisuwa ga dunbin masoyana da littqfainq ina fatan kuna biye dani acikin sabon littqfina

Ina rokon da kada wata ko wani yacanzamin labari kirkiran abuna nayi idan dagyara aciki a tuntubeni prvt pls nagode....


Page 1-5


_yara nagani sunata bin wani matashin saurayi dan kimanin shekaru arbain suna kuwa suna kiran lokacin abu ayishi abin mamaki kodana kallin wanda sukema kuwa dawasu yamutsatstsin tufafi daka ganshi kaga mahaukaci lokacin zafine amma yahada wuta yanasha yana zuwa yana cewa lokacin abu ayishi yabi jikinshi duk ya mulke da vasiline kadan nayimashi hawaye domin na tabbatar da yanada hankali da anyi saurayi mai kyau yara kuwa sai ihu sukeyi suna fadin lokacin abu ayishi haka kowa yasan sunan mahaukacin nam shiko sai dariya yakeyi yana rawa_

_a gurin wata bola yake kwana akwai wani dan kareren gida gefen bolar wata yar yarinya nagani tana kallon inda yaran suke daga kan bene bazata wuce shekara tara ba kyakykyawa ce sosai daga ganta kasan tanada hadi da jinsin larabawa ko indiyawa hawaye takeyi tana kallon wannan mahaukacin tana tausayawa rayuwarshi tananam wata mata tafito tace wai MUNTAZ bana yanaki zuwa nan gurinba kina kallon mahaukacin namba kawai kijama mutane asara kifido ko??? haka matar tajata suka shige ciki badan tasoba_

***********************************

_muntaz yarinyace mai tausayi haka yasa idan aka saka mata abincinta na makaranta bataci saidai tayi amfani da kudinda ake bata tasiya wani abun abincin kuwa zata kaima LOKACIN ABU AYISHI wato mahaukacin nam wani lokacin har jifanta yakeyi yazubarda abincin idan yan tsiyan sunanam wani lokqcin kuma yakanci har yana bata abaki tanaci dukda dattin da hannunshi keda takan bashi sauran canji idan taraga a makaranta sannan abincima idan akayi agida takan saci hanya takai mashi tun yana koranta har sun saba dashi amma wani lokacin in yan iskan suntashi har bulala yake tsula mata baya hanq gobema tadawo koda bayqda lafiya itake kawo mashi magani_

_duk wannan abun daakeyi mahaifanta basu saniba direvanta kawai yasani wanda shima aganinshi taimako tqkeyi inyaga mahaukacin zai mata wani abun yakan dauketa autafi gida hakanne akwana atashi har sukayi shekara biyu da mahaukacin nam kullum zatazo koda zai koreta wani lokacin kuma yaita zabgamata shirme mutanen unguwa duk sunsanta da mahaukacin ita kadai taisa taje inda yake dan akwaishi da fada ga duka ita kadai yake zamada ita yana mata shirme ko kusa kace kataba mutaz to idan yana kusa kashinka ya bushe yamzun abin yakai harda gulma wani yasamu alhaji sabitu mahaifi ga muntaz yagaya mashi zaune take a falo tana tunanin yanda zataga yayanta kamar yanda talakaba mashi itada hajiya nafisa wacce ake kira da mama da sauran yaran gidan suna zaune falo ana kallon abba yashigo kamar yand sukece mashi rai a bace ya danko muntaz yakma gashinta yakifa mata mari biyu yamurde kunnenta yace ubanwaye zaki maida sakarai???_

***********************************
_inake ina mahaukaci to wlh idan kika kuskura kika kara gigin zuwa gurinshi saina illataka yar iskar yarinya kawai duk falon sukayi tsit daga wnda kecewa ai gwai sai wanda baidamuba daddy yakalli mama yanunata yace duk sanda yarinyar nam takara fita ba makarantq ba wallahi duk gidn nam sai kun fuskanci fushina yayi jifa da mutaz yawuce sama yqna balai mama takalli muntaz tace wannan kadan kika gani cajar waya tadauko tafara tsula mata mutaz sai ihu takeyi inda sabo yakmata ace tasaba da doka da zagi qgidan watarana har takayi tunanin anya kuwa su mama au suka haifeta gabadaya yan gidan sun tsaneta bayan tasha dokanta yaran daga mai dangwara sai wanda yake marinta mutun dayane mai tausayinta yayanta najeeb shiya lallasheta yakuma kori sauran yaran mama tahaushi da fada haka yaciccibi muntaz yakaita chemist dan bakinta harya fashe sai sheshsheka takeyi_

*wacece muntaz*
_muntaz ya'ce gun alhaji sadig gidado shahararren dan kasuwane wanda ba wanda baisnshiba acikin garin yola yanada mata daya sunanta rayhana balarabace yar sudan can gurin kasuwancinsa yaganta sukayi auren saurayi da budurwa anan yola suke zama alhaji sadiq gidado su biyune kacal shida yayanshi sabitu sunada dangi yan uwan mahaifinsu amma dayake talakawane haka yayanshi sabitu yafita yashiga saida yasa kaninshi yanke duk wata alaka tsakaninshi da yan uwansu bayan haka yadawo kanshi dayakeshi bashida arziki yana hassada da kaninshi gashida son abin duniya alhaji sadiq saida suka shekara biyar sannan rayhana tahaifi yarta mace aka samata sunan mahaifiyarsu alhaji sadiq wato fateema suke kiranta da MUNTAZ... hassada sosai sabitu yakema kaninshi ana haka muntaz nada shekaru uku mahaifiyarta tarasu sanadiyar nakuda haka tahaifi yaron shima yarasu alhaji sabitu yayi kuka kamar me hakama mutaz bayan yan watanni darasuwa sabitu yace kaninshi tunda bashida aure yabashi muntaz zatafi samun kulawa sadiq yaceshi bazai badaba yafison yana ganin yarahi kusa dashi tunda akwai masu aiki a gidan_

**********************************
_Bayan shekara da rasuwar mahaifiyar muntaz lokacin tana shekara hudu tana zuwa makaranta sosai tashaku da dadynta rayuwa suke cikin so da kaina duk abinda Muntaz keso yakan yimata tataso cikin gata baikuma marmarin aureba dukda yayanshi yayita korafi akan yasake aure amma yaki harda kanwar hajita nafisa matarshi yahadasu dansuci dukiya amma yaki amincewa daga haka yafara tunanin abinda zaiyi haka shida matarshi suka kulla makircin kasheshi da dare yatura barayi sukaje gidan haka suka sakashi gaba duk wani abu mai muhinmanci saida yabasu bayan haka suka kasheshi Muntaz kuwa suka mammareta saida tasuma summa dauka ta mutu saida gari yawaye akayi asibiti da ita alhaji sadiq kuwa aka kaishi gidanshi na gaskiya kwanan muntaz biyu asibiti bayan tafarfado tafara tambayar mahaifinta tana kuka dukda batada wayo amma tasan dole mahaifinta yana cikin wani hali haka tayita kuka harta saki jikinta harta manta abinka da yarinta hukuma da dankawa algaji sabitu amanar ya daya tilo ga alhaji sadiq wato mutaz amana lawyernshi kuwa yabada sheda kotu baban yarinyar yaba yarshi sukiyarshi gabadaya kuma saita shekara goma aha biyar bayan alhaji sabitu yaduba takardu da duk wani abinda yakeso yaga duk na mutaz ne dan itakadaice zata ita signing_

_kuma dole saitayi shekara sha biyar zata iya mallakar duk wata dukiya da mahaifinta yabata banda gidanda su ke ciki da abinda ke cikinsa sai account dinta wanda yake samata duk wani abu dazata bukata kuma duk wata akwai albashinda keshiga a account dinta naira miliyan Biyu wanna ba wani abu bane dan kowa yasan irin dukiyar alhaji sadiq koda shekara dari akayi ana diban miliyan biyu to ko rabin dukiyar bazaa ciba wannan yasa alhaji sabitu yaci alwashin duk ranarda tacika shekarun zaisa tayi transfer din duk wani abudata mallaka gun mahaifinta zuwa sunanshi shiyasama ba kaudataba dan zata masa anfani dayan account dinta kuwa tuni yakarbe cikinsu sukci sukesha suna fantamawa yaranshi hudu najeeb shine babba shekara 28 sai nasir 24, nadiya 18 da nabila 12 shekara daya taba muntaz kusan saannine dan ajinsu dayama muntaz yarinyace ma hazaka shiru shiru take bata magana wasu sukan daukama bata magana a gidan kuwa gurin najeeb kawai take samun sauki idan yananam yaran ba wanda ya isa yataba amma dayake a waje yake karatu yana masters dinshi acan idan yakoma kuma shikenan zaa koma gidan jiya danma wata rana abban yakan tsawata wai kada tazo tagudu don tsangwama sujamashi tsiya yasa suke raga mata amma duk haushinta sukeji yan matan sukance wai tafiso kyau da komai kamarta daya da mahaifiyarta kyau kamar aljanu maman takan buge masu baki wai sudaina fada kada taji tagane basu suka haifetaba ta gudu shidai najeeb baruwanshi kuma karatun lawyer yakeyi yanason yakwato mata yancinta wannan shine..._


Kubiyoni dam jin yanda zata kaya shin miye asalin LOKACIN ABU AYISHI

๐Ÿ–Š maman ahmad ๐Ÿ’๐Ÿฅ€
๐Ÿ’๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ *_MUNTAZ..._* ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿ’

*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*

*DABAZARMU WRITERS ASSOCIATION*

Page 11-15

_kallo kawai lokacin abu ayishi yakebin mahalbin dashi yakasa cewa komai runtse ido yayi ya rike kanshi dake barazanar tarwatsewa abubuwa dayawa suna mashi yawo yarasa wanne zai kama kara yayi wacce tasa mahalbin firgita bayan yayi karar kuma yakoma yakwanta sai bacci numfashi mahalbin yaja yayi zaune yana kallon wannan bawan Allah kafin yafita don nemo wasu magunguna dan yafahinci akwai jinnu a tare dashi amma insha Allah komai yazo karshe bayan yasamo magungunam yahada yataddashi yabashi bayan wasu yan dakiku mahaukacin nam yatashi zunbur sai amai yaketa kwararawa ba kakkautawa amaine baki kirim dashi kamar gawayi kamar zai amaye yan hanjinshi bayan ya sassautane tadago kansa yadubi wanda ke kanshi yakuma dubi inda yake tashi yayi tsaye yana cewa ina umma take?? meya kawoni nam dafashi mahalbin yayi yace ka kwantarda hankalinka dan samari kazauna muyi magana_

_zama yayi yana kallon kayanda ke jikinshi yanason tuna wani abun amma yakasa mutunen yakalla yace dan Allah meyake faruwa dani ne haka ina nake mutumen yabashi labarin iya abinda yasani innalillahi wa innah ilaihi rajiun kawai yake fada sai hawaye dayakeyi yakalli kanshi yana tunanin ace shine yayi hauka haww??? Mahalbinne yace inason sanin labarinka dan da alama yanzun kasan inda kankq yake murmushin karfin hali yayi yace da farko dai ni sunana EL-MUSTAFAH amma anfi kirana da MUSTY mahaifina Alhaji mahmud zayyan lamido sai mahaifiyata sunanta fateema tarasu tun ina jinjiri dole tasa mahaifina yayi wani auren umma habeeba ita ta raineni harna girma bantaba zaton ba itace mahaifiyata ba domin ta raineni tsakani da Allah mahaifina shine sarkin kano nine danshi kwaya daya da Allah yabashi namiji inada kanne mata su uku muneera, 25years tayi aure tanada yaya biyu sai maryam 18years kodana baro takusa aure maijidda 12years_

***********************************
_mahaifina yanada kanne biyu namiji ne maibi masa baba Samaila tanada mata biyu mami itace babba tanada yaya uku nurudden hameed da malika sai nadiya wacce ya aura daga baya saar yarshice malika bata taba haihuwa ba baba samaila shine wazirin mai martaba sai kanwarsu macce mama amina tanada yaya biyu ameer da ameera munshaku da ameera sosai tun tana yarinya harta girma intakaice maka soyayya mai karfi tashiga tsakaninmu da ita kowa yasani kwasam sai naji wani bakon alamari wanda bantaba zatonshiba naji natsaneta naji duniya ba wacce nakeso sai malika diyar baba samaila kowa yayi mamakin abum ameera tayi kuka tayi bakin ciki wanda shine yayi sanadiyar rasa ranta saboda hawanjini daya kamata kwalla yagoge yakalli mahalbin yace dayake alokacin bana hayyacina mutuwarta batama dameniba da sati daya na matsawa mahaifina daya dauramin aure da malika shikanshi mai martaba yaji haushin abun ammani ko ajikina haka aka daura mana aure da malika yarince wacce bata damu da kowaba sai kanta kadai tasani wannan kuwa gado tayo ga mahaifinta baba samaila shekararmu biyu da ita amma ba haihuwa kuma ba zaman lafiya kullun cikin fada muke da ita dayake ni mutun wanda bayason hayaniya inada saurin fushi banason raini ko kadan ita kuma tanada rashin kunya tun farkoma bama shiri da ita bansan yaakayi ba harnaji ina sontaba harna zabeta kan ameera gida daya muke da baba samaila da iyalanshi mama amina kuwa suna zaunene da mijinta a america tun lokacinda ameera tarasu bakincikin abun yasa ko mai martaba yadaina sakemin fuska umma kawai nake samun sauki gurinta_

_takan yimin addua tazaunardani tana bani shawarwari amma duk a banza nazama kamar wani soko duk abinda baba samaila yace nayi shinakeyi karatun likitan mata nayi a munbai kasar india har masters nayi mai martaba yaginamin asibiti amma kiri kiri baba samaila yace karnayi aiki akam haka mai martaba ko gaisuwata baya amsawa yace kada insake ko fadarshi naahigo wannqn baidameni ba illah dadi danaji haka rayuwa taci gabada tafiya kwasam mai martaba yakwanta bashida lafiya ciwo yakici yaki cinyewa ba inda baa kaishiba kasashe kasashe amma abu kamar ana karawa saida yayi wata hudu yana jinya lokacin duk wani abu danakeji nadaina jinshi nadawo hankalina munshirya da mahaifina nayi kukan rashin masoyiyata ameera malika kuwa sunan kawai tana matata a daren wata ranar jumaa tunda aka dawo sallar asuba mai martaba yace ga garinku fadin tashin hakalinda mukq shiga nida umma ta baya misaltuwa.... Juyawa yayi yana kuka yakalli mahalbin yace inaga lokacin sallar azahar tayi muje muyi idan mudawo zan karasa maka....._
๐Ÿ’๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ *_MUNTAZ..._* ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿ’

*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*

*DABAZARMU WRITERS ASSOCIATION*

Page 16-20

_bayan sunyi sallah mahalbin yakawo gasasshen nama da gwadda sai kankan wanda duk a gidanshi yashukasu da kayan marmari kala kala aunci sunyi nak yarima mustt yadubi mahalbin wanda akalla yasan yayi saan mai martaba yace baba nagode sosai bazan taba manta alkhairan da kamin ba tsohon yayi murmushi yace ai yima kaine DA NA KOWA NE ai musty ya numfasa yace hakane baba ya sunanka tsohon yace sunana abubakar sadiq amma amfi sanina da malam sadiku ni mutumen yolane dawowata daji kuwa dalili ne babba wanda sirri ne banida kowa banida komai duk iyalina sun halaka cikin wata annoba data riskeni bakin ciki yasa nadawo nam kuma inajin dadin zama nam dim bayan yashare kwallah yakalli yarima dashi kwallar yake yace yaro rayuwa dake gani akwai darussa da jarabawaowi dayawa DUNIYA kamar makaranta ce akwai hassada ga mutane saidai ance hassada takice ga mai rabo kayi hakuri ka fuskanci gabanka komai zai wuce dukda bangama jin labarinka ba nasan kashiga cikin KUNCIN RAYUWA komai yanada lokaci yarima yajinjina kai yace hakane baba nagode daga yau kasamu dangi nikuma nasamu wani abbah nan yacigaba daga inda yatsaya_

_*cigaban labarin*_
_bayan rasuwar mai martaba munshiga kunci munyi rashi sosai kanwata majidda har saida tayi wata dayq kwance asibiti saboda irin shakuwa da sukayi ummah kuwa kullun cikin kuka take haka rayuwa taci gaba wata biyu akazo batun wanda zaayima sarauta bayan amgama tattaunawa da sati daya aka nadani sarki to tundaga lokqcin bana bacci kullun cikin mafarke mafarke nake donma ina addua nakuma dogara ga Allah yasa abin yakezomin dasauki wata rana ranarda bazan taba mantawaba itace ranarda nazo zanshiga inda nake hutawa naji muyoyin mutane cikin duhun bishiyoyin dasuke gurin ina lekawa naga baba samaila da wasu mutane suna magana amma bansan mesuke tattaunawa akaiba bandauki abun komaiba amma nayi mamakin me wayannan mutanen sukeyi bayan sallar shai naje gun ummah munkare fira harda kanwata maijidda natafi sashena inashiga natararda malika a falo zaune tana kallon bayan harara ba abinda yashiga tsakanin mu nawuce daki can cikin dare naji motsi koda natashi naga wayannan mutanen na dazu sun gewaye gadona kowanne rikeda bindiga zaburar dazanyi dayansu yasa kan bindiga yabugamin saman kai tun lokacin bansan inda kainq yakeba sai yanzun dana farka bansan mesukamin ba bayan wannam_

**********************************
_numfasawa malam sadiqu yayi yace lallai duniya akwai abubuwan alajabi kqna tareda mutum amma bakasan zuciyarshi ba amma wacece JANNA.... dazu daka farfado naji ka ambaci sunanta kuma dagaji tanada muhinmanci gunka kuma dagani koda kabarta tana neman taimakonka daga yanda kake kiran sunanta nasan akwai babbar alaka dake tsakaninka da ita dafe kai yarima yayi saboda sarawan dakanshi yayi yace baba wallahi bansan wacece JANNAH ba hasali bamma tabajin sunan ba malam sadiku yajinjina kai yace tabbas lokacin dakayi hauka tashiga rayuwarka kuma ko wacece ita akwai abinda take maka hartasamu karbuwa a gurinka jinjina kai yarima yayi yace zai iya yuwa hakanne amma kuwa dazan ganta dazanmata gatanda ba duk wani mahulikin da zai iya yimatashi hakane inji malam sadiku Allah dai yatsare gaba yarima yace ameen yanzin baba me yakamata ayi baba yace ehhh to yanzun inason zan hadama magungu yanda ko aljan zai barka da iznin Allah kuma zan bincikoma labarin gidanku bazaka koma yamzuba sainandq wami lokaci sai munshirya ma makiyanmu yarima yajinjina kai yace hakane baba nagode_

_*MUNTAZ*_
_rayuwarta tacigaba yanzu bawani kunci saina yayanta JANNU.. kullun saita kalli hoton da tadaukesu wanda takaishi a wanke mata har guda goma ta ajiye saura tasa daya a jakarta ta makaranta wani lokacin har inda suke zama take zuwa taci kukanta saita gaji kafin takoma gida sunyi exams sunkare yanzun har ansamo mata tukish inda zatayi secondary dinta kuma bording har tashirya kayanta gabadaya jibine tafiyarta makaranta dukta matsu tatafi ko zata samu abokanai na fira hankali kwance inama yayanta JANNU yananam murmushi tayi tace Allah yatsareka duk inda kake yakuma baka lafiyq dukda nasan zakq mantani gabadaya lafiyarka tafimin wannan tagoge kwallarta saboda sallamar mama dataji kallonta mama tayi tace kukunme kikeyi muntaz?? Bakomai mama kawai natunada wannan mahaukacinne koyana ina yanzun oho tunda abbah yace yagudu daga gidan mahaukata nake tunanin ko ina yaje mama tace hummm muntaz kenam banda abinki mahaukaci kike cewa koina yaje oho a ziciyarta kuma cewa take aida badan kinada amfani nan gababa da mun aura makishi kowa ya huta_

**********************************
_*bayan wata daya*_
_muntaz antafi makaranta harta fara sabawa dakine na mutum uku uku anhadata da wasu yan su biyu daya yar kano tana jss 1 daya kuma yar kaduna jss 3 dayake su mqkarantar baa siniyoriti yasa suka kulla kawance da ita mai suna bahijjah kusan saanninsu daya da muntaz cikin yan kwanaki suka shaku gasu dukkansu sune kan agaba acinki aji muntaz tana jss 1a itakuma bahijjah abdussalam tana 1b komansu daya daidai da kudin kashinsu dayanevko visiting akazo masu tare ake zuwa har uwayensu sunsan juna kullun muntaz takan dauko hoton saitakama murmushi bahijjah ce tace waike hoton waye wannan takarba dan takalla tace kai muntaz ke kuma miye hadinki da mahaukaci muntaz tayi murmushi tace yaya JANNU kenam nan tabata labarin yanda abin yake bahijjah takalli hoton dakyau tace Allah muntaz da wannan ba mahaukaci bane dasai ince maki nataba ganinsa wani gurin a kano yanamin kama da wani saidai wancan dan kwalisane wai kinga gayen kuwa a super maket muka hadu ammac wlh har yanzu ban manta fuskarahiba bari kawai humm doka muntaz takai mata tace ke tun yanzu kinsan maza masu kyau zaki gane dariya bahijja tayi tace matsalana

Please Login or Register in order to submit comment