gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading MUNTAZ Sirrin Zuciya da Kaddara by MAMAN AHMAD Chapter 8 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dannawa tayi sallama, umma na ganin haka tarufe kofar yanda bama zasu dawoba, ajiyewa muntaz tayi tace yaya gashi tayi saurin fita, shikuma kafon yadaga kai tazura da gudu tsaki yayi yace yau dakin gane kuranki danna gaji tunda kinkare skull duk wacce zaayi saidai ayi, muntaz na zuwa ta taradda kofah rufe zare ido tayi tace gashi ko waua banfito da itaba, saigasu najeeb yarako maryam karyayi abin kunya danji yake kamar yadanneta yayi mata takarfi, ganin muntaz yasa suma suka tsaya, myntaz tace aunty ashe kema kina waje wallahi ummah tarufe kofa tafada, kamar zatayi kuka, wani dadi ya lullube najeeb yace baby muje to muyi sharring dakina ko, yakalli muntaz yace ke kuma kije gun mijinki, rau rau tayi da ido tace yaya nima Anbiku Allah banason komawa can....
πŸ’πŸ₯€πŸ₯€ *_MUNTAZ..._* πŸ₯€πŸ₯€πŸ’


*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*


*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*


*(D.B.W.A)*


Page 111-115


_zare ido najeeb yayi yace" wa? Ni? Yanuna kansa da yatsa, daga kai tayi alamar ehhh, dariyace takubuce mashi yace sokike mai martaba yasa azaneni, kukuma kisa gimbiya ta canyeni d'anye, yafadi haka yana kallon maryam dake murmushin jin kunta tunda ita muntaz batasan inda yadosaba, kallonta maryam tayi tace sis kinga banfito dawayaba kije gurin yaya kice yakira ummah shine kawai yafi sauki, badan tasoba tajuya tanufi sashensa, inda najeeb kuma yadauki maryam yana cewa"bafa inda zakije kibarni! Ai ummah tasan kuna gun mazajenku yasa tarufe kofa, kinga mu ai tamana rana dangashi yau zan kwana da sweetheart d'ita, boye kanta maryam tayi a kirjinshi alamun kunya dakuma dad'i, bai ajiyetaba sai akan gado yana cewa wai ashedai kinada nauyi, zare ido tayi tace kodai kaine raggo bah! Kallon cikin idanta yakeyi yace zaki kuwayi bayani yau, nine raggon?_

Saurin kada kai tayi dan tagano inda yadosa, zaunawa yayi kusa da ita yana cewa baby bacci nakeji, barinje inyi wanka inzo kinji, itadai kallonshi kawai takeyi yashiga wanka yafito dagashi sai towel, mikamata towel yayi yace oya kema jeki kiyi wanka kuma dagacan kidauro alwala, saka kayanshi yayi yafita yace yana zuwa tabashi 30min, yana fita tatashi dasauri tashiga tayi wanka tafito tarasa kayanda zatasa, mai tashafa da turaruka masu kamshi nashi, jin zaa bude kofa yasa tatasji dagudu tajanyo blanket tarufa dashi, najeeb murmushi yayi yace nida kayana amma anamin rowa, oya taso muci abinci nasan kinajin yunwa, koda yake bari mufarayin sallah tukum yaajiye ledar ya bude drower yadauko wata leda dayazo mata da ita tun daga yola, yace tasaka jallabiya ce guda uku da kayan bacci da dai sauransu.

_jallabiya tasaka sukayi salla raka'a biyu, bayan sunyi addu'a kamar yanda mazonmu annabi muhammadu (S. W. A ) ya koyar, ledarda yashigo da ita ya bude kajine guda biyu da exotic biyu, cinya daya yadauko yabata abaki takauce, matsowa yayi inda take yajanyota yace baby kisaki jikinki ba abinda zaifaru saida yardarki kinji, maryam batasan wacce duniya takeba saboda dadi, haka yadinga bata abaki har suka koshi nam yaciro wata rigar bacci mai guda biyu, daya me hannu vase daya Kuma kamar falmara yace tasa, dauka tayi tashiga bayi tasaka dakyarcta iya fitowa, rungumeta yayi yace bany kinga yanda kikayi kyau kuwa? Nagode Allah daya bani ke amatsayin matata, kara shigewa kirjinshi tayi tace, nima nagodema Allah dayabani miji kamanka_

Bayani yacanza domin kuwa najeeb lalabo bakinta yayi yana kissing, wani abu sukeji gabadayansu, haka ya sungumeta suka fada kan gado, rikecewa najeeb yayi tunda yakai hannu kan na shanunta yana matsawa, taushinda dayaji yakara gigitashi jikinshi sai kyarma yakeyi, maryam baki yamutu tayi lakwas tana amsar sakonni daga goganta, can najeeb yacire wandonshi yacire mata kaya dagana kuma sai salo yacanza, nan maryam ido yafara raina fata dan kuwa yanda budurwa take haka tadawo dan tasha gyara sosai gurin ummah, aikuwa najeeb kamar zai haukace sai albarka yake sakamata, maryam kuwa sai yanzu tasan tayi aure ta kuma auri gwarzon namiji, najeeb shine bai sarara mataba saida yaki kukanta tana neman shidewa, soyayyarta shigarshi kawai yakeyi yana sama abba albarka, bari mu waiwayi gimbita muntaz muci yanda takaya tsakaninsu

***********************************

_muntaz zuciyarta na bugawa tajuya zuwa sashenshi, tayi kusan minti goma sha biyar tsaye tarasa yanda zatayi gurin yarima kuwa tana fita yadauki coffe dinshi yana kurbawa yana danna labtop dinshi, wani gefe kuma yana tunanin muntaz da yanda zai bullowa matsalar dake damunsa, sallamarda muntaz tayine tadawo dashi duniyar dayaje, sunne kai tayi kasa tana murza yatsunta, mamaki yakeyi abinda yasa tadawo itada tasheka da gudu, yi yayi kamar baigantaba yaci gaba da abinda yakeyi, tayi kusan five minute tsaye sannan tayi 'kundunbala tace yaya dan Allah ummah zaka kiramin, kallon kimma rainani yamata kifita gunta kyma kice inkira maki ita" komawa yayi da kallonsa kan laptop dinshi_

Matsar kwallah tafara dama tasan za'a rinah, yaya kulle kofa umma tayi koda naje shine nakeson ka kiramin ita dan Allah, aranshibyake cewa dama nasani akwai abinda yasa tadawo nam, yi yayi kamar baijitaba, tsayuwa tayi na kusan 30munute amma bataga alamar zai mata magababa, juyawa tayi da niyyar zata koma, dan gara taje koda dakinsu bajeeb ne takwana da ta kwana anam mugyn nam yakasheta da haushi" tsawa yadaka mata yace" ina kuma zakije da dawannam daren ehhhh? Kajimun dan rainin hankali! Tafada aranta, afili kuma juyowa kawai tayi tasadda kai kasa, tsaki yaja yace bifa munafurcine banaso, kinje kingayawa ummah zaki kwana gun mijinki takulle kofa, kuma yanzu kinzo kina gulma kamar bakisan komaiba

_wani mugun bakinciki taji a zuciyarta wato itama takawo kanta gareshi kenam, wannan akwai dan rainin wayo, kala batace mashiba sai hawaye dake zubo mata na takaici, dadi yakeji aranshi amma bazai nuna mataba kada ta rainashi, tsoron juyawa takeyi kuma tayi laifi, bata kumasan mezatayi ba" shikanshi yarasa abinda zaice mata, danhaka yace kinzo kimmi tsaye kamar hakura, nifa ba'amin kwana da datti dan banga wanda ya aikoki ba, dan haka kije kiyi wanka ki karba abinda yakawoki nam, takaici yasa taki koda motsi datasan yanda tatsaneshi dabazai fadi hakaba, amma bakomai duk wulakancin da yake mata watarana zata rama da yardar Allah_

Tashi yayi inda yake yajawo hannunta yajefata toilet yace"idan kinfito kyayi tsayuwarki daga inda kika tsaya nidai muradina kawai kiyi wanka dan banga dalilin dazaki tsayamin adaki ba"bakiyi wanka ba, kuka sosai muntaz takeyi a toilet dim, saida tayi mai isarta sannan tayi wankan, sannan tafito daurw da towel gashi batada kayan sakawa, kayanta ta mayar yace kazamar banza, falo yac rakoma danshi warima taje masa adaki, cikin mintuba dabasufi biyu ba yarima yaji gabadaya duniya ba wacce yaj
kejin haushi kamar muntaz, fita tayi takoma falo tana kukan bakinciki, tanama kanta alkawarin bazatama kara kusantarshi ba balle haryamata cin kashi irin wannan ba

**********************************

_acan bangare d'aya kuma muneera na gani inda take kallon duk abindasu muntaz sukeyi a 'kwaryar bokanta tana dariya tana cewa kai boka aikinka yana kyau, yanzu so nake gabadata abirkito mashi tunaninshi guna, kuma koda uwarsa tamasa magana bazaijiba yanda zaiji tawa maganar, kecewa da dariya boka yayi yace" ke dad'ina dake jakace bazaki ta'ba ganewaba nace maki yarima yanada tsari sosai ajikinsa, ko yanzun dakike ganin kamar yakamashi na tabbata na kankanin lokacine kuma dan kawai har yanzu ba tabbatarda yanason yatinyar bane amma ina maigayama maki wata magana matsawar yakusanci yarinyar tofa komai zai karye, koni bani nayi wannan aikinba dan bazan iyaba, maigidana naroka yamin wanda duk duniyar nam ba wanda yakaishi kafiran aljanu, sunansa HATSABIBIN boka dan haka kibi a hankali yarima yafi karfinki dani nam dakike ta'kama dashi, muneera bataso hakaba tabashi abinda tazo dashi tayi gaba tana tunanin mafita_

Muntaz haka takwaba a falo ga sanyi duk jikinta karkarwa yakeyi, yarima kuwa harda minshari abinshi shiyama manta akwai wata halitta cikin chamber dinshi, gari na wayewa muntaz tafice dayake abbah nafita masallaci da wuri yasa ta tararda kofa abude sumui sumui tawuce dakinta umma kuwa harda leke yanda taga muntaz yasa taui zaton mai aukwa ta auku, na take tahada ruwan zafi da duk abinda ake bukata taje tatasa muntaz agaba tana mata gashi, itadai ikon Allah kawai take kallo ammafa taji dadin jikinta san jiya tasha sanyi yasa tayi vaccin kwarai yanzu, umma naganun haka tagice dakinta, tana murna takusa samun jikoki, yarima kuwa koda yatashi baima nemeta dan yasan tafita haka yauita sabgar gabansa

_su maryam kuwa anji jiki sai shagwaba takema najeeb, shiko duk yasusuce sai lallabata yakeyi dan yasha dad'inda baita6a shaba arayuwarshi, kunya tasa naryam takasa shiga cikin gida haka najeeb yamata wanka yakuma hada mata ruwan zafi tayi gashi, ummah taji shiru yasa ta aikamasu da breakfast bayan sunkarwne maryam tadauko kwannan, daganin yanda taje matse kafa ummah taganota, dakinta tashige tana tuna irin soyewardasukayi ko yamzum dakyar yabari tafito yana cemata shifa, idan zaikoma da ita zashi dan haka tagayawa su abbah, itama tafison hakam, dan haka anjima zata gayawa ummah_

Tundaga ranar yatima ya ajiye shafin muntaz sai ciwom mara dayaje fama da ita wacce yanzun takaiga ko magani yasha bata sauka sai sanda taso, yau satin najeeb biyu kuma tun ranar farko maryam takasa komawa gueinshi dan kunyarsa datakeji, kuma takasa gayawa su umma, najeeb yagaji haka yaje yasamu abbah yagaya mashi bam abba yagayawa umma da yarima duk sunyi naam sa zancen, dan haka jibine zasuyi tafiya bayan anyi jere, zaa hadata da kuyangi hudumasu yimata hidima, bayan kwana uku bajeeb yatafi da amaryarsa sai kawar ummah da kanwarta suka rakasu, kuka sosai muntaz keyi irada maryam, dakyar aka rabasu haka suka tafiyarsu, bayan wata daya muntaz kuwa har result dinsu yafito nan yatima yace tunda tayi abin kwarai kawai yasamomata addmision U. k zatayi karatun likiti duk yayi hakanne dan bayason ganinta, da farko su abbah basu aminceba amma daga baya dayace masu ai shima cam zaiyi doctorate dinshi sai suka amince, muntaz tafi kowa farin ciki dan tanason tawaye takumasan miye rayuwa, dan dolene tarama wulakancin dayamata



Taku mmn ahmad.....
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)


WHATSAPP NO:
+2349030159301

πŸ’πŸ₯€πŸ₯€ *_MUNTAZ..._* πŸ₯€πŸ₯€πŸ’


*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*


*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*


*(D.B.W.A)*


Page 116-120


*har wa yau dai hakurin nam zanbaku masoya muntaz...., banajin dadi ne shiyasa, ko yanzun nayi makune kawai dan naga kun damu dayawa, ina godiya da gaisuwarku da addu'o'inku gareni, nagode kwaraiπŸ’‹πŸ˜˜*

Bazan taba mantawa dakuba

Maryam ishaq
Mmn fairuza
Sara subajo
Maryam kaoje
Zainab kaoje
Fateema kaoje
Ummyn yusra
M.kaoje dandalin novels
Littafan hausa
Ummyn yusra
Zara surbajo nocel
Da bazarmu writters association
Musan kanmu marubuta
And all my fans........

Luv you all

_life goes on, muntaz har angama shirye shirye zuwa karatu, yarima kuwa ba abinda yacanza, maryam da najeeb kuwa soyayya suke ba kama hannu yaro, shirya kaya muntaz keyi hardasu hoton LIKACIN ABU AYISHI wanda takance hartamutu vazata taba mantawa dashiba, jibine tafiyarta bawanda batayi bankwana dashiba, saikuma yanzun takejin kamar tafasa tafiyar, abbane zaune a falo dasu ummah sai yarima, fada yakema muntaz akan karta kuskura takula kowa tadai san tanada miji tayi abinda yakaita kawai, banda banzayen kawaye da sauransu, kuma dole watashekaea zata dawo tayi sign ka duk wata kadara tashi daya barmata, lokaci yayi dazai kwato y'ancinshi dana 'yarshi, dan dama jira kawai yakeyi tacika shekara sha biyar, muntaz kuka taje hardasu majina yarima kuwa ko ajikinshi, ummah ma hawaye taje tana cewa ni wallahi dama anbar tafiyar nam yarinya batasan kowaba, as her age gaskiya bai kamataba_

Abba ne yadubeta yace banda abinki, ai inda gida a u.k ko dama can, yanzun haka jiya nakira maigadin gidan yace ba abinda gidan yayi kuma natura mashi kudi adanyi yan gyare gyare dasu kayan abinci, kuma zaa samu wacce zata tayata kwana da aikace akacen gida, kuma baga mijintaba aitare zasuje inyakare mata procees sai yadawo kafinshi yashiryanashi karatun dukda shi bazai wuce shekara dayaba, ummah nisawa tayi tace gaskiya alhaji ni nafison daga nam ahata da altine kawai sutafi tare yafi, tunda ita dattijuwace zata ri'ka lurashsheta idan tayi badai daiba" koya kagani? Dan nazari abba yayi yace gaskiya shawararki mai kyauce inaga hakan zaayi kawai, rungume ummah muntaz tayi tana murmyshi koba komai zata samu abokin fira, kuma tsohuwar suna shiri sosai, abbah ne yakalli yarima wanda yaketa latse latsen waya yace" yarima bakace komaiba, dagowa yayi yace ai abbahba abinda zance face Allah bada sa'a duk abinda kukace ai haka za'ayi, tabe baki muntaz tayi tace koma baka fadaba, harararta yayi itama ta murguda mashi baki, kada kai yayina irin zaki gane kuranki

_tafiya ta kankama inda maryam tazo harda najeeb danyima muntaz bankwana suna kuma yimata fatan alkhairi, yauce ranarda zasu daga zuwa birnin United Kingdom, kuka sosai muntaz keyi tana share majina ummah ma haka, takaici yacika yarima saikace wacce zata mutu saida yamata tsawa sannan dakyar suka shiga jirgi, maryam ma saida najeeb yayita bata hakuri haka jirginsu yadaga duk ba wanda zuciyarshi takeda dadi sai yarima, jiyake kamar ammashi bushara da aljannah koba komai idan yadaina ganinta kila zatabar azalzalarsa, dan dayagama mata process dawowa zaiyi, a jirgimma kowa da gurinsa itada innah altine guri daya, yarima kuwa can gefe sai uban tsakin dayake jah, sai gurin karfe shabiyun dare su muntaz suka sauka, driver ne yazo daukarsu wanda abba yayi magana dashi zairika kaita makaranta kafin tafara koyon tuki itama, kalle kalle muntaz takeyi gaskiya garin yayi mata ga sanyi, bayan sunshiga mota driver yajasu zuwa gida bawanda yake cewa wani abu, su innah altine ansaki baki ana kallon abubuwa, gidane mai daki biyu da falo sai kitchen da store dinnig area da dai sauransu, sai bayan gidan dayakeda dan karamin swimming pool da garden sai gurin wasa kamarsu boolly ball su tennis dadai sauransu, ga shuke shuke masu kyau gidan dai yayi ba matsala, kuma ansaka sabbin furnitures, suna shiga yarima yawuce dayan dakin bayan yace driver yasiyo masu abinda zasuci, su muntaz kuwa suka shiga dayan wanka suka fara suka dauro alwala danyin sallah, can driver yadaeo da abinci taje away guda uku kowa yadau daya, yarima kuwa yana daukan nashi yakoma daki abinshi_

Suma suna kare cin abincin suka koma daki, innah aktine ce tace maza muntaz tace gun mijinta takwana acan, batadon yimata gardama yasa tatashi takoma falo tayi kwaciyarta dama tagaji nan da nam tayi baccinta, gun yarima kuwa bayan yaci abinci dagashi sai short nikker ya kwanta abinshi, yamatsu gobe tayi yagama abinda zaiyi yakoma gida danji yake kamar yana kan allura, gari na wayewa muntaz tabude ido taga haske koina subhanallah tace tayi mika badai har rana tafito banyi sallah ba kai amma nayi bacci dayawa, kamshi tajiyo kitchrn takeka taga innah altine tana kayan kari, gaisawa sukayi muntaz tawuce zuwa dakinsu dasuka sauka, tayo arwala tayi sallah wanka tayi tashirya cikin riga da wando tadora rigar sanyi sama dan garin ana sanyi, tayi kyai sosai red lips stick kawai tasaka da hoda tayi kyau sosai, fitowa rayi tashiga kitchen ta isko innah har tagama, daukowa tayi takawo dinning lojacin shikuma yana fitowa, tsayawa yayi yana kallonta yanda tazama kamar baturiya, ina kwana yaya, shine abinda yadawo dashi daga duniyar daya tafi dakyar ya iya amsawa da lafiya.

*********************************

_har yajuya zai koma kuma yajuyo yace, kikaimin break fast dina daki, yajuya yagice girgiza kai muntaztayi tace" Allah ubangiji yashiryeka mutun kullim kamar gunki! Haka tasakq a tire tabishi zuwa dakin, tana shiga dakin tagaya yafi wancan kyau da girma duka, salkama tayi dakyar ya amsa, ajiyewa tayi zata juya yace kehhh! Wazaiyi savin dina dazaki ajiye abu kawai kijuya? batace komaiba tafara saka mashi tahada mashi tea taajiye, kallonshi tayi tace akwai wani abun, yanda tatsareshi da ido yasa yaji wani abj yar yar yana masho yawo ajiki, saurin dauke kanshi yayi yace, bakomai kuje kishirya zamu shiga skull dim, i need to live dis town, ok kawai tace taui gaba abinta, tana cewa nima ai basom zaman naka nakeba gara katafi kona sakata na wala_

Bayan yakarwne yafito yatararda inbah a falo yace ina takene, dasauri innah tatashi bayan takwashi gaisuwa tace tana daki ranka yyadadwe, wucewa yayi zuwa dakin yarinyar nam tama rainashi wato shinema zaijirata, bangarwn muntaz kuwa tana fita dakinshi tashiga bayi tatara ruwan zafi a baf, shiga tayi tanajin dadin yanayin garin, gaski yanayin garin yamata wani dadi takeji data shiga ruwan, lumshe ido tayi tana tunanin yanda rayuwarta zata kasance a wannan garin, lokaci yaja sosai amma bata saniba ita tama manta da batun yarima, yana shiga dakin baigantaba yayi zaune kusan minti shabiyar bata fitoba kuma baiji motsin komai ba iya haushi yakai gurin jinshi, tasji yayi yana cewa bari in iskoki toilet dim harkin isa ki shanyani? Ni saankine? Tura kofarar yayi abinda yagani ne yasashi yadauke huta, batasanda shigowarshiba dan idanta arufe suke, jin tayi ajikinta kamar ana kallonta yasa tabude idanta dasauri, gaminshi yarikitata yasa tatashi zubur tamike dasauri tanazare ido, kallon dayakemata yasata tatuna da yanda take, juyawa tayi baya tana makarkata duk adduar datazo mata yi take gabadaya ta rude

_shi kuma kamar wanda aka dasa, haka yayi wangale baki yana kallon kyakkyawar surarta, jin yaki fita yasa dasauri tazari towel tadaura, wani wawan nunfashi yarima yasauke yafita da sauri yana cewa idan kingama kifito mutafi kuma kada kibari indawo dakin nam insameki danni ba bawanki bane, dasauri yafita duk jikinshi rawa yakeyi kamar d'an bori, aida gudu tafito tana sauke numfashi" jallabiya tasaka baka ko pawder bata shafaba turare kawai tafesa tadauki jakarta tafita da sauri, dauke kanshi yayi da kallonta har suka isa bawanda yace 'kala, dayake ansanshi nantake aka karw komai inda aka bata madecine, dawowaw sukayi gida kowa yawuce dakinshi, kwantawa yarima yayi rub da ciki yaruntse ido mararshi ciwo takeyi sosai daurew kawai yakeyi yarinya tana neman illatashi" haka ya wuni adaki saida laasar yafikira muntaz awaya yace tahafo mashi tea, koda yakirata tana kwance innah larai na taje Mata kai sunq fira suna dariya abinsu_

Tsaki taja tatashi innah ta girgiza kai ita takasa gane irin wannam auren, da yarima da muntaz takasa gane wanda yagi tsanar wani acikinsu, bayam tahada mashi tashiga dakin ta iskoshi yafito wanka kauda kai tayi gefe dan saida zuciyarta ta buga dataganshi haka, ajiyewa tayi tajuya dasauri saiji tayi anjanyota, fadawa tayi jikinshi, kara tasa dan taji tsoro sosai, shikanshi baisan sanda yajanyotaba, wani wawan numfashi yayi yace where did you think u are goin hah? Zuciyarta kamar zata fashe dan tsoro hardai dataji hannunshi kan 'kugunta, gata daga ita sai gajeruwar riga iya cinyarta sai dan short tite datasa daga kasa bakama ganinshi, dakyar ta'iya cewa dan Allah yaya kayi hakuri kasakeni pls

***********************************

_shinshinar jikinta yafarayi yana cewa" kinmanta duk wani abu dakike ta'kama dashi nawane? Sai yanda nayi da kayana domin nabiya sadaki, idan yau nakeso zan kutsa inda bakowanne ya'isa yabi ba saini, turata yayi yana kallonta da rinannun idanunshi yace" make sure anjima da darw kinzo nam basaina nemekiba, idan kuma kika bari na nemeki kinsan abinda zai biyobaya, get out of my room now, a tsawace yayi maganar dagudu tafito kirjinta kamar zai fashe, saida tatsaya tajita normal sannan takalli kofae dakinshi tace, tunda uwata baki tamun dazan biyoka har daki ka dizgani kuma ta harari kofarta taja tsaki tayi gaba tana cewa dan iska kawai, Allah yafika, azzalumi, shiga tayi daki suka cigaba da fira da innah tana cemata tarika lura da mijinta kar yaje ya auro wata, itadai muntaz jinta kawai takeyi, yarima kuwa ko kayanshi bai iya sakawaba saboda shaawa data motso mashi, jiyake kamar ya aikata abinda yakeji zuciyarshi tana ingizashi, yanzun zaiga muntaz tadawo, ido yasa yana kallon kofa amma shiru ko 'kuararta baigani ba, azuciyarshi yakecewa duk ranarda nariki yarinyae nam zata gane kuranta, haka yatashi dakyar yaje yayi komai na shirye shiryen tafiyarshi gobe_

Bai nemeta ma yasa aranshi duk tabari yakamata sai abinda Allah yayi, muntaz kuwa tama manta dashi saida yakirata yace ta dafa mashi indomie, tasan sarai soyake yakamata, tana dafa i domie dim taje kofarsa tasa murya tace yaya ga indomie dinka nam na ajiye tana gama fada taruga da gudu, abinda bata saniba bayama gidan yatafi gurin sallah dayake akwai masallaci unguwar, tana kaiwa falo taji ancafkota, ihu tasa taji anrufe mata baki, daukarta yayi kamar 'yar tsana yace keep quiet or i should slap ur face, gum tayi da baki tana zare ido, bai direta ko'ina ba sai kan gado kwance take shikuma yayi kneel down kan gadon yari'ke kugu yace" kingama iskancin? Rufe baki tayi tana rau rau da ido tana kuma girgiza kai, tamke fuska yayi yanuna kanshi yace, nayi miki kamada abokin wasankine? Girgiza kai tayi, yace"good, kallonta yayi sama da kasa rigar bacci tasa dakyar tarufe duwawunta Allah yasa tanada guntun wando, rigarfarace mai hannun ves lashe baki yayi yace ina abindanace ki dafamin

_kofa ta nuna da hannunta, kallon inda tanuna yayi, da mamaki yajuyoyana kallonta yace" rainin dakikamin har yakai haka? Abincina zaki ajiyemin a bakin kofa? Dafe kanshi yayi yana tunanin yanda akayi yarinyar nam tarainashi haka, hawaye kawai kezubowa fuskarta dan tasan yau zata gane kuranta, tashi yayi yace oya tashi kije kidaukoshi ko in fasa maki baki, ai da sauri tatashi tadauko, ce mata yayi tabashi abincin har sai yakoshi, haka ko tayita bashi yana kuri saida yacinye tabashi lemu yasha, cire gabadaya kayanshi yayi yace oya zokimun tausa, kallon jikinshi tayi tana kyef kyafta ido, kwantawa yayi tabi jikinshi da kallo duk gashi kwancebaki wulik dashi, runtse ido tayi tafara mashi runtse ido shima yayi yanajin wani abu_

Ta kusan rabin awa tanayi duk tagaji, dakatawa tayi tana sauke numfashi ga bacci datakeji, juyowa yayi tana kallonta yace taakayi ne? Yaya wallahi nagaji kuma kuma bacci nakeji kanta na kasa tayi maganar, kallonta yayi yace ok zonam ki kwanta, saida yadaka mata tsawa sannam tayi sauri ta kwanta, rungumota yayi saijin abu tayi ya zungureta, jikintane yafara rawa, yace tun yanzun aigarama kitanadi hawayenki har zuwa anjima tunda dai bakyajin magana, yau zan nuna maki niba saanki bane rokonshi tafarayi inda yasa bakinshi ciki nata.......
πŸ’πŸ₯€πŸ₯€ *_MUNTAZ..._* πŸ₯€πŸ₯€πŸ’


*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*


*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*


*(D.B.W.A)*


Page 121-125


_kissin dinta yafarayi kamat mayuwacin zaki, mutsu mutsu takeyi dan kwace kanta amma inah! Yamata rikon maza, saida yagama jagwalgwalata sannam yadakanta, juyo da ita yayi inda duk hawaye yajike mata fuska, yace" kinci saa wallahi bazaki iya daukar lalurataba da yau abinda zai hana na nuna maki ni basa'anki bane sai Allah, ajiyar zuciya muntaz tayi wanda saida yayi murmushi yakalleta yace" saka hannunki ki ragemin wani abun, runtse ido tayi tafara mashi yana sama yana kasa da 'kugunshi sai can yayi wani gurnani yana sauke numfashi, janye hannunta tayi sakamakon d'umin dataji a hannunta, hararta yayi ya sauka daga jan gadon yawuce toilet duk kunya ta isheshi, baisan meyasa yakeson janyoma kanshi raini ga karamar yarinya ba? Muntaz kuwa ta'be baki tayi tace d'an iska kawai tasauka dagudu tawuce d'aki bayan tashafe hannunta da bed sheet dim kan gadon_

Koda gari yawaye ko nankwana baima muntaz ba innah kawai ya tarar kitchen yace shiya tafi, kuma takula da duk wani motsi na muntaz, ta kuka da kanta in wani abu yafaru kamar ta'barbarewar tarbiyarta danshi yasan yanda yabar matarshi, jiki na rawa innah tadur'kusa yar kasa tana cewa" insha Allahu ranka yadade ba abinda zai samu gimbiya, ta'be baki yayi yace da kin ku'buta innah dan wallahi bazan ta'ba yafe makiba idan kikabari wani abu yasameta, juyawa yayi yafice daga gidan yabar innah tsugunne, koda muntaz tatashi innah take gaya mata ta'be baki tayi tace Allah raka taki gona, yarima kuwa suna sauka nigeria dayake ta Abuja suka sauka saida yayi good one week baikoma kano ba, muntaz kuwa

Please Login or Register in order to submit comment