You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
tana tausayin y'artata, rufe kofa maryam tayi ta kwanta kan gado tana hawaye da kuma danasanin wannan auren
**********************************
_kan gado yarima ya dora muntaz, yawuce sashenshi yadauko wani abu kamar Rob yadawo da pain relief, kan gadon ya hau yace oya juya in shafa maki kinji, 6ata fuska tayi tana cewa"yaya Allah da zafi! Lallashinta yafarayi tana mashi shagwaba abin har mamaki yake bashi yanda yakasa yimata fada, juyata yayi a hankali yana haba baby kinfiya raki dayawa, zare ido tayi tace baby kuma? Itadai yau gabadaya yayan nata yacanza mata, bata 'kare tunani ba taji hannunshi kan 'kugunta, washhhh.. Tace tarike hannunshi tabaya, yarima kuwa lumshe ido yayi yanajin wani irin electric shock ajikinshi shima yace washhh!!!! Shafa hannunta wanda tarike nashi hannu yakeyi abinda tajine yasa tajanye hannunta dasauri, murmushi yayi yana godiya ga Allah daya bashi mata full option_
a hankali yafara shafa mata tun tanajin zafi har tafara jin dadi, baccine yadauketa, shikuma jan wandonta yayi yana shafawa har duwawunta, ganin yayi idan yaci gaba komai zai'iya faruwa yasa yamike yafita bayan yagyara mata kwanciya, tundaga ranan muntaz tashifa wasan 'buya dashi, yarima kuwa dauriya kawai yakeyi daya basar da ita, fadin yake lokaci yananam zuwa wanda ko cewa akayi kiyi nesa dani bazakiyiba, su muntaz sun fara jarrabawa inda gabadaya yanzun tazama bussy ga bukin saukarsu dazasuyi abubuwa sunyi mata yawa, shiyasa taje won a daki tana karatu, maryam kuwa tawatarda duk wani tunani dazai dangantata da najeeb, tayi alkawarin duk ranarda yazo gareta saita nuna mashi ita macece mai aji daji dakai, abbah kuwa sama najeeb ido yayi da yaga iya gudun ruwansa.
_*bayan wata biyu*_
_muntaz takare jarabawarta, maryam ma haka yanzun 400level zata shiga, ummah kuwa rashin dawowar najeeb yana damunta idan tama abba magana saiyace kada tadamu komai zaiyi dai dai, yarima kuwa abin duniya ya isheshi yarinya yar shekara sha hudu tanason tarikita mashi 'kwa'kwalwa, shi idan yace zaimata aabinda yakesonyi gani yake jimata kawai zaiyi tayi yarinta sosai, zuciyarshi kuwa sai ingizashi takeyi yarasa yanda zaiyi, rabonshi dayasata a idoma har ya manta saidai yaganta tawuce ko zataje skull ko wani abu, gabadaya ta toshe hanyarsm dazai ganta ballantana yarage wani abun kota wasane da ita zaidanji dama dama, zaune suke fada saiga najeeb, uarima murtuke fuska yayi dan dole sai najeeb yabashi dalilin dazaisa yatafi yamanta da kanwarsa_
Abbah bai nuna komaiba suka gaisa da najeeb kamar bayyi wani laifiba, najeeb kuwa kunya dukta isheshi abinda yasa yazoma kawai ean ciwon mara ta addabeshine kuma bayason kusatar zina, kuma shi arayuwarshi baida sha'awar kara wani aure", bayan suntashi daga fada suka wuce falon abbah, yarima yakalli najeeb yace" kaga danar dawowa? Najeeb baice komaiba, yarima yavi gaba da cewa koda abbah yad'aurama aure da kanwata! Bansaja bakiba, ina mugun son kanwata shiyasa yanzun nake umurtarka amatsayina na sarki, wanda zaibi hakkin al'umarsa kabani takardarta domin baka cancanci kazomi miji garetaba, zare ido najeeb yayi yakalli abba, abba you mashi nuni da baruwana yatashi, najeeb bakincikin rokon yarima yakeyi amma dayake baida gaskiya dakyar yabudi vaki yace, dan Allah kayimin rai nasan nayi kuskure kayi hakuri bazan karaba, murmushin da bansan meyaje nufiba yarima yayi yace" bazan yarda dakaiba saboda bakada alkawari, bakada kuma biyayyaga iyayenka, dan dakanadashi dabooda kuturwa abba yadaurama aure bazaka wulakanta taba
*********************************
_wani mugun daci najeeb yakeji amma yahadiye yace, duk abinda kakirani dashi na yarda saidai inaso kamin uzuri, kokai akama abinda akamin i know u will do the same, nagane nayi kuskure kuma nabada hakuri, juyowa yarima yayi yace mind ur word, bcos u are talking to the Emear of kano, nd nabaka just 48 hours ka kawomin takardarta or else zakayo nadama, fuuhhh yarima yafita dukda najeeb yabashi tausayi amma dolene yasan kanwarshi nada daraja_
Najeeb daki yanufa inda aka sana saukeshi haduwa yayi da muntaz tafito islamiyya, tsalke tayi tace lahh yaya najeeb yausge kazo? Yi yayi kamar yashareta aaikuma wata zuciyar tahanashi, murmushin karfin hali yayi yaceba gaisuwa? Murmushin tayi itama tanajin dadin yamata magana, tace yaya ina wuni, ya hanya, damutane gida? Dariya yayi yace bazakiyi daya bayan dayaba, duk suna qalau, yakike? Lafiya qalau, shirusukayo kowa nasaka wami abu azuciyarshi, najeeb ne yace ina auntynki take hala bangantaba? Tura baki muntaz tayi tace tana makaranta daga nam tayi gaba, am kanwata kibani no nata mana, tana tura baki tabashi numban, shi dariyama tabashi toshi yace me..
_dakinda yake sauka yashiga yayi dialing number d'inta har takatse bata daukava, maryam kuwa tsaki tayi tace yanzun haka yarabawane sunfi kowa kiran wrong number, sake kira akayi taja tsaki takashe, ba daddaraba yakara kira saida yakira kusan sau goma sannan tadauka, da masifa tace wai wayene irin mayene nahadu dashi haka habah" sallama yayi cikin sansanyar muryarshi yace" haba my beutifull wifefy! Cire wayar tayi akunnenta takalli wayar, kodai mafarki takeyine? Sake kai wayan kunnenta tayi, tayi shiru tanasauraro, hello kina jina? Banza tayi dashi yasake cewa, pls talk to your husband! Tsaki tayo tace i dont have any husband stop desivin ue self, mst takashe waya_
Bin wayar najeeb yayi da kallo yace" zakizo hannuna ne ina tolarating duk abinda kikamin ne dan nasan nayi laifi agareki, sannam abbah ma zai yafemin, maryam kuwa bin wayar tayi da kallo iamar takirashi amma wata zuciyar tana hanata, amma azahirin gaskiya taji dadi sosai kuma har yanzu tanajinshi azuciyarta, saidai bazai hana tanuna mashi kuskurenshi ba, bayan awa daya najeeb yasake kira still taki dagawa dukda jitake kamar tadaga amma tahana, haka yayita kiranta amma taki dagawa, shikima yamaida abin kamar game data katse yake kira haka har tadawo, dayaga bata daukaba yayi mata massage kamar haka
*haba my lovly wife, i know i did a mistake but a said sorry pls 4give me, I'm dieying for ur love, pls find a single place in ur heart nd forgive me, nd pls and pls peak my call am dieying o hear ur voice, ur lovly husbanda NAJEEB*
๐๐ฅ๐ฅ *_MUNTAZ..._* ๐ฅ๐ฅ๐
*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
*(D.B.W.A)*
Page 105-110
_maryam tana karanta massage dim tayi murmyshin jin dadi, ummah takalleta tace yau dai najeeb yazo shiyasa naga bakin yaki rufuwa, muntaz dake zaune takalli auntynta tace gaskiya aunty kinyi dace yaya naje yanada kirki sosai, kallonta maryam tayi tace" ahakan yatafi yabarni da aurensa akaina wata hudu"! Muntaz murmushi tayi tace natabbata aunty akwai abinda yasa baizoba amashi uzuri ols kada a wahalda yayana sosai, maryam taji dadi koba komai muntaz tanuna mata yanzun tadaina son najeeb tadaukeshi ne a matsayin yayanta, murmushi maryam tayi tace to snnu ma yaya, ni kenam ba yayarki bace tunda kinnuna kinfi son yayanki dani, rufe baki muntaz tayi tace ahh ahh fa aunty niba abinda nake nufiba kenam_
Hakadai sukaita fira nan najeeb yakara kira, maryam takalli ummah wavce taysura mata ido, haka wayar harta tsinke, ummah tace kekuma bakiranki akeba? Kallon wayar maryam tayi lokacin yayi dai dai daya kara kira, dauka tayi tana kallon umma da muntaz wayanda suka zuba mata na mujiya, batace komaiba tayi shiru, bangaren najeeb kuwa ajiyan zuciya yaui yace haba sweedy nah! Ki tausayamin kizo koda minti dayane zan gaya maki abinda yasa nayi abinda naui pls have marcy on me, ajiyan zuciya maryam tasauke tasaci kallonsu ummah wayanda suka maida hankalinsu kan kallo, tashi taui tashige daki, muntaz da ummah sukabushe da dariya
_maryam nashiga daki tace, kaga malam nifa ba abinda zaisa nayi abinda kakeso, sai yanzun kasandani bayan kagama wulakantani, takardata kawai zakabani nafasa auren, wata shahada najeeb yabuga kamar dagaske yace haba baby kinkuwa sanbirin zunubin dake akwai ga matarda tanemi saki gun mijinta, to wallahi ko duniya zata taro bazan sakekiba tunda inasonki, wani irin mugun dadi maryam taji tayi tsalle amma a fili tace"to shikenam muzuba dani dakai mugani, kashe wauar tayi, najeeb kuwa ranshi yafara baci Allah dabadon abbah ba da tuni ya sallameta kowa yawuta haka kawai zaa lakamashi bazawara, tunda tataba aure wata biyu suka rabu da mijinta, amma zata tsaya tanayimashi wulakanci itada yayanta", numfashi yaka yace zanyi komai akan abbah saboda inasonshi yafimin mahaifinda yafaine, dukda abinda uwaye suka mashi yadaukeni amatsayin d'a, yabani auren yarsa to ba abinda zaisa nabijere mashi zan juri duk wani wulakanci gareku_
Maryam kuwa dadi kasheta har rawa tayira ti'kawa tana tsalle, tace yanzun kam idan yace taje zataje dukda bawai nunamashi zatayi ta saukoba, bangaren yarima kuwa ranshi fari fes yakoma sashenshi yakwanta yakama abinda yasaba wato tunanin muntaz, muntaz kuwa daki takoma bayan tayi sallar laasar itada maryam sukayi shirin zuwa islamiya, saiga bahijja tabiyo musu sitafi tare yayanta zaikaita nasir, shikuma zuwa kawai yayi dan yaga muntaz dayake bata gayawa bahijja tanada aureba yasa takeson tayanta yasamu shiga gun muntaz
***********************************
_fitowa sukayi cikin niqab da dogon hijab, a hanya suka hadu da bahijjah nan sukatafi gun motar, dama ko direbansu yau matarshi tahaihu, shiga sukayi maryam da muntaz a baya sai bahijja agaba, bayansun gaidashi kowa yayi shiru sai nasir dake kallon muntaz a mirrow, caraf suka hada ido da maryam yayi saurin sauke kanshi duk abinda yakeyi a idanta, fitarsu gate keda wuya saiga motocin sarki da tawagarsa, tundaga cam yarima ya hangosu yasn kuma sune, bafade yace yatsayar dasu yace muntaz tafito motar kafin ranta yabaci, haka kuwa akayi, muntaz kamar zatayi kuka tafita bahijjama haka tana mutuwar son yarima amma tagashi kamar muntaz yakeso"nasir haushi ya isheshi har muntaz tadanyi nisa sannan yakirata yace zanzo zuwa anjima kafin tabashi amsa saiga bafade yazo yace, gimbiya mai martaba yace kada kiyarda kisake second daya agurin nam, juyawa tayi batareda tabashi amsaba, cikin gisa tashiga tana natsar hawaye, toshi wannan meyake nufi, shikenam bazani makarantarba so yake awuceni a hadda? Ymmah ce takalleta tace ke kuma meya dawo dake?_
Kafin muntaz tayi magama yarima yashigo yana huci, kallonta yayi rai bace yace badai bakyaji bako, wane dan iskane naga kinama magana harda shiga motarshi? Tsuru tsuru tayi tace toba yaya nas.... Dalla malama rufemin baki kafin inkaryaki, umnah kam baki tabude tana kallon yarima yanda yaketa faman fada, nuna muntaz yayi yace wallahi daga yau kika kara shiga motar wani ranoine zaiyi mugun baci sakarya kawai, fita yayi ummah tabishi da ido ta dawo dakallonta kan muntaz wacce taketa zunbura baki, buge bakin ummah rayi tace kinyi asara muntaz gaskiya meyasa bazaki fada ke matar aure bace kikeyin shiru duk rananda yayan naki yakamaki nidai baruwana dan kisani, tashi muntaz tayi tace Allah baki hakuri ummah amm..... Shiru tayi tawuce daki tana karatunta, sai kusan magrib tatashi tayo wanka tayi sallah maryam kuwa sai isha'i dama suke dawowa, akan dinning suka hadu gabadaya banda najeeb, duk hankalin maryam nakan najeeb amma taji shiru, ummace tace muntaz jeki ki kira yayanki kuma dagangan tayishi dan tasan yarima bazai bari tajeba
_dan dazun duk yanda yarima yayi da najeeb tanajinsu, caraf yarima yakalli maryam yace ke miye amfaninki bazakije kikira mijinki ba, tsugul maryam tamike kamar me jira tatashi tanufi dakinsa muntaz kuwa harararta yayi ta sadda kanta kasa tana wasa da cokali, abbah dai uffan baiceba sai kallon ummah dayayi yayi murmushi itama tamiyar mashi, maryam nazuwa kofar falon tagyara daurin dankwalinta da janbaki ta gyaggyara koina sannan tayi nooking, fitowarshi wanka kenam yace waye? Nice tace, yasandai ba muryar muntaz bace yasa yace maryam!!! Murmushi yayi yace come inn_
Tura kofar tayi da sallama, ganinshi da towel yasa tayi saurin juyawa tace" ummah tace kafito muci abinci, kallon bayanta yayi tace waw ashedai yarinyar tayi, riga da sket ne na atamfa dunki ya amsheta sosai ga atamfar ja ce itakuma gata fara, kuma show me your back ne dinkin saiya fito da bayanta, ga daurin dan kwalin nam, sai jelar gashinta daya fito, harta bude kofa zata fita, rike kafarshi yayi yace wayyo... Ai dasauri maryam tazo gabanshi kamar walkiya tana cewa" yaya lafiya? Dukta rude sai duduba kafar takeyi, shiko dan iskan nononta kawai yake kallo yanda taduka sai jinshi yayi cikin wani yanayi, dagowa tayi tana kallonshi, tsurawa juna ido sukayi na kusan minti biyar kowa da abinda yake tunani
**********************************
_kauda kanta maryam tayi dasauri zata fita, janyota yayi tafada jikinshi ya rungumeta, wata wawiyar ajiyar zuciya yasauke randa yake baitama hada jikinshi da mace sai muntaz data rungumeshi ranan, maryam ma duk jikinta yamutu takasa tabuka komai, dakyar najeeb ya iya bude baki yace babyna dan Allah kidaina fushi dani kinji, kina azabtarda rayuwata pls! Tureshi maryam tashigayi ammah yariketa gam jiyake kamar ya aikata komai yanzun dan shikasai yasan abinda yakeji, kukan iskanci tashigayimasa tana cewa nidai kawai kaaakeni nafasa auren_
Bakinshi yasa kan nata yana tsotsa yasa bataci gaba da abinda take fadiba, saida yasan Yagama kashe mata jiki sannan yadebe bakinshi cikin nata, zaunarda ita yayi kan gado shikuma yatsugunna, kauda fuska tayi dan gaskita kunyarahi takeji murmushi yayi yace babyna kiyafemin kinji, tura baki tayi tace zanyi shawara yanzundai kashirya kafito muci abinci, murmushi yayi yace to jirani insaka kaya saimu tafi pls, ya marairaice maryam data manta ma wacce duniya take tasamu kanta dacewa" ok, kayanshi yadauka yashiga bayi yashirya ga abun nam tatashi tsaye har saida yaji kunya, saida yashirya tsaf sannan yafito, yana cewa sweedy nayi kyau, murmushi kawai tayi, najeeb yace ta kamu kenam, mujedai zuwa yarinya ashe kema kinhadu, a bayyane kuma 6ata fuska yayi yace yayi kyau, nagadai har yanzun baa yafemin ba
_maryam kam tashi tayi tafice shikuma yana binta abaya yanda hips dinta ke juyawa dukta rikitashi nan take zuciyarshi taji tana son kasancewa da maryamar shi, koda sukaje muntaz da yarima kadaine agurin wanda kuwa yarima ne yatsaidata, dukta takure kuma iallonta jawai yake baice mata komaiba, isowarsu maryam yasa yarashi tana cewa aransa wato sis tabani kunya nidake batun saki, amma daga zuwa kikira miji saikiyi fiyeda 30mins, ganin yayi bazai iya tafiya yabar muntaz ba yace takawo mashi zo'bo dakinshi, gaisawa sukayi da najeeb yawuce, muntaz tashi tayi fuskar nam ba walwala itama tawuce kitchen, sukuma zama sukayi marya tazoba mashi yana cewa shifa kunya yakeji bayason su mum su sameshi yanacin abinci anam takawo masu dakinshi sai suci, batai mashi musuba dan itama tafison hakan, yana gaba tana binshi har daki nan suka zauna yana bata yanaba kanshi dadi yasa maryam tayafe masa a zuciyarta sai zubz soyayya suke najeeb madai yakamu dan gaskiya maryam rana cikin jerin mata masu kyau ga ilimi da iya soyayya, sai shagwaba take zuba mashi tana 'kara kasheshi mararrshi harta fara ciwo, dan yamatse abin sosai yanzun kam yakawo ma'kura_
Muntaz kan tire tadaura takaimasa, yana zaune kan gado da laptop yana dannawa tayi sallama, umma na ganin haka tarufe kofar yanda bama zasu dawoba, ajiyewa muntaz tayi tace yaya gashi tayi saurin fita, shikuma kafon yadaga kai tazura da gudu tsaki yayi yace yau dakin gane kuranki danna gaji tunda kinkare skull duk wacce zaayi saidai ayi, muntaz na zuwa ta taradda kofah rufe zare ido tayi tace gashi ko waua banfito da itaba, saigasu najeeb yarako maryam karyayi abin kunya danji yake kamar yadanneta yayi mata takarfi, ganin muntaz yasa suma suka tsaya, myntaz tace aunty ashe kema kina waje wallahi ummah tarufe kofa tafada, kamar zatayi kuka, wani dadi ya lullube najeeb yace baby muje to muyi sharring dakina ko, yakalli muntaz yace ke kuma kije gun mijinki, rau rau tayi da ido tace yaya nima Anbiku Allah banason komawa can....

Muntaz kan tire tadaura takaimasa, yana zaune kan gado da laptop yana
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
โฆ500Monthly Support ยท Most Popular30 days of premium access
โฆ1,500