You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
yaui saboda taushinshi ga wani abu dayakeji, dakyar yace ok from now on bazakiyi fushi dani ba, kuma zaki rin'ka bari muna fira sannan kuma zaki bani hoton jannu d'inki sai insaka anemo makishi, d'aga kanta rayi sama tace dama guda hud'u ne zambaka d'aya, wanda ke hannunta tabashi ko kallon hoton baiyiba dan zuciyarshi tana iya bugawa, nan yatambayeta a inda tasanshi da kuma inda yake zama, duk tagayq mashi ba kunya harda tambayanshi yajiki, shi 'karfin hali kawai yakeyi amma duk ta tqfi da imaninshi kuma yana kishin yanda najeeb yaganta haka, domin english wears ne a jikinta riga da sket sunyi bala'in karbarta, tashi yayo yace shi zai tafi yakwanta ko zata tayashi fira a d'akinshi, girgiza kao tayi tace saidai watarana yaya, haka yatafi amma jiyake kamar yadanneta yayi abinda yaga dama da ita_
'Dakinshi yashige yakwanta yana tunanin yanda zai 'bullowa lamarin danko karen hauka yacijeshi bazai nemo matashiba, kiran najeeb yayi dan yanason sanin cikakken labarin mahaukacin nam, ba abinda najeeb yarage mashi gabad'aya yabashi labarin komqi yamda suka sha'ku da muntaz yakuma 'kare da cewa wai kahafarceni Kunama kama da mahaukacin, dan ranan dana fara ganinka wallahi da kata'bayin hauka zance kaine LOKACIN ABU AYISHI kallonshi kawai yareema keyi yanason yayi tunanin wani abu wanda yake ganin kai inah bazai yuwuba, tashi yayi yad'auko hoton yaduba yagani, kamarshi kamar bashiba amma bari yanunama abba kilashi tunda yaganshi da hauka zai iya ganewa koshine ko bashi bane, haka kuwa akayi yana nunamashi abbah yace kaikuma ina kasamo hoton nam? Kallonshi yarima yayi yace abbah dan Allah waye wannan mahaukacin? Murmushi abbah yayi yace a gaskiya bazan 'boye makaba wannan dakake gani bakowa bane face kai, dad'i, mamaki, farinciki, shine shimfid'e a fuskar yarima kiyake kamar ammashi albishir da gidan aljannah, gayama abbah yayi yanda sukayi da muntaz, abbah kuwa dariya kawai yayi yace ni ai tuntuni nasani shiyasama na had'aku aure
_sunne kai yarima yayi yana 'karajin soyayyar muntaz azuciyarshi, yana kumajin kunya yanda ya 'kuntata mata, tayi d'awainiya dashi sosai dukda bashida hankali, amma shikuma sai ya zalunceta dukda baisan ita bace dolene yaji ba dad'i, yanzun yazaiyi muntaz ta yarda shine JANNU d'inta murmushi yayi yace abba nagode kuma dan Allah kada kagaya mata nine, akwai abinda nakeson nayi, murmushi abba yayi yace ba ruwana ni fuk abinda kaga dama kayi kaida itane, ummah ce tasauko takallesu tace gulmar wa akeyi kuma? Dariya abba yayi yace" ba ruwanki tsakanina da d'anane, ta'be baki ummah tayi tace ai indai wannan ne to sai an ganku a rana tamakama yarima harara, murmushi yayi yace ummah kenam ai shikenam yanzun komai yazo da sau'ki daga haka yatashi yana murmushi, binshi umma tayi da ido tadawo da kallonta gun abbah dashima murmushi yakeyi, saitasamu kanta itama da murmusawa dukda batasan meyakaeo jin dad'inba amma eai dole tasan komiye to abin farin ciki ne_
Yareema d'akin Muntaz yawuce yace mata anga mahaukacin kuma gobe zaa kawoshi, ai wani tsalle tayi taringumeshi shima haka yanajin wani nishad'i gobe war haka zata gane waye asalin mijinta, saida takwace kanta sannam yasaketa, haka tayita tsalle harda rawa shidai kallonta kawai yakeyi yana murmushi, gobe suna dan haka gida yacika da jama'a, muntaz farincikinta baya fad'uwa lallai bazata ta'ba mantawa da haihuwar maryam ba gashi ranan suna zataga jannu d'inta, aiko gari na wayewa tabi tadami yarima wai yaushene za'a kawoshi, saiyace mata qi suna hanya da karfe biyar na yamma taje can inda yake zama lokaci zata ganshi, kuma a yau za'a daura masu aure dashi tunda batada iddah, shi yariga yaba abbah takardarta, wayyo kuzo kuga bakin muntaz sai murna takeyi, abin har yaba yarima haushi watan shi bata sonshi kenam ahaka
***********************************
_yarinya taci sunan ummah Nafeesat wacce ake kira da ikram, anci ansha biki ya 'kayatar kuma gobe yarima zai koma kano, muntaz kuwa yau kowa yaganta yasan tana cikin farinciki wanka taci inda tasaka wani farin les mai adon pink d'inkin riga da skiet sunyi bala'in amsarta, kwalliya taje taci kamar wacce zataje gasar kyau ni kuma nace duk mahaukacin akawa wai, ๐ค tanayi tana duba agogo tun kafin 'karfe biyar tayi tafita tana zumud'i, 'bangaren yareema kuma yana 'kare la'asar yafita daga gidan dama yace asamo mashi wanda yake kwalliya, hoton yabashi yace yanason ya maidashi kamar wannan na cikin hoton, aka samu kaya wayanda sababbine amma aka cukuikuyasu aka sa masu daud'a, saida aka mashi kwalliya sannan yakalli madubi saida yaji tsoro kuma ya'kara tabbatarwa lallai shine wanda muntaz take nema, bayan an'kare komai wani bafade yad'aukoshi yakawoshi nan inda yace su had'u, ana kawoshi muntaz tana isowa, hawayen farinciki suke zubo mata, ashe akwai rananda zaya sake ganin yayanta jannu?_
Kallon re-actiom d'inta yakeyi yaga ko zata gane shine, dariya yafara bayan fadawan sun tafi can kuma yafara kuka yakoma inda yake zama ya zauna yana kallonta ta gefen ido, dagudu tashe'ko tana cewa yaya jannu ashe kana raye shine ka'ki dawowa inganka, wata harara yawatsa mata yakuma kyalkyace da dariya yace" LOKACIN ABU AYISHI kuka muntaz takeyi tace Allah sarki yayana ashe har yamzun baka warkeba, matsawa tayi inda yake tana cewa nayi missing d'inka sosai, rungumeshi tayi wani iri yareema yaji yace ita wannan wane irin so takemin haka batako jin 'kazantata haka, a gaskiya banyima mata adalciba dana tsaneta, dan kada taganoshi yasa ya tunkud'ata saida tafad'i dariya ce yakyalkyace da ita tabashi dariya yanda tazaro ido waje, can kuma saiya gimtse yace nace maki LOKACIN ABU AYISHI dayake lokqcin zafine da kwalbar basilin d'inshi yazo shafawa yafara tana kallonshi tana hawaye, tace in Allah ya yarda yaya haukarka tazo 'karshe zangayawa abbah yama magani kaji, dariya yayi yaci gaba da sjafa manshi sai wani zafi dayakeji duk ya matsu
_gida taruga da gudu tace zata kawo mashi abinci, aiko dasauri tadawo harda abba tajawo wai yazo yaga wanda zaiwa magani, dariya tacika abbah kamar yayi hawaye dole yagintseta yana kallon yanda yareema yadage yana tsince tsince yana yan wa'ke wa'ke, ido sunka had'a ido da abbah sukayi murmushi, bashi abincin tayi tace yaci, alamu yamata da tabashi aiko kamar jira takeyi takar'ba, bayan yaci abbah yace to su taso su shiga gida sai asan abinyi, muntaz baki har kunne tari'ko hannunshi abba na gaba suna baya, yana jinjina 'karfin hali iri na muntaz, yarima kuwa mamaki yake bashi jiyandayamaida kanshi akan muntaz, falon abbah suka shiga ta baya inda ba mutane abbah yace taje ta d'ebo ruwa a kofi sai ayi addua abashi, da gudu tafita tana murna Allah yanuna mata wannan ranah, abbah ne yakalli yatima ace to d'an nema yanzun mezan maka??_
Dariya yareema yayi yace bari kawai abbah wallahi zafi nakeji, dariya abbah yayi yace ai dole wannan uban man daka shafawa jikinka, wai yanzun mezakayi? Abbah addu'a zakamin inwarke saikace takaini inyi wanka, sonake infito mata a yareema idan nayi wanka, bugu abbah yakaimashi yace mara kunya ni bazanyi ba, marairaiceqa yayi yace pls abbah, muntaz ce tashego tsugul yami'kr yayi gurin t.v yayi yana ta'bawa yana dariya da'kyar yadawo yazauna,haka anba yayita tofa mashi adfu'a dama kuwa yanashan magani aka saka mashi ciki dakyar yasha harda kokowa, qbbah dai kallon ikon Allah kawai yakeyi yanda muntaz tadage tana lallashi yasha magani, yanasja yasheme gurim sai can yafarfad'o yana kalle kalle wai adole ya warke.........
Kubiyoni dai kuji yanda zata kaya.........
๐๐ฅ๐ฅ *_MUNTAZ..._* ๐ฅ๐ฅ๐
*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
*(D.B.W.A)*
Page 136-140
*masi bi ta private kuna cewa inturo maku MUNTAZ... gaskiya zan gaya maku kuna 'bata lokacin kune kawai domin bazan 'kara turama kowaba, duk maiso ta tambaya group, haba dame zanji typing, ko karatu ko kuma karanta massages ko tura littafai, bayan bana good two weeks bance duk maiso yayi magana ba, to idan wayanda na turama bazasu iya tura makuba shikenam, amma nikam bazan kara turama koma wacece ba, idan kun iya ku zageni dan karami aikin kune readers*๐๐
_zabura yayi zai tashi abbah yace fateema kamashi ki kaishi yad'an watsa ruwa, murna fal a ranta takama hannunshi tace muje yaya Jannu, dakinta takaishi tahad'a mashi ruwan wanka tace yashiga, binta kawai yakeyi da kallo yana mamakin yanda take azar'ba'bi, fitowa tayi taje inda abbah tace abbah kayan sakawa fah? Dariya yayi yace jeki d'akin yayanki yarima kidauko kala d'aya kikai masa, ware ido tayi tace abbah! Humm nikam Tsoro nakeji abba kar yadawo yamin rashin mutunci, murmushi abba yayi yace" kije kawai ni zangaya mashi kinji, da gudu tawuce saida yaza'bo masu shegen kyau, suit fara da rigar ciki ba'ka, shiga d'akin tayi ta'aje mashi tafito, yana fitowa yaga kayanshi aje yayimurmushi yace" wato yarinyar nam ta rainani tarasa kayan wanda zata d'auko sai nawa, d'auka yayi yasaka, bayan yafesa turaruka yakwanta kan gado yanajin nishad'i_
Koda tashigo taga mutun kwance yabada bai bata ganin fuskarshi, gabantane taji yana fad'uwa tsaye tayi takasa 'karasawa, a hankali ta hau gadon tace yaya! Juyowa yayi yana murmushi zare ido tayi tana kallonshi to ya'akayi yazo nam kuma da tufafin databa yayanta jannu? Waige waige tafarayi tanason taga inda LOKACIN ABU AYISHI yake, amma bataga koda mai kama dashiba maida kallonta tayi ga yarimav tace" yaya ina yake? Kafin yace wani abu tasauka tabud'e toilet amma bataga kowaba, tashi yarima yayi yarungumeta tabaya yana cewa, wakike nema beauty? Juyowa tayi tana 'kare mashi kallo tace yaya ina yaya jannu? Dariya yayi yace gani kuwa, koba wayannanm kayan kika d'aukomin insakaba bayan nafito wanka, bud"e ido tayi kanta yad'aure tanason tayi tunanin wani abu amma takasa, dakyar tabud'i baki tace vangane me kake nufiba yaya! Kallonta yayi dakyau yace fateema! Banta'ba tsammanin abubuwa zasuzo a hakaba"nasan zakiyi mamakin abinda zanfad'a maki yanzu
_da farko dai zanfara ro'konki kiyafemin abinda namaki dan girman Allah, kamo hannunta yayi ita kuma sai kallonshi take kamar bata sanshiba, zaunarda ita yayi kan gado shima yazauna, kamo hannunta yayi duka biyu yace" bakowa bane LOKACIN ABU AYISHI sai ni yarima, nine yayanki jannu, kidubi darajar soyayyarda kikemun kimanta da duk abinda namiki wallahi nayi nadama, kuma wallahi na kamu da soyayyarki har inajim bazan iya rayuwa bakeba, muntaz kam tazama kamar gunki tunani ma yamata yawa tana tuna ranar data fara ganinshi a daji saida gabanta yafad'i, kuma kullun taganshi hakanne sai tad'auka kodan tana tsoronshi ne, wani mugun kuka tasake tatashi dagudu tafita tana kuka, binta yayi amma inah harta fita gate, abbah ne yahad'u da ita yace maza tadawo gida, haka abba da ummah da najeeb, maryam, yarima duk suna zaune abbah yayi bayanin komai, muntaz kuwa kuka kawai takeyi yanzun duk son datakeyiwa yaya jannu ashe shine yarima, wanda yakecin zalinta, yake mata rashin mutunci, wanda ya tsaneta, ya wula'kantata, tashi tayi tashige d"akinta tana kuka tabamgo 'kofar tarufe_
Binta yarima yayi amma yaji 'kofar a kulle, ba irin magiyar da baiyiba amma ta'ki bud'ewa haka dole ya ha'kura, abbah ne yace mashi yaje kawai za'a kawota daga baya tunda hutunsu yanada yawa wata biyune zat yisu nam nigeria yaso takoma inhutu yacika, haka yarima yatafi ranshi ba dad'i, muntaz kuwa tana jinshi saidai kunyar yanda ta dage yanemo mata yaya janni taka mata ashema shine, da kuma yanda take cewa batasonshi amma tanason yaya junnu, zataso yarima kodan kasancewar shine wanda tatashi dasonshi amma dukda haka saita ja mashi aji, kuma saiya gane kuskurenshi dole ne yasan shi mutun duk inda yake mai daraja ne, yarima kuwa tunanin abin duniya ya isheshi kardai ace muntaz bazata soshiba, aikuwa da wallahi bazai ta'ba sakintaba koda kuwa duk duniya zata taru akanshi, muntaz ce zaune ad'aki da maryam sai baby, dariya maryam tayi tace sis kinason yara kema ai dai kin kusa samun naki yanda naga yaya yana mazarin 'kafa, tamke fuska tayi tace Allah yatsare
***********************************
*BAYAN SATI 'DAYA*
_Duk wani gyara daya kamata aima 'ya mace ummah tayiwa muntaz, daga na jiki harna ciki, muntaz kuwa dakyar takeshan abinda ake bata, fatarta ta'kara fari ga gashinnam yasha gyara ko giftawa tayi sai kaji kanshin da takeyi, tunda safe ummah tasata gaba tayi wanka tayi kwalliya, haka aka had'ata dasu nagfeesu harda ummah zuwa d'akin mijinta, kuka muntaz takeyi kamar ranta zaifita, innah aktine ce zata zauna da ita, yau bakin yatima ko rufuwa bayayi za'akawo masa abin 'kaunarshi, suna isa aka kaita har sashen yarima wanda d'aki biyune ko wanne da falonsa sai babban falo kitchen da dai komai kuma anyimashi 'kawa na sarauta komai yayi acam acam, su ummah ranan suka juya sai innah altine kawai da'aka bari, muntaz tayi kuka har kanta yayi ciwo idanunta sunyi jajir, haka innah altine tafita tunda taji alamar yarima yadawo, muntaz kuea data riga tagaji da kuka yasa tayi kwancinta baccin wahala yad'auketa_
Shigowa yayi d'akin yatsaya yana kallonta yanda taketa ajiyar zuciya, toilet yashiga yawatsa ruwa yasaka kayan bacci yakwanta kan gadon, jawota yayi yafara cire mata kayan jikinta, runtse ido yayi yanajin wani abu, can cikin bacci taji kamar ana ta'binta zunbur tami'ke tana zare idanunta, murmushi yamata mai narkarda zuciyar wanda akayima yace" beauty kitashi kiyi wanka saikizo ki kwanta zakifijin dad'in bacci, harararshi tayi tace ina ruwanka dani ka koma d'akinka ka 'kyaleni ta murgud'a baki d'an bakinta kallah yace sorry beauty amma idan baki tashi gaskiyazan d'aukeki, tsaki tayi ta mi'ke yabita da ido yana cewa" pls nidai fushin nam ya isheni beauty kina sakani cikin wani hali dan Allah kiyi ha'kuri kinji mata nah! Batace masa komai ba tashige wanka tayi tad'auro towel tafito, banza taba ajiyarshi shiko gogan mutuwar tsaye yayi yana kallon kayan alatu
_da gangan takeyin komai amma duk kunya ta isheta, turaruka tafesa tadauko wata shegiyar rigar bacce mai d'an gunyun wando tasakasu farare tas tazo ta kwanta, yawun yatima yagama tsinkewa yau Allah yahad'ashi da 'yar bariki, muntaz kuwa duk tsoro ya isheta amma tadake tayi kwancinta, da waya irin murya dabatasan yanada itaba yace" beauty pls kitashi muyi sallah mugodewa Allah, ta'be baki tayi tatashi zaune takalleshi tace ni bana sallah, kaida kakeyi saikatashi kagodewa Allah kuma kada ka'kara damuna bacce nakeji, wani abu yaji dan yau yanda yakeji ko matseta yanayi ya amshi hakkinshi, ha'kuri yayi dole shima yakwanta sai juyi yakeyi, gari na wayewa yawuce masallaci, saida tabari yafita sannan tatashi itama tayi sallah, koda yadawo tana zaune kan dadduma, mamakune shimfid'e kan fuskarshi yace wato yatinyar nam 'karya takemin, gimtse fuska yayi yace ke inah wasa dake ne? Ni zakiwa qarya? Ko ance maki wani abun nakw nufi ne ehhhh, dazakimin 'karya_
Bata d'ago ta kalleahi ba tace" yaya ina kwana? Haushi da takaici yasa yafita daga d'akin, tsaki tayi tace jirgi ya iza harda matu'ka, amma a zahiri tanajin son yatima kamar jinin jikinta, haka yarima yafita batunta har sati d'aya saiciwon mara dayake fama dashi saboda sha'awa, muntaz kuwa wani gefen abun yamata dad'i wani gefen kuma tanajin tsoron karfa garin jan aji yatsinke tana sake da baki, 'bangaren yatima kuwa lokacine yabata maybe tasauko, yaune muntaz tashiga kitchen da kanta itada innah altine sunayin dinner domin kwana biyu yatima bayanan sunje abuja gurin wani taro da'akayi, dawowarshi kenam yashigo ya iskosu suna jera abinci kan dinning, rigace da mini sket wanda baima kai guiwartaba ba'ki da farar riga wacce ko hannu batada, kanta kuwa ba d'ankwali saijin sallamarsa sukayi nan take inna altine tagaidashi tafita dasauri, Kunya muntaz taji sosai yasa ta sunne kai 'kasa tana wasa da yatsun hannunta
**********************************
_ji kawai tayi an rungumeta ta baya bashiba har ita taji wani shock yana fizgarta, runtse ido yatima yayi yace baby why are you punishing me like dis, i suffer alot, pls have marcy on me mu love, sauke ajiyar zuciya tayi tace" yaya sannu da zuwa, murmushi yareema yayi yace" beauty kin rainani ko? Idan nayi magana saiki shashance ko? Humm nidai zomuje kiji kinji, jan hannunta yayi yami'ka mata jakar daya dawo dashi yace tabiyoshi, sai wani kallo yake binta dashi yace" beauty kullun 'kara kyau kikeyi, d'akinshi suka shiga ta'ajiye jakar tazo zata fita yari'ke mata hannu yace" ina kuma zaki?_
Bazakizo kitayani cire kayaba, ko kinaso inyi sad'aka ne wai? Ai dagajin haka tazaro ido gabanta na fad'uwa ita wata ranafa mantawa take ko yarima sarki ne fa, kuma yanada ikon yin sad'aka marairaice fuska tayi tace" aikasan dasu tuntuni meyasa baka mu'amala dasu? Kuma ko yanzun ai bawanda yahanaka kayi, sosai ranta ya'baci inda yatima yake dariya da kuma dad'in yanda yaga kishinsa acikin idanta da kuma kalamanta, rungumeta yayi yace am sorry beauty nah wasafa nakeyi, ni wallahi bamma yarda da wai akwao sad'aku ba, ke kad'aice ba wata my beauty, amma dan Allah beauty ari'ka tausayawa ko kwana ne ari'ka tayani nayi al'kawarin bazan yimaki abinda bakyasoba i promise you that, kinji? 'kwace kanta tayi tace banyarsa da wayonba tatuga da gudu tana mashi gwalo, bin d'uwawunta yayi da kallo yanda suke girgiza saida yaji kanshi yasara mashi
_Muntaz bata 'kara yadda sun ke'be dashiba kuma ga wankan 'kananun kaya da takeyi, saidai idan taganshi tagudu, yarima sha'awa tamashi yawa wacce har tasaka mashi rashin lafiya tun jiya yake kwance yana makarkata acikin blanket, shigowar dr ne yasa yakira innah altinw dayaga tafito daga kitchen yace tagayawa matar mai martaba tahad'o mashi tea mai zafi dakuma kauri bashida lafiya, girgiza kai innah tayi ita bata ta'ba ganin irin wannan auren ba kowa ba ruwanshi da wani, can tarutsa muntaz ta kuma manta da matsayinta na mai hidima ta gayawa muntaz gaskiya da takula da mijinta gashican rai ga hannun Allah, zunbur muntaz tatashi tana matsar 'kwalla tace wallahi innah inasonshi kawai ina rama abinda yamin ne kumani tsoronshi ma nakeji kada ya...... Yi shiru mana gimbiya basai kinfad'aba kowa a haka aka kaishi gidan miji bawani tsoro ki ringumi mijinki inba haka wallahi zakiga yan wata zaya 'kwaceshi kina kallo kuma ba abindaabinda zakiyi_
Da gudu muntaz tafita sashenshi tanufa dan da tana tsohon d'akinta, fad'awa tayi kansa dan dr yariga yawuce bayan yamashi allurai da kuma ruwa, nishi yakeyi sama sama gabad'aya bayajin 'karfin jikinshi saijin mutun yayi ajikinshi, kuka tasa tana pls yaya am sorry for all my dead, lumshe ido yayi cikin sar'kewar murya yace beauty give me water I'm testy, dasauri tasauka tazubo mashi da'kyar ya jingina da gado, bashi tayi yasha sai sannu take mashi, bacvine yad'aukeshi tatsaya tana kallonshi, tashi tayi tashiga kitchen tahad'a mashi ferfesun hanta da 'koda, sai 'kamshi ke tashi ta yanyanka arish aciki, wanka tasaje inda tahade cikin super holland red and green riga da sket tasha kwalliya kamar kasaceta kagudu tadauko tiren data d'ora ferfesun da zo'bo mai sanyi tanufi d'akinshi sai kamshin turare ke tashi ajikinta......
๐๐ฅ๐ฅ *_MUNTAZ..._* ๐ฅ๐ฅ๐
*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
*(D.B.W.A)*
Page 141-146
Second to d last episode
Last episode
Godiya ta musamman ga masoya nah, ina godiya da kaunarku a gareni, nima mai sonkuce, taku har kullum (MARDIYA KA'OJE) wacce kukafi sani da MAMAN AHMAD
*Kuna raina*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION* takenmu na daban ne, munci dubu sai ceto, a gani a maganta ata'ba asha kashi....kowa ya'iya allonsa ya wanke... ๐๐
*dedicate to all members of*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
_Da sallama ta tura kofa tashiga, zaune yake kan gado bayan ya'kare sallae la'asar murmushi ma kashe zuciya tamasa tana wani juya idanunta tace my hubby! Yajikin naka?ai mutuwar zaune yareema yayi sai binta yake da kallo yama kasa magana, zama tayi daidai inda kunkurunsa yake tazuba mashi ferfesun tun baishaba yaji yawunshi yatsinke, ta kuma zuba zo'bo a kofi takalleshi tace Hanson bissimillah nasan kanajin yunwa, yareema baimasan a wacce duniya suke ba, yazama kamar wawa yana kallonta, cokali tad'auko takai bakinshi tace mashi oya hahh, bud'e baki yayi wani gard'ine yaji har cikin 'kwa'kwalwarsa saida yaruntse ido yakuma bud'ewa ya'kura mata ido yace" beauty a gaskiya nayi sake tuntuni daban tsaya na kwashi garar namba, murmushi tayi tace kada kadamu ko yanzun baka maraba zaka kwasa, murmushi yayi yana kallonta yace thanks for everything, thanks foe your forgiveness, d'an yatsanta ta d'ora abakinshi tace shihhhh, stop it just finish your food, pls dont say it again_
Murmushi yayi yace" ok mar! Murmushin tayi itama tace" yau kuma nice mar? Tana wani fari da ido, ai yareema jinshi yakeyi garau kamar bai ta'ba ciwo ba, saida yasha har ya'koshi sannan ta barshi hakanam, tissue ne tasaka tahoge mashi baki tace get well soon my king, tashi tayi tace bari inje insamu abinda na d'ora mana kafin dare, janyota yayi yace beauty kin'iya miyar ku'bewa da tuwan semo? Murmushi tayi tace yau shi kakeson ci? Kad'a kai yayi yana kallonta, ta'ba jikinshi tayi kozataji zafi amma taji yasauka ba zafi, murmushi tayi tace angama just give me two hours, mi'kewa yayi yace ai dani za'ayi girkin dan nagaji da kwanciya, taimaka mashi tayi yatashi sai wani langa'bewa yakeyi dan bayaso tasakeshi hannunta kan kunkurunshi shima haka, fitowa sukayi tace to kazauna nam falo kabari naje nayi aikina, yatima cewa yayi baisan wannan zancen ba dole sai yabita yatayata, bayanda zatayi haka suka shiga, yace shi zaiyi blending ku'bewan fole tabar mashi haka kuwa yayi sai dariya take mashi wai yazama d'an daudu
_dariya yareema yayi yace" ai indai akankine komai zai'iya faruwa, murmushi jin dad'i muntaz tayi tace yaya kenam, shan 'kamshi yayi yace nifa yanzun ba yayanki bane sweetyn kine, hannunshi yazagaya dasu ya rungumeta ta baya, gabad'ayansu saida suka runtse ido saboda wani shock dasukaji lokaci d'aya, a ranshi yaje cewa wai amma yarinyar nam akwai kayan alatu ๐, a haka har suka gama girkin tun acan yake yabon dad'in da abincin yayi, falo suka dawo suka zauna kafin magrib tayi bayan sun jere abincin a kitchen, kanshi yana kam cinyarta tana shafa kanshi idanshi a lunmshe baita'ba sanin macce tana saka nishad'iba sai yau, wani dad'i yakeji wanda shima baisan iyakarshi ba, bud'e ido yayi suka had'a ido, dasauri takauda kanta dan taji kunya yakamata tana kallonshi, Murmushi yayi yace nakamaki ai, tura baki tayi tace tome nayi kuma dan kawai nakalli mijina, wani dad'ine yarima yaji yau Allah ya nuna masa muntaz tana kiranshi da mijinta_
***********************************
Kiran magrib ne yasa suka mi'ke zuwa yin arwala, d'akinshi sukayi yajasu sallah dan baiji zai iya fita ko'ina ba, saida akayi isha'i sukayi sannam suka tashi, fita muntaz tayi takoma d'akinta tashiga wanka shima wankan yashiga, guntun wando kawai yasa yad'ora jallabiya akai, muntaz kuwa tana fitowa kenam sai gashi yashigo ai da gudu takoma toilet, dariya yayi yace kunyar nam taki zancireta ne nan bada dad'ewa ba, fita yayi zuwa falo yana cewa idan kingama kifito muci abinci I'm starving, dariya tayi cikin bayin tanajin wani nishad'i wanda bata ta'ba zaton zata sameshi ba, watavriga tad'auko English wears iyakarta guiwa wacce aje d'aurawa a wuya dinnam pink, tad'aura kanta da pink ribbon wando tasaka three quater fari, tayi light makeup, ko ma'kiyin muntaz yaganta dole tayi masa kyau murmushi tayi data kalli kanta cikin madubi, fesa tuearuka tayi tafito
_takalmanta dasuke 'kwas 'kwas ne yasa yad'ago yana kallonta, sakin baki yayi baimasan sanda yami'ke tsaye ba saikace wawa ne, hannu tasa tayi mashi tapi sannan yadawo hayyacinshi, ajiyar ziciya yayi yace beauty u look extra ordinary gorgiuis, murmushi tayi tace tanx dear, kasa hakura yayi saida ya rungumeta, kamar zai maidata ciki yamata rad'a kunne yace" yau dai ba'a fashin sallah ko? Da sauri tad'ago tana kallonshi jikinta har yafara 'bari ta sunne kai 'kasa, ganin haka yasa yayi murmushi yaja hancinta yace sarkin tsoro, jan hannunta yayi suka zauna kan dinning tana bashi yana bata gwanin birgewa, saida sukaci suka 'koshi suka kwashe suka dawo falo suna kallon labaru, zaunarda ita yayi kan 'kafafunshi, abinda yajine yasa yad'auke wuta na yan da'ki'ku, hannunshi yazagayo ta bayanta zuwa cikinta_
Runtse ido duka sukayi lokaci d'aya, kunya sosai muntaz takeji da kuma uwa uba tsoro, fara shafata yayi yana lumshe ido, hannunshi yaka kan boobs d'inta wayyo taushi yaji kamar yataba biredi, jikin muntaz ne yafara mazari don tatsorace da abinda yake mata,
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
โฆ500Monthly Support ยท Most Popular30 days of premium access
โฆ1,500