You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
one more think koda safe nakai bandawoba kada kiyarda kibar nam, I'm clear? Daga kai tayi, yace good.
_fita yayi yawuce gun meeting din gaggawa daaka kirashi na mantan sarakuna, yana fita tabi bayanshi da kallo, tace" dama yanda kayi kyan nam haka zuciyarka take da kaji dadi taja tsaki tazauna kasan capet tana jiranshi, najeeb kuwa sai leken sashen yakeyi yaga sanda muntaz tashiga, yarima kuma yafito, kwankwasa kofar da akeyine yasayabaro gun window yabude kofar_
Maryam dayagani da blanket ne yasa yasaki ranshi, yace"yaakayine? Blanket din tamiko mashi race yaya gashi inji ummah tace inkawoma kuma inkana bukatar wani abun saina kawo maka, tsayawa yayi kallonta kyakkyawa ce ajin karshe, akalla zatakai 20, yace bana bukatar komai nagode
*********************************
_harta juya yace jimana da murmushi ta juyo dan tadauka ko wata magana mai dadi zai mata, "am dama muntaz zaki turomin pls, wani kololo taji yatokareta dukda tasan muntaz kanwarshice amma haka kawai taji batason ganinsu tare dan muntaz takereta da komai, rai bace tajuya tawuce ko tankashi batayiba, binta yayi da kallo yatabe baki yace"kome yake damunta ita kuma oho? Niko nace ciwon sone_
Maryam dakinsu takoma tanata tunanin yanda zaayi tasamu najeeb, kwantawa tayi tazabura tace amma gaskiya I'm so foolish, daban gano shine muntaz take waya dashiba take kuma yawan bani labarinshi, humm dariya tayi tace tunda kinriga kinzama matar yaya nasan yanda zan bullowa abin, tundake kin haramta gareshi ni zan maye gurinki, wani tsalle tadaka tace das good, tafiyo tayi dakin ummah dayake su abbah suna gurin meeting
_jira muntaz take harta gaji bashi ba alamarshi, wayarta ta duba har 11pm tayi, zare ido tay tace Allah yaya akwai mugunta sai hamma takeyi gashi bata iya bacci saitayi wanka, angaje tafarayi tana murza idanuwanta, sai sha biyu suka kare meeting dim yama manta daa akwai wani dakinshi tun daga falo yacire babbar rigarshi yayi cikin daki_
Bai lura da ita kwance kan capet ba yashige toilet, wanka yayi yafito hakanam abinshi yana goge jikinshi da towel, kan mirrow yayi yana shafe shafe kamar wani mace, kwalbar turarece takubuce mashi tafadi ji kake tatsatsatsa, zunbur muntaz tatashi tana raba ido wai ita Allah ga boko haram, wani juyi yarima yayi dan yamanta dayace tajirashi ai suna hada ido tabude baki sama zata kwala ihu
_tsalle yayi yatoshe mata baki kada tajawo mashi jamaa ace yamata wani abun yama manta yanda yake, kiriniyar kwace kanta takeyi, shiiii yaxe mata ke nine kada kitaramin jamaa yar kauye kawai, sakinta yayi idanshi yakai kan madubi yahango kanshi tsirara, komawa yayi yana kallon muntaz wacce tarufe ido jikinta yana makarkata, dasauri yashige toilet yasa kayanshi, muntaz kuwa har lokacin jikinta bari yake_
kunya ta hana yarima Fitowa yarinya tagama ganinshi daga kanshi yayi sama yatuna yanda jikinta ke makarkata murmushi yayi yace wannan shine kawai hanyarda zan tsoratata, tagane itafa matar wanice kuma duk abinda nace tayi dole tayi tunda naga tana tsoro, fitowa yayi yakalleta hartaso bashi dariya yafiddo wasi riguna dasuka siyo dubai na bacci yajefa mata yace"oya jeki kiyi wanka kisakasu kuma kifito yanzun nam ina jiranki kada ki batamin lokaci
*********************************
_bangaren maryam kuwa dakin ummah tashiga tasameta zaune tana kallon labaru, zama tayi tayi tagumi ummh kallonta tayi "tace ke kuma lafiya? Dan fuskar tausayi tayi tace ummah ganin nayi abinda muntaz take bata kyautawa gaskiya, kallonta ummah tayi tace name ga? Jifa dazu umma yanda tarungume yayantan nam gaban yaya kuma tana matarshi, sainaga abin kamar yazama cin fuska tundashi wancan ba muharraminta bane, iinjina kai ummah tayi tace to ai laifin yayan nakine dayaki nunamata darajar aure_
Jinjina kai maryam tayi kamar da gaske tace Allah ummah ni zunubin dazata dauka nake jiye mata, mezai haba kimqta fada? Murmushi umma tayi tace ai muntaz yarinyace bazata fahimtaba, indashi yarima yariketa da mutunci aida bazatayi hakanba, maryam tayi tsugul tace to ummah tunda ita batada hankali kuma yaya baigaya mataba, basai agayawa shi yaya najeeb dimba sai yasan irin muaamalar dazasuyi, kallonta umma tayi tace"waike i a ruwanki ne? Ai hakan shine dai dai tundashi mustafhan bayajinmagana, zare ido maryam tayi tace haba dai ummah
_ni abinda nagani shine haramun fane kumashi yaya girman kaine kawai, amma ai zaiji zafi badai zai fada bane, kuma fa ko yanzun cewa yayi naturi mata ita suyi fira kinga bai daceba, garadai agaya mashi gaskiya kanwarshi tanada aure, tatsurawa ummah ido taji me zatace, ummah tace hakane saidai abbanku yazo, dadi maryam taji sosai dahaka tasam zata samu najeeb kuma koba komai a gaskiya tafada, kallonta ummah tayi sai murmushi take, tace maryam murmushin kuma na miye? Bakomai tace, kada kai umma tayi tace"wai ina muntaz din ne, dasauri maryam tace tana sashen yaya kuma inaga acanma zata kwana_
Muntaz dasauri tashige toilet kamar zata fadi tacika umarninshi, rigace wacce gabadaya ilahirin jikinta yafito, sauke ajiyar zuciya yarima yayi yarinya yar shekara sha hudu tanason ta rikitashi, tamke fuska yayi yace zo nam, kqllonshi tayi dagashi sai gajeren wando gashibe kwance a jikinshi baki kirim, matsowa tayi yace tazauna kan gado sai karw mata kallo yake yaga yanda jikinta ke rawa, zama tayi yana fuskantar ta yazare idaninshi yakalleta yace" idan wani zaimaki tambayar, ke mataraurece ko budurwa me zakice?
_kallonshi tayi tasadda kai tana hawaye, tsawa yadaka mata yace, answer me, murya na rawa tace, matar aure, murmushi yayi yace good, wata tambayar yajefo mata yave" miye hukuncin matarda ta rungumi wani wanda ba muharramintaba? Kukane yakufce mata tace yaya dan Allah kayi han..... Bata karasaba yadaga mata tsawa yace"just answer me, nd clean dos tears, goge hawaye tayi tace haramun ne, tapi yayi yace good ashe dai duk abinda kikeyi da saninki, so zammaki hukunci dai dai da abinda kika aikata, kuka tafata tana cewa wallahi bazan karaba_
Duk jikinta rawa yakeyi, tsawa yadaka mata yace kirufin baki ko yanzun yayi jini, hannu tasa tarufe bakinta, zammaki abinda idan namakisho zaki gane ke matar aurece kuma baxaki kara ketare umarni naba, kuma daga yau zaki dawo sashena dazama, kafa kidauka sonki nake ki rainamin wayo aa, ina raga makini saboda darajar abba da kuma darajar aure, zannuna maki kuskurenki ne saboda kigane zunubi kike aikatawa, kuma yazama warnig agareki dan naga kinada taurin kai sosai, kuma bashi zaisa ki rainani ba, turata yayi takwanta kan gado shima ya hau gadon.....
Taku maman ahmadu.....
ππ₯π₯ *_MUNTAZ..._* π₯π₯π
*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
Page 91-95
_Muntaz zare ido tafarayi, tana tunanin abinda yake shirin yimata, debe rigarta yayi gabadaya sai hawaye take, tace yaya dan girman Allah kada kayi abinda kake shirinyi wallahi natuba bazan karaba Allah, tsawa yadaka mata yace"keep quite_
Idanshi jajur yake kallonta yana mamakin irin diri na muntaz, jawota yayi yafara shafata tunda sauran hankalinshi har yagushe, na shanunta yakama yana tsutsa wani taji daga tsakiyar kanta harga duddugen kafarta, yar yar, runtse ido tayi taja wani gwaron numfashi wanda yayi daidai dashima yarima jikinshi yafara makarkata, kamar mahaukaci haka yafara wasa da duk wani sashe na jikinta.
_iya tashi hankalin yarima yatashi saidai zuciyarshi tana tuna mashi karfa kawuce gona da iri ta rainaka, muntaz dataga abin yayi yawa yasa tasaka kuka sosai tana bashi hakuri, amma ina! Yariga yayi nisa, daga kafugmfunta yayi zaiyi aika aika ihun da tayine yasa yadawo haicinshi yafasa abinda yayi niyya, yace kiyiman shiru bakece mai magana da maza ba to yau zanbaki abinnam dakike nema, girgiza kai tayi tace wallahi yayi nibanason komai dan Allah kayi hakuri_
Yarima yaso yakyaleta amma yakasa, atsakiyar na shanunta yasamu natsuwa wanda yadade baisamu ba, kuma yafitarda abinda yadade acikin mararshi, rungumeta yayi yanata makarkata, mubtaz kuwa tuni tsoro abinda yakeyi yasa tasuma, gashi duk yabata mata kirjinta da abinda yafitar, shiru yayi na minti talatin yana maida numfashi, sai asannam yakalleta yaga ashe bata motsi
_dira yayi daga kan gadon yasan suma tayi, dan haka saida ya tsarkake jikinshi sannam yafito yadebo ruwa yawatsa mata, wani wawan nishi taja afirgice tatashi tana cewa yaya kada ka aikata abinda kakeson aikatawa wallahi natuba bazan sakeba dan Allah kayi hakuri" tsuke fuska yayi kamar bashi yace oya maza kitashi kije kiyi wanka kidawo nam ina jiranki dan yau sainabaki abinda kikeso, hawayenta har sun dauke sai sheshshe takeyi, kamar wacce kwai yafashewa tashiga toilet dan taga bayima Allah yakeyiba, dan haka bada hakurima aikin banzane, tana shiga toileta acikin madubi taga duk kirjinta wani abune kamar madara, wankewa tayi tanaji kamar tayi amai, amma gaskiya yaya kazamine_
Minti goma tafito bata bari sunhada idoba, cewa yayi oya cire towel dim kihawo gadon nam, kuna banason gardama wallahi kinsan halina, cirewa tayi hannunta kan bakinta idanta har sun kumbura dan kuka zuciyarta kamar zata fashe, jawota yayi ya rungumeta dan shima hakanam yake baida kaya ajikinshi, jikin muntaz rawa yakeyi sosai tsoro da fargaba suna neman kasheta bata taba ganin namiji hakaba.
***********************************
_hade girar sama da kasa yayi yajuyo da ita yace"kalleni nam, dakyar taiya kallonshi jikinta yana rawa, murmushin mugunta yayi yace ashedai karyar iskanci kikeyi, gargadi zammaki wallahi duk ranarda nakara ganin kinama wani shege dariya sainayi maki abinda yafi wannan, kuma inason kigayawa yayan nan naki najeeb yake kowa? Kigaya mashi kinada aure, kinji na rantse idan nakara ganin kuna zance dashi wallahi rantsuwata bazataje abanzaba sainamaki abinda har kimutu bazakiyi marmarin ketare maganata ba, kinji abinda nace maki?_
Daga kai muntaz tayi jik nabari tace naji yaya wallahi bazan karaba, kallonta yayi sosai tabashi tausayi, yana kuma tausayawa kanshi" good girl, yanzun saki idah sauran funishment dinki, saurin kallonshi tayi tana girgiza kai, daure fuska yayi yace" do what i saida b4 i caunt 2, 1...dasauri tace yaya what can i do for you? Abin yanuna dake gabanshi tsaye yace bakinki zakisaka kirika tsotsa
_kallon gurin tayi, saurin rufe idonta tayi tana yamutsa fuska aranta tace kazanta, tsawa yaraka mata aidasauri takafa kai tabi umarninshi, rike kanta yayi yana kasa da sama yana lumshe idanuwansa, muntaz dagowa tayi tace yaya nagaji bakina yayi ciwo tana hawaye abin tausayi, dakyar yabude idanshi yakalleta yace kisaka hannu to ya nuna mata yanda zatayi, cikin zuciyarta sai rokon Allah takeyi yakareta daga sharrin shaidanim nam_
Haka tarika mashi dayaji dai bazaiji abinda yakeson jiba, kwantarda ita yayi yasa bakinshi tsakiyar...... Yana tsotsa, muntaz wani anu taji jikinta har makarkata yakeyi bayan yadau tsawon lokaci yanayi, yadago yakalleta yanda ta lunshe idanuwanta yace yar nema kawai, yanda yayo dazun haka yayi yasamu nutsuwa, ciccibarta yayi suka toilet, muntaz kam takaici da kunya sunkaimata koina, yarima ma dauriya kawai yakeyi amma wata zuciya tana cewa ai gargadine kawai take maka
_haka dai yasa tayi wanka,yace tafita taje ta kwanta, kuma idan tayarda wani yaji maganar nam saiyamata duk abinda yaga dama wanda yafi wannan, gurinkarfe 2:30 yanzun tasan kotakoma sashensu zata sameshi arufe, yasa takwanta kasan capet tanw kuka har bacci yakwasheta, yana fitowa baibi takantaba yakwanya yanajin wani nishadin dabai tabajiba, haka bacci mai dadi yadaukeshi, muntaz kuwa har cikin baccin kuka takeyi_
Agurin najeeb kuwa gajiya yayi dajiran tafito yakoma yakwanta yana tunanin abindazaisa taki dawowa, kodai akwai abinda baisani, koma dai miye gobe dole ayita takare zai gayawa abba yanason muntaz kawai, haka yakwanta yanata tunani iri iri, bangaren maryam kuma kwana tayi tana tunanin najeeb
***********************************
_koda yarima yatashi baiga muntaz ba, murmushi yayi yace aidaga yanzu nasan maganinki yar rainin wayo, muntaz kuwa tunda safe tasan abba yana fita massallaci zaabude kofa yasa ta lallaba ta fita dakinta takoma inda ta isko hinde tana gyara dakin, dasauri taduka takwashi gaisuwagm ga gimbiya MUNTAZ... amsawa muntaz tayi tahaye gado bacci mai nauyi yakwasheta sai around 12 tatashi da mugun ciwon kai dayasa ko idanta bata iya budew sosao dan suma ciwo sukeyi_
Hinde ce tazo tasameta cikin wannan halin taje tagayawa ummah wacce ita duk azatonta tanacan sashen yarima, dan harda breakfast tasa aka kaimusu cam, dasauri tashiga dakin tana taba jikinta taji zafi rau, muntaz lafiya meyasameki? Me yarima yamaki? Shiru muntaz tayi tana tunanin abinda zatace, ummah kainane kawai yake jiyo da idanuna haka kawai nayashi dasu, kallon tuhuma ummah tamata tace dama bagun mijinki kika kwanaba ne? Dasauri muntaz ta girgiA kai tacee aa ummah nan na kwana, kada kai kawai ummah tayi tace hinde tadauko mata waua takira yarima yaz yadubata
_bayan Yafubat yarubuta mata magungu da sauransu yakara gargadinta da kada takuskura ko ummah ne tagayawa abinda yamata, saida ummah ta tilastata taci abinci sannan tayou sallah, hankalin najeeb inyayi dubu yatashi to kodao wani abu mutumen nan yamata?_
Aranam yasamu abba yamashi maganar muntaz, abba yajinjina yakalkeshi yace gaskiya najeeb naso ace zaka iya auren muntaz dazanfi kowa farinciki, ummah ce tashigo tareda yarima suka gaggaisa, abva yace to dama kuwa inason ganinku, kallon najeeb yaya da har fuskarshi tacanza yace" najeeb muntaz dai nayimata aure kuma yarima shine mijinta, zunbur najeeb yatashi yanama yarima wani kallo, shikuma sai murmushin mugunta yakeyi
_zauna abbah yace dashi, zama yayi yadafe kanshi dake sarawa idanunshi jajur, abbah yace kayi hakuri najeeb muntaz matar wanice, amma tunda kai dana ne kuma nayaba da halayenka kaje nabaka MARYAM_
ππ₯π₯ *_MUNTAZ..._* π₯π₯π
*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
Page 96-100
*FAN DIN MUNTAZ KUYI HAKURI NA RASHIN JINA KWANA BIYU, AKWAI UZURIN DAYA TSAIDANI, INA MIKA GAISUWATA GA DUK WANI MASOYIN MUNTAZ...MUJE ZUWAπΆββ*
_najeeb tunani yakeyi shin wai wacece ma maryam ne? Yarima kuwa kallon abbah yayi yana mamaki, karfa azo ayi abu adawo ana danasani, shidai gaskiya inyana raye maryam bazata kara shiga cikin wata matsalarba insha Allah, umma kuwa kamar tafi kowa murna dan tafahimci y'artata tunjiya, Abba saida yakara maimaita abibda yace, sannan najeeb ya iya dago kai yace"wallahi abba duk hukuncinda kayanke daidaine agurina, tunda har narasa muntaz zan iya auren kowacce ballantana wacce kazabamin, zanfi kowa jin dadin hakan, nagode abbah! daga haka yatashi kamar wanda bashida jini, yarima yabishi da ido yana tausaya mashi kanar shine yanzun ace za'arabashi da muntaz, to ya zaiji kenam?_
Tsakanin maryam da muntaz bawanda yasan wainar da ake toyawa, shiga dakin najeeb keda wuya yadauki wayarshi yakira muntaz, dakaga idanshi kasan ranshi a bace yake, kanajin muryarta kasan batada lafiya, amma me" najeeb cewa yake kinci amanata, kinci amanar soyayya, Kinyima zuciyata illar da baza taba warkewaba, muntaz bantaba gani butulu azzaluma irinki ba, ashe kinada aure kike bari muna aikata zunubi? Share hawaye yayi yace by d way i dont know even what to say to you, amma ke kinsan saura, kada kikara kirana koda sunan yayanki, fateema kinsa natsani soyayya, kin yaudareni kukane yaci karfinsa wanda yakasa karasa maganar, kukan itama tagashe dashi tarasa abinda zatace masa, katse wayar yayi yajefar kan gado yafara hada kayanshi
_muntaz jikinta har rawa yakeyi takira wayarshi missed call data mashi yafi goma amma yaki dauka, jitayi zazzabin ma batajinshi tasauko kan gadon kamar mahaukaciya dakinshi tanufa amma bayanan kuma duk wani abu nashi yadauke, dagudu tawuce sashensu abbah can tasamesu, bakin kofa tatsaya sakamakon jinda tayi abba nacewa,"toh najeeb Allah yakiyaye yakuma dawo dakai lafiya, saidai" ya batun auren naga kamar bakaji dadiba? Murmushin dole najeeb yayi yace" ai abbah ni banida zabi in yau kace a daura yamin, murmushi abba yayi yace"Allah maka albarka, yace ameen, adaura kawai yanzun a fadah tunda nasan ita maryam bazatamin musuba yaso duk ranarda kazo saikatafi da matarka, wani abu najeeb yaji azuciyarshi ya runtse ido, yace to abba ba matsalala, muntaz dake tsaye kamar gunki tana kare masu kallo tafashe da kuka_
wanda yasa duk suka juya suna kallonta, durkusawa tayi kasa tace haba abba Dan Allah kada karabani da Farincikina, kallonta abba yake yanda take kuka ba kakkautawa, yarima kuwa bakinciki kamar yahadiye zuciya, kama kafan abbah tayitana kuka wallahi abba yaya yarima basona yakeba hasalima yatsaneni, dan Allah karaba wannan auren kaddarar daka dauramin, tsawa abba yadaka mata yace sakeman kafa shashasha kawai, shi baiman misuba saike to bari kiji wallahi koda mutuwa zakiyi yarima shine mijinki, kara rushewa tayi da kuka najeeb tashi yayi dan yason jin kukanta, rike kafarsa tayi tana cewa yaya najeeb dan Girman Allah kada kayi aure wallahi ina sonka, ai yarima baisan sanda yatashi yakwada mata mari yayi dai dai da isowar abbah shima yakai mata mari
***********************************
_dauke wuta muntaz tayi hannayenta kan kumatunta, dasauri najeeb yabar falon yana share kwallah, tashi mintaz tayi tana binsu da kallo da gudu tajuya tashiga dakinta tarufe, maryam data dawo daga makaranta kenam takalli ummah tace umma wai meke faruwane? Zaunarda ita ummah tayi tagaya mata komai, bakin maryam kin rufuwa yayi, har ummah tagane, tashi maryam tayi yace shine waccan take kuka bayan tanada mijinta, ummah ce tamata dakuwa taceto mara kunya kindajita wallahi saurayin kanwarki, zunbura baki maryam tayi tace toni ummah miye lafina? Jawota ummah tayi tace kindauka bansaniba ne? Tunjiya naga take takenki, murmushi maryam tayi tace kai ummah_
Anadawowa sallar azahar aka daura auren maryam mahmud lamido da najeeb sadiq moddibbo, najeeb baiko dawo gidanba yawuce zuciyarshi kamar zata fashe, maryam kuwa baki yaki rufuwa dukda bayaga angonba amma abin baidametaba itadai gurinta yacika, bangaren muntaz kuwa saida ummah tayi kamar sannan tabude kofan bayan tasha kuka hqr idanunta sun kumbura, nasiha umma tafara mata da kuma karbar kadda aduk yanda tazo maka maryam ma tashigo tana bata hakuri, tanuna itama ta yarda da auren ne badan tanaso saidan biyayya ga abbah, muntaz kuwa jin abinda maryam tafada ne yasa tadan saduda, wato maryam daba yarcikinsabama da najeeb dim sunmashi biyayya ballantana ita gaskiya dole tanemi gafarar abbah
_yarima kuwa jiyayi kaman ancire mashi wani kashi a zuciyarshi, haka yawuce makarantarsu muntaz yamata register na weac da neco, dayake tanada ilimi basu wani sha matsala ba sukayi mata, dukda tayi kankanta dayawa shekara sha hudu!, bayan yakoma gida yawuce sashen ummah inda yasamu tasasu gaba ana masi gyara, satan kallon muntaz yayi yamda yaga fuskarta ta kumbura, haushi yaji wato akan rashin sonshine yasa take wannan haukan, me najeeb yafishi wanda baima kama kafataba mst yayi tsaki ummah tajuyo takalleshi tace mustafha lafiya? Tashi yayi yace bakomai ummah, dama nazone kawai nagaya maki nayima Muntaz register na ssce zasufara wani wata, ummah tace to Allah kaimu, yace ameen_
Tabe baki muntaz tayi tace dan iyayi, kawai dan ahanani shakatawa shine bakomaiba, harara tamaka mashi saiga idanshi zare ido yayi irin dawa kike dinnam, saurin kauda kai tayi kamar ba ita tayiba, shiko aranshi cewa yake zan kamaki ai karyar rashin kunya kikeyi, sallama yama umma yafita muntaz taja tsaki saiji taji umma tabuge mata baki, tace"anya kuwa kinada hankali fatima? Mijin naki kikema tsaki! Wallahi ina guje maki halaka, rau rau muntaz tayi da ido tace kiyi hakuri ummah bazan karaba, amma meyasa zaiyimi register tin yanzun? Kallon mamaki ummah kemata tace"anyi dim ai wallahi yarima yana ma maki sannubin wanine ai cireki zeyi, to ummah dan Allah ina ruwanshi dani kawai dan... Bata karasaba umma tabuge mata baki tace kinci uwaki nace
*********************************
_me maryam zatayi inba dariyaba ita dazataga nata mijin aida dadi zataji, amma ko waya bata hadasu, gyara ake masu sosai kullun cikin shan jike jike suke jikinsu har yadau wani kamshi na musamman, yau su muntaz suka fara jarabawa wanda yarima Kuwa yanzun yayi kusan wata daya bayanam, sunyi tafiya shida abbah, maryam kuwa sai jiran tsammani takeyi amma shiru tun abin baidamunta har yafara, ummah kam ita mantawama take da maryam tayi aure_
Bangaren najeeb kuwa gidanshi yakoma bakinciki na neman kasheshi saida yakwanta asibiti sati biyu sannam yakoma aiki, rabonshi da gidansu tunkafin yaje kano, baiyi gigin gayama baba ba haka yakoma aiki, tsakani da Allah shi mantawa yakeyi ko yayi aure yau sati shidda da aure su abba suka dawo, muntaz yau kamar tadora hannu akah ta zunduma ihu, yanzun zaifara matsa mata, ta window take kallonshi suit ce fara ajikinshi yasaka bakin glass a ido, kura mashi ido tayi batasan sanda tace waw ba!, inama ace yanda yakeda kyau haka zuciyarshi take tsaki taja tafita da gudu dan tayi missing abbanta
_rigace doguwa yar kanti fara take sanye da ita mai hannun ves, gashin nam yasha kalaba har gadon bayanta dagudu ta rungume abbah tana oyoyo, ummah ce takaimata duka tace nimatsamin inga mijina inke baki damu danakiba ina na damu da nawa abbah mezaiyi inba dariyaba, muntaz kuwa rike baki tayi yanda taga ummah ta rugume abba ba kunya, kallon inda yarima yake tsaye tayi daga mata gira yayi irin kinji aime ummah tace me kike jira? Muntaz murguda baki tayi tawuce dakinta, binta yayi da kallo abin har yanasashi dariya wato yarinyarnan akwaita da rashinji ga kuma tsoro, zama sukayi kowa a dinning muntaz ce kawai bata nam, abbane yakalli maryam yace jeki kira kanwarki tazo nam muci abinci_
Har maryam tamike yarima yace tadawo bari yaje yakirata duk sunyi mamakin abun, abba da umma suka kalli juna sukayi murmushi, kwance yasameta da littafanta tana karatu batasan shigowarshiba saiji tayi anyi gyaran murya, dasauri tatashi tana raba ido tana kuma kare kirjinta dan wanka taso shiga daurw take da towel, tsura mata ido yayi yanda takarayin kyau fayarta tayi laushi ga kunshi dake zane a hamnunta yayimatukar daukan hankalinshi, daga mata gira yayi yace wakike murgudama baki? Narai narai tayi da ido tana kallonshi baisan sansa muemushi yakubuce mashi yace"kinsan Punishment dinki ai anjima dolw kizo karba, zare ido tayi tace dan girman Allah yaya kayi hakuri wallahi sharrin shaidan ne........
Taku har kullum MAMAN AHMAD
ππ₯π₯ *_MUNTAZ..._* π₯π₯π
*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
*(D.B.W.A)*
Page 101-105
*bazan gaji dai da baku hakuri ba, sannan kuma nasan bazaku gaji da hakuri dani ba, gaisuwa ga dukkan masoya MUNTAZ... luv you all*
*BAZAN MANTA DAKU BA*
*my besty, maryam ishaq*
*fateema kaoje*
*maryam kaoje*
*zarah surbajo*
*maman fairuza*
*ummy yusra*
*ammah luv*
*littafan hausa, group na fatima nasiya*
*m.kaoje dandalin novels*
*ummy yusra novel groups*
*zarah surbajo novels group*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
*you guys give me all d support of being what I'm write now, thank you very much, i love you all fans of my booksπ*
Page 101-105
_dariya yarima yayi yace" am sharrin shaidan ne ko? Dasauri muntaz ta kad'a kai tace ehh wallahi, dariya ya kyalkyace da ita yanda yaga dukta tsorace, tsayawa muntaz tayi tana kallonshi tana mamaki, ashe da yana dariya? Ta tambayi kanta", kallonshi dayaga tanayi ne" yasa yadakata, gimtse fuska yayi yace oya get up kije kiyi wanka ki sauko kici abinci, dasauri tatashi dagudu tashige toilet, yabi duwawunta da kallo yana hadiyar yawu_
Fita yayi zuwa dinnig su abbah har sungama cin nasa suntashi, haka kawai yasamu kanshi da jiranta, bayan tafito wanka riga da wando tasaka three quarter fari da riga pink wacce batada hannu, ligth make up tayi ta fesa turaruka ta tunke gashinta da farin rebon 'kato dasauri tafita, tundaga kan steps yatsura mata ido baimasan sanda yatasho tsayeba, kallon dayake matane yasa tayi missing one step, luhhhhhh tayo tanata neman kare kanta daga gaduwa amma inah!!! Yarima na ganin haka ai a 360 yaiso gurin kamar walkiya yakamota suka fadi kasa warwas, ita take kasa shikuma yana sama, dan haka tafi jin ciwo cije baki tayi saboda azaba, nauyinshi datajine kuma yaki sauka yasa ta bude ido yayi dai dai da saukowar hawaye a idanta
_kallon kallo sukeyima juna"idan yarima har sun 'kan'kance yana feeling wasu Abubuwa sai nishi yakeyi, kauda fuska muntaz tayi tana kokarin tureshi, kara janyota yayi yana kallon lips dinta bakinsa zaikai yaji takun mutum yana zuwa dasauri yamike yana yan kame kame, daga ido dazaiyi yaga ashe ummah ce da maryam, kunya kamar yatsage kasa yarasa yanda zaiyi, amm... Innnn... Umm....dayaga dai ba abin fadane yaduka yana cewa" sannu bakiji ciwoba dai ko? Ummah da maryam dariya kamar takashesu, dagowa muntaz tayi amma taji 'kugunta yari'ke tace asshhh wayyo_
Duk yarike sai sannu yake mata yama manta dasu ummah, sai tsikayo muryar ummah yayi tana cewa"haba yarima yaza'ayi mutum yafadi kuma katsaya yan dabaru, kabata taimako mana saikace ba likita ba, kamar yanajira ya sunkuceta zuwa dakinta, muntaz kunya kamar tasaka ihu, maryam kuwa takaici yaturnuketa inama najeeb zai mata haka itama"! Hawayen dauazo mata ta goge tayi dakinta, ummah binta tayi da kallo
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
β¦500Monthly Support Β· Most Popular30 days of premium access
β¦1,500