You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
anfara zuwa skull kowa sai mamakin yarintarta yakeyi as her age harta kare secondary school, muntaz dai bilha'k'ki karatunta takeyi inda tafara sanin duniya, tasamu 'kawa mai suna munaiya yar sudan ce karatu yakawota nam saidai ita yanzu tana 17 years, amma dayake karamin jikine da ita sai kadauka sa'arsu d'aya da muntaz, dukkansu madecine suke karantawa
*BAYAN SHEKARA 'BIYU*
_abbah da umma ne zaune a falo suna duba wasu takardu, murmushi abba yayi yana ce kinga hajiya gaskiya yanzun zamu bar fada tunda dai yanzun dukiya ta tadawo, murmushi umma tayi tace kai Alhaji ai yarima bazaiji dadiba, girgiza kai abba yayi yace kinga nifa saidai inke zaki zauna da d'ankine nikuma sai inyo sabuwar amarya, zarw ido ummah tayi tace a'a alhaji daga wasa, dariya yakwashe da ita yace dad'ina dake kinfiya raki daga kawai zankawo maki 'yar 'kanwa, yarimane yashigo yace meye aketa celebrating haka? Ummah ce ta murtu'ke fuska tace watau yarima tunda yarinyar nam tatafi ashe bakeje kadubota ba kanata mana 'karya ko? To mu munje can inda take satinmu d'aya acan jiyama muka dawo bayan tasaka hannu atakardun abbanku, yanzun hakama maganar mukeyi mu zamu komawarmu yola dazama kai kuma sai kayita zama kai kadai, dasauri yarima yakalleta yace ummah yaushe kukaje bansaniba, kuma itace tagaya maku bana zuwa gunta?_
Murtu'ke fuska ummah tayi tace bansaniba, tayama za'ayi kasan munje can tunda bazama kakeyiba yau satibiyu kunacan gurin ba'kin meeting wanda baya karewa to idan baka saniba harda su maryam tare mukaje dasu su sun wucema dubai dagacan zasuje umra, sunne kai yayi kasa yace wallahi ummah abubuwa ne sukayi yawa amma insha Allahu zanje cikin shekarar nam, ta'be baki ummah tayi tace kwaiyi dakyau dai zaiga abu maikyau, batun komawatmu yola kuma ba fashi, zankoma inda akejin maganarmu gani ga maryam tunda kai g ka girma bakajin magana, abba yace kekuma hajiya ina ruwanki mutun da matarsa, daga kawai yabar 'yarki tayi karatu aiba laifi bane, yarima kallon ummah yayi yace kada kimun haka ummah wallahi natuba bazan karaba amma kada kiyi nesa dani dan Allah, nisawa ummah tayi tace kamakaro ni mijina zanbi kai kuma ka nemo matarka sai ta tayaka zama, magiya yarima yakeyi amma fir ummah taki, niko banga laifinta ba tunda bazaka bata abinda mijinta ke bataba π
***********************************
_kuka yareema yasa musu yana cewa taya za'ayi shi ya iya mulki shikad'ai, hakuri abbah yayita bashi yana lurardashi da zaijene shima ya cigaba da sana'arshi kozai samu yaci gaba da taimakon al'umah tunda dai yanzun yayan nashi yana gidan kaso, dole yaje yakulada 'ya'yanshi tunda ance ko hannuka yaru'be bazaka yarba, dan suna bu'katar babba tare dasu, tunda harda mamar tasu duka aka kulle dan komai tare sukeyi, hakadai yayita ba yarima baki har ya ha'kura, bayan haka kuma yace ya 'ko'karta yaje yaga matarshi wato muntaz, ummah kan ko ajikinta ko abbah dao dan bayason ace yashigarwa 'yarsane amma abinda yarima yaui bai kyautaba danma kawai sunga muntaxmz batada wata damuwane dan tamurmuje abinta, takuma 'kara wayau ga kyau kamar aljanah_
Watansu ummah uku suka kwashe inasu inasu suka koma yola, harda yarima akaje mota takai gomah sarki el-mustafha da tawagarsa, gida masha Allah dan Abba gabadaya yasa aka rufeshi akayi wani komai sabone gidane nagani na fada babba kamar a america, ahaka najeeb yatara 'kannensa gabad'aya su ukku suka ba abbah ha'kuri akan cin kashin dasukawa muntaz, nabil, nafisa, nadiya, nafisa da tayi aure harda 'ya'yanta biyu, nabil kuwa yakare Service dinshi dis year sai nadiya wacce tabawa munta shekara daya tana ss3 yanzun, haka abba yamasu nasiha mai shiga jiki inda yanuna masu komai yawuce yakuma 'kara dace masu ga ummah nam ita zata zama tamkar uwa agaresu, shidai nabil yatone wanda yariga yasaba da huld'a da mata kuma yana d'an kur'bawa, sai kallonsu yake sama sama yama za'ayi a kulle uwayenshi kuma ya'kyale ai wallahi sai yad'au fansa tohh fahh π³ kwanan yarima biyu yawuce kano, maryam kuwa dad'i kamar yakasheta, gata kuma da tsowon ciki yau ko gobe
_rayuwar muntaz a u.k za'a iya cewa tafimata komai dad'i, gabad'aya tashafe babin yarima a rayuwarta dasu ummah kawai tasan tana waya, sai maryam, rayuwa sukeui itadainnah cikin jin dad'i da mutunta juna, sosai muntaz take karatunta hankali kwance, kuma ga nasarori, gabadaya harshenta yakoma kamar baturiya dukda turancinta yacanza, abinda zan gaya maku shine gabadaya bazaku ta'ba gane muntaz ba dan takara fati tagoge ga wayewa ga budurcinta duk yagama fita komai yanuna, 17years, tana kuma 300level yanzun, kuma tunda taje batazo nigeria ba, yanzun dai maryam kawai take jira ta haihu sannam suxo suga baby idan anyi biki su koma, kawarta munaiya gwanace gurin iya kwalliya gason gayu yasa takoyawa muntaz, yanzun cikin makarantar d'aya d'ayqne wanda baisansuba har suna aka masu da 2stars_
Ywrima gabad'aya aiki yamashi yawa, ga zuwa asibiti dayakeyibai fasaba dan yace idan baitaimakama jama'a da iliminshi ba baida amfani kenam, zaune yake a makekwn office dinshi tana duba wasu takardu, fadawane jibge a gaban office d'inshi suna muzarai wata budurwa nagani ko ince yayar yan mata tana tafe taci uban kwalliya sai karkada 'kugu takeyi, 'kura mata ido nayi dan inga ko nasanta?!, gajeruwace ammah kam akwai kayan marmari π jiki yasha bilicin, sai taunar cingam takeyi tana kad kas kas, zarro ido nayi nace munirah"!π³ tana zuwa gaban office dinshi tatsaya sukuwa fadawan kamar and'aure masu baki haka suka barta tashiga, ko sallama babu tashiga tana cewa hello darlingπ³ d'agiwa yayi san yaga waccw isashshiyar ce, gabanshi yashiga dukan goma goma dan shigar datayi da ita da babu duk d'aya rigace english wears doguwa mai hannun vase ga nonuwa kamar zasuyi magana d'an 'karamin mayafi kawai tad'ora akanta
***********************************
_miyau ya had'iye ya murtu'ke fuska yace mata" get out of my office b4 i throw you out, kallonshi tayi sosai tana wani kanne ido tace aranta, humm wannan dabadan naje gurin hatsabibin bokaba nasan da d'an banzan duka zaiyimin, nisawa tayi tatako zuwa inda yake tana karkad'a nono, jikin yarima duk rawa yakeyi yaruntse ido yace" i said ge out of my office, da wata muguwar tsawa idanshi har sunyi jah, shafa kumatinshi tayi ta runtse ido tace kada kadamu zanfita amma ga kayina duk ranarda kaje bu'katana ka kirani I'm always available nasan kana bukatar macce, amma for now zan tafi, yanda taje maganar kawai ya'isa yatadama yarima hankali tinda dana amatse yake taurin raine kawai irinnashi, harta kai kofa ta kuma juyowa taga har yanzunbai zaunaba, idanshi akanta takai hannu kan nonuwanta tana matsa tana wani runtse ido tana cije le'benta at d same time kuma tana nishi, mutuwar tsaye yarima yayi yana kallon ikon Allah_
Dakatawa tayi tasaka d'an yatsanta cimin bakinta tana sha tana runtse ido, ai yatima gabad'aya yafita haiyacinshi gawani kamshin turarendake fuzgarshi wanda ta amso gurin boka wai danma yanada tsari ajikinshine, datana zuwa zai rungumeta, takowa tayi takama wandoshi tana wani shafashi, tunkud'ata yayi ya'kwalawa dogarai kira yace suyi waje da ita, zama hayi ragajab saman kujera yana sauke ajiyar zuciya, ga shaawa kamar zata kasheshi, munira na fita tayi wani mugun murmushi tace bazan taba barinkaba gurina kawai nasamu cikinka zaka gane ruwa ba sa'an kwando bane, kamaida mahaifina almajiri karfi dayaji ga gujeni nikuma saina zama maka 'kadangaruwar bakin tulu, ta bushe da dariya tana kallon office dinshi, dakyar yarima yasamu yami'ke direct gida yawuce da tawagarsa, daki yakoma yayi rub da ciki sai juyi yakeyi jiyake kamar yaje yasamo koda karuwace tabiya masu bu'katarsa, tuni da yayi akwai zunubi babba yasa ya ha'kura sa surar munira dayaketa gani a lot danshi, nikam nace Allah yatsareka da annamimancin muneerah ko ince HATSABIBIN BOKA
_Satinshi d'aya bai koma office ba, muneera kuma bata 'kara zuwaba dan a nata gani saita azabtashi yanda idan taje bazai mata musuba kuma takoma wurin boka yabata wani turarw wanda data fesa mashi zai'karasakawa yaji sha'awa wanda idan yayi sati uku bai sadu da mace ba ti zai samu matsala, bamai zai ita hakura ba, yanzun idan takoma bazata kara zuwaba tasan dole yanemeta, aikuwa haka akayi tana zuwa yaji gabadaya duniya ba wacce yatsana kamarta dan tanason sashe ga halaka abinda bai taba yiba, korar kare yamata inda yake turata mutane sai kallo sukeyi, nan tasamy tafesa masa turaren ajikinshi tana ceqa dole zaka nemeni nikuma banuda lokacinka a lokacin zan rama duk wani abu dakamin, haka ta wuce shikuma yahad'a kayanshi yakoma gida, batan sati d'aya dayin hakan yarima yarasa gane abinda yake damunshi kullun sandar girmansa atsaye take yasha magani har yamashi over, saboda haka yasa suka sakashi rashin lafiya sosai yanzun haka kwananshi uku a asibiti, har asibiti munera tasaneshi tana cewa da an sallameshi yazo kawai zata bashi abinda yaje nema kyauta, ranan aka sallameshi har gida tasameshi dayake tarufe bakin fadawan gabad'aya_
Wasa yakeyi da ita wanda gabad'aya yafita hayyacinshi, neman hanyar shiga yakeyi inda yaji ring d'im wayarshi kuma yasan ummah ce dan ring d'inta daban yake, jiyayi kamar anzuba mashi ruwan sanyi, sauka yayi yadauki wayarshi bayan sun gaisa ummah kece mashi" maryam tahaihu yanzun tasamu macce, wani ihu tayi yace kai ummah nabaki kujerar makkah, yarima badai san yara ba hardai jininshi, nan taje yaji komai yalafa masa want wawan kallo yama munera, inda yad'aureta yadauko kwalbar maltina yadinga sakamata agabanta yana cewa idan ta'kamarki son...... Togashinam kuka takeyi tana rojinshi amma saida yaga tagalabaita ko numfashin kwara batayi sannan yakyaleta kayanta yajefa mata yace maza tabar mashi gida kuma kada yakara ganin 'kafafunta anam, sqida taui jisa tace nikuma zanga wanda zaibaka abinda kake bu'kata, wallahi saidai kamutu bazan dawoba koda kuwa kanemeni, kuma kasanu zinan nam sabakaso saikayita ko kuwa kayi aure nanda kwana goma inba hakaba, saidai lahiea tayi ba'ko, tafita da gudu tsaki yayi yashiga toilet yatsabtace jikinshi saiga sandar girma takoma mi'kewa tsaye
Muntaz kuwa ana gaya mata haihuwa tafara shirya kayabitada innah dan gobe takeson zuwa yola, dama kuwa sun samu hutu zatayi two weeks
ππ₯π₯ *_MUNTAZ..._* π₯π₯π
*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
*(D.B.W.A)*
Page 126-130
_wata santaleliyar yarinya nagani 'yar kimanin shekaru sha shidda tasha ba'kin gilashi, sanye take cikin indian dress riga da wando, tayi rolling da d'an 'karamin gyale tasha make up tayi kyau harta gaji dayi, bayanta wata tsohuwace wacce bata wuce shekaru hamsin ba janye da akwati, kallonsu nayi sosai lokacin dana saki baki ina kallonsu sannan nagane ashe muntaz ce da innah altine, π³ su muntaz yau ansauka nigeria a yola sai murmushi takeyi ta matsu taganta cikin gidansu wanda wahala yasa tabaroshi, shikuma yayi sanadiyar had'uwa da mahaifinta, koda suka sauka direba na jiransu yau kwana uku da haihuwa kenam, haka suka isa gida ko mota baya rufeba tashe'ka da gudu tana ummah I'm home, tana shiga falo tagansu zaube sintashi suna mata oyoyo gurin baby tanufa tad'auketa tana cewa waw gaskiyq da yayana take kama_
Ummah tace wato babynki kawa kikagani kuma danshi kikazo ko? Dariya muntaz tayi tafara hoging dinsu tana cewa iba angon 'kauri najeeb kenam, abba ne yafito yana fara'a yana cewa oyoyo my child, dagudu ta rungumeshi tana cewa i missed all of you so much, haka suka zauna anata firar yaushe gamo, baby kuwa nono kawai yakesha amma daya 'kare zata koma d'aukarta, najeeb ne yashigo yana mata tsiya wai mijinta yakira yqce yananam zuwa, dayake su abba nanam batace komaiba sai cewa tayi Allah kawoshi lafiya, bangaren yarima kuwa yana 'kare wanka yawuce chemist yasiya magani yasha, super market yawice yama baby siyayya kamar hauka boot dinshi kod'aukewa baiyiba, haka yawuce yawonshi dan yarage kewa dan cewa yayi bayason kowa yabishi shikadai zai fita, sai bayan la'asar yafawo gida yafara shirin zuwa yola da jirgin karfe shidda zaibi
_shiddah da minti arba'in da biyar yasauka a filin jirgin yola, najeeb yaje daukanshi da fadawansa biyu, muntaz kuwa tanacan dakinta tana game, ga kumq jaririya kwance gefe anai mata wanka sai kuka take tsalawa shiyasa hankalin muntaz yakoma gun innah altine kamar tayi kuka tace" wai innah wankan dolene? Kodasu yarima suka iso akace ina jaririya innah data fito daga d'aki tace ai tana gun muntaz tahanata d'aukota, dam dam gaban yarima yafad'i kunya duk ta isheshi yanda yayi watsi da itah" ummah ce tayi dariya tace kai muntaz badama akwaita dason yara, sosa 'keya yarima yayi ya sadda kai 'kasa, abbah ne yace to kai idan bazata kawomaba kaje mana tana sama, baiso hakaba amma to ya zaiyi, haka yatashi sumui sumui ya hau sama, ummah sai 'kunshe dariya take dan tasan akwai dramer dan muntaz d'im dayasani adah ba ita bace yanzu_
Muntaz kuwa tanajin ance akawoma yarima baby tad'auketa ta goya tana jijjigawa, tura kofar yayi da sallama yasa tajuya baya tana ta'be baki itafa dole ama raba auren nam dan wallahi a iya zamanta u.k yanda take tunanin LOKACIN ABU AYISHI yasa gabad'aya batada sukuni, sai lokacin tagane takamu da sonshi mai tsanani kuma tanaji ajikinta yananam araya kuma kul ba dad'e zai dawo gareta, idan adah tayi biyayya to gaskiya yanzu bazata yiba itama tanaso tasamu farincikinta, sallama yatima yayi, ciki ciki ta amasa ammah bata juyoba, saida yatima ya runtse ido kada dai ace wannan kyakkyawar itace muntaz dukda baiga fuskarta ba daga ganinta kasan akwai komai, had'iye yawu yayi saika kut yashigo ciki yarasa me zaice, tari yayi yace am baby zakibani nagani, ta'be baki tayi tace bacci takeyi, ok kawai yace yafita gabad'aya yarud'e yarasa mezaiyi, juyowa tayi ta harari bayanshi tace qikin banza kawai kaganshi kamar wani na kwarai
***********************************
_falo yarima yakoma baice komaiba abubuwa sun taru sun mashi yawa, zuciyarshi sai bugawa takeyi yana danasanin abinda yayi tun ba'aje ko'inaba, masauki yawuce dan yin bacci amma yakasa, d'aukar wauarshi yayi yakira ummah" tana d'agawa yace ummah cofee nakeso dan Allah akawoman, tagane abinda yake nufi yasa tace toh bari naba asabe takawoma takashe wayarta, ba'Lincoln kamar yamutu, yaso ace tace mashi muntaz zata kawo, to yanzun kuma yazaiyi yaga yarinyar nam data tafi da imaninshi, haka yarima yakwana yana juye juye saida asuba yasamu yayi bacci, ga azabar sha'awar nam ga abit tatashi batada niyyar kwanciya, sai tunanin maganganun muneera yakeyi yana juyi, yanda yaga rana haka yaga dare_
Muntaz kuwa yana fitq takoma falo tami'kawa maryam 'yarta, bayan sun'kare fira tawuce d'akinta tayi wanka ta d'auko hotin da yazame mata kanar ibadah, murmushi tayi tashafa hoton tace Allah yakareka duk inda kake saiga hawaye kan fuskarta tace" inasonka yaya JANNU kataimaka kadawo gareni Allah yasa bani kad'ai nake kewarka ba, inaji ajikina duk inda kake kana cikin 'koshin lafiya, meyasa baka nemeni ba? Nidai nace shida yake mahaukaci ina zai sanki π€ haka tagama al'adarta da takeyi kullum sannam ta kwanta bayam tayi addu'a
_yarima kuwa zazza'bi yarufeshi sai karkarwa yakeyi, gashiba wanda yagayawa kuma ba komai bane illah sha'awa, jinshi shiru kuma duk wayoyinshi kashene yasa najeeb yashiga dubashi ko lafiya, yana shiga d'akin yarima yana fad'owa daga kan gado, innalillahi wa'innah ilaihi raji'un shine abinda najeeb yafad'a bayan yaruga sa gudu yakamashi yana jijjigawa, nishi yarima yakeyi sama aama yana nuna mashi mararshi, lalubo wayarahi najeeb yayi yakira farmily dr yace yayi sauri yazo akwai Emergency, ba'afi minti ashirin ba saigashi duk arud'e, najeeb kuwa duk yarikece ga yarima har yasuma, nan take dr yabashi taimakon gaggawa yafarfad'o nan kuma yagara mird'e mird"e yana cewa cikinshi, gwahe gwaje dr yayi inda yagano matsalarshi allura yamashi ta pain relief da kuma ta bacci saikuma 'katin ruwa dayasaka mashi da allurai aciki, baccine yad'aukeshi inda dr yamanl najeeb bayanin komai, har yana tambaya hala yarima baida aure ne?_
Ummah ce tashigo falon dan taji shirun yayi yawa sosai, dr d'inda ta iskone yasa jikinta yayi sanyi tace" dr lafiya? Kallon najeeb tayi tace ya inah tambayarku amma kowa yayi shiru, ina yarima ne hala? Najeeb nw yace ummah wallahi maleria ce ke damunshi amma yaji sau'ki dan har ammashi allura yasamu bacci, kallonsu ummah tayi d'aya bayan d'aya tace duk abinda kuka fad'a inajinku, miye abin 'buya anam tunda shiya jama kanshi, ace mutun sai taurin kai, kanada mata amma kana wahalda rayuwarka, ni ba abinda zance sai Allah yasauwaqa duk sanda yasauko yana iya neman matarshi amma nikam bazan tilasta mataba, tunda nima duk wanda yama maryam abinda yarima yama fateema to wallahi sai inda 'karfina ya'kare, dan haka ku jinya tasama baniba, iyakacina immai addu'a, daga haka umma tayi gaba abinta ranta yana mata suya ita batasan irin taurin kai na yarima ba
***********************************
_jinjina kai najeeb yayi yana kallon dr yace" dr yanzun yaza'ayine? Dr yace mafita d'ayace ya kusanci matarsa dan idan abin yakai wani lokaci za'a samu babbar matsala wacce bansan yanda zata zoba wallahi, tagumi najeeb yayi yace ok dr nagode sosai yanzun ba wani magani daza'a bashi inya tashi? Girgiza kai dr yayi yace magani fa d'ayane itace yakusanci matarshi, tashi najeeb yayi yace mungode dr kuma insha Allah zanyi ita 'ko'karina inga nayi abinda kace, tashi dr yayi yace ok ni zantafi Allah yasauwaqa ameen najeeb yace, vayan fitar dr najeeb yawuce cikin gida direct d'akin muntaz yawuce ya iskota kwance, gimtse duska yayi yace ke maza kitashi kafin ranki ya'baci kije kiyima mijinki abinda zaici, kinanam kwance mijinki rai ga hannun Allah baki saniba wallahi kiji tsoron Allah, muntaz da mamaki ya isheta wato itace ma zataji tsoron Allah bashi yariman ba, tsawarda najeeb yadaka mata yasa tasauko har tana tuntu'be tana kuma mamakin yanda yahad'e fuska_
Bata rai tayi itama tace gaskiya yaya ba inda zani, sai yanzun yasan yanada mata bayan wula'kantani dayayi wallahi yaya ba inda zani gurin wani 'kato, kuma wallahi barima abbah yadawo dolene yasakeni nima inhuta da igiyoyin aurensa dake kaina wayanda basuda muhinmanci, tas tas taji akumatunta batamasan lokacinda ya iso ibda takeba sai mar dataji 'yan tagwaye, dafe kunci tayi tana kallonsa cike da tsana tace yaya ni kamara akan wani can, wayar caja yashiga nema yasa taruga da gudu cewa yake wallahi kije kiyi abinda nasaki ko jikinki yayi tsami fitsararra kawai, saida ta'bace sannam yakalli hannunshi wai yau shine yamari muntaz akan takai kanta ga wani bashiba, runtse ido yayi yace nayine kawao dan inceto rayuwar d'an uwana kuma yanzun tayimin nisanda dole nayi ha'kuri na manta da ita
_muntaz kuwa tsoron yanda taganshine yasa dole tashiga kitchen tana kukan ba'kin ciki ta gyara hanta tayi ferfesu, minti talatin ta'kare komai harda dafaffen dankali tasaka a kula tasa atire, najeeb ne yashigo fuska murtuke yace oya wuce kije kuma wallahi kitabbatar yaci abinci kuma kitaimaka masa da duk abinda yakeso kinajina ko? d'aga kai kawai tayi fuskanta duk hawaye, tausayi tabashi kamar ya lallasheta amma kuma yafasa, maryam ce tazo ri'ke da baby tana cewa hubby lafiya naga muntaz tana kuka, murmushi yayi yace ki kyaleta wai dan nace tama yatima abinci shinefa, dariya maryam tayi tace aini yaya da muntaz abin nasu dariya yake bani wallahi, yarima kuwa tunda aka mashi allura bai farkaba gashi har 1:30pm tayi, tana zuwa sashen haka takutsa tashiga haushi kamar yakasheta, bata ganshi faloba yasa tashiga cikin d'aki tana gunguni_
Banko kofar da tayi kwarai yasashi farkawa, cikin magagin bacci yafara arba da kyakkyawar fuskarta, 'kuara mata ido yayi har tazo kan drower ta gado ta'ajiye tiren, tsaki tabuga tace kallo kuma namiye ta tabe baki aranta tace mayye kawai, afili kuma cewa tayi sannu, daga nam tace ga abinci nam yaya yasani na dafa maka, runtse ido yayi jiyake kamar yakamota, gaskiya yayi sake, dama haka yarinyar nam take? Rantabe yafara 'baci da kallon dayake mata yasa tajuya zata fita saiji tayi yace dan girman Alkah kada kifita kitaimakamin intashi koda sallah ne inyi pls, kallonshi tayi dakyau tayi wani murmushin dani kaina bansan meyakw nufiba tace" ashe yaya kasan Allah? Gabanshi yafara faduwa, murmushi ta'karayi tace wannanma badason raina nayishiba wallahi, kuma idan kana tunanin inj tausayinka to kadaina wallahi, ni yanzun abu d'aya zai had'ani dakai shine kayima Allah ka sauwa'kemun....... Zabura yarima yayi ya mi'ke yana 'kwalalo ido waje yace, me kika ce?
ππ₯π₯ *_MUNTAZ..._* π₯π₯π
*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
*(D.B.W.A)*
Page 131-135
*sepecial thanks to you my best hausa writter nd freind too, ZARAH SURBAJO tanx for everything*
*DIS PAGE IS FOR YOU
ππ₯ *ZARAH SURBAJO* π₯π
_runtse ido muntaz tayi takuma bud'ewa sannan takad'a kai tace abinda kunnenka yajiye ma, fita tayi ta banko 'kofa zuciyarta kamar zata fashe, har yamanta irin wula'kancin dayake mata! Yarima kuwa juwace tafara d'aukarshi sosai yagirgiza da maganganunta kuma baiga laifinta ba dolene ta'kishi tunda shiya koya mata hakam, tagumi yayi yace yanzun yazanyi da rayuwa? Da wanne zanji? Rashin lafiyar dake damuna, ko kuma son wannan yarinyar? Shawara kawai ya yanke zaije yagayawa abba abinda yake damunshi, da kuma yanda sukayi da muneerah, tashi yayi yashiga wanka kanshi yana mugun sarawa, adaddafe yagama yafito, abinvin yaci yanajin dad'in wai muntaz ce ta dafa mashi, murmushi yayi yace hala karen hauka ne yacijeni dazan sakike fateema! Ai wallahi nida ke mutu karaba_
Yareema ne zaune falo shida abbah yana gaya mashi matsalarshi domin abbah yazama kamar abokinshi na shawara, abbah yayi migun tausaya mashi kuma yave ko muntaz bataso dole tabishi zuwa kano, girgiza kai yayi yace abbah inaso dan Allah kada kayimata dole nafison koda zataje gidana da son ranta, abinda kawai nakeso insamu lafiya shine mai wiyar amma insha Allah ni zanyi wannan ya'kin da kaina, murmushi abbah yayi yace wato kaida ka'banna abinka da kanka zakayi gyara kenam, yarima ma murmushi yayi yana susar kanshi, 'bangaren muntaz kuma d'aki tawuce tafad'a gado tanata kuka itadai shikenam haka rayuwarta zata ci gabababu wani farinciki, walkahi data zauna da yarima gara a aura mata LOKACIN ABU AYISHI koda ba warkeba, dukda watarana takan kalli yarima kamar yayanta JANNU
_kwana uku yarima yanashan magani kuma alhamdulillahi yasamu sauki sosai, soyayyar muntaz kuwa tana nam makale a zuciyarshi kuma tun ranar bai'kara ganinta ba, shiryawa yayi cikin 'kananun kaya yayi kyau sosai yadawo kama d'an shekara talatin alhali kuwa yanzun yanada 42 years ne, fitowa yayi direct yawuce d'akinta, jin muryar namiji a d'akin yasa yatsaya, najeeb ne yakema muntaz wa'azi akan takulada mijinta tunda yaga dukan bayayi, kuka takeyi tana cewa kai yaya bakasan yanda na tsaneshi bane, wallahi yaya a zuciyata nafison ace yau ni matar yaya jannu ce wanda yake mahaukaci, da ace ni matar yaya yarimace, yarima ba zaluncin da baiyiminba, doka, zagi, cin mutunci, wula'kanci, duk nagansu gurinshi tun bansan abinda nakeyiba yasakamin tsoronshi da tsanarshi acikin zuciyata, gaban yatimane yafara dukan dubu dubu, haka yarinyarnam tatsaneshi? Har tana cewa gara mahaukaci dashi, to waye wannan jannu dim dahar taje kiranshi yayanta kumashibai ta'ba saniba? Kallonta najeeb yayi yace amma muntaz bakida hankali toshi jannu d'im kowa aje cemashi ne, ina kikasan yake yanzu koba wannan mahaukacin da baba yasa aka tafi dashiba, me ma sunanshi? Lokacin abu ayishi ko? Koba shi bane? Daga kanta tayi, tsaki yayi yace kekika sani nidai kada ki'kara kodamin magana tunda bakyaji_
Jin najeeb zai fito yasa yarima yayi saurin la'bewa dan kada yaganshi, shiga yayi d'akin datake sai share hawaye takeyi ga kuma hoto a hannunta, sallama yayi yazauna yana facing d'inta sai zuciyarshi dake 'kuna, juya kanta tayi gefe batako son ganinshi, ajiyar zuciya yasauke yace" beauty kishare hawayenki ki kalleni, 'kin kallonshi tayi yacigaba dacewa" idan har wannan mahaukacin shine farin cikinki to ibsha Allah zan nemo makishi, dasauri tajuyo saidai abinda tagani cikin idanshi yafirgitata, hawayene cikin idanunshi kuma sunji jajur, kauda fuska tayi tace dagaske kakeyi yaya? Har murmushi takeyi dan taji dad'i, shima murmushin karfin hali yayi yace kwarai kuwa amma sai kin daina fushi dani, dariya tayi tace komai zan daina indai kanemominshi kuma ka sakeni kaga burina yacika, runtse ido yayi zuciyarshi tana wani d'aci yace waye wannan wanda yafini matsayi a gurin abinda yake mallakina? Kallonta yayi yaga yanda taketa murmushi yami'ka mata hannu yace ok let b freinds murmusji d'auke a fuskarshi, hannunta tad'aura kan nashi tace friends itamactana murmushi
***********************************
_'kin sakin hannuta
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
β¦500Monthly Support Β· Most Popular30 days of premium access
β¦1,500