gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading MUNTAZ Sirrin Zuciya da Kaddara by MAMAN AHMAD Chapter 4 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daya suna zaune falon ummah yarima yashigo bahijja kamar tashide tana kallonshi tataba muntaz tace shine ranan nake baki labari har ina cewa yayi kamada yayanki JANNU... kintuna?? Satar kallonshi muntaz tayi ita tunba yauba take ganin kamannunsu amma tana karyata kanta ta kalli bahijjah tace Allah nidai ba ruwana idan yajiki jantq tayi suka koma falonta bayan sun kwashi gaisuwa basuma samu mikamin dazai karba masuba yabisu da harara wato ita yarinyar nan kwaudi da iyayi sunmata yawa yaushe tafara fita harda yin kawaye zanyi maganinta daga yau sukuma bayan sunfita bahijja ta isheta da surutu wai yayanta yanada kyau itadai muntaz ba abinda take cemata saima dauko hoton jannu tayi taso ta tantance bahijja tace bakiga kamarsuba Allah dan kawai wannan yana mahaukacine koshi idan yasamu wanka zaamace yan biyu ne_

_maryam ce tashigo wacce dawowarta kenam daga skull tasamesu bayan sun gaidata tace me ake tattaunawa ne haka dariya sukayi muntaz tace bakomai hakadai sukaita fira saida laasar umma tasa direba harda muntaz suka kai bahijjah har gida bayan muntaz tashiga tagaida su ammah wato mahaifiyar bahijjah har tace zata koma ammah tace ah ah tabari zuwa ko intayi magrib sata koma bayanda taiya yasa tazauna tana magrib suka juyo zuwa gida tana sauka saiga yarima tafito daga fada zaije bangarensa yamata wani mugun kallo yace ke zonan yayi gaba kadan yarage tasaki fitsari tabishi baya kirjinta kamar yatsage biyu kan kujera yazauna falo ya runtse idanshi sumui sumui tashigo saida yayi kusan rabin awa baice komaiba sannan yabude ido yakalleta zaune take tana angaje dan muntaz akwai saurin bacci dayake batayi da rana makaranta kawai ya isheta zare ido yayi yadaka mata wani mugun tsawa firgigit ta tashi tana murza ido yace gidan ubanwa kika fito amsa tabashi tana hawaye nunata yayi yace naga kanki yana rawa idan bakiyi hattaraba kullun sai kinci na jaki a gidan nam kuma daga yau ke zaki rika gyaramin sashena kuma kibari saina fita 10am kizo kafin indawo fada ki rabbatar koina kin gyara kina jina ko kada kai tayi yace oya wuce kibani guri_

*********************************
_haka kuwa akayi koda zatazo bata samunshi haka zatayi harta gama baishigoba takanji dadin hakan ba kadanba tayi harna sati biyu sunkoma makaranta yasa batayi yanzu sai week end yarima yana mamaki yanda taiya gyara koina tsafga kamshi na tashi komawarsu makaranta duk sai yaji daban ko ysa angyara mashi saiyaga baiyiba da ummah ta tambeshi akanme yakesa muntaz cewa yayisaboda yanason matarshi taiya komai da kanta dan bayason bayi suna mashi komai umma taji dadi tadauka da gaskene shiko yayi hakanne dan kawai yabata punishment saida tayi kusan wata biyu tana gyara mashi sashensji amma basa haduwa ayan watannin nam yarima da ummah sukayi shawarar hada ummah da abba aure abin yayima yayan dadi sosai na nata lokaci akayi aka gama abba yadawo sashen umma dayake akwai babban falo da kuma ciki da talo guda biyu muntaz kuwa har sun zana jarrabawar shigaaji hudu budurci yafara bayyana takoina dan muntaz akwai sura da diri mai kyau duk wannan watannin wasan buya take da yatima dataji muryatahi bata zuwa ummah da abbba kan soyewa suke abinsu_

_yau ranace wacce muntaz bazata taba mantawaba tana dakon yarima taje gun wani hotonshi wansa yayi kato dakuma rawani yaui kyau har yagaji tana gogewa kawai saiya tado yafashe aikuwa muntaz me zatayi inba kukaba dan tasan yau kashinta yabushe yarima kuwa yau kanshi yakeji yana ciwo yasa yadawo da wuri tashi muntaz tayi tana tattarawa saigashi yashigo abinda yagani yasa ya ware ido yace lallai yau kin debo ruwan dafa kanki ai tana ganinshi saida tasaki fitsari cikin wando haushi yakara kama yarima yama rasa abinda zaice mata wata muguwar tsawa yamata yace oya shiga tolet ki wanke jikinki kizo ki gyara gurinnan bayan kin gama kuma namaki hukunci dagudu tawuce yanda taga yayo cikinta towel yamika mata yace yimaza kifito wlh koba sameki bayinnan da dorina in faffasa maki jiki dasauri tawatsa ruwa adaura towel kayanta kuwa tawankesu jin muryarshi tayi yana cewa zaki fito ki tsaftace gurin nam kosai nazo dakaina ai dasauri tafito abinka da yarinta batama damuda abinda ke jikintaba jiki na mazari tasa mop shikuma kusqn sauke wuta yayi dayaga towel din dakadan yarufe mata duwawu yace wato ke bakyajiko bazaki jire wannqn iskancin dakikq aakaba ko tanamaida mop tayi tsuru tsuru tace yaya kaui hakuri wallahi ni ba abinda nasa na iskanci kanta yayo tashige toilet da gudu........_
๐Ÿ’๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ *_MUNTAZ..._* ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿ’

*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*

*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*

Page 51-55

_tura kofara yayi dakarfi saida tafada cikin baf idanshi jajur yace ni zaki maida dan iska inaimaki magana zaki gudu kuka takeyi sosai tana bashi hakuri tsawa yadakamata yace oya wlh maza kitashi kicire jikakkun kayanda ke jikinki yajuya yafita towel din tacire tarasa wanda zata daura tsugunne tayi tana goge hawaye jintayi shiru bata fitoba yasa yabude kofar toilet jin karar bude kofa yasa tazabura suna hada ido tayi sauri tajuya baya abinda yagani yamugun baahi mamaki dama ashe yarinyar nam duwawuntane wata kasala yaji tasaukar mashi yafita bayan yaja dogon tsaki yaceviskancin banza ke har kinada abinda zan kallane idiot maryam yakira a waya yace takawoma Muntaz kayanta maryam nazuwa tace yaya lafiya saiko meyasamu muntaz dim all n arziki bata samuba yace shiga toilet kibata kayanta tasa haka ko akayi maryam tamika mata tafito da jikakkun sumui sumui tazo zata fita yace kada inkara ganin kafarki anam banaso kinajina wani mugun dadi muntaz taji tace ehhh suka fita maryam ke tambayarta wai kekuma meya hadaku dashi nan muntaz tagaya mata komai bata boyeba abinka da yarinta haka rayuwa taci gaba da tafiya sai muntaz tayi fiyeda wata uku basu hadu duk wani abu dazai hadasu yarima yatoshe dan bayason raini ko kadan balle har yakaiga zuciya tarika ingizashi tane cemashi ai matarka ce bayaso shiyasa duk wata hanya dazasu hadu yatosheta itama muntaz haka gabadaya ta tattarashi tasa cikin shara har mantawa take dashi waya kuma kullun sai sunyi da najeep soyayya suke abinsu dan yanzu muntaz anzama yan mata tana ss2 14 years komai na budurci yafito dan idan kaganta zakace tayi sha biyar jiki babu kiba amma akwai abin holewa dai dai dan har yanzun dai akwai saura saidai ankara wayo tasan ciwon kanta gayu kam baa magana ga kyai dake kara bayyana hoton yayanta JANNU kuwa kullun saita kalla tayi dariya inta tuna shirmensu dashi takance koina yake yanzun Allqh kadai yasani avgurin yarima kuwa tsakani da Allah mantawa ma yake da muntaz kumashi macce bata gabanshi har ummah tafara zargin anya kuwa lafiya qalau yake abba yakance lokacine baiyiba idan yayi zataga jikanta aii ap al amarin abbah da ummah kuwa duniya sabuwa soyayya suke bugawa kamar saurayi da budurwa basuda wata damuwa idan aka koma ga mulki kuwa komai yana tafiya dai dai har bayi mata ake kaima yarima amma yace shi sam bayason iskanci maryam kuwa yanzu tana 300level bahijja kuwa takamzo gurim muntaz susha fira tana cewa ina yayanki mai kyau muntaz takance wlh ni mantawama nake dashi sai muyi good six months bamu haduba wannan kenam_

_kitchen suke gabadaya harda ummah alala suke hadawa da dambun shikafa wanda yaji zogale sai pepe soup na cow tail abincin yarima kenam shigowa yayi yana jin kamshin yashiga kitchen dim dan yasan bayi basa shiga ciki yana cewa umma ta yau abinci ake mana tun waje nake jiyo kamshi kafin yashiga yake wannan maganan yana karasowa ummah nacewa aa nidai iya nawa kallo muntaz ce maiyin abincin tunda muntaz taji muryarshi gabanta yafara faduwa rabonta dashi batasan iyakaba kuma duk inda zasu hadu batama bari suhada ido kuma sai inzata islamiya suke haduwa hijab take sakawa da nikab dan haka zata iya rantsuwa anfi sshkara rabonda suyi ido hudu dashi saidashi daga ita sai three quarter fari da top pink wandon yafito da surarta sosai kan nam ko dan kwali babu yasha kalaba hade fuska yarima yayi yace haba ummah wazaivi jagwalgwalon yarinyar nam sai alokacin yakalli indatake suka hada ido wani abu yaji yana fizgarshi uace yaushe yarinyar nam tagirma haka yaya ina wuni yasa yadawo daga inda yaje yace lafiya amm inbanda kazanta yazzaayi kina girki kuma kanki asake hahh kitson yamashi yasa tace haka jiki na rawa tazo zata fita yajawota dakarfi saura kiris ra fadi zuciyarshi har wani tafasa takeyi yace bakida hankaline sadiq fa yana falo yazo gaida umma zaki fita haka sadda kai tayi umma kam murmushi kawai tayi tace bari naje to mugaisakabashi shikadai tafita_

**********************************
_kallon muntaz yayi wacce ke kallon kasa sanshi nakan tsakiyar gashinta yace badai attachment kike sakawaba kop saurin kallonshi tayi ta girgiza kai har idanta sinciko da kwallh tace gashinane Allah yaya bana kari abinda yake haramun tabe baki yayi yace kekika sani yakalleta sama da kasa yace kada na kara ganin kinsaka irin wayan nam kayan kuma kada na kara ganin kanki ba dan kwali indai ba daki kikeba kinaji na ko dasauri tace ehhhh fita yayi yana cewa in kunne yaji jiki yatsira ajiyar zuciya tasauke tana cewa mugu kawai dayasa nafadi yajimun kawai a banza mstww taja tsaki kome yadameshi da kayan jikina oho taci gaba da aikinta yarima kuwa yakoma falo yatararda su ummah da sadiq abokinshi suna gaisawa ya zauna sadiq yaje Cewa ummah yau ina shigowa nakejin kamshim mutumena alala umma tayi murmushi tace kanwarkace take dafawa muntaz zunbur sadiq yamike dan baida shamaki da koina na gidan yace bari naje asakamin nawa haka kawai Yarima yatsinci kanshi dajin bayason sadiq yashiga yaganta da wayannan kayan tashi sadiq yayi yashiga ciki kafin yatima yace wani abun harya shige shigar sadiq keda wuya shima baisan sanda yatashi ummah na kallonshi tayi murmushi sadiq na shiga yaganta saida yace aranshi amince ya tabbata ga wanda yayi wannan halittar sallama yayi tajuya tana amsawa sakin baki tayi tace yau yaya sadiq kaine agidan namu kwana biyu bana ganinka sadiq suna dasawa da muntaz danshi yanada son wasa amma yanzun yadan jima baizoba dan karatun da yakaro kusan shekara biyu murmushi yayi yace kanwata kece kika dawo haka keda natafi na bari kina fitsarin kwance_

_bata fuska tayi tafara dire diren kafafu tanacewa wallahi yaya ni bana fitsari kallonta yatsayayi kafin shedan yaraya mashi wani abu yakausmda zance da cewa nidai zubumin alalar yawuna har sun tsinke duk abinda suke idan yarima na kansu sai yaji zuciyar tana harbawa yarasa danme wata zuciya tace kaji hakanne kawai dan kasan akwai igiyoyin aurenka akanta shiyasa sadiq yafito yazauna yatima sai hararshi yakeyi sadiq kam baimasan yanayiba cin alalarshi yakeyi muntaz ce tafito tawuce dakin ummah sadiq yabita da kallo yace umma kingaiga yan matafa jiyanda Muntaz tagirma itada na bari yar mitsitsiya umma tayi murmushi tace hakane wlh yarima kam tashi yayi yashiga dakin ummah ya iskota daurw da towel tafito wanka zare ido tayi yanda taga ranshibabace kuma yana kallonta danko gashinta yayi saida tayi kara yace wallahi kinji na rantse ba sadiq ba duk kika bari nakara ganinki kina wasa da wani namiji saina fasa maki baki shashasha tura baki tayi tace to ai naga yaya sadiq ba bako bane kuma..... Bata karasaba yabuge mata baki saida yayi jini yace lallai kinrika ina magana kinayi yaushe kika fitsare rike bakin tayi tana hawaye sakinta yayi bayan yamata mugun gargadi kallon bayanshi taja tsuki kadan yanda bazaijiba yana shiga falo yakallu sadiq wanda yayi dai dai yanacin alalarshi_

**********************************
_sadiq ne yakalli yarima yace kai wai tazaayine nifa naga matar aure dole yanzun nadinga kiranka da yayana yarima yace bangane abinda kake nufiba sadiq yakoma in serious yace maganar wasa ta wuce gaskiya inason MUNTAZ.... kuma da aure kaga nanda shekara daya tagama saimusha biki tsaki yarima yayi yace mezakayi da wannan bagidajiyae yarinyar kanaso kajamana raini dariya sadiq yayi yace nikam nagani inaso kuma sai inda karfina yakare yarima baikara tankashiba saida yagaji yabari wani hauahi yarima keji baisan kona meyaba amma dole yadaukawa yarinyar nam mataki bazai yuwu da aurentaba amma tana tairaici dole ayi maganin abun ko yasaketa ya huta itama tadaina kwasar zunubi inyaso saishi sadiq dayaji zai iya ya aureta kawai wata zuciyar kuma tace anya idan kayi haka bakayi butulci ma abba ba, nisawa yayi yace to ya zanyi bazai yuwu kuma nagaya mata ita matata bace dan banason raini, to kodai zance umma tagayamata ne, aa to yazan bullowa wannan lamarin?? Hakadai yayita juye juye daga karshe tsaki yayi yace duk abinda taga dama tayi su wayanda suka kulla auren dakansu zasu kwance nace mujedai zuwa mugani tunda yarima yatafi muntaz tafito tanata kumbure kumburw umma tace kekuma kadawaye ba yaya yarima bane yabugemin baki saida yayi jini ummah tashiga duba tana cewa time kika masa kara tura baki tayi wai nadaina aka english wears shigowar yarima yasa tarufe baki batayi niyyaba yamaka mata muguwar harara yace gulmata kikeyi ko umma ce tace wai yaroma lafiya kabi ka tadama yata hankali_

_ummah dama magana nazo muyi akan wannan yar rainin wayon yakalli muntaz yace oya wuce kiba mutane guri kinkafesu da ido sumui sumui ta wuce yabita da kallo umma dai kamar ta tuntsire da dariya wato yarima dai borin kunya yakeyi amm dama inason kijamata kunne tadaina shigar da taga dama tunda ba itakadaice a gidanba kotaga ita maryam tanayine umma tace kaiko yarima muntaz duk nawa take kallon umna yayi yama rasa mezaoce yace shikenam ni nasan matakinda zan dauka mata yafita rai bace wato umma ita bataga abinda yaganiba kenam umma kuwa dagangan tayimai haka muntaz kuwa tana komawa daki sukasha firarsy itada najeeb hartake cewa zatavgayama abba duk yanda sukayi dashi idan yace tasanardashi inda suke zata gayamashi sai yazo nan take tambayarshi wai LOKACIN ABU AYISHI baidawo ba yace aa ai tunda yatafi baidawoba wato baby har yanzun baki mantadashiba ko nifa ina kishi gaskiya dariya muntaz tayi tace haba yaya miye na kishi kuma da mahaukaci wanda baamasan inda yakeba najeeb yace humm nikam ai akanki baby ko jinjiri zanyi kishi dashi nandai sukasha firarsu har kusan goma na dare sannan sukayi saida safe_
๐Ÿ’๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ *_MUNTAZ..._* ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿ’

*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*

*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*

Page 56-60

*afuwan fans of MUNTAZ... ina mai baku hakuri da rashin typing dina kwana biyu abubuwa ne sukayi yawa ina godiya da kulawarku gareni... Luv u alll*

_*waiwaye adon tafiya*_
_alokacinda muntaz tagayawa najeeb taga abbanta bai mutuba yasa najeeb yaje yasamu lawyer din abbah aka canza duk wani salary da ake biyan muntaz duk wata yakoma ga account dinta su abba ido yafara raina fata dama dasu yake facaka yanzun kuwa babusu dan haka komai yarage mama tafara tada masifa da balai dan babu kudi yaran gidan yanzu makarantar gwamnati suke zuwa duk sun fara danasanin abinda sukayiwa muntaz dabasu tsangwameta ba da yanzun sunanam sunqcin arziki, abba manaki yake yanda akayi har kudin suka daina shigowa ta account dinsa gashi ba halin tambaya tunda dama banashi bane kuma gashi muntaz dimmm batanam takaici goma da ashirin kenam, najeeb kuwa koda subutan baki bai nuna masu yasan wani abunba yanzun haka yafara gininsa so yake yabar masu gidan gabadaya dan yanzun yana daya daga cikin lawyers daakeji dasu a nigeria wannan shine_

_bangaren su baba samaila kuwa daga fitarsu masarauta suka tsaya jiran muneera dan sunsan yarima bama zai karbeta ba sai kuwa gata tazo kumatu duk sun kumbura marinda yarima yamata baba samaila ne yace dama nagaya maki ai kizo mutafi kin kafe ke bazaki a dole mai miji ai gashinam wata wawiyar ajiyar zuciya muneera tayi takalli masarautar tace wallahi indai na haifu ga uwayena yarima saikayi danasanin wulakanta kul badade saina rama kuma ba wata ya macce dazan bari tarabeka kai nawa ne ni kadai, tafa hannu mana tashigayi tace muneera muneera abinda kika gani bai isheki ba kenam, baba kam gaba yayi yana cewa idan baxaku bar gurinnan ba wallahi kunada rabon shan duka nidai nayi gaba, aunty amarya matar baba sanaila dake biye dasu sai hawaye da tajeyi tana tausayawa kanta dayabata miji maison kanshi yanzu ga irin wulakancin daya jawi masu amma dukda haka bazai canzaba, kallonta mama tayi tace kinibabba ai saikizo mutafi kintsaya kina hawaye, batace komaiba dan ita baruwanta munira taja tsaki, babane yakatsesu dacewa zanfa wuce dan har yasamo mota aka loda masu kayansu binshi sukayi munira tana sharar kwallah tana ayyana abubuwa da dama aranta dayake baba samaila yasai wani gida yabada haya mai daki uku da falo da kitchen guda biyu wuri daya haka yaje yace gabadaya sukashe kayansu subashi gidanshi aiko haka akaira rikici masu hayan suna bai kyauta masuba hakadai suka kwashe kayansu mama tashiga daya aunty amarya tashiga daya akwana atashi haka abubuwa sukaita tafiya baba samaila dai yafara ganin canjin rayuwa yasa duk yayanshi dake waje suna karatu yadawo dasu nigeria su hudu ne dama kannen muneera biyu da yannenta biyu mata duk sunyi aure sai dan aunty amarya daya wanda shine karami kuma dagashi bata kara haihuwa ba_

**********************************
_*cigaban labari*_
_washegari muntaz tatashi makare sauri sauri takeyin breakfast umma tanata fada miyasa tayi latti kila bata kwanta da wuri bane, rungumeta muntaz tayi tace haba ummata banfa sanki da fada Allah wani lokacin har cewa nake kila yaya mustafah ba danki bane Allah bai biyoki ba, buge mata baki ummah tayi tace mai shegen surutun tsiya tashi kiyi maza kitafi naji yayanki na cewa zai aiki idi driver wani gun, aikuwa haka akayi koda tafita bashinam komawa tayi tagayama ummah tace taje tagayawa yarima sai yasa ko driver dinshine sai yakaita, jikinta yayi mugun sanyi takalli ummah wacce tagyara kwanciyarta tafita falo tazauna dan gara tayi zamanta da taje sashensa dan tasan dole yamata halinshi tana zaune gurun tafara angaje dama jiya tayi fira da najeeb bata kwanta dawuriba nan ta bingiri tana sharar baccinta sai 8:30 yarima yashigo yana sauri cikin shirinshi na sarauta ko ganinta baiyi yawuce dakin ummah nikam binshi nayi da kallo saboda yanda yamin kyau umma tafito wanka kenam suka gaisa yake cemata zasuje meeting ne a abuja amma yau zai dawo tace to Allah yatsare yace ameen har yajuya saiyaji tace har ankai muntaz dim kenam??? Juyowa yayi yace dama bata tafibane ummah?? Umma tana shafa mai tace ehhh bana turota wurinka nace kasa driver yakaita skull_

_zare ido yarima yayi yace wallahi ummah bangantaba ummah tace to ko ina tashigane tabe baki yarima yayi yace ni ummah natafi haka umma tabiyo bayanshi tana kiran Muntaz kwance tasameta sai sharar bacci takeyi tace anya yar nam kodai bata lafiya ne yarima dubamun ita kada kai yayi kawai yasa kafa yashureta tatashi tana murza ido ai tana ganinshi tazabura tazauna tamke fuska yayi kamar bai taba dariya ba yace, ubanme kikeyi anam?? Mikewa tayi tana cewa kayi hakuri yaya Allah baccine yadaukeni bans..... Bata karasaba yaja tsaki yayi gaba ummace takirashi tace yayima Allah su ajiyeta makaranta kafin suwuce ran yarima inyafi dubu yabaci ko juyowa baiyi ba yace idan kuma kika dade kinsan saura aidagudu tabi bayanshi motocine guda uku biyu bakake daya fara itace ta tsakiya kuma anam yarima yashiga wanda gabadaya yarufe fuskarsa da rawani idanshi kawai kake hange muntaz ma tashiga baya inda yashiga dan sauran duk dogaraine aciki, hanya suka dauka kowa yayi shiru sarautar yarima tatashi aranshi yaje cewa indai ita bazata fadi inda zaa kaitaba shima baxai fadaba muntaz kuwa tadauka sai sunyi abinda yafita dasu sannan sukaita kuma ga tsoronshi datakeji yahana tayi magana saitayi shiru tadira kanta jikin kofa ga sanyin a.c yahaduda maijin bacci tun tana daurewa har bacci yakwasheta_

**********************************
_wani mugun haushine yakama yarima abinka da likita har yafara zargin tokodai batada lafiya ne yakalli kayanda ke jijinta na makaranta abin baima dace da yayan musulmaiba siket ne da kadan yawuce gwuiwarta sai dan karamin hijab koshi dan ance ita matar aurece yasa aka bari tasaka tsaki yakaraja yajuyarda kanshi gefe muntaz kam batamasan yanayiba haka har suka iso hotel dazasu sauka 11:am kafin su shiga meeting 2pm 6:00pm bayan anbudema yarima kofane yakalli daya bafaden har zaiyi magana kuma saiya fasa yagewaya inda take yabude wawan duka yakaimata a cinya tazabura suka hada ido yace to kasa ai saiki tashi munkawo abuja tunda kema nab kikeson zuwa saiki fito zare ido muntaz tayi tafara waige waige tafara kyafta ido alamar zatayi kuka yace oya hafe hawayen ko kiyi na kwarai yanzun nam hannunta tasa tarufe bakinta tafito duk abinda suke bamai ganinsu tunda fadawa sun karw koina sai kirari kakeji dan sarki jikan sarki........ Da dai sauransu, nan take yarima ya aika asamo mashi wani daki amma akace gabadaya babu wani dakin dan garin yau akwai manyan baki kamar yayi kuka yaji to ita wannan yazaiyi da ita dayake dakin da falo aciki zaune suke suna kallo fitsari takeji amma takasa fada sai mutsu mutsu takeyi tana kallonshi ta gefen ido duk abinda takeyi yana kallonta_

_dayake ba kowa adakin yace kinsan Allah idan kikamin fitsari anam wallahi na lafira saiya fiki jin dadi, aibatasan lokacinda tamikeba haka tawuce inda taga kofa tana matse kafa tace waw masha Allah amma hotel din yahadu sosai, yarimq kuwa haushin duniya ya isheshi yakira wani bafade yabashi kudi yace yaje yasiyoma muntaz jallabiyoyi dakuma kayan bacci da dai duk wani abin bukata na mata yakuma kira ummah yace mata kiran gaggawa akamashi yasa yatafi da ita shaf yamanta ummah kam abin yamatama dadi suna kare waya da ummah akamashi waya wai bazasu kare meeting din yauba jifa yayi da wayan, muntaz kuma tana shiga bayi gurin sauri taje tafadi cikin baf duk kayanta suka jike karar da tayine yasa yarima yaruga da gudu dan abin yabashi tsoro yayi cikin dakin_๐Ÿ’๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ *_MUNTAZ..._* ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿ’

*written by MAMAN AHMAD*
*(mardiyya kaoje)*

*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*

Page 61-65

_koda yarima yabude toilet zaune yasameta cikin baf tana sharar hawaye tamke fuska yayi yakalleta yace waike wacce irin bakauyiyace ne ehhh?? Dalla malama tashi kicire jikakkun kayannan yunkurawa tayi ta tashi taji bayanta yarike komawa tayi tazauna rikeda bayanta tana matsar kwallah, wata muguwar tsawa yakara daka mata saida tagigice,_

_kuka tafashe dashi sosai, dan kuwa tarasa abinda zatayi, ga tsoronshi kuma da takeyi, tsaki yaja yace tashin ne bazaki iyaba kome?? Bata dago takalkeshiba illah kukan datakeyi kamar wacce aka aikowa da mutuwa_

_haushi yaji yafita zuwa falo danyaji ana danna bell din daki, koda yabude yaga ashe wanda ya'aikane yasiyowa muntaz kayan sakawa" karba yayi yazauna abinshi falo yana kallo_

_muntaz kuwa kukanta taci takuma rasa yanda zatayi nan bacci yadauketa, sai ciccika takeyi alanar kaci kuka takoshi, yarima kuwa yana falo aka kirashi batun meeting dim 6pm, nam ya yukura dan ya watsa ruwa yayi laasar danshi bisa gaskiya ya manta da batunta_

_tubewa yayi yashiga toilet dim" sai ganin mutum yaya saida yadanji tsoro sannan yatuna, zare ido yayi yace keehhh.... Yabuga baf dim saida ta zabura, yace ke wai wacce irin jakace ne? Yazakizo toilet kina bacci? Kazama kawai" maza tashi ki wanke jikinki, nikiban guri_

_cikin muryar mai bacci tace Allah yaya bazan iya tashiba" meke maki ciwo har dabazaki iya tashiba? Nan tagaya mashi duk abinda yafaru da indq ke mata ciwo kunkurunta yarike, tsaki yayi yakamata yana wani yamutsa fuska_

***********************************

_bayan tamike" yace oya kitube kidauraye jikinki, bari nasaka asamo maki magani, ga towel nam ki daura, kayanki suna kan gado saiki saka yafita abinshi, yana jan tsaki yayi dana sanin zuwa da yarinyar nam haka yakira bafade yarubuta magani" baafi minti sha biyarba yadawo yabada, sai a sannan yarima yakoma dakin yasan dai kome takeyi yakamata ace takare_

_yana shiga tafito daga toilet" daga ita sai towel dakadan yarufe duwawunta, juyawa tayi dasauri zata koma, tsaki yayi yace kome zangani ajikin naki ne? Dalla malana dawo ni nashafa maki maganin nam inada gurin zuwa" sumui sumui tawuce yabita da kallo hardai duwawunta, shifa yana mamakin yanda yarinyar takeda manyan hips",_

_zama tayi tana wasa da yan yatsuta, yace inane kemaki ciwo bata d'agoba tace mashi bayana ne yake cewa amma naji sauki yanzun Allah" murtuke fuska yayi yace idan kuwa mutuwa zakiyi sai anshafa makishi yar rainin wayo kawai, zama yayi

Please Login or Register in order to submit comment