ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hayyaci yace"

Wannan Qamshin shine sirri,
Kinason ki kashe Abbinki ne baby Inayah?

Wani zazzafan numfashi taja tanajin wata masifaffiyar abinda Bata taba jiba......

Daqyar ta iya bude idanuwanta dasuka sauya ta kallesa shima ita ya kalla da
idanuwansa dasuka Gama tabbatar mata da wannan ba Abbi bane AA MAJEED ne...

Harshensa yasa ahankali yafara lasan wuyanta Yana sakar Mata numfashi masu dumi
dasuka rikitata take qaramar kwakwalwarta tafara watsewa tana bin iska...

Lasar dayake Mata da harshensa tafi qanqara sanyi da Santsi,

Arikice ta riko kansa tana kasa Jan numfashi sbd fita hayyacinta datai tana kiran
sunansa batareda tasan tana hakanba...

Kuma Kiran sunansa tayi cikin wani buwayayyan sauti dayasashi dagowa ya Kama
bakinta ya riqo harshenta da nasa yafara zuqan duk yawun bakinta daketa Qamshin
cool mint Listerine mouth wash.

Yau sosai takejinsa da zafinsa sbd ko kirjinta sun fara shedan hakan,
Kissing din dayake Mata Yana yamutsa gashin kanta daya fizge band din dake daureda
gashinta tuni ya jefar,

Dagashi har ita sunkai gabar da Babu Mai iya hakurin Dan uwansa duka da ita tana
cikin fargaba da tsoro Amma Kuma kisses dinsa da yanda yake lasar fatar jikinta
yasa tsoron da Jin dadin ke kokawa da juna.

Yana Shan bakinta ya miqe da ita a jikinsa zuwa Lafiyayyan gadonta Daya Gama Kama
Qamshin jikinta ya kwantar da ita Yana kallon rigarta dake sake kashesa har kwanya
Kai tsaye ya balle batiran rigar jikinsa ya zame ya jefar qasa Yana kallon kirjinta
dake sama Yana qasa sbd numfashin datake fitarwa me qarfi.....

Hawowa gadon yayi ahankali tareda daga rigar tata ahankali ya zura kansa Yana
shaqan Qamshin cibiyarta da har anan Qamshin yake ya lumshe ido a hawale Yana Dora
lips dinsa kan cibiyarta da sauri taja numfashi tana tsikar jikinta suka miqe ta
qanqame tattausan pilon da kanta yake kai...

Tun daga kan cibiyarta ya fidda harshe yafara lasheta Yana kissing zuwa saman
kirjinta kansa na cikin rigar....
Ba zato taji hawaye na bin fuskarta jikinta yafara rawa sosai daqyar take iya furta
sunansa sedai Sam baya gane yaren komai a lokacin...

Irin yanda yakewa kirjinta taji kukanta na tsananta sbd taji abinda yafi karfinta
ba kadanba,

Kwakwalwarta neman bugawa takeyi bazata iya daukaba Al'amarin yayi Mata zafi ga
numfashinta na neman siqewa sbd fita da sauri cikin yanayi.

Ta cikin rigar ya bullo da fuskarsa ta wuyan yasake hade bakinsa da nata Yana Bata
sabon kiss dayasa Kuma kanta sake daburcewa.....

Rigar kasa daukansu su biyu tayi acikinta ta farke biyu daidai dama tamkar net
take.....

Farkewar rigar yasashi bude Ido daqyar ya kalli asalin komai nata dake gabansa
zahiran......

Daga wannan lokacin baisake sanin me kansa yake cikiba kuma sbd take kunnuwansa da
idonsa suka dif bayani baya gani baya fahimtar komai sai abinda yake gabansa.

Abinda taji Yana Shirin faruwa ne yasa ta shiga gigitar gaske tagara janyewa tana
Kiran sunansa a tsorace sbd tabbas tasan taji abinda yafi karfinta saidai a lokacin
Babu tsira Dan kuwa Abbinta yagama kaiwa sama a Inda Bata tunani duk girman Sonta
Dake cikin Rai da ruhinsa bazai iya riqe kansaba alokacin Dan kuwa komai yazo Masa
a gabar da Babu abinda zai iyaji.

Ihun Kiran sunansa tafara tana son janyewa Amma yayiwa qugunta kyakkyawan riqonta
Babu abinda zai karbeta a gun.....

Kukan masifa da azabata tafara saki tana turesa Amma babu alamarma yasan metake Yi
ko fada....

Wasu manyan balain dabaisan dasuba a duniya yaji suna kunce kansa daya bayan Daya
suna farfashewa.....

Akaron farko rayuwarsa dayaji kansa cikin shock din dabaita tsammanin jiba Koda a
wutar lantarki ne Dan wanna yafi wutan lantarkin......
Abinda yakeji yafi karfin kansa da kansa Dan haka yake abinda kawai ke gabansa
bayajin komai na duniyar...

Tun tana ihun Kiran sunansa cikin kuka da turesa harta Kai Bata iya kukan
hannuntama sanyi sukai tafara hawaye kawai tana Kiran sunansa cikin wuya.

Wani sabon abinda dayaji ya buga kwanyarsa da karfi baisan lokacinda ya daga
hannunsa ya daki kan gadon dasuke kaiba da qarfin gaske take gadon ya balle bat
lokaci daya duk shegiyar tsadarsa kuwa sbd dukane na masifar gaske yayi Masa
batareda yasan yayi hakanba sbd karon farko dayasan mace a rayuwarsa... zufa da
wani sanyine yaji suna keto Masa tako Ina lokaci daya ya qanqameta Yana Kira
sunayenta duka ukun, AYSHATOUH, INAYAH, BABYN ABBI....

alokacin itace batajin abinda yake fada sbd tayi nisanda suma ne kawai Bata qarasa
yiba Amma ko idonta Bata iya budewa sbd tsananin azaba da mawuyacin halinda take
ciki.

A gefenta ya mirgina da qyar sbd sanyi da rawar da jikinsa ya dauka take Yana
qarasa sauke numfashin abinda yagama....

Ahankali ya daga hannunsa ya janyota jikinsa ya qanqameta Yana Kiran sunanta can
qasa daqyar sbd zazzabin gaske ya rufesa shima take sbd shikam zumar tayiwa
kwanyarsa da gangar jikin babbar illar dabai San haka abun yakeba.

Ajikin juna suke sauke numfashi akan gadon Daya rizga dasu rugugu ya balle.

Sum jima tsawon lokaci ahakan harya samu yadawo Yar nutsuwarsa ya shafa bayanta
zuwa wuyanta tareda Kiran sunanta ahankali Jin Bata wani iya motsawa.

Ahankali ya tashi ya sauko gadon tareda nufar toilet dinta ya sakarwa kansa ruwan
zafi Yana lumshe idanuwansa da Basu Gama dawowa daidaiba.

Wani Abu yakeji jikinsa yana yawo cikin jininsa Yana birkita kansa Wanda yasan
tsananin son Babynsa ne ke basa wannan yanayin,

Jinta yakeyi a koina na kansa da jininsa Musamman ayau din tagama kaisa Inda bazai
taba dawowaba mutuwama zaiyi acan akanta.

Yana Gama wankan ya fito daureda towel dinta dabai Gama rufesa ba ya dawo sakin a
lokacin karfe uku da kusan wata na dare ya durqusa kan gadon ya Dan janye kan gadon
Daya balle rabi ya Fadi Rabin ya rankwafo gadon ya saka hannu biyu ya daukota a
hankali kaman bayason jijjigata ta wahala ya nufi toilet din da ita.

Saida ya sakar musu ruwan zafi tana rungume jikinsan yaga Bata motsaba ya fahimci a
some take Dan haka hankalinsa ya tashi take ya tara ruwan zafi a bathtub ya sakata
ahankali tareda shiga cikin ruwan ya rungumeta jikin Yana lumshe ido tareda kokarin
Hana kansa shiga sabon yanayi akanta.

Zafin ruwan dakuma yanda suka fara ratsa jikinta yasata farfadowa ta bude
idanuwanta da har sun kumbura sbd kuka.

Ganinta jikinsa yasata sakar Masa wani kasalallen kuka tana qarasa sake Masa
jikinta gabaki daya.

Kasa cewa komai yayi sai shafa kanta dayakeyi Yana Kiran sunanta cikin
galabaitacciyar sonta da batasan yariga yai Masa illaba tuni.

Rigimar kukanta yasashi fita da ita daga ruwan ya sake hada wainda basiyu zafinsuba
ya maidata ciki.
Kukan taci gaba dayi sbd azabar da jikinta ke Mata koina tanajin radadin gurzan
datasha ciki da wajenta har kirjinta zafi suke Mata da radadin gurzan dasuka Sha.

Daqyar suka gamo toilet din suka fito ya daukar Mata wasu kayan da nasa ya dauketa
sukai dakinsa.

Suna Isa ya saka Mata kayan baccin shima ya saka wasu dogon wando da Riga na baccin
suka kwanta sbd dagashi har ita zazzabi me qarfine ya rufesu atake daurewa kawai
yakeyi Yana lallabata ganin tanajin jikin sosai sbd kakkarwa takeyi sosai ga
jikinta ya dauka zafi take ko bude idanuwanta takasa Yi.

Ajikinsa ya sakata ya rungumeta Yana shafar bayanta cikin tsananin so me girma Daya
Gama gauraya jininsa da komai nasa.
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/10, 10:41 AM] MG: *_63_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Ko da akai asuba jikinta yayi tsanani sosai shi kansa yanajin jikin Amma ta Babynsa
yakeyi Dan haka sallah ya tashi yayi ko masallaci Bai iya fita ba Yana idarwa yaga
ko sallar bazata iyaba ya janyo qatuwar Fendi hoodie jacket dinsa ya saka Mata akan
kayanta ya saka Mata hular sanyi da safa a qafa shima ya sauya kayansa zuwa Riga da
wandon Balenciaga masu kauri da hula a hade ya dauketa tareda rungumeta cikin
jikinsa da kyau ya fita da ita batareda ma Yan gidan kowa ya tashi sallar asubaba
Dan akwai duhu sosai lokacin wasu masalllatanma ko Sallar asuban Basu idarba.
A mota ya kwantar da ita a set din gaba ya Shiga ya tada ya fice gidan.

Asibitinsu ya nufa da ita Kai tsaye Bayan ya Kira Dr Anna Daya daga cikin manyan
asibitin tace tana can anan ta kwana asibitin....

Suna Isa Kai tsaye shine ya dauketa zuwa office din Dr Anna batareda yajira anzo da
abun daukaba an dauketa.

Kwantar da ita yayi kan gadon patients dake office din Dr Anna na gyara Mata
kwanciya cikeda kulawa da damuwa tace"

Oh my God,meya sameta?
Temperature dinta is too high.

Bai Bata amsar tamnayartaba cikin kulawa yana kallon Inayar yace"

Zafin jikinta yayi yawa please do sumtin about it kafin komai...

Daqyar Inayah ta iya bude idanuwanta dasuka kumbura ta kalli Dr Anna cikin murya
mata sauti a kasalance tace"

Dr Anna koina jikina ciwo...

Hawayenta ne suka gangaro yasa lallausan hannunsa ya tare tareda share Mata hawayen
Yana Jin kaman ya Ciro ciwon daga jikinta ya dawo dashi nasa.

Jinta yakeyi kaman wani jaririn kwai Yana yawo a zuciyarsa bayason ya fashe ko ya
bugu ko kadan.

Kallonsa Dr Anna tayi tace yaje ya zauna zataji da Inayah din.

Kallon Inayah tayi cikin kulawa da tausayawa tace"

Kunyi having sex ne?

A wahale Inayah ta rintse Ido hawayen ciki suka gangaro ta gyada Mata Kai.

Cikeda mamaki takuma cewa"

Wannan shine first time dinki?

Yes,Dr please ki rage min radadin Nan I'm in alot of pain please" ta fada cikin
kosawa da azabar ciwon jikinta da zazzabi.

Sosai Dr Anna tashiga mamakin Inayah da Abbin duka lokaci daya Ashe see yanzu suka
Zama intimate da juna Bayan tsawon lokacin dasuke tare.

Qafafunta ta ware ahankali tareda zare Mata wandon Dake jikinta ta kunna qaramar
fitilarsu ta likitoci ta haska gurin da kyau.

Oh my God" ta fada cikin sabon tausayin Inayah sbd gurin Kam Sir AA MAJEED yagama
gurjesa ba sauki..

Ba qaramar gurza da farka yayiwa gurinba Dan haka take takira nurse Daya takawo
Mata abubuwan dazata buqata gurin duba yanayin na Inayah daketa hawaye tana kasa ko
daga hannunta.

Yana office din zaune suka jata zuwa labour room Dinsu Dan sake dubata da kyau idan
ba buqatan dinki.

Suna fita Dr Abdul daya kwana asibitin shima ya gansu da Inayah zaa wuce da ita
hankaki tashe yake kallonsu ya tambayi Dr Anna meya sameta Kuma yaushe aka kawota?

Ba kwana kwana Dr Anna ta sanar Masa first sex dinta tayi ayau din shine abin yazo
Mata da wahala.

Wuta ya dauke cak agurin batareda ya sake daga qafa ya bisu ba har suka shige.

Addua yayita karantowa Yana korar shedan dakeson sakasa qunci haka kawai
Ya rufe Ido ya bude Yana tsananta adduarsa ya juya yabar gurin zuwa office dinsa da
sauri.

Acan ciki kuwa Babu wani dinki da akai Mata duk da ta gurzu iya gurzuwa kawai dai
sun Dan gogge Maya gurin da Cotton me sanyi sai allurai da pain killers sai na
zazzabin jikinta me qarfi.

Ruwan zafi sosai Dr Anna ta taimakata Mata tashiga a office dinta bayan sun dawo
kafin ta taimaka Mata ta kimtsa suka fito sbd zazzabin ya rage sosai ta Dan dawo
hayyacinta yanda ya kamata
tana tafiya da qyar ahankali suka dawo gurinsa Yana kallonta kaman zuciyarsa Zata
bude agabanta sbd yanda yake jinta.

Hannunsa ya miqa ahankali ya kamota zuwa jikinsa yana kallon fuskarta dataqi
kallonsa tasake narkewa jikinsa tana sako hawayen sauran ciwon da jikinta keyi
koina.

Godiya yayiwa Dr Anna suka fito ta karasu har mota suka wuce lokacin garin yayi
haske sosai.

Hannunsa daya na riqe da nata hannun yake driving da hannu daya sbd har lokacin
jikinta da sauran zafi.

Koda suka Isa har lokacin Babu Wanda ya tashi a gidan Dan haka Kai tsaye dakinsa
suka koma ya taimaka Mata da qyar tayi sallah ya kwantar da ita a jikinsa Takoma
bacci kan gadonsa.....

Yanajin yanda numfashinta ke fita ahankali cikin sanyi da kasalar ciwo
ya lumshe idanuwansa Yana Jin komai na duniyar daren jiyan Yana Neman dawo Masa
cikin qwaqwalwa
Yin hakan matsala ne garesa Dan zai iya sake buqatarta Bayan tana cikin wannan
halin Kuma yasan qarasa rikice Masa zatai Dan haka ya sake lumshe ido tareda
kissing kanta ahankali Yana rufe Ido ko zai samu baccin shima.

Bacci sosai sukayi sai guraren 10 ya tashi yayi wanka ya taimaka Mata tayi wanka
sbd zazzabin ya Dan tafi ba lefi Amma gabaki daya jikinta yayi tsami sosai bata
wani iya dogayen motsi.

Dakinta yakaita suka saka doguwar Riga Mara nauyi sbd tace batason kaya masu wando
zafi Zata ringa ji agun ga pant ga wani wandon.

Suna Gama shiryawa suka fito dakin sbd ba gurin kwanciyarta a gadon dan ba qaramin
ballewa yayiba.

Bakowa Palo anan tace Zata zauna dan haka ajiyeta yayi zubbi dasuke aiki kitchen ta
fito kenan yace taje ta hado Mata tea me zafi takewo Mata.

Kissing din gashinta yayi ahankali Yana kallon fuskarta da duk ta narke cikin
kulawa kaman zai iya cire Mata ciwon yace"

Zanje na shirya okay????

Kasa magana tayi Dan har bakinta ciwo yake Mata sbd jikinta da Babu qwari koina
Kai ta daga Masa hankali tana ciko idanuwanta da Hawaye.

Idon da hawayen suka ciko yayi kissing ahankali tareda miqewa ya nufi dakinsa.

Yana barin palon Haj umma na fitowa yau kusan duka lattin tashi sukai gidan kaman
hadin Baki,

Kallon Inayah dake cikin kujera ta wani lafe kaman Mara lafiya sosai tayi tana
qarasowa ta kalleta.

Mamaki ne ya Dan Kamata ganin fuskar Inayah din kaman a Dan kumbure alamar kuka ko
rashin lafiya.

Cikin sauti taqaitacce tace"

Lafiyarki kuwa yau kika lafe anan?

Zubbi data kawo Mata tea me zafi da kauri sosai tareda zallar liver sauce me zafi
ta jiye cikin tray tayiwa Haj umma Ina kwana tace"

Zazzabi Inayah din keyi" kaman yanda dai ta fahimta ita.

Allah ya sawwaqa kawai hajiyar tace tana barin gurin.

Umma yaganah ce kawai tayi breakfast a gidan Takoma tayi kwanciyarta Dan haka haj
umma ita kadai tayi nata itama yau din tana gamawa tazo palon ta zauna tana
wayoyinta hankali kwance.

Suna zaune umma yaganah tafito itama shirye cikin atampar cotton satin me tsada.

Ganin Inayah lafe fustarta wani iri yasata qarasowa ta zauna gefenta cikeda mamaki
da damuwa da kulawa tace"

Lafiyanki kuwa?
Yaya naganki haka?

Ba bakin magana sai hawaye data saki kawai tana kwantawa jikin umman.

Kallon Haj umma tayi suka gaisa tace"

Meya sameta ne?

Kallon Inayar Haj umma takuma Yi tace"

Sai wani Abu ya sameta ne take wannan Rigimar?
Ai Kun Saba ku dukan karma ki daga hankalinki indai itace bazai wuce zazzabi ba
take Neman dagawa jama'ar gida hankali.

Kafin umma yaganah takuma magana saigashi ya fito a shirya cikin wasu black Balmain
full zip hoodie set masu kauri kadan sbd hoodie wears na cikin kayan dayafi sakawa
sbd ko kadan bayason sanyi tsadaddun slippers din Mk.

Qamshinsa Daya gauraya palon yasa Inayah bude idonta kadan ta kallesa tana sake
cigaba da tsiyayar hawaye ajikin umma yaganah.
Cikin girmamawa ya gaida su Haj umma idonsa na kan Inayah din
Ya maida kallonsa kan abincin dake gabanta kan table aje Bata ci komaiba Kai tsaye
cikin nutsuwa da kulawa yace"

Bakici komaiba har yanzu?

Umma yaganah ya kalla yace"

Abata taci wani abun.

Tea din Umma ta dauka tana Bata a Baki tana cewa"

Ni bansanma meke damuntaba wannna hawayen kin kasa denawa to tayaya za'a san meke
damunki a Kira likita kinqi yiwa kowa magana.

Zuba Mata Ido yayi yanajin zuciyarsa na kasa samun sukuni da rashin cin abincin
nata gashi yanason Jin ya zafin jikin nata yanzu sbd hawayen nata duk sun dagula
Masa lissafi fitowarsa gashi baiyi zaton su umman duk sun fitoba.

Kallonsa Haj umma tayi tana gundura da wannan kallon duk kamewarsa tana neman
zubewa agaban 'yar cikinsa Dan haka ta kwalawa zubbi Kira tace a shirya Masa
breakfast a dining.

Saida zubbi tagama tsara komai a dining din tazo ta sanar masa Kai tsaye ya Dan
gyara Zama Yana ajiye wayar hannunsa dayake dubawa Amma hankalinsa baya Kai Yana
kan Inayah da umma keta lallabawa Tana Shan tea din daqyar,
yace"

No abani tea kawai.

Kallonsa Haj umma tayi cikin kulawa tace"

Zaka fita aiki bakaci wani abincin kirkiba MAJEED,
Please ka Dena Wasa da lafiyanka
Rashin cin abinci yanda ya kamata zai iya baka matsala.

Kallon Inayah da aketa fama da ita yayi a hankali yace"

Kinaji right?
Ki daure kici abincin kafin wani damuwan yashiga sbd rashin cin abinci.

Sake Baki Haj umma tayi tana kallonsa
Tana magana akansa yanayi akan Inayah tsabar rashin tausayi irin na Inayah din data
daga hankalin kowa akan Dan zazzabin dama taqi fadar meke Mata ciwo.

Tea dinsa aka kawo Masa cikin wani kyakkyawan farin cup yafara Sha ahankali Yana
karanta sakonnin wayarsa Amma kwata kwata hankalinsa ko Rani bayakan wayar bare tea
din dayake Shan Yana kan baby Inayah data Gama Shan tea din daqyar umma yaganah
tana shafa kanta tanata sake tambayarta abinda yake damunta.

Amma yau bakinta budesa ma takasa sbd nauyin da komai jikinta yayi Mata Dan haka
shiru kawai tayi tana sake yamutsasa daga Inda yake zaune da qananun rigima da
hawayenta.

Haj umma da itama abin ya isheta gashi majeed din taga baida niyar fita Kuma ta
tabbatar sbd Rigimar Inayah dinne a siqe tace"

Wai bazaki fada abinda yake damunki ba Akira likita ya dubaki ki dena Mana wannan
koke koken?

Wayarsace tayi ringin Yana dubawa yaga kamfanin furnitures din dayayiwa magana ne
tun kafin yafito yaso suzo da wuri su sauya gadon dakinta kafin kowa ya fito..

Kamewa yayi tareda Basu damar shigowa su biyu ne maza matasa sai manager din
kamfanin na uku suka shigo Kai tsaye ta kofar kitchen zuwa bedroom dinta suka fara
fiddo da pieces na gado Daya bayan Daya suna fita waje dashi su umma yaganah na
kallo cikeda mamaki.

Umma yaganah tashi hankalinta yayi sbd tananin gadon ne ya balle yajiwa Inayah ciwo
har take cikin wannan halin Dan haka cikeda kulawa ta kalleta tana kallon jikinta
tace"

Kinji ciwone Inayah?
Meya sameki ne wai?

Haj umma kuwa da kusan tafi umma yaganah shiga dibbin mamaki baki a sake tace"

Uban me kika ringa yiwa gado me qarfi haka harya balle rugugu?
Kinsan abinda kikai kenan kika jawowa kanki ciwo shine kike Neman daga hankalin
mutane,

Daqyar Naga safiyar yau din ta waye sbd tashin hankalin da naita ji tsakar sililun
dare na dauka iskokai ne wlh a kitchen suna barin Kaya shiru kawai nayi sbd kada na
daga hankalin jama'a Ashe kece kika tashi saka Jinina kaiwa dari biyu na mace
abanza..

Wannan abin naki yafara wuce hakurin kowa
Da girmanki shine Zaki hau gado kiyita tsalle ko rawa harkika Karya gado me tsada
irin wannan....

magana fa ake Miki......cikin sauti Mai kosarwa a tausashe yace"

Umma please.....
Batada lafiya tambayan yayi Mata tsauri please..

sauran qarashen gadin da aka fito dashine yasasu kallon shatin Inda da alama buga
gadon akai agurin yasa ya roshe take Haj umma takuma shiga mamaki me girma ta bude
Baki zatai magana.......
##MAMUH#

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/10, 10:57 PM] MG: *_64_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Innalillahi wai meya faru a gidan Nan ne bamu saniba?

Barayi sun shigo gidan ne?

Me sukai Mata?

Menene wai kunqi fada kowa yayi shiru idan akwai abinda kuka sani bamu saniba ku
fada Mana Dan tabbas nikam nasan naji motsi Babba a gidan Nan daren jiya.

Maida kallonta tayi kan MAJEED Wanda ya miqe tsaye batareda yace komaiba yayi gurin
manager din dazasuyi magana.

Dawo da kallonta tayi kan Inayah hankalinta na Neman tashi tace"

Yaganah ki tambayeta abinda yake faruwa ke idan Zata fada miki.

Kallon Inayah umma yaganah tayi cikin kulawa da Dan tausasa murya tace"

Inayah meyake faruwa ne?
Fadamun kinji.

Kuka Inayah ta fashe dashi a hankali tana sake lafewa jikin umma yaganah ta bude
Baki daqyar tace"

Ni ku Dena tambayata Banda lafiya koina jikina ciwo yakeyi ku tambaya Abbi.

Kuma Ni Haj umma ki Dena tambayata na balla gado bani bace.

Umma yaganah kallonta ta tsaya tanayi dakyau kaman tanason gane abinda ya faru
saidai Bata Gama tabbatarda hakanba ahankali ta tayar da ita daga jikinta tace"

Kukan ya Isa haka muje dakina ki kwanta to tunda yanzu daura Miki sabon gadon.

Baki haj umma ta bude tana Neman ma'aunin dazata Dora kalmar Inayah na cewa a
tambaya Abbin Bata Gama samun abin fadaba umma yaganah ta tayarda Inayah din tsaye
su tafi daki taja ta tsaya tana sakin sabon kuka tace"

Umma yaganah Ni bazan iya tafiyaba.

A rude Haj umma ta hadiye zancenda dah Zata fada tana sauyawa da cewa"

Ke bamason shashanci fa tafiyarma bazaki iyaba?
Ahankali umma yaganah ta kalleta tace"

Inayah meya sameki ne?

Kasa kallon umman tayi tana komawa ta zauna sbd gurin yayi Mata tsami zafi takeji
sosai.

Zuwa lokacin umma tafara zargin komai Amma sbd kaman uwa take Kuma ba wani boyo
tsakaninta da Inayarta Dan haka cikin kulawa da dan rage sauti tace"

Wani Abu yafaru ne dake?

Gyada Kai tayi tana sake tsiyayo hawaye tace"

Umma yaganah zafi nakeji a jikinsa sosai,
Abbi........

Hanata fada tayi tana Jin wani irin sanyi da nauyin maganar lokaci daya Dan haka ta
juyo ta kalli Haj umma data sake Baki da hanci tana kallonsu tana jiran Jin abinda
Inayah din Zata fada Amma Bata gane komaiba saidai kaman taso ta gane abinda umma
yaganah ta hanata fadan....

Jin tayi hankalinta yayi mummunan tashi idan har wani abun ne datake zargi ya faru
a gidan nasu shine aka karyo gado.....

Qalu innalillahi wainnan ilaihrrjiun" tafada a zuciyarta zufa na Neman keto Mata,

Me MAJEED zaiji agun wannan yarinyar dabazai Bari ayi Masa auren kece reniba da
babbar mace dazai morewa rayuwarsa abasa Jin dadi da kulawa yanda ya kamata.

Tunani me zurfi tashiga tana lissafin da batamasan tanayiba.

Umma yaganah kuwa lallaba Inayah tayi akan su tafi daki Amma takasa tafiya gashi
ita Kuma bazata iya daukantaba..

Rigima sosai Inayahn ta ringa zubawa Wanda yake sake dama lissafin Haj umma harta
kasa hakura a fusace tace"

Kinfa ishemu da kukan banzan Nan waye ya aikeki wasan banza da girmanki har kika
jiwa kanki ciwo kikaja hasarar gado Babba irin wannan...

Shigowar MAJEED dinne yasa Inayah maida kallonta kansa tasake Bata fuska tana sako
sabbin hawaye tace"

Abbi bazan iya tafiyaba Ni ka kaini dakin umma yaganah Haj umma tanata min fada na
Karya gado saikace nice na Karya din.

Haj umma ya kalla a natse cikin bayyanarda damuwa yace"

Umma batada lafiya Ina Zata tsaya wani iya barna,

Nufar Inayah din yayi ya kalleta cikin kulawa yace"

Kema ki Dane wannan kukan ze sakaki ciwon Kai da zazzabi.

Umma yaganah ya kalla yace"

Kuje gurinki din tunda can takeso.
Kin tafiya Inayah tayi
Umma yaganah dataga dai Neman sanin komai zasuyi gaban MAJEED kunyar tayi Masa yawa
tayi musu yawa Suma saita wucewarta tana cewa"

Bari naje kitchen inada aikin Yi ni tunda bazakiba ki zauna idan kin tashi kinje.

Tana barin gurin ya kalli Inayah fuskarsa a marairaice kaman zai Ciro ciwon daga
jikinta ya mayar nasa ahankali yace"

Na kaiki da kaina?

Gyada Masa Kai tayi tana cewa"

Bazan iya tafiyanba zafi nakeji.

Shikenan ya Isa Dena hawayen Zan kaiki Amma ki daure ki Dena kuka idan ba hakaba
kowa zesan meyake damunki.

Haj umma datai zuru kaman jinta ya dauke Inayah ta kalla sbd abbin ya dauka itama
ta wuce su kadaine a palon..

Juyowa yayi ganin tana kallon bayansa yaga Haj umma na zaune idonta baya kansu Amma
dai baiyi zaton tajisa ba Dan haka ya Dan matsa daga jikin Inayah din zaiyi magana
Haj umma ta tashi kaman Bata gani sosai tayi dakinta....

Tana shigewa ya janyota jikinsa ahankali Yana kallon shagwabbiyan fuskarta data
kumbura sbd kuka da rigima ya shafa fuskarta Yana share Mata hawayen da tafin
hannunsa yace"

Dakin umma yaganah Zan kaiki ki kwanta ko nakaiki nawa?

Lafewa tayi jikinsa tana girgiza Kai tace"

Dakin umma yaganah zani.

Ok to hawayen ya Isa muje na kaiki.

Daukanta yayi cak kaman bayason jijjigata ya rungume jikinsa ta lafe tanajin sonsa
na yawo zuciyarta Amma Kuma Bata marmarin zuwa dakinsa tayi baccin.

Fitsari tace maza zatayi dan haka bedroom dinsa ya nufa da ita acan tayi fitsarin
tana kuka tana komai duk tabi ta yamutsa Masa kayan jikinsa haka dai tagama suka
fito yakaita dakin umma yaganah.

Dayake yasan umman na kitchen dan haka har kan gado ya kwantar da ita tareda Dan
rufeta tana sake narke Masa ga Kuma zabbinta da kaman zai dawo.

Haka ya lallabata yabarta tayi bacci yakoma palonsa hankalinsa na rabuwa biyu.

Baccine ya dauketa
Koda umma yaganah tashigo zaunawa tayi tana kallonta cikin kulawa da tausayawa sbd
ba shakka taci wuya a hannun abbin nata.

Anty Hafsat takira tace tazo ta kula da Inayah din Dan itakam Batasan ya Zata
lallabata ta iya kulawa da itama tunda dai da alama kulawa take buqata sbd yaji
rauni sosai kila.

Anty Hafsat kuwa ba Bata lokaci sai gata dasu ruwan bagaruwanta masu zafin gaske a
qaton flask data dafa tazo dasu.

Inayah na tashi bacci kuwa ta zuba matasu a roba suka shiga toilet din umman tana
ihu da kuka da komai tasata Zama acikinsu...


Ihunta da kukanta tana Kiran sunan Abbinta yasa Haj umma data Kama kanta a daki tun
dazu tana shiga zurfin tunani fitowa tazo dakin tana tambayar lafiya hankali tashe.

Umma yaganah dai kasa cewa komai tayi sbd Jin nauyi
Anty Hafsat ce ta iya cewa"

Ruwan zafi ne akasata Shiga sbd likita Dana Kira tace asata ciki sosai.

Son tambaya Haj umma keyi na menene dalilin shigar ruwan zafin Amma gudun abinda
zai iya hanata bacci yasata hadiye tambayar ta juya ta fice Tana cewa"

Allah ya sauwaka" sbd ta lura gidan kowa na neman Zama abinda ya Zama kuma.

Dakinta Takoma Yana jiyo irin draman da aketa Yi da Inayah din wadda tasaka
zuciyarta kasa nutsuwa Dan kuwa wannan tabarar tata tasaka MAJEED dinta duk yabi ya
susuce akan qanqanuwar yarinya.

Bayan anty Hafsat tagama gasata da kyau sai gashi kuwa jikinta ya sake sosai tasamu
Dan qarfin jiki da kuzari..

Umma Hadiza ma datasan halinda Inayah din take ciki sakamakon wayar data bugo Mata
tajita sai

Please Login or Register in order to submit comment