gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Alaƙar Zuci Complete Hausa Novel by Mai Dambu Chapter 8 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah ka saka baki su bani matata wallahi ina sonta zan turo maka da kuWin mai a saka a mota a kawo ka kaji alhajina."" ""Shi kenan in sha Allah zan tawo gobe!"" Godiya yayi ta mishi yana kara gode mishi. A hankali ya ajiye wayar yana kallon Karimah da take zaune a gabanshi ta hade rai. ""Baby Karimcy kada ki damu ai!"" ""Ya isa haka!"" Ta fada tana kokarin"

mikewa ya janyo ta suka fada wata duniya na daban.

***

"Kiran sallah farko akan kunne na aka yi shi, na tashi nayi raka'atu fijir, ina cikin sallah Aunty Innah ta"

"shigo, murmushi tayi ta shafa kaina ta wuce ban daki tayi alwala ta zo ta gabatar da sallah nafila, a hankali ta ajiye min wata waya a gefena. ""Ki duba akwai Alqur'ani a ciki zaki iya saurarenshi, ga airbon ki hada da shi kada maganar wani ya kara saka ki cikin tashin hankali har ki razana, domin condition dinki yana da matuar hatsari kin ji."" Gyada mata kai nayi, har ta haWa min abin karyawa da magani na sha sannan ta koma wurin aikinta. Sai karfe bakwai ta shigo lokacin ta gama zata koma gida. ""Zan koma na huta an jima zan dawo bakiWaya kin ji kina son wani abu ne?"" ""Duk abinda kika kawo min zanci "" murmushi tayi ta shafa kaina tana me rungume ni a jikinta. Tana bubuga bayana. ""Ki yi hakuri kin ji kome zai wuce wata rana zaki ga kamar mafarki ne kin ji ko?"" Murmushi nayi mata nace mata..""Nagode!"" Haka ta mana sallama ta tafi, wurin karfe takwas sai ga Mama da Abba, tsoron ganinsu yasa na rikice ina mai niman hanyar da zan gudu ban daki, amma ba hali shigowar Ya Ado da yaga yadda jikina yake kerma ya zo inda make ya zauna tare da kwantar da kaina a kafad'arshi. ""Shiiiiii!"" Yake furtawa a hankali, yana matse hannuna rintsa idanuna nayi hawaye na zuba min, a hankali a kafad'arshi. ""Tow Yar gata, yar kwai ko nace yar gwal!"" ""Hajiya Shehu idan kana son tayi aman wawalwarta sai ka gyara wuri ka zauna domin ina ga haka ya dace da ku kai da Yaya Salamatu;"" jin haka yasa shi kallon Umma ya ce mata. ""Aminatu amma kin san abinda tayi bai dace ba?"" ""Ai rashin dacewar yasa zance maka kai ka tab'a tambayarta me yake faruwa a rayuwar aurenta? Yanzu yar gurin kishiyata da muka aurar bariya a lokacin aa ina cewa saboda ita na fari ce uwar ta watsar da batunda mijin nan yayi ta cutarta ba a sani ba karshe sai da ya dauko mata lalura yarinyar nan ta rasu a wurin haihuwa bayan ciwo ya cinye ta ita da abin cikin ina lokacin da yar take kawo karar koranta muke? Sauyin Lubnah yayi yawa. Shirunta cuta ce ga rayuwarta ko ku shiga lamarin ko kuma muna nan daku zaayi kukan mutuwarta. Da yake Allah ya bata wani mugun jiki ne da baya bayyana tashin hankali da wata ce ta kare tas sai kashi da hakora rakwacan! "" Kasancewar Umma Aminatu abokiyar wasarshi ce ita kanta Mama Abokiyar wasan Abba ne domin su Ya'yan mace, shi kuma Wan namiji. Haka yasa ta hana shi magana kuma akwai mutuntawa a tsakaninsu domin Mijinta da ya rasu aminin Abba ne, cikin nuna damuwa ta ce mishi. ""Nasan da Madaki yana raye da shi zai dauki lamarin Lubnah da muhimmanci, gaskiya abin ba dad'i duk da har yau bata ce mana uffan ba, shiru idan yayi shiru mace idan ta tashi mutuwa aman jini take yi saboda lokacin da ya dace tayi magana an rufe mata bakinta."" Ambaton Madaki yasa Abba ya juya yana faWin."" Kai anan zaka lalace ba zaka koma aikinka ba!"" ""Zan koma ina son na ga yadda al'amarin zai kasance ne!"" Juyawa Abba yayi ya zuba masa idanu kafin ya harare shi. ""Kada ka sake ka lalata mata aure domin ba zan dauki haka a matsayin kuskure ba."" Shi dai bai ce kome ba har ya janye ni a jikinsa ya rako Abba da yake Mama zata"

zauna da ni.

"Har ya dawo ya samu ina karyawa, ban yi magana ba, amsar nashi abun karyawa yayi yana waya da"

"Aunty Zakiya har da mika min na gaishe ta daga haka nayi shiru na cigaba da karyawa. Mama ta fara magana a hankali. ""Shi rayuwar aure dan hakuri ne."" ""Ai kuwa idan irin na Lubnah ne kabari ne wurin zamanta kawai domin daga alamu kun fifita zumuncin uban yaron akan Yarku!"" Jin haka Mama ta rufe Umma da Fada itama Umma ta hau sama suka rikito ashe itama yar bala'i ce, daukar airbon din nayi na"

"saka a kunne na, na fara oarin kunna karatun Alkur'ani, sannan ba kure karar, yadda ba zan tab'a jin"

"muryansu ba. Haka ce ta faru kuwa, sai abin ya zo min da sauki har suka gama hayaniyarsu ban san me"

"ya faru ba don Ya Ado yana gefena har barci ya dauke ni. Gyara min kwanciya yayi, bai kashe karatun ba ya cigaba da yi."

Karfe daya na rana na farko a lokacin wai Mama ta tafi da na tambayi Umma Aminatu sai tabe baki tayi

"wai tana faWin.. ""taga ni da lauya munki bin bayan shegen Yaron nan shine ta yi zuciya Allah yasa ta daka da kafa har Dutsen tanshi idan tana da zuciya."" Wanka nayi nazo na gabatar da sallah, ina addu'a Ya Hafiz da Baba Malam suna shigowa, wani irin bugawa kirjina yayi wanda ban san lokacin da hawaye ya zubo min ba. Gaishe Baba Malam Umma Aminatu tayi tana kallon Hafiz da yake kallona cikin jin dadi. ""Kaso daga gidanka a wuce da ita dungulbi ko?"" Take ya gyara fuskarshi yana kallon Baba Malam.. ""yanzu ba wannan ba yaushe da a sallame ta ne ta koma dakinta. Na kashe wannan maganar domin na"

"samu Usmanun na gaya mishi na kashe zancen nan har abada a bashi matarsa Allah ya taya shi riko! """

"Kaina a kasa har aka turo kofar yana kara jaddadawa an kashe maganar, Ya Umar ya ce mishi. """

"Magana dai bata mutu ba, sai yq gaya mana inda ya kai mata da duk abinda ta mallaka. "" "" Umaru ina magana kana magana da nuna min abinda na isa da shi!"""

"Gyara tsayuwa Ya Hafiz yayi yana kallona, kafin ya ce musu. "" Gata nan ku tambaye ta yadda tayi da"

"dukiyarta? Har shaidu ina da shi, yarinyar nan Alhaji nayi hakuri da ita yarinyar da ta bada jinginar gidanta kawai don a bata kwaya ta sha, meye ne ban mata ba? Kayan sawanta ta haWa ta sayar kome nata ta sayar wallahi na rantse da wanda rayuwata take hannunsa yarinyar nan ba karamin bashi ta cillani ba, Alhaji kasan yadda nake kaunar Lubnah amma ni yanzu idan yan uwanta suka ce ba zata zauna da ni ba, zan iya hakura da ita ba gaji! "" Yadda na kafe ya Hafiz da idanun yasa ji wani abu me daci ya cika min wuyana. Ban san yadda aka yi duk soyayyar da nake yiwa Ya Hazif ya dawo kiyayya ba, shin dama ba soyayya ba ce to idan ba soyayya ba ce mece ce nayi mishi? A sanina dai na kaunace shi, nayi mishi biyayya na wulakanta kaina na boye kaWan daga cikin miyagun halayenshi, kura mishi idanu nayi ban iya magana ba, haka akayi ta rikici ni dai har lokacin ban ce kome ba, kuma bana son na ce kome, haka suka tafi ashe bayan barin asibitin babban rigima aka yi da Baba Malam wanda ya tilasta Abba cewa daga"

asibiti idan aka sallame ni a wuce da ni gidan Mijina.

Ba zan mutu ba sai naga karshen Ya Hafiz haka yasa koda na warke aka sallame ni ban cewa kome

"daga abinda yake faruwa ba, haka suka yi ta bina akan na musamman abinda ya fada karya ne nace musu A'a ai gaskiya ya faWa, wannan abin da nayi ya fusata yan uwana, haka suka mai da ni dakina, tunda na fahimci an gyara min dakin an saka min sabin kayan dakin, sai na tsaya a kaina da zuciyata dole na kwaci kaina a hannun Ya Hafiz, amma ta ya? Shine ta hanyar shigar da shi kotu amma kuma idan na kai zancen kotu ya familyna zasu dauki al'amarin, sai na kara jin na shiga wani irin damuwa mai danne"

zuciya. Hankalina yayi azabar tashi.

"Bani da hanyar da zan iya yakince Ya Hafiz a rayuwata sai na ji bani da wani kwarin gwiwa, tunda na"

"dawo kuwa iskanci da cin zarafi sai da yafi na baya, gori kuwa ina shan shi, tun ina dauke kai har ta kai da idan na rama sai ya dake ni, haka yasa na kara shiga wani irin kuncin rayuwa, domin kuwa Ya Hafiz ya saka Abba haramtawa kowa zuwa inda nake, haka yasa babu wnada ya san halin da nake ciki, sau biyu"

ina faduwa a ban daki. Haka zan farka na ganni dauke da karin ruwa.

"Faduwar da nayi na biyu ranar Maman Boy ta shigo ta ga na fadi suka kama ni suka kai ni daki, suka yi ta"

"min fifita dama ya dake ni kenan ya fita shine na fadi, itama Karimah ta fita abinta. ""Har ga Allah lokaci yayi da zaki samawa kanki Yanci idan kika kai shi kotu kudin wanke muni zaki biya!"" Shiru nayi ina nazarin maganar, bayan fitarsu. Ina kwance na kira Ya Ado."

"""Ya Ado!"" Amsa min yayi kafin ya ce min.. ""na'am Auta!"""

"""Ya Ado idan nace zan rabu da Ya Hafiz Abba zai hana ni wurin zama!"" ""Are You ready!"""

*Wannan littafin na kudi ne*

*08130269641*

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: *ALAAR ZUCI*"

Ramlat Abdulrahman Manga

Mai_Dambu

SHA AYA.

"Kamar yana gabana na gyad'a kai ina jan hancina. ""Lubabatu kin shirya rabuwa da Hafiz ko baki shirya"

"ba?"" Sai na ji tambayar ya zo min a wani irin rude, ban san lokacin da na fashe da kuka ba, na rasa meke min dad'i shin mai yayi zafi da zan kashe auren. "" Abba zai kore ni!"" Ina jin yadda ya sauke numfashi ya ce min. "" You're not ready!"" Ya kashe wayar. Haka na cigaba da kuka na rasa yadda zan saka kaina, haka na wuni suku-suku har dare yayi ban daura abinci ba, ko da Ya Hafiz ya dawo ganin babu alamar na daura aninci sai bai ce kome ba, ya fita ya sayo abinci ni kuma ko kallo bai ishe ni ba, ina da sauran kayan tea shi na sha na kwanta. Tun daga lokacin wani irin kunci da kasala ya shige ni, a daddafe nake ibada da alamarun gidan wanda ya dauki idanun ya zuba min, ina kiyaye lafiyata domin duk bayan sati biyu ina zuwa ganin likita wanda su Mama ba su sani ba, haka muka ci gaba da zama, ba ana haka Azizat matar"

"Ya Tahir ta haihu, kiri kiri ya hana ni, zuwa."

"Nima kuma ban damu ba, ana gobe suna Ya Tahir ya zo gidan da kanshi, ya same shi tunda ya ga Ya"

"Tahir yayi ta kame kame. ""Nace ai ta je ita ce!"" ""Ko dai kai ne baka yarda ta je ba, Hafiz mun fa san halinka!"" "" Wallahi Attahiru ba haka ba ne, kasan yanayin ne yanxu tana zuwa ta ga su Inna da Hindatu, zasu zuga ta ai."" Murmushi Ya Tahir yayi ya ce mishi. "" Yaushe zaku bar gidan nan an kusan shekara biyu kenan a gidan nan?"" Shiru yayi yana kame kame kafin ya ce mishi. "" Ai dama wancan gidan ban san lokacin da ta sayar da shi ba! "" Fitowa nayi daga cikin dakina na zuba mishi idanu. Na kasa magana kawai sai ya rude. "" Lulu!"" Juyawa nayi na koma dakin, na kwanta. Wacce irin kiyayya ya Hafiz yake nuna min ne? Me nayi mishi da baya gudun jogana min laifi ko mi kankantarsa? ""Auta! "" Tashi nayi da kyar na leka wajen. Mika min kudi Ya Tahir yayi yana faWin. "" Nasan you are broke, gashi ki rage na abin zuwa gobe suna. "" Kallon kudin nayi nace mishi. "" Ina da kudi Ya Abba ya turo min shekaranjiya, Ya Almu ma ya turo Ya Sani ya ce idan nazo gobe zai bani sabon waya ya ishe ni."" Ina son naga reaction din Ya Hafiz kuwa Allah bai kunyata ni, sai ga eyes ball dinsa kamar zasu fado kasa kuma maganar gaskiya babu wnada ya bani kudin so nake na ga yadda zai yi, ""oya karba nima ga nawa!"" Inji Ya Tahir ya juya yana faWin. ""Ina jiranki fa gobe da wuri domin akwai liyyafa kin san wannan ne farkon samun Ya mace a gidana, kuma ina son nayi surprise dinki ne!"" Murmushi nayi na fito ina rako shi, juyowa yayi ya riko hannuna har kofar gidan wurin da ya ajiye motarshi, ina murmushi ko ba kome nayi farin ciki, nauyin da nake ji a raina ya ragu, a kofar gidan su Maman Na'ilah suka zo wucewa sai rike baki suka yi suna faWin. ""Kunga autar Yadiko da Mama!"" Murmushi nayi ina mai gaishe su, Yaransu da yake bana rabuwa da su, suna yawan shigo min haka yasa suka tawo wurina da gudu, Ya Tahir ya saka hannu a aljahun ya ciro kudi ya bawa Yaran, iyayen suka yi ta godiya tare da ni. Bayan tafiyarsu ya kalle ni. ""Allah ya hadaki da mutane kirki!"" Gyada kai nayi, ban ce kome ba daga haka ya kalle ni. ""Auta you are suffering."" D'ago kai nayi ina kallonshi, murmushi nayi nace mishi. ""Abba yace duk lokacin da na kashe Aurena na nime wani uban!"" Yadda nayi maganar a sanyayye, sannan na d'ago kai ina murmushi, murmushi yayi min ya ce min. ""Mu ai muna raye ba zamu tab'a barin haka ya faru ba."" Shiga mota yayi yana d'aga min hannu, murmushi yayi min tare da jan motar ya bar kofar gidan, na juya ashe ya Hafiz yana tsaye, shiru nayi ashe shi yasa ya janyo ni kofar gida, kuma wani abu maganar kudin nan bai bar ranshi ba, ina isa bakin kofar ya mika min hannu. ""Wata nawa baki biya kudin haya ba!"" Kallonshi nayi a hankali na ce mishi. ""Ai kayi sanadin da aka hana ni sana'ar balle kace na biya kudin haya!"" Bai ce min kome ba sai da ya shiga cikin gidan ya wani taka min kafa sai da kashin kafar naji yadda yayi kara ya ce min. ""Sannu ba da gayya ba ne!"" Yadda nayi zafin kamar an zare min raina haka nake jin ciwon haka nayi ta takawa har cikin dakina wanda ya ragani isa yayi maza ya dauki wayata yayi ta saka number check balance, amma bai ga kome sai wasu yan iska dari biyar da dubu daya, da yake account biyu ne da ni. Haka ya gama dube dube a wayar tunda dama keypad ce, haushi ya kama shi ya wurga min wayar na dauki abina ina me ninke hijab dina, ganin sa gaske naki kula shi. Sai ya daddume ni ya shiga oarin kwace kuWin ni kuwa naki, gani zai zai cutar da ni na gantsara mishi cizo wanda ya saka shi kara tare da shake min wuya kamar zai kashe ni. Sai da ya ga na fara fita hayacina sannan ya sake ni. Dakyar nake sauke numfashi, sannan ya kwashe kudin ya watsa min dubu biyar yayi gaba abinsa. Hawaye ne ya zuba min in sha Allah na fita na fita kenan. Ina kwance a wurin har aka kira sallah Magariba kafin na lallaba shiga ban daki nayi tsarki na zo nayi alwala na shiga dakin nayi sallah ina zaune. A wurin har aka kira sallah isha na mike na gabatar tare da shafa'i da wutir, sannan na kwanta a wurin, idan na kyale ya Hafiz wata rana zai kashe ni. Kwarai na gano kiyayya a cikin"

idanunshi.

Dama tun can Ya Hafiz bai sona ne? Idan har haka ne tow meye amfanin zaman da shi. Haka na kwana

"washi gari na shirya zuwa gidan suna, sai da na biya gidan Maman Na'ilah na amshi jakar kudin nan, bayan na cire mata itama kudin da ban saj nawa bane, na juya na fita tana ta min godiya, daga nan gidan Aunty Hindatu na fara zuwa ita tana unguwar Federal locals ne, nan na fara zuwa, tana ganina ta fara tambayata. ""Auta lafiya?"" ""Lafiya kenan!"" Na shiga na zauna Mijinta Alhaji Mas'ud ya fito cikin shirin zuwa kasuwa. ""Matar roba kece a gidanmu!""gyada nayi, ""Kiyi hakuri har kika kwanta ban samu zuwa ba na tafi umara ne amma ita wannan matar karfen bata gaya min ba sai da na dawo!"" ""Na gode Angon bogi!"" Murmushi yayi ya ce min. ""Tow ayi min addu'a zan tafi kasuwa!"" ""Allah ya tsare ya dawo da kai lafiya!"" Muka fada ya fita Aunty Hindatu ta bishi har waje sai da ya fita ta dawo tana kallon yadda nake a takure wuri guda. "" Lafiya Lu'lu'a!? "" Kaina a sunkuye na ce mata. "" Na shirya rabu da shi!"" Wani irin sujada tayi tare da ambaton Allah, ta rike hannuna. "" Da gaske! "" Hawaye na zuba min na ce mata. "" Eh! "" Na gyada kaina ina cizon bakina. Wato ban tab'a jin kwarin gwiwa ba irin na yau sai da ta kira conference call bakiWaya aka hadu ina jin su, tambaya daya suka yi min na shirya rabuwa da Hafiz Ali Umar Jama'are? Na ce musu eh ma shirya. Aunty Hindatu ta gaya musu na zo da kudi, da yadda za ayi da"

"kuWin. Murmushi Ya Ado yayi ya ce shi kenan. "" Baby girl get ready muna bayanki! """

"Haka muka gama muka tafi gidan sunan amma bamu tafi lokaci guda kowa da tafiyarsu, lokacin da"

"muka isa gidan kowacce daban daban ya shiga. Anan muka samu ana ta liyyafar, ina isowa Ya Tahir ya riko hannuna ya kai ni wurin abokansa abin mamaki har da Ya Hafiz a wurin wato don jaraba ya biyo ni, irin kallon da yake min na tuhuma da zargi yasa ni dauke kai, babyn aka kawo min Ya Tahir ya ce min. ""Ga takwara na miki!"" Kurawa yarinyar idanu nayi hawaye na zuba taruwa a idanuna, na d'ago kai ina kallonshi hawaye na zuba min, wannan na gudu wannan na koro wannan, kasa magana nayi ina kallonshi. ""Takwara na miki!"" A hankali nake shashekar kuka ina me rungume yarinayr har cikin raina nake jin kaunar yarinyar. Haka Yan uwana suka taru ana ta taya ni murna ban haihu ba amma yan uwana sun min kara domin duk abinda ya dace nayi sai gashi sun yi min kome har da kayan barkatu. Soyayyar da yan uwana suke min ya wuce tunanin mutum. Haka na tashi na tafi wurin uwar jaririyan nayi ta kuka, ita kan dariya tayi min. ""Lulu Allah ya sani nafi ki farin cikin saka sunan Yarinyar nan, kuma taki ce har abada!"" Haka nayi ta kuka a wurin kukan da na kasa yi shine nake yi ina yi ina kallon yarinyar, yadda nake kuka Aunty Hindatu ta ce a kyale ni, nayi kukan dama tun tuni ake son nayi ban yi ba, sai nayi har kaina ya fara ciwo, suka kai ni dakin Ya Tahir na kwanta, barci ya dauke ni mai karfi. Sai wurin karfe biyu na farka zan yi sallah na ga bakona, ita mai jegon ta bani sabon pant da ledar pad, na gyara jikina na fita wurin yan uwa da ake ta hidimar bikin sunan, Aunty Hindatu bata gayawa sauran dangi ba, iyamu yan daki daya da dakin Yadiko aka san da zancen. Wurin karfe shida nayi sallama na wuce gidan Aunty Hindatu. Itama can ta dawo, ta fito min da kaya kala uku domin gobe da sassafe zan wuce Kaduna wurin"

Ya Almu.

Hafiz

"Karfe takwas ya dawo, koda ya shigo ya g kofar dakin Lubnah a rufe tsaki yayi, yana tambayar Karimah."

"""Yarinyar nan bata dawo ba ne?"" ""Ba ka bani sandar kiwonta ba fa!"" ""Ikon Allah!"" Ya ce daga nan bai"

"kara magana ba, haka har zuwa karfe tara na dawo babu labarin Lubnah, bai damu ba yasan yadda zai ji"

da ita gobe.. don haka yake shirya yadda zai cika Baban Bauchi.

**

Washi gari.

"Asalin tashar Kaduna aka kai ni, wanda yake hanyar Jos, daga nan Aunty Hindatu bata bar wurin ba sai"

"da ta ga motar ya tashi, sannan ta dawo gida."

"Dama wayata na bari a wurinta, ta bani wani tsohon wayarta da layin duk tsoho ne, amma tana amfani"

da shi. Haka yasa na kwantar da hankalina don ko na tafi da wayar Ya Hafiz zai iya amfani da kiran na dawo.

"Karfe biyar biyu na rana na iso Kaduna, Ya Almu yazo ya dauke ni. ""Auta sannu da oari, sannu"

"Ubangiji yasa karshen wahalarki kenan!"" ""Amin Ya Allah!"" Na fada a hankali, muka wuce gidansu da yake base na Sojojin sama."

"Muna isa Matarshi Aunt Saliha,ta tarbe ni. Ina zata saka ni ina zata ajiye ni. Don farin ciki da jin dadi."

"Haka nayi ta jin kamar alfarma aka min. Nayi wanka aka bani abinci naci kaWan, sai kuma na fara jin kamar nayi wani kuskure. Wurin karfe uku Aunty Hindatu ta kira shi tana gaya mishi yadda Ya Hafiz ya rikice yana bin gida gida yana niman inda nake. Shiru nayi da Ya Almu yake gaya min yadda hankalin Ya Hafiz ya tashi ya rasa yadda zai cusa ranshi har Jama'are aka bincika ko ina can. Gashi yau aka yi wani hatsari a hanyar Jama'aren hankalinsa yayi mugun tashi. Sai jikina ya fara rawa na kasa zama ko na zauna zan tashi tsaye. Rike hannuna Aunty Saliha tayi tana faWin. ""Ki saka a ranki, zaki iya yaki da kanki idan kika koma kofar da zaki sake samu ki gudu ma ba zaki samu ba, ki nutsu ki gaya Allah kukanki, Hafiz ba shi bane karshen rayuwarki, kina da naki rayuwar ki sa ranki, zaki rayu!"" Kuka na saka mata har ina shashekar kuka. ""Zan koma kawai ya sake ni."" ""Yes muna tare dake, shi zai bukaci haka a yanzu kuwa kina komawa daga shi har su Abba ba zasu baki damar kare kanki ba, ina magana a matsayin daya daga cikin matan da suke yai da matan da suke da irin matsalolinki ne, kada soyayyar da kike ji yayi tasiri a ranki, kwarai zaki koma amma dole muna buatar nutsuwarki."" Dakyar ta shawo kaina nayi hakuri tare da rarrashina muka bar zancen Ya Hafiz ba a kara zancensa ba, kawai so suke nayi farin ciki. Kuma na yarda amma na kasa farin cikin. Yaron mai sunan Abba ana kiranshi Zunnur, ya dawo daga wurin Yayarta shi Waya Allah ya basu har yanzu dai basu kara sun wani ba koda yake yan boko ne Original masu"

hakoran Abcd.

Sai dare da na shimfida hakarkarina na kwanta sai wasu abubuwan suka yi ta dawo min.

***

*Mafari tushen kome*

2015- June/July

JIBWIS Bauchi state.

"Yau ake bikin Yaye mu, kasancewar mun gama Jss3, zamu faWa aji hudu na Senior secondry School. Wani"

abu guda uku yake tattare da wannan ranar yanayi uku yanayin da ba zan iya mantawa da shi ba.

"Sunana Lubabatu Usman Umar Jama'are, wacce ake kira Lubnah Shehu Usman Jama'are, Abbanmu"

"haifaffen garin Jama'are ne na jahar Bauchi. Iyayena bakiWayansu yan Jama'are ne, a unguwar kofar Fada. Gidansu Abba yana da tarihi domin suna cikin Kingmaker idan za ayi nadin sarauta a fada. Yan uwa da sauran dangi suna can."

Abba wanda shine da na biyu a cikin gidansu Alhaji Umar Madaki yana cikin amintattun sarki kuma

"wanda ake damawa dasu a fadar, wato Kakanmu wanda muke kira da Baba Malam. Abba da Mama auren zumunta ne aka musu har zuwa yau Mama bata taSa yaji ko wani abu ba, haka Yadiko wacce itama bata taSa yaji ba itama yar kanwar Hajiyarsu Abba ne, Abba yayi karatun boko tun daga barewa College zuwa ABU zaria, akan ce kowani mutum da inda bakin rabonsa yake shi Abba ya karanci hada makamashi ne, amma yana gama bautar asa ya kama kasuwanci, dama tun yana aji uku aka mishi aure da Mama, tana shiga ta haife Ya Ado, bata rufe shekara ba ta haifi Aunty Hindatu, sannan ta haifi Ya Umar, shima shekararsa daya da rabi

Please Login or Register in order to submit comment