gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Alaƙar Zuci Complete Hausa Novel by Mai Dambu Chapter 36 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasa Malam Hamza ce mishi. ""Kana nufin kun dawo da soyayyarku ce?"" Jim yayi kafin ya ce mishi, ""sai na zo dai!"" Ya fada musu, lokacin da ya iso gidan Malam Hamza suka wuce wnada yake Fadamar mada, suka ci abinci sama sama ya tab'a domin tun ranar da Mama ta kira shi tare da mishi godiya,ta ce mishi yaushe zai zo Bauchi? Ya ce mata washi garin sallah zai zo, don haka ya dauko hanya ba ruwansa, a can ma hawan sallah da ayi amma ya gudo. A yanayin da yake tafiyar da rayuwarshi bai san cewa zuciyarshi take janyo shi ga Lubnah ba, duk yadda yake son nisanta kanshi daga gare ta domin bai san matsayinta ba, matar aure ce ko bazawara ce. Shi dai ya san yana son ya zo amma ba zai ce ba don ita ya zo ba, sai dai yadda yake jin a ransa saboda Mama ya zo, amma ko tukin da yake yi so gani yake ba gudu yake ba. Haka ya iso ana ta hawan sallah suka wuce Fadamar mada, bayan sun nutsu ne Malam Hamza ya ce mishi. ""Kun dawo soyayya da ita ne?"" ""A'a muna tare dai a lagos tana aiki a KUMO PROPERTIES NIGERIA AGENCY."" "" Wannan shine ake kira almara"" Malam Hamza ya fada yana kallon shi. ""Ita tasan kai ne?"" Girgiza kai yayi yana faWin."" Duk yadda naso ta tuna bata tuna ni ba!"" Jinjina kai yayi yana faWin."" Akwai daure kai, amma kasan bata da aure!"" Wani irin zabura yayi, cikin kallon mamaki Malam Hamza ya ce mishi. ""Baka san bata da aure ba dama? Duk ganinta da kake ka zata tana da aure kai ka ce ina taimaka maka da labarin zaman da take duk tura maka da nake baka duba ba? Har labarin mutuwar aurenta da jinyar da tayi da barinta Bauchi na tura maka ta email dinka!"" Dafe goshinsa yayi yana faWin.. ""Innalillahi wainnalihir rajoun Innalillahi wainnalihir rajoun, innalillahi wainnalihir rajoun. Da na ga baka samu lokacin min reply ba na turawa Alhaji ELYakub da yake tab'a tambayata maganar ka da Lubnah na tabbatar masa da gaske ne domin a lokacin gani suke kamar gamo ka yi ba da gaske ba ce."" Mai da kanshi yayi ya kwantar da shi a saman kujeran yana jin wani irin sara mishi da yake yi. ""Wannan karon dole ka tsayawa kanka, fight for yourself, domin ina jin cewa kamar zata koma hannun dan iskan gaye nan."" Bude idanun yayi akan Malam Jamil ya ce mishi."" Yaushe ka ji zata koma?"" ""Tun kwanciyar babansu a Lagos, Matata Yayarta kawar Yayar Lubnah ce, take cewa Mamansu ta ce da ta koma gara ga gawarta."" Ware idanunsa yayi akan Malam Jamil, kafin ya ce mishi. ""Ku tashi muje!"" Rike hannunsa Malam Hamza yayi ya ce mishi. ""Ina son ka bi kome a hankali, in sha Allah sai inda karfinmu ya kare ba zamu kara barinka, ka rasa ta ba a karo na biyu."" Zama yayi yana sauke ajiyar zuciya, idanunsa sai wani kyalli suke. Malam Jamil yake bashi labarin wahalar da ta sha ji yayi kamar ya bude idanunsa ya ga Hafiz no wonder ya mishi wannan dukar ranar sashe kishi da takaici suka kwashe shi yayi daidai kenan, yana zaune har wurin daya da wani abu suka fita zuwa masallacin suka yi sallah sannan suka dawo suka zauna daga nan ya bawa Yaran Malam Hamza barka da sallah na dubu hamsin, haka suka wuce dutsen tanshi, wurin karfe biyu da wani abu sakamakon unguwa ya cika dakyar"

"suka gano gidan, sai da ya kira Mama ya gaya mata gashi nan a kofar gidan ta tura Hashiya ta shigo da su,"

"lokacin da suka shiga parlourn Abba ta kai su, ta gaya mishi ga Shugaban Lubnah daga Lagos ya zo musu"

barka da sallah.

"Koda suka shiga Alhaji yayi dattako domin yayi ta mishi tambayar da kure hankali, yadda yake bashi"

"amsa tare da fadar waye shi, yasa bakiWaya ya nutsu. ""Yanzu me ya kawo ka Bauchi?"" ""Nazo zumunci da kuma gaisawa da abokan arziki da aka zauna."" Shiru Abba yayi kafin ya ce mishi. ""Kamar shekarun baya ka zo nan kai da wadannan abokan naka ko idan ban manta ba?"" ""An yi haka Alhaji shekaru goma da wani abu;"" gyada kai yayi yana kallonsu, duk da ba shi bane ya bada amma amma kuma sai ya ga yadda suka zo wancan lokacin da kuruciya yau dashi sun zo da shekarunsu. ""Masha Allah;"" nan suka yi ta hira"

amma shi bai ce kome ba har aka fara shigo da abincin Abba ya bar musu parlourn.

Present

"Mikewa nayi xan bar parlourn ya ce min. ""Me yasa kika boye min baki da aure?"" Tambayar ya zo min a"

"wani irin bazata, ""ka sani ko tana da wani dalili?"" ""Which dalili zata boye min bata da aure?"" Zubawa kofar parlourn idanun nayi kafin ns cigaba da tafiya. ""Baki gaya min dalili ba?"" ""Ka tambayi Alhajinku yafi ni sanin dalilin haka!"" Ta kowa yayi bayana kafin ya zagayo gabana yana mai zuba hannunsa dukka biyu. ""Na zata idan wani zai boye min kome ba zaki aikata haka ba? Me kika dauke ni?"" ""Malam Bilal ka yi bincike! Kada ka yanke hukuncin da sauri haka."" ""Jamil"" sai kuma yayi murmushi ya juya ya fita, wani irin abu na ji ya tsaya min a raina, ba zan iya barinsa ya tafi haka na, lokacin da na biyo bayanshi na samu Hafiz a harabar gidan, suna kallon kallo tsakaninsa da Bilal. ""Sir ka tsaya mu yi magana."" ""Me yasa zan"

"tsaya mu yi magana!"""

""" Ka saurare ni Please!"""

"""Ashe da gaske abinda ake fada min yana faruwa da gaske ne, kwartonki kik..."" Ganin Hafiz nayi a can"

"kasa kamar zai tashi amma saboda yadda ya sha bugu. ""Kaci zarafina zan dauka, ba yau na sha jin"

"kazaman kalamai daga bakin mutane ba, amma ita din kaunata idan bana nan xaka yi yadda kake so amma ina tare da ita ni kamar inuwa nake mata ka kiyayye kalaman ko na rufe ka har abada."""

"Tashi yayi yana faWin. ""Idan har ina raye aure sai dai ki ga ana yi Lubnah ki dawo rayuwata idan ba haka"

"ba wallahi sai dai kowa ya rasa."""

"""Na rasa gane kai wani irin jahili ne, amma a yau zan gaya maka abinda ka sani ba. Har abada ba zan"

"tab'a komawa rayuwarka ba. "" Kallon CEO nayi a hankali na kai hannuna tare da rike rigarshi. "" Tun daga lokacin da na hadu da shi yake bawa rayuwata kariya ka koyi yadda ake mutunta mutum. "" Na fada tare da sake rigar na juya cikin gida hawaye na zuba min. ""Lubnah!!!!"" Dukkansu biyu kira sunana a lokaci"

guda. Alhamdulillahi anan na gama book 1 waye zata amsawa

(In sha Allah ranar Monday zan cigaba abubuwa dayawa na tara a gabana don Allah ku bani hutun idan

na fara in sha Allah sai na gama zan tsaya amma yanzu ina son na hutawa nima bana jin dadi ga Yarana ma haka basu da lafiya amma zuwa ranar Monday in sha Allah zan dawo da karfina da abubuwa dayawa

da ba zaku manta da shi ba Team Lulunhafiz da Team Lunanturaki)


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment