ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rikirkitamun ™wa™walwata, hmm ku dai a gaba akwai labarai da dama da muka tsallakesu dole zamu Wakkosu daga tushe."

"Kuma komawa gado nayi na du™un™una, zuchiyata ta shiga aikin tunanin son gano meye manufar Malama Babba akan wannan shari'ar da take so in janye tunda ai dama tasan igiyoyin aurenmu a sar™e suke"

Nasan koma menene zata yi ne dan kawai tafi son a kullum taga ina kuka Babangida yana jana a ™asa.

Ni kuma na lashi takobin ja ya ™are a tsakanina da kowa. Dole a sake mu ni in bar gidan mijina in kama haya. Ita kuma ta koma ™auye ko hannun ´a´a.

"Sallama naji anata dokawa a falo dole haka na fito kaina na sarawa. Ma™otane suka shigo ganin waje, tare da matan gidan."

"Wasu ma a tsaye suka tsaya suna yaba kyan wajen, sune harda le™a uwar Waki. Wata zabiya ce tace."

"""Waje yayi kyau komai nason gyara ji waje yadda ya sha fenti da tsadaddun kaya kamar ba Wakin maman ummi mai kitso ba."""

Sai suka saka dariya. Wata ´ar ™awutar mata da zata yi Amina madaki a ™iba da duhun fata mai she™i tace.

"""Ashe an sallamo mijin naku, ai Wazu ´an uwanshi suka wuce dashi Wakin Waya daga cikin abokan zamsn naki. Ni da nama Wauka a Wakinki zai zauna yayi jinyar har sai ya warke. Maman Bello naga sanda Baban Bello mota ta bijeshi a Wakinta ya zauna yayi jinya"""

"To ni bamma san sun dawo ba, ina ruwana da dawowarshi mutumin da in ina ™aunar mutuwata to ina ™aunarshi. Šan murmushi kawai nayi musu, sukaita hira a tsakaninsu daga ™arshe suka fice."

"Ajjiyar zuchiya na sauke, na shiga kaye_kaye nice harda shara. Kitchen na fito dan in Wan samu ruwan zafi in kurSa. Sai ko ga Sa,a a ™ofar Wakina."

"""Wai ke Sabuwa me kike ji dashi, da me kike ta™ama da har zamu fi awa biyu da shigowa gidannan an dawo da Babangida amman ba zaki zo ki duba jikinshi ki gaishe mu ba?""."

"Wu™ar dake hannuna da na Wauka zan yanka albasa na kalla, take bakina naga ya soma cijewa da kanshi tsumin dabancina nason ya tashi."

"Abinda kike ji shi nake ji Sa'a. In ke kina jin mara ji ce ki shigo daga ciki in ban faffarWeki ba kice ba Sabuwa bace"" Zaburowa nayi ina shirin buWe ™ofar. Wallahi saita danna a guje ta bar lungun, a yadda taji ina magana ma kaWai ya isa yasa ta tsorata, kuma a baya tasan waye Sabuwa."

"Ba kince bakya ji ba, dana koya miki ji, inda aka fito da Wan uwan naki ke ki maye gurbinshi."""

"Dariya na saka dana tuno yadda ta saka gudu Sakatar_Sakatar ga sifukun zama kamar na masoyiya maidoki sai sama da ™asa suke yi. ˜wai na soya na dafa indommie guda Waya, na haWa tea nayi komawata ciki."

"Inaci kamar magani nake ci haka nake ji, bana jin daWin komai"

"Haka naita turawa har yamma lis yara suka dawo makaranta, sai dai daf magriba suka dawo sakamakon nisa da muka ™ara yi."

Dole na kira Malam a waya nake sanar mishi sai yace daga makarantar zai sa a dinga haWosu da yaran Wawo ana wucewa dasu can gidan in yaso in aka tashi makarantar islamiyya Ramadan ya kawo su gida.

"""Amman Sabuwa kin shiga kin duba Babangida da jikin kuwa naji labarin an sallamoshi ko?"" Kai na girgiza kamar yana gabana kafin nace."

"E an sallamoshi, amman banje ba"""

"""Assha Sabuwa a dinga daurewa yaci albarkacin haihuwa. Ki taimaka mishi yaranshi suga darajarshi. Ki kama hannunsu kuje zuwa bayan isha ku duba shi ™ila ma akwai ™arin bayanin da zai zaunar daku yayi muku"""

A sanyaye nace.

"To in sha Allah zamu je nagode"""

"""To mu kwana lafiya sai Allah ya kaimu jibin in mun haWu a kotu"" Ajjiye wayar nayi naci gaba da tu™a tuwona."

"Mardiyya ku samu kuje kuyi wanka ayi Sallah sai azo aci tuwo ko?"" Malama nan tahau bori ita ba zata ci tuwo ba abinci take son taci. Ma™ociyarmu tana ji maman Sa'idu tayi dariya tace."

"""Zo ki karSi abinci to. Yarinya fa da gaskiyarta Maman Mardiyya wanne tuwone za'a tareta dashi."""

"Dariya kawai nayi, banso ba amman bana so tayi tunanin wani abun. Taci kwalliya ta gani a faWe, matan gidan gaskiya ´an gayune sosai, dukkansu kayan kantine a jikinsu, daga masu riga da wando sai masu dogayen riguna, ga abinci na alfarma ko wacce tana yi."

"Kwano ta ciko ma malama da lafiyayyar shinkafa da miya, ga ™atuwar kaza a saman abincin, ga ko slow harda WaWWaran zoSo da samosa guda Waya. Da kanta ta ™araso ta mi™o mata lokacin ina juya miyar zogalena da taji gandar naman kan saniya da dama yake tafashe a firiza tuntuni."

"Ah angode sosai. Wannan ai yayi mata ma yawa."" Dariya tayi tana ta sake le™a mun miya tana. ""Ahh babu komai wallahi saci da yayyenta"""

"Ana kiran sallar magriba ina gama kwashe tuwona na saka a filas na tuwo da miya Mardiyya ta shigarmun dashi ciki. Saida mukai sallah mu matan kafin muka zauna, mazan masallaci suka tafi, saida na haWa Adda'u da Allah akan ya rufamun asiri da an idar ya biyo Aminu su dawo."

Ai kuwa ana idarwa sai gasu sun shigo.

Malama da AWWa'u suka ci shinkafar da Maman Sa'idu ta basu. Mu kuma na zuba mana tuwo a faranti dukkanmu muka sa hannu muna ci.

Daurewa kawai nake ina wurga loma dan yaushe ma rabon da muci abinci a kwano Waya. Harsu Malama bayan sun gama cin shinkafarsu saida suka saka hannu akaci tuwon tare dasu. Rabon da inci abinci mai yawan wanda naci yau tare da yarana harna mance.

"Wanka na shiga nayi a ciki na Wan shafa maina sama sama, na Wauki doguwar rigar atampa na zura na saka hijabina kalar atampar na tada Sallah."

Na jima a zaune a sallaya ina ro™on Allah nasara. Dan gabana sai naji yanata faWuwa. Mardiyya ce ta shigo da sallama.

"""Ummi wai Baba yana nemanki inji Maman Usama."""

"Kallonta nayi, itama ni take kallo sai naga ta nemi waje ta zauna. ""Ummi da gaske jibi zaku shiga kotu ke da Baba wai akan ya sakeki?"" Idanuna na lumshe kafin nace mata."

"Tabbas hakane jibi zamu soma zaman kotun. Kuyi ha™uri kunji, ke kinfi kowa sanin halin da nake ciki a gidan mahaifinki. Mardiyya nasan ke da kanki ba zaki so inci gaba da zama cikin ™as™anci ba. Abinda nake so dake shine ki nutsu ki kama mutuncin kanki, da kin samu miji kiyi aurenki ya fiye miki"""

Saita sauke kanta naga tana Wan murmushi sabida na ambaci mijin Aure.

"""Ummi amman a wajen wa zaki tafi ki barmu, ko damu zaki tafi? Ummi da zan baki ha™uri ki ha™ura da nace kiyi ha™uri dan Allah """

Sai kuma ta soma tsiyayar hawaye shiru nayi ina kallonta ina nazari. Ta daWe tana rera kuka bance mata uffan ba. Da dai naga kukanta na neman kassara kuzarina saina jawota kusa dani.

"Dena kuka uhm Mardiyya ke da zaki yi aurenki ki tafi naki gidan mijin ma uhm ai na lura kamar kin samu saurayin da kike so ko?"""

Kanta ta sunne sai mukai Wan dariya.

"""E Ummi akwai wani mutum da muka haWu dashi shekaran jiya, yaso karSar lambata nace mishi Babanmu yace har sai nayi aure zan ri™e waya."

"Yauma mun haWu dashi a hanyar makaranta"""

"A_a Mardiyya me yasa baki kwatanta mishi gidanku ba sai a waje zaku dinga haWuwa? Kema kinsan duk randa Babanku yaji ko ya ganki zaki WanWana kuWarki. In kuka haWu ki kwatanta mishi gidanku yazo ya samu Babanku ya nemi izini. In Allah ya dedetaku shikenan kinga Wan gidan Sa'a ya huta duk da shima fitinace kawai"""

Dariya ta saka naga jin daWi sosai a tattare daita.

"To muje ku gaishe da Babanku da jiki. In mun dawo a bani labarin me sunan sirikin nawa"" Gaba tayi tana dariya."

Ni kuma na sharce wata ™walla mai Wumi.

"Hmmm mi™ewa nayi ni da yara muka je ™ofar Wakin Hamida muka yi sallama, daga ciki ta amsa tare da bada izinin shigowa."

MRS BUKHARI

Ga masu son shiga group

https://chat.whatsapp.com/IUKFTeul76p2VaAvQ5nk0U?mode=r_t

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA BAKWAI

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

INA SONKU WALLAHI MASOYANA SON SO SAI DA KU ³AN AMANANA.

Babangida yana zaune a kujera mazaunin mutum uku ya mi™e kafarshi a kujerar ga filo an jingina mishi a wajen

"hannun kujerar. Matanshi duk suna Wakin ko wacce tana harWe a kujera rannan nasu kicin _ kicin. 1 sitter na samu na zauna bance da kowa komai ba, babu wanda yace dani ™ala."

"Yara suka wuce suka duba Babangida sai wani fara'a yake yi musu ta gaibu, su kuma dake ma basu sababa Sam sun kasa sakewa dashi."

"Mardiyya kuje ku kwanta nima ina zuwa"""

"Tashi suka yi suka fice, na dawo da dubana wajen Babangida nace. Kasa anyi kirana, gani to"""

Murmusawa yayi tare da cewa.

"""Lolo kenan. Hakane nasa an kiraki domin ina da magana uku da nake son mu tattauna muhimmai, kuma ya shafi iyalin gidan baki Waya"""

Murmushin na mayar mishi ina ™are mishi kallo. Wai yau ni Babangida yake ma magana da taushi? In baka mutu ba zaka sha kallo shegiya duniya. Katseni yayi ta hanyar cewa.

"""Ga Ramatu nan matatace da Šanmu Waya, sai abinda yake cikinta. A ™a'ida ba dole bane in zan yi aure saina sanar daku ba. Sabida manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ma yayi aure ba tare daya sanar ma iyalanshi ba, sabida ba laifi bane."

"Ganin damane, amman ku mata kun Wauka ma cin amanane yin hakan. Wannan laa ba huruminku bane. Wannan kenan, gata nan yanzu kun santa."

"Ramatu a iyakar zaman satikan da kika yi damu na san kin riga kin gane lissafin abokan zamanki. Ma'ana wacece babba wacece mabi da'ita ko?"""

Ya kalli Ramatu. A gatsine tace.

"""Zan dai gane in ka ganar dani. Taya ma zan gane da kaina alhalin matan naka girman kai garesu, tunda nazo suke kishi dani mun kasa samun daidaito. """

"³ar Shuwa ce ta Wan ja tsaki, hakan sai ya bani murmushin da sautinshi yasa muka haWa idanu da ³ar Shuwa harma dan tsokana nayi na Waga mata kira."

"Ita tasan me nake nufi sarai, a cikin shika_shikan rashin arzikin Babangida bata ga komai ba."

"""To kinga wannan itace Sabuwa matata ta fari kenan uwar manyan yarana da suka fita yanzu itace mukai auren lalle. Sai Hamida gata kin ganta ita ke bi mata, sai maman Fati wacce ta kasance Amarya kafin zuwanki. Da fatan kin fahimta ko?"""

"""Na fahimta."""

To sai batu na biyu shine yafi mahimmanci.

"Kunga wannan gidan da muka dawo akace muku za'ayi gyara a wancan namun? To zance na gaskiya ba hakan bane. Anan zamu ci gaba da zama wannan rayuwar da muka yi ta a baya ta wuce sai dai mu shiga sabon nema in da rabo sai a samu arzikin da yafi na da"""

"Da mamaki duk muke kallonshi, duk da ni mamakina ™alilinne domin bai shafeni ba. Ta wani Sangaren naji daWin jin wannan labari gaya."

"""Ban gane me kake nufi ba Jannaty. Kana nufin karayar arziki ka samu ko kuma me kake nufi da a wannan tsukukun gidan da layin zamu ci gaba da zama. Aikin ka fa, kamfaninka fa motata kuma da aka karSa?"""

Tunda kuka ji Jannaty ai kunsan wake magana.

"Duk tabi ta ruWe dake dama ba zaman auren bane ya kawota ba, gashi na santa da idon cin nera. Ai wallahi bata ga komai ba tukunna."

Hamida tace.

"""Baban Usama dan Allah kai mana bayani meke faruwa mu iyalanka ne yana da kyau musan halin da kake ciki, sannan mu san ya akayi dukiyar taka ta salwanta dare Waya?"""

Idanunshi suka kaWa sukai jawur dasu.

"""A halin yanzu iyakar abinda zaku iya samu kenan. Abubuwa da yawa sun cunkushemun tunanina."

Amman ku daure kayan abincin da kuke dasu ku jalauta tunda kunga ba lafiya bace dani balle in fita ko aikin ™arfine in samu inyi ba.

"Kowacce ta tattala na hannunta."" Amarya Hala tace."

"""Allah ya rufa asiri ya mayar da arziki. Zamu yi ha™uri da sauyin rayuwar in sha Allah """

"³ar Shuwa ta wani harareta. Ni dai narasa dalilin da yasa Babangida ya zaunar dani, duk abinda yake faWe banji ta yadda suka shafeni ba. A tunanina ma takaddata zai bani wallahi."

"Magana ta uku ta ™arshe shine yau na dawo zan soma rabon kwana daga Wakin Sabuwa tunda itace babba"" Dukkansu su ukun suka ce ."

"""Me?"""

Hamida nan ta shiga sababin itace da kwana wallahi ba za'ai mata jure ba.

"""Sannan da kake cewa a Wakinta zaka soma rabon kwana da can ba da bakinta tace ta sallamar ba. Matar da ta makaka a kotu, ka kamata da wani namijin daban har"""

"""Ke Hamida dakata da kalamanki haka. Ba nazo dan muita tattauna magana bane. Na sanar muku ne dan ku sani."

"Da kike cewa ta sarayar da kwanan nata, to ai ba ita take aurena ba, a bayan ma ganin damanane ba juyani akeyi ba. Mata baku san da usulubin da zaku yi magana da miji ba. Haba dan Allah dame zanji ne"""

Da faWa yake maganar. ³ar Shuwa kuwa ™uri tayi kawai tana jijjiga kanta da halama ta shiga ruWanine shi yasa tayi shiru.

Mi™ewa nayi na dubeshi sai huci yake yi kamar kumurci nace.

"Allah ya mayar da sabon arziki na halal. Batun rabon kwana ma karma ka Waura ma kanka jarfa. Ai yanzu bana cikin jerin matanka ma dan haka kayi zamanka a tsakanin matan so. Ni zaman Baba Malam nake yi ai ka sani"""

"Hanyar waje na nufa sai ji nayi yace. ""Kina nufin shi kike aure kenan ko yaya?"""

Juyowa nayi na ™are mishi kallo tsab nace.

Babangida kacigari kenan in shi nake aure ai kafi kowa sani. Na yi ficewata.

Babangida:.

UwarWakin Hamida ya shige fuu ya shiga neman wayarshi data Sabuwa.

"³ar Shuwa tayi tsaki tace. ""Aikin banza aikin hofi"""

"Tayi ficewarta falo ya rage babu kowa ko wacce tayi Wakinta tana ta kaikawo tare da jujjuya al'amura. Hamida tabi Babangida ciki, a lokacin yaga wayoyin harya saka a aljihu zai fito Hamida ta shigo."

"""Nifa babu inda zaka je. Damme zaka raba mana kwana da matar da take bin maza kalan kaje ka Wakko cuta ka saka mana"""

Kallonta yayi yana nazari har zaiyi magana wata zuchiyar ta kwaSeshi. Sai kawai yasa kai ya fice yana tafe a hankali yana sake karema gidan da tsarin Wakunan kallo har ya iso ™ofar Wakin Sabuwa. Daya tura sai yaci sa'a a buWe ™ofar take. Saida ya shiga yana ™o™arin saka sakata saiya fahimci wajen saka sakatar ne baya ri™e sakatar ya lalace.

Sai kitchen ya fito ya Wakko kujerar tsugunno ta mata ya shiga ya tokare ™ofar da'ita.

"Wuta yasa hannu ya kunna haske ya gauraye falon ya shiga ™arema falon kallo, me yake kallo tunanin me yake yi oho shima bazai iya cewa gashi ba. Yadai san tunda zaman kotunnan ya matso yake jin faWuwar gaba duk da yana da ri™a™™un makiran lauyoyin da ya tabbatar sai Sabuwa ta raina kanta. Amma dukka haka bai samu nutsuwa ba. Gashi hankalinshi na kan ya duba wayar Sabuwa yaga da maza nawa take mu'amala sannan shi wancan Khalid Win sau nawa ya kwanta mishi da mata. Idanunshi ya rufe yana huci wani irin ba™in kishi na turni™eshi."

"A tsanake ya le™a Wakin yara ya ga su Aminu ne kaWai a ciki. ""Wato su Mardiyya suna ciki tare da Sabuwa kenan?'"

Sai ya nufi koridon da zai sadashi da Wakin Sabuwa. Tun daga ™ofar koridon yake jiyo shewar Sabuwa da yaran. Dab

da ™ofar ya tsaya a lokacin Mardiyya tana faWama Sabuwa sunan saurayinta.

"""Sunanshi Haladu yace mun. Amman babbane, kuma yace mini yana da mata yaranyarshi Waya."" Idanu Babangida ya zare tare da jijjiga kai."

"""To amman ke kina sonshi ne?"""

Ya jiyo muryar Sabuwa tana tambayarta.

˜uri yayi ya sake baza kunnuwa dan son jin me zata ce.

"""Ina son shi ni tsoron auren me mata nake yi, dan gudun kada watarana abinda Baba yayi miki a rama a kaina. Ummi ance duk irin zaluntar mata da miji zaiyi akan ´a´anshi ake ramawa. Kuma shima Baba yasan da hakan."

˜irji Babangida ya dafe tare da runtse idanunshi yana jin tamkar ya faWi ya zube tsabar tashin hankali.

"""Mardiyya wannan gaskiya ne. Amman in sha Allah abinda Babanku yayi mun bazai sauka a kanku ba. Ina binku da adda,a babu dare babu rana. Sannan ki sani ko wanne bawa da ™addararshi shima mahaifinku ki dinga yi mishi adda'a sai kiga komai ya zama labari. In dai yayi miki ki bashi izinin yazo yaga Babanki ayi magana a san da zamanshi. Da kike cewa bakya son kishiya ai zaki iya auren saurayi yayo miki kishiyoyi ma daga baya. Ni Win ai ni Babanki ya soma aure daga baya ne ya auro ragowar matan daya aura. Bakya ganin har Aminiyata ya aura, ba gashi tana zaune harda rabon haihuwa a tsakaninsu ba?"""

"Cikin dauriya da rashin guiwa Babangida ya tura ™ofar ya shiga da sallama. Tsorata dukkansu suka yi"""

SABUWA:.

"Mamakine ya kamani to ta ina Babangida ya shigo, a iyakar sanina ni na saka sakata da hannuna."

A sanyaye kome ya sanyayashi yace.

"""Mardiyya ke da Malama ku Wauki katifarku kuje falo ku kwanta"""

"""A_a Babangida ka koma Wakin matanka ni wallahi ba zaka kwana mun a Waki ba.'"

Ya wani kalleni yana mun nuni da yara. Yaran da a gabansu babu samfurin zagi da cin zarafin da ba yayi mun a gabansu ba

"""To naji su jirani a falo inaso muyi magana ne dake dan Allah ina neman wannan """

"Ni dai bance uffan ba, Mardiyya ta kama Malama suka fice. A durowar gefen gado ya zauna, yayi shiru, ni kuma ina ™arshen gado na jingina kaina da fuskar gadon babu Wan kwali a kaina sai doguwar rigar bacci ba mai sharara ba, kuma ba mai santsi ba cotton."

"""Sabuwa dan Allah ina ro™on ki arziki ki janye wannan ™arar da kika shigar ki dubeni ki ceceni. Ni da kike ganina ina bu™atarki Sabuwa hannuna bazai iya sakin ki ba. So kike tsinuwar mahaifina ta hau kainane Sabuwa. Kinfa san da ydda mukai Aure sanadiyyarki har gobe Baba Malam baya shiri dani, watso mun kayana yayi kinsan komai. Bayan anyi aurenmu yace muddin na sakeki bai yafe mun ba, kuma zai saki malama Babba. To Sabuwa ko dan yaranmu ashe ba zaki ji mun tsoron tsinuwar mahaifina ba?"""

"Iko sai Allah wai kunji yadda Babangida yake yi da muryarshi kuwa? Hmmm ni kuwa tunda ya soma maganarnan ko gezau banyi ba. Ai babu soyayya a tsakaninmu, yana ri™e da igiyar aurenne domin gudun bakin Baba Malam, ba dan yana son yaci gaba da ri™eni a matsayin matarshi bane. Sannan bazai so yayi silar mutuwar auren Malama ba. Wannan dalilin yasa Malama Babba take tunanin zata siyi su Maigogul da kuWi. Ni kuma a wannan karon ko bola Babangida zai hau ™arewar tsinuwa wallahi saiya sakeni. Harya huta yaci gaba da maganarshi, banko kalli banzan ba."

"""Nayi miki al™awarin zaki same ni a yadda kike so. Zan gyara abinda na Sata. Sabuwa nasan na kai ki bango ne. Ki daure ki karSi tubana dan Allah Sabuwa kiyi hakuri"""

"Ji nake dan ba™in ciki kamar in dira a wuyan Babangida wallahi. wai me maza suka Wauki mace ne, tambayarku nake yi maza me kuka Wauke mu? ³an iska marasa tunani ko?"

Yanzu shi Babangida a nashi tunanin da hankalin maganganunshi sune zasui tasiri inci gaba da rayuwa dashi? Ai wallahi na gama har abada.

"Mi™ewa nayi na lalubi hulata na saka na nufi hanyar fita in bar mishi Wakin ma gudun kar inyi kuka yaga wallena. ""Sabuwa dan Allah ki tsaya karki fita ki dawo. Ni zan fita ku yi kwanciyarku, ni falo ma ya isheni sabuwa"""

"Tsaye nayi cak dan ko motsi naki yi. Da yayi magana sai inji wani ™ududu yaimun tsaye a ma™oshina. Sum_sum ya fita, harya tafi ya dawo."

"""Batun saurayin da yake neman Mardiyya kuma"

Tun wuri ta faWa mishi tana da wanda zata aura. Ai kema kinsan waye mijinta tun tana ™asan mararki. Amman a

"hakan kike son ki bata ™ofar gabatar mun da wani sabida son rikici."" Dariya nayi ´ar guntuwa."

"Shewar dila kake yi. Bama Wan Sa'a ba kab zuriyarku babu wanda zan amince in bashi auren Mardiyya balle kuma Šan wajen Sa'a matar da tafi ™aunar mutuwata. Bafa mardiyya kaWai ba yarana ba zasu taSa aure a cikin haularku ba"""

"˜ur yayi yana wani bina da kallon maita irinna mayun harijan maza. ""Sabida ke kaWai kika haifeta, ko kuma ba ni bane ubanta Khalid ne ko? "" Duk yadda kace, in ka bar mishi ai zai"""

"""Sabuwa!!!"""

"Ya faWa da ™arfi saida na razana nayi baya. Ga hannunshi ya Waga kamar zai dokeni. Take idanunshi suka tara ruwan ™walla na zallan kishi jikinshi yana rawa a hankali ko me ya tuno oho sai naga ya sauke hannun ya juya ya nufi falo, da ™yar yake jan ™afarshi dan kishi ya kassara mishi Sargo bashi da laka."

Kan gado na koma na juya ma ™ofa baya.

Su Mardiyya na shigowa nace su saka mun sakata. Ta kulle Wakin suma suka kwanta.

"Raba dare nayi cur ina kuka, da dai naga kuka da tunani na shirin birkitamun ™wa™walwata bisa ga birkicewar da take ciki dama. Saina mi™e na fito na Waura alwala na durfafi Sallah inayi ina tsiyayar hawayena."

Babangida:.

"A sanyaye ya fito falon, har su Mardiyya sun soma bacci a ™asan kafet ya tasheta suka wuce ciki. Ya yada fulon kujera"

"a ™asan kafet ya kwanta da dabara sabida karaya da ciwon hannunshi, damma hannun a sagale yake da wani abu kamar jaka data biyo ta wuyanshi ta ri™e hannun a ™irji."

"Wayar Sabuwa daya cika dam da chaji ya kunna ya jira ta gama daidaituwa ™irjinshi na dokawa ya shiga manhajar wahatapp kasancewar Data a buWe take sai sa™wanni suka haukata wayar sukaita shigowa musamman na groups Win da take, na gyaran aure dana littattafai. Yakai a ™alla minty goma yana kallon sa™wannin har suka gama shigowa. Cikin charting Winta da khalid ya shiga. Ya turo mata sa™wanni sunfi ashirin. Na ™arshen ™arfe takwas na daren ranar ya turo, kuma yana online."

"Yawu Babangida ya haWiye mu™ut hawaye suka zubo mishi na kishi, baiga komai ba fa tukunna."

_Baby Suger ina fatan wawan mijinki bai sake dukanki ba dai ko?_

Shine sa™on farko bayan anyi wannan rikici.

"_Baby Suger wayarki bata tafiya sam. Ina cikin damuwa domin bansan a wanne halin kike ciki ba, ga hawan jini da"

"kike fama dashi, nine kaWai maganinki mai rarrashin zuchiyarki_"

Idanunshi ya runtse wani abu nayi mishi Willin Wil a zuchiyarshi da tsa™iyar maWigar kanshi.

"""Hawan jini. Sabuwa hawan jinine da'ita?"

"Ni kake kira wawa? Zaka ga wawanci wallahi."""

Duk maganganunnan nashi da yake yi idanunshi a rufe ruf suke. Wani hoto ya buWe yaga khalid a kwance tsirara.

"Da sauri ya mi™e zaune babu shiri dan har fama hannunshi yayi, ina ciwon zuchiya yafi ciwon da takobi yake iya jima gangar jiki."

Da sauri Babangida ya dinga haurawa sama har yazo farkon chart Winsu ya dinga bi daki_daki yana haki.

"Wajen da yaji Sabuwa na ragargazo mishi kalaman ™auna sai ya ja dogon numfashi yake iya wucewa, ya dinga tafiya yana ganin yadda suke haWuwa da yadda ta kwakkwana ba tare da shi ya sani ba. Da yadda take tura mishi hotunan tsataicinta"

A ta™aice saida Babangida yaga komai har ™arshe.

"A wannan daren haukacewa ne kawai baiyi ba, ya daki kujera harya gaji, yayi kuka irin kukan da a rayuwarshi bai taSa yi ba, zuchiyarshi tana mishi wani irin ciwon da al™alami da tawada ba zasu iya rubutawaba, harshe bazai iya furtawa ba. Mi™ewa yayi ya shiga zagaye zuchiyarshi na faWa mishi gaskiya."

"""Laifinka ne kaine ka nisanta kanka da ita. A lokacin da take fita ta kwana a waje. Kaima a lokacin kana club, ko"

"wajen Sumy kana yin irin abinda wani yake yi da taka matar."""

Saitin zuchiyarshi da yake ji tamkar zuchiyar zata faso ™irjin ta fito ta zagwanye ya dam™e

Please Login or Register in order to submit comment