ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ji hannunka yadda ya aune"" Inji wannan dattijuwar."

Ni yaron dake ri™e da hannunta ma nake kallo yaro mai kama da Babangida tamkar an tsaga kara. To su kuma suwaye waWannan na faWa a raina

Bani kaWai ba harsu Hamida wannan Wan yaro suke kallo.

"A murya kawai na fahimci Babangida bashi da gaskiya yadda duk ya daburce yana zare idanu. ""Bayin Allah ina wuninku, yaya kuma me jikin?"""

"""Jiki da sau™i gashi nan"""

Hamida ta ba dattijuwar amsa a yatsine.

"""Baby yaya ™arfin jikin naka kaga yadda ka rame kuwa? Na kira Mustapha sai yi mun hanya hanya yake yi. Ni kuma ina ganin lokaci yayi da zan bayyana kaina ga iyalinka sabida tsoron halin mutuwa ko dan sabida wannan yaron"""

Inji wannan matashiya.

Mu dai duk munyi tsit muna sauraren ikon Allah Dattijuwa tace.

"""Gaskiya ne kam. Ni kaina sai bayan kwanciyarka a asibiti nayi nadamar biye muku da nayi a matsayina na uwa. Yarinyarnan tun sanda labarin rashin lafiyarka ya sameta take cikin damuwa sabida abokanka kab sun kasa faWa mata a wanne asibitin kake."""

Babangida ya kalli su Kawu Manga da sukai tsuru_tsuru ya dawo da idanunshi kanmu kafin ya runtse idanunshi tare

"da dafe kanshi da hannunshi mai lafiyar"""

"""Hajiya mu bamu gane ba fa. Ku Win su waye ne daga ina?"""

"Cewar Wawo da kanshi yafi na Kawu Manga daurewa. Ni kam tuni na gane matarshi ce tabbas ko kaffara babu. ""Bawan Allah ka tambayeshi wa™a a bakin me ita yafi daWi ai. Ke Ramatu jeki ki zauna acan baki fiye juran tsaiwa ba."""

"Kusa dani da ³ar shuwa tazo ta zauna tace. ""Sannunku"""

"Tana mana kallon banza. Yauwa sannu"""

Na amsa mata.

"""Kai Babangida su waye waWannan matan, menene ala™arka da me kiranka Baby?"" Ya daWe sosai yana tauna maganar kafin a sanyaye yace."

"""Matatace Kawu kayi ha™uri """

Salati su Hamida suka shiga yi tare da tafa hannaye. Ni kuwa sai murmusawa nake yi.

Ba ™aramin tashin hankali da damuwa ³ar Shuwa ta shiga ba.

"""Matarka, yaronma da cikin duk naka ne kenan naga kamar ciki ne da'ita ai?"" Kai kawai ya Waga ma Kawu Manga."

Shiru yayi yana nazari kafin yace.

"""To ai Shikenan babu damuwa tunda dai aure kuka yi. Waye maWaurin auren to?"""

"""Baba na shago ne"""

"Kawu Manga yayi shiru ya kasa cewa komai Wawo kuwa inya kalli Babangida sai ya kalli Kawu Manga. ""Hajiya gara da Allah yasa ku kai tunanin zuwa tun wuri ba har saida lokaci ya ™ure muku ba."" Wannan dattijuwar tace."

"""Hala mahaifinshi ne kai ko?"" ""E uba nake a wajenshi"""

Sai tace.

"""Alhamdulillah ga Ramatu itama a bata Waki a gidan mijinsu ta zauna a haWu ayi jinyar Babangida tare da'ita. Gidan da suke ciki ma Wanta ya karSe har ya siyar sakamakon wani iftila'in daya afka mishi."

"Ni kuma bazai yiwu taci gaba da zama a gidana ba tunda dai mijinta yana da gida. Dama kuma ba da son ran dangin mahaifinta aka yi auren ba. Ganinta a gida da akeyi sai aka soma tsogumin ko aurenne ya mutu"""

Kawu Manga yace.

"""To yayi. Ke Sabuwa in zaki tafi ki tafi da wannan baiwar Allahn ta zauna a turakar Babangida tunda a halin yanzu babu inda zata zauna zuwa a sallamoshi"""

"To Kawu in sha Allah"""

Na faWa da ™arfin guiwata.

"""Keyn turakar a hannun wacce matar taka yake?"""

"Babangida tsabar kunya ne, ko meye yama kasa Wagowa ya kalli kowa yace. ""A hannun Maman Fatima na barshi"""

Kawu ya dubi ³ar shuwa yace.

"""Kin yana tare dake ne, ko yana gida?"" A kumbure tace."

"""Yana gida"""

Bai damu da kumburinta ba yace.

"""In kin koma sai ki ba Sabuwa keyn. Wawo da Ramadan ku taso muje. Matanshi zasui jinyarshi su dinga yin kama_kama"""

"Ai kuwa suka haWu su uku suka fice, da gani a ™ule Wawo yake ainun dama gashi da faWa."

"""To Ramatu da Alkhairi in kin isa gidanki mayi waya ki mana kwatance ko. Babangida Allah ya ™ara sau™i"" ""Ameen nagode Mama"""

Wannan dattijuwa ta fita Amarya ta bita a baya.

"Yaro kuma yana wajen Babangida a yanata mishi kwarance ""Hmmmm. Hmmmmm. Hmmmm"""

Shine abinda ³ar Shuwa take ta nanatawa idanunta sunyi jawur dasu. Wallahi ni kuwa raina fes tamkar audiga.

"Labbai muje masallaci muyi Sallah sai mu Wau haramar gida ko?"""

"Na faWa tare da mi™ewa. Kafin mu fita Amarya ta dawo, mu kuma muka fice. ""Lolo haka mijinku yake kamar bunsuru wajen son mace?"""

"Haba Labbai ai sai dai ki kirashi Ayu baban bunsurun kenan. Ni wallahi abun yayi mun daWi. ³ar Shuwa ai gani take ta mallake Babangida sai yadda tayi dashi. Bata san ya fita cin kai ba, a tafin hannunshi take."

"Ya kika ga Amarya kyakkyawa da'ita gashi a doke ba dokuwa zata yi ba ba"" Dariya muka saka."

Har muka isa masallaci bamu dena dariyar ba. Ko da muka idar da Sallah a hanyarmu ta komawa cikin asibiti zancan dai muke yi.

"Muna tura ™ofa muka tarar ana gurmi, wai damme Amarya da zuwanta zata shiga tattaSa Babangida a gaban matan gaban goshi. Ita kuma Amarya tace ai mijinta ne itama."

"""Ya isheku haka ko, kasheni kuke so kuyi ne kome. Ke Maman Fati me yasa bakya son a zauna lafiya ne?"""

"³ar dariya ce ta subuce mun da naji yau babu Habibaty sai Maman Fati ""Maman Fati ka kirani yau gatsau Jannaty sabida wannan abun?"""

"""Wacece Abu? Ai wallahi nafi ™arfin abu ke da gani kinsan ni dake babu haWi"" Da ™yar dai sukai shiru sai da ya daka musu tsawa sannan suka nutsu."

"Amarya mu zamu tafi, kin shirya tafiya ne yanzu?"" A wula™ance tace."

"""Ni anan zan kwana kije kawai"""

Tana faWin haka ni da Labbai muka juya muka fice abinmu. Ya suka ™are ohon musu dai.

Baba Malam:

"Yana zaune a zaure gashi ga Malama Babba da Malama ™arama da Wawo, da Kawu Manga. Kawu Manga ya kwashe komai ya faWa musu ya Waura da cewa."

"""Kai tsaye wajen shi Baba na shago muka je. Ya tabbatar mana shekara Waya da kusan rabi kenan da Waura auren Wannan shine abinda yake faruwa a gaskiya na kusan cire hannuna akan Babangida koma ince na cire hannun nawa. Shi wanne irin yarone?"""

Malama Babba dake ta faman salati sai ta sau kuka.

"""Yanzu ashe a duniya akwai abinda Babangida zaiyi ba tare da ya shawarceni ni mahaifiyarshi ba? Wannan yaro ina zansa ba™in cikinshi?"""

"""Ai tukunna ma Babba. Ba dai kina bayan rashin gaskiya ba, in dai kuka ne ai bakiyi ba. A baya irin kunyar da Babangida ya saka mu ta wasa ce."

Bari in faWa miki ki kuma sani batun Sabuwa data maka ku a kotu. Kisa a ranki muddin al™ali ya saki Sabuwa tamkar ke ya saka in baki sani ba ki sani igiyar auren Sabuwa a ™ulle suke tare suke tafiya da igiyar taki auren. Ai sanan kinsan da zaman wannan sharaWin

"Kuma daga yau ban amince Babangida ya sake tako ™afarshi ya shigarmun gidana ba. Na zame shi daga cikin jerin ³a´ana ko mutuwa nayi kada yazo kan gawata."""

"Salati Kawu Manga ya shiga yi ganin yadda Malama Babba take shiWewa. ""Kawu mu kaita asibiti kada ta mutu. Malama Babba"""

Wawo ya shiga kiran sunanta.

Babu shiri suka kwasheta zuwa asibiti cikin rashin hayyaci.

Malam ya runtse idanunshi wasu hawaye masu Wumi suka zubo mishi.

"Ya lura Babangida shine zaiyi ajalinshi da ba™in cikinshi. Sai kace shi kaWai aka haifa duk yabi ya fitineshi, bashi da aiki sai jaye_jayen magana tun yana ™arami."

A daddafe ya rarrafa ya shige turakarshi ko gani bayayi.

Jin har an kira Sallah a masallaci Baba malam bai fito bane Idirisa ya shiga turakar ya samu Baba malam a ™asa babu yadda yake.

Kan kace me mazan gidan suka rufu a kanshi.

Su Wawo suna asibiti aka bugo musu waya ana sanar dasu halin da Malam yake ciki.

Babu shiri Wawo ya baro asibitin ya bar Malama ™arama acan da Sa'a da bata jima da zuwa ba.

Malam dai anyi juyin duniya a kaishi asibiti ya™i fur. Dole sai likita aka kira mishi har gida yazo ya duba shi.

Jininshi ne ya hau sosai da sosai.

A wannan rana iyalan gidan Malam Baba basu runtsaba a cikin wannan dare da ya shiga tarihin daren da Babangida ya tashi hankalin kab ahalin gidan. Gashi a wannan karonma silar Babangidan ne.

Babangida:.

Shima yana asibiti jikinshi ya tashi sakamakon fargabar abinda kaje yazo. Yasan matsawar Baba Malam yaji abinda ya

aikata tamkar sake rura wutar ™iyayyarshi yayi a zuchiyar Baba Malam. Hatta Malama Babba da a kullum burinta ta kareshi yasan in taji wannan labarin zai ruguza mata zuchiya.

Wannan abunne duk suka taru suka haWe mishi.

"Gashi da ™yar ya kori ³ar Shuwa da Hamida a asibitin suka bar Ramatu ta yi zaman jinyarshi na kwana Waya. ""Baby jikinne yake damunkane? Wai garinma yaya kaji irin wannan ciwon ne?"""

"""Kar ki damu. Ki daure ki kiramun likita hannuna tsami yake yi mun"" Mi™ewa tayi ta fita, yabi bayanta da ido kawai."

Takamaimai ya rasa tunanin me zaiyi ma zuchiyarshi a cunkushe take sosai. Haka dai wannan daren ya kasance musu dare dubu da Waya



MRS BUKHARI

Babangida yana ruwa

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA SHIDA

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

GA ˜ARIN SHAFI ALLAH YASA ZUKATANKU SUYI SANYI.

SABUWA:.

Haka dai lamura suka ci gaba da tafiya suna jiyawa.

Matan Babangida suka ci gaba da jinyarshi yau wannan ta kwana gobe waccan.

"Amarya dai tana turakar mijinta. Yadda na fuskanceta bata da ha™uri kamar zawayi haka take, shi yasa kusan kullum ita da ³ar shuwa sai sun hau sama sun duro, gata da gadara da girman kai."

Ni dai tun daga wannan ranar kafata bata sake taka asibiti ba. Malama Babba ma har aka sallamota banje ba.

Baba Malam kam naje har sau biyu gida na duba shi.

"Shine ma ya sanar dani a tsanake in tattare kayayyakina waje guda, in SaSSalle gado da komai nawa dai. Bai mun bayanin komai ba, nima ban tambaya ba na dai bi umarninshi nida su Labbai mukai ta kaye_kaye. Sai da su Sa'a suka zo gidanne ³ar Shuwa ta rakouu barayina ko zama sun kasa yi."

"""Ku haWa kayayyakinku waje guda zaku tashi a gidan. Za'ayi ma gidan gyara sosai ne"" Bata bari na amsa ba suka fice."

"Amman jikina yana bani matsala ba tun yau ba, dan na fahimci su Kawu Manga sai kai kawo suke yi hatta motar ³ar shuwa babu. A zuwa na duba Baba malam na ukunne ma na tarar an sallamo Malama Babba sai na shiga na dubata da jiki."

Ta rame ta komaWe sosai.

"""Sa'a ku bamu waje inaso zanyi magana da Sabuwa"""

Bani kaWai ba harsu Kudidi suma sun yi mamaki. Ni ko kaina cike da tambayar da babu wanda zai iya amsa mun. Nan duk suka zame suka fita. Cikin gadara Malama Babba tace.

"""So nake ki janye wannan shar'ar da kika shigar da ™ara kotu. Na yi miki al™awarin ko nawa kike bu™ata zan baki"" Da mamaki na kalleta sai kawai nayi murmushi nace."

"Bazan iya janye wannan ™aran ba, ko da duniya da abinda ke cikinta zaki bani. Takaddar sakina yafi mun komai"""

"A_a dai kije kiyi tunani nan da kwana biyu kinga lokacin shiga kotu ya kusa. In kika janye zan baki kuWi masu kauri """

Daga sama muka jiyo muryar Baba Malam

"""Babu mahalukin daya isa yasa ta janye. Da kike maganar kuWi kuma a ina kika samesu ni bani da masaniya a kansu? Ai dani kika bama kya samu lada."

"Ke Sabuwa taso ki kama hanya ki tafi gidanki"" Sum_sum na ficewata ya suka ™are sai Allah."

Ina isa gida a ™ofar gidanmu naga wata ™atuwar mota tana ta loda kayayyakin Waki harda gadona na hango a cikin motar.

"Ban gama mamaki ba Labbai ta fito da ™atuwar randa ta cike da kwanuka da su cokula. Ga Hamida itama a gefe tanata zuba kayayyaki a buhu. Gidan duk ya hautsine Hannuna Labbai taja muka shiga cikin gidan"""

"""Kinga muna zaune Wawo ya le™o yace mu fito da kayanmu. Lallai Sabuwa zaku sha gyara. Amman naga gidannan babu abinda ya sameshi sai samannan da ake tadawa"""

Jikina a sanyaye nace.

"Sunce gyara za'ayi sosai a gabanki fa Sa'a ta faWa mana. Ina Adama fa?"" ""Tana ciki tana fito da kaya muje daga ciki"""

Ciki muka shiga muka ci gaba da harhaWe kaya. Motar ma ta cika har sun tafi kai kayan.

"Ni ko har mun gama fitar da kab kayanmu waje, har Adama ta share Wakunan, ni da Labbai mun goge komai da komai."

"Har wajajen bayan la'asar yara suka shigo suka samemu muna jira, Adama dai tabi motar kaya da suka dawo. Ma™ota duk an shisshigo dan jin ba'asi."

Da an faWa musu gyara za'ayi mana sai su shiga taya mu murna.

"Maman Safara,u ta daWe sosai tare damu taso binmu ma taga waje amman ganin har an kira magriba ba'a zo ba yasa tace."

"""Maman Mardiyya ni kam zan tafi gida yau nice da oga, gashi dare yayi inaga sai zuwa gobe zan kiraki a wayar Labbai sai in zo in sha Allah. Allah ya sanya alkhairi ya ™ara arziki"""

"To Ameen Maman Safara,u nagode sosai Allah ya bar zumunci. Sai zuwa goben."

Ta fita bata jima ba Wawo ya shigo yai kiranmu duk aka duramu a siyana muka Wau hanya. Motar tayi tsit kowacce da abinda take sa™awa.

Bamu tabbatar da akwai matsala ba sai da muka ga motarmu tasha kwanar wata unguwar da kaWan tafi unguwar da muka taso na da kyau.

Ga hanyar shiga unguwar bata da kyau ga ba wuta sai faWawa ramuka muke yi.

"A bakin get Win wani gida motar ta tsaya, get Win irin get Winnanne da baikai har ™asa ba, kai me wucewa kana iya hango har guiwar na tsaye gashi duk tsatsa."

"""To masha Allah ga gidan da zaku zauna nan. Muje in nuna muku Wakunanku dan ba jere suke ba."" Wawo yayi gaba muka bishi a baya da yaranmu."

"Gidan shiru babu hayaniya, babu ko macce Waya a tsakar gidan."

"Gidane dogo ga Wa™una a jere suna kallon juna. Hagu Wakuna huWu dama ma haka, daga bakin get akwai wani lungu dana hango Wakuna kamar huWu suma a jere . Wannan lungun shima lungu yake kallo da Wakuna huWu a jere suma kunji wata ™udurar Allah."

"""Ga Wakinki Maman Fatima can na ™arshen hagun dama."

"Maman usama ga naki Wakin na farkon hanun hagu, Amarya naki shine na tsakiyancan na hannun dama."

Maman Mardiyya naki na baya ta can kwanar muje in nuna miki sauri nake yi muna da meeting a gida. Gashi muna sa ran gobe za'a sallamo Babangida daga asibiti ma.

"Muna biye dashi har zuwa lungun Wakina shine na ™arshe a lungun. Harma na hango Adama tana ta faman moping Win wata ´ar baranda dake ™ofar Wakin, ko wanne Waki naga da baranda, kuma kamar babu kitchen a ciki dan naga duk a barandar naga iyakar Wakunan dana hanga kitchen Winsu yake."

Saida na shiga barandar naga harda kwanon wanke_wanke na turawa. Adama sun jera mun durowowin kitchen Wina a wajen sun ciccikasu da kwanuka da tukwane da dai tsarkacen kayan kitchen namu na mata.

"""Sai yanzu kuka shigo irin wannan jimawa me ya tsayar daku haka?"" Labbai ce taba Adama amsa."

Su Sadiya suna ciki sunata shewa.

"""Wallahi Wawo ne baizo da wuri ya Webo mu ba. Yinwa kamar zata kashe ni."""

"""Yinwa? Hmm muma ita muke ji. Baku haWu dasu Gaza ba?"" Sun zo ne?"

"Gaskiya bamu haWu ba dake muna cikin mota"""

Ciki muka shige yara dama tuni sun shige sai AWWa'u da Malama sai murnar sabon gida suke yi.

"Falon ™aramine sosai gashi kujeruna suna da girma gabaki Waya sai suka takure falon, banga 1 sitter ba ma."

"˜ofar da nake tunanin uwar Wakine na shiga sai naga dogon falo ( Coridor) ne ga ™ofofi guda biyu a jere, amman suna da taraza ™ofofin."

Šaya ashe banWakine Wayan Wakin kuma Wakin baccine.

Sai a falo kuma akwai wani ™aramin Waki sosai yafi kama da store.

"""Kinga wajen Lolo amman babu Wakin yara. Ma™ociyarki tace duk wannan Wakin suke mayarwa na yaransu. Amman asalinshi kitchen ne. Sai mai gidan ya dawo da Kitchen ´ar barandar waje. Wasu ma da kansu suka yi aiki."

"To kinga gadone kaWai ya shiga, dorowarsu ta™i shiga, amman ta shiga Wakinki."

"Sai kayayyakin Babangida na turakarshi duk su Wawo basu sauke ba dashi suka juya ™ila sabida babu wuri ne. Amman dai tulin kayanshi mun jera a durowarki, Wankunnayen su Mardiyya da naki duka kuma suna ™aramar jakarki."""

"Ajjiyar zuchiya na sauke tare da neman waje na zauna ina sake ™arema falon kallo. Sannunku Adama, Sadiya sannunku fa. Ashe har kun garzayo."

"Kinga Wakinnan sai dai su Aminu su dinga kwana a ciki, ni da matan sai mu kwana a Wakina"" Carab Aisha dake waya tace."

"""Babansu in a Wakinki yake kuma fa?"" Adama tace."

"""Ato kema kya tambayeta."""

Dana waiga naga yaran basa wajan sai nace.

"Ai kunsan rabuwa zamu yi tunda saura kwana uku ma zaman kotu. Kuma ai dama baya raba mana kwana da matanshi balle kuma yanzu kuma duk kun sani. Yanzu dai su Aisha su siyo mana ko da biredi ne sai mu sha tea tunda akwai wuta. Labbai muje ciki muyi Sallah """

Ciki muka shiga bayan na sallami su Aisha da kuWin biredi kayan tea ina dashi dama.

"Ina rama sallolina maimakon in huta saina shiga tattare kab suturun Babangida da Adama suka jera mun. Ko da suka shigo suka samu inata tarkace komatsenshi babu wacce ta tanka mun, kuma nasan dan sunga na mugun haWe rainane."

"Akwati uku na cika, banda manyan jakunkuna huWu dana ciki, ga takalma cikin ™aramin buhu."

"Labbai taya ni muje mu kaima matan Babangida wannan kayan nashi, ni bana son Magana. Ke Mardiyya Aisha ku taso"""

Haka muka kinkimi kaya na ™wan™wasa ™ofar Hamida duk muka jibge mata kayan a ™ofa. Da waya a kunnenta ta fito. Ganin kaya yasa tace.

"""Zan kiraka Baban Usama ina zuwa'"" Ta sauke wayar tana kallon kayan. ""Wannan kayan daga ina kuma?"""

"Kayan mijinku ne, ku ke da hakkin adana mishi"" Da harara da taSe baki tace."

"""Ni ina naga wajen da zan ajjiye wannan tulin kayan. Šakuna tsukuku kamar kabari. Sannan ai bani kaWai bace matarshi ba. Ga Ramatu me yasa ba'a raba an kai mata ba tunda Maman Fatima tana asibiti?"""

Kallonta kawai nayi nace da su Labbai su tawo mu tafi dan bani da lokacinta

"""Maman Mardiyya kizo ki debe mun wannan kayan daga nan duk bala'in da kike nema na dashi kin tara kin samu."" Babu wanda ya juyo balle ya tanka mata."

"Tea da biredi harda tsire su Sadiya suka siyo mana. Muka ci muka baje, su Aminu suka tafi Wakinsu, Mardiyya da Malama suka sauke katifarsu sukai kwanciyarsu."

A wannan daren nayi bacci sosai da sosai.

"Washegari sassafe muka tashi da aiki, yara suka ci gaba da kacaniyar shirin makaranta. Na Wakko kuWin mota da abun break na basu jarabawa ma suke yi Mardiyya za'a shiga ss 3 karatu ya zo ™arshe za'ace. Aminu na jss 3 Adda'u za'a shiga jss 1 Malama kuma aji huWu zata shiga."

Har titi na rakasu saida suka shiga abun hawa sannan na dawo bayan na jaddadama Mardiyya kada fa ta mance sunan layin.

Dariya tayi tace.

"""Ai Ummi akwai ´an makarantarmu da yawa a layinnan. Mum ma taSa zuwa gaisuwar rasuwar yarinyar ajinmu a layin dake bayan namu"""

Sannan hankalina ya kwanta

A hanyar komawata gida kuwa naita cin karo da ´an makarantar tasu.

Ina shiga gidan na tarar matan gidan ko wacce tana bakin ™ofarta tana haWa abun kari.

"Sai ™amshin toye_toye ke tashi abunma kamar gasa a yadda na fahimta. Matan dake cikin lungummu na tsaya duk aka gaggaisa da fara,a na gabatar musu da kaina."

"""Ayya sannu da dawowa Maman Mardiyya. Aini da naga an tashi su Maman ummi nayi mamaki, sai daga baya ne muka ji labarin wai matan ™anin abokin me gidanne zasu dawo su huWu"""

Murmushi kawai nayi mata na wuce ciki.

"Labbai na tsaye tana toya ™wai, Adama na haWa tea a ™aramar robar fenti. Sai kwatsam muka jiyo muryar Maigogul yana gaisawa da matan lungun."

"""Sannunku fa. Nine mahaifin Sabuwa uwargidan Babangida wanda suka dawo jiya. Ga mahaifiyarta nan, wannan kuma yarta ce"""

"Nan suka shiga rige_rigen gaishesu, sai washe bakinsu suke yi."

"""Masha Allah Allah ya baku zaman lafiya. Megidan nasu yana kwance a asibiti ne, amman yauma za'a sallamoshi daga asibitin muke anata ™o™arin biyan kuWaWen jinya ma, dake ya jima a asibitin. Ai faWane..."""

"""Maigogul dan Allah ku shigo daga ciki, Rakiya ku karaso"""

Cewar Adama data katse hanzarin Maigogul danta fahimci so yake daga zuwa ya watsarmun da mutuncina a idanun matan gidan ga gida gidan yawa.

˜arasowa suka yi.

"""Ahh Adama anata haWa haWin murtuk an baro gidan miji an rabu da dumamen tuwo. In sha Allah aurenku sai masu arziki a wannan karon. Sai ku ™ara sanwa dan ko ruwa bamu kurSa ba."" Maigogul yana gama magana ya tsallake ya shigewarshi ciki. Babu mamaki matan lungunmu sunji sak abinda maigogul yace, tunda ko wacce tana bakin aikinta. Tattare kayan karyawan muka yi zuwa cikin falon. Adama ta zuzzuba ma kowa muka zauna zaman karyawa tare da tattaunawa."

Maganar dai Waya tak.

Ni dai in yi ha™uri in zauna a Wakina in janye ™ara akwai al™awari mai tsoka da Malama Babba tayi musu muddin na jaye wannan ™arar.

Wasu zafafan hawayen ba™in cikine ya zubo mun.

Shikenan mu iyayenmu a kullum sunfi fifita abin duniya sama da farin cikinmu. Wato Malama Babba ta hanyar su Maigogul ta bullo? Wallahi koma menene ™udurinta sai dai ta mutu wallahi sai Babangida ya sake ni ko sama da ™asa zata haWe. Nasan sabida kada aurenta ya mutu ne take son lallai saina janye ™arar dana shigar. In zauna suci gaba da tsangwamamun.

A fili nace da Rakiya da Maigogul.

"Ni wallahi bazan taSa iya janyewa ba. Maigogul nifa sai Babangida ya sakeni, wallahi na fishi taurin kai a wannan karon ni ku ™yaleni kawai ni kaWai nasan halin da nake ciki"""

Duka Rakiya ta kawo mun. Maigogul kuma ya sauke murya.

"""A_a Lolo cewa fa tayi zata iya bamu gida. Kar muyi haka dake, ina laifin me sonka da Wanshi. Shifa Malam da kike ji da gani ingiza mai kantu ruwa yake yi miki. Babu ™auna a tsakaninku, in kin mance bada™alar data faru a baya da irin matsananciyar ™iyayyar da yake yi miki a baya sai mu tuna miki dan ubanki."

Harni zaki ma ba™in ciki tun tasowarku a Waki Waya kuke rayuwa ku da uwarku ya yau ance za'a bani gida Lolo kina son kawo mana cikas. So kike in bi malamai a kanki a juya miki kai. Ko ko a_a so kike in kwaso tsofaffin kayan tsubbuna in soma turo miki aljanu ba™a™ene su birkita miki lissafinki bafa tsoronki muke ji ba.

"Malama Babba har mun faWa mata kin janye ma kin gama shine kike wannan maganar"""

Mi™ewa nayi na shige uwar Waki a guje na faWa gaWo dan ba™in ciki da takaicin dake shirin ™arashe rayuwata.

Su Adama ne sukai mun tsaye a kaina sai faWa suke yi mun akan in daure ko ba dan komai ba in zauna a Wakina dan yarana.

Ni dai nasan a musulunci babu wani zaman yara da hausawanmu suke yi. Kaga mace ma an saketa kamar tsohuwar maiya tace ba zata tafi ba zatai zaman ´a´anta.

Maigogul har uwarWakin ya shigo yace.

"""Ku barni da'ita dan ubanta nace. Zata gane kurenta inna dinga yi mata ture ba zata ji da daWi ba. Wai ya zaka haifi yaro ya zama baya jin maganarka Rakiya tawo muje. Kuma duk ku bar mata gidanta taci kanta"""

Ai kuwa ilai suka tarkace komatsensu suka tafi sai ni kaWai. Na jima ina kukan ba™in ciki can baccin wahala da gajiya

ya debeni bani na farka ba sai azahar shima jiyo kiran Sallah nayi rangaWaWau a kunnena kamar a cikin gidan da muke.

"Babu shiri na duro, shi ciwon hawan jini muddin kana cikin ™unci, musamman haWi da ciwon damuwa baka taSa rabo dashi."

"A zaune nayi Sallah na Waga hannu na dinga ro™on Allah akan ya bani sa'a da nasara akan shari'ar da zamu zauna gobe. Ya kuma kareni daga sharrin lafuzzan Maigogul dan wabillahillazi la'ilaha, illahuwa akan gidannan da Malama tace zata bashi, zai iya mun shige shigen malamai dan a

Please Login or Register in order to submit comment