ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sake wani tsayi.

"""Kaga halin da take ciki ko? Ni nama Wauka ka tafi ne naga mintu goma da shigowata"" ""Ban tafi ba ina waje a zaune"""

"Bata kulashi ba, shima bai damu da hakan ba."

"""Zanje daga waje duk abinda ake bu™ata ina waje sai ki kirani"" Yana gama faWin haka ya saka kai ya fita a Wakin a hankali."""

Adama:.....

Fitsari da mumnunan mafarki shi ya farkar da Adama ba shiri ta zabura. Zaman dirshan tayi tana tunanin wannan mafarki da muni yake.

"Juyawa tayi taga Labbai sai baccinta take yi amman bata ga Lolo ba, saita ™addara tana banWaki. Shiru yanzu Lolo zata fito a_a anjima ne ga fitsari sai sake matsar Adama yake yi."

"""Bari dai in ma Lolo magana fitsarinnan ya matseni yanzu haka tana ciki tana sharSar kukan data saba."""

Harta fita zuwa dogon falon tana magana. Ganin ™ofar banWakin a hangane ba ™aramin mugun faWarma da Adama gaba yayi ba.

Da sauri ta shiga banWakin taga babu kowa.

Ba shiri ta rufe ™ofar tayi fitsari danji tayi yana shirin zubo mata.

Da sauri ta fito ta shiga falo nanma wayam. Ganin ™ofar falon itama a buWe ba ™aramin sake tsurar da Adama yayi

ba.

"Duk da haka saida ta le™a lungu da sa™on falon, zuwa Wakin yara shiru kake ji. Da gudu Adama ta koma Waki."

"""Labbai Labbai tashi Lolo bata gidannan "" A zabure Labbai ta mi™e tana faWin."

"""Mekika ce Adama Lolo bata nanfa kika ce to ina zata je a darennan?"" Adama ta fashe da kuka tace."

"""Allah dai yasa ba ba™in cikin dasu Rakiya suka kuntuka mata bane yasa ta gudu ta barmu baki Waya ba."" Labbai ma hawayen take yi tace."

"""Kira Tsahare ko Lolo taje Wakinmu danta samu nutsuwa"""

"Nan Adama ta shiga kiran Tsahare sai data kira sau shidda kafin Tsarahe ta Waga. ""Tsahare Lolo tazo ne dan ALLAH?"""

Cikin muryar bacci tace.

"""A_a gaskiya. Ni da Sadiya da Salaha ne kaWai a Wakin. Lafiya amman?"""

"""A_a babu lafiya. Yanzu kuje guda ku duba ko taje can duk da nasan zaiyi wuya taje. Amman ku duba dan ALLAH ko filashin kimun in kunje gidan"""

Ita kanta Tsaharen ta kiWime. Cak ta tashi ita da Sadiya suka nufi gida sun daWe suna buga ™ofar Rakiya kafin tazo ta buWe.

"""Wannan wanne sabin salon kuma iskanci kenan. Darenma mahutar bawa ba'a barka ka huta ba. Me yasa baka kwana a inda kaje Winba zaka zo duk ka fitineni"""

"A tunaninta Maigogul ne. Tana zare sakata taga su Salaha cirki_cirko"" ""Lafiya cikin talatainin dare haka?"""

Salaha tace.

"""Rakiya Lolo tazo nan gidan?"" Ta jefo mata tambayar."

"""O_o rabonmu da ita tun a kotu wani abunne, ko dai Babangidan sakinta yayi?"

"""Dama sakinne ai da sau™i tunda ba kanta farau ba mu mai ya kashe mu da bamu da auren. Murna kuke yi in aurenmu ya mutu sabida burinku ko zamu samu mai hannu da shuni."

"Duk gashi sakamakon kwaWayinku yasa Lolo ta gudu tunda dai bata nan duk yadda akayi guduwa tayi."" Rakiya ta yo kan Salaha ta rufe ta da duka."

Fincikewa tayi tamkar zata rama dukan tace.

"""Ai gaskiya ne abinda na faWa duk kunbi kun lalata mana rayuwarmu tun kafin ma musan meke mana ciwo. Jibi ace duk kyau da farin da Allah ya huwace mana amman dai mun kasa zaman aure sakaamakon baku bamu tarbiyya data dace ba"""

"""An™i a bayar mitsiyaciya sabida aurenki ya mutu shine zaki sauke mun atlarar rashin arziki ´ar iska. To daidai nake dake har ki mutu baki isa kin kaini ko ubanku buWewar idanu ba."

"Lolo kuma ta daWe bata shiga duniya ba. Tunda abinda ta zaSa kenan tabar ´a´anta hannun kishiyoyi ita kuma ta bi saurayi da aurenta"""

Tana faWin haka ta banko ™ofarta. Hauwa dake tsaye dokin ™ofarta tace.

"""Rakiya halinta sai ita. Lolon wai ba'a ganta bane?"" Kafin su bata amsa kiran Adama ya shigo."

"""Tsahare an ganta kuwa?"" Tsahare tace."

"""Kin ganmu a cikin gidan babu Lolo babu dalilinta gaskiya. To ku garin yaya ta fita baku sani ba?"" Adama dai tana nishin kuka ta kashe wayarta."

"""Labbai ta tabbata Lolo guduwa tayi"

"Kuma kinga wayarta ma a kashe take Wib bare muji inda take. Bari in kira Babangida dai in sanar mishi a tari abun da wuri. Kai amman Lolo in guduwa tayi bata kyautama yarannan ba. Kina da budurwar yarinya mahaddaciyar Qur'ani amman ki tsallake ki barta. Duk fa yadda take ganin lalacewar aurenta da Babangida a hakan ta fimu dacen miji, ta fimu dacen ´a´an ma. A gidanmu kab in banda yaranta su waye ma suke karatun in banda gantali kwararo kwararo."" Labbai tace."

"""Adama a gaskiya Lolo tayi ha™uri ma™ura da Babangida. Wai shin mancewa kuke yi ne da masomin komai. Har"

yaushe Babangida ya soma amsa maganar Maigogul ma balle mu. Wai zagi ido da ido wannene bai mana ba? Cin kashi akwai irin samfurin da bai ma Lolo ba?

Ban™i ba in ance ya shiryu. Ha™i™a naga salama da mutuwar jiki tattare dashi sosai.

Amman ki sani wanda baya sonka to baya sonka. Nifa tayi mun daidai amman dai kirashi a wayar muji. Kinga yanzu

"™ila in an ganta ya sauwa™e mata ta huta muma mu huta."""

Adama dai bata samu zarafin magana ba ta riga ta danna kiran Babangida:.

ASIBITIN DA SABUWA TAKE KWANCE:.

Anan na kawo ™arshen littafi na biyu.

Zan tafi hutu kafin mu Waura littafi na uku.

Ku daWa gyara zama akwai sauran tafiya gagaruma a gabanmu. Domin jin yadda zata kaya sai kuci gaba da bibiya wasa farin girki.

Dan yanzu ne muka kai rabi a labarin. Labarai suna gaba sai mun haWu nagode sosai da soyayya son so

Courtesy :::Mrs jay ce


Downloaded From https://arewanovels.com


Please Login or Register in order to submit comment