ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akaita karSa_karSa wajen gaisawa da budurwar Sama. A ™arshe ya amshi wayar."

"""Zamu yi magana zuwa anjima muna meeting ne akan aurenmu. Ki kirani zuwa anjima"" Sallama suka yi ya ajjiye wayar."

"""To kun dai ji muryarta kuma kun amince da maganata. Rita kenan ba musulma bace kiristace gaba da baya asalima a ™auyensu dake mangun garin Jos mahaifinta shine fasto. mun yi al™awarin aure da'ita zata yi addininta zanyi nawa babu mai matsama juna. Kuma ta Wauke nauyin komai na bikin"""

Nan muka shiga kallon kallo. Adama harda salati da tafa hannayenta.

"""Ohh ni Adama gidanmu gidan daWi ´a taso kome gidan mijinta. Yanzu Sama duk matan dake jigawa da dutse babu wacce ka gani musulma har saika auro ahalul kitabi tazo ta haifama yara kiristoci?"""

"""Dallah dakata waya faWa miki yarana kiristanci zasu bi? Da kike ganina ni ba mahaukaci bane kune kuke kallona a haka fa yarana ni zasu biyo. Kuma ai ba'a cikin danginta zamu zauna ba nan dutse zan kawota anan zamu yi rayuwarmu. Ke Adama a Irin rayuwar da muke gudanarwa in ba kiristaba wama zance zan aura a amince? Nine satar kaji, nine satar awaki, nike ™wace da fisge. kuma duk wannan halin da muka tsinci kanmu Maigogul ne ya ja mana. Yanzu ba gaku ba ko wacce ta kasa zaman aure ba. Gara in auri arniyarma babu mesa mana idanu daga Sangarenta"" Shiru muka yi dan ya fimu gaskiya akan maganganunshi."

"""Hakane Sama. Abinda zamu ce shine Allah ya baku zaman lafiya yasa sanadinka ta musulunta. Sai dai kai kanka"

"baka tsaida Sallah biyar..."""

"""Ke dan abu ta kazan ki ni kike faWa ma wannan maganar dan kin ganni a cikinku? An koya mana Sallah ne, ko tsoho ya samu a islamiyya ne?"""

"Adama abar maganar haka azahar har tayi lokaci babu wuya fa"""

"Uzairu zuchiyata da tunda ake magana yake ta danne dannen wayarshi, saidai in anyi abun dariya ya dara ya Wago yace."

"""Lolo yinwa cikina har murWewa yake yi rabona da abinci tun jiya da rana fa, sai dai Wan yayime yayime."" To acici mala'ikun tauna bari in kawo abinci kowa yaci. Aisha zo muje ki haWo kwanuka"""

"""Ki yi zamanki Lolo bari in kawo komai"" Cewar Aisha data mi™e."

"Yauwa zaki ga abinci a kula saiki Wakko"""

Ina faWar haka na dawo da kallona kan Uzairu zuchiyata nace.

"To kai Uzairu zuchiyata sai yaushene batun auren naka, koko dai har yanzu baka gaji da yaudarar ba?"" Dariya yayi yace."

"""WaWannan matan geton da nake kulawa na data kawai nake farautowa a hannayensu. Ni kin ganni me aurena sai irin hajiyoyinnan waWanda suka ci suka tara, ko wacce aka mutu aka bar mata dukiya. To na dai haWu da biyu Waya a Abuja take, Wayar kuma baturiyace ma ba'a najeriya take ba. Ana dai ta buga soyayya mai rabo ce zata Wauka. Duk da hankalina yafi raja'a akan ita buturiyar dan tafi iya soyayya da kulawa da halama tafi ta Abujan kuWi ma"""

Ai nan muka samu maudu'i ana cin abinci a tare anata tattaunawa shewarmu har tsakar gida sai hirarmu da nishaWi muke yi. Wannan ya tuno mun da lokacin da duk muke gabansu Rakiya in muka zauna mazanmu da matanmu a tsakar gida akaita musu abun babu dama. Wata rana ma a dakalin ™ofar gida muke zama da daddare muita musu. Allah sarki rayuwa.

"Bayan mun kammala cin abinci Sama da yayi mana sallama yayi tafiyarahi. Su Aisha ma duk suka kama hanya muka rage daga Labbai, sai Adama, sai Rahama, da Uzairu zuchiyata sai kuma ni."

"Mu matan muna kitchen muna girkin abincin dare wajajen bayan la'asar kenan, Uzairu zuchiyata kuma sai shafa hoda yake yi yanata hotuna dan masifa. Labbai tace."

"""Lolo Wazu taWin su Sama da Uzairu zuchiyata ya Wauke mana hankali bamu tattauna batun kama hayar da muka yi ba ni da Adama ba"""

Dama nayi shiru da albasa a hannuna da wu™a ina tunanin shariarmu ta yau data gudana na jiyo muryar Labbai. Ajjiyar zuchiya kawai na sauke. Duk dariya da walwalar da nake yi ™asan ruhina Wamfare yake da maganar shari'arnan kamar yadda bugun zuchiya yake dokawa haka shariar take zuchiyata.

"Ke dai bari Labbai abunne da yawa. Wai menene dalilin kama hayar amman?"" Adama tace."

"""Šakin yayi mana kaWan sosai. Kuma maigogul yazo musu da ba™i wai sati guda zasu yi a gidan fa. Ga fitintimun gidan ni wallahi bazanma iya zama ™ar™ashin iyayeba na wuce munzulin. Shine nace ma Labbai mu haWa kuWi kawai mu kama haya. Dama dai ko a gidan uban naka kake zaune kai zakaima kanka komai daidai da sabulun wanka kai zaka siya abunka. Kinji dalili muka kama Waki a gidan Hamidu"""

"Gidan Hamidu kuma Adama? Kinsan fa ance akwai wasu mata da suke kawo maza gidan, bakwa tsoron kada a zarge ku kuma?"""

Labbai tace.

"""Hmm Lolo kenan gaskiya auren Babangida ya riga daya birkita miki ™wa™walwarki a yadda na fuskanta. Dama mu kina ganin akwai ranar da zamu tsallake zagi ne? Mu gidan namu wanne irin maza ne basa kawo su Aisha gida, a wanne irin hotel da gidan rawan darene ba'a sanmu ba?"""

Fitowar Maman Sa'idu yasa na yafici Labbai tayi shiru.

"Ramadanne na hango yana tawowa kici_kici da kayan abinci ya kawo mun harda doya guda biyar a ™ulle. ""Ga waWannan kuWin inji Baba Malam yace ki ri™e a hannunki"""

Hannu nasa na karSa nayi mishi godiya ya juya abunshi. Kayan abincin na soma bubbuWawa.

"Shinkafa, wake, taliya, makaroni, kuskus, garin tuwo, maggi, farin mai, manja, maggi, kifi, da kaji guda huWu a yanke a gyare ga dubu talatin na cefane lallai Baba Malam mutumne harda Sari."

"""Wallahi Lolo irin kyautatawar da wannan bawan Allah yake yi miki ko sai inga kamar baki kyauta ba da kike shari'a da Wanshi"""

Adama tace da Labbai.

"""A_a Labbai Lolo ba zata zauna sabida uban mijinta ba. Shi kanshi ai yasan rashin mutuncin Wanshi sarai bawai bai"

"sani bane. Kina mancewa da abbuwan da akayi a baya ne? Me Waki shi yasan inda yake yi mishi yoyyo. Ke lolo juya namannan kada ya ™one"""

Mi™ewa nayi na duba naman ya ko soyu tumatur ni™akke da attaruhu da akbasa a cikinshi na juye a cikin naman da man na tsayar da miyar tunaturi Wina. Daf magriba muka gama girki daidai shigowar su Mardiyya. AWWa'u naga idanunshi sun yi jawur jikinshi duk shatin bulala.

MRS BUKHARI

Mu tara gobe in Allah ya nuna mana.

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA GOMA

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

INA MI˜A SA˜ON GAISUWA A GAREKU MASOYA WANNAN LITTAFIN SA˜WANNINKU SUNA ISOMUN WALLAHI. YAWANKU YAFI ˜ARFIN ACE ZANA SUNAYRNKU ZANYI A RUBUCE. INA MUKU FATAN ALKHAIRI.

WANNAN SHAFIN NAKU NE ³AN COMMENT SECTION SAI DA KU ANA FAFATAWA MAIGOGUL YANA GAISUWA.

https://chat.whatsapp.com/Hpz6ravGdP1AxEMkXT65bt

Assallamu alaikum sisters @zee Musa collection taxo muku da kayayyaki masu kyau da inganchi kamarsu shaddar lace atamfar kayan Yara Egypt abaya da kayan kitchen kuma akan farashin mai sauki

Kuma tanayin adashin kayayyaki domin bawa masu karamin karfin damar mallakar abubuwan cikin sauki

kyeedai garzaya domin kiyi naki

Kuma tana tura Kaya KO ina cikin yarda Allah cikin aminche kyeedai garzaya domin jinkarin bayani

Location ;Kano state GA number wayar domin Karin bayanin

08029882667

Har suka wuce ciki yana shesshe™a. Ko gaishemu ma baiyi ba. Adama ce ma taje tambayar ba'asi bayan mun shiga

Wakin.

"""Ummi sata yayi a makaranta a jakar wani yaron ajinsu. Yau ba ™aramin duka akai mishi ba. Malamarmu ma tace tana son ganinki zuwa gobe ummi"""

Ras gabana ya yanke ya faWi. Shikenan abinda nake gudu yanata faruwa ta tabbata AWWa'u ya Wakko dabi'un Sama da Ma'aru sak. Dan a halin yanzu shi kanshi Ma'aru mijin Layuza yayi mishi korar kare a shago.

Waje na samu na zauna nabar su adama suna SaSatun rashin gaskiya cewar shine dan yayi sata za'ai mishi Irin wannan dukan. Shi kuwa sai wawwara idanu yake yi. Satansu nayi na dam™eshi na riWashi da ™asa na samu guiwata na dira mishi ita a ™irjinshi na kama wuyanshi kamar zan kasheshi dan ba™in ciki. Ga hawaye ya gama wanke mun fuskata.

"Ina gani idanuwanshi na firfitowa kamar zasu faWo da ™yar Adama da Uzairu zuchiyata su ka yi gefe dani na jingina a jikin kujera ina maida numfashi, Adama ta mi™ar da AWWa'u tsaye."

"""Ku shiga kuyi alwala maza su tafi masallaci maza"" Sai da muka shiga Waki Adama tace."

"""Lallai Lolo baki da hankali wannan yaro daya mutu me zaki ce da ubanshi? Kamata yayi ki gode Allah wallahi. Mu yaranmu mazan shaye_shaye suke yi, matan sun Wakko sahun abinda muka yi a baya. Babu arabi babu boko sai yawon bin bola da rafi."

Adda'a zaki dage kiyi tayi mishi sai kiga Allah ya shirya miki. Lolo da ace yaranmu zasu yi rabin abinda muka yi ke

"kam na fahimci haWiye zuchiyarki zaki yi ki mutu. Ki jawo Wanki a jiki ni dai na faWa miki. Dan Allah kada ki sake dukanshi in an kawo miki karar yayi sata, duka baya gyara sai dai ya sake kangarar da yaro"" Uzairu zuchiyata yace. ""Ato ta kama yaro zata kashe wallahi Lolo ki dena irin wannan dukan. Ni bamma san gidan uwar data iya duka ba. Maigogul dai da Rakiya basa duka. """

"Adama yanzu ace a irin shekarun AWWa'u har yasan ya dinga manyan sata ina yake son in sa raina. In na fita na barsu a hannun matan uba yaya zai zama kenan?"""

Labbai tace.

"""Suna daga cikin abubuwan da ake jiye miki Lolo. Kayi da kanka ma yaya ka cika balle kuma wani ne zai yi maka"" Kallonta nayi nace."

"Amman kinsan zaman ³a´a da mafi yawan akasarin mata suke yi shike kashe musu rayuwarsu kuma hakan kesa mazan in an haihu dasu suke yima macce duk abinda yayi musu gani suke yi ko dan ´a´anta dole ta zauna kinsan da haka ko? Ai duk masoyina wallahi zai so rabuwata da Babangida """

Ficewa nayi ina nunfarfashi na Wauro alwala na fito.

Na daWe sosai akan sallaya inata rokon Allah akan ya shirya mun AWWa'u ya dena wannan sata. Sannan Allah ya

Worani akan Babangida inyi nasara akan wannan shari'ar.

"""Kizo muci abinci Lolo ke muke jira gashi har anyi kiran isha kina ta zaune a dadduma."" Kuci abinci Adama bakina babu daWi kunu kawai in Mardiyya taci abinci zata damamun."""

Basu ce mun komai ba suka zuba abinci suka ci. Ni kuma na tashi na gabatar da isha. Ina idarwa na hau gado dan wani irin ciwo kaina yake yi mun.

Sai wajajen tara su Adama sukai mana sallama suka tafi sun™i yadda su kwana suna son suje suyi gyare gyare a Wakin da suka kama. Tun da yamma dama na Wiban musu kayan abinci a cikin ragowar nawa komai da komai wanda su biyu dai in sun jalauta zai iya musu wata guda ma.

Idanuna na lumshe ina tunanin taya zan Sulloma AWWa'u ne.

"Sallamar Babangida muka jiyo daga bakin ™ofa. Da sauri Mardiyya dake rubutu ta mi™e ta fice, Malama kuwa ta daWe da yin bacci."

"Ina jin takunshi har gaban gadon da nake kwance. Ruf naima idanuna kamar mai bacci. ""Sabuwa nasan idanunki biyu ki tashi dan Allah muyi magana. Ya kamata mu fahimci junanmu."" BuWe idanuna nayi yana tsaye a kaina."

"Kaga dan Allah ka dena shigo mun Waki kai tsaye haka. Sannan babu wata magana a tsakaninmu kaje kawai wajen matanka. Duk abinda zaka faWamun Satabakine kawai."""

Ya jima yana kallona kafin ya sauke ajjiyar zuchiya yace.

"""Shikenan zan bari ranar girkinki ya zagayo sai muyi magana. Kuma kafin ranar ki shirya tarbar mijinki dan ina cikin matsananciyar bu™atarki. Ke kanki kinsan nafi samun nutsuwa dake"""

Dariya kawai nayi mishi a raina na aiyana.

"Ashe zan fame maka ciwon da kake tattalawa ka Wauka Sabuwa daka saba turmushewa dan dole ne a baya. Zan kuwa gwada maka"""

Juyawa yayi ya fita na mayar da idanuna na rufe ina haWiWiyar zuchiyata. Mardiyya ce ta dawo ciki.

"""Ummi AWWa'u fa yana falo yanata kuka ya™i yayi shiru ko abinci ma baici ba. Baba ma ya tambayeshi menene ya™i yin magana"""

"Kiramun shi Mardiyya. Ki kuma zubo abinci ki kawo mun"""

"Da ""To "" ta amsa ta fita. Bata jima da fita ba AWWa'u ya shigo yanata rakuSewa a bango. Tawo ka zauna AWWa'u kaji"""

"Jin sanyi da salama a muryata yasa ya tawo ya zauna. Sai naji tausayin yaron ya tsarga mun. Gashi a kaf yarana AWWa'u yafi nuna mun kulawa in yaga banda lafiya yafi kowa shiga damuwa, hakama in ya Sata mun rai yake shiga damuwa."

"Zo inga jikinka naga shatin duka"""

A hankali ya matso na kwaSe rigarshi. Duk uwar da taga abinda akaima AWWa'u wallahi saita zubar mishi da hawaye ko da kuwa kisa ya aikata.

Bayanshi duk a faffashe ya WaWWaye. Da sauri na juyo dashi nace.

"Wanne malaminne yaima irin wannan dukan?"" Mardiyya ce ta shigo da abinci a roba."

"""Malam Musa ne wanda yake musu lissafi. Haka ya dinga dukanshi ummi baki gani ba"""

"Wani yawu na haWiye na kalleshi yanata matsar hawaye. Nawa ya Wauka a jakar abokin nashi?"""

"""Dubu Waya ce ya Wauka kuma bama wanda ya ganshi. Shi dai yace bashi ya Wauka ba. Amman yaran ajinsu sunce shi ne yake Wauke musu kuWi a jakarsu, ko biskit."""

Shiru nayi kawai ina nazari.

"Bashi abincin yaci. Sai in kaishi kemis a bamu magani"""

"Abincin ta ajjiye mishi amman ya kasa ci jikinshi yanata rawa, ga kuka ya™i ya dena. AWWa'u ka faWa mun gaskiya kai ka Wauki kuWin abokinka, in kai ka Wauka me ka siya?"""

Wani sabon kukan ya fashe mun dashi. Take jikina ya bani bashi ya Wauki kuWin ba. Dan ba yau aka saba kamashi da laifin sata ba. Sai dai ban taSa ganinshi cikin Irin wannan yanayin ba.

Mi™ewa nayi na Wakko mayafina na yafa.

"Daure kaci abincin muje kemis Win bakin titi a baka magani maza. Ka daure"""

Yana cusa abincin yana kuka. Niko ina jin raWaWin dukan dake jikinshi a jikina. Yaci abincin aka bashi ruwa yasha. Muka tafi zuwa kemis Win bakin titin shigowa unguwar kemis Win babbane harda gadon kwantar da marasa lafiya guda biyu take dashi.

Ta duba shi ta bashi magunguna muka dawo yasha nace yaje shi ya kwanta.

Babangida:.

Yana fita daga Wakin Sabuwa Wakin Hamida ya nufa. Tana zaune tayi bake_bake a ™asa ta tusa tuwo a gaba amman

"bata ci ko loma ba. Usama yana kan kujera yayi baccinshi. Mufida kuma tana zaune tana wasanta kusa da uwarta. ""Sannu da dawowa."""

"Bai amsata ba ta mi™e ta Wakko abincinshi ta dire mishi a gabanshi da ruwan sha dana wanke hannu dukka. ""Me ya hanaki cin abincin to kika tusashi a gaba?"""

Kafin tayi magana ma™ociyarta ta Waga labule tana faWin

"""Maman Usama ga shinkafa da miyar da kika ce ta baki sha'awa na zubo miki"""

Ganin Babangida baisa ta saki labulen ba. Da dariya ta gaisheshi tare da sake yi mishi ya jiki.

"A da™ile ya amsa. Hamida ta mi™e ta karSo robar da aka sha™eta da shinkafa da miya da nama ga latas da tumaturi da albasa a wadace, ta wuce Babangida tazo ta zauna a ™asa. Mamakinta yasa ko kular abincinshi ya kasa buWewa. Ita kuma tana dariya tazo ta wuceshi ta zauna ta tusa robar abincinta a gaba tana ™o™arin soma ci Babangida yayi gyaran murya, da sauri ta Wago ta kalleshi."

"""Akwai abinda kake bu™atane, naga har ruwan wanke hannu na ajjiye maka?"""

"""Wato har lalacewata ta kai lalacewar da zaki ji gwaWayin shinkafa da miya da latas Hamida, har baki ji kunya ba kika faWa mata ya baki sha'awa baki ji kunya ba dan Allah? Daga faWawa jarabawa tun kafin ace an soma fuskantar wani irin yanayi har kin soma nuna maitarki a fili, nafi ™arfin ki zubar mun da daraja wallahi"""

"Ranshi yayi mummunan Saci, itama ta gane hakan sarai amman har cikin ranta daWi taji sosai ko dan ™untata mata da yayi ranar daya Wauki kwana ya kaima sabuwa. Hausawa suka ce tsautsayi baya wuce ranarshi. A wula™ance Hamida tace."

"""Laifine dan kawai naji sha'awar shinkafa da miya da nama? Yau Waya dana siyo soyayyen kifi na watsa a taliyar da naci da rana kar kaso kaga da yadda naci abincin, ragowarma sai almajirai na baiwa"""

Cikin nuna zafi da ba™ar zuchiya irin na mai naiman dalili ™arfi da yaji Babangida ya dubi Hamida yace.

"""Kuma ni ko a gidanku banga kuna cin nama sau uku a abinci ba. Sau Wayane a miyar dare ina ubanki yaga kuWin da zai girke muku nama kamar yadda ni nake girke muku.?"""

Yana faWar haka ta mi™e tsaye cike da tsiwa da rashin daraja tace.

"""A_a kada ka kuma dan wallahi ka zagi ubana saina zagi naka uban. Ka ganni na sam darajar iyayena ni ba lusarar matarka mazanaciyarnan bace da take zaune kake zagin iyayenta ba"""

"Murmushi mai ciwo da Waci yayi, yana jin wani abu na soya mishi a zuchiyarshi wanda shi kanshi baisan menene ba. Muryarshi a dashe cike da sanyi yace."

"""Na sake ki saki Waya. Sai kije gidanku a dinga yanka miki saniya kina karya kumallo da'ita ´ar ™aruna"" ˜irji Hamida ta dafe tare da zaro idanunta waje."

Kunsan mata nada wata ta'ada ko yaya miji yake duk lalacewarshi da zaran ya furta kalmar saki sai jikin mace yayi sanyi tarara ko da kuwa ita da bakinta ta nemi sakin kuwa.

Wannan yanayin Hamida ta shiga babu shiri ta zube a gaban Babangida ta soma yi mishi magiyar yai mata rai.

"""Dan Allah kada kasa aimun dariya. Wallahi kasan ina sonka wanne irin saki ana zaune ™alau kuma? �acin raine da sharrin shaiWan. Wallahi zafin kwanana daga Wauka ka kaima matarka ne yasa nima na Sata maka ranka, amman na tuba ka maidani Wakina dan ALLAH."""

Mi™ewa yayi yana jin kanshi na sara mishi ya ™ule Wakin Hamida harda saka sakata.

"Ba yau bane ranar farko daya taSa sakin mace ba, kuma bawai Hamida na daga cikin matan da yake jin sonta bane. Asalima Farida daya saka tafi ko wacce macce soyuwa a ranshi daga cikin matan daya saka hakan bai hana ya saketa ba data kama."

Amman abun mamaki a karon farko sai yaji sakin yayi mishi wani bawai. Yana kuma tunanin halin da iyayenshi zasu sake shiga matsawar suka ji labarin sakin da yayi musamman Baba Malam.

Takadda ya yaga ya rubuta sakin a matsayin shaida kana ya ciro wayarshi ya Wauki hoton sakin ya turama Sumy ta manhajar WhatsApp.

"""Gashi na saki wacce tsautsayin sakin ya faWo a kanta. Gobe sai ki tattara ki kama hanya kamar yadda muka yi dake"" Mayar da wayar yayi gaban ajjihun rigarshi ya buWe ™ofar ya fito. Hamida na zaune zaman durshan a ™odar Wakin tana sharce hawaye taji fitowarshi babu shiri ta mi™e tare da fuskantarshi tana jaddada bashi ha™uri."

"""Ga takaddarki kiyi ha™uri aikin gama ya gama"""

Hannunta na rawa tasa hannu ta karSa ta zauna daSas a saman kujera tayi ™uri har ya fice ya barta a Wakin kukanma

™afewa yayi tas.

"Da sallama ya shiga Wakin ³ar Shuwa duk da baiji an amsa mishi sallamar ba, sai yayi tunanin ko tana can ciki ne. Falon babu kowa ga tv a kunne fanka ma a kunne sunata aiki. Kai kawai ya gyaWa ya kutsa kai cikin uwarWakin. Turus ya tsaya ganin mata riWa riWa har su uku a kan gadonshi suna cin abinci duk sun yi watsi da Wankwalayensu."

"Da sauri ya koma, su kansu duk sai suka rikice da ganinshi tunda ³ar Shuwa ta tabbatar musu ba kwananta bane ranar."

"Cike da mamaki yayi komawarshi falo ya zauna a kujera ya Waga kanshi sama tare da rufe idanunshi, shi kaWai yasan abinda yake ji a zuchiyarshi."

Sum_sum_sum matannan suka fito suka wuce shi. Uwar gayyar ce ta zauna a kusa dashi cikin muryar rashin gaskiya tace.

"""Sannu da shigowa ashe zaka shigo?"""

Ta faWa a Warare. Mugun kallo ya watso mata yana daga shingiWe a kujera.

"""WaWannan marasa albarkar su kuma daga ina da har kike ganin matsayinsu ya kai ba falo ba har uwarWakina, akan gadona ake cin abinci. Sannan a ina kika samo su nasan dai ba ™awayenku bane tunda daga cikin ™awayenku ke da Sabuwa babu wacce ban sani ba?"""

"""Matan ma™otane suka shigo, to lokacin da suka shigo ina ciki ne ina gyara kaya a wadrop shine nace su shiga"" Zama yayi ya fuskanceta da kyau kana yace."

"""Har kinyi sabo da ma™ota irin haka? Ko da yake na fahimci matan layinnan kamar basu da kamun kai ba kuma su san darajar aure ba. Ki kawo mun abinci in akwai"""

Ya ™arashe maganar cike da bambami. Ita dai bata ce uffan ba ta fita ta kawo mishi abincin kamar yadda ya umarta. Bai ci yafi loma biyar ba ya sha ruwa ya mi™e ya shige ciki har uzuwa lokacin mita yake yi kamar tsohon kuturu.

Da uwar harara ta bishi harda gajeren tsakinta marar sauti.

"""Mutum sai shegen faWin rai da mitar tsiya. Nifa wallahi bazai yiwu ba ehe"""

"Ta mi™e tare sa tattare kayan da yaci abinci ta fita dashi, tana shiga cikin coridor ta ji halamun wanka yake yi. Cike da mamaki ta shige ciki a gurguje ta gyara inda duk aka Sata."

"""To wannan ciwonne yasa ya mance ba kwanana bane, ko ko tsabar jarfar da Sabuwa ta Webo mishi ne ya rikirkitashi? Ni dai nasan Hamida ke da kwana, tun yamma taci kwalliya take ta falli a tsakar gida, sai miji kuma ace Wakina zai shigo yaci abinci harda wanka? Tabb gobe akwai rikici kenan"""

"Dariyar mugunta ta saki, a haka Babangida ya shigo ya taddata, bai ko kalleta ba daga shi sai gajeren wando yayi kwanciyarshi."

"Amman me? Shine har biyun dare idanunshi a soye, idanu ya ™urama ³ar Shuwa wacce take ta sharar bacci abubuwa da yawa yake tunanowa a kanshi game da farkon soyayyarshi da'ita da irin yadda yake jin in ba samunta yayi ba zaima iya mutuwa."""

"""Aisha! Aisha"""

"Babangida ya shiga kiranta a hankali"" Cikin bacci ta buWe idanunta ta kalleshi."

"""Jannaty bakai bacci ba na ganka a zaune Aisha ka dawo kirana kuma hmm?"""

Idanunshi ya lumshe yana jin motsin san kasancewa da mace a jikinshi. Dan in Sacin rai ya shiga kasancewa da mace

ke saukar mishi da fishin nashi.

Kallon da yayi mata tuni ta bugo jirginshi take ta ba da kai bori ya hau. Cikin dabara komai ya gudana duk da a hakanma saida ya Wan fama ciwonshi. Bayan komai ya lafa ne bacci ya sureshi. Yayinda ita kuma ³ar Shuwa ta zauna zaman dirshan zuchiyarta cike tab da tunanin yadda zata kawo ™arshen sabon asirin jawo hankalin da Sabuwa taima Babangida da har ya iya zuwa Wakinta yayi kwana biyu. Kuma Sabuwa ta ji mata ciwo Babangida ya kasa Waukar matakin komai akai. Gashi yau da Aisha gatsau ya kirata kafasiti nata zubewa.

"""To ko dai yana son matarshi ne daman? Duk da dai yace sabida bakin da Baba Malam yayi mishine ne yasa yake zaune da'ita. To amman a wannan karon me yasa har Malama Babba bata son a saki Sabuwa?"

Ya zame mun dole gobe in ziyarci gidan Yaya Sa'a a canne zan iya dukan cikinta in ji komai tunda ita na fahimci lusara ce.

Washegari da safe

SABUWA:.

"Bayan mun kammala karyawa yara sun yi wanka kowa yasa kayan makaranta, saina Wauki jakata da mayafina nima na fito. A lokacin harsu Mardiyya sun fice."

Ina kulle ™ofa Malama tace.

"""Ummi gidan Baba Maigogul zaki je? Nima zan biki ummi dan ALLAH"" Murmushi nayi nace."

"To yanzu kuje makaranta nima makarantar taku zanje, in kuka taso kuma kinga kuna da islamiyya. Ranar juma'a nayi muku al™awari zamu je mu kwana ma a gida asabar ma dawo"""

Nan suka shiga murna abunka da yaro

Maman Sa'idu dake haWa kayan karyawa tayi dariya itama. Gaisawa muka yi a gurguje nayi mata sallama muka fita. Kafin in fice a gidan na hango fitowar Babangida daga Šakin ³ar Shuwa tana biye dashi da halama unguwa suma zasu je.

Da sauri Babangida ya sha gabanmu.

"Yaran suka gaisheshi

Please Login or Register in order to submit comment