ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://arewanovels.com ÿþComplete Harijin Surikina Hausa romantic novel

New Update new novel

New free pages

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 1*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"*Littafin kuWine,500"

"..............Šago mayun idanunshi yayi ya sauke akan nata masu kama da yanajin bacci,yace""Nasreen har"

"yanzu baki yarda ni masoyinki bane?""ya faWi yana laso laSSansa."

"LangaSar da kai gefe tayi,tace a shagwaSe,""ba haka bane ,Abdul ni kawai zuwa hotel Winne be"

"kwantaminba""ta faWi tana kallonshi."

"zube hannayensa yayi cikin aljihun wandonshi,ya Wan sha™i iska ya fesar,sannan yace""Amma nace kizo"

"da ™awarki da kika yarda da ita,and then gurinnanfa ba wani abu zaayi mara kyauba,birthday party nane, as ur boy friend,ur husband to be,ya dace ace kina gurin taron,shine yasa na kira masu kwalliya da fashion designer su zo gurin dan su shiryaki ki fito da kyau agurin nasreen,pls yaune fa kawai""yace yana"

marairaice murya kamar zeyi kuka.

"Nasreen ji tayi kamar bata kyautawa Abdul Wintaba data barshi yana ta faman yimata magiya,aWan"

"tsorace tace""zanzo tare da nabeela amma pls banda photo,sabida kar wani cikin abokanka ya Wora ´an"

"gidanmu su ganni zaa samu matsala""ta faWi tana turo Wan bakinta gaba."

"murmushi yayi me ™ayatarwa yace yana kallonta cike da so da ™auna""ina godiya gimbiyata ur wish is my"

"command,nasan kina sona baby shine dalilin amincewa kije hotel domin halartar tarona.""cewar abdul yana lashe leSanshi."

murmushi nasreen tayi tasa hannu ta kare fuskarta cike dajin kunya.

"""ah hab ay nasani nide Allah yasa muje gurin taron ki bari ma ayi nishaWi agurin tunda kunyarki tayi"

"yawa,dubi yadda kika barni tsaye cikin rana sabida kawai a™idarki ta bazakiyi taWi a cikin motaba,ganinan har kayana sun fara koWewa""ya faWi yana dariya itama dariyar tayi me cike da jin kunya."

Be jima sosaiba agurin ta yay mata sallama ta shiga gidansu yana bin bayanta da kallo yana ™isma

"abubuwa da yawa aransa ya juya ya shiga mota yaja ya fice daga layin nasu,wanda in banda ™addara ba"

abinda zesashi zuwa cikinsa.

********

"""wai dan Allah da gaske kikeyi nasreen zamu halacci taron birthday party Win abdul?""cewar nabeela cike"

"da zumuWi time Win da nasreen ta shiga gidansu tana faWa mata,."

"""ammafa ni nabeela wallahi atsorace nake dazuwa gurin tunda ba taSa zuwa nayiba""cewar nasreen cikin"

damuwa.

"Dafota nabeela tayi tace""karki badamu mana,taron abdul Win naki guda?,to karkije Win, amma de kinsan"

"su firdausi ajebo ay ba zaki hanasu zuwaba,kuma kinde san dama take nema akan abdul Win naki"""

"da sauri nasreen tace""pls nabeela kidena haWamin abdul Wina da kowacce mace inba niba wlh zuciyata"

"barazanar tarwatsewa takeyi""cewar nasreen."

"""to ya zame miki dole kije in ba so kike ay miki ™afa ba""cewar nabeela."

"Nande nabeela taita lallaSata harde ta amince,da zasu tafi ™aryar zasu walimar sauka sukayi shine aka"

"barsu suka tafi cikin shigar mutunci,"

"suna fitowa,bayan sun hau napep,wayar nasreen nabeela ta amsa ta kira abdul Win yay musu kwatancen"

"hotel Win,itade nasreen da ido kawai take bin titin da suke bi,dan akaduna aka haifeta ta girma amma ko zaa kasheta batasan hanyar da suke biba."

"Suna isowa gurin nasreen facemaks tasawa fuskarta,itako nabeela bata damu da sawa ba, suka shige ciki"

da taimakon nabeelar dan nasreen ko ina jikinta rawa yakeyi.

tsayawa sukayi suka amshi key Win Wakin da abdul Win ya kama inda zaayiwa nasreen kwalliyar.

"hankalin nasreen be kwantaba seda ta gansu cikin Wakin,tasamu ta zauna gefen gado tana sauke"

numfashi.

"""Wai nabeela nifa mamakin nakeyi naga yadda kikai komai perfect kamar dama kin sabayi wlh""cewar"

nasreen tana murmushi.

"Duka nabeela takai mata tace""aymu haka muke in mukaje gari muka ga kowa da bindi muma sawa"

"muke mu saje bama bari kanmu ya kulle""ta faWi tana dariya."

"wayar nabeelance tai ™ara Wauka tayi tasa akunne tana amsawa,mi™ewa tayi,tana faWin,""ga masu"

"kwalliyarnan sun ™araso,ashe numbata kuka bayar?"

"""eh abdul ne yace inbashi taki ya basu, dan wai kin fini iya hulWa damutane""cewar nasreen ba tare da"

damuwar komaiba.

"""To kitashi ki shiga wanka,kiyi sauri ni kuma bari in sauka inzo dasu""cewar nabeela."

"""Nifa nayi wanka da safe, meye nayin sabon wanka kuma ma a hotel nabeela?cewar nasreen.tana ware"

ido

"""Sabida kar abdul yaji wani yanayi mara daWi in kika tsaya kusa dashi,kawai yasa nace ki sake wankan,ni"

"kinga kar suje suita jira bari inje inzo dasu dan Allah kiyi wankan kan mu iso""cewar nabeela tana ficewa a"

Wakin da saurinta..

me zuwansu hotel Win ke nufi?

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 2*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"*Littafin kuWine,500"

*ko aje arewabook akaranta*

"mi™ewa tayi ta rage kayan jikinta,dan tabbas bazata yarda ajebo tazo gaban abdul Winta ta fita kyau da"

"™amshiba,wani irin masifaffen ™ishin ruwa takeji, daya sata nufar fridge Win data gani a Wakin,koda ta buWe cike yake da drinks masu sanyi da suka burgeta dan bata taSa shan irinsuba.wanda duba Waya tai musu tasan masu tsadane"

"Wauko Waya tayi ta murWa murfin tajishi abuWe, bata kawo komaiba ta kafa bakinta ta sha fin rabi,ta buWe"

"fridge Win ta mayar sannan ta kwashi kayan da ta cire,ta shige bayi dan in ta gama wankan tasakosu."

"bayin ya burgeta over,haka taita binshi da ido tana shafawa.tana murmushi gamida adduar suma Allah"

hore musu haka.

ba abinda yafi burgeta kamar kwamin wankan da take gani afilm yau gashi zahiri agabanta. ayko ba

abinda ze hanata wanka ciki.

"cikashi tayi da ruwa me Wumi,sannan ta shige ciki bayan ta cire kayanta,taita nutso a cikin tana facca la"

ruwan ajikinta tana dariya.

"Turo ™ofar yayi ya shigo hankalinsa kwance yaje gaban fridge,ya buWe ya Wauko drinks Winsa na"

musamman wani magani ya Wauko ya Salla ya jefa cikin drinks Win ya girgizashi sosai sannan yayi masa wani irin kurSa dake nuna yana jin daWinsa.

"ya mayar ya ajiye kenan ya fara jin ™amshin turaren dashide yasan be taSa amfani dashiba,kawar da"

tunanin yayi daya tuno cewa maaikatan hotel Win zasu iya shigowa gyaran Wakin.

"fara rage kayan jikinshi yayi,ya zauna dagashi se gajeren wando,kamar kullum wata irin mahaukaciyar"

"shaawace ke bijiro masa,wanda duk sanda yasha wannan drinks nasa haka yakeji,wanda yana yin hakanne dan yasamu sassaucin shaawarshi."

"burarshi ce ta fara cika masa wando hakanne yasa yasa hannu ya zame wandon,ayko ta bayyana atsaye"

"™am tana harbawa,aduk sanda tai haka toilet yake shiga ya tara ruwan Wumi ya shiga ciki ya zauna in"

Wumin ruwan na ratsashi se yasamu yayi releasing.

"ba tare da tunanin komaiba,ya mi™e yana haWa hanya,ya nufi toilet Win,idanunsa alumshe Nasreen dake"

"tsaye gaban mudubin toilet Win tana busar da gashinta da handdryer,ba tare da tasa komai"

"ajikintaba,turo ™ofar toilet Win da akayine yasata juyowa agigice tana faWin ""waye?"""

"A razane yakai dubansa gun da yaji anyi maganar,idanunsane suka sauka kan nasreen wacce ta gigice"

"tana ta neman abun da zata suturta tsiraicinta dashi,wanda ba abinda be ganiba tundaga kanta har"

zuwa tafin ™afarta.

"Runtse ido yayi yana karanto duk adduar datazo bakinsa,wanda hakanne yasa ya mance cewa shima ba"

kaya ajikinshi tsirarar yake.

"cikin taimakon Allah hannunta yasauka kan zaninta da sauri ta Wauka ta Waura,jikinta ba inda baya rawa"

ganin ya juya bayane yasa ta raSa ta gefenshi da sauri ta fice a toilet Win.

"koda tazo cikin Wakin kamar mazari haka take Sari,taWauki dogon hijabinta jilbab daya sauko mata har"

"™asa ta saka ta zura takalmanta ta mi™a hannu ta Wauki jakar kan gadon atunanina tata ta Wauka,wanda bata saniba ba tatan bace."

"da mahaukacin gudu ta fice a Wakin ko gabanta bata gani,dan zatonta ko ya biyotane,seda ta iso"

"reception ne ta seta natsuwarta ta fice a hankali,wanda seda ta fito harabar gurinne taga,ashe har duhun magriba ya matso,gudu gudu sauri sauri ta hau napep zuwa gida dan tasan yanzu abbansu yana"

masallaci.

"Shiko acan cikin toilet Win jin ™arar buWe ™ofar Wakinne yabashi tabbacin ta fice a Wakin,burarshi take"

"wani toroko kamar zata fice,sabida rabonshi da ganin tsiraicin mace ya jima se yanzu da hakan ta faru,da"

™yar ya matsa gurin shower yasakarwa kansa ruwan sanyi dan ya ragewa burar ™arfin da tai masa.

jin ta fara ragewane yahaWa ruwan zafi a kwamin wanka ya faWa ciki ya zauna sabida in har so yake yay

tunanin yadda akayi yarinyar Wazun ta shigo masa Wakin dake mazaunin nasa permanent to dolene seya fara gusar da sha'awarsa tukunna.

*karki sake ko page Waya ya wuceki a wannan zazzafan labarin.*

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 3*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"Bata san ba jakarta ta Waukoba seda aka kawota bakin layinsu ta zaro jakar,anan ne ta gane ba jakarta"

bace.

"tsaye tayi tana tunanin abunyi,""hajiya bani kuWina in wuce mana""cewar me napep Win"

"a tsorace ta zuge zip Win jakar,da sauri ta maida zip Win ta zuge alamun tsoro bayyane akan"

"fuskarta,sakamakon ganin rafer ra daloli acikin jakar."

"saita natsuwarta tayi sakamakon kallon da taga me napep Win nayi mata,,gurin hassana me awara abakin"

"layinsu ta amshi kuWinshi ta bashi,,sannan ta taka zuwa cikin layin jikinta se Sari yake."

inda ta godewa Allah duka gidan sun shiga sallar magriba sakamakon gidansu baa wasa da sallah.

Wakinta ta wuce ta Waga katifarta ta saka jakar sannan ta fito ta Waura alwala itama tabi jamin sabida ana

jiyowa daga cikin gidansu.

sallar datayine yasa tasamu natsuwa a zuciyarta.da badan hakaba kowa dase ya gane a ruWe take.

"""walimarce se yanzu ko nasreen dan kinga malam bayanan ko""?""cewar ummanta cikin sigar faWa."

"""umma napep ne bamu samu da wuriba""cewar nasreen muryarta na sar™ewa sakamakon rashin iya"

™aryarta.

"""ita nabeelar a gidansu ta sauka kenan?""cewar umman."

"""Eh acan ta sauka ni na wuto gida""cewar nasreen."

"""Ya muku kyau gobema ay zakuso ku sake zuwa wani gun in an gayyaceku naga me barinku kuje""cewar"

umma tana kwashe dardumar da tai sallah akai.

"Shuru nasreen tayi tana tunanin yadda zatayi da wannan jaka,me Wauke da ma™udan kuWaWe aciki,ba ma"

wanna wayarta da ke cikin jakarta da national id card Winta yafi komai Waga mata hankali dan ita de ko giyar wake tasha bazata taSa yarda ta koma gurinba.bare ace taje Waukowa.

*********

"Ya jima a toilet Win kamin ya fito Waure da tawul, yana tsane ruwan jikinshi,yayinda zuciyarshi ke cike da"

tunani wacce yarinyace ta shigar mishi Waki.

"duk yadda yaso ya dena tunaninta ya kasa koya ya runtse idanunsa,manyan nonuwanta yake gani a"

"idnunsa,hotonsu ya™i barin idnunsa da zuciyarsa."

"walldrop Win Wakin yaje ya buWe ya Wauko kayansa yasaka,se alokacin ya lura da jakarta dake kan gadon a"

"ajiye,™arasawa yayi gun jakar ya buWe,2k ne aciki se waya da national id card."

"id card Win yaWan nazarta,yayi shuru yana maimaita sunan nasreen adam,sosai sunan yay masa"

"daWi,haka yayta maimaita sunan aransa."

"ajiye jakar yayi da nufin ya Wauki tashi,domin taron bikin abokinsa zashi dama abinda ya kawoshi garin"

"kenan,yaune dinner shine yadawo masaukinshi dan yayi wanka shine har abinda ya faru ya faru."

rashin ganin tashin be dameshi sosaiba domin dama kuWin ya cirosune dan yayi manni agurin

"taron,agogon shi dake cikin jakar ne kawai yasa yaji ba daWi domin shi yaso sawa yau Win."

wani ya Wauka ya Waura sannan ya fice a Wakin yana baza ™amshi ya nufi reception.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 4*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"Koda maaikatan suka hangoshi ya nufo gurin ruWewa sukayi,domin sun san yau sun gama ayki agurin"

sabida abinda sukayi masa.

"mistake Win ba wasu spare key Win Wakinshi,wanda basu fargaba seda ga baya."

koda yazo gurin ko kallo basu isheshiba domin ya hango tsoro firgici da tashin hankali a fuskokinsu

wucewa yayi abunshi ba tare daya tanka kowaba.

"wajan motarshi ya nufa wacce ta gaji da haWuwa,ya buWe ya shiga yaja ya fice a harabar hotel Win."

*************

"Ranar nasreen bacci Sarawone ya Wauketa,koya ta rufe ido,tsiraicinshi take gani a idanunta tare da"

kyakkyawar fuskarshi.

"haka tai ta juyi,ga tunanin wayarta data baro acan,ga shi ba damar wellcome back sabida national id"

card Win nata na tare da wayar tata.

tsabar tunanin data kwana tanayi kan gari ya waye har wata rama tayi.

*********

"itako nabeela,kusan atare suka dawo cikin hotel Win ita dame aynihin Wakin,"

"ananne maaikatan ke faWa mata mistake Win da sukayi,ba Wakin da suka basu a farko bane wanda abdul"

yay musu booking.

number Win Wayan Wakin suka bata zatonta nasreen Win nacan sabon Wakin shiyasa bata kawo komai

arantaba sanda taga me Wakin ya buWe ya shiga.

dama a al™awari da yarjejeniyar da sukayi da abdul ba tare da sanin ita nasreen Winba akwai na ta

tabbatar ta kawota hotel Win domin yasamu damarshi akanta.

"shiyasa tasa aranta nasreen Win na tare da abdul Win ana kashe boss,cike da farinciki ta juya tabar hotel"

Win domin dama ba wani birthday dazeyi kawai nasreen Win yakeso akai masa hotel Win.

kashe wayarta tayi sabida bataso ´an gidan su nasreen Win su dameta da kira nason sanin inda nasreen

"Win take,"

*********

"Washegari da safe ta kunna wayarta ay kamar jira sega kiran abdul na shigowa,da sauri ta Waga cikin"

"nishaWi take faWin""ango kasha ™amshi,ina fatan de baka ratattakamin gindin ™awar tawaba?"""

"""ke dama ´ar akuyace nabeela ban saniba,kimin al™awarin zaki kawomin ita har inda nake amma baki"

"cikaba ™arshema kika kashe wayarki?""cewar abdul afusace."

"""Bangane ban kawotaba matar da ni da ita muka zo hotel Win na barota acan Winne zakace ban"

"kawotaba,kaga banson tashanci in cikon 500k Winne kakeso ka hanani ka fito fili ka faWamin""cewar nabeela"

"""500k Win banza kinsan maganin ™arfin azzakarin dubu nawa nasha dan kawai in kawar da budurcin"

"nasreen a jiya shine kike tunanin 500kce damuwata?""cewar abdul dake kwance a Wakin hotel Win yana"

fama da burarshi da tun jiya take tsaye ™am ta™i kwanciya.

"""da gaske abdul jiya baku haWu da nasreen ba?""cewar nabeela asanyaye."

"""bamu haWuba,""ya bata amsa."

"""To in baku haWuba to ita ina ta tsaya kenan?""cewar nabeela"

"""kinajina ko ni duk ba wannanba,yanzu de ke kizo nan kisameni mu yi maganar yadda zaa Sullowa"

"abun,ina inda kukazo jiyan room 98""yana gama mgn ya kashe wayarshi yaci gaba da danna burar a katifa domin shi kaWai yasan me yakeji."

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 5*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"*Littafin kuWine,500 normal class,in kuma vip ne 1k,*"

"Nabeela mi™ewa tayi tana cike da mamakin inda nasreen ta kwana,dan tasan inde lafiya lafiya dole in ta"

"dawo gidan tazo tasameta,tai mata kukan abinda yasa ta tafi ta barota acan Win."

"haka ta sauya kayan jikinta ta fito,tace wa mamanta zataje gidan su nasreen ne amso kayan walimar da"

sukaje jiya.

bata hanataba tunda tasan da batun zuwansu walimar jiya.

tana fita da sauri tayi bakin titi ta hau mashine zuwa hotel Win.tana sauka ta sallami me mashin Win

sannan ta shiga ciki.

"maaikatan gurinne suka nuna mata hanyar zuwa Wakin,hankalinta kwance ta nufi gurin dede lokacin da"

"me Wakin jiya ke fitowa cikin shigar ™ananan kaya,alamu zashi motsa jikine daga cikin Wakin da sukaje jiya."

suna haWa ido tai saurin kauda kanta dan ta shagaltu da kallonshi sabida tunda take bata taSa ganin

namijin da yayiwa kyau kyauba irinshi.

shiko ko kallo bata isheshiba yasa kai yayi ficewarshi ya tafi inda zashi.

harta shiga Wakin abdul Win bata dena ganin kyan mutumin a idontaba.

"tana shiga ta samu abdul Win kwance se jijjiga burarshi yake,ko wando babu ajikinshi."

"Wan kauda kai tayi gefe tace""kasa kaya mana bayan kasan kuma zan zo seka zauna haka""cewar nasreen"

Win tanajin tsut tsut acikin wandonta dalilin ganin burar ta abdul Win.

"""nabeela nifa kiranki nayi dan kizo kiyi cooling temper Wina,pls,""cewar abdul."

"""Ni ka cini yanzu in kuma anjima tayi kace nasreen kakeso ""cewar nabeela tana harararshi."

"""Zo de ki taimaka zamuyi mgn later.""cewar abdul."

"Ba wani jan aji ta ajiye jakarta,ta cire abayar jikinta taje ta sameshi akan gadon,"

"Tunda abdul ya dam™i,nabeela seda yakai laasar be ™yaletaba domin burar tashi ta™i kwanciya,nabeela"

ta ciwu har seda ta kasa zama sabida cin da yay mata.

"jin yasamu sa'ida ne yasa ya mi™e yaje yayi wanka ya fito yasa kayanshi ya Wauki wayoyinshi da key,ya"

"wurga mata 500k ajikinta yace""in kin fita kikai musu key Win"""

"""dan Allah kataimaka kaimin wanka wallahi jinake kamar ba jini a jikina""cewar nabeela."

"""In miki wanka nabeela sekace wata matata,ni sauri nake na wuce se munyi waya""cewar abdul gamida"

"juyawa,yayi ficewarsa hankalinsa kwance."

"Da ™yar ta mi™e,ta nufi toilet Win,ta dinga gasa haq Winta tana kuka dan wani raWaWi takeji wanda bazata"

iya misaltawaba.

"ta jima tana toilet Win kamin ta fito sabida taWan samu sau™i,kayanta tasaka tasa kuWin ajaka ta fice"

"aWakin tana takawa da™yar ta nufi gida,"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 6*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

Koda ta isa gida cewa tayi maman su nasreen ce ta aykesu gidan kanwarta shiyasa suka daWe.

"shine yasa mamanta batai mata faWaba.Wakinta ta wuce tana haWe ™afarta dan kar aganota,tana shiga"

"Waki ta kwanta lamo a katifarta,tana yiwa abdul Allah ya isa bisa cin wula™ancin da yay mata."

"wayarta ta zaro ta kira numbar nasreen,ta jima tana ringing kamin a Waga."

"tun kan ayi mgn ita ta fara""nasreen,jiya ina kika shiga,wai ashe Wakin da muka shiga jiyannan mistake Win"

"receptionist Winne wajan bamu key,ashe nasu abdul Win agaba yake,kinje kun haWu da abdul Win?hope de be miki komaiba ko?""cewar nabeelar a ™o™arinta nason sanin ko ™arya abdul Win kemata sun haWu da nasreen Win."

"kashe wayar akayi ba tare da anbata amsaba,koda tasake kira baa Wagaba.sosai tasha jinin jikita,inda tai"

zaton ko nasreen Win ta gano haWa baki akayi da ita ta kaiwa abdul Win ita.

haka ta kwana tana ta sa™e sa™e aranta.

"washe gari ruwan zafi tasa taita gasa ™asanta dan har yanzu be denamata ciwoba,koda akaga tafiyarta ta"

sauya cewa tayi marurune ya fito mata amma tasa magani.

"tanata tunanin ™aryar da zatayi tasamu taje gidan su nasreen Win,se jiyo muryarta tayi atsakar gida.tana"

gaisawa da mamanta.

"koda ta shigo Wakin nabeela tafiyar nasreen kawai take kallo,tanaso taga kota sauya dan de inde irin cin"

da abdul yay mata jiya shi yayiwa nasreen to zuwa yanzu baze yiwu ace harta warkeba.

"""ke lafiya kike kallona,kamar kinga ba™uwar halitta?""cewar nasreen tana murmushi ta zauna kusa da ita."

"""Nasreen naganki normal kamar ba abinda ya faru""cewar nabeela baki buWe."

"""au to da ba normal kikeson ganinaba,to meya faru?""cewar nasreen tana kallon kawartata."

"""´ar wula™anci inamiki mgn jiya awaya kikaimin banza kuma nasake kira kika™i Wagawa""Cewar nabeela"

tana Wakawa nasreen Win duka acinya.

"sosa gurin nasreen tayi tace ""ke jiya wayata ta faWi,harda jakata"""

"""Garin yaya kika yar dasu?,wai ya kikayi a Wakin da na barki ashe mistake Win key akayi,bashine"

"Wakinmuba?""cewar nabeela."

"""Hmmm ay ina zaune maaikatan sukazo suka faWamin natashi na fito da ban gankiba kawai na taho gida"

"tunda bansan inda ake tronba""cewar nasreen muryarta na rawa sakamakon ™arya da tayi."

"""baku haWu da aynihin me Wakinba kenan?""cewar nabeela."

"""A Wan tsorace nasreen tace wallahi bamu haWuba""sabida tambayar tazo mata bata shiryaba."

"""Tab ayko ni na ganshi sanda na dawo ina nemanki""cewar nabeela."

"A razane nasreen tace""kema ba kayan kika ganshi?""ta faWi tana dafe ™irji."

"""wanne irin ba kaya kuma,nida nace naganshi ayba a Wakin naganshiba,ya fito muka haWu,amma"

"dakata,to ke kin ganshi ba kayane?""cewar nabeela."

"""AA ban ganshiba,shima be ganniba sonake ince kema kin ganshi ba shakka kenan?""cewar nasreen"

adaburce.

"""Au to koda naji,amma fa wallahi nasreen mutuminnan Allah ya masa kyau na bugawa ajarida wallahi"

"duk kyankinnan mutumminnan sede ya miki nisa""cewar nabeela."

"Wani zazzafan miyau nasreen ta haWiye,tace aranta""wai kema da kika ganshi da kayama kenan,,inaga ni"

"kuma"""

"a filiko murmushi tayi tace""seya godewa Allah"""

"""gaskiya de kam""cewar nabeela."

"""To amma kikace kin kira wayata an Waga,to anyi mgn ne?""cewar nasreen cike da mamaki."

"""A a baayi mgnba amma to bari musake kira mu ro™i wanda ya tsinta ya kawo mana ko mu muje da"

"kanmu mu karSo""cewar nabeela tana ™o™arin kiran numbr."

"da sauri nasreen ta dakatar da ita,da cewa""karki kirashi,bari zanyi mgn da abdul zesan yadda zaayi a"

"amsomin wayar tunda kinga shi ya siyamin""cewar nasreen.dan bataso asirinta ya tonu na cewa ya ganta tsirara."

"Nande suka jima suna hira sannan ta rakota,™ofar gida bayan nasreen Win ta nemi shawarar nabeela kan"

abinda zata cewa abdul in yazo gameda rashin samun damar zuwa birthday Win nashi.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 7*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"Nasreen Adam shine cikakken sunanta,´ar kimanin shekaru 20 da haihuwa,haifaffiyar jihar kano amma"

"zama ya dawo dasu jihar kaduna,itace ta bakwai agurin iyayenta,wanda tana da yayye huWu maza uku mata itace autarsu."

"mahaifinta malam Adamu mutumne me addinin da tsoron Allah,wanda hakanne yasa aka bashi limancin"

"masallacin jummar unguwarsu,wato tudunwada kaduna."

"yayin da mahaifiyarta takasance malamar islamiyya,inda take koyar da matar aure."

"gidansu nasreen gidane me girma da daraja a unguwar tasu,inda kowa ke yabawa da tarbiyyar gidan"

nasu.

"mahaifinsu bame hali bane amma yanada rufin asiri,kuma abun duniya baya damunsa,shiyasa koda"

yaushe ake girmamashi.

"abotar nasreen da nabeela tasamo asaline daga ss2 inda aji Waya ya haWasu,daga baya suka fahimci"

unguwarsu Waya shine suke ™awance.

"duk da kasancewar nasreen me shuru shuru hakan be hanata ™awance da nabeelaba,duk da"

"kasancewarta ita me yawan magana,"

sanadin ™awancensune iyayensu suma suke zumunci sabida ana unguwa Waya.

"nasreen ta haWu da abdul ne,sanda tana lavel 1 a makarantar jamia dake kaduna,inda take karantar"

home economics.

"Abdul na cikin ™ungiyoyin Walibai marasa jin makaranta,wanda suke ta™ama da kyau da kuWi da Allah ya"

basu zasu iya yaudarar koma wacece.

"sune samarin dake kwanciya da mata kuma suyi musu video,su yaWasu akafafen sada zumunta,su zubar"

musu da mutunci da daraja tasu data iyayensu.

Tunda sukaga nasreen a makarantar da yanayin kamun kanta da yadda take shigar mutunci sukasa caca

"akanta akan duk wanda yay nasarar zura mata bura kuma ya kawo video,zasu haWa masa kuWi 1billion"

"naira,inda abdul ya lashi takobin ze kawo musu video dake Wauke da burarshi acikin haq Win cikin watanni ukun haWuwarshi da ita."

"tun daga wannan lokacin ya koma kamanceceniya da mutanen kirki,inda ya ware kanshi acikin group Win"

"nasu,duka a ™o™arinshi na son sace zuciyar nasreen."

"kuma da hakan yay nasara har nasreen Win take sauraronsa,sabida taganshi anatse."

nabeela tasan waye abdul amma daaka toshe mata baki da kuWi seta nuna kamar ma batasanshiba.

"abayn fage ko tana zuwa gunsu su cita su biyata,duk da aranta tafison abdul Win amma Allah be taSa"

bata nasara yayi wata muamala da itaba se ranar da ya kiratan nan taje.

sam nasree bata da wata masaniya akan munanan halayen ™awartata sabida nabeela ta iya takunta bata

taSa yi inda nasreen Win zataji ko tasamu labari.

"tsakaninta da abdul ko kullum ™ara sha™uwa sukeyi,inda ya siya mata waya me tsada,dan su dinga mgn"

da juna a chart

ranar daya biya nabeela takai masa ita hotel yayi shiri me kyau akan ranar Amma Allah be bashi saaba

shine har abinda ya faru ya faru.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_



*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 8*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"""Nasreen Kawunki Alhaji balarabe yace tun jiya yake nemanki awaya sede ki Waga amma baki mgn,nima"

"kuma Wazu muna makaranta na kiraki ince kisamin ruwan zafi awuta,amma kin Waga kuma baki amsaminba""cewar ummanta."

"Gaban nasreen ne ya faWi,a tsorace tace""umma taci speeker ne ina ji amma ni bazaa jiniba shine naba"

"nabeela taba saurayinta ya dubamin tun shekaran jiya""ta faWi bakinta na sar™ewa."

"""to Allah ya kyauta,dama yace ince miki ki haWa takardun naki,ki tabbatar kin haWa da national id card"

"Winki,batun scholership Winnan zaa tura abuja,kije kiyo photocopy,yace anjima bayan ishai zezo ya karSa""cewar umma."

"Wani irin juyi cikin nasreen keyi,zuciyarta na bugawa da ™arfin gaske,yayinda wani gumi ya shiga keto"

"mata, bakinta na sar™ewa tace""to umma zan haWa""ta faWi agalabaice sakamakon ™afewar miyau Win bakinta."

sanin halin nasreen Win na miskilanci da rashin son magana yasa umma batabi takan sauyawar datayiba

ta wuce ta barta.

"Nasreen,ta shiga damuwa da tashin hankali,watakan yau se ta ™ara haWuwa da mutumin nan kenan"

tunda dole tanason id card Winta no matter how.

"wayar umma dake jikin caji ta Wauka ta wuce Wakinta,bayan ta kullo ™ofar sannan ta kira numbarta tunda"

kowa na cewa inya kira ana Wagawa.

"™irjinta bugawa yakeyi sosai sanda taji wayar na ringing,jikinta rawa yake sosai hoton abinda ya faru"

tsakaninsu na sake dawo mata sabo.

"ji tayi an Waga kiran amman baayi maganaba,shuru tayi itama ™irjinta na bugawa,bakinta na rawa."

shiko anashi Sangaren duk wayar da aka kirata seya Waga duk da cewar besan pin Wintaba amma yana

Wagawa sede a mute yake sata koda ya Waga sede shi yaji me akace amma shi bazaaji komai daga

Sangarenshiba.

koda yaushe da an kirata ake soma mgn amma wannan kiran tunda aka kira ko hl baaceba bare kuma

"sallama,hakanne yasa ya yi tsammanin me kiran na wannan karon yasha banbam da sauran duk da yaga sunan sweet mom ajikin numbar."

"""NASREEN""taji wata sihirtacciyar murya ta kira sunanta,,"

Gigicewa tayi ta kama waige waige aWakin dan ta rasa yadda akayi yasan itace ke kiran.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 9*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"bakinta kakkarwa yake tace""barka da yammaci""ta faWi tana goge zufa."

"""Se yau kike nemana nasreen?""ya bata amsa da sihirtaccciyar muryarshi."

"""Ba ba ba,dama dama uhm jaka,uhm idcard""dakatar da ita yayi jin duk ta daburce."

"""Kizo inda muka haWu ki sameni ina jiranki,""yana gama faWi ya kashe wayar tashi yana jinjina irin daWin"

muryar da Allah yay mata.

"nasreen goge gumi tayi,ta mi™e jiki ba™wari ta saka double chipom abaya maroon color,ta yafa"

"gyalenta,bayan ta kama gashin kanta da rinbom."

"fitowa tayi ta nufi Wakin umman tasu,dur™usawa tayi tace""umma

Please Login or Register in order to submit comment