ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

maza""cewar anty tana korar yaran a falon."

Da gudu suka wuce suna wasanninsu suka basu guri.

"Bayan sun basu gurinne yace""anty nazo neman alfarmane agurinki,"""

"""maleek jeka kanka tsaye kaimin bayani tamkar mahaifiya nake agurinka faWamin miye damuwarka,in"

"ina damaganinta zan maka ""cewar anty momy."

"""jiya tun kan kuzo asibiti ni na fara ganin nasreen ahanya na rage mata hanya, kuma tun da naganta naji"

"ina sonta anty,shine nake neman alfarma in har baai mata mijiba to ina nema""cewar maleek"

"""Maleek duk da zuwan mu asibiti da abinda mukaje maka dashi still kana sonta a hakan?""cewar anty."

"Gyara zamanshi yayi,yace""anty ninefa nai binciken kuma na tabbatar da ba yadda kuke zato bane,to me"

"ze canja min raayina akanta wallahi da gaske ina sonta anty""cewar maleek a marairaice."

"""Inde ta nine bamuda matsala da baka auran nasreen sabida nasan komai gameda kai,sede in itace tace"

"bata sonka,bari in turo maka ita ku yi mgn duk abinda tace to dashi zamuyi ayki,wanda ina maka fatan alkhairi nasan insha Allahu zaa samu nasara""cewar anty."

Sosai yake mata godiya ta mi™e ta nufi Wakin su suhailat Win tasamu nasreen Win zaune tanayiwa suhailat

gel packing.

"shiga tayi tace""nasreen sa mayafinki,ki je ku gaisa da maleek yana falo yana jiranki,pls ki natsu ki kama"

"kanki ki saurareshi kisan amsar bashi,iya sanina de mutumin kirkine beda wata matsala,""cewar anty momy."

"""To momy insha Allahu""cewar nasreen."

Mi™ewa tayi ta yafa gyalen ta fice zuwa falon bakinta Wauke da sallamar ta shiga falon.

ya amsa mata fuskarshi Wauke da murmushi.

"dur™usawa tayi ta gaisheshi,har ™asa ya amsa cikin sakin fuska da yabawa tarbiyar tata."

"shuru tayi tana wasa da hannunta,maleek ne yace""nasreen aduk lokacin da namiji yay irin wannan zama"

"da mace wacce ba muharramarsaba to labarin gizo be wuce na ™o™i,sonta yake,""ya faWi yana kallonta."

gaWa mishi kai tayi batace komaiba.

"cigaba da magana yayi da cewa""tunda na fara ganinki nasreen Allah yasamin sonki azuciyata,karki tuno"

"abinda ya kawoku afibiti gurina,wallahi koda abinda ake tunanin ya tabbata hakan baze goge son da nike mikiba,banson sanin abinda ya faru har akai wannan zargin nide kawai ina sonki kuma in kin bani dama ashirye nake nanda watanni biyu ma muyi aure domin mahaifina kullum burinshi kenan""cewar maleek."

"Sosai ya kashemata jiki da bayaninshi,kuma bazata iya cewa aaba kuma ahalin yanzu ba abinda tafiso"

tayi sama da auran ko ganin tsiraicin mijinta zesa hoton tsiraicin AG yadena yawo a zuciyarta har ya hanata sukuni.

"""Zamuyi shawara amsar zakajita agun anty momy ""cewar nasreen a kunyace."

"""To Allah yajisheni alkhairi,zuwa dare zan dawo inji wacce shawarar aayi""cewar maleek yana murmushi."

Be jimaba ya tafi dan yasan komai dare seya dawo yaji amsarshi.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

Pages 27

"Bayan tafiyarshi antyce ta zauna inda ya bari,ta dubi nasreen tace."

"""To ya kika ganshi,ya miki?"""

"Murmushi nasreen tayi tace ""ay in har ke ya miki nima yamin wlh"""

"""ba batun in ni yamin bane nasreen tunda bani zan zauna miki zaman auran dashiba""cewar anty."

"""To anty yamin amma naji yace wai nan da wata biyu yake son ayi auran nikuma se nakega kamar zaa"

"takura,tunda mu ba shiryawa mukayiba""cewar nasreen."

"""Ay suna da kuWin da ko anjima akace zaay auran se sunmiki abinda ko ดar shugaban ™asa"

"albarka.""cewar anty tana dariya."

"Shuru nasreen tayi batace komaiba tana tuno fuskar maleek Win me yawan faraa,dubanta takai gun"

"antyn tace""amma anty to shi wanne jinsine naga yana kama da larabawa?"""

"""mahaifiyarshi balarabiyace ดar ™asar masar,mahaifinshine ™anin baban su suhailatne amma ba uwa"

"Waya uba Wayaba,shiyasa kika ganshi haka,da ba nigeria suke zaunebane shiyasa ma baku sansuba""cewar anty."

"Shuru nasreen tayi tana jinjina abun aranta,ashe shiyasa kyau yay masa yawa."

Sun jima da anty suna hirar maleek Win kamin ta koma gun su suhailat.

anty awaya ta kira umman nasreen take mata bayanin maleek Win.

"""nayi murna sosai wallahi kuma ina goyon baya dan kwanciyar hankalina shine inga auran nasreen tunda"

"wainnan abubuwan suka faru,kuma nasan bazaki taSa yarda da wanda be dace da ita ba dan haka ina goyon baya wallahi""cewar umma cikin matsanancin farin ciki."

Sun jima awayar suna magana inda a™arshede anty tace in komai ya dedeta abban su suhailat zasuzo

suyi mgn da malam.

*********

"Dare nayi Maleek yazo,inda anty ta faWa mishi shawarar da sukayi."

yaji daWi sosai inda yayta godiya sannan yace da gari ya waye ze samu daddynsa da batun auran nashi.

turo mishi nasreen Win tayi suka Wanyi hira sannan ya tafi domin dare yyi.

"sosai nasreen taji ya kwanta mataarai,sabida sanyin hali da kyawun Wabiunshi."

washe gari da safe yasamu daddynsa da batun yasamu wacce yakeso.

"sosai mahaifin nashi yaji daWi yauyta sa masa albarka inda ya tambayeshi ดar waye ya faWa masa ""ดar"

"yayar anty momyce matar uncle kasim"""

"""ayko kasamu mace dan momy ay tana da kirki sosai nasan zeyi wiya ta barka kai ala™a da yarinyar inhar"

"bata gari bace,ina maka fatan alkairi son""cewar daddy fuskarshi cike da faraa."

"Ayko maleek fa ba zama tunda har nasreen ta yarda tana sonshi shirin auransu kawai yakeyi,dan har ya"

fara damun hajiyarshi atafi dubai a haWo masa lefensa.

********

Anashi Sangaren AG shima so yake yaje kaduna neman auran nasrin tunda duk neman da yay mata anan

"be gantaba,hakan ne yasa ya shirya zuwa gida gurin iyayenta dan su san da maganarshi."

"sabida tabbas nasreence farincikin rayuwarshi,dole seda ita zejishi cikin walwala,sabida son da yake"

mata ko kanshi baya so haka.

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

Pages 28

To soyayya tayi ™arfin gaske tskanin nasreen da maleek babu wanda ke iya yini bega Wan

"uwansaba,wanda nasreen har mamakin son d takewa maleek Win takeyi sabida abune da bata taSa zaton faruwarsaba."

Tuni iyayen maleek sunje kaduna gidan iyayen nasreen sun gana da malam kuma ya amince da bada

auran nasreen Win ga maleek.

"Ranar maleek da duk wani familynshi sunyi murna kuma sunji daWi,haka akaita tayashi murna shida"

iyayensa.

"sabida gidansu nasreen kowa yasani akwai trbiyy agidan,uwa uba kuma kyawawane suma."

********

"Yaune AG ya isa kaduna domin ganawa da mahaifan nasreen,dan haka da wuri ya kama hanya zuciyarshi"

cike dafata da burin samun nasara a zuwan nashi.

"besha wahalar gane gidanba,inda yay saa malam na ™ofar gida zaune shida isah yayan nasreen Win."

"packing yayi ya fito,yanufesu.da faraa a fuskar malam ya tarbeshi,nan suka zauna kan shimfiWa suka"

"gaisa,yasa isa yaje ya kawo abinci da ruwa acikin gida,AG be ™yamacesuba ya,ci abincin ya ™oshi yasha"

ruwa.

"""ay kwanaki nasreen ta kawo kuWi tace kaine ka bata,gashi bamuda numbarka bare muyi maka godiya,se"

"gashi kuma yau Allah yakawoka,mungode sosai Allah yiwa dukiya albarka""cewar malam."

"Murmushi AG yayi najin daWin sanar da iyayenta da tayi,wanda yasan da watace bazatayi hakanba."

"""malam na jima inason zuwa gareka amma yanayi nasawa inji tsoron zuwa,duba da cewa bansan ya zaku"

"Wauki maganarba""cewar AG a natse."

"""karkaji tsoron komai ka fito kaimin bayanin abinda yasa kake son zuwa guna kake kuma jin"

"tsoron?""cewar malam cike da nuna kulawa."

"""Ina son ka bani auren nasreen ne,sabida Allah ya jarabceni da sonta tun lokacin dana fara"

"ganinta""cewar AG a kunyace"

"Ajiyar zuciya malam ya sauke yace""kayi nauyin baki,domin nasreen wani satin zaa Waura mata"

"aure,daace kazo kamin shi wanda zata aura Win yazo to da ba abinda ze hanani baka auranta,domin na yaba da hankali da natsuwarka,kuma ba fataba ayau a fasa auranta da wannan Win to wallahi ni zan aura"

"maka nasreen""cewar malam cikin damuwa,domin ya yaba da AG a tun farko ganinshi da shi."

Wayyo AG hawayene suka taru a idanunsa masu matu™ar zafi da seda hankalin malam ya tashi ganin

hakan.wanda be auneba kawai seji yayi ya fashe da kuka.

"da sauri malam ya rungumeshi yana bashi baki,wanda ya jima kamin yasamu yay shuru,Wagowa yayi da"

"jajayen idanunshi ya dubi malam yace""ina tayata murnar auran da zatayi duk da ina ba™in cikin rasata da"

"nayi,,dan haka duk abinda zaa kashe na bikin na Wauki nauyi,abani acct insaka,ina mata fatan alkhairi""cewar AG."

"""Wallahi mungode maka kuWin daka bata ma suna nan bamu taSa ba kuma zasu ishemu,Allah saka maka"

"da alkhairi mun gode sosai""cewar malam."

"""Wannan gudunmawa tace wa kai waccan kuma ita naba dan haka kayi ha™uri ka karSi wannan"

"gudunmawar tawa""cewar AG."

Malam badan yasoba yabada acct Win ayko miliyan goma yasa musu ayko sosai suke ta masa godiya

"sukai musayar numbar waya,yay musu sallama yatafi ransa na masa zafi,."

"Allah ne kawai ya kawoshi abuja lafiya badan yana jin daWin ransaba,wai nasreen ce yanzu wai zata zama"

mallakin wani.

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_



Pages 29

"Malam umman nasreen yaywa bayanin zuwan AG da abun arzi™in da yay musu,hakade taita godiya dan"

"ganin idon malam Win,amma har ranta bawai ya burgeta bane."

"suna waya da nasreen umman tace""nasreen sega mutuminki yazo gidannan jiya ya samu malam wai"

"sonki yake da aure,munafukin harda bada miliyan goma wai gudunmawar bikinki""cewar umma"

"""Ayni umma ko sunanshi baso nake injiba sabida na tsaneshi kamar mutuwa ta wallahi shiyasa nake ta"

"godewa Allah dazanyi aurena in huta""cewar nasrin"

"""Don Allah nasreen akai aurannan ku zauna lafiya,kiba mara Wa kunya,banason ace wai yau gashi kinyi"

"aure kin fito don girman Allah nasreen""cewar umma."

"""Insha Allahu umma lafiya lau zamu zauna,da yardar Allah kawai kitamin addua""cewar nasreen"""

"""antynku tace min yau zakuje family hause Win su maleek su ganki,bansanki dashiba dan Allah banda"

"rawan kai ki kama kanki,kar ace ga wani abu da kikayi kinji ko nasreen.""cewar umma."

"""Ayda suhailat zamuje,ma tare,umma,ba abinda ze faru,danma sun ™osa su ganninne yasa anty ta"

"amince muje ya kaini""cewar nasreen."

"""To sekun dawo ade kula""cewar umman."

"Suna kashe wayar ne suhailat tacewa nasreen""nasreen to wai ba abinda zaki kai gidan nasu ne ay yadace"

"ace munkai wani abu dan gidansu baa zuwa baa kai komaiba""cewar suhailat."

"""To me zamu kai suhailat ay ban saniba?""cewar nasreen."

"""Tashi muje super market mu siyo manyan turare guda uku ma sunyi semu kai musu,zasuji daWi""cewar"

suhailat.

Ayko da sauri suka shirya suka fice bayan sunyiwa momy sallama.

"Sahad store sukaje, inda suka shiga suka wuce Sangaren turare,masu kyau suka zaSa sannan suka biya"

"suka fito,har sunzo mota nasreen ta tuno tabar wayarta agurin biyan kuWin."

da sauri ta koma ciki ayko tasamu wayar ta Wauko ta juyo zata fito sukai kiciSus da AG shi kuma ze shiga.

"gabantane ya faWi ganin nasa da tayi,da sauri ta zagayeshi ta fita shima fitowar yayi sede kan takai gun"

"motarsu yacimmata,ji tayi ya ru™ota,ayko afusace ta waigo zata kifa masa mari kuma seta kasa."

"""nasreen yanzu zaki iya yin aure kibarni dama?""cewar AG kamar zeyi kuka."

"""Ubanane kai da zan kasa yin auran in barka ""cewar nasreen tana watsa masa harara."

"Murmushi yayi lokaci kuma hawaye na biyo kyawawan idanuwansa yace""nasan for now kin gano cewar"

"ban keta miki mutunciba ko?""cewar AG."

"""Tuni Allah ya cireni a tarkon da kaso amfani dashi ka cutar dani,dan haka aniyarka ta koma maka,gashi"

"har zanyi aurena""cewar nasreen tana doka masa harara."

"Murmushi yayi ya goge hawayen dake biyo idanunsa yace""Allah baku zaman lafiya,ina miki fatan"

"alkhairi,sede inaso ki sani ina sonki kuma naso yin rayuwar aure dake"""

"tsaki tai masa tasa kai tai wucewarta abunta yabi bayanta da kallo,ransa na masa zafi ya shiga motarshi"

shima yabar gurin.

*********

"Da yamma suka shirya ita da suhailat cikin shiga ta alfarma,maleek yazo da wata dan™areriyar mota ya"

Waukesu zuwa gidan iyayen nashi domin suga matar daze aura.

"Babban gidane daya gaji da haWuwa,lallai iyayen maleek ba ™ananun masu kuWi bane,"

haka suka shiga cikin gidan maaikatan gidan se zubewa suke suna kwasar gaisuwa.

"falan mahaifiyarshi ya fara kaisu,,inda suka gaisa da ita cikin girmamawa,se adduoi take musu da fatan"

alkhairi.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq: 30"

sun Wan zauna kaWan ya ce tazo suje su gaida sauran mutanen gidan.

"wani falo suka shiga shima wanda kusan yafi na farko haWuwa,maleek ne yace mata""nan Sangaren"

"mahaifinane"""

Gyada mishi kai kawai tayi akunyace suka ™arasa cikin falon.

daga ™amshin falon nasreen tasan gurine na musamman hakanne yasa taWan fito da fuskarta har suka

isa gaban mutumin da take zaton shine mahaifinnashi.

"har ™asa suka zube suna gaisheshi ya amsa musu cikin sakin fuska,nasreen kallon sani take masa amma"

"ta kasa tuno inda tasanshi,kuma yana mata kama da wani amma bazata iya tuno ko wayeba."

"Shima adduoin yay musu sosai,da sa musu albarka,,du™awa suhailat tayi ta ajiye turare Waya agabanshi"

"tace""Allah ™ara maka lafiya gashi inji nasreen"""

"godiya yayi dasa albarka,suka mi™e zasu juya su fita,sukaji mahaifin nashi yace""ku shiga ciki ay yana gari"

"shima ta gaisheshi,""ya faWi yana kallon maleek Win."

"amsawa maleek yayi yay musu jagoranci zuwa cikin da akace yana nan,dama beyi zaton yazo bane"

shiyasa bece su shigaba zatonshi gidanshi zasuje su sameshi.

"haka suka shiga Wayan falon da sallamarsu,fuska asake ya amsa dan besan ko suwayeba shida ance"

maleek ze kawo wacce ze aura family hause Win shiyasa yazo dan su gaisa Win.

kai a™asa nasreen suka tsuguna gabanshi.

"""uncle barka da yammaci""cewar suhailat,tana gaishe dana zaunen"

"""Barka suhailat ya mamanku,babankude ko jiya mun haWu""ya faWi yana murmushi."

"""lafiya lau suke tace mugaisheku inmunzo""cewar suhailat."

"""Muna amsawa""ya bata amsa."

"""Daddy yaude gaka ga matar dazan aura nan na kawo ta gaisheka,na Wauka a gida zamu sameka se"

"granny ne ke cewa ka shigo kana nan""cewar maleek."

"""Sau™a™a muku yawon nayi yasa na zo nan Win,""cewar daddyn."

"""to daddy,gata kasa mata albarka""cewar maleek."

"""To maleek bafulatanace,ko naga ta rufe fuskarta ta™i bari ni inganta ka shaida mata nifa ba surukinta"

"bane, kar tace zata dinga kunyata,""cewar daddy yana murmushi."

"Nasreen tunda mahaifin maleek ya fara magana jikinta ke rawa,dan tasan muryar farin sani,sede ko in"

kamace a tsorace ta Wago kanta dan ta gasgata idanunta.

"ayko carab idanunsu ya sar™e ana juna ba,kowa bane face AG"

Tir™ashi.

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"



*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

Page 31

"A tare suka mi™e tsaye shida ita,hankali tashe nasreen ta dubi maleek tace muryarta na rawa""waye shi"

"wannan agurinka?"""

"""nasreen calm down mana meke faruwane?""cewar maleek"

"""Nace wayeshi agurinka maleek?""cewar nasreen cikin ™araji."

"""My biological father,mahaifinane shi ki sassauta muryarki baa Waga murya agabanshi""cewar maleek"

yana duban AG a tsorace.

"""Ayko bakai dacen uba ba maleek,inde shine mahaifinka,""cewar nasreen tana bin AG da kallon tsana ."

"""Ki iya bakinki kan duk wata magana da zaki faWa akan mahaifina,duk son da nike miki ko kama ™afar"

"wanda nakewa mahaifinaba zan iya ha™ura da auranki akanshi""cewar ranshi a Sace."

"""au to da kai zatonka bayan na gano wannan mara tsoron Allah ne ubanka kai zatonka ni zan amince in"

"aurekane?"""

Tass maleek ya Wauketa da mari ya sake Wagawa yayi ze ™ara mata AG ya Waukeshi shima da marin.

"agigice suhailat taja nasreen suka fice agurin tana dafe da fuskarta tana kuka,suhailat arazane take ganin"

abinda ya faru tabbas da nasreen tasan waye AG da batai masa hakaba.

"me taxi suka hawo zuwa gida,har lokacin nasreen kuka kawai takeyi,,da tasan maleek Wan AG ne wallahi"

ko kusa bazata soma sonshiba bare har akai ga batun aure.

"yadda suka shiga falon anty nasreen na kuka suhailat jiki na tsumane ya Wagawa anty hankali,ta fara"

tambayarsu abinda ya faru.

"""momy mun shiga uku wallahi nasreen ta janyo mana masifa muna zaman zamanmu""cewar suhailat."

"""Wa ta kashe suhailat?""cewar anty momy hankali tashe."

"""Uncle major tazaga agabanshi har maleek ya mareta,shima uncle major Win ya mari maleek""cewar"

suhailat tana zare ido.

"dafe ™irji.anty momy tayi tace afusace""kina haukane nasreen zaki zageshi kinsan me kikayi na shiga"

"uku,to ubanme yay miki daga zuwa gaisheshi kika zageshi?""ta faWi kamar zata rufeta da duka."

"cikin kuka nasreen tace""momy shine fa wanda nazo gunshi kan maganar cikinnan,""ta faWi wani kukan"

nasake kubce mata.

"Momy jagwab ta koma ta zauna kan kujera tana salati da sallallami,itama nasreen Win zama tayi kusa da"

"momyn tace cikin kuka""dan haka momy na fasa auran maleek wallahi in kuma aka takurani auransa komai ze iya faruwa ciki harda asarar rayuwarta""ta faWa muryata na sar™ewa."

"""nasreen koni yanzu kuma bana son auranki da maleek Win kuma bame miki dole ,sabida aurenki da"

"maleek duba da abinda ya faru abaya aurene daze zamo ba kwanciyar hankali acikinsa,kidena kuka zanyiwa su ummanki bayani ta yadda zasu fahimta""cewar anty itama tana hawayen na tausayin nasreen"

Win.

*********

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

Page 32

"maleek dur™ushewa gaban mahaifin nashi yayi yana kuka,dan tunda yasa hannu ya mareshi to tabbas ya"

masa badaidai bane.

"""maleek ba marinta yadace kayiba tambayata zakayi farko kaji ni laifin me nai mata yasa take faWin irin"

"wainnan maganganun akaina ba tare da shayi ko tsoroba""cewar AG lokacin da hawaye suka taru a idonsa."

"""Daddy zaginfa tayi koma me kai mata tsakaninkune can ni what i know shine kai mahaifina waxnda no"

"matter what bazan taSa bari wani ya rainamin kaiba bare kuma matar da nake shirin aure daddy abune dabaze taSa yiwuwaba""cewar maleek hawaye na biyo idanunsa."

"""Maleek ay soyayyace ta haWaku,kuma har kuka aminta da juna zakuyi aure,bedace ace ka maretaba"

"sabida su mata ababen riritawane""cewar AG."

"""Wallahi daddy tunda har ta zageka kan idona ko ita kaWaice autar mata bazan taSa iya aurantaba,sabida"

"duk lokacin dana tuna wallahi zan iya nakasata da duka,sabida daddy kaine rayuwata""cewar mnaleek."

"""Banaso ka fasa maleek kayi ha™uri don Allah tunda tana sonka kuma kaima haka""cewar AG."

"""Daddy wallahi nadena jin sonta araina,gaba Waya ta fita araina duk abinda nakai gidansu da niyyar"

"auurenta na yafe musu amma tabbas bazan auretaba daddy,alfarma Waya nake nema gunka daddy domin cireni a zargi da wasiwasi inaso ka faWamin laifin da kaiwa nasreen yasa tai maka haka,may be innaji laifin wata™ila ya rage tsanarta da nakeji azuciyata a halin yanzu""cewar maleek yana kallon"

mahaifin nasa.

"Juya baya AG yayi yace ""maleek nida nasreen mun taSa wata ala™a abaya da har yasa nasreen take"

"tunanin ni na rabata da budurcinta a ™arshema de har ciki take tunanin nayi mata""cewar AG yana me ba™in cikin sanar da Wan nasa labarin badan komaiba sedan ya wanke laifin nasreen Win agun maleek Win."

"""daddy wannan zargine kawai ay bakai mata komaiba""cewar maleek."

"Waigowa AG yayi yace""taya kayi saurin yake hukuncin cewa banyiba bayan baka gurin?""cewar AG."

"""Sabida na yarda da kai daddy,100%bazaka taSa yin abu makamancin hakaba,sannan nine likitan da aka"

kawowa nasreen naimata general checking inda na samu tabbacin duk abinda suke faWi zargine

"kawai""cewar maleek yana jin so da tausayin mahaifin nashi,kuma yasha alwashin kota yayane ze taimaki mahaifin nasa."

Rungume juna sukayi shida daddyn nasa yana faWawa mahaifin nasa kalamai masu daWi dan kar

damuwa ta dameshi.

"aranar maleek ya kira momy awaya ya shaida mata ya fasa auren nasreen,inda ya ™ara da bata"

"ha™uri,fatan alkhairi tayi tare da basa ha™uri kan abinda nasreen Win tayiwa mahaifinsa."

A daren momy itama ta kira umma ta faWa mata mummunan labari harda shi bayanin da maleek Win yay

mata na fasa auran nasreen Win.

"umma faWa ta kamayi tana zagin nasreen Win,kan abinda tayin na cewa ta fasa auren."

"ha™uri momy ta bata da cewa""koni banason auran nasu yanzu anty,sabida inkika tuna abinda ya faru"

tsakaninta da mahaifinshi ay bazata taSa rayuwar jin daWi da Wansaba ha™ura da junan kawai

"shiyafi""cewar momyn cikin sigar rarrashi."

"""Yanzu momy da wanne baki zan iya yiwa malam wannan bayanin,yin hakanfa dole se asirin abinda ya"

"faru abaya ya tonu wanda ni kuma har ga Allah yadda kaf ดaดanmu malam ya yarda da nasreen yana yabonta yana sonta bazan so yaji aynihin labarin abinda ya faruba,banma san ta inda zan faraba,ดan"

"unguwa dariya zasuyimin bayan mun gama raba goron biki""cewar umma cikin damuwa."

"""zansa abban suhailat yayiwa malam bayani ba tare dake kinmasaba,kuma insha Allahu malam baze"

"taSa sanin abinda ya faru tsakanin nasreen da AG ba da yardar Allah kiyi ha™uri""cewar anty momy cikin"

sigar rarrashi.

Sun jima tana kwantarwa da umma hankali kamin suyi sallama.

"Ranar kowanne Sangare kwana sukayi ba daWi,domin tunanine fall zukatansu,marasa mafita"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

Page 33

Kamar yadda anty momy tace zatasa baban su suhailat ya kira abban nasreen hakance ta faru.

"bayan sun gaisa dashi ne abban suhailat yace""malam munyi laifi amma muna ro™nka daka yafe mana"

"kayi kuma addua Allah yasa hakan shi yafi zama alkhairi""cewar abban."

"""To ina sauraronka wanne irin laifine wannan da har kuke neman gafara akanshi?""cewar malam."

"""Maleek ne ya fasa auran nasreen malam sakamakon haWin gida da zaay masa da wata a dangi""cewar"

abban suhailat.

"Ran malam ya Saci da jin hakan,amma seดace""to badamuwa,Allah yay mata zaSi nagari,kasakota a mota"

"ta dawo gida anjima""cewar malam."

"""In kayi haka malam kamar kayi fushine damu dan Allah kayi ha™uri, kabarta ta zauna anan Allah ze kawo"

"wani mafi dacewa da ita""cewar abban suhailat."

"""ba fushi nayiba,so nake ta koma makaranta ta kammala karatunta ba kuma aure zaay mata ba a"

"wannan lokacin""cewar abba."

"Duk yadda yaso,ya rarrasheshi,yabar nasreen taci gaba da zama dasu amma malam ya™i,amincewa, dole"

ya ha™ura.

"anty momy yayiwa bayanin abinda malam Win yace,ayko bataji daWiba,amma tasan yin hakan shi zesa"

komai ya wuce aran kowa.

nasreen taiwa bayani wanda dama ita tuni tayi aniyar komawa kaduna a yau dan bazata ci gaba da zama

agidan da tasan AG nada ala™a dasu ba.

A Ranar nasreen ta baro abuja zuciyarta cike da takaicin duk abinda ya faru.

"koda ta iso gida cikin mutunci iyaye da ดan uwanta suka tarbeta,anata rarrashinta domin su zatonsu"

maleek Winne ya fasa Win tunda basusan aynihin labarinba.

************

To labarin fasa auran nasreen tuni ya karaWe unguwarsu inda ™awarta nabeela wacce ta dawo

"dubai,itama ta shigo jajanta mata."

"bayan sun gaisa da umma Wakin nasreen Win suka shige,suka zauna kan katifa,"

"""mutanen dubai saukar yaushe?""cewar nasreen tana kallonta."

"""Hmm mutanen dubai a ina nasreen se naji wai da zakiyi aure amma kuma an fasa,shine nazo inji keko"

"me yasa aka fasa auran ana saura kwana uku?""cewar nabeela"

"""Nabeela kenan to ba abinda ya faru kawai de anfasa Winne?""cewar nasreen."

"""UHMM koda yake babbar yarinya irinki har na tsaya tambayar abinda ya faru,musamman shigarki"

"abujarnan ay nasan kin haWo kan arnan to a Wan yafamin nawa kason""cewar nabeela."

"""Kina bani mamaki aduk sanda kike zaton wai ni yawon bariki nakeyi nabeela,na Wauka matsayinki na"

"™awata ke ce me bada shaida akaina cewa ba halina bane hakan""cewar nasreen."

"""Kafin wannan videonba da kuma kuWaWennan,zan bada shaidar amma for now gaskiya bazan iyaba,ke"

"ni bama wannanba,mezan samune wallahi a ™one nake,tunda na dawo dubai duk kuWin sun ™are,""cewar"

nabeela.

"""A gogon dana bakifa?""cewar nasreen"

"""naba saurayina""cewar nabeela."

"To ni banida kuWin baki yanzu""cewar nasreen."

"""Ah hira kikeyi,wallahi sauran kuWin fa ay suna nan baki kasheba""cewar nabeela."

"""Karatu zan koma dasu,next month zan wuce malaysia makaranta dan haka na farkon dana baki shine"

"rabonki""cewar nasreen."

"""amma kinsan inada videonki ko?""cewar nabeela."

"""Dashi kikeson kiyi amfani ki samu kuWi a hannuna ko?""cewar nasreen."

"""Ay ba laifibane hakan tunda yanzu shi ake yayi""cewar nabeela."

"""To ki tura masa shi,anan ne zaki fi sa mu ammanan sisi bazaki samuba wallahi koda kuwa a billbord zaki"

"sani,kuma yanzu base anjimaba ki fice min daga Waki kuma karki ™ara tunanin akwai sauran ™awance"

"tsakanina dake har abada""cewar nasreen afusace."

"Mi™ewa nabeela tayi tace""zako kiyi danasani me girma anan gaba sekin san kin koreni""tanakaiwa nan"

tasakai ta fice a Wakin ko sallama bataiwa umma ba ta wuce ranta a Sace.

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

Page 34

"""yanzu malam har malaysia zaka tura nasreen karatu nifa inaga da ka barta anan zefi ko kuma in zata tafi"

"can Winma yazamana tana da aure,wallahi ™asar akwai ™arancnin tsoron Allah""cewar umma dan ita bata goyon bayan tafiya karatun na nasreen wata ™asar."

"""nima da online akai mata register zata dinga binsu,to haushin abinda maleek yayine yasa na sauya na"

"mata wanda zataje can Win ta dinga halartar karatun,amma nima bawai sona bane taje can Win ba mijin aurenta""cewar malam cikin damuwa."

"""To Allah kawo mafita amma gaskiya akwai fargaba tura ดa mace wata duniyar ba tare da"

"muharramintaba""cewar umma."

Sun jima suna maganar wacce sosai kalaman umma sukai tasiri a zuciyar malam tsoron tura nasreen

malaysiar ya fara kamashi.

"Haka yake kwana yana yini yana tunanin mafita amma ya rasata,dan yanzu umma ta haska masa"

kuskuren da ze aykata sabida Sacin ran wani.

"tsawon sati uku kenan da fasa auren nasreen,malam ya gama yanke hukuncin tuntuSar nasreen yaji ko"

zata ha™ura da karatun acan Win.

"kiranta yyi,bayan ta gaisheshi ya amsa yace""nasreen akwai haWari a zuwanki ™asarcan ba tare da mijin"

"aurenkiba ko kuma de ace kinada aure,duk da karatun can yafi nanan meze hana kiyi ha™uri kizauna anan kiyi karatun,tunda ko aurenne ba lallai asamu wanda ze iya dinga binki can ™asarba inba me halin"

"hakan bane""cewar malam."

"""Abba wallahi nasa raina kuma yin nesa da nigeria ze rage damuwar dake raina,in rashin aurene"

"matsalar abba ni yanzu banda zaSi na mijin aure,dan cikar burina na zama likita abba na amince ka"

auramin koda cikin almajirankane wallahi nai maka al™awarin zama dashi amma kar afasa zuwa na

"karatun sabida angama kashe kuWi kar hakan yatashi a banza""cewar nasreen a marairaice."

"""Eh nima na yarda da ay mata auran kamin ta tafi tunda nasan cikin mutanenka bazaa rasa wanda"

"kesontaba,hankalina ya kwanta da wannan tunanin nata""cewar umma dake gefe."

"Shuru abba yayi yana nazari kamin ya dubesu su duka yace""infa har na aura mata wanda nake ganin ya"

"dace da ita auran na nufin har abada kenan bazakuzomin da wata mgn daga baya in saurarekuba dan bazaku maidani mutumin banzaba""cewar malam"

"""Babu wata magana da zata taso insha Allahu sabida munsan duk wanda zaka haWasu auran ka yarda"

"dashi Wari bisa Warine""cewar umma."

"""In sha Allahu abba ba abinda ze faru nide kawai burina ya cika inyi karatun fannin lafiya""cewar nasreen."

"""To badamuwa zan duba Allah kuma yasa mudace""cewar malam."

"Ajiyar zuciya nasreen tayi najin daWin amincewar abban nata,sabida tasan inde taci gaba da zama ba"

auran AG ze samu labari kuma tunda ba kunyace dashiba tsab zece ze dawo garetane yasa ta zaSi malam

"ya aura mata koma

Please Login or Register in order to submit comment