ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na shigowa be Wauka,yitayi kamar bata gane"

komaiba.

"ko baccinshi rabi da rabi yayishi,dan yasan abune me matu™ar sau™in aske najwa tazo har masaukin"

"nasu,shiyasa gari na wayewa yacewa nasreen zeje ya dawo."

to kawai tace masa sede yana fita itama tabishi abaya dan tasha alwashin ganin abinda yake Soye

mta.koma meneneshi bazata bari kanta ya kulleba.

atare suka sauka harabar hotel Win tana sanye da abaya ba™a da ni™ab yasa beganetaba.

taxi taga ya hau itama ta hau da sauri tace yabi mata motar gabanshi.

ayko haka akayi yadinga bin motar har zuwa ™ofar tamfatsetsen gidan najwa.

tana sauka taba me taxi 100dollar tai saurin bin bayan AG Win wanda hankalinsa ke tashe yana zuwa ya

shige koda tazo ita hanata shigar akayi da sauri ta Waga fuskarta ta nuna musu hotonta da AG da ike tanajin larabcin tace yayantane yanzu suka sauka a taxi.

"ganin fuskar AG tare da itane yasa suka barta tashiga,ayko tana shiga ta rufe nikab Win taci gaba da bin"

"bayanshi,har zuwa cikn gidan."

"[16/05, 7:45 pm] oumnfaruq: 79"

daya buWe ™ofar falon ya shiga waigowar dazeyi ya kulle ™ofarne ya hangi mace da ba™a™en kaya tana

"biye dashi zatonshi Waya daga cikin shaggalun gidanne,hakanne yasa ya bar mata ™ofar abuWe azuwan inta shigo ta rufe."

"shi kuma yay gaba abunshi,ba tare da tunanin komaiba."

"yana shiga falon yasamu najwa zaune idanunta sunyi ja alamun taci kuka ta ™oshi,da sauri ya ™arasa"

"gabanta ya dur™usa ya Wora annayenshi akan cinyarta,dede lokacin nasrin ta le™o ta labule dan ganin"

meke faruwa.

sanda ta hangi AG dur™ushe gaban wata kyakkyawar balarabiya hannayensa kan cinyarta sosai

hankalinta yay masifar tashi.

"jikinta babu inda baya rawa,taci gaba da kallonsu da sauraronsu."

"""noor nika maida mutuniyar banza,kasa mahaifina zaman jiranka kaki zuwa,na kiraka ka™i Waukar"

"wayata,ashe wata kasamu kake rayuwa da ita ayusha ta faWamin.""cewar najwa cikin faWa hawaye nabiyo idanunta."

"""nasan na miki laifi amma wallahi yadda kike zato bahaka bane,najw,pls ki bari nai miki bayani""cewar AG"

cikin muryar rarrashi.

"""Bayaninka na banza na wofi,wallahi kaima kasan baabinda zaka faWamin na yarda dakai,dama kayi"

"shuru""cewar najwa."

"""Najwa sanin kankine ina mutuntaki ina darajaki da duk wani abu daya shafeki,,wallahi akasi aka samu"

"nakoma bacci ban tashiba se ™arfe goma,wallahi gudun Sacin ranki yasa da kika kira na kasa Waga wayar""cewar AG."

"""To ita kuma ดar iskar da akace anganku tarefa,wacece ita koko itama nice ,ko itama akasin aka samu"

"kuka fito tare agidan abincin""cewar najwa kamar me shirin hawa iska."

"""mubar wannan maganar najwa,na faWa miki bani kaWai nazo garinnanba,ayna faWa miki,kuma wallahi"

"danasan kina ™asarnan bazan shigo riyar ba to haka Allah ya hukunta amma kiyi ha™uri,""cewar AG."

"""WAcece ita?""ewar najwa azafafe domin kishin larabawan ya motsa."

"""Base kin santaba najwa tunda itama bata damu data sankiba,abar wannan maganar dan Allah""ya faWi"

yana rungumota jikinsa.

"angajeshi tayi tace ""yazama wajibi kafaWamin wacece ita,dan wallahi inna bincikota da kaina sai nai"

"ajalinta""cewar najwa cikin ™araji."

"""Kamin ki nemoni ki kasheni,ni zan fara kasheki tunda nina fara nemoki""cewar nasreen wacce ta fito"

daga bayan labulen tana takowa cikin falon ni™ab Win data saka a hannunta idanunta fess akan na najwa wanda dukansu wutar kishice zallah ke ruruwa acikinsu.

"[16/05, 8:40 pm] oumnfaruq: 80"

A gigice AG ya waigo yana kallon nasreen wacce be taSa tunanin zatazo nan ba.

"najwa zuciye ta dubi nasreen tace""kece dama ดar iskar dake binshi shine kika biyoshi har cikin"

"gidana?""tayi tambayar tana Wamara da gyalen abayata."

"""kecede ดar iskar da kika fake anan kina bibiyar rayuwarshi,kinaso ki haifar da ruWani tsakanina"

"dashi,kuma wallahi kinyi tsararo""cewar nasreen itama afusace."

"AG koda wasa be taSa tsammanin nasreen zata gano najwaba a iya zaman da zasuyi su koma nieria,to"

shi yanzu kunya da nauyin nasreen Wince ta hanashi magana.

"afusace najwa tayo kan nasreen zata rufeta da duka da sauri AG ya shiga tsakaninsu,yana faWin ""karki"

"taSata najwa matu™ar kinason zama lafiya dani,sabida matatace""ya faWi cikin Waga murya."

"nasreen wacce ta yun™uro itama zata kaiwa najwar nata dukan,faWi take."

"""to tunda ka gabatar mata da matsayina agurinka,yanzu seka kauce kuma in nuna mata bnbancin dake"

"tsakanin fari da ba™i,""cewar nasreen tana ™o™arin kaudashi."

"runtse ido yayi yana me jin nauyin abinda zece yace ""nasreen kiyi ha™uri najwa itama matatace ™anwar"

"mahaifiyar maleek ce mayoush wacce mahaifinta ya aura min ita bisa wata yarjejeniya""ya faWi sanda"

yakai guiwowinsa ™asa yana me ro™on nasreen Win.

"Najwa kan kujera ta koma ta zauna daSas hawaye na biyo idanunta dan batasan mema zatayiba,haka"

itama nasreen baki buWe take kallon AG tana maimaita maganar.

hannunta AG yaja da sauri suka fice afalon tana biye dashi kamar ra™umi da a™ala.hawayene kawai ke

biyo idanunta har suka isa masaukinsu be iya cemata komaiba.

"itako najwa suna fita ta kife agurin tana kuka kamar ranta zefita,kamarta zaawa kishiya ita dako daWin"

mijin bata saniiba shine zeyi wani auren ayko bazata taSa yardaba wallahi seya saki amaryar matu™ar

yanason zamanshi lafiya.

"[17/05, 10:15 am] oumnfaruq: 81"

"Suna shiga Wakin nasu kan kujera taje ta zauna ta haWa kanta da guiwa,kanta na sara mata tanaso tayi"

tunani amma ta kasa.

"AG a sanyaye yaje gabanta ya tsuguna ya fara magana cikin tattausan lafazi""nasreen kiyi ha™uri don"

"Allah kibani damar kare kaina""ya faWi kamar zeyi kuka."

"hawaye na biyo fuskarta ta Wago ta dubeshi,tace ""ka kare kanka?really?kanada liver AG""Ta faWi muryarta"

na rawa.

hawayen nasreen na Waga masa hankali hakane yasa ya mi™a hannu ze rungumoa ayko afusace

"tace""dont touch me AG,i said dont touch me!!""ta faWi cikin ™araji kamar me shirin hawa iska."

"""nasreen nidake bamuyi sha™uwar da zaace kinsan komai akaina kamin muyi aureba,inka kalli yadda"

"abubuwan suka faru,bamu samu wannan lokacinba,kuma koda muka shirya akwai bu™atar mu natsu da"

"juna first before nazo miki da batun najwa,""cewar AG a marairaice."

"""Inaso in bar ™asarnan yau,in kuma haka bata faruba zaka iya nemana ka rasa ba a iya saudiyyaba"

"aduniyar baki Waya,""cewar nasreen tana kallonshi."

"""kar kimin haka nasreen,don girman Allah,wallahi nida najwa bamu taSa muamalama ta aureba bana"

kallonta mazaunin matata sabida halinsu yasha banbam danaดar uwarta kibani damar yimiki bayani i

"know nasreen Wina zata fahimceni""cewar AG."

"""Da zakamin adalci daka dena ambatamin wannan sunan akunnuwana,sabida banason ji""cewar nasreen"

tana harararshhi.

"Shuru yayi ya koma yana kallonta kawai,yana murnar ya samu kanta segashi cikin ™an™anin lokaci ta"

birkice masa.

abinda yafi Waga masa hankali shine kukan da take masa wanda bayaso ko kaWan.

"tashi yayi yaje ya zauna kusa da ita,ya rungumota gaba Waya jikinshi ko zeji sanyi aransa,ayko kici kicin"

"™wacewa take,™arfi yasa mata yamanne bakinsu guri guda ya fara kissing Winta danshi data ringa yimasa kuka gara,ko dukanshine tayi."

"duk yadda taso tureshi ta kasa,dole badan ta shiryaba ta dena kukan jin tayi la™was ajikinshine yasa ya"

sakar mata bakin amma be saketaba.

"""nasreen wallahi na zaSi rabuwa da kowa matu™ar zamana dashi zesa ranki ya Saci,ina miki son dani"

"kaina bansan yawanshiba,kullum cikin tsoron rasaki nake nasreen pls ko so Wayane kiba zuciyata tabbacin bazaki bartaba,shekaruna 50 ahalin yanzu,yawan fuskantar damuwa akowanne lokaci nasrin bp na ze iya hawa dan Allah ki zamemin sanyin idanu da zuciyata""cewar AG hawaye na biyo idanunsa har"

suna sauka ajikin nasreen Win.

"""be kamata kina kishi da najwaba nasreen sabida ban baki ™ofar jin cewa kina da kishiyaba,kuma najwa"

"shekaru shida kenan da aurena da ita,™asarma kona shigo bana cuwa riyard Win tun bayan aurenmu da shekaru uku,ko wannan zuwan ban taSa tunanin tana nanba da bazanzoba sabida passport Wina daya shigo saudiyya suke sanin nazo,,ki bari in samu natsuwa a aurena dake nasreen dan Allah""cewar AG."

"Hawayen da yake mata ne bataso hakanne yasa tace afusace""shi labarin baze yiwu bane dole se kana"

"kuka?if yes bana son ji""cewar nasreen."

"Murmushi yayi yace""baki son kukana ko?"""

"""I don't care,in zaka kwana kanayi""cewar nasreen tana harararshi."

"Murmushi yayi yace ""™aryane you do """

"""I dont""ta sake faWi tana harrarshi."

"""you do nasreen becouse you loves me,yana taSa zuciyarki girman kai irin nakine baze bari ki rarrasheni"

"ba inda hali ko nono Wayane kisamin abaki kina jijjiganiba""cewar AG yana dariya."

"Duka nasreen ta rufeshi dashi tana kuka tana faWin ""dan de kaga kasameni a arhane yasa kake wasa da"

"zuciyata""."

"[17/05, 10:39 am] oumnfaruq: 82"

"""Nasreen kece abu mafi tsada da wahalar samu arayuwata,sabida kece abun da nasamu ba tare da"

"saninkiba,wanda a duk lokacin dana tuno hakan inajin ba daWi araina,na wahala kamin samunki"

"nasreen,pls karki bari wannan ya shiga tsakaninmu da farin cikin daya kawomu ™asarnan don"

"Allah""cewar AG yana shafa gashin kanta."

"""Shegiyar harda wani zata kasheni,dan ubanta tasan suwaye ดan tudun wada kaduna kuwa,har ina ดar"

"bayan gidan hakimi har akwai macen da aka haifa da jini da zata nunamin yatsa ban karyashiba,zuru bata cin zuru ay sede ay zuruzuru""cewar nasreen cikin faWa."

"dariya AG yake yana faWin""cau cau mazaje ahuce haka easy ดan tudunwada"""

Mi™ewa tayi ta wuce cikin bedroom Win tana ci gaba da zazzaga masifarta.

"akwatin kayanta ta janyo ta fara haWawa,shigowa cikin AG yayi dan yaga me takeyi ganin tana haWa"

"kayane yace""wai ina zaki kike haWa kayanki?"""

"""gida ay bazan sake kwana a ™asarnanba""cewar nasreen cikin fushi."

"Takawa yayi ya isa inda take ya amshe kayan hannunta,ayko juyowa tayi afusace zata amshe,ya turata"

duka faWa kan gado ya haye kanta.

"""zamu bar garinnanne kawai inmun gama abinda ya kawomin waadin kwanakin dana Webo mana sun"

"cika, dama kin dena wannan tunanin.""cewar AG yana shinshina wiyanta."

"""Ni to bazan zaunaba,kana rabon lokacinka tsakanina da waccan nunar ranar ay wallahi da tayi gigin"

"taSani da sena tsinke mata kunne tunda bata da hankali""cewar nasreen tana mutsu mutsu tana son sauka ajikinshi."

Murmushi yayi yana kallon fuskar nasreen Winshi wai yau itace ke faWa akanshi.

"""ka Wagani kaje ka ™arasa honeymoon Win da matarka me jan kunne amma ni gida zani""cewar nasreen."

"""Ay nasan dame jan kunnen na aureki nasreen kuma na Waukoki zuwa nan Win honeymoon,kuma bazan"

"taSa bari mukoma nigeriaba ba tare dana koyar dake sanin muhimmancn burar mijiba, sabida ni harijini ina son matata itama tazama haka,""cewar AG yana sumbatar laSSanta."

"""kasauka ajikina nide to,kuma ni ba harija bace bazan taSa luma zama hakanba""cewar nasreen"

Be kulataba yaci gaba da wasa da ita tana tuttureshi amma be bartaba seda yay nasarar kwanciya da

"ita,tana ta masa kuka.be bartaba seda bakinta ya mutu ta koma ro™onshi ya zare haka ta gaji,"

"Waukarta yayi sukayo wanka,yay musu order abinci,da kanshi yadinga bata tanaci harta ™oshi."

"yini yayi yana lallaSa nasreen yana bata ha™uri amma sam ta™i sakin fuska su koma kamar da,."

"Haka suka kwana tana fushin dashi,shide rarrashinta kawai yakeyi dan beson damuwa."

"kwanaki uku sukakwashe ahaka shida ita ba wani sauyi,ko masallaci be zuwa sabida tsoron karta"

"gudu,tunda ta haWa kayanta ta™i sauraronsa."

hakanne yasa yau tana bacci da rana ya kira number anty momy dan ya nemi shawararta akan matsalar.

"[17/05, 11:17 am] oumnfaruq: 83"

"Bayan sun gaisa da momy ta tambayeshi nasreen ya shaida mata tana bacci,tace ya gaisheta."

"""momy akwai matsalar dake faruwa tsakanina da nasreen kuma nayi iya yina ta fahimceni amma ta™i"

"fahimtata momy ko masallaci bana iya zuwa sabida tunanin karta gudu,pls ki bani shawara"""

"""subhanallahi meya faru haka da har take ikrarin guduwa?""cewar momy aruWe AG be Soye mata"

komaiba batun auransa da najwa harma da dalilin da yasa akai auran duka be Soye mataba.

"Sosai tayi mamaki ta kuma tausaya masa,daya faWa mata dalilin dayasa ya auri najwar,tabbas koma"

"waye hakanne mafitarsa, shima hakan zeyi."

"""to kinji momy problem in danake facing ta™i barina inyi tunani akan su matakin dasu najwar zasu Wauka"

"ta dagulamin lissafi gaba Waya,kitaimakeni""cewar AG kamar zeyi kuka."

"""Ya major kayi ha™uri,nasreen tasan lagonka,for now bazatasan value Winkaba tunda tasan bazaka taSa"

"son yin nesa da itaba,shawara Waya zan baka ka daure ka sako nasreen ajirgi ta dawo nigeria kasamu kai"

"solving Win issue Winka da najwa first ,insha Allahu kan ka dawo zaka samu ta sauya,shine kawai mafitarka""cewar anty momy."

"""Momy inason nasreen bazan iya yini ban gantaba bare kwana,kibani wata shawarar de banda"

"wannan""cewar AG cikin damuwa."

"""To shikenan kaci gaba da zama ahakan har ku dawo Win dannide hakan dana baka shawarar shine"

"mafitarka amma tunda bazaka iyaba to sede kaita ha™uri.""cewar momy."

"Shuru AG yayi yana nazarin maganganun nata,numfasawa yayi yace ""tana nan zuwa yau insha Allahu"""

"Nande anty momy taita fahimtar dashi alfanun hakan,kuma sosai ya fahimta,."

"Suna sallama ya kira number agents Winshi ya tambayeshi in akwai jirgi me zuwa nigeria yau,bashi amsa"

"yayi da cewa akwai sukai sallama bayan ya sayi ticket ta online ya mi™e,yaje inda nasreen Win take kwance yaWan ja ™afarta ta farka tana kallonshi."

"""tashi maza ki shirya jirginki ™arfe huWune na yamma""ya faWi fuska ba wasa."

"gabantane ya faWi,tace""jirgina kuma,zuwa ina to?""tayi tambayar tana kallonshi."

"""Ina kike takuramin akan zaki koma?""cewar AG."

"""Nigeria""ta bashi amsa asanyaye."

"""Good to shi nake nufi,yimaza kisa kaya kizo mu tafi in kaiki airport uku ta wuce""ya faWi fuska a hae."

"ganin be bata fuskar magana bane yasa ta shiga toilet asanyaye tayi wanka ta fito,tana kallonshi yasa"

"ba™in glass a idonshi,wanda zatonta wargine beso,wanda shikuma hawayen rabuwa da ita da yakene"

yake Soyewa karta gani.

"tana gama shiryawa yaja jakar kayanta tabishi abaya kamar kazar da ™wai ya fashewa,har sukaje airport"

"Win yay printbout Win ticket Win be bata fuskar da zatai masa maganaba,"

"seda tahau layin tafiyane ta dubeshi hawaye na biyo idonta tace""to kai kuma se yaushe zaka dawo?"""

"""sena kammala abinda nakeyi,ya bata amsa gamida juyawa zebar gurin dan kuka nason cin ™arfinsa."

"tu™oshi tayi tace""tare da najwa zakuci gaba da zama kenan anan?""cwar nasreen muryarta na rawa."

"""E h mana ba haka kikacemin ba,ay kince ke in maidaki gida in ™arasa honeymoon Win da ita,"""

"Zatai magana aka fara kiran pasinjoji su shiga jirgi,sakinshi tayi tajuya tana janye da troley Winta tana"

"kuka,ta wuce,AG Shima kukan yake amma dan kawo gyara dole se an aykata Sarna."

yanaji yana gani nasreen ta tafi ta barshi be baro airpot Winba seda yaga tashin jirginsu.

ya juya ze samu taxi yabar airport Win yaga jamian tsaro sunyi attacking Winsa wanda ko baa faWa masaba

yasan sa™on waye.

"[17/05, 12:31 pm] oumnfaruq: 84"

"Be musu musuba yabisu zuwa gidan mahaifin najwa,,batare da tsoron komaiba suka shigar dashi"

falonshi inda yasameshi tare da najwar se kuka takeyi fuskarta tayi ja abunka da farar fata.

"gefe AG yaja ya tsaya,be gaisheshiba sabida beji daWin yadda akasa akamoshiba."

"""Aliyu kaban mamaki bisa labarin abinda najwa ta shaidamin na faruwa tsakaninku,gaskiya baka"

"kyautaminba kuma ay ba haka mukayi da kaiba""cewar mahaifin najwar ransa aSace."

"""kafin naza gareka neman auran najwa nida ita mun shirya in anyi auran zata bini nigeria muzauna acan"

"kamar yadda mayoush tayi,se daga baya tasauya raayi kan cewar bazata biniba,shine ni kuma na ™auracewa shimfiWarta sabida bazanso in sake haifar Wan da zaa hanani iko dashiba sena bi wasu sharruWa""cewar AG ba tare da tsoron komaiba."

"""Hauka muke zamu bar ดarmu a bika ™asarku,bayan mayoush ta bika ™arshe ba gawarta mukaje muka"

"samuba muka sani ko kasheta ma kukayi""cewar baban najwar."

"""Bazan taSa kashe mayoushba sabida halaccinta gareni,ina sonta kuma har yanzu inakewarta,dan nasan"

"datana raye bazata bari kuyimin abinda kukaminba akan Wana na cikina""cewar AG yanakallonsu ba tsoro a idanunsa."

"""Aliyu kadesan a yarjejeniyarmu akwai ta dawo da maleek ™asarnan ko.?matu™ar ka karya"

"ak™awarinmu?""cewar ubanta."

"""Nasani,amma inaso kasani,maleek ze dawo saudiyyane kawai idan shi Wan ™asarne,maleek Wanane"

"ninafi kowa iko akanshi a duniya,kamar yadda kaima kake iko da naka ดaดan dan haka hanyar dakabi ka Sata takardun maleek daga zama nigerian citizen zuwa saudi citizen nima ita nabi ta hanyar amfani da auran najwar daka ™a™abamin dan kawai inason rayuwa da Wana nima na maidashi cikakken Wan nigeria,inkana tantama zaku iya bincikawa,ay kunsan number malik Win""cewar Ag ba tare da tunanin"

komaiba.

"agigice mahaifin najwa yaja laptop yana bincike,ayko nambar maleek babu ita arukunin ดan ™asar"

"saudiya,agigice ya mi™e yana kallon najwa wacce kukanta ya tsananta yace""taya haka ta faru, babu ta yadda zaayi acire sunan maleek a rukunin ดan ™asa dole seda sa hannunki taya haka ya faru""ya faWi cikin"

daka mata tsawa.

"""abbi yaudarata yayi da cewa innasa hannu maleek ya koma gurin iyayensa shikuma ze dawo gareni mu"

"zauna anan,se bayan ya fice da maleek daga ™asarnan ne yace baze dawoba shi""cewar najwa tana kuka."

"A fusace ya dubi Ag yace""mu zaka yaudara Aliyu,to wallahi bazamu barkaba""ya faWi cikin fushi."

"""yaudara kan in muku ni kuka fara yiwa dan haka sata gidan Sarawo ay rancene,na shiryawa wannan"

"rana fiye da yadda kake zato kuma da ดar taka daka auramin mazaunin tarkon daze ri™e makani da Wana to da ita nai amfani mazaunin tsanin dana taka na cimma burina,ba abinda ka isa kaimin abba Wan zaki ya girma""cewar AG yana kallonsa."

"""Najwa me kika aykata mana bamu sanniba ?""cewar abbi yana kallonta."

Cikin kuka ta kwashe komai da AG yasata tai masa idanunta rufe da soyayyarsa ta dinga msa har ya

lalata duk wani shiri dasukayi akansa da Wansa.

"komawa yayi jagwab ya zauna kan kujera jikinshi na Sari,ya dubeshi yace""kaci amanar mayoush Aliyu"""

"""ko Waya hasalima ni cika mata buri da muradinta na ™arshe nayi,inma cin amanarne kune kukaci"

"amanarta""cewar AG hankalinsa kwance."

"""Yazame maka wajibi kasaki matar daka aura matu™ar kanason zama da najwa kuma kanason mubaka"

"dukiyar mayoush sake gurinmu""cewar abbi"

"""Najwa yanzu bata da wani amfani agurina,duk abinda nakeso nasamu sanadinta,dukiyar mayoush kuma"

"ayanzu naso amsa zan amsa sabida hatta hanyoyin dazanbi in talautaku najwa bata bariba seda ta faWamin,sirrikan suna da yawa abbi ciki harda haWa bakin da kukayi wajan ganin kun kashe mayoush dakanku alokacin da kuka gano tana shirin karkatar da dukiyarta ta dawo mallakina,duk inada wannan kundin dan haka kubini a hankali,laifinku gareni,ba wanda zaa yafe da sauri bane ko amance""cewar AG"

cikin kakkausar murya.

"[17/05, 3:33 pm] oumnfaruq: 85"

"Jikin abbi in banda rawa ba abinda yakeyida ™yar ya iya cewa""ดar cikin tamu zamu kashe aliyu abun naka"

"harda sharri"""

"""mayoush ba ดarku bace ta cikinku lokacin da kuke fafutukar neman haihuwa kukaje wani gidan marayu"

"dake gabashin pakistan kuka Waukota kuka raineta tazama ดarku kundin tarihin mayoush gaba Waya nasa najwa ta Waukomin dan haka karku kaini bango""cewar AG yana nunasu da hannu."

Juyawa yayi abinsa ze fice kamar kuma wanda yay mantuwa juyowa yayi ya kalli najwa dake ta faman

"rusa kuka yace''nagode najwa da taimakona da kikayi,sede ina me baki ha™uri aurena dake ban amince dashi dan wai ina sonkiba,na yardane dan in warware ™ullin da kukamin ayun™urinku nason maidani bawanku,segashi anyi rashin saa matata taganki kuma ranta ya Saci nasan bazata amince inci gaba da zama dakeba,duk da nasan abinda ya faru ba ruwanki amma zuriarku abar tsoroce baki Waya kar wataran ki cutarmin da mata,na sakeki saki uku,tnks u for everything""yana kaiwa nan yasa kai yay ficewarshi"

agidan duk sa ihun najwar da yake jiyowa ko waigawa beyiba.

"Ransa namasa zafi yana tuno abubuwan da sukai masa abaya wanda baze taSa yafe musuba,beda niyyar"

"gurfanar dasu gaban kulliya shiyasa yay musu kwantan Sauna ya bankaWo sirrikansu,ya samu duk wata dama akan dukiyar mayoush data mutu ta bari."

"seda ya koma masaukinsu kewar nasreen ta fara addabarshi,kwanciya yayi agado yana tuno cute face"

"Winta,"

"kwana yayi be rintsaba,tunanin matarshi kawai yakeyi,an yasaba da itasosai ta zama wani sashi na"

jikinshi.

************

itako nasreen tana sauka a nigeria anty momy ce tasamu tazo Waukarta sosai tayi mamaki dan bata

faWawa kowa zatazoba.

"hakade suka rungume juna ita da anty mummyn suna murnar ganin juna,sam nasreen ya™e kawai"

"take,ahaka suka kamo hanya anty mummy na janta da hira."

koda suka iso gidan momy nasreen kuka tasa mata tana faWin AG yaci amanarta ashe har mata gareshi a

saudiyya amma be taSa faWa mataba dan haka ita ta gama zama dashi.

"ga mamakinta anty momy bata rarrashetaba goyon bayanta tayi,inda ta ™ara da cewa""ay ya kirani"

"yanamin bayani naga abun dakwai rainin wayau kawai nace yasakoki ajirgi,dan kizo nan mushirya yadda zaayi daya dawo ya baki takaddarki mu huta""cewar momy."

"""Ya sakeni kuma anty momy?""cewar nasreen tana kallonta"

"""eh mana ya sakeki meye amfanin auran munafuki""cewar anty momy tana gimtse dariya acikinta."

"""beda amfani but anty momy ko kema mijina ya taSa Sata miki raine,naga kamar ba iya haushin abinda"

"yamin kikejiba?""cewar nasreen tana kalln anty momyn."

"""Ina nasreen ay abinda yay mikinne yasa naji na tsaneshi tsinanne matsi..."""

"""ah kai haba anty waye kuma tsinanne matsiyaci""cewar nasreen lokacin data dakatar da anty momyn."

"""Au to ayni danaji kince kin gama zama dashi na Wauka kina sone mu ดan uwa mu tayaki zaginshi,""cewar"

momy tana ri™e dariya.

"""zagin wa?,mijin nawa?aa wallahi,ba zaginshi nakeso ayiba kawaide nazo akwatarmin ดencinane,anuna"

"masa inada gata""cewar nasreen Win."

"murmushi anty momy tayi tace""bakida damuwa Allah dawo dashi ay ze haWu damu""cwwar anty momy."

"[17/05, 4:03 pm] oumnfaruq: 86"

"Kwanan nasreen uku da dawowa AG ya sauka a nigeria shima dan baze iya zaman da ba nasreen ba,,"

"Koda yadawo be nemi nasreenba kamar yadda momy ta tsara masa,amma fa yana cutuwa da rashin"

nata.

"itama anata Sangaren nasreen kullum bata da zance sena AG,duka anty tasa mata ido tana kallonta,dan"

so take ta koya mata hankali tunda ta™i yin hankalin.

nasreen kullum waya a hannu tana jiran kiran AG amma be kiraba sosai takejin tsanar najwa aranta

"tunda tasan suna tare, ko abinci bisa dole takeci badan yana mata daWiba,"

yau ne gobene shuru taga baa mata ma maganar AG sede in ita ta kawo maganar.

"tsawon wata guda kenan nasreen wani inya ganta Wauka zeyi ta jima tanacciwo,ita da kanta tasan"

"talalace,amma yau tana fitowa falo anty momy ta dubeta tace""kai masha Allah nasreen kinga yadda kika"

™ara ™iba kikayi haske se wani glowing kikeyi wallahi ba ™aramin cutuwa kike hannun majorba dubeki

"yanzu dan Allah wallahi zawarci ya amsheki""cewar anty momy tana dariya."

"Dafe ™irji nasreen tayi tace a tsorace ""zawarci kuma anty?nifa be sakeniba,kidenamin mugun fata""cewar"

nasreen duk aruWe.

"""to me yay saura,ay tun wata guda daya wuce daya dawo nigeria,sukai mgn da malam kan zasuzo a"

"zauna asashi ya sakeki,shine yace abari gobe weekend zezo ya kawo takardar,""cewar anty tana dariyar mugunta ganin yadda nasreen Win ke raba ido"

"""anty takardar sakin nawa ze kawo goben?""cewar nasreen jikinta na rawa"

"""Eh mana shegen ay wuta na buWe masa rannan danaje gidan aci masa mutunci,haba ay abun da"

"ciwo""cewar anty momy."

"Nasreen Wora hannu tayi akanta ta fasa kuka ta zube agurin tana faWin""wallahi ancuceni ni bance kije kici"

"masa mutunciba gashi kinsa zaa kashemin aure,nashiga uku,anty momy nifabamuyi dake zaki faWawa su mallam ma na dawo gidaba meyasa kikaimin hakan""cewar nasreen Win tana kuka riris."

"""yo in ban faWa musu ba taya zaa ™wato miki yancin naki,ay kede ina miki murna kin kuSuta daga"

"hannunsa,barkanmu""cewar anty momy tana barin gurin danta lura nasreen kallon da take mata ji take kamar ta rufeta da duka."

ay nasreen naganin anty momyn ta wuce ta mi™e da gudu ta Wauki gyalenta da handbag Winta ta fice

agidan tanufin gidanta dan taje taba AG ha™uri kan ko yazo gobe gidan yayi ha™uri kar ya saketa.

"[17/05, 6:08 pm] oumnfaruq: 87"

Tana isa gidanta ta sallami me taxi ta ™wan™wasa megadi yazo ya buWe mata yanata mamakin ganinta.

"wucewa tayi kanta tsaye ™ofar falon,jikinta asanyaye taje tana matsa ™ararrawar sanarwar da ba™o"

awaje.

"AG na kwance akan tiles yana ta kallon hotunan nasreen kewarta ta isheshi,yanaji aransa tuna har anyi"

wata nasreen bata nemeshiba shifa gobe zeje ya Wauko matarshi su dawo gida yaci gaba da ha™uri da ita

tunda yana sonta.

"jin ™arar ™ararrawar sosai yaSata masa rai,da kamar baze buWeba kawai se kuma ya mi™e yaje ya"

"buWe,rai aSace,"

"nasreen ya gani tsaye jikinta se rawa yake data ganshi ranshi aSace,tsorone yasake kamata,batasan"

sanda ta du™a kan ™afafunta daga ™ofar falon ba.

da sauri ya juya ciki dan kar masu aykin gidan hankalinsu yazo kansu.

"Da saurinta ta bishi ciki itama, kan kujera yaje ya zauna yanajin wani sanyi azuciyarshi na ganinta da yayi"

yanajin kamar ya rungumeta amma ba damar hakan dole ya jira yaji dame tazo.

"Dur™usawa tayi agabanshi tahaWa hannayenta guri guda tace a marairaice""dan Allah babyna ka yi ha™uri"

"da duk abinda ya faru,wallahi bansan anty momy tazo taci maka mutunciba ni ban aykotaba,dan Allah"

"kayi ha™uri""ta faWi kamar zata sshige jikinshi."

"""nasreen ay komai akamin da saninki kece kika bada ™ofar aymin da bakije kin faWa musuba zaay"

"minne,?""cewar AG."

Wata zabura tayi tasake matsawa jikinshi tana Waga yatsunta manuniya duka na hannu biyun sama tana

"faWin""wallahi tallahi ban turotaba ,banma san tazoba dan Allah kayi ha™uri wallahi ta cuceni ni ban"

"ceba""cewar nasreen hawaye na biyo idanunta."

"""To ni ban gane wannan ha™urinba ko na meye kike bani,kunce in rabu dake kuma ashirye nake da nai"

"hskan ba shikenanba""cewar AG."

"Ay wata sufa tayi ta haye kan cinyarshi tasa hannu ta toshe masa baki tana faWin""wallahi bance ka rabu"

"daniba dan Allah karka rabu dani wallahi ina sonka,banason rabuwa dakai dan Allah baby""ta faWi cikin gunjin kuka."

"AG ya kasa daure kukan nasreen Win tashi ahankali yace""amma nima ay kinsan ina sonki ko?"""

"da sauri ta gyaWa masa kai tana faWin ""nasani"""

"""to meyasa kika zaSi rabuwa dani bayan kinsan bazan iya rayuwa babukeba?""cewar AG yana mata"

murmushi.

"Rungumeshi tayi da ™arfi ta cusa kanta ™irjinshi tana kuka tana faWin""bazan rabu dakaiba wallahi bazan"

"iya rayuwa babu kaiba""cewar nasreen tana ™ara rungumeshi."

"shima rungumeta yayi yanajin sanyi aranshi,tabbas se yanzune ya ™ara yarda nasreence rayuwarshi dan"

tabbas in babu ita besan ya zeyiba.

"[17/05, 7:41 pm] oumnfaruq: 88"

"""to kukan ya isa haka yanzu muyi shawara in aka nemeni goben me zance musu""cewar AG."

"""Meko zaka ce musu kawai ka kashe wayarka ko an nemeka bazaa samuba""cewar nasreen."

"Murmushi yayi ya mi™e Wauke da ita suka wuce Wakinshi,yana jin natsuwa azuciyarsa."

"kan gado ya sauketa,shima ya kwanta yanajin

Please Login or Register in order to submit comment