ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na faWuwa."

"tana kashe wayar taga inuwa agabanta da sauri ta Wago kanta,AG ne tsaye gabanta yana murmushi,."

"""maman baby sannu da hanya""ya faWi yana ru™o troley Win kayanta."

harara ta watsa masa gamida jan dogon tsaki ta kauda kanta gefe.

"""tuba nake muje mota mu tafi asibitin da Wan nisa daga nan""cewar AG."

"Ba musu tabishi tana Wan kare fuskarta,sakamakon wata matashiya data gani Wan nesa kaWan dasu tana"

"bin ta da kallo,"

"suna zuwa inda motarshi take,ya buWe mata,ta taka zata shiga kenan matashiyar ta tako da gudu ta iso"

"gurin tana ™wala mata kira,""nasreen"""

"A ruWe nasreen ta juyo fess sukai 4 eyes da suhailat,da sauri nasreen ta rufe ™ofar motar jikinta se rawa"

"yakeyi,"

shiko AG be luraba sabida ya zagaya ze shiga mazaunin driver.

yana shiga yaja motar sukabar gurin.jikin nasreen in banda rawa ba abinda yakeyi.

"shiko direct guest house Winshi ya wuce da ita,bata ankareba seda tasa ™afarta a falon gidan wanda take"

zaton private hospital ne.

"""ina ne nan ka kawoni?""cewar nasreen tana kallonshi a tsorace,"

"""Nazone in fara duba lafiyar babyn nawa kamin acireshi akwai bu™atar in gana dashi tun yana ciki""cewar"

AG Yana murmushi.

"Juyawa tayi da sauri zata gudu dan™ota yayi ya haWeta da jikinshi,zatai magana ™arar wayarta ya"

"katseta,agigice ta Wago wayar tana kallon me kiran ummantace,a ruWe ta Waga kiran."

"""nasreen ya hanya,nasan kun kai yanzu?""cewar umma ranta fess."

"HaWiye wani miyau tayi me zafi tace""eh umma mun kai da bari nayi dasafe mayi waya,sabida naga tara"

"tayi abbanmu ya shigo gida""ta faWi tana kallon AG wanda ya kafeta da mayun idanunshi."

"""ay na kiraki farko bata shigaba sena kira momyn taku ita kuma bata Wagaba ko bata kusane?""cewar"

umma.

"Wayyo nasreen jikinta Sari yake kamar mazari,ganin hakane yasa AG ™ara ri™eta da kyau ajikinshi,da ™yar"

"ta seta kanta tace,""tayi baccine kanta na ciwo,amma da safe zan faWa mata gama wayar ta a hannuna""cewar nasreen tana zare ido."

"""To badamuwa ki gaishhesu Allah huta gajiya,da safe mayi wayar da ita in ta tashi""cewar umma."

"""Ki gaida kowa umma""cewar nasreen,"

™it AG ya kashe wayar gaba Waya yasata a aljihunshi.

"""Dallah malam saukeni zaka wani Waukeni kamar wata matarka""cewar nasreen tana hankaWeshi."

"""keda ke Wauke da cikina kuma meye banbancinki da matar tawa?""ya faWi yana latsa mata mara a"

™o™arinshi nason gano cikin da tace.

"""Allah ya kyauta in zama matar Wan iska irinka,kuma wallahi ko fyaWen dakamin da ina cikin hayyacina"

"kai baka isaba sede ka kasheni kayi,dan ni nafi ™arfin haWa bakima dakai bare kuma shimfiWa"""

ay bata gama rufe bakintaba taji bakinshi cikin nata ya haWesu guri guda yana tsotsa.

"itako umma tana ajiye wayarta taji tana ™ara,koda ta duba momyce ke kiranta ayko fuskata cike da faraa"

ta amsa kiran bayn sun gaisa umma tace

"""ay na kira baki Wagaba shine na kira nasreen take cewa ay kinyi bacci da safe zata faWa miki""cewar"

umman.

"""Nasreen kuma Anty kode suhailat,ay nasreen kin mance malam yace ta bari se gobe zatazo yau yamma"

"tayi?""cewar momy."

"""In wasa kikemin dan Allah kidena,yanzufa mukai waya da nasreen Win tacemin kinyi bacci""cewar umma"

hankalinta atashe.

"""Nide har tashar jirgi na tura aWaukota,amma baa gantaba kuma na kirata tacemin malam ne yace"

"yamma tayi abari seda safe ta taho,amma ni banga nasreenba""cewar momy itama hankalinta atashe."

Salati kawai umma takeyi a mi™e ta nufi Wakin nasreen Win dan ta duba kode mafarki takeyi da gaske

nasreen Win bata tafiba.

"tana shiga Wakin ta fara nemantan har ™asan katifarta inda tana Wagawa taga jakar dalolin nasreen Win,da"

sauri umma ta Wauko jakar abinda tagani acikine yasata yanke jiki ta faWi agurin.

TIR˜ASHI !!!!

*WAYE HARIJIN SURUKIN AWANNAN LABARI?MAHAIFIN AG KO MAHAIFIN ABDUL?*

*WAYE AG KAFINMAIYAKI?*

*SHIN TAYA NASREEN ZATA FAHIMTAR DA IYAYENTA INDA TAJE?KUMA YA ZATA KAYA TSAKANINTA DA

AGA GIDANSA DAYA KAITA?*

*NABEELA NA RUFAWA NASREEN ASIRI KUWA?*

*YA MAKOMAR ABDUL TAKE KASANCEWA A VIDEON DAYA ŠAUKI SU NASREE?*

*SHIN SUHAILAT NA FAŠAWA IYAYENSU TAGA NASRIN A TASHAR JIRGI TARE DA WANI?*

*SHIN NASREEN NA GANO GASKIYAR CEWA AG BE KUSANCETABA BARE AKAI GA BATUN CIKI?*

*WAYE NASREEN ZATA AURA AGABA DA HAR MAHAIFINSA ZE AMSA HARIJIN SURUKINTA?MAHAIFIN AG

NE KO MAHAIFIN ABDUL?*

*DUK MESON CIGABAN LABARIN YASA KUŠINSA YA SIYA 500 NORMAL CLASS 1K VIP GA ACCT CAN A

SAMA*

*WLH KARKU BARI WANNAN LABARI YA WUCEKU*

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

Page 18

"Wani kuka tasaki mara sauti tana faWin ""nashiga uku na lalace wacce kalar rayuwace nasreen ta jefa"

"kanta ya Allah""tayi maganar hawaye na biyo idanunta."

"wayar tace tasake ™ara,rarrafawa tayi ta Wauka,momyce ke kiranta."

"""anty kisamu natsuwa Allah baze Wora mana abinda yafi ™arfinmuba,insha Allahu.da alama koma"

"menene yarinyarnan bata jima acikiba dan haka zanyi mgn da ita in goben tazo gurina,karki sake malam ya fahimci kinada damuwa,kuma itama nasreen karki yarda ki nuna kin gano gaskiya,sabida in aka nuna"

"mata tsoron hukuncin da zaa mata ze iya sawa ta gudu gaba Waya ma""cewar momy atausashe."

"""Wallahi koma menene nasrin takeyi momy ba yanzu ta faraba sabida kuWaWene nagansu daloli yanzu"

"haka a Wakinta ta Soye masu yawan gaske,momy ina zansa kaina? na shiga uku in asirinmu ya tonu""cewar umma cikin kuka."

"""kiyi ha™uri ta iso gurina koma meye zamu gano insha Allahu""cewar momy"

Sun jima awayar tana kwantar mata da hankali kamin sukayi sallama kowa ranshi ba daWi.

haka umma taiwa malam ™aryar kanta ke ciwo dan kar ya tuhumi abinda yasa ta sauya.

haka itama momy ta kwana tana ta tunanin gurin wanda nasreen taje a abuja tunda ance ta hawo jirgi to

tabbas ta shigo abuja kenan.

"da wannan tunanin ta kwana aranta,har zuwa asuba,sabontane intayi sallah tana zuwa ta tada su"

"suhailat suma suyi,sede yau tana shiga Wakin su suhailat Win samunta tayi zaune tayi tagumi hawaye na biyo idanunta."

"da sauri ta ™arasa gunta ta kamota tana faWin""suhailat lafiya kike kuwa meke damunki kike zaune kina"

"kuka?""cewar momy tana sa hannunta awiyanta dan taji ko bata da lafiyane."

"Cikin kuka suhailat ta dubi momynta tace""momy kiyi ha™uri jiya na Soye mikine,amma wallahi naga"

"nasreen a kubwa tare da wani mutumi,kuma itama ta ganni amma tai saurin shigewa mota suka bar gurin?""cewar suhailat Win."

"kan momyne ke sarawa da ™arfi,da ™yar ta Wago ta dubi suhailat Win tace""meyasa bakubi bayansuba?"""

"""momy motarshi me masifar tsadace tafi tamu ™arfi bazamu taSa iya kamosuba,sabida gudun"

"motar,koma wayeshi momy mahaukacin me kuWine,hankalina ya tashi na kasa natsuwa yaushe nasreen ta fara irin wannan rayuwar""cewar suhailat cikin kuka."

"""Kidena kuka bashine mafitaba addua zamuyi mata kinjiko,insha Allahu koma menene,ze zo da"

"sau™i""cewar momy."

"''Kwana nayi ina mata kuma zanci gaba dayi mata in Allah ya yarda""cewar suhailat."

"""Good ki tashi aisha kuyi sallah,bari in le™a abbanku""cewar momy tami™e ta fice daga Wakin."

"duk yadda momy taso daurewa ta kasa kuka ta fashe dashi bayan ta baro Wakin nasu suhailat Win,tabbas"

"suna cikin matsala in wannan labari ya fito duniya tasani mutunci da ™imar gidan su nasreen ze zube wanda ita kanta momyn umman nasreen ta ri™eta har abbban nasreen Win ya aurar da ita wanda mutuncin gidan mijinta ya kallah ya aurota,Sullar wannan Sarakar kuwa ita kanta nakasune ga zaman auranta."

da ™yar ta rarrashi kanta ta mi™e ta nufi Sangaren mijinta dan su gaisa kasancewar ba itace da girkiba.

"suhailat ko tashin aishan tayi sukai alwala sukai sallah,ta jima tana ro™on Allah ya shiryi nasreen kamin ta"

shafa.

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

Pages 19

ya jima yana shan bakinta kamin tai nasarar fincikewa ta koma gefe tana haki tana maida numfashi.

"Tofar da yawun bakinta ta dinga yi a gurin tana gogewa da hannunta,yayinda gefe Waya kuma wasu"

"hawaye ke biyo idanunta,cikin kuka ta dubeshi tace."

"""Acikin ™an™anin lokaci ka rusa tarbiyyar da iyayena suka shekara ashirin suna bani,acikin ™aramin"

"lokaci,daraja,girma da mutuncin iyayena da gidanmu,da sukayi shekaru suna tattalawa,kanason zubar musu,insha Allahu duk abinda kaimin kaima zaay maka,ka rubuta ka ajiye""cewar nasreen cikn kuka."

"""Kidena min baki nasreen karfa nan gaba kizo kifi kowa sona a duniyarnan""cewar AG yana dariya."

"""Turr da kai da duk wani abu dayazo daga gareka,wallahi bazan taSa sonkaba""ta faWi cikin kuka."

"be kulataba ya kulle ™ofar falon sannan yazo inda take yace""muje ciki ko kuma in Waukeki inyi abinda"

"naga dama dake tunda ba kowa dagani seke""cewar AG,Jin abinda yacene yasa taja bakinta tai shuru tunda batason yakuma cewa ze kwanta da ita."

"Wakin daya tanada agidan madadin asibitinsa yakaita,nasreen tayi mamakin ganin bayan soja ashe shi"

"likitane,jininta ya Wauka ya auna sannan yay mata duk gwajin daya dace,wanda yaci dariya aransa,ganin bata Wauke da komai,over dose ne yasa period Winta ™in zuwa."

"yana gamawa dubanta yayi yace""zan baki magani,da kinsha yanxu zuwa cikin dare cikin ze fara fita da"

"kanshi,zakiga harda gudajin jini duk zaki gansu,karki damu shine yake fita,kina da always de ko?""cewar AG."

"Da sauri tace ""eh inada shi ajaka""ta bashi amsa."

"""Good,to bari in baki maganin,""mi™ewa yayi ya Wauko wasu magunguna yabata tasha agabanshi da"

ruwa .

"murmushi yayi yace""good luck,tashi muje kici abinci ankawomun daga gidanmune""ya faWi yanayin gaba"

tana binshi.

"wasu irin mahaukatan kuloli tagani wanda agidajen sarauta akafi amfani dasu,,sabida kyau da tsadarsu."

da ike yunwa takeji shiyasa ta zauna taci abincin ta ™oshi ya nuna mata Wakinta ita kuma ta shige ciki ta

kullo ™ofa.

"koda ta shiga tayi mamakin ganin manyan hotunan wani dattijo,cikin shiga ta sarauta aWakin duba Waya"

"tai masa ta fahimci yanada ala™a da AG sabida kamannin da sukeyi,wanda ko tantama batayi"

mahaifinshine.

"wanka tashiga yi toilet,wanda ga mamakinta tana tsugawa fitsari sega jini tana bayine amma haka tai"

"tayiwa Allah godiya,daya kawo mata abortion Win cikin sau™i."

wanka tayi sannan ta fito tasa always jikin pant tasaka tasa rigar baccinta ta haye gado abunta

hankalinta kwance tunda tasan de zuwa safiya tasan ya gama zubewa.

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

Pages 20

"Kwana AG yayi yana tuno maganganun nasreen,wanda tabbas gaskiya ta faWi,duk da yasan shibe yi lalata"

"da itaba amma dole haka duniya zata Wauka gashi yasata tazo abuja gunshi tayiwa iyayenta ™arya,dole in"

gari ya waye ya sameta yay mata bayanin abinda yake na gaskiya.

"da wannan tunanin ya kwana aranshi,sabida da ya Wauka tun daga mutuwar,matarshi mayush baze ™ara"

"samun wacce zeji yana sontaba,amma haWuwarshi da nasreen ta kafa wani babban alamari azuciyarshi,dan har yana jinta fiye da ita kanta mayush Win aransa."

hakanne yasa yaga dacewar yamaida ala™ar tasu ta gaske bata wasa da tunaniba.

"gari na wayewa nasreen ta buWe ™ofar Wakin ta le™a falo ba kowa,se hotunan wannan mutumi daya cika"

"koina.da sauri ta koma cikin Wakinta ta shirya komai nata ta ware rigarta da zatasa kawai da pants da bra da always.ta kaisu banWaki,sannan ta Wauki akwatinta a hankali takaishi can bakin ™ofar fita ta ajiyeshi"

bayan labule.

dawowa tayi ta shiga wankan ba tare data kulle ™ofar shigowa Wakinba.

"AG bayan yayi sallah yayi wanka,ya kimtsa ya fito,zuwa Wakin nasreen Win dan so yake ya kaita gidan"

antyn tata da kanshi dan yaga gidan.

"tura ™ofar yayi ya shiga hankalinsa kwance ,sede ba komai nata acikin Wakin,agigice,yake waige waige"

"acikin Wakin batanan,da dukkan zafin namanshi ya tokari ™ofar toilet Win ayko ta buWe tsaye take tana"

™o™arin sa pant Winta ba kaya ajikinta.

"wata ™ara tasaki ta mi™e tsaye,tana yarfe hannu tana faWin""mazinaci shigo kaci uwar da bakaci ba daniba"

"abaya,kai wanne irin jahiline wanda besan mutuncin kansa bare yasan na waniba, kashigo nace!!""ta faWi"

cikin ™araji.tana kuka.

"A gigice ya fice a Wakin nata yama rasa abunyi,tafiya yake yana haWa hanya har ya koma nashi,shide"

harga Allah besan me yasa hakan ta faruba atun farkon haWuwarsu gashi yauma an kuma har ranshi beji daWiba shiyasa ransa aSace yke zaune yanata tufka da warwara.

"itako da sauri tasa kayanta ta yafo gyalenta ta fice a Wakin,cikin sanWa take murWa ™ofar har tasamu ta"

"buWe ™ofar,sannan taja akwatinta ta fice,sabida gudun masu gadi suyi tunanin guduwa zatayine yasa ta dinga taku agayance har ta iso gunsu,fuskarta asake ta gaishesu suka buWe mata ™ofa cike da mamaki suke kallonta dan jiya basusan da ita megidan ya shigaba,wanda shine karo na farko da suka kamashi da"

laifin neman mata.

ay nasree na ganinta awajen gate Win tattare rigarta tayi ta Wora troley Winta akai ta ranta ana kare

gudun kar abiyota asameta.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

Page 21

gudun take bakin ranta seda tayi nisa sosai sannan ta tsaya sabida ta fara shigowa inda akwai

"mutane,gyara rigarta tayi bayan ta sauke troley Win,tafe take bakin titin ba abun hawa sosai sede na private sabida safiyace."

"tana tsaye taji tsayuwar mota agabanta,yi tayi kamar bataga motarba dan tasha alwashin inma AG ne"

ihu zatayi ta tara masa mutane.

wata murya taji me daWin gaske tana mata sallama da sauri ta Waga idonta dan taga waye.

tsarki ya tabbata ga ubangijin daya halicci wannan matashi shine abinda nasreen tace aranta sabida kyau

"da Allah yayi masa kamar balarabe, afiliko amsa sallamar tashi tayi,ta Wauke idonta daga kallonshi."

"""Sunana Dr Malik,naga kamar kina jiran abun hawane,in ba laifi ki shigo in kaiki inda zaki""ya faWi yana"

nuna mata id card Winshi.

"Wan kalla tayi ta kauda kanta tace""kar in Sata maka lokaci kaje kawai"""

"murmushi yayi yace""ay me kyau bata Sata lokaci hasalima alfarma taiwa duk wanda ta Satawa lokacin ki"

"daure muje in saukeki"""

"yanayin yadda yake magana anatse akwai natsuwa atare dashi,ne yasa ta amince,sa kayanta yayi abaya"

ita kuma tashiga gaba ya zagaya yashiga yaja suka hau titi.

"""inane unguwar su gimbiyar?""yayi tambayar yana kallnta."

"""Ni ดar kadunace nazo gun antynane a maitama""ta bashi amsa."

"""Sunankifa in ban takurakiba"""

"""Nasreen""ta bashi amsa."

"""Nice name,kuma sunan ya dace dameshi""ya faWi yana murmushi."

godiya nasreen tai masa itama tana murmushiS

"""da zaki bani numbarki ay danafi kowa saa aduniyarnan,""cewar dr malik."

"Se alokacin nasreen ta tuno da wayarta da AG ya karSar mata jiya,sosai taji ba daWi aranta amma seta"

"basar tace.""ba waya aguna"""

"""to pls ni ga tawa number dan Allah kikirani""ya faWi yana mi™a mata katinshi."

amsa tayi batace komaiba.

"haka taita masa kwatancen gidan anty momy har suka iso gidan,tai masa godiya ta sauka,shiko"

"mamakine fall ransa,ganin gidan datazo,to ita wacece agidan,dan gidan uncle Winshine to ita wacece antyn tata acikin matan nashi oho."

jan motarshi yayi ya wuce inda yasha alwashi zuwa anjima da yamma gurinta in ya taso ayki.

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

Page 22

"Hankali kwance nasreen ta shiga gidan bayan sun gaisa dame gadi,direct Sangaren anty momy ta nufa,"

"bakinta Wauke da sallama ta shiga falon.tana janye da akwatinta,momyce zaune a falon tana jan carbi."

"ba yabo ba fallasa ta amsa mata sallamar,kusa da ita taje ta du™a tana gaisheta,ta amsa,"

bayan sun gaisa nasreen gaba Waya a tsarge take ganin kallon da momyn ke mata.

"""kai kayanki Wakin su suhailat kisameni a Wakina""cewar momyn."

"mi™ewa tayi kamar wacce ™wai ya fashewa,taje takai,momy barin falon tayi ta wuce WakintaS"

"koda nasreen ta shiga Wakin su suhailat Win tayi mamaki da basuyi wani murnar ganintaba,haka ta ajiye"

troley Win ta nufi Wakin momyn gabanta na faWuwa.

"kan kujera tasameta zaune,™arasawa tayi kusa da ita ta zauna a carpet tai shuru."

"""daga ina kike nasreen?""cewar momy."

"Gabantane yay mummunar bugawa ta Wago arazane tace bakinta na rawa""momy gida mana""cewar"

nasreen zufa na tsatstsafo mata.

"""Gidan to nawa aciki,abba ko shi saurayin naki da kika kwana agunshi?""cewar momy ranta a bace."

"wayyo nasreen tsorone da rashin gaskiya ™arara akan fuskarta,jin abinda momy tacene yasa ta fahimci"

"asirinta ya gama tonuwa,hawayene ke biyo idonta jikinta narawa."

"""rayuwar da kika koma kenan nasreen?sakayyar dasu malam suka samu kenan na tarbiyyar da suka"

"baki?""cewar momy hawaye na biyo idonta."

"Ayko nasreen kuka take sosai tace""momy wallahi bada sanina ya kwanta daniba,farkawa nayi naganni"

"tare dashi,""ta faWi murya na rawa."

"""shiwa kenan,?karki rainamin hankali,jiyan da kikazo kika bishi ™anin ubankine da baze miki komaiba"

dma?tunda kin wula™anta kanki''cewar momy.

"""Wallahi momy jiya bemin komaiba cikin kawai ya zubarmin shine yanzu na taho""cewar nasreen cike da"

nadama

"Salati momy take tana kumawa sannan tace""nasreefn yanzu kece saurayi yakai aka zubarwa da ciki"

"munshiga uku mun lalace""cewar momy cikin kuka"

"""Kuyi ha™uri momy wallahi ba saurayinabane,bamu taSa soyayya dashiba""cewar nasreen."

"''Inba saurayinkibane ™anin malam ne kenan?""cewar momy kamar zata kai mata duka"

Kwashe komai daya faru tun farko har ™arshe tayita faWawa antyn tana kuka da magiyar ta rufa mata

asiri.

"jikin antyne yayi sanyi ta dubeta tace""ke bakiji sanda ya shigekinba?"""

"""Wallahi banjiba anty nide kawai nagnni ba kaya ajikina ne shikuma ya fito wanka Waure da tawul""cewar"

nasreen cikin kuka.

Ajiyar zuciya mummy ta sauke sannan ta zaro wayarta ta kira numba baa jimaba aka Waga nasreen naji

suna gaisawa da wanda ta kira Win.

"""kana asibitine ko gida?""cewar momy."

"Batasan amsar da aka bata ba seji tayi tace""to ganinan zuwa yanzu abune emmergency yataso pls"""

"Kashe wayar tayi ta mi™e tace tana kallon nasreen""tashi muje"""

"ba musu nasreen ta mi™e jikinta na Sari,tabi bayan momyn wacce hijab kawai ta Wora kan kayanta tai"

gaba nasreen na biye da ita.

direct motar momyn suka hau momyn keja suka fice agidan har zuwa lokacin nasreen kuka takeyi.

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

Pages 23

"Sun isa asibitin lafiya,direct office Win likitan suka nufa momy na gaba nasreen na baya,suna shiga ya"

"tarbesu da cewa""anty waye ba lafiya naji kince emmergency,?""yayi tambayar cikin damuwa."

"Kaucewa antyn tayi sega nasreen agabanshi wacce be jima da sauketaba,a ruWe yace""subuhanallahi"

"ayda base kunzoba da ni ay nazo gidan na dubata""cewar dr malik yana kallon nasreen Win."

"""""malik ina bu™atar sirrine shiyasa nazo gunka da kaina,ciwon bana ayi magana agidan bane""cewar"

momy cikin damuwa.

"""To ku zauna anty""cewar maleek."

"""Wuce muje ki zauna munafuka kike wani sunkui da kai""cewar anty."

"Nasreen akunyace taje ta zauna,itama antyn ta zauna."

"""maleek,gatanan ciki wani yay mata ya bata magani ya zube,shine na kawoka kaimata binciken"

"kwakwaf,kuma tace baai mata wankin cikiba to shima ay mata""cewar anty momy."

"Shiko maleek kansane ke sara masa duk adduar datazo bakinsa kawai yakeyi,yaynda ita kuma nasreen"

tsabar kunya ji take kamar ™asa ta tsage ta shige.

"Da™yar ya seta natsuwarshi yace""""to anty zan bincika insha Allahu""."

"gadon dake office Win yasa nasreen ta hau,ya matso da injinan dazeyi aykin kusa,ya fara aunata"

"yafi awa biyu yana yi yana sakewa,waigowa yayi ya dubi antyn yace""anty wai wannance aka yiwa cikin"

"aka zubar?""yayi tambaar cike da mamaki."

"""To kai baka gani bane zaka tsaya wahal da kanka tambayata?""cewar anty momy."

"""Wannanfa anty kinga sakamakonta ya nuna ko yatsa be taSa shiga gabantaba,maana cikakkiyar"

"budurwace,sannan yanzu haka tana period Wintane babu wani bayanin abortion pills atattare da ita,hasalima mahaifarta bata taSa Waukar cikiba bare azubar""cewar maleek."

"Cike da mamaki,momy tace""maleek kuma katabbatar da abinda kake faWamin gaskiyane?"""

"""wlh anty gaskiya na faWamiki kinsan bazan miki ™aryaba,amma kuje wasu asibitocin zaa tabbatar"

"muku""cewar maleek yana murmushi."

"Shuru sukayi suna kallon kallo ita da nasreen Win,kamin anty momy tace""to ngd maleek bari mu wuce"""

"To anty,senazo anjima ay zan shigo""ya faWi yana kallon fuskar nasreen yana murmushi."

"""to se ka shigo,""haka suka bar asibitin zuciyoyinsu cike da tunani,™arshede anty bata yarda sun koma"

gidaba seda sukaje wani asibitin namma aka tabbatar musu da abinda maleek Win yace.

ayko anty momy ta shiga farinciki dan har rungume nasreen tayi wacce ita kuma tai zurfi gurin tunanin

"abinda yasa AG ya nuna ya kwanta da itan,to ance ko yatsa be taSa shigartaba to daya cire mata kayan jikinta to me yay mata kenan?""sune tambayoyin dake yawo akanta.har suka i"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

Pages 24

Bayan sun dawo abinci anty tasa aka kawo musu sukaci suka godewa Allah sannan ta kira umman

nasreen awaya.

"wacce dama tunda gari ya waye zaman jiran kiran wayar takeyi,bayan sun gaisane anty momy ta sanar"

da umma duk yadda akayi.

"umma godiya takewa Allah tanakumawa harda hawayenta,tace""momy kibar nasreen ta kwana biyu"

"anan gurinki don Allah tunda nan gidan yasani,besan nakiba banason wata ala™a ta ™ara shiga"

"tsakaninta dashi,tunda har guduwa tayi nasan dole ze biyota,kuma agidan naki kisa mata takunkumi tunda de har Allah ya tsallakar damu wannan siraWin""cewar umma."

"""Ita kanta nasreen Win ko cemata akayi tasake kulashi agaba bazatayi hakanba,amma kamar yadda"

"kikace Win haka zayi,kuma ma wlh mu ™ara godewa Allah mutumin ba Wan iska bane dan da Wan iskane daba wannan labarin akeba,""cewar anty momy."

"""Hmmmm kede Allah kawai ya tsareta,amma batun ace ba Wan iska bane ma betasoba,tunda hanyar"

"daya Wauko ay hanyar Sata mana tarbiyyartace""cewar umma."

"""Hakane kuma, to mude mungodewa Allah"""

"sun jima suna wayar kamin suyi sallama,umma alwala tayi tai sallah ta godewa Allah,daya tsallakar dasu"

wannan siraWin.

"kuWin data Wauko Wakin nasreen,ta nufi gun malam dasu,dan ta gama shirya me zata ce masa."

"yana kishingiWe tasameshi,"

"""malam ana hutawane?""cewar umma tana zama kusa dashi."

"""Eh kinsan jiya alhamis darene me falala shine yasa ban samu bacci sosaiba,ya kan naki?""cewar malam"

yana murmushi.

"""Kai ay yayi sau™i,malam""ta faWi tana murmushi."

"""to Allah ™ara sau™i,da har ina tsawaita adduoina na Wauka ko nasreence zata samu ™anwa""cewar malam"

cikin sigar tsakana.

"Dariya umma tayi tace""kaji malam da wani zance,ay haihuwa sede ita nasreen Win ta haifama kanta"

"™anwar""ta faWi tana dariya."

"shima dariyar yayi,Wan gyara zama tayi tace cikin sanyayyar muryax""malam nasreence tai maka laifi,ta"

"turoni gareka""cewar umma."

"Mi™ewa zaune yayi yace""nasreence yau kuma taimin laifi?tabbas zanso sanin wannan laifi da taimin yau"

"akaron farko tunda take a aduniya""cewar malam."

"Zaro kuWin tayi acikin jakar ta mi™a masa,baki buWe yake kallon umman,yana jiran ™arin bayani."

"""wannan sojan daya taimaketa,kwanakinnan,ne ya batasu ranar daya kawota nan gidan,acikin"

"jakarnan,yace mata gasu ta inganta rayuwarta,to batasan sunada yawan hakaba se kwanaki ta buWe tagani dan tun da ya bata hayaniyar ดan zuwa jaje batasan inda ta ajiyeba zatonta ma ansace to shine bayan ta gano jakar ta buWe,sosai hankalinta ya tashi dan batasan me zataceba tunda wanda ya bata ya"

"tafi,bakuma tasan inda zata ganoshiba,shine ta dinga ramarnan ta kwanaki wai ashe tsoron faWan da"

zakayine yasa data shirya nuna kuWin ta gudu abuja gun momy ta kirani awaya ta faWamin inda suke tace

"in baka""cewar umma tana istigfarin ™aryar data yi masa."

"""to shiko akanme ze bata wainnan ma™udan kuWaWe har haka?""cewar malam yana juya kuWin."

"""Wai cemata yayi yana sonta da aure to kasan shaanin ดaดan namu, ita kuma tace batason aure yanzu"

"wai karatu zatai ,shine yabata wai to ta inganta rayuwarta""cewar umma."

"""Ikon Allah nasreen akwai shiririta alamarinta,tunda karatun be samuba base tayi aurenba in Allah ya"

"nufa zatayi,setaga da auren ma setayi""cewar malam."

"""To itade tace ta bakasu halak malak,kuma kayi ha™urin ™in faWi da wuri da tayi""cewar umma."

"""Wannan ba laifi bane ay tunda ba ro™onshi tayiba shiyaga dama ya bata,kuma shaiWan shike maida"

"hannun kyauta baya,dan haka angode masa Allah saka masa da alkhairi""cewar malam."

"Ajiyar zuciya umma ta sauke tace""amin de""."

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

Pages 25

"AG ya shiga damuwa me tsanani sanda ya farga nasreen ta gudu agidansa,,yasan tunda har ta gudun"

"toko ya bita baze gantaba,dn yasan bazata tsaya inda ze gantaba koda binta yayi."

"tunanine fall zuciyarsa na hanyar da zebi nasreen ta soshi ta ™aunaceshi,dan shide sonta yake kuma"

auranta yakesonyi.

"haka yaje gun ayki ranar ya kasa taSuka komai,har lokacin tasowa yayi ya taso,koda yadawo gida wanka"

"yayi,yasa wayar nasreen Win acaji ya shirya ya fice ya nufi gidan mahaifinsa domin ya shaida mishi ya shigo abujar."

koda ya isa gidan fadawane keta zubewa suna gaisheshi yana amsawa har ya isa falon mahaifin nasa.

"ga aladarsu rungume juna suke da iyayensu su gaisa,hakance ta faru da AG da mahaifin nasa."

"bayan sun koma sun zaunane mahaifin AG ya dubeshi yace""Yanzu tsakani da Allah rayuwa zata yiwu"

"haka,ace kamarka wai kana zaune ba mata?,akanka aka fara mutuwar mata?ni mahaifiyarka bata mutuba?ban sake wani auranba?""cewar mahaifin nasa cikin damuwa."

"""Baba ka tayani da addua nasamu wata inaso amma ina ro™on Allah itama tasoni,insha Allahu bazaa"

"jimaba,zanyi auran""cewar AG."

"""Dade yafi maka de kam,dan kaine me yiwa wasu faWa bawai kai azo ana makaba,aure shine mutuncin"

"mutum komai kuWi da girmansa""cewar baban nashi."

"""In sha Allahu baba,""cewar AG."

"Sun jima suna hira tsakaninshi da mahaifin nashi,inda anan yaci abincin dare,se goma na dare ya baro"

gidan nasu ya dawo nashi.

"Wata sabuwar damuwar ya shiga sabida yasan mahaifinsa beda buri sena yaga yayi aure,to ko tunda har"

yau yafaWa masa yasamu wacce yakeso to yajawa kansa kullum ze dameshi da maganarne.

"haka ya kwana yana tunanin mafita,be sametaba."

washegari ba ayki dan haka tun safe yaja mota yabar gida yatafi gun babanshi suka gaisa yayi breakfast

sannan ya nufi unguwar metama sabida nasreen tace gidan antynta a maitama yake.

"haka ya dinga zagaya anguwar dasa ran ko ze ganta amma be gantaba,haka ya ha™ura ya koma gida"

"zuciyarshi na mashi ciwo,dan tabbas yana son nasreen da dukkan zuciyarshi,baze iya rayuwar da babu ita acikintaba."

"ba abinda ke damun AG kamar yadda hoton tsiraicin nasreen ya™i barin idanunsa,,duk wani tunani nata"

"dazeyi se hoton tsiraicin ya dawo masa idanunsa,kuma aduk sanda zeganta se shaawarshi ta motsa, masa se yay ta fama da burarshi kan yasamu ta kwanta,"

gashi be iya neman matan banzaba haka ze ™araci bidirinshi har yasamu ta lafa masa.

"[10/05, 8:28 pm] oumnfaruq:"

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

Pages 26

"Dr maleek bezoba aranar sabida ayki ya ri™eshi se washe gari,yazo gidan nasu anty momy cikin shiga ta"

alfarma.

"nanfa yara sukai ta murna da ganinsa yanata Waukarsu,suhaila da Aisha suma sunzo sun"

"gaisheshi,nasreen kuma na wanka yasa bata fitoba."

"""likita bokan turai tun jiya muke kallon hanya kace zakazo""cewar momy sanda ta fito falon."

"Murmushi yayi dake ™ara masa kyau yana faWin,""kuma wallahi anty da™yar na iya ha™ura banzo ba komai"

"dare""cewar maleek yana dariya."

"""To ya mutanan gidan,maleek,?""cewar anty momy."

"""Lafiya lau anty""cewar maleek."

"Nande suka Wan taSa hira sannan ya dubi antyn yace""anty gurinki nazo muyi wata magana me"

"muhimmanci""cewar maleek a Wan kunyace."

"""to kutashi ku bamu guri

Please Login or Register in order to submit comment